Showing 69001 words to 72000 words out of 107296 words
sa'ken yadda xata shiga ciki ,
"Ya muhannad ina abokin naka yake ?!"cewar UMMI AISHA dake bin cikin parlor 'din da xe sadaka da 'dakin da kallo gaba daya a tsorace take,
"Calm down sis yanxu xe fito"
Ya jima yana sa'ke sa'ken yadda xeyi ta yadda dashi domin gaba 'daya jikinsa da ruhinsa babu abinda yakeso se aikata hakan da UMMI AISHA Wanda yayi ya hani Kansa da hakan ya kasa,
"UMMI AISHA"yace da Ita yana me kallon cikin idonta
"Ya muhannad"tabashi amsa a tsorace don besaba kiranta da hakan ba
Meyakwan yabata amsa seya mi'ke daga inda yake yana dumfarar wajenta idonsa ya kankance yayi ja,yasa hannu yana cire links din hannun rigarsa yana jefarwa a kasa,UMMI AISHA naganin haka ta kwasa a guje tanufi kofa sede a rufe take ba mukullin Kuma a jiki,murya narawa take masa magana,
"Ya muhannad banasan wannan wasan dan Allah kana tsoratani''ta'karasa maganar tana share ambaliyar hawayen dake xuba a idonta,
"Pls let me...."yafadi hakan yana cire rigar jikinsa se singlet fara 'kal da Ita,
Tsugunnawa UMMI AISHA tai a kasa tana ro'konsa
"Dan Allah ya muhannad kayi hakuri karka rabani da MARTABATA,dan Allah"
Kwata kwata muhannad hankalinsa ya gushe besan ma tanayiba sihiri ba 'karya ba yai saurin damko hannunta da sauri tafincike tai hanyar kofa tana kuka,saurin riko mayafinta yai yajefata kan kujerar parlor 'din yana binta da mayen kallo yasa hannu yana 'ko'karin rabata da rigarta hakan yasa UMMI AISHA taita maza ta ture shi tai yun'kurin tashi yasake hanka'data ta bige ta 'kafarta take ganin haka yasa UMMI AISHA tadafe wajen tana kuka hakan yabawa muhannad damar janyo mayafinta ya tursasata suka shiga 'daki ya rufe kofar tareda murxa key,banda ihun UMMI AISHA ba abinda kakeji da alama harda duka yake kai mata,duk dande tai shiru,jin kukanta yasa baby kay taka rawar mugunta ha'de da seta camera 'dinta,ba'a 'dau lokaci ba UMMI AISHA tafito da sauri tana 'dingishi gashin kanta dukya birbije 'dan kwali a hannu 'daya kamar wacce tai 'karamin hauka,baby Kay tai saurin 'buya tana 'daukar ta ta video sedata bari UMMI AISHA tabar corridor 'din ta sauka sannan tadena 'daukar video 'din tahau bin inda UMMI AISHA ta taka tana 'dauka a video 'din ganin jini yasa ta sake ware ido tana tabbatarwa da gaskiar lamarin shiga 'dakintai duk a tsorace tahau 'daukar tundaga kan parlor 'din da inda jini ya 'bata harkan gadon duk sedata 'dau ko'ina sannan ta fito daga cikin 'dakin jin 'karar ruwa ya tabbar mata da muhannad 'din yana ban'daki Kuma komai ya wakana kenan,murmushi tai sannan ta sake kallon video 'din ta tabbatar UMMI AISHA tafito da yadda rigarta take ayage dakuma jinin dake binta yana xuba dayadda gashin kanta yake a barbaje yasata tai murmushi sannan tasauka daga cikin suites 'din tafuta tashiga mota tana sake 'daukar hotel 'din a video farin ciki fal xuciyarta na abinda yafaru da UMMI AISHA da'aka rabata da 'MARTABARTA,
Kodah UMMI AISHA ta fita tai saurin gyara mayafinta ta 'daureshi a kanta jikinta se rawa yake ya'dau xafi Lokaci 'daya jakarta take nema ashe batanan tabarta ciki,adaidaita sahu tai saurin tsayarwa tana kuka tagaya masa inda xe kaita,har cikin gate yashiga da Ita hakan yabewa muna_b da magajiya dake jikin window tabbacin komai yawakana da UMMI AISHA kenan ganin yadda take tafiya yasasu gaskata hakan,da sauri tashiga cikin part 'dinsu ta bude drawer ta ciro 'dari biyar daga cikin kudin makarantar ta tafuto takai masa,
"Tsaya hajia nabaki canji"
yakarashe maganar yana ciro 'dari uku daniyar ya mi'ka mata yaga bata wajen ganin haka yasa yagirgixa kansa kawai dama shi yayi tunanin ba lapia ba yadda take a birkece harya'dakkota kuka take;
"Allah ya yaye koma menene,Allah kaiwa wannan baiwar taka sassauci kasaka mata inma xarafinta akaci,wannan canjin nata Insha Allah sadaka xanmata ladan Allah yakawo mata yabiya mata bu'katunta"
Sannan ya Shafa adduar tareda birga adedeta sahunsa yafuta daga cikin gate 'din gidan dede lokacin da baby kay tashigo cikin gate 'din tanabin adedeta sahun da kallo parking tai sannan tanufi part 'dinsu a san'da,gudun karwani yaganota,
•✨•
73
Tana shiga ta shiga cikin parlor 'dinsu ha'de da rufo 'kofar,muna_b ta taso ta rungumeta,
"Kincika mission 'diyar kirki,yaya kindeyi video 'din ko?!"
"Nayi aunty,ya ya tadawo ne?!"
"Ta dawo munganta da alama komai ya wakana har ciki 'dan sahu yashigo da ita"
"Ina ammin nata ta futa ne Kota na nan"
"'Daxun nan tafita itama da alama gidan sunan ta tafi,Inaga se 'Yar aikinsu kawai aciki"
Xama baby Kay tai akan kujera tana xuge jaka sannan ta ciro cam coder 'dinta ta,ha'de da danna play ta mi'kawa su magajiyan,seda suka gama gani sannan suka kwashe da daria harda kyakkya tawa da tafi,
"Yaya baki shiga cikin 'dakin bane alokacin da abin yake faruwa naga kamar se bayan komai ya wakana kika shiga"
"Bansamu damar shiga ba aunty saboda lokacin dana 'karasa har ya rufe kofar suite 'din amma wannan ma clear evidence ne ko?!"
"Sosai ma kuwa,nasan ma su hotel din baxasu rasa cctv(closed circuit television)ba acikin 'dakin"
"Ehh may be amma kinsan shi cctv ba'a fiya sashi cikin 'dakin ba damade a parlor 'dinne tunda shi tv system ne Wanda signals dinsa are not publicly distributed sede monitoring saboda security Sannan kusan iri dayane tunda it relies on strategic placement of cameras and private observation of cameras input on monitors so kinga kusan 'dayane saboda gwara ma ninashiga nadakko sukwa cikin 'dakin babu cctv sede cikin parlor 'din shima kuma basa viewing 'dinsa publicly se abu yayi worst"
"To yaxanxu yaxa'ayi da wannan video 'din yaxamuyi yaya adam yasani nide ba magana mukeba sede gaisuwa Kuma Idan abin nan yafito daga 'bangarena nixai xarga"magajiya ce ke fadin hakan,
Muna_b ta girgixa kanta alamar abinda magajiyan ta fada gaskiya ne
"Gaskiane 'kawata hakane Kuma fa kinyi tunani anan,inaga best solution shine mu samo wani daga waje yakai may be ko Wanda yake aiki a hotel 'din"
"Amma aunty bakya ganin hakan xe iya sa baffa yaje har hotel din ko Kuma yakaisu court kan cewar suna 'bata mutane ko bahaka ba"
"Hakane kuma,to abinda yafi shine ki erasing inda yake nuna sunan hotel 'din se kibar iya kacin ciki da gurin 'dakin,amma dole semunyi contract da wani wanda xe yadda yakaiwa adam din wannan video 'din Kinga daganan magana xata fara ya'duwa ninasan yadda xan ya'da komai abar min wannan role 'din sannnan video din a maidashi yaxama cikin compact disk,sannan ke a school kisan yadda xaki kowa yasani kingane??"
"Nagane aunty"
"Yawwa to yanxu tashi kishrya kiyi kamar bakisan tananan ba kije a matsayin kamar hafsat na nan ki nuna kwatance xa'a maki kingane?!"
"Nagane"
"Good,tashi kije"
Daki baby Kay tashiga ta tsantsaro kwalliya ha'de da saka wani lace 'dinta peach and black tasa mayafi kamar gaske harda clutch bag sannan tatafi Bangaren su UMMI AISHA,
Da sallamarta tashiga ciki sekace gaske,tana kwalawa hafsat kira duk cikin plan 'dinne,
"Aunty,Aunty"
Alokacin UMMI AISHA tafuto daga cikin 'daki tana tafiya dakyar tana dafe da cikinta tanemi kujera taxauna,
"Bade kindawo ba"cewar baby Kay,
"A'a banma samu zuwa ba"tabata amsa a ta'kaice
"Meyasa?!ni naxata aunty naciki mutafi tare,seyanxu suka tafi,tatafi kenan auntyn?!"
"Nima bansa metaba tatafi kenan,xakije ne yanxun ?!da munje banajin da'dine shiysa"
"Ayyah babu komai Idan kinji sau'ki maje innajema Se cikin manya gwara na barshi kawai konatafi yawona wannan kwalliyar baxata tafi a banxa ba"
Daria kawai UMMI AISHA tai don maganar ma dakyar take iyayinta zazza'bi ne yarufeta,
"Barin je"baby Kay tafadi hakan tana mi'kewa atsaye,
"Okay"
Sannan tafuta ita Kuma ta kwanta akan kujera ha'de da janyo mayafi tarufe kanta,gaba daya xaxxabi yarufeta hakoranta se kokarin mannewa junansu suke,taso takira amminta tagaya mata sede bataso tafa'da mata sanadiyar hakan hankalinta xe'iya tashi,kodah baby Kay takoma tasheda masu abinda ake ciki daria suka dingayi kamar sababbin mahaukata,Sannan suka shirya yadda captain adam xega video 'din.,,
Dawowar hafsat kenan itada driver jirgi suka shigo ciki dede lokacin da motar muna_b ke reverse xata fita sukuma sukai parking ciki tashiga ta bu'de 'kofar tai sallama dede lokacin da idonta yasauka akan kujerar da UMMI AISHA take a 'kudundune kamar 'curin Kayan wanki,da sauri ta 'karasa kusada ita ta 'dagota,
"Menene UMMI AISHA bakida lapia ne?!"
Murmushi ta 'ka'karo na 'karfin hali don batason ko ka'dan ta tada hankalin mahaifiyar tata,
"Kai nane ke ciwo ammi"
"Kinsha magani?!"
"Yanzu xansha ammi"
Tashi hafsatun tai tashiga cikin 'daki ta'dakko first aid box tadawo parlor 'din tareda dakko ruwa 'kwara 'daya ta 'dago UMMI AISHA ta sa mata maganin a tafin hannunta ta tatsiyayo ruwan ta mi'ka mata,
"Tashi kisha ko kuma kawai muje asibiti"
"Uhm uhm ammi bari nasha pain killer 'din kawai,innaje canma shixasu bani"
"Tohh sha Allah ya sawwake yabaki lapia,banganki wajen suna ba naga kun rugani tafiya kuma danaje naxata xanganki acan sekuma bangan kiba,anata tambayarki ashe jikinne"
UMMI AISHA ta bu'de baki xatai magana kenan aka fara knocking 'kofar,
"Waye?!"cewar hafsat
"Hajia shafi'une,oga ne yaturo ni"
"To ganinan"
sannan ta mi'ke daga inda take tanufi hanyar 'kofar tasa hannu ta bu'de
"Ya akai shafi'u?!"
"Hajia oga ne yace wai ki bashi jakar documents 'dinsa tareda system 'dinsa dake charge a parlor xankai masa yanxu"
"To shafi'u barin 'dakko maka"
Shiga 'daki tai tafara ha'do masa kayan alokacin kuma UMMI AISHA takoma bacci don maganin yafara 'daukarta dayake yanasa bacci,xancen da basu 'karasa ba kenan,
_____Bayan ankaiwa captain adam sa'kon ya gama abinda xeyi yahada komi yayi signing yabayar aka mayar sannan ya mi'ke yana shirin tafiya kenan secretary 'dinsa shafi'u yai knocking,
"Come in" captain adam yafadi hakan yana xuge zip 'din jakar laptop 'dinsa,
"Sir wanine ke san ganinka yanxu"
"Kace yashigo"
Tare suka shigo shida wani mutum sanye cikin Kayan kamala sosai babu alamar ma'karyacine kowani abin,hannu yabawa captain adam suka gaysa sannan yasamu waje yaxauna sannan mutumin yafara magana kamar haka;
"Nide sunana dr idris yusuf hamisu,ana kirana da 'dan kazaure,ina xaune a garin Lagos amma ainihina 'dan kaxaure ne ni,naxo kano yin wani aiki sena sauka a guest palace na ni'imah inda xuwana kenan hotel service 'din ke gayamin 'dakin dazan zauna xa'a gyrashi tukun nikuma lokacin I was tired and exhausted kawai nace masa bakomai agyra da sauri amma barin shiga saboda xan xangaya ban'daki to najene nan natarar da masu gyaran suna fitowa da jaka a hannunsu suna maganar wasu sunmanta to senace muga ko akwai wani abin daxa'a nemesu taciki?!nan nagano wani littafi ne de da Kayan kwalliya"
Yakarashe xancen yana ciro jakar UMMI AISHA,Sannan ya cigaba.
"To aciki ne na lura littafin 'Yar makarantane dukdade ba suna,nagani arubuce THE MAGNIFICENT acikin tsakiyar littafin muka samu compliment card dake nuna address na company 'din nan senace subani tunda xanyo cikin gari nasan dole may be ko relative ce kokuma de family friend ce,naga harda cd disk dukkoda batare yake da jakar ba nasan me jakar baxata rasa sanin nawaye ba"
Sannan yasa hannu ya mi'ka masa jakar,
Captain Adam bekawo komai ba sanin hafsat tace masa sunada suna yasan baxe wuce sunan acikin hotel 'din akai ba 'dakin kuma may be suma bayan gidah sukai ko kuma wani ne yasauka a 'dakin har UMMI AISHA ta mance jakarta sa hannu yai yakarba jakar tareda yiwa mutumin godia,sannan sukai sallama kowannensu yaja mota yatafi,har captain adam yayi part din su UMMI AISHA sekuma yafasa yanufi part 'dinsu don ajiye Kayan hannunsa,bayan yashiga part 'dinsa yagama komi ya mi'ke xe tashi sekuma yakoma yaxauna ha'de da zaro cd disk 'din saboda asan na waye,
"baxema wuce nasu UMMI AISHAn ba na makaranta ko orientation nawani diplomatic issue/course din"
Yafadi hakan a zuciyarsa,ba tareda 'bata Lokaci ba yasaka cd disk 'din cikin dvd dake cikin parlor din nasa dake sa'kale ajikin tv stand sannan yakoma doguwar kujera yaxauna yana jiran cd din yafara playing ganin tasa loading...,
•
Gaisuwa mai tarin yawa gareku masoya littafin UMMI AISHA Nagode 'kwarai bisaga damuwar ku akaina,na'dau Lokaci banyi posting ba hakan yafaru ne sanadiyar makaranta data ri'keni Banda lokacin daxanyi typing nayi nayi amma babu lokaci,
_abu nabiyu kuma nasan wasunku namin magana ta'dayan layina wanda xaku jini shiru banyi reply ba hakan yafaru ne sanadiyar wayar da aka sacemin,nasan messages 'dinku baxe wuce lapia banyi posting ba?!
Lapia ta qalau ,lokacine de da babu,banso nayi iya 2 pages ba,amma Insha Allahu xan 'ko'karta nayi Wanda yafi haka.,,Nagode sosai inasonku kuna raina akoda yaushe,
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSAT........
[4/18, 11:58 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•
(THE MAGNIFICENT)
74
©®MISS XOXO
👄
DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏼
nanahafsat.wordpress.com
•✨•✨•✨•✨•✨•
Dvd nagama loading 'din disk ta fara nuna daga suite 20 dede lokacin da UMMI AISHA tafito dayadda rigarta tayage da gashin kanta a hargitse 'dan kwalinta a hannu dayadda take tafiya uwa uba jinin dake binta yana tsiyaya a 'kasa duk inta tabi,da kuma cikin 'dakin,da sauri captain adam yasa purse ganin shin film ne ko kuwa reality dan begane komi nacikiba Lokaci 'daya 'kwa'kwalwarsa tadena aiki,ciro disk 'din yai yana binsa da kallo sannan ya 'Kara sakawa daga farko yadawo ana nuno fuskar UMMI AISHA yai saurin saka purse adede gurin yanabin scene 'din da kallo Sannan yasaka play inda video 'din yacigaba har cikin 'dakin da kan gadon da yadda yai staining da 'karar ruwan sanda muhannad yake ban'daki duk yaga komai,shiru kawai yai zuciyarsa na tafarfasa da alama kukan zuci yake,mi'kewa tsaye yai yana zagaye parlor 'din Lokaci 'daya idonsa ya ka'da yai jajir,da sauri yasa hannu yaciro disk 'din yaha'da da jakar tata yanufi part 'din su UMMI AISHA gaba 'daya yanayinsa ya canxa kamar ba captain adam ba,har wani hajijiyace ke 'daukarsa yanayi yana tsayawa yana haki dakyar ya 'karasa 'bangaren su wannan karon ko knocking baiyiba kamar yadda yasaba bu'de 'kofar yai yashiga idonsa karaf yasauka kan kujerar da UMMI AISHA ke 'kudundune tana bacci,
"Hafsat"
captain adam yakira hafsat Wanda be ta'ba kiran taba da hakan kusan shekaru talatin kenan da aurensu 'my hafsat'shine sunan dayake kiranta dashi seyau da ransa yakai matu'ka a 'baci,Hafsat na kitchen taji yadoko sunanta a sukwane ta fito tana dafe da 'kirji,
"Hayatee"
tace dashi tana mai kallon yanayinsa daya firgitata ainun,
"Tashi yarinyar nan yanxun nan da ke da Ita kuxo 'karamin parlor inason magana da ku"
Allah sarki hafsat gaba daya a firgice take,tunda sukai aure bata ta'ba ganin yanayinsa hakaba ko lokacin da aka hada aurensu da magajiya tashin hankalin da yashiga bekai yanayinsa na yau ba,
"Hayatee!lapiar ka kuwa?!"
Tace dashi taname matsowa kusa dashi kamar yadda tasaba in hankalinsa ba a kwance yake ba,da sauri yasa hannu ya dakatar da Ita kafin ta 'karaso kusa dashi,
"Kuxo parlor yanxu nace"
Sannan yai gaba abinsa,jiki a sanyaye ta juya tashiga kitchen ta kashe gas din,jikinta se rawa yake xuciyarta nata auno mata abubuwa kala kala,ta tara ta 'debe haka tadingayi,sannan tatashi UMMI AISHA da jikinta yai zau kamar garwashin wuta ta ri'keta sukatafi 'karamin parlor 'din dake corridor,
Bayan sun xauna captain adam yai gyaran murya yana me kallon hafsat,
"Ina kikacemin xaku jia?!"
"Sunan 'yar 'kawata hajia sakeena mahaifiyar muhannad 'din nan dayake xuwa nan gidan to ya...."
Bata 'kara saba captain Adam ya tsaida ita
"Ba 'canai miki suwaye su ba?!canace maki ina kikacemin xaku"
"Sunan 'yarta"
Takarashe maganar muryarta na rawa,
"Ke da suwa kikace min zakuje?!"
"Ni da UMMI AISHA da Khadija"
"A'Ina akai sunan?!"
"A gidansu dake lamido cresent"
"A gidan akai ko a wani wajen aka kama?!"
Gaba 'daya wannan tambayoyin dayakewa hafsat gabanta fa'duwa yake tabbas ba lapia ba,
"A gidan akai"
muryarta se rawa take,
"Tare kukaje dasu ko kuwa daga baya suka biki?!"
"Ai basu ma jeba,saboda Ita UMMI AISHA bata da lapia,suna futa suka dawo"
"Good"captain adam yafa'di hakan yana kallon hafsat 'din da itama shi take kallo,
"Ke kiramin Khadija yanxun nan"
Juyawa hafsat tai tana kallon bayan parlor 'din koda me aiki yake,saboda bata ta'ba jin yakira wata acikinsu ba da ke,
"Da Ita nake"
Yafadi hakan yanamai nuni da ya'tsa da UMMI AISHA
Tashi UMMI AISHA tai tana 'dingisa 'kafa,captain adam ya kalleta yana girgixa kansa,dakyar take iya takawa tatafi part 'dinsu baby kay,da sallamarta tashiga,amsawa sukai daga magajiyan se baby kay su ka'dai ne a parlor 'din kanta yana kan cinyar magajiyan..
"Khadija kizo inji baffa"
"Allah yasa lapia"
Baby Kay tafa'di hakan tana mai yiwa magajiyan sign,
Atare suka jera suka tafi har cikin 'karamin parlor 'din,bayan sun xaunane captain adam ke tambayar baby kay datai 'kasa da kanta kamar sabuwar amaryar dake 'daukar nasiha,
"Jiya ina kukaje keda UMMI AISHA bayan gidan sunan dakukace xaku??"
"Baffa nibanje gidan suna ba saboda 'kawaye nane sukaxo senace UMMI AISHA suyi gaba xantaho daga baya idan suntafi,to bansan taje ko batajeba,daga baya da suka tafi naxo ko aunty na nan?!muje naga aunty bata nan se UMMI AISHA ba ma tada lapia tacemin bataje gidan sunan bama,shine muka tsaida shawarar Idan taji sau'ki zamuje"
"Haka kukayi da Ita?!"
Yafa'di hakn yana kallon UMMI AISHA,
"Ehh hakane baffa"
Muryarta se rawa take,
"Yayi Kyau tashi kije khadija"
"To baffa"
Sannan baby kay tafita tana mai jin da'din yadda hakan tafaru,'karshen jin da'din UMMI AISHA yaxo kenan,
"Kika cemin tare sukatafi da baby kay,me hakan ke nufi gashi agabanki tace batare sukajeba"
"Hayatee bansaniba saboda lokacin ni'ina kitchen ina aikin abincinka kuma nabarsu sun tsaida shawarar tare xasu tafi,to sokoncin UMMI AISHA datayi batacemin khadijan tafasa xuwa ba"
"Ke kinje gidan sunan ne ko baki jeba,Kuma dawa kuka tafi??"
Kuka UMMI AISHA ta fashe dashi tanayi tanajan wani haka tadingayi,
"Ba magana nake maki ko sena tashi na baki kashi anan??"
Hafsat tai shiru tana kallonsu takalli UMMI AISHA takalli captain adam dan harga Allah batasan meke faruwa ba,
"Hayatee meke faruwane??"
"Wannan yarinyar inaga sena mata dukan kawo wu'ka a gidannan tukun nama itada wa suka fita inataje bayan ba gidan sunan taje ba?!bake nacewa yarannan inde bada kuba ko driver kar Wanda ya 'daukesu a mota?!"
"Hayatee nasan nayi kuskure amma baxa'a sake ba kuma Wallahy banzata bada Khadija xasu ba,itada 'kanin wadda ta haihun ne yaran nan dake yawon xuwa gidan nan muhannad"
"Ke UMMI AISHA for the last time ba kuka nace kimin ba kifa'damin ina kukaje ?! tunda ba gidan sunan kuka jeba"
"Baffa,wallahy ba..bani...banyi.."
Sekuma tasa kuka tana shesshe'ka,
Hafsat itama kukan take ganin batasan