Showing 45001 words to 48000 words out of 107296 words

Chapter 16 - UMMI A'ISHA(THE MAGNIFICIENT) COMPLETE

22 Aug 2024

7718

I love you pass my mind beyond my soul,we are meant for each other,my life is meaningless without youuuuuuuu"

"Dan Allah ni ka kya...."
Da sauri captain Adam yasa bakinsa cikin nata yahanata magana,seda yatabbatar yakashe mata jiki sannan yakyaleta yana kallon idonta

"my hafsat plsss forgive me,kema kinsani the one who forgives owns the big heart,kuma nsan my Hafsat nada biggest heart ,Dan Allah badan niba kiyafemin nibaxan tilasta sekin koma dakinki ayauba the choice is yours yadda kikace hakan xa'ai my Hafsat, yanxu xankoma xanfadawa kowa yadda ake ciki xansa ayi gyaran gidan tunda Kaduna muka koma daxama"

Jin ya ambaci Kaduna hafsat tasan lalle UMMI AISHA na kadunan kuma dole tasan tanashan kwakwa ahannun magajiyan,

"shikenan nayafe maka nima kayafemin"abinda hafsat tafada kenan bayan tamike tsaye
Murna awajen captain Adam baxata misaltuba shima mikewa tsayen yai yana murmushi

"nagode my Hafsat nagode Allah yamaki albarka ni wallahi bakimin lefiba Allah yayafe mana gaba daya"

Fita hafsat dintai takira su hajia bariran,bayan sunshigone ake maida zancen yadda Hafsat din tasha wahala bayan barin gidan datai,sosai captain Adam yadinga hawaye kamar famfo haka itama hafsat din,to shidinma basu labarin yadda rayuwar takasance bayan tafiyar hafsat din da mutuwar da aka yiyyi cikin dangi ciki harda mahaifinsu hafsat din,nanfa Hafsat tabude wani shafin kukan dakyar aka shawo kan addua xatai masa ba xubda hawaye ba,

Sundade suna hira kafin captain Adam yai masu sallama yace xetafi don flight dinsu karfe bakwai ne kuma shida tawuce da mintina,alhaji kabeer ke fadin

"to ai gwara hafsat din tashirya kutafi ko?!"

Karaf hajia barira ta amsa da"bangama gyara kanwata ba tukun,amma tana nan dawowa cikin sati mekamawa"

Shide captain Adam daria yai yana kallon hafsat dindata dauke kanta "bakomai ai koyaushe tadawo muna marhabin da ita"

Alhaji kabeer yagirgixa kansa"baxa'ai wannan shirmen anan gidan ba yaya mutum yazo xedauki matarsa kiyi kanai kanai kice bayanxu ba?!kinga Hafsat jeki shirya kayanki kizo kibi mijinki kinji aljannarki tana karkashin kafarsa"

Captain Adam yai daria "damuna mutumina karkasa akara daukar hukunci metsanani akaina nide naji kuma na amince ko yaushe tadawo she's highly welcome so long basake maimaita shekarun dataixata kara ba,kuma nasan gyaran da mrs damuna xatai me amfani ne" yafadi hakan yana kashewa hafsat din idonsa daya tareda daga girarsa sama

"Shikenan amma baxata kara Sati ba xamu maidota insha Allahu"

Godia captain Adam yasake masu natsahon shekarun dasuka dauka suna kula da hafsat din har tasamu lapia sannan sukai sallama suka fita har wajen parking arena din dake gidan banda Hafsat dake kallonsa ta window din parlorn bayan tadage labule,jitake kamar tabishi tace yatsaya sutafi tare,amma gwara tadanja aji sannan a nasan mace me kunya tawani hadisi dake cewa"alhaya'u minal iman:kunya tana daga cikin imani......."





WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSAT......[4/18, 11:58 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
49

©®MISS XOXO
👄

DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏻

nanahafsat.wordpress.com

•✨•✨•✨•✨•✨•✨•

Bayan fitar su captain Adam parking arena din dake gidan ASHRAF da mus'ab suka fito daga bangaren ASHRAF din inda yake sauka idan yazo garin,mus'ab yataho da saurinsa"baffa wai yau zaka koma ne?!"

"Yau xankoma mus'ab insha Allahu jirgin karfe bakwai,idan naje zan shaidawa yayan abinda ake ciki na makarantar taku"

"Tohh baffa Allah yasawkeku lapia ameen"

"Ameen,saika maida hankali kan karatu bawai dan kaji level coordinator dinku nayabanka ba,noo ka kara maida hankali Allah yabaku sa'a"

"Ameen baffa insha Allahu, gama tutor din namu dayake mana tutorials yanzuma yagama guiding dina" mus'ab yafadi hakan yanamai nuni da ASHRAF!!

"Ohh Haba Allah sarki angode ASHRAF Allah yakara basira,amma kai kagama aiko?!"

Shide ASHRAF hannu yasa yana Sosa keyarsa bashida bakin magana,aikwa caraf alhaji kabeer yafara fadin"tutor ko sakarai,ai wannan dakage gani yafi sauna iya shiririta,banda wauta irinta dan yau damuna ina fada maka yaronnan badashi akai fada ba yai kanai kanai yashigarwa abokin shiga gwaska,supervisor na project dinsu kuwa yace suna bada result in learning and character,yace kaibakada characters saboda haka D xanbaka a project dinka wannan shine punishment dinka,Dan Allah damuna idan Kaine malaminka yafadi hakan mexakace?!"

"Mexance kuwa aiba a sa'insa da malami nahausawa sukace malaminka ubanka,ba abinda xanyi banda insa hannu biyu nakarba project din nace malam Allah yasaka da alkhairi..."

"Kai kenan mai hankali Wanda kasan abinda kakeyi kake kuma jin maganar iyayenka dan kafaranta masu,to banda wannan shashashan wanda besan abinda yakeyiba" yasa hannu yana nuni da ASHRAF dayasunkuyar dakai yacigaba da fadin"agaban malamin yabadawa idonsa kasa yanuna shi iyayensa basu Isa da shiba ya yayyaga project dinnan yazuba ajikin malamin Wanda ke a matsayin supervisor dinsa na project"

"Kassssshh amma ASHRAF kayi ragwan azanci ba'a wannan gangancin don't you think yanzu idan nextyr xaka kara project din it might affects you,ba fata nakeba amma kasan lecturers dinnan sunada hadin kai idan akaiwa Dan uwansu abu"

Alhaji kabeer yai daria"iya saninka damuna kai kasanni cikina da waje,wallahi he must pay for abinda yai kaji Allah wallahi ASHRAF baxekoma umyuk wai yai graduating nextyear ba wallahi baxeyiwuba wannan shine punishment dinsa shekarun daya dauka yana karatu sunxama shirme kenan banxa tahaifi sauna kenan,aimunje nasa yana malamin hakuri,malamin yahakura harda fadin nexyr ASHRAF dinseya gyara project dinnasa shiya hakura nace kai idan ka hakura wallahi niban hakura ba yaronnan baxe sake kotako kafarsa kofar gate din makarantar nan ba,Dama nadade inatara shi waec ASHRAF sau uku yanayinta hadda Wanda yaina art courses dayarkuwa wallahy Ashe biya yaima akai masa inanan gaho bansan abinda yakeba,bayajin magana kaga yanxu seyanxu yafara as fresh student a jamiar bayero takano tareda karamar kanwarsa data gama makaranta wannan shekarar,in kuma yace baxeyiba falillahil hamdu kudina yahuta natoshe wata kofar ma"alhaji kabeer yakarashe maganar yana kallon ASHRAF dake sunkuye kansa akasa kamar sabuwar amaryar da ake mata fada...
"To Allah yasa hakane yafi alkhairi,kaikuma ASHRAF kadinga bin maganar iyayenka kaji?!idan mutum yanaso yaga daidai arayuwa to wallahy yabi maganar iyayensa kodakwa abinda sukace din bekamataba yaxama dole kayishi,muma nan dakake gani maganar iyayen mukabi muka zama haka kuma har mukoma ga Allah bana fatan dede da rana daya naki bin maganar mahaifiyata tunda mahaifina yarasu,...saboda kaci gaba da addua Allah yasa abinda sukaimaka zabi yaxama mafificin alkhairi agareka,naga anfara saida jamb sekai sauri kasiyo kacike nima akwai ya'yana biyu daxasu Shiga jami'a,Allah yabaku sa'a ameen"

Se asanan ASHRAF yadago kansa kamar gaske"tohh nagode insha Allah xanyi hakan"
Captain Adam yai murmushi "yawwa ko kaifa Allah yamaku albarka" sannan yaba alhaji kabeer hannu sukai musabaha" dan kabiruwa nixan wuce karnai missing flight" yafadi hakan yaname bude murfin motar alhaji kabeerun daxata kaishi airport yakoma gida
"To shikenan damuna Allah yasaukeku lapia agayda mutan gidan semunxo insha Allahu" itama hajia barira dake gfe sallama tai masa,ASHRAF neyake driving se mus'ab agaba captain Adam kuma yana hakimce a owners corner yaja se airport daga katsina 'dakin kara zuwa Kaduna garin gwamna,garin dabasu da sarki se gwamna.....!

•KADUNA

Jirginsu captain Adam nasauka driver dinsa jirgi shiyaxo yadaukeshi adaren yafara xuwa gidan yaya sameer bayan yagayamai zancen makarantar mus'ab sekuma babban albishir yabiyo baya na ganin hafsat dayai,murnar da yaya sameer yai tawuce a misaltata abinde sewanda yagani kawai,tare suka dunguma suka tafi wajen gwaggo suka shaida mata abinda ake ciki itama,adaren tasa akai sadaka kafin safiya maganar ganin Hafsat din captain Adam taxagaye dangi gaba daya bawanda bejiba a daren sede kalilan,
Kodah magajiya taji maganar ba karamin bakin ciki tayiba,tasha kuka cikin darennan seda idonta yakumbura waya da muna_b kuwa sunyita yafi a kirga na yadda xasu bullowa sabon al'amarin,UMMI AISHA kuwa tayi sallolin godia ga Allah yafi akirga don murna ko abinci takasa ci,se dadi takeji itama xataga amminta wanda rabonta da ita tuntana yar shekara uku kuma tamance kamanninta sefa idonsu aunty mjay da uncle hanbal sunnuna mata ita a hoto,adaren takira besty Waliyya tasheda mata yadda ake ciki itama tayi murna kwarai da gaske at long last UMMI AISHA kawarta xata dena shan wahala hannun step mom dinta,


•✨•
50


___Lokuta sunja kwanaki sunwuce,sati naxagayowa alhaji kabeer da matarsa hajia barira suka dawo da hafsat wadda taikyau tai haske fatarnan luwai luwai kaman tajarirai kaman katsaga jini yafito,da gudu UMMI AISHA tatafi wajen hafsat tarungumeta ko ba agayamataba tagane itace mahaifiyarta...

To ita dinma hafsat din hakan tayi tana mamakin girman tilon diyar tata UMMI AISHA wadda tajuye ita sak kamar kaki tayi ta tofar,se hawaye suke na farin ciki kowama nagurin hawayen yake banda magajiya data kulle kanta adaki wai ciwon kai take,hajia barira tada'de tana admiring kyan UMMI AISHA dakuma hankalinta gashi batada hayaniya kamar yadda yammatan suke komai dakomai halayyar mahaifiyarta tadakko dukkoda baita ta renetaba lalle Allah abin tsorone buwayi gagara misali....!anci ansha har sa aka yanka akai abincin sadaka don murnar dawowar hafsat dangi rankataf kowa yazo ayi sambarkar dashi tunda Dama ita ta mutanece,kwanansu hajia barira biyu suka juya katsina,satin hafsat daya a Kaduna takoma kano gidan su tayi kuka kwarai narashin mahaifinta da saurin rashi da aka yiyyi,takuma yi allah yasanya alkhairinsa na bukukuwan da akai dakuma Sanya albarka a haihuwar da aka yiyyi,

Sati nazagayowa bayan ta zazzaga dangi donhar captain Adam yamata swapping sim dinta amsa waya kam tashata abin ba acewa komi,makota kuwa dandaxo suka dingayi a gidan na murnar dawowar mahaifiyar UMMI AISHA,angyara mata part dinta ansake furniture's gidan tsaf,dakin UMMI AISHA yayi kyau cikin color din baby pink da royal blue,magajiya matayi meyiwuwa tasa dole itama tadawo kanon daxama,kwanci tashi bawuya jamb dinsu UMMI AISHA tayi kyau babu lefi duk department daya suka samu bsc.international relations UMMI AISHA xatai ita kuma baby Kay tasamu public administration amma lectures dinsu duk dayane se a level 3xasu rabu,Waliyya ma kawar UMMI AISHA tasamu admission sede ita sciences ne xatai micro biology a old site sukuma new site ne Inda suke,ARFAAN ma yadawo kano xeyi masters anan Buk din,
Ranar monday su UMMI AISHA jjc suka fara shiga lectures masha Allah tagane babu lefi suna subside da English dakuma mass comm Dept, inda MUS'AB yace wasu UMMI AISHA kada su damu akwai tutor dinsa daxe dingayi masu tutorials wato ASHRAF,baby Kay tadire rantsuwa takwashe kancewar wallahi baxatajeba Dama lectures din badamunta sukaiba ita favourite part dinta bewuce zuwa meena restaurant suci abinciba kokuma flavours tunda yar karyace,a satin UMMI AISHA tashirya cikin jar atamfa me torches black tasa hijabi baki tatafi gidansu ASHRAF din yamata tutorials number sa da mus'ab yabata tadanna hannu a dialcall tana kiransa,shiko ASHRAF dake malale akan gado ko lectures bejeba kuma shidinma bsc international relations aka bashi shikam yarena abin aganinsa yana level 4 adawo dashi fresh student level 1 kuma wani abin takaicinma wai art site aka bashi,yana cikin baccinsa ringing tune dinwayarsa na call me #drake yafarayi,tsaki yaja hade da janyo pillow yadora akansa,kusan sau uku wayar na katsewa dakyar yamike yana huci hade dayin tsaki yadanna amsa Kiran yasa akunnensa da husky voice dinsa yake fadin"speak"


•✨•

#perfect strangers#Alhamdulillah,the start of something new💃🏽

UMMI AISHA
(THE MAGNIFICENT)
#INTERMISSION😊



WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO👄
[4/18, 11:58 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
51

©®MISS XOXO
👄

DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏼

nanahafsat.wordpress.com

•✨•✨•✨•✨•✨•

Seda gaban UMMI AISHA yafadi najin yadda yai maganan murya narawa take fadin"as...sallamu alayykm"seda ASHRAF ya jima kafin yabata amsa dakyar"wa'alykm salam who's on the line pls?!"...
Wani ma'ko'kon bakin ciki UMMI AISHA tahadiye dama mus'ab begaya masa xemata tutorials bane ko yaya??"I will hang up"ASHRAF yafadi hakan yana jan siririn tsaki"UMMI AISHA ce mus'ab's cousin I thought ko yaaa..."bata karasaba taji wayan ya tsinke alamar yayanke kiran kenan...jiki asanyaye tajuya xata bar wajen aka wangale gate din gidan duk azatonta ASHRAF dinne dakansa shiysa yai cutting wayar,sienna tagani maroon color tafito daga cikin gidan,Dede setinta motar ta tsaya take mudubin bayan yabude ayush kanwar ASHRAF itace abayan motar driver yana janta,murmushi ayush din taiwa UMMI AISHA itama murmushin ta mayar mata bayan sungaysa ne ayush ke fadin"ba wurin mama zaki shiga ba tana nan ai ni xanshiga library ne a school xanyi wani assignment "

"Ehh wurin ASHRAF naxo xemin tutorials kuma ammi ma tace nagaidar mata da mama,kuma nakira wayanshi baya Shiga thinking may be he's not around ma daxan koma gidah"UMMI AISHA tafadi hakan bata gaya mata ainihin abinda ASHRAF din yai mata ba

"Ayyah,yananaan netrk kwanannan se a slow.kishiga mana nima baxan Dade ba xandawo musha hira"

"Shikenan nagode sekin dawo"haka sukai sallama ita suka ja mota suka tafi ita kuma tashiga cikin gidan gabanta se faduwa yake dukkoda sunxo gidan da ammi kuma suma sunje shiyasa suka saba da ayush din amma bata taba haduwa da ASHRAF dinba jinsa kawai take a fatar baki,
Sallama tai tashiga cikin gidan xaune hajia aishan take tana karatun jaridar weekly trust,bayan tagaisheta ne hajia aishan ke fadin "ya su ammin naki?!kwanaki dahar xanshiga naje Kasan line dinku senace kai yamma tayi"

"Mama dakinshiga ai munanan wallahy ammi ma tace nagaydaki sosai"

"Ina amsawa dakyau,wajen ayush kika zone?!yanzunnan kuwa taje makaranta assignment amma nasan baxata dadeba"

"Ehh ai mun ha'du awaje ma"

"Ohh okay yanzu xata dawo ai,mekikeso akawo maki kici kafin taxo?!"

"Wallahy mama nakoshi dama mus'ab cousin dina shine yahadani da ASHRAF yace naxo nasameshi zedingamin tutorials harya bani number dinsa ma to kumade number ya'ki shiga"

"Ohkay ehh tutorials ko?!ai hakan yanada kyau keep it up,barin kirashi shi haryanxu garinsa be wayeba sake masa wani daren za'ai inaji"
Hajia aishan tafadi hakan tana mikewa tsaye..itade UMMI AISHA murmushi kawai tai tacigaba da wasa da chain din dake jikin Jakarta,

Hanyar wani dogon corridor hajia aishan tabi tashiga wani daki dake dauke da furnished furniture's blue color karshen gadon kuma ASHRAF dinne ke dunkule a kwance kamar yamboll ya dora pillow akansa yana bacci ga sanyin a.c daya cika dakin kamar Iceland..
Hannu tasa tajanye pillow din dake kansa"ASHRAF, ASHRAF tashi kafin na ebo ruwa na watsa maka kai kullum kamar Wanda yasha sleeping pills kaxauna kaita bacci sekace kasa,I wonder idan kayi aure yaxa'ai kadinga tashi da sassafe kana fita neman abinci,baxaka tashi ba?!nasan kana jina,kaiko kunya bakaji duk gidan nan sekowa yarigaka tashi,to wallahi inbaka tashi ba sena gayawa abbanku bakai resuming school ba"

Da sauri ASHRAF ya mike yana hamma"haba mama Dan Allah wallahy banwani Dade da komawa daga baccinba kika shigo"

"Nide nagaya maka ka tashi kashiga bandaki kafito kaci abinci kaxo kakoyawa yarinya tutorials tabaro gidan su tundaxu kaxauna se bacci kake ko ajikina"

"Wai Dama wani number daya kira yarinyarce?!amma mus'ab bekyauta min ba niba haka mukai dashi ba,in fact ni banshirya yin tutorials yanxu ba mama pls kisan mexakice mata ni gaskia baxan iya ba"yafadi hakan yana sake lullube jikinsa da bargo,hannu hajia Aisha tasa ta kwace bargon " tashi kafita karka batamin rai don't let me repeat myself ASHRAF "

Da zumburar baki yamike sekace mace"okay fine naji xanfita kije senafito"yai saurin shiga banda ki yaturo kofar,

Seda ASHRAF yagama shiriritarsa ya bata lokaci sosai kafin yafito yana taunar chewing gum ko ajikinsa karaf idonsa yahadu dana UMMI AISHA dakanta ke a sunkuye suna magana da mama donbatasan ma yana wurin ba,se asannan maman tadago idonta taganshi yai saurin kauda kansa gefe "yawwa ka 'karaso?!ga little sis dinkanan pls ka koya mata dakyau barinkoma karamin parlor karnai disturbing dinku,duk abinda baki ganeba kitambayeshi fa"

"To mama" UMMI AISHA tafadi hakan sannan tajuya bangaren ASHRAF"ina kwana?!"

"Fine" yafadi hakan atakaice don ba yasan yakara hada ido da ita sosai yaga tayi masa kyau har yake tunanin anya wannan jinsin larabawan yan uwansu mus'ab ne kuwa?!

Shiru babu Wanda yaima wani magana daga karshe UMMI AISHA tagaji da zaman kuramen da suke gashi ya kafe ta da ido ko kunya baya ji..."ehhm na...nace nakawo maka kagani?!"

"Da jira kike naxo nakrba kenan?!"

Tashi tai takoma kujeran dake nesa dashi ta ajiye books din akan center table din dake gabansa"gasu" tace dashi sannan takoma Inda take xaune taxauna..
Ko cikanki ma ASHRAF bece mata ba sema kwai dayake yana fasawa da chewing gum din bakinsa kamar mace,andau lokuta kotakanta bekarabiba sake magana tai akaro na biyu"nace gasu fa"takarashe maganar kaman xatai kuka,

"Okay dajira kike na dauka na bude pages din kenan da kaina,ma'am idan xakizo ki bude pages din to inkuma baxaki iya ba inada abinyi" yakarashe maganan yana gyara xamansa hade da crossing legs dinsa,

"Kan bala'i wannan wane irin arrogant mutum ne haka?!" Tafada azuciyarta,ba yadda ta iya haka takoma tabude pages din tana nuna mai wajen,karba yai yana karantawa 'critically discuss the above assertion using symbolic interactionist'

"What is so hard anan?!ga abu a saukake bayan kowa yasan symbol sign yake nufi"Yafada yana mata nuni da littafin,

"Yaxa'ai arrogant mutum yasani nina sani?!" Tafadi hakan a hankali

"Me kikace?!"

"Canai lokacin da lecturer dinyai I wasn't around"




•✨•
52


"Ohhkay,too ki saurara kijini kafin kice bankoya maki ba"

Murmushi UMMI AISHA tai,ASHRAF yatsaya yana kallon ta"what are you smilling for"

"Bakomi"

Daga kafada yai alamar ko a jikinsa sannan yacigaba dayi mata bayani Dede yadda xata gane,yanayi yana tambayan kota gane?!ahaka har suka gama sannan yamata tambayoyi ta amsa successfully,

Sosai yamata tutorials tagane fiye da yadda lecturer din kekoya masu,seda ayush tadawo suka gaysa sannan tai masu sallama tatafi,
___Kafin UMMI AISHA takarasa gida ARFAAN yarigata xuwa yana zuwa yake tambyan hajia hafsat bayan Yayi xagayansa be gantaba"aunty Ina UMMI AISHA?!"

"Taje tutorials"

"School kenan?!'

" a'a gidan su ayush diyr abokin baffanku"

"Okay teacher dinsu ne ke masu tare kenan?!"

"Oh ni hafsatu ARFAAN wannan tambaya haka?!sekace 'Dan jarida?!"

daria ARFAAN yai"aunty kikasani koxanyi specializing akai"

"Allah yakaymu,wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login