Showing 105001 words to 107296 words out of 107296 words

Chapter 36 - UMMI A'ISHA(THE MAGNIFICIENT) COMPLETE

22 Aug 2024

7713

tareda rufe flask din tajanyo kujera taxauna takifa kanta xata fara shirin kuka da sauri ya garxayo inda take yana fad'in;

"I just want you to know that when i picture my self happy it's with you,dan Allah karkiyi fushi dani naji xanci amma Wlhy ban iyacin miyar kuka ba"

Dariya ce tatahowa Ummi Aisha najin harda rantsuwar sa danne dariyartai ta mik'e tsaye taxubo tuwon k'atuwar malmala da miyar se yauk'i take,amai ne kawai beyiba naganin kukar dayai,hannunta tawanko tadawo kusa dashi taxauna;

"Haaa oya bud'e bakinka"tace hakan tanakai lomar tuwon santar bakinsa,

"Goddamnit,yanxu dole senaci miyar kukannan me wari?"

"Of course habibty why not?bakai yanxu kace xaka ciba"

Nodding kansa kawai yai don inya bud'e baki yasan caxece baxe ciba,bud'e bakin yai ahaka Ummi Aisha tadinga feeding Ashraf abakinsa yanaci,yatoshe numfashinsa loma d'aya biyu seya d'anja numfashi yasake toshewa tana kura dashi ahaka tadinga d'ura mai tuwon nan harseda yatashi da rabin tuwon ganin yadda idanuwansa sukai ja yasa ta kyaleshi haka ta tsiyaya lemon kwakwar tabashi yasha,tacinye rabin tuwon daya rage ,sannan taxuba masu soup d'in ta tura mashi nashi gabansa tahaucin nata,takusan gamawa taga beko tab'a plate d'insaba

"Ya haka bakacine?!"

"Jira nake kigama kibani"yace da ita hakan atak'aice

Murmushi kawai tai tajanyo plate d'in tashiga bashi abakinsa har suka gama suka wanko hannayensu.Sun d'an tab'a hira se wajen 12 suka kashe kayan kallon suka hau sama kwanciyar bacci...
Wanka kowannensu yashiga yayi,Ummi Aisha tayiyyi amfani da abinda ya Hajja takawo mata,ta jima tana wanka da turaren ahsan khumra se tashin k'amshi take,tana tsaye jikin closet tana duba kayan baccin daxata sa Ashraf yajanyota jikinsa yana d'an cixan kunnenta ahnakali

"Ouch"Ummi Aisha tad'an saki k'ara ,

"Da xafine?!"yace da ita

Nodding kanta kawai tai,

"Mekike nema a closet haka da wannan daren?!"

"Kayan bacci mana"

"No base kinsaba,you looked super extraordinary beautiful tonight l"

"Da towel d'in?!"ta ware Ido tanabin pink towel d'in jikinta da kallo,

Be bata amsaba yad'agata cak se kan gado,kisses,warming romantically huggings haka yadinga bata,daga k'arshe ya yaye towel d'in jikinta ya jefar,bayyanar sexy figure 8 d'in jikinta shiya sanya shi fita daga hayyacinsa,kyarma jikinnata yafarayi ya lura da hakan ahankali yake rad'a wasu maganganu wanda ko ni nana hafsat bansan meyake cemataba,ganin ina neman wuce hurumin dabanawa nai saurin jan hummerjeep d'in k'afafuwana nafita waje na kulle masu k'ofar,bani nakoma ba se gaf da asubah natausayawa Ummi Aisha kwarai matuka ganin yadda Ashraf yasha budurinsa akanta ta wahala ba kad'an ba,Albarkar daya dinga sanya mata yafi a k'irga.
D'aukarta yai kamar yar baby yashiga band'aki da ita yasata ta gasa jikinta,acanma suka sake wata soyayyar sannan sukai wanka dana tsarki suka fito,axaune Ummi Aisha tai sallah ranar Ashraf be futa sallar asubah masallaciba se agidah yai bayn sun idar sukahau gado rama baccin da basuyiba jiyan Ashraf yasake jan bargo yarufe su...
Da safe Ashraf ya riga Ummi Aisha tashi,duk shiyai komai na aikace aikacen gidan data keyi,k'a k'al yai moping ko'ina se rawar jiki yake,minti kad'an xe duba yaga kota tashi?!special breakfast yasiyo masu a season seven,lokacin da Ummi Aisha tatashi tayi mamaki k'warai yanda yagyara ko'ina har bedsheet yacanxa yakuma rik'eta suka shiga band'aki tayo wanka tai brush duk dan kar tafiyarta ta goce saboda tahakane tafiyar mutum ke canxawa har aita tsokanarsa,Kaya taxura suka nufi parlor suka xauna dakanshi yai feeding d'inta yabata magani,ita har mamaki take,sunjima suna hira abinsu sannan suka koma d'aki Ashraf yai ta rok'onta second round xaro ido tayi tana kallonsa,kai ya gyada mata alamar eh tareda fad'in;

"Our time together is just never a quite enough,wish I could spend every single minute of my day with you hugging you and kissing those yummilicious kissable lips of urs"yace hakan tareda sa bakinsa kan nata xe fara kissing ta rik'e lips d'in gagam,tana daria.

"Mr lovey dovey,yau kam bunch of romantic words din naka baxasuyi amfani akaina ba"

"Ohh comman baby just one more pretty pls"

Bayadda Ummi Aisha ta iya jin wa'azin da aka yiyyi mata na cewar duk wadda mijinta ya buk'aceta tak'i to mala'ikun Allah suna fushi da ita,haka ta kyaleshi yagama yadda xeyi da ita sannan suka shiga band'aki suka tsaftace jikinsu,ya fita siyo masu lunch na rana don yace baxatai girki ba,yana futa takira waliyya tafad'a mata meeting d'in da sukai jiya ,har waliyyan ke cewa ita dama tasan gaskiya bawani raping d'inta da akai kawaide iya shegen tane,daria sukai dukkansu sannan sukai sallama..
Bayan sati d'aya;Ashraf da Ummi Aisha sun xama hanta da jini,duk inda kaga Ummi Aisha to xakaga Ashraf sekace magnet.komai tare suke yana bata kulawa ta musanman itama tana bashi hakkinsa yadda yakamata tana Kuma tarairayar sa ga tsafta da iya abinci,yauma kitchen ta shiga don d'ora girki Ashraf na gefenta yana yanka mata alayyahu,

"Life partner wai me xamu dafa ne?!"cewar Ashraf

"Abincin y'an yarenmu,kasan burabusko?!"

Ajiye wuk'ar hannunsa yai yanufi inda take ya rungumo ta ta baya yasa hannu tacikin waist d'inta yana mata cakulkuli,Daria tafarayi tana rok'onsa yabari,

"Nasan burabusko mana"

"A'ina kasanshi"tace hakan tana share k'wallar dariar datai

"Karki manta matata yar cance "

"And so?!"

"So nayi googling duk wani irin abincin danasan sunaci da komi irin nasu dats why kikaga alefen matata duk abun can nai"

Daria Ummi Aisha tai tana kallonsa

"To a'ina wannan matar taka take haka?!"

"Gatanan atsaye a kitchen xamuyi burabusko da miyar taushe abinmu"

Murmushi kawai tai cikeda so da k'auna suka cigaba da girkin su,atare sukai komai suka jere akan dinning sannan suka hau sama yin wanka basu sakko ba seda suka sake wata soyayyar acan sukai wanka sannan suka dawo suka xuba abinci suna feeding junansu kowannensu cike yake da so da kaunar d'anuwansa(chai Allah kabar soyayya,ya mujeeb kabarmu da masu sonmu Ameen)

BAYAN WATA UKU;
Yanzu xaman Ummi Aisha da Ashraf sak yakoma Romeo and Juliet bawa soyayya hakk'inta suke kamar cin kwan makauniya wane NAUFAAL da matarsa Ayush,Ummi Aisha harta dena mamaki tuni tagane tsantsar soyayya ce daga Allah son da Ashraf ke nuna mata,sun d'inke sun xama kamar wasu tagwayen juna,acikin satin Ummi Aisha tafara xaxxabi da yawan amai suna xuwa asibiti likita gwajin farko yace cikine,kar kuso kuga murna wajen Ashraf agabn likitan bako kunya bayan yayi sujoudish shukruh yasunkuci Ummi Aisha yad'agata sama,ganin haka yasa likitan fita yana daria,atak'aice de murna wurin Ashraf da Ummi Aisha ba'a magana,sun d'au son duniya sun d'orawa cikin da akace watansa biyu cif,me aiki Ashraf yace ad'akko masu Ummi Aisha tak'i yarda kan Wlhy me aiki baxata gane mata miji ba adole aka d'akko wata yar tsohuwa daga had'ejia take taimakamata...
Cikin Ummi Aisha nashiga watan haihuwarsa Maman Ashraf tace lalle seya maida Ummi Aisha gidah saboda cikin farine gwara ta haihu agaban manya,ranar wata alhamis ta tashi da labor akai akai sutafi asibiti tak'i dukkoda xafin labourn datakeji tace ita lalle se Ashraf yaxo,a d'ari Ashraf yabaro wajen aikinsa yaxo gidan suka tatattara suka tafi asibiti tofi de da addu'oi Ummi Aisha tashasu awajen Ashraf,Alhmldh Allah ya albarkaci Ummi Aisha da sunkota yaro sanb'alele kyakkyawa sak kamar ubansa kaikace Ashraf ne yai kaki ya tofar,ammafa Ashraf yasha su cixo da Allah ya isa,don duk sanda akace mata push.,inta daddage d'innan to k'arfin nan da xatai nishi akan hannayen Asharf,har sun sage atak'aice de shiya karb'i haihuwar Ummi Aisha,Allah sarki ba'abinda yake cemata dukkoda dukan dayasha agurinta secayake daure de life partner give it a try,one more time babe,harde Allah yasa tasauka lapia,kankace me?!d'akin asibitin datake yakacame da yan uwa basu barta tayi 3hrs bedrest d'in da aka ceba likitan dr Sumayya ta tattarasu tace suje gidah ansallameta...
Rana ta xagayo ranar suna kenan,yaro yaci sunan baban Ummi Aisha wato Adam amma xasu ringa kiransa da fareed,wayyo xokuga suna,sunan da ya amsa sunansa anyi shagali kamar ba gobe,abinci gashinan kala kala.savouniers kowanne d'auke da k'aton hoton baby Adam_fareed.mai jego tayi Kyau babu k'arya,Ashraf jiyake dama babu jinin bik'i atare da ita aikuwa jay yadinga tsokanrsa anci ansha ankwaso shoki se to 9 aka watse daga sunan da akai aharabar Au center,dakyar Ashraf sukai sallama da Ummi Aisha yabarta takoma cikin gidah,harda hawayensa daga k'arshe ma kayansa yahad'a yatafi katsina bashi yadawo ba se ranar data cika 40cif aikwa bata k'ara kwana ba yagarxaya ya d'akko matarsa da d'ansa bako kunya,ranar Ummi Aisha taga rigima gun Ashraf don har asubah be barsu sun runtsa ba baby fadeel ne kawai ke ceton mamansa idan yai kuka..

BAYAN SHEKARA D'AYA
Zaune ummi Aisha take tareda Ashraf tsakiyarsu kuma baby fareed ne dake koyan xama,dariya kawai ummi Aisha ta k'yalkyala abinta Ashraf dake gefenta yajuyo yana kallonta cike da so yake tambayarta;

"Lapia life partner?!"ganin ba wani abin dariar da akai

"THE CHARMING kasan mena tuno?!"

"Sekin fad'a babe"

"Farkon had'uwa ta dakai natuno lokacin danaje xaka min tu..,,"bata k'arasaba Ashraf yai saurin d'ora hannunsa kan lips d'inta

"Say no more life partner!my whole world changed aranar dana fara toxali dake,life partner KE ALHERI CE agareni,sometimes I wonder ina arrogants d'ina yake?!but i finally realized it was you who changed me into a better being,trust me when I say I love you because I will always mean iit,Allah yasaka maki da mafificin alkhairinsa Ameen ngd maki sosai gashi yanzu miyar kuka taxama favourite miyata infact tuwo is before anything else"yafad'i hakan yana d'ora mata kiss akan tip d'in dogon hancinta.

Blushing Ummi Aisha tafarayi har cikin ranta taji dad'in yadda Ashraf ke yabonta kullum betab'a kusheta a komiba ,kullum cikin faranta mata yake,ahankali takai masa light kiss akan bakinsa tana fad'in;

"I don't think u understand how important you mean to me,KAINE SANADIN ,FARIN CIKINAH I will never forget the moment I realized I loved you,Allah yabarmu tare happily ever after Ameen"

"Ameen life partner,ni Ashraf kabeer kamil naxama takalmin ki takani kisakani aduk inda kikaga dama,you are the best woman on earth,my life inspiration,I'm one lucky man i married the best woman on earth,you are my world..Kincika title d'inki tabbas;
UMMI_A'ISHA
(THE MAGNIFICENT)"
Kamar wanda aka tsunkula yamik'e da sauri yakai baby fareed wajen inna tsohuwa,yanadawowa yarufe Ummi Aisha da French kisses daga haka suka lula duniyar ma'auratah kowanne yana farantawa d'an uwansa rai kamar cin k'wan makauniya...
Rayuwa ce suke yinta cikin so da kuma shakuwa,kowanne yananunawa d'an uwansa yafi sonsa,baby fareed nacika shekara d'aya da wata biyar Ummi Aisha ta kaishi gidansu Ashraf yaye,a kuma watanne akai bikin jay da waliyya dama gata itace babbar aminiyar k'awa,shekara na zagayowa aka sake bikin baby kay dakuma arfaan wanda suka k'ulla soyayya dama can kowa ashe yana admiring d'an uwansa,muhannad kuwa yafara dating Ayush k'anwar Ashraf amma se bayan shekara biyu xa'ai bikin ...

BAYAN SHEKARA BIYU;
Abubuwa da dama sun faru kamar gama makarantar da su Ummi Aisha sukai yanxu haka tasamu aiki a American embassy dake kano shikuma Ashraf harka tabud'e don yanzu shine commissioner of foreign affairs sosai suke fantamawa da naira Allah kuma yasake albarkar Ummi Aisha da haihuwa,wannan karon mace tahaifa yarinya taci sunan mahaifiyar Ashraf amma za'adinga ce mata NAZNEEN,muhannad ya auri Ayush k'anwar Ashraf amma a Abuja sukeda xama,ciki harda haihuwar da Waliyya tai d'iyarta mace taci sunan UMMI_A'ISHA,baby Kay bata haihu ba sede b'ari datayi amma tasake samun wani cikin sede k'aramine,
Acikin shekara biyunne bayan zazzafar haukar da muna_b tai daga k'arshe de mota ta taketa ta mutu ita kuma magajiya tasake kamuwa da ciwon mutuwar b'arin rabin jiki,
Ta b'angaren hafsatun captain Adam kuwa sabuwar shafin soyayya suka bud'e musanman dayanxu komai yaketa tafiya daidai k'atuwar plaza captain Adam yabude mata ake kuma saka mata kud'in kasuwancin a account duk wata,rayuwarsu take tafiya dede kan tafarkin tsira kullum kuwa cikin godewa Allah suke....
•✨•

And voila💁🏼oh bouy what a day what a day 💃💃💃
ALHAMDULILLAH,ALHAMDULILLAH,ALHAMDULILLAH I FEEL BEYOND BLESSED💃phew😅😅
KOMAI YAI FARKO XEYI K'ARSHE ANAN NI NANA HAFSAT (MSS XOXO)NAKAWO K'ARASHEN LITTAFINA ME SUNA;
UMMI_A'ISHA
(THE MAGNIFICENT)

INA KUMA FATAN UBANGIJI ALLAH D'AN SHARHIN DA Y'AR FAD'AKARWAR DANAI ACIKI ALLAH YASA KU AMFANA DA ITA,NASAN KOWANE D'AN ADAM AJIZINIE TARA YAKE BE CIKA GOMA BA NA KUMA SAN TABBAS BAXAN RASA INDA NAI KUSKURE BA INA FATAN ALLAH YAYAFENI,IDAN DA AKWAI KUMA WANDA NATAB'A B'ATAWA TUN FARKON LITTAFIN NAN KAWO K'ARSHENSA INA ROK'ONSA DA YA YAFENI,


WANNAN LITTAFIN ME SUNA ASAMA SADAUKARWA CE AGAREKI YAYATA,MY MENTOR UMMI_A'ISHA,INA SONKI INA ALFAHARI DAKE AKODAYAUSHE ALLAH YABAR K'AUNA AMEEN.


JINJINAR BANGIRMA GAREKU;NAFEESAT ANKA (SWEETO)TAREDA HALIMATU(ANEESA DIDI)


TUKWICI AGAREKU;
CUTEST MOMMA NA(XARAH BUKHAR) TAREDA
HARPSAT RANO DA
MJAY ✨DA
SECOND MOMMA FEEDO
KHADIJA CANDY
NUSNIM


KUNA DABANNE;
WALIYYA WALEETAA
KINA RAINA TAREDA MY
YAYA HAJJA DA
ASY KHALEEL


BAN MANTA DA KUBA;
UMMAH SISIN MAMA
MELODY
DIJA WAZEERI
XEE YABOUR
SEEMALUV
STYLISH
MRS JH
AYUSHA ILIASU
NUCEEY
ZEENERT
KHAIRAT UP


KUNFI KOWA SON NOVEL D'INNAN ;
DOTA BILLY S FARI
MAMAN ARFAAT
HABIBA
FATMA BICHI
AISHA POL SCIENCE
DR SUMAYYA
JIDDAH
SIS NABEELAH
MRS MJ ON TOP
YUSRAH

BAN MANCE DA KUBA DOLE NA JINJINA MAKU Y'AN;
HOME OF NOVELS DA
XOXO'S PALACE
HIKIMA WRITERS ASS
ONLINE HAUSA WRITERS DA SAURANSU...


DOLE NE NA JINJINA MAKI DONKIN CANACANCI YABO NAGAISHEKI;
AUNTY SIS(MAMAN SULTEE HABIBY ALLAH YARAYA MANASHI).


BAN MANTA DAKU BA;
AUNTY MAIJIDDAH MUSA ALLAH YABIYAKI AUNTY.
DA MAMMA JAMEESH

BLESSINGS ON BLESSINGS ON BLESSINGS TO MY FANS WORLD WIDE;
I'm because of you not you because of me,I love you all pass my mind beyond my soul,Allah yabarmu tare Ina sonku kuna raina akoda yaushe,littafina da kuka b'ata lokacinku wajen karantashi banida bakin cewa sede nace Allah yasaka maku da mafificin alkhairinsa Ameen yakumasa aljannatul frdaus taxamo parmanent abode d'inku in the hereafter AMEEN...

DAN ALLAH INA CIGIYAR NOVELS D'INA KAMAR HAKA;
NAZNEEN
KE TAWACE (NABILA)
AUREN BASHI
SO KO SHAK'UWA?
RAYUWAR MARYAM.


I AM ONE LUCKY WRITER I GAT THE BEST FANS/READERS ON EARTH,I LOVE YOU ALL WITH EVERY FIBER OF MY BEING.....
TEAM#UATM☘

GA MASU NEMAN UMMI AISHA DAGA FARKO KOMA SAURAN LITTATTAFAINA ZAKU SAMU TA;
nanahafsat.wordpress.com

SEKUN JINI NEXT NOVELS D'INA NAGABA MASU SUNA........,


NI CE DAI TAKU HAR KULLUM NANA HAFSAT
MJSS XOXO👄



WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSAT AKA MISS XOXO👄

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login