Showing 51001 words to 54000 words out of 107296 words

Chapter 18 - UMMI A'ISHA(THE MAGNIFICIENT) COMPLETE

22 Aug 2024

7705



•✨•
Gaisuwa Mai tarin yawa gareku 'yan Grp din HOME OF NOVELS DA KUMA DUNIYAR MAKARANTA❤DA DUK MA MASOYAN WANNAN LITTAFI NI NANA HAFSAT INA MIKO GAISUWATA....







WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSAT.....
[4/18, 11:58 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
57

©®MISS XOXO
👄

DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏼

nanahafsat.wordpress.com

•✨•✨•✨•✨•✨•

"Okay fine I will like to call on stage to give award of MAGNIFICENT PERFORMANCE in honor of......"sekuma yatsaya yana naxarin audience din can yanesa yace"BAYERO UNIVERSITY KANO"xokuga tafi wajen audience gaban UMMI AISHA dake dukan uku uku tuni yadena,dadi Se ratsata yake atake awajen tai soujudush shukruh tagodewa ubangiji mabuwayi gagara misali bisa ga wannan babbar baiwa da Allah yai mata ga saukar alqur'ani mai girma gakuma cin gasar dasukayi na mini project,

Sosai mutane sunji dadin yadda aka bawa bayero wannan award din domin yadda su UMMI AISHA suka xage sukai mini project din nasu yacancanta ace susukaci ga tarin tambayoyin da akayi masu duk sun cinye tass,'award din da akabasu rubuce yake boldly;MAGNIFICENT PERFORMANCE,Wanda professor tajuddeen se vice chancellor na makarntar da UMMI AISHA da Muhammad Salem su suka karba award din bayan sunsha pics da Kuma sauran kyautattuka da aka basu ciki harda theaters da halls da xa'a yimasu kyauta DAKUMA renovating daxa'ayi masu na hostels kwara biyu na dangote da Kuma hasiya bayero dukde wannan kyauta ne daga abinda gwamnatin kasa xatayi masu kyauta,

Karfe biyar suka koma makaranta sosai 'yan Buk sunji dadin wannan mini project award dasu UMMI AISHA sukaci for the first time in history na bayero da aka bata award din na MAGNIFICENT PERFORMANCE,professor tajuddeen ba karamin jin dadi yai ba,Wanda daga Muhammad har UMMI AISHA sunyi matukar 'kokari,sede UMMI AISHA cikin kashi 100 taci kashi 97 shikuma yanada kashi 92 cikin 100,washegari shine ranar da xasuyi lecture din 'foreign policy and theories of diplomacy'na professor tajuddeen amma Yayi cancelling kan cewar a goben xasuyi honoring din representatives dinsu watosu UMMI AISHA Wanda xa'ayi a musa abdullahi auditorium dake new site(1k sitters)

Karfe goma na washegari shine lokacin da aka sa Wanda xa'ayi honoring dinsu UMMI AISHA,karfe 5;30 suka fara watsewa ASHRAF yanaso yaima UMMI AISHA congrats amma yakasa yatsaya yaxuba mata idanu yana kallonta amma yakasa xuwa wajenta,baby Kay dake gefe tanufeshi tana wani rangwada

"baby boo yaukam ko nemana bakai ba awajen taron nanma namaka occupying sit you shunned me kaigaba abinka why?!"

ASHRAF yasa hannu yana Shafa sumar gashinsa shiko wannan wacce irin yarinyace?!sekace glue gaba daya ta takura masa saboda UMMI AISHA shiysa baya mata rashin mutunci amma takasa ganewa juyawai yana kallonta

"no bahaka bane kinsan kina kusa da mata ne shiysa nakoma daga gefe naxauna"

"Ohh really?!shikenan na maida wukar"

"Hahaha"yai daria to shikenan godia nake,anyways yamma Yayi gashi xandauko sister na a old site se gobe"yakarashe maganar yana kallon UMMI AISHA dake magana dawani course mate dinsu,itakam kotakansa bata biba,
___Bayan yabar wajen UMMI AISHA takarasa kusada baby Kay dake kallon ASHRAF haryabar wajen
"So ya kuka 'kare?!naga wani kallo dakukewa junanku ai"

Baby Kay tai daria"abinda dana tsarar mashi sit awajen taronnan ko kallo na baiyiba yai gaba abinsa,though yanzu yacemin Wai bahaka bane daxun inda nake akwai mata awajen shiysa,baxaki ganeba UMMI AISHA inason ASHRAF fiye da yadda kike tunani but naga shi bedamu daniba I just dunno why,ko Banda qualities din dayakeso ne oho de"

Hakuri UMMI AISHA tadinga bawa baby kay,tana tausasa mata zuciya harse dataga takwantar mata da zuciya Sannan ta kyaleta,se bayan sungama komai Sannan suka shiga mota suka tafi gidah,albarka wajen Ammi UMMI AISHA tashata ba 'iyaka tabbas hausawa kance da tarin yuyuyu gwara daya kwakkwara,gashi tilon 'diyar tata kwara daya da Allah ya albarka ceta da ita akullum cikin sata farin ciki take,

•WASHEGARI

Tunda sukai sallar asubahi su UMMI AISHA basu komaba itada amminta,bayan sun tsaftace gidan tareda temakon me aikinsu wata ana cemata deluwa yar dattijuwa da ita tadanfi me aikinsu tada haule wadda tai aure yanzu a wani kauye da ake cewa garin dau a wudil local government dake Kano state,bayn sunyi breakfast dayake captain adam abangaren magajiya yake sati yaxagayo kanta,sassaukar abinci sukayi tunda safiya ce soyayyar doya marar kwai sukayi da sauce na sausages,se kunun gyada dake tashin kamshi,

Shigar larabawa UMMI AISHA tai cikin doguwar rigar Dubai wadda ake kira da Oman style,tayane kanta da mayafin rigar dayake rigar kamar buba take babu matsi atare da ita,babu wani heavy makeup datayi simple makeup tai tareda shafa farin lipgloss take natural beauty dinta yasake bayyana setashin hasken annuri fuskarta take abinka da Wanda suka goge da addinin islama dasuke da kuma wanni fanni na daga boko,xama tayi tana jiran 8;30 tayi tatafi kamar yadda professor tajuddeen yasheda masu,iyaye ko guardians kuma se karfe 10 xasuje,itama hafsatun adam tayi Kyau cikin doguwar rigar atamfar super holland fara me torches blue tareda babban hijabinta blue sabo kal dashi dayasha guga se tashin kamshi take,



•✨•
58




ASHRAF dake malale akan couch din dake dakinsa yana bacci kamar mace saboda yadda yacure waje daya tashi yai firgigit kamar Wanda aka watsawa ruwa,tareda daga kai yana kallon agogon dakinsa ware Ido yai yasake rintsewa naganin 9;30 har tayi"what the...."bekarasa ba yai saurin mikewa yafada bandaki gudun karya makara fa yasa tinda asubah yakoma kan kujerar ya kwanta amma ya akai haka?!yana wanka yana mitar Allah yasade bai makara ba,gashi goman takusa ta karasa,da sauri yakarasa wankan yai brush yakukura da mouth wash na mint flavor,da sauri yakarasa closet dinsa yaciro kananan Kayan dasuka amsheshi yasa bayan,yadora pcap dinsa kalar kayan tareda fesa turarukansa masu dadin kamshi ga duk Wanda yaji,

Sauri yai yakarasa parlor din xaune Maman take da Ayush suna karyawa sunkuyawa yai

"barka da safiya mama?!"

"Lapia qalau ASHRAF,antashi lapia?!naxata lecture din se 12 aiko?!"

"Ehh....a..amma yayi fixing wani ranar yau ai honoring su UMMI AISHA xa'ayi"

"Bamunje jiya ba?!"

"Wannan Wanda xa'ai na sch ne wancan kuma na state ne(Nigeria as a state)"

"Allah yabada sa'a,ga abinci nan its your favourite"

"I'm sorry mama,sauri nakeyi yanxu haka namakara ma Inna dawo xanci insha Allah"

"Shikenan ASHRAF Allah yadawo dakai lapia"Maman tafadi haka,

"Ina kwana ya ASHRAF?!"Ayush tace dashi tana Kara sipping tea dinta

"Yana kwano"yace da ita Sannan yawuce gaba abinsa ko kallonta baiyiba



•BAYERO UNIVERSITY KANO
(LATE PROFESSOR(MUSA ABDULLAHI AUDITORIUM,1K SITTERS).....!

Da sauri ASHRAF yakarasa cikin theater din haryana tuntube da stage din gabansa yaxauna kusada wani saurayi daya saita waya yana video din gurin hannu yabashi suka gaysa tareda doriyar

"Aboki yanzu aka fara ne ko anjima anayi?!"

"Ba'awani jima ba saboda da mike din bayayi seda aka kawo wani,ande bude taro da addua sekuma speech daga bakin vice chancellor shikenan"

Nannauyar ajiyar zuciya ASHRAF yasaki najin ba akira UMMI AISHA ba Dan ita yaxo dama hamdala yai a xuciyarsa sannan yace

"okay godia nake aboki"

___Sosai aka fara gudanar da taron kamar yadda yake rubuce ajikin wata takarda fara sol da aka bi kowa da ita,Sannan aka fara kiran Muhammad Salem Wanda yake a medicine co-rep din UMMI AISHA,Wanda prof tajuddeen yace"arrijalu qawwamuna alannisa'i"saboda haka bari yafara kiran Muhammad Salem Wanda akai honoring dinshi da award me taken"EXTRAVAGANT STRIKING PERFORMANCE"nan guri yadau tafi musanman dayake Muhammad Salem din guru ne na gaske,bayan an gama tafin ne kuma aka kira next award na UMMI AISHA Wanda kafin akira seda professor tajuddeen yafara kiran abinda award din yai consisting da yawan score dinta such include;1-elaborate striking,
2-Splendid striking,
3-Spectacular
4-Impressive
5-glorious superb
6-majestic
7-awesome
8-awe inspiring,breath taking,impressively beautiful...
9-masterly skillful,
10-virtuous brilliant..

Sannan ya nisa yakara fadin may I please call on stage the talented diplomat to be Insha Allah
UMMI AISHA
(THE MAGNIFICENT)

Xokuga ihu musanman yadda yafadi; THE MAGNIFICENT din,se mutum yaji inama shi aka bawa,ASHRAF yajuyar da idonshi yana bin UMMI AISHA da kallo yadda tai Kyau cikin shigarta kamar balarabiya musanman yadda take tafiya abin ya birgeshi kwarai matuka,sleepy eyes dinsa yasaukar akanta yana binta da kallo har kan stage dataje tatsaya akan podium din,

Professor yahuxa Bello vice chancellor na makarantar shiya tashi da award din a hannunsa yafara fadin;"I wholeheartedly dedicate this award presented to me by the humble professor tajuddeen title;THE MAGNIFICENT,to the virtuoso brilliant UMMI AISHA may you be forever blessed,ameen"Sannan ya mika mata award din golden color da rubutu da baki aciki,hawaye UMMI AISHA tafarayi cikin dubban mutane ace ankarramaka haka?!jiya da yau duk kai kadai,loudspeaker ta karba tafara magana
Itama

"firstly I want to thank Allah for keeping me alive to witness this great occasion,all praise is to him for giving me the time,courage,chance and zeal for seeing the light of the day,Alhamdulillah ya Allah for the unlimited blessings"sekuma tai shiru tana kallon award din tana murmushi Sannan ta cigaba"I have no words to express what an honor this is or how excited I'm..beyond thankful to be part of this,I want to say a huge thank you to my parents for thier maximum support and encouragement,may Allah continue to give me the fortitude to help and assist them ameen,and also to my mentor professor tajuddeen for his moral and spiritual support,I owe a vote of thanks to my friends for believing in me,and lastly I'm very grateful to my coach for the guide,support and offered me brotherly advice in the course of everything,and to the entire lecturers of the department for thier consistent prayers,may Allah rewards who so ever attends this grand event the best benefit in life and thereafter ameen"(nima nace ameen tareda ni dake rubutawa da dukma Wanda suke karantawa)...




•✨•
59




"Ameen"theatre ya amsa da echoing muryoyin mutane jin adduar datayi,shikuwa ASHRAF sandarewa yai axaune ,dama xatamai godiya cikin dubban mutane haka?!dukkoda bata Kamo sunansaba atleast ta mai godia iya godia,nanfa ASHRAF yafara wani feelings akan UMMI AISHA he's trying to stuff down the delight he was feeling inside for her amma yakasa,gaba daya ruhinsa UMMI AISHA yake kawo mai fuskarta,murmushinta kyakkyawar wushiryarta,dimples dinta Kai komai nata ma,har aka gama abinda ake aka kawo refreshments ASHRAF na duniyar tunanin UMMI AISHA gashi shikam be taba wannan tunanin Akan mace ba sefa yau Kuma kan UMMI AISHA da bama shiri sukeyi ba,

Bayan angama abinda akeyi ne aka fara daukar pictures da THE MAGNIFICENT wato UMMI AISHA kenan kamar yadda fellow colleagues dinta ke kiranta ayanxu,itakam se murmushi take abinta dama ita Akwai fara'a,

Ahankali ASHRAF yaja kafafuwansa xuwa inda take,yana taune pink lips yana Sosa curly gashin gashin kansa gashi yakasa mata magana Kuma duk Wanda yaxo kusa da ita seya wurga Mai harara,ita abinma Daria yabata

"ni xan wuce idan Bakada abin fada sauri nake"takarashe maganar tana duba agogo,

Yabude baki xeyi magana baby Kay taxo wajen tana murmushi"sweetheart tun daxu nake nemanka da late kaxo ne?!"a shagwabance take maganar tana fari da ido,UMMI AISHA ganin haka yasa tabar wajen tana daria,

"What the.."ASHRAF yafadi hakan yana kallon baby Kay dake Neman rike hannunsa"no don't even think about it,karki rikemin hannu"

"Why sweethrt?!"

"Nade fadamaki,infact Ki kyaleni pls,pls Ki kyaleni baby Kay,I'm not in the mood okay?!"yafadi hakan yana kallonta se yaga bataji dadi ba saboda Allah inaya Mai sonka?!a hankali yake fadin"I'm sorry Kinji,ba..banajin dadi ne I need to be alone,xankiraki later kinji?!"

"Okay dearest"baby Kay tafadi hakan tana kallonsa da idonta daya ciko taf da hawaye.....

Haka aka gama event din around 3 Sannan kowa ya watse yai nasa wuri,shima ASHRAF jiki sanyaye yakoma gida yaso yasake ganin UMMI AISHA koda sau dayane yasake sata a idonsa,amma tun ganinta dayai daxu be sake sata a idonsaba,

•FCT(ABUJA)

Ajiye remote din datake dannawatai tana kallon kyakkyawan saurayin dake xaune akan doguwar kujerar yana danna wayarsa Sannan ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tafara fadin

"yanzu MUHANNAD kana nufin haryau baka gama parking dinba?!gobe ne tafiyarnan fa"

"Mama,nifa Gaskia banasan komawa wani Kano da xama saboda Allah seda aka haifemu anan muka girma anan muka saba da nan se baba yace Kano xamu koma da xama nide Dan Allah mama Ki influencing baba naxauna anan"

"Ashe abinda su halipha ke fadi akanka gaskiane hankali be gama isarka ba aina dauka dakaje kasar waje Kai karatu ka nutsu kenan,ace kanada masters amma dakai da marar ilimi hankalinku daya?!to bude kunnuwanka dakyau barganin Ina magana kamar Ina lallabaka ,Wallahy kajide rantsuwar musulmi babu barinka daxamuyi anan kafarmu kafarka,dan ubanka Abujan ba garin kaxo na xo bane?!kafadamin Wanda yake tutiya da abuja,ko buhari shugaban kasa baxeyi tutiya da abuja ba da katsina xeyi katsinan ma kauyen daura,kullum in an taru adangi kowa yabudi baki xece MUHANNAD saboda ba'sanka ba kowa xece yanaso yaga Yaya MUHANNAD yaxama?!aranar da mukaje xanfara kaika gida gida kana gaisawa da yan Uwa da abokan arziki ciki harda aminiyata wadda ko rannan sedata tambayeka tunkana shekara 6 mukaje dakai saboda tsabar miskilanci tace abaka kugaysa ka ki karba se canai kabar wajen ka gwanyani"takarashe maganar tana 'kwafa

Budar bakin MUHANNAD secaya

"mama Anya nine kuwa ba halipha bane?!"

Tafi Hajia sakeena mahaifiyar tasa tana salati

"au abin harda karyantani MUHANNAD?!"tafadi hakan tana dafe kirji,

Da sauri yakatseta"Haba mama ni na Isa nidin banxa Wallahy na mantane Kiyi hakuri Dan Allah nibanma gane wakike fada ba"

"Hajia Hafsat kawata mana matar captain adam mahaifiyar UMMI AISHA amma baxaka iya tunata bane munje gidan kana karami lokacin UMMI AISHA tana karama dayake ita kadaice diyarta"

"Ayyah Wallahy na manta,Allah yarayata"

"Ameen"Sannan suka shiga wata hirar davan ciki harda xiyartar Hafsat din daxasuyi jibi idan sunkoma kano daxama dayake mijin nata Yayi retire seya bude wajen saida motoci da gidajen gona...

•KANO

Ranar talata ita takama ranar dasu MUHANNAD da mahaifiyarsa xasuje gidansu UMMI AISHA,aranar da sassafe haule me aiki ma taxo gidan xatadan kwana biyu ma agidan,jin bakin daxasuyi yasa aketa aikaice aikaice,gefen magajiya Kuma muna_b ce Itama tai asubancin xuwa kowanne sharri xasu gina Kuma wannan karon ?!to gashinande Allah kadai yasani


1-Ga xuwan haule gidan kome xe faru?!
2-muna_b tayi asubanci kowanne makircin xasu kulla?!
3-MUHANNAD ya iso gari shin Yaya ASHRAF,ARFAAN,MUS'AB xasuyi?!
Duk wannan amsar na nan xuwa nan gaba bada jimawa ba.....


•✨•

"Gaisuwa maitarin yawa xuwaga masoya littafin UMMI AISHA,acigaba da hakuri da nana hafsatu abubuwa sunyi min yawa ta bangaren makaranta,amma insha Allah xan 'kokarta.....!"


WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSATU......
[4/18, 11:58 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
60

©®MISS XOXO
👄

DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏼

nanahafsat.wordpress.com

•✨•✨•✨•✨•✨•

Muna_b naxuwa 'bangaren magajiya hira ta 'barke tsakaninsu ta yaushe gamo?!dayake tunda suka dawo Kano bawani xuwa tai ba tunde sanda sukazo tariya sefa yanzu dataxo,bayan sunci abinci ne suna tsaka da hira muna_b ke fadin:

"Ina kuwa hafsatun captain banajin 'duriyarta?!"

"Ta yaya kuwa xaki jita bayan ta amshe me gidan"

Muna_b ta tun tsire da daria"xamuyi maganinta ne"

Magajiya ta ware Ido"rufamin asiri 'kawata,yanzu ma a tsorace nake kar asan mumukayi wannan abin idan aka gano kuwa kinsan bakin al'kalami ya bushe"takarashe maganar tana karka'da kanta

"Kin tsorata kenan?!"

"Ba wai tsoro ba kawai de...."

basu karasa maganar ba aka bude gate,da sauri muna_b ta juyo tana kallon magajiya
"Captain yana nanne?!"

"A'a yaje kaduna se gobe xe dawo "tafadi hakn tana bude curtains din window ganin Wanda xeshigo,406 Baka wuluk Ita tashigo gidan,bude motar sukai suka fito Hajia sakeena ce 'kawar hafsat da 'danta MUHANNAD Wanda yasha yard blue anyi aikin baki ajiki yasha hula baka da takalmi baki harta agogonsa baki ne se xoben azurfarsa dake tsakiyar yatsansa 'kwandalele dashi....

"Suwaye haka?!"munabi ke tambayan magajiya data 'Kura ido tana kallonsu bako 'kiftawa

"'Kawar hafsatu ce Wanda suke tare nede bansan wayeba kila 'dan tane"

"Mugani"munabi tafadi hakan tana sake yaye labulen,

Basu dena kallonsu ba harseda suka kule masu suka shiga 'bangaren hafsatun captain...komawa sukai suka xauna akan kujera magajiya tai tagumi kamar wadda aka rafkawa mutuwa

"Wai menene 'kawata kamar wani abin nadamunki?!"Munabi ce tafadi hakan Sannan tadawo kusada magajiyan taxauna.

"Menene ma baya damuna 'kawata,ciki harda rashin samari dake 'kin xuwa wajen khadija narasa meyasa,yarinyarnan UMMI AISHA kuwa 'karyane gari yawaye ba'ace ana sallama da UMMI AISHA ba wannan abu yanacimin tuwo a 'kwarya"

Muna_b tai shiru tana kallon magajiyan"Ke kwa ba dole ba anjika anbata tasha,harda hasken fatar tama dayake ru'dar mutane,to ita baby kay din kwata kwata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login