Showing 24001 words to 27000 words out of 107296 words
na 'carbin kwai,megadi yadanna door bell tareda fadin"su surayya sunxo"
"Kace su shigo mana"
A tare suka shigo suka xauna a kujera bayan su gaysheta ,magajiya ta mike kamar gaske"sannunku da zuwa"
Freedge tanufa tadakko ruwa roba biyu da lemon kwali babba guda daya Sannan tadakko cups guda biyu ta ajiye"ba'a gama abincin ba nanda yan mintina kadan,ya gwaggo??"
Surayya takalli sadeeya,suka dade suna kallon juna da mamaki don sude basu saba ganin hakan ba agaretaba surayya tai karfin halin fadin"gwaggo nanan qalau,dama kince kinasan ganinmu"
"Ehh nace inason ganinku amma kafinnan,jnabaku hakurin abinda nayi maku rannan rainane a'bace"
Ware Ido sukai danjin abinda Tafada sosai yabasu mamaki,sadeeya tai murmushi "bakomai yawuce"
"Yawwa nagd sosai dama wata alfarma xakumin dan Allah"
Atare suka hada baki
"Allah yasa mu'iya"
"Tunda akai auren nan banso nahada gwaggo da adam ne amma azahirin gaskia hafsatu matarsa tashiga tafita bama...."sekuma ta 'barke da kukan munafunci...
Surayya tatashi tadawo kusa da ita"magajiya menene meta maki?! dan Allah kidena kukan nan kifada mana mu kuma Insha Allah zamusan abinda xamuyi"
Magajiya tasa hannu tana share kwallar dake zubowa daga idonta"adam baya dauka ta amatsayin matar aurensa ko magana bata shiga tsakaninmu"nanfa taxauna tadinga fadin karya tanayi tana tsara wata karyar tana fesa masu,harse da ta tabbatar sunyadda sunkuma gamsu suncika sunyi fam...
Sannan tabar zancen tareda shiga kitchen tahado masu abinci kala kala takawo masu,dasuka tashi tafiya tahada masu goma shatara da arziki kamar yadda munabi tashirya mata ,kowacce turmin atamfar super holland da dubu 50cif tabasu,
•✨•
24
....Ana'i gobe captain adam xexo kaduna gwaggo tagama waya dashi,surayya da tai gyaran murya"gwaggo niyaushe xamuje kano ne duba aunty hafsatun?!"
Gwaggo tayi mamaki kwarai matuka amma seta share kawai ganin tamasu fada sosai kila fadan ne yashigesu"Insha Allah karshen watan nan in Allah yakaymu darai da lapia"
Sadeeya takaikace xama kamar gaske "Allah sarki Aunty hafsatu Allah ya yarda,nikuwa senaga yaya adam da yabar xuwa kaduna hakanan yaxauna yakula da ita tunda tana bukatar hutu"
Surayya tai murmushi tana kallon sadeeya"kuma hakane ,saboda sister dinta aure xatayi ba"
Gwaggo tai ajiyar zuciya"Allah de yaxaba abinda yafi alkhairi kawai idan komawar magajiyan Kano ce alhairi toh"
Nanfa dadi yakama surayya da sadeeya naganin abinda sukeso yakusan faruwa,
•KANO
Washegari da safe captain adam ne gaban dressing mirror yana gyara collar din rigarsa,hafsat dinsa nagefe tana polishing covered shoe dinsa,ta'kara Fari ga wani Kyau data sakeyi kamar ba ita ba...
Mikewa tai bayan tagama goge takalmin tanufi inda yake tsaye"hayatee gashi nagama gwara kai sauri katafi kada rana tayi"
Captain adam yajuyo yai facing dinta hade da sarke hannunsu guri guda Yana kallon cikin idonta wani sonta yakeji yana kara shigarsa kamar karya tafi haka yakeji,"my hafsat Allah yamaki albarka"Sannan yadan sunkuya tareda sa hannu yadage rigar ta yana kallon cikinta dayadan fito kadan abin sha'awa hannunsa yasa yana shafa cikin dayake jin sonshi har cikin ransa tunkafin yafito dunia ,kullum haka yake idan xetafi seyayi wa cikin sallama yaudinma hakan yayi yana magana kamar da'dan gaske "honey boo boo special,xantafi kd sena dawo"sannan yai pecking cikin yamike tsaye ,
Sun 'danyi hirarsu kafin tarakashi mota yatafi ,tadawo gida cike da so dakuma shakuwarsa,gefe daya kuma rashinsa akusada ita ke daminta,shidinma capt din hakan take atare dashi dan gaba daya hankalinsa atashe yake inxe barta yatafi kaduna,har suka isa kaduna tunanin hafsat dinsa yakeyi musanman yanxun daya kamata ace yana tare da ita tunda tana bukatar hakan,
•KADUNA
Jirgi na parking ya shiga gidansu kamar yadda yake kullum idan yazo,wannan karan gwaggon ce xaune tareda Yaya sameer ,bayan sungaysa yaya sameer kefadin"yanxu muke xancenka nake cewa kobakazo ba zanje gidan naka gobe in Allah yakymu"
Captain ya'dan duka cike da girmamawa "Toh yaya gani dama isowar mu kenan"
"Ehh dama munyi magana da gwaggo ne yanzu inda tashawarceni amma banyanke hukunci ba muna jiran ka'karaso"
"To yaya inaji"
"Dama gwaggo ce taga kaje kadawo kaje kadawo dakake da wahalar wa kullum kanakan hanya gashi shekaru tafiya suke ,musanman yanzu da Hafsat ke bukatar ka akusa da ita,mexe hana kamayar da magajiyan Kano da xama,har Allah yasauki hafsatun lapia..ko yaya kace?!...."
Captain adam yai shiru seda yadan dau lokaci kafin yace".....,,.,,.,
•
nanahafsat.wordpress.com
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/18, 11:57 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•
(THE MAGNIFICENT)
25
©•MISS XOXO
👄
DEDICATED TO
UMMI_A'ISHA👌🏼
•✨•✨•✨•✨•✨•
"Yaya duk abinda kukace shiza'ayi Allah yasa hakanne yafi alkhairi amiin"
Yaya sameer ya ka'da Kansa "Toh shikenan xanyiwa haladu magini magana sesuje idan da akwai gyaran daxa'ai a part din daxata xauna sesuyi"
"Ehh baxa'a rasa ba musanman dayake bawani xama ake cikinsaba,nagode Yaya Allah yasaka da alkhairi"
"Babu komai adam Allah yakara hada kawunanku,idan aka gama gyare gyaren seta koma,bayan Allah yasauki hafsat din lapia se kuma asan yadda xa'ai inma takama tadawo nan din duk babu matsala"
Gwaggo taji da'di kwarai dagaske dan bata xaci abinda adam din xece ba kenan,"Allah yamaku albarka ,'dannan
"Ameen,ameen gwaggo nixan karasa can gidan"
"Eh gaskia to shikenan Allah yakaiku lapia ameen!"
Mikewa yai bayan yamasu sallama sannan yatafi gidansa,ransa duk badadi musanman maganar da akai masa yanxu,ahaka yai parking motar yashiga ciki,kamar kullum tana zaune a dogon couch din dake a gefen parlorn tana faman danna waya!
Mikewa tai bayan yashigo tanufi inda yake tana murmushi"yaya adam,sannu daxuwa" tasa hannu xata rungumeshi yai saurin dakatar da ita "ina zuwa magajiya barinshiga ciki tukun"
Sannan yai wucewarsa daki yabarta nan tsaye,daki yashiga yai banging kofar hade' dasa hannu yadafe kansa dake barazanar ciwo kamar xe fado,daure zuciyarsa yai yashiga bandaki yadauro alwala yai sallah yana rokon Allah ya shigar masa gaba kan wannan babban lamari daya taso,
Magajiya na ganin yashiga daki tai wani murmushi sannan takoma kan kujera taxauna,"adam kenan xaka dawo tafin hannunane xanyi maganinka"wayar tace dake ringing a gefe ta katse mata maganar datake Ita kadai kamar zaucacciya ,saurin sa hannu tai tadauka ganin Wadda ke kiran tata surayyan gwaggo shine sunan dake rubuce boldly ajikin screen 'din ,tadanna answer sannan takara akunnenta tatashi tabar wajen taredasawa a handsfree
"Hello magajiya!"shine abinda surayya tace
"Na'am surayya yakike ya gwaggo?!"
"Lapia qlau,yanzu yaya adam yabar gidannan ai"
"Ohh haba nima bejima da shigowa ba"
"Ehh kinsan mun shawo kan gwaggo harma tayiwa yaya sameer magana,yanxu de in 'kar'kare maki zance yaya adam din ya yadda xaki koma kanon"
'Karamar 'kara magajiya tasaki tareda dedeta kanta"Ina godia fa,lalle kunada babban kaso idan nakoma kuwa"
"Tohm Muna godia ,se anjima"
"Nagode sosai"sannan sukai sallama takashe wayarta takoma parlor tana murna,wayarta tajanyo takira munabi tasheda mata abinda ake ciki...
•✨•
26
Bayan wata daya shirye shirye ake sosai agidansu hafsat na bikin sister dinta mjay,aranar aka kawo set biyu na akwati yan gaske babu abinda babu aciki,komai yayi akasa biki sati biyu masu xuwa inda xa'a kaita South Africa(capetown)!
Alokacinne kuma gwaggo ta tsayar da dawowar magajiyan nanda sati uku ma'ana idan anyi bikin mjay da sati daya kenan,,kulawa ta musanman gwaggon kebawa hafsat din musanman take aika mata da taliyar hausa dakuma waken soya mekyau,
Sosai yanxu cikin hafsat din yafito kamar Wanda yashiga watan haihuwarsa,tayi kyau abinta tana samun kulawa musanman agurin captain adam 'dinta,sosai takara shiga ransa ko lokacin daya mata magana kan magajiya xata dawo nan da xama bata damuba takuma nuna amincewarta akan hakan 'dari bisa 'dari!!!!
Sati biyu nazagayowa aka fara bikin mjay kanwarta tundaga kan bridal tea party din gidan yacika hargidan captain adam seda aka sauki baki,washegari aka fara biki ha'dad'dan lunching (kamu)akai a harabar the afficent Kano,se kuma dinner da akai da daddare a golden dragon ,se fulbe day da akai sannan gidan maxa suka ha'da wushe wushe night a meena even center dayake asalinsu kanuri ne amma na'yan chad,ranar asabar da safe aka daura auren mu'ayyad dakuma mjay a masallacin Omar bn khattab,kan sadaki naira dubu hamshin cif tunda albarkar auren akeso bayawan kudin ba!
Masha Allah taro yayi taro mutan kaduna dana hadejia duk sunxo,magajiya ma taxo da munabi kuma anmasu kyakkyawar tarba kowa yatafi da savouniers kala kala ,ranar lahadi da safe iya kawayen amarya da ango sukai barbecue day da daddare kuma aka raka amarya mjay airport suka 'daga capetown itada angonta mu'ayyad(Allah yabada xaman lapia mrs mu'ayyad),
Sati naxagayowa magajiya ,munabi da 'yan uwanta su biyu mata (lube,hanne)su suka rakota se surayya da sadeeya,sosai angyara mata nata part din sede ko kusa baxaka hadashi Dana hafst dinba,kwata kwata bama daya bane,dukkoda cikin gidah daya yake,nan wurin hafsat din suka shiga sukai sallah,kamar yadda bokansu yasheda masu kada sutada wata fitina inba hakaba aiki fa baxe ciba,sunbi shawarar tasa dan saboda tsabar kisisina ma magajiya 'aunty' take kiran Hafsat din dashi,Itade Hafsat ido kawai take binsu dashi tunda tasan Wanda daga farko yanuna bayasan ka bayayi dakai tofa koya dawo yana sanka munafunci ne,haka suka gama wuninsu sanann mota tajasu se kaduna bayan magajiya da munabi sunshafe sama da awa daya adaki!!!
Washegari da safe ranar takama ranar da hafsat xata koma asibiti amata scanning baby boy ne ko babygirl though de se abinda Allah yasa shiza'a samu,yanzu kowacce Kwana biyu biyu yake a wajenta,da sassafe ya shirya yanufi part din hafsatun sa,itama ashirye take tana karasa shan oats din data dama,"Maman baby"haka yace da Ita,
"Hayatee,aida bakai asubancin tashi ba nacewa jirgi yaxo yakaini"
"Maman baby kema kinsan abinda baxeyiwu bane wannan wasa kike kema"
"To shikenan hayatee"
Light kiss yabata a baki Sannan yasaketa suka fita suka shiga cikin mota ,se asibiti inda nurse tayi scanning sosai baby girl ce keta kicking kafafuwanta abinta,hamdalah sukaiwa Allah dan kowannensu cikin zuciarsa yanasan mace bayama 'i captain adam din,sannan sukai hoton cikin har guda biyar sekace Wanda xa'abi dangi araba,murna awajen captain adam bakama hannun yaro,haka yadinga washe baki kamar gonar auduga,
Suna xuwa yai parking Sannan yadubeta "maman honeyboo boo tsaya Ina xuwa"
Daria tai Sannan tai kasa da kanta tana kallon cikin nata wanda take matukar Jin sonsa nabin magudanar jininta,jinta gaba daya ahannun captain adam shiya dawo da Ita daga tunanin zucin datake ahankli take dukan kirjinsa da wasa tana magana"hayatee pls ka ajiyeni Baka kojin kunyar masu aikin gidannan?!"
Kotakan zancen datake bebiba seda yadureta da akujera parlor Sannan yakoma yajanyo handle da freedge yaciro fresh milk a ciki yatsiyaya a cup,tabude baki xatai magana yai saurin mika mata cup din "ungo sha ki sanyaya zuciarki my hafsat Dan Allah kidena yunkurin hanani aikin ladan danake maki pls"
Hafsat tai kyakkyawan murmushin ta Wanda inde tasan tayi take gamawa da ba hadejian,ahankli takai cup din bakinsa taname kafeshi da idonta "oya bude bakin mana hayatee,Allah yabarmin Kai"
Captain adam yai Daria "my Hafsat akwai ki akwai wayo fa,Allah yasade honey boo boo tai wayona "
"Ai komaima irin naka xatai Insha Allah"
Janyota yai yadorata kan cinyarsa yana shafa gashinta dayasha kitson shuku,yabude rigantata yana kallon cikin ,bayan wannan shine karo na kusan hudu dayai hakan aranar kawai,cigaba yai da Shafa cikin yanaji kamar yasa hannu yaciro shi dan so,dede nan magajiya tashigo cikin parlor din,
Jabayatai tai turus ganin Hafsat din datai 'dare'dare akan cinyarsa,bayan itako kusadashi baya barin taxauna balle ga hawa cinyarsa ,basumasan tana kansu ba,seganinta sukai akansu ,captain adam yahade rai kamar betaba Daria ba"ke dahankalinki kuwa?!xaki shigo mata parlor baneman izini bakomai Sannan kinshigo buguzum buguzum dake kamar arniya ba sallama meye hakan?!"
"Nayi sallama bakujibane,dama abinci ne karyai sanyi"
Captain adam yai tsaki seyanxu yatuno a part dinta yakema "kije xanxo"
Sedata watsawa hafsat harara kafinta fice tana surutai,Itade Hafsat jikinta yai sanyi ,captain adam yalura da haka sake kankameta yai ajikinsa yana ra'da mata wasu da'da'dan kalamai akunnenta Wanda sukadak sukasan mesuke nufi,
"Hayatee katashi kaje pls"
"Babu ruwanki my hafsat,infact karya ma take ni bawani zancen abinci damukai da ita "
"Hayatee pls katashi kaje bansan abinda Allah xekama ka akai,kabata hakkinta pls hayatee"
"Ohh noo,my hafsat yaushe muka saba musayan yawu dake?!"
"Shikenan hayatee yawuce,ayimin afuwa baxan sake ba"
"Ehhmm yanxu yakamata musa sunan baby ko?!aganinki wani suna xamusa its your choice"
"Hayatee kaine kakeda zabi baniba"
"Nabaki zabi my hafsat,tunyaushe dankwali yaja hula,ainaxama rakumi da akala se yadda kikai dani"
Daria Hafsat tai me isarta Sannan tai murmushi"nikam inason UMMI_A'ISHA"
"Wow,Masha Allah sunan me dadi kuwa,Ummi Aisha yai repeating sunan,Allah yakawo mana UMMI_A'ISHA lapia yarayata akan tirbar musulunci amiin "
Sannan yamike yana fadin"to maman UMMI_A'ISHA,barinje wajen kalatacciyar can kafin takira gwaggo,,,
Gaisuwa maitarin yawa gareku masoyan UMMI A'ISHA Nagode sosai da 'karfin gwiwar da kukebani inasonku aduk inda kuke akoda yaushe !!!
nanahafsat.wordpress.com
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER MISS XOXO
[4/18, 11:57 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•
(THE MAGNIFICENT)
27
©•MISS XOXO
👄
DEDICATED TO
UMMI_A'ISHA👌🏼
•✨•✨•✨•✨•✨•
Cikin hafsat nashiga wata na takwas da sati biyu,captain adam dakansa yatafi dubai yai siyayyar Kayan baby tundaga kan gadon baby har izuwa diapers da wipes dukse da ya siya,akwati 6 yai manya manya 3 na baby UMMI_A'ISHA ne tundaga kan 1month har zuwa 3yrs yasiyo mata 'dayan sauran akwati biyun kuma na hafsat dinsane kayane nagani na fa'da hadda jakankuna da takalma sauran dayan akwatin kuma na magajiya ne itama babu lefi cike akwatin yake da kaya,yayi hakane saboda fita hakkinta akansa...!
Ranar alhamis ranar da captain adam xedawo da sassafe sadeeya da surayya sukaiwa part din magajiya asubanci ,dukde akan tukwicin datace xata basu,a parlor suka zauna suna jiranta tafito,haka tafito sanye da Kayan bacci kaurara tana wani yatsine fuska hade dayin tsaki ta xauna akujera ..
Atare suka hada baki wajen fadin "Ina kwana magajiya?!"
"Daban kwana ba kwa ganni yanxu ne?!"
Surayya takalli sadeeya tana fadin"tohh meyai zafi??"
"Nide nasan ba xuwan Allah da annabi ne yakawo kuba,inde akan tukwicin danace xanbakune na fasa najanye zancena dangarin nan danawo dinma kusan ince nafi 'kunsar bakin ciki akan zaman danake a kaduna...gashi kukuma bakwa wa mutum uzuri arayuwa"
Sadeeya taha'de rai "amma de magajiya kinsan mutum baya alkawari de yafa Sa ko?!"
"To anfara yi akaina"Sannan ta mike tana hamma"nikun katse min baccina wallahi,inkun fita kujawomin kofa se anjimanku"haka tashige daki abinta ko takan su batiba....
Surayya tai tsaki"shegiya me kama da mayu wallahi dama nasan za'ai haka"
Sadeeya tamike tsaye"kyaleta intasan wata aibatasan wata ba ko?,muje zuwa "
Tashi sukai suka fita sunata gunguni suna mayar da magana,part 'din hafsat ma ko kallo be ishesuba haka suka fice daga gidan suna mita har akan titi,
Da rana ma hakan take har wajen 2 magajiya na shara rar bacci abinta ,bugowar kofar da akeyi shiyasata daga kan pillow din datake tana huci dan duk azatonta su surayyan ne basu tafi ba"wai waye ne?!"
"Hajia,Aunty muna_b ce taxo"me aikinta 'dahare tafadi hakan
"Ohh okay ganinan kice mata ina xuwa"
Bandaki tafa'da tai wanka se asannan tai alwala taha'da asubah da azahar tana idarwa tamike tsaye tacire hijabin ta jefar ko zikirn bayan an idar da sallah bataiba tunda bayi'din take ba!!!
Parlor tafuta tana murmushi tana kallon kawar tata muna_b data 'harde kafafuwanta ta hakimce akan doguwar kujerar parlor din kai kace matar sarki ce "kawata ainayi fushi seyau kika tuno dani?!"
"Kibari kawai 'kawas kwanannan i wasn't my self abubuwa was hundred much on me yauma daurewa nai nace barin zo iceko megidan naki bayanan?!"
Magajiya tai tsaki "caxakice min iceko mijin hafsatu bayanan,dan nide ba zaman aure nake ba,Wallahy muna_b bansan wanne irin sihiri hafsat kewa adam ba gaba daya wani irin so yakema ta wanda nide ko a littafi albarka"
Muna_b tai tsaki"bari kawai mu salwantar da rayuwar shegia yar iska"
"Taya ya kenan ?!bayan ko 'bangaren ta niba zuwa nakeba tunda yahana wai seda izininta nifa har nayanke shawarar karbar takarda ta baxan iya wannan wahalalliyar rayuwar ba"
"Zancen banza kenan ki karba takardar ki akan wani dalilin?!saboda makircin ta tohh wallahi a'a,kinaji 'kawata yadda zata haihu kema sekin haihu da yardar Allah,Kuma wallahi semun ta tse shi tsaf"
"Kmar kinsan kafin yai tafiyar nan naji yana magana awaya waiya kusa signing resignation letter"
"Yawwa kinga zaki tatsi rabonki abinda boka yafa'di kenan kawata,yanxu mu kauda waccan banxar tukun seki fara tsara taki rayuwar kawata"
"Tayaya kenan kinsan fa takusa haihuwa"
"Bayan ke anhana 'dahare me aikinki zuwa 'can dinne?!"
"Nima fa bawai hanani akai ba wai sede na nemi izininta tukun kome yake nufi oho ?!nitunda ga ranar bansake bin hanyar ba ma"
•✨•
28
___muna_b tai daria hade da xuge zip din Jakarta taciro wani abu a bakar leda tamika mata,"ungo rike wannan shine abinda ze salwantar da rayuwarta dakuma rayuwar abinda ke cikinta"
Magajiya takarba ledar tareda bin ledar da kallo sekuma ta kalli muna_b dake murmushi ita kadai'
"Menene wannan 'din?!"
"Karkashi ne,Wanda de kika sani mekyau amma fa na nijar ga santsi ga gardi"
"Miya xanyi dashi ko me??"
Muna_b takalli agogo "wai haka lokaci yaja karfe 4 har tayi?!"
Magajiya takalli agogon sekuma takalli muna_b dake zipping jaka tana gyara mayafi zata mike,"kawata bakimin bayanin yadda xanyi miyar dashi ba fa naga Kuma kina shiri wai tafiya xaki?!"
"Tafiya xanyi garinmu da nisa kaduna banan kusa bace kawas',karkashi Kuma babu miyar daxaki dashi kisan yadda zaki kitura 'dahare me aikinki tazuba a'inda hafsat din zata wuce ,karkashin nijar ne akwaishi da santsi ko 'kadan akai amfani dashi ballantana duka zakisa ta karkada tazuba,Ina gaya maki sede kikirani kinamin albishir din mutuwar ta itada 'dan cikin nata"
Sannan ta mike tai hanyar fita"trust me kawas wannan shine 'kadai solution"
Magajiya tai tagumi "kawata