Showing 42001 words to 45000 words out of 107296 words
45
©®MISS XOXO
👄
DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏼
nanahafsat.wordpress.com
•✨•✨•✨•✨•✨•✨•
Seda alhaji kabeer yaci abinci yai sallah ya huta sannan hajia barira ta fada masa abinda ake ciki tareda doriyar"dr hasheem shi yakirani yake tambayana shiru baya ganin ASHRAF ko lapiya?!"
Alhaji kabeer ya da'de yana tunani sannanya zuba manyan idanuwansa akan dan nasa ASHRAF yadade yana kallonsa kafin yace"yanxu abinda kai ka kyauta kenan?!tun kana 'karaminka kake janyo ma kanka magana wanda kai kanka kasani da makarantar kangararru xa'a kaika yaya Sani yahana,yanxu kai ba'abin kunya bane ace wanda kuka taso dashi kuka girma tare kukai karatu tare kuka Shiga jami'a tare ajinku daya baccine ke rabaku ace xe kare karatunsa kai kananan... Wani abin takaicinma shine shi kabeer din akaiwa lefi kai kanai kanai kashigar masa kai ga me dan uwa kuma aboki ko?! Ita D din da akace xa'a baka baxaka Karba kace Allah yasa mata albarka ba? Wannan ba sakarci bane tsabar tsagwarar rashin mutuncine da iya rashin zama da mutane lapia, malaminka kamar mahaifinka yake ko ka ki ko kaso,domin ni banida lokacin da xan xauna nakoya maka abinda shi yake bata lokacinsa yake maka,saboda tsabar wauta irintaka da kuma nuna isa kaiba dan kowan kowa ba dillalin kashi saboda de kagogamin bakin fenti kuma kagoga nagode, kai har nawa kake da zaka badawa idonka kasa ka yayyaga project dinka ba anan kadai ka tsayaba kadubi tsabar idon malaminku dake kula da project din naka ka zuba masa ajikinsa,ka kyauta ASHRAF ba abinda zance se allh ya shiriyeka shirin addinin musulunci,kuma inde na isa dakai xaka koma makarantar gobe da sassafe in Allah yakaymu tare zamuje kabashi hakuri sannan wallahi kaji rantsuwar musulmi baxaka koma umyuk nextyr gyaren project fa dole sekayi amending mistakes dinka xaka fara as a fresh student kaida ayush a kano,BAYERO UNIVERSITY KANO!!!!!", abinda alhaji kabeer yace kenan sannan ya mike yatashi yashiga dakinsa hajia barira ma tashi tai tabi bayan Mijin nata, murmushi fada'de a fuskarta saboda taji dadin hukuncin da Mijin nata ya zrtar akan'dan nasu ASHRAF.....shiko ASHRAF dake gefen kujera azaune mikewa tsayan yai shima hade da tabe bakinsa yadaga kafadarsa irin ko ajikinnan nasa kenan sannan yai ficewarsa daga gidan!!!!
Ranar litinin itace ranar da aka ware na daliban daxasu shiga zangon karatun karshe dakuma wanda suka kare karatun nasu na degree na farko bangaren engineering kan wasu tsare tsare da aka canza dakuma Karin kudi da aka kara na zangon karatun,jirgin safe captain adam ya hau daga Kaduna xuwa katsina 'dakin kara,kunya gareku bade tsoroba'
°KATSINA
Shiri gidansu ASHRAF ketayi na taya abokin nasa khaleel daya kare karatun nasa a bangaren engineering'chemical engineering'shine abinda suka karanta,ASHRAF anci kwalliya cikin yadi blue black dinkin bauci style tacikin tadan fito fara da ita se hularsa daya murza blue me kwalliyar baka itama da takalminsa kirar maisarati se agogo yasha kyau abinsa se bulbula kamshi yake cikin turaren bahreinul oud kaikace dashi za'ai graduation din.bakinsa dauke da chewing gum'din orbit dayake taunawa yanufi Inda hajia bariran take zaune a babban parlor din dake gidan,
Bayan yayi sallama yashiga parlor din yana kallon katon agogon dake sakale a saman tv plasma din dake parlorn"mama sauri xakuyi fa,I'm very sure yanxu convocation arena din yacika da mutane"
Hajia barira tayi biris dashi kamar batajiba tacigaba da cutting nails dinta datake da nailcutter"mama kinji"abinda ASHRAF yafada kenan yana sake duban agogon
"Kodakai za'ai grad dinnan se haka,dan Allah ka kyalemu kobakaga me mukeyiba?! abincin daxa'aci a can mukeyi, nibance lalle da kai zamutafi ba kaje kawai gali driver yakaimu"
Bayadda ASHRAF ya iya haka yasamu waje yaxauna badon yasoba....
___Tashi hajia bariran tai tatafi kitchen inda su hafsat suke,"hummmm wanga abinci xeyi dadi koda yake hafsat tasa hannu dole abinci yai da'di,ohh ni namnta bangaya makiba jiyan nan mukayi magana da abbansu yarannan yace insha Allahu bayan taronnan xamusa rana mukaiki kanon muma idanuwanmu na begen ganin UMMI AISHA dukkoda yanxu nasan taxama 'yammata"hajia bariran ke fadin hakan taname dafa kafa'dar hafsat din.
Innar wasila dake gefe tana faman washe hakora ke fadin"jia har kusan asubahi muna maganar UMMI AISHAn amma tace wai ita baxata koma gidan nasa ba wai gidansu zata tafi"
Fa'da take itama tasan dole takoma Ai idan mace takai minzalin girma Allah Allah take a'aurarta tabar gidansu ballantana keda kike uwa,da diyarki da kika rabu da ita tana shekara uku wanda kusan shekara sha hudu yanxu rabonku da ita,wanda nasan tana bukatar ki yanxu atare da ita, ga mijinki me sonki da yan uwanki masu ji dake, kede abar maganar semun dawo daga taron nan dole nasa zainab na warma wata kawata yar sudan ta gyareminke kafin ki koma,kuyi sauri mu tafi ga ASHRAF can yacika yai fam ze fashe wai lokaci yana kurewa"abinda hajia barira tafadi kenan takoma parlor,itade hafsat daria kawai tayi bayan ta'da 'dawa innar wasila duka abaya"bakinki baya rike magana yadda kikasan rariyar data huje haka kike"
Suna gama abinda sukeyi suka tafi umar musa yar adua university, lokacin da sukaje har anfara bude taro da addua,convocation arena din yacika fal da mutane gefe guda kuma wanda xasuyi graduation dinne sanye da rigar graduation gown,iyaye wajensu daban tareda wanda suka shiga zangon karatu na karshe dayan gefen kuma wanda suka kammala karatun ne Wanda xa'ayi honouring dinsu da certificate of bachelor degree,bayan anyi addua vice chancellor na makarantar shiya fara jawabi,tareda godia ga wanda sukeyiwa makarantar hidima hadda yaya sameer aciki,sekuma founding fathers na makarantar suma ankirawosu suyi bayani ciki harda alhaji kabeer kamilu mahaifin ASHRAF,
"Alhaji kabeer kamilu"captain adam ya maimaita hakan azuciyarsa,da sauri yajuya bangaren mus'ab yana tambayarsa"alhaji kabeer kamilu dinnan da vc dinku yafada dan garin nanne?!"
"Baffa wallahi bansaniba,amma dan garin nanne mana ko?!sabida hardashi'a wanda sukai founding din school dinnan sannan akwai dan sa ASHRAF wanda yake mana tutorials kwanaki munje gidan yana mana tutorials naga pics din baban a frames,nagama director ne a wani ministry a kano"
"Tabbas shine,abokinane tare mukai barewa college anan zaria fa,kuma yazazzo old boys association da mukeyi daga baya yadena zuwa kuma nai loosing contact dinsa,harda dansa ake grad din?!"
"Da dashi za'ai amma naji wani rumour bansaniba kodagaske ne wai yanxu bada shi za'ayiba"
"To, to Allah ya kyauta,idan antashi ka rakani wajensa"
"To Baffa"
Bayan angama taro an watse mus'ab yaraka captain adam wajen alhaji kabeer,alokacin alhaji kabeer yajuya bayansa yana magana da mai'dakinsa hajia barira,mus'ab yaje yagaida alhaji kabeer yace ana masa magana,juyawa alhaji kabeer yai yana Neman wake nemansa ganin captain adam yasa ya fadada murmushinsa da sauri yanufeshi yana fara'a hade dasa hannu yarufe bakinsa alamar mamaki"shege damuna"sannan yabashi hannu suka gaysa....
Captain adam ya bushe da daria"'dan kabiruwa na khadija bada kanka asare kaje gida kace yafadi"
Alhaji kabeeru ya tuntsire da daria wacce khadija kuma?!na mance jihar ta ma wallahy,yanxu nayi wadda tafi Khadija ai barin kira madam din ku gaysa"wayarsa yadakko yakira hajia barira kan tazo tagayda abokinsa,lokacin hajia barira suna tare dasu hafsat bayan takatse wayar tamike tana gyara mayafi"hafsat dan rakani wajen abbansu ASHRAF xan gaysa da abokinsa banasan xuwa ni kadai"
Hafsat tamike tabi bayanta cikin shigar atamfar holland maroon and ash tasaka zumbulelen hijabi maroon har karsa fuskarta cikeda annurin kamala......!
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;NANA HAFSAT.....
[4/18, 11:57 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•
(THE MAGNIFICENT)
46
©®MISS XOXO
👄
DEDICATED TO;
UMMI_A'ISHA👌🏻
nanahafsat.wordpress.com
•✨•✨•✨•✨•✨•✨•
Fuskarta cikeda annurin kamala take takunta ahankali kaman tafiyar wahainiya dukkoda haka tafiyarta take naturally,hajia barira dake gaba tana tafia tajuyo dan ganin Hafsat din kota biyo bayanta sa hannu tai ta kama ha'ba danganin yadda hafsatun ke tafiya ahankali"kanbu hafsatu ji yadda kike tafiya ahankali a'a wallahy babansu ASHRAF baxeyimin fada ba barinyi gaba kyasameni"
Hafsat tai murmushi sannan ta'dan daga kafa tana sauri amma Ina kafin ta Isa har hajia bariran takarasa wajen su alhaji kabeerun dake kasan wata bishiyar dabino dake surrounding din makarantar kusada parking lodge!!!!!
"Salam alaykm" hajia barira tace taname murmushi"wa alaykm salam"alhaji kbeer da captain Adam suka hada baki gurin amsata,alhaji kabeer yace"yawwa damuna(haka suke cewa captain Adam din lokacin dasuna barewa collage inkiyarsa kenan)ga wife din nawa akwai kanwarta akano wacce su ASHRAF ke wajenta"sannan yajuya wajen hajia barirn lokacin harsun fara gayswa da captain Adam din"barira wannan shine captain Adam babban aminina lokacin damuna barewa college even though yaya dani ninake nemansa"itade hajia barira murmushi tai tacigaba da gaisawa da captain Adam...
Alokacin Hafsat ta iso wajen sukuma su alhaji kabeer harsun shiga wata hirar tayaushe gamo,hajia barira ce kadai taganta,hararta tai da wasa"seyanxu kika iso?!bayan anci ancinye"Hafsat tai daria bayantasa hannunta kan kunnuwa"aimin afuwa tafiyartawace se ahankali ga takalmin yadda yake yanada 'Dan tudu"hajia barira tace"to shikenan bari sugama maganar semuyi sallama mu wuce"
Bayan sungama maganar tasu captain Adam ya ware ido"niba namanta ba munshanyata a bakin hanya kaide mutumin banzane"captain yacewa alhaji kabeer haka dake faman tuntsirar daria"to yaxatayi abinda mukace shine kawai",captain Adam yai tsaki"Allah yashryeka Dan kabiruwa kace kananan yadda kake"
"To ya aka iya damu" captain adam yai daria"karya kake donde ba agaban idonta bane"
Baro wajen suke sukayi suka fara tafiya nan captain Adam yahango bariran dakuma wata agefanta lokacin Hafsat dinta sunkuyar da kanta tana magana da hajia bariran"Dan kabiruwa waccan itace ta kanon dayar matar taka?!"captain Adam yafadi haka yane nuni da Hafsat da hannunsa..
Alhaji kabeer yaware ido yana kallon captain Adam
"rufamin asiri waccan dakake gani amanar marigayi Kawu harunace mijin yadikko...sannan tanada aure itama kusan ince aminiyar me dakina ce"
"Allah sarki" abinda captain Adam yace kenan sannan suka tfi suna karasa zancen dasukeyi....hajia barira naganinsu ta fara murmushi "har zan koma nace may be kunmanta dani ashanye" captain Adam yagirgiza kansa"a habade mu mun Isa kawaide muntsayane ana hirar yaushe gamo"
___Duk hirarnan da suke kan Hafsat asunkuye yake jira take su gama maganar sannan ta mika tata gaisuwar,sedataji shiru alamar sungama zancen sannan tadago kanta cikin zazzakar muryarta wadda haryanxu bata sauyaba tace"barkada rana,anwuni lapia?!"bayan tadago dara daran idanuwanta ta aza kan wnda xe amsa gaisuwar ganin hayatee dinta tsaye kamar gunki yakasa ko motsi yasata juyawa cikin mamaki takalli hajia barira wadda itama din ita take kallo,ta bangaren captain Adam dinma hkan take meyakwan ya amsa gaisuwarta ina gaba daya ya gigice jikinsa har rawa yake hannu yasa yana nuni da ita yana kallon alhaji kabeer muryarsa na in ina ambaliyar hawaye nazuba daga idonsa yake fadin"Dan kabiruwa idona gizo yakemin my Hafsat nake gani atsaye"
Alhaji kabeer ya washe baki yana kallon hajia barira dake faman dashe bakin itama lokaci daya sukadau murna naganin abunda ake ciki yanzu"calm down damuna of course yass wannan Hafsat dinkace kuma komai yazo da sauki kenan ba hawaye yakamata kaiba even though nasan na farin cikine,Allah yakamata kayiwa godia bisaga wannan babbar kyauta dayai maka nadaga abinda kadade kana nema kuma yadawo izuwa gareka"
Bangaren Hafsat dinma kuka take sha'be sha'be harda ajiyar zuciya,shiko captain Adam alokacin dukkoda dinbin mutanen dake giftawa ta wajen hakan behanashi yij sujjuda ba yagodewa Allah, se a sannan hajia barira tai magana bayan tagoge hawayen daya zubo daga idonta naganin masoyan junan dasukaga junansu bayan wasu shekaru masu tsayi"gwara muje gida ayi maganar ko?! nan karmu fara janyo attention din mutane garemu.....hakan kuwa akayi a zungureriyar jeep din alhaji kabeer suka tafi Wanda captain Adam yaseta mirror setin Hafsat din kwata kwata he couldn't get his eyes off her ko motsi tayi seya juya yakalleta dukkoda taki yarda su hada ido ma dashi,gaba daya captain Adam se wani shauki yakeji yau gashi ga HAFSAT dinsa dukkoda tsahon shekarun da suka dauka basuga juna ba to ita dinma hakan take bangaren nata naganin ba hadejan nata ADAM Wanda takewa lakabi da miji daya tamkar da dubu(ya Allah kabar soyayya kabarmu da masu sonmu amiin)
•✨•
47
Suna Isa gidan alhaji kabeer ASHRAF yai horn megadi yabude sannan yashiga da motar cikin gidan,bayan sunshiga aka sake wata gaisuwar itade Hafsat dakinsu tawuce tamirxa key tai kwanciyar ta akan gado wani rada'di zuciyarta tafarayi nan take shedan yafara mata waswasi takejin duk tsahon shekarunnan meyasa bai nemetaba seyanxu?!seyanxu daya ganta xefara wani hawayen karya,kuma yanxu seyace tare xasu tafi fa ko?!kanta ne yafara ciwo na tunanin banzan datake neman jefa kanta,nan take wani dadda'dan bacci yaxo mata harta fara lumshe ido zata Bawa gadon hakkinsa akafara knocking kofar dakin,bashiri tamike tsaye danjin muryar hajia bariran na echoing "Hafsat"
"Just a second"Hafsat din tafada bayan tasa hannu ta bude kofar da mukulli,hajia bariran tashigo tanabin dakin da kallo sannan daga karshe tadora idanuwanta kan hafsat din bayan ta janyo stool nagaban mudubi taxauna" yanxu Hafsat abinda kikai yadace kenan?!"
Itama hafsat din neman wajetai taxauna akan gado tana hamma"menayi aunty?!"
"Bansaniba" abinda hajia bariran tace kenan atakaice
"Kiyi hakuri aunty,amma gaskia ni kawai nayi tunani kuma nayanke final decision nibaxan koma dakina ba yabani takarda na kawai,saboda aunty duk tsahon shekarunnan be neme niba seyanxu?!kawai saboda yau yaganni yake Neman hana zuciyata sukuni,kawai yaje nibanasan Kara ganinsa" ta karasa fadin hakan tana share hawayen idonta.....
"Amma hafsat bantaba sanin bakida wayo ba seyanxu natabbatar ke din se a ahankali,Hafsat agirme nagirmeki nesa ba kusa ba,kusan ince karamar kanwata autarmu habiba aikinsantama ta fiki shekaru ba daya ba biyu ba,hafsat wallahi yadda nakejinki har cikin jinane inaji kamar Uwa daya uba daya muke dake,kuma nibaxan bari ki salwantar da rayuwarki a banxa a wofi ba,kema fada kike aiduk wanda yawuce xaman gida yabasshi har abada zuwa zaki kixauna tareda Maman arasa wacece matar gidan?!ko kuwa gidan yan Uwa zaki kina neman wajen kwana?!amma kinban kunya ki karba takardarki fa kikace,tsoron kishiyar taki kike kome?!"
"Aunty ba haka bane kawaide naga dacan benemeniba seyanxu?!"
"Shekaru goma sha hudu ance maki kwana hudu ne?!tsahon shekarun da yan Uwa da abokan arxiki suka Dade suna nemanki Allah kadai yasan adadinsu kicire wannan waswasin dakike pls,ki koma gidan mijinki kibi mijinki sau da kafa,diyarki da batasan dumin Uwa ba tuntana kankanuwarta kije kibawa 'yarki UMMI AISHA tarbiyyar da wannan tsawon shekarun dabaki bata ba,inma tsoron kishiya kike kicire wannan a agenda dinki ke tatarar bake kika tararr da ita ba,kodan diyarki UMMI AISHA kyakoma gidan mijinki mesonki da gaskiya ko idonsa kika kalla za'a gano tsantsar sonki cikin idonsa,kituno iyayenki masu sonki akoda yaushe ga yan Uwa da abokan arziki dake maki addua akoda yaushe kiyi tunani akai Hafsat wannan shawarar Dana baki itace gaskiyar lamari"
Sannan tamike tsaye tai hnyar fita sekuma tajuyo"kizo parlorn abbansu ke ake jira"
"Aunty naji abinda kikace kuma insha Allah xanyi kamar yadda kikace,kawaide xankoma saboda iyayena dakuma UMMI AISHA,sede gaskia banajin xanbishi ayau gaskiya"
"Dama wayace ayau xaki tafi?!kefa nace maki senasa anmaki gyaran jiki ko,kidaure kisamo RUWAN KASHE GOBARAr dake ruruwa acikin zuciyarki akan Adam dinki Wanda Bakomai bane shedanne yake saka maki hakan,kidinga a'uziya a kodayaushe ,Adam nakine ke kadai duk wata wadda zataxo daga baya second choice CE kedin nande kece first love dinsa kuma first wife dinsa wadda tahaifi first child dinsa aduniya,Allah de yaiwa UMMI AISHA albarka yasa karta dakko taurin rai irin naki" hajia barira takarashe maganar tana daria_
"Kai aunty nace nahakura fa kema kinsan inada hakuri" hafsat tafa'di hakan ashagwabance
"Ga Wanda xakiwa shagwaba can awaje,baniba medankwali akai ba hula ba,kisauri kifito parlor yanxu" tafice tana daria......
•✨•
Wannan shafin nakine Waliyya (walitaa)Ina taya maki murnar zagayowar shekarar da aka haifeki aduniya,Allah yabaki miji nagari soon.....!
48
Itama Hafsat din dariyartai sannan tamike tadakko hijabinta har kasa taxura tafesa turare mild tadan shafa farar powder sannan tasa lipstick tafita daga dakin tanufi parlorn ,tundaga nesa captain Adam yake bin Hafsat da kallo tundaga sama har kasa kamar zaicinyeta gawani kyau data karayimasa to ita dinma hakan take awajenta gawani kwarjininsa datakeji har ga'bo'binta yana ratsasu,dakyar ta iya kama kanta tasamu waje taxauna,an'dan taba hira da captain Adam yasa baki hafsat zatai shiru ita a alalle haushinsa takeji dukkoda dakyar takeyin hakan....
Captain Adam ya lura da hakan idonsa yaciko kamar zeyi kuka yake kallon alhaji kabeer dake faman danna wayarsa
"damuna haryanxu my hafsat fushi take danifa"
"Zaku sasanta ne inkunje gida baruwana ciki karnaxo naji kunya"
"Nasan halin my Hafsat baxata yarda tabiniba I knw right"
"Wai haka Hafsat?!" Alhaji kabeer yafadi hakan yana kallon Hafsat din
Itade murmushi tai kawai ta kauda gefenta daga garesu
___on his kneels captain adam ya sakko har zuwa gaban hafsat din yana hawaye, ganin haka yasa alhaji kabeer da hajia barira suka basu waje...hannunsa yadora akn nata yaname mata kallon cikin ido wanda idon yai mata hakan yasan yakashe mata jiki amma Hafsat taki yarda su hada ido"na cancanki kimun duk hukuncin dakikaga Dama my hafsat nasan namaki lefi amma Dan Allah kada adau tsatstsauron hukunci ayimin afuwa"
Hafsat tai saurin goge hawayen dake zuba a idonta tareda doriyar
"Then where were you when I needed you most?!"
"My Hafsat Allah kadai yasan halin Dana Shiga bayan tafiyarki,I tried my possible best but no avail,bakiga yadda nadawo ba my Hafsat Wanda ba lalle kiyadda ba koda na fadamaki,Nide Dan Allah ayimin sassauci kada ayimin horo me tsanani" yakarashe maganar yana murxa hannunta,
Hannunta tasa tature hannunsa dakyar tana kallon gefe"bansan mexance makaba,saboda haka kawai....."
Bata karasaba captain Adam yai saurin dora hannunsa kan lebenta"ssssh say no more my hafsat,karki manta da 'yarki UMMI AISHA wadda kika barta tunbatasan kanta ba,Wanda akullum take begen ganinki,iyayanki masu so da kaunarki akoda yaushe,yan Uwa da abokan arziki masu tambayarki akullum ,hawaye ne suka Shiga ambaliya afuskar Hafsat, ganin haka yasa captain Adam tausasa zancensa
"I love you beyond words my Hafsat,