Showing 6001 words to 9000 words out of 107296 words

Chapter 3 - UMMI A'ISHA(THE MAGNIFICIENT) COMPLETE

22 Aug 2024

7689

yau akaduna Sarai tasan gwaggo intadau xafi akwai yanke hukunci..


•✨•

Yawwa Ina mekira da babbar murya Dan Allah..THE MAGNIFICENT English word ne kawai..Mag.nif.i.cent kuma Yana nufin impressively beautiful,glorious,superb,awesome,breathtaking...super brilliant ..duk Wanda aka cewa THE MAGNIFICENT to yakai karshe akyau,kokari akomaima dayakai kalmar EXCELLENT..nayi hakane/nasa hakane saboda yarinyar cikin novel din wato UMMI_A'ISHA tahada duk abinda kalmar MAGNIFICENT tahada...inafatan xa'agane...🙏🏽


nanahafsat.wordpress.com


WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISA XOXO👄
[4/18, 11:56 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
6

©•MISS XOXO
👄

Happiest bday UMMI_A'ISHA,many many happy returns of the day..have an amaizing day dear..ilysm❤

DEDICATED TO
UMMI_A'ISHA👌🏼

•✨•✨•✨•✨•✨•

"Jirgi driver nagama parking a parking arena din gidansu na kaduna Capt Adam yasaka kafarsa yafuto tare da addua ,Sarai yasan yanxu merabashi da gwaggon nasa Se Allah,Dan haka kannen nasa suke ko abu sukeso agurinsa takan gwaggo sukebi dan sunsan bayai mata musu,bilkisu kanwar suce kawai halinta daban acikinsu shisa basa shiri da ita kwata kwata,da sallamarsa yashiga gidan yana murmushi,ganin bakowa a parlor din dake kasa yabashi damar sanin lalle gwaggon na parlor dinta nasama..

"Nandinma sallamar yai Sannan yasakai yashiga,"zaune dattijuwar matar take sosai Ta manyanta amma dukda haka ,tananan da kyanta jajir fatarta take,Sannan ga gashi nan har gaban goshinta,kamar baxata amsa sallamar ba sekuma Ta amsa,Sannan ta kauda kanta gefe,gefe daya kuma addah surayya ne da sadeeya suma suncika sunyi fam,kotakansu bebi ba yaxauna daf da mahaifiyar tasa ,Kansa akasa yake fadin"gwaggo barka da yamma,nasameku lpy?!gwaggo tai shiru murya adakile take fadin"lpia qalau..ahankali yakara cewa"gwaggo Hafsat tace tana gaisheku kafin tazo,itade gwaggo Shiru tai batace cikan kaba,

"Gwaggo tagutsiri goranta,sannan tadaga kai takalli Capt adam,tsugunne kusa da ita kanta akasa,ita kanta tasan dan nata yanada tarbiyya,"Sannan tace 'dannan,(dayake bata fadar sunansa dukkoda shine nabiyu dashida alhaji sameer dukbata fada shi alhaji sameer tana kiransa da"wannan yaran"kunsan Fulani da kunya,.."Capt Adam yace Na'am gwaggo,

"Gwaggo tace kabani hankalinka nan magana nakeso muyi dakai ,nakira wannan yaron(alhaji sameer)yace mani yanxu xexo shima,amma kafin yaxo inaso kafadamin menene dalilinka nadukan kannenka saboda matarka tanemi tahanasu shiga tana kokawo dasu,kaxo kasamesu ahaka kanemi dalili sunfara fada maka kadakatar,kayi musu dukan kawo wuka,nan sukaxo magana Ma kowacce daga cikinsu dakyar take,saboda azaba,Sannan kadarorin daka basu ka kwace abinka,sanin kanka Kasan ba'a kyauta akarba,shin menene dalilinka nayin hakan?!sarai Kasan ba'a canxa dan uwa har abada amma mata kuwa ana canxa ta,hannunka de baxe lalace kace xaka yarba,amma dukkayi watsi dahakan,tabbas wannan Hafsat nayi danasanin amincewa dakai ka aureta .."Capt Adam yai saurin dakatar da'ita haba,Haba gwaggo karkice haka Wlhy tlhy bahaka halin Hafsat yakeba,"wa'ennan yaran sunxo sunhada maki zance ne kawai gwaggo.amna Hafsat mutuniyar kirkice wallhy gwaggo tsahon shekaru kusan 20 kenan surayya da sadeeya ketattaro bakaken maganganu sujefa Hafsat dashi ,bama shikenan ba wallahy gwaggo harda duka ,ni bantaba saniba saboda Hafsat tace kada Wanda yagayamun dagacikin yan'aikin gidan,kuma satin da yawuce wallahy har gidah suka xo suka mata duka har goshinta yafashe,Sannan Jia Ma Wlhy surayya nasamu akan ruwan cikinta wannan ninagani da idona wallahy,itakuma sadeeya tasa charger tadaketa,

"Sannan agabansu nakira haule me aikinmu tafadi abinda tasani akai,hakama masu gadina,kuma duk basu musa ba gashi inna masu karya,sannan abubuwana Dana karba wajensu gwaggo dama ni bakyauta nabasu ba,wa'ennan yaran basuda mutunci gwaggo,"caraf gwaggo takarbe tana huci uhm uhm 'dannan karka sake cemasu haka,kaide kawai ita hafsatun tahadaka da kannenka taji dadi,amma intasan Wata ai batasan wataba ko?! Shide Capt Adam yai shiru sanin halin gwaggo dayai,

"Addah sadeeya dake gefe tai wani shu'umin murmushi ,tana wani karkada kafa,gwaggo Yaya fa baxe yadda da komai ba ingaya maki gaskia ,saboda wannan matar tariga tawanke tabashi yasha,"Capt Adam yace aibase tasha wahala tawanke tabani nasha ba,dakaina nake kafa kai nakesha Sannan yamaka mata harara,"tuni sadeeya tadubibice danbata xaci amsan daxebataba kenan,tuni ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da gashin dake jikin center Carpet din parlorn.

"Gwaggo tace toh Allah ya kyauta tunda haka abin yaxama kuma,"Capt Adam yamarairaice murya ,gwaggo Dan Allah kiyi hakuri nibada wani abin nafada haka ba,wa'innan yaranne gwaggo komai hakurin mutum sesun kaishi makura,suna cikin magana alhaji sameer yashigo kamarsu daya da Capt adam, sede shi becika fari afuska ba,sannan yamanyanta shima amma kyansa yananan,

"Sosai alhaji sameer ya tsugunna har kasa yagayda gwaggonsa,Capt Adam Ma yabashi hannu suka gaysa Sannan yakuma gaysheshi na musamman,su addah surayya ma suka kwasa gaisuwa gun Yaya babba,kamar yadda suke fada mashi ,dan baya wasa ,sharara masu mari agunsa ba abin wahala bane,

"Gwaggo tace Yawwa"wannan yaron"(alhaji sameer),kajide duk yadda mukai dakai awaya daxu ko?!,"alhaji sameer yace kwarai gwaggo,"gwaggo tace to Gashinan yamusa xancen kememe yanuna matarshi ce megaskiya,kannensa kuma yace karya suke ,Sannan xancen kayansa tabbas yace yakarba wai aiba basu yaiba,

"Alhaji sameer yace Toh gwaggo xancen gaskia suma sunada lefi,sannan xancen gidah tun jia nace maki gwara daya karba abinsa danni de bansan yarinyar nan mijinta yasaketa har saki 3 ba,shekaru kusan hudu kenan bata tareda shi ,wai kuma Adam yarufa mata asiri yabata gidah aro taxauna ita da ya'yanta,to dan ubanta,kankanuwar ta da ita xata iya renon ya'ya ne itakadai?! hankali Ma bagama isarta yaiba,nide tanan kam adam yabirgeni daya karba gidansa,Toh hardayar marar kunyar ma,gidan kajin dayace taringa aiko maki da kudin kwan,gwaggo Wlhy bata aiko maki,rufa mata asiri kawai kikayi,ni inaganin yadda yaidin shine dede,

"Gwaggo tai tsaki,da Wata akasa kenan ,duk yadda akai,'dannan yakira ka yasheda maka karya da gaskiya dan daxu bahaka mukai dakaiba 'wannan yaron',"alhaji sameer yace assha assha gwaggo Wlhy rabona da adam tun da yai tafiya a abuja bamu Kara Waya ba,kawaide nasan halinsu ne gwaggo,bilkisu ce kadai daban acikinsu,amma kiyi hakuri Dan Allah,Sannan "gwaggo xannema alfarma Dan Allah surayya da sadeeya sutashi subar parlorn nan in angama xancen sadawo,

"Gwaggo tace sadeeya kutashi kushiga ciki,Sannan suka mike suka shiga cikin daki suka turo kofa,addah surayya takasa kunne Ta jikin kofa tanajin mexasu ce,

"Gwaggo tace Toh nide nagama magana bakuma xanjanye xancena ba,idan yaga baxe iya yiba,toh natsame hannuna acikin dukkan lamuransa,yakuma je yanema Wata uwar,"nan take "Capt Adam yafara hawaye Yana kallon wansa alhaji sameer,

"Alhaji sameer yace Haba gwaggo meyayi xafi haka?!kifadi komenene insha Allah baxe gagaraba ko Adam?!capt Adam yai nodding Kansa Yana me goge hawayen dake reto a fuskarsa,

"Gwaggo tace Toh nayanke shawarar hada auren 'dannan(Capt Adam) da zainab yar' gidan Yaya inno Fanta ,"Alhaji sameer ya ware Ido gwaggo bade magajiya kike nufi ba?! "Gwaggo tace kwarai ita nake nufi tanada wani aibunne daban saniba?!"Alhaji sameer yace a'a Allah yasanya alhairi,"shide Capt Adam kasa magana yai illa sautin kukansa daya karu ,dakyar yace"gwaggo Dan Allah kitemaka kihadani da Wata de ,Sarai kunsan matarnan ba San Hafsat take ba,tunma lokacin magajiyan nada aure,"Alhaji sameer yace Toh nimade abinda nagani kenan,

"Gwaggo tamike tsaye,toh nide nagama magana ,inkaga baxaka dau maganata ba,toh kanemi Wata uwar,sanann'wannan yaron'nagode kwarai daka nuna dan'uwanka yafini matsayi,"Alhaji sameer yace Haba gwaggo wallahy bahaka bane,Dan Allah kiyi hakuri abinda kikace shi xa'ai gwaggo,,

"Itade gwaggo kotakansu batabiba tasa kai tashiga daki abinta,

"Nan alhaji sameer yakoma kan Capt Adam yafara bashi baki,Yana kwantar masa da hankali,yana Kara nuna mashi muhimmancin uwa,sosai yabashi baki harde yaga Capt Adam din yahakura,Sannan yarakashi yabawa gwaggo hakuri kancewar yayarda da auren..

"Adaren Capt Adam yasa jirgi yatukasu lokacin har anyi isha'i,suka taho Kano,zuciarsa Se kuna take,gawani makokan bakin ciki daya tsaya masa awuya,sosai yasan wanann shirinsu surayya ne,amma ya ya iya dole yahakura tunda gwaggo tashiga xancen ,yanxu da wanne Ido xekalli Hafsat yafada mata wannan al'amari?!bayan karyar dayai mata nacewar sako xekarbo na Baffa imam,dafe Kansa yai dake barazanar ciwo Sannan yafara salati,Yana hawaye,shin Hafsat xata yadda makuwa?!


•✨•
nanahafsat.wordpress.com



WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO👄
[4/18, 11:56 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
7

©•MISS XOXO
👄

DEDICATED TO
UMMI_A'ISHA👌🏼


•✨•✨•✨•✨•✨•

"Haka jirgi yaita sharara gudu sosoi akan titi,Capt Adam yajima Yana kallon daji dakuma yadda bishiyu suke,yadade Yana tunanin Iko da kudira ta ubangiji,lalle Allah mabuwayine gagara misali,basu shigo garin Kano ba se wajen karfe goma nadare,Dede gurin Rahama suya Capt Adam "yace jirgi yafito yasiyo dakwalen kaji guda biyar,Sannan yasiyo masu guda biyu shida su modu da hannafi suma,Sannan suka kama hanyar gidah..

"Suna isa,Capt Adam yashiga gidah bayan yakarba ledan kajina gurin jirgi Sannan ya sallameshi,kirjinsa ne yaketa dukan uku uku haka yadanne xuciarsa yashiga cikin gidan dauke da sallamarsa,kwance yasamu Hafsat dinsa akan doguwar sofa din dake parlor tana kallon tv,Tana ganinsa tamike tanufeshi tana murmushi dukkoda tagano tsantsar damuwar dake cikin idonsa,

"Da sauri tai hugging dinsa tana murmushi,"hayatee seda kataho adarennan?!,daka sani ka kwana acan dasafe seka dawo,sannan takwantar da kanta kan kafadarsa tana shakar dadda'dan kamshin turarensa,dukkoda saidatai dage dan Capt Adam dogone sosai,"capt adam yai murmushi"my Hafsat baxan iya kwana nabarki kekadai agidannan ba,kuma Gaskia de I couldn't sleep without you by my side,"Hafsat tadago face dinta tana admiring kyakkyawar fuskar mijinta da lafuzansa suke ratsa jininta,"ahankali tace nasan dahaka hayatee,kuma Ina adduar Allah yabarmu tare,inakuma fatan sakona ya isa ga gwaggo?!

"Capt Adam yace sosai Ma,tace tana amsawa,,,"Hafsat tace Toh muje ga abinci can a dinning yanxu nayi reheating dinshi,"Capt Adam yabude baki,kadde kice bakici abinci ba seda nadawo xamuci tare ,hannu yasa yataba cikinta ashafe kaman mara,"Hafsat tai daria,hayatee I knw right kaima bakaci abinci ba,kuma kasan baxan iyacin abinci baka kusa daniba and so you,"Capt Adam yace hakane my Hafsat amma pls kidena barmin kanki dayunwa,yanxu de dama nasiyo kaji muje semusa akan abincin muci ko?!"Hafsat tace duk abinda kace shiza'ai,Sannan suka nufi dining sukaci suka koshi,sosai Hafsat take ba Capt Adam kulawa harde yaxamto tayaye masa damuwar dake cikin ransa,

"Washe gari da safe Capt Adam yariga Hajia Hafsat tashi daga bacci,parlor yanufa yaxauna hade da dafe Kansa Yana tuno halin tsaka me wuya dayake ciki "dawanne idon xefadawa Hafsat dinsa abinda yafaru?!,wayarsa ce dake gefe tai ringing ta hanashi tunanin dayake,"adole yasa hannu yadauka wayar Sannan yakara akunnensa ganin dr NAUFAAL ne yakirashi,

"Salam alykm likita bokan turai Ina miko gaisuwata,

"Dr NAUFAAL yaidaria,WA alykm salam,waneni nakai matsayin tuka jirgi aidana more,yanzu de Ina fatan kuntashi Dan ina gab da isowa gidan naku?!!!!!

"Capt Adam yace Toh seka iso Allah yakawo ka lapia,
Yana gama wayan kenan Hafsat dinsa tafito tana murxa Ido,hayatee harka tashi?!'"Capt Adam yamike yanufi inda take "my Hafsat natashi amma bandade da tashi ba,...yanxu nai receiving call din dr NAUFAAL yace yananan isowa nanbada dadewaba,"Hafsat tai murmushi Toh Allah yakawoshi lapia,barinyi sauri indora mana ko noodles ne ,"Capt Adam yai saurin katseta noo kije kishirya Bari haule tadafa yaude kadai,"Hafsat tace Toh shikenan hayatee,Sannan tashiga daki donyin wanka,

"Sosai tayo wanka tashirya cikin jar atamfa medauke da ratsin baki,bakin mayafi tayafa wadatacce ganin yanxu dr NAUFAAL xe iso,sosai takara gaysawa da megidan nata cikin girmamawa,mintina kadan haule takawo indomie noodles din datasha kwai dakuma vegetables ,sosai sukaci suka kora da cappuccino,harse bayan sunci Sannan dr NAUFAAL ya Iso,sallama yai Sannan Capt Adam yamasa iso yashigo ciki,bayan sungaysa sosai dukkansu sannan Hajia Hafsat takawo masa drinks da snacks ,murmushi fada'de a face dinta tace Doctor Yaya course din dakeje hope everything goes well?!"dr NAUFAAL yashafa cyboc(sajensa)yace Alhamdlh Wlhy ,ai abinda yakawoni Ma kenan,

"Atare Capt Adam da Hajia Hafsat suka hada baki,Toh Allah yasa muji alkhairi'

"Dr NAUFAAL ya nisa Sannan yace ,akan damuwarkune always having a baby,Toh munje inda sosai kusan akan hakan mukai bincike,kuma Alhmdlh ,mungano maganinsa dukda Allah shine maibada haihuwa ,

"Hajia Hafsat tai ajiyar zuciya taname kallon Capt Adam,tuni hawaye suka wanke mata fuska "tace dama inada rabon ganin ya'yan cikina?!"dr NAUFAAL yace Haba,haba Hajia Hafsat ai Allah shine me bayarwa and kudage da addua insha Allahu komai xeyi kamr yadda akeso,yanxu yaushene ovalution period dinki ?!i mean when kika gama period or kindenayi?!"Hajia Hafsat tai kasa da kanta ahankali tace satin dayawuce,"dr NAUFAAL yace toh Alhmdlh dama xuwa yau shine ovalution period din,

"Capt Adam yace aiki Se meshi likita bokan turai,""dr NAUFAAL yai Daria Sannan yace barin maka bayani naga madam dintaka kunya takeji dama nasan mrs Adam akwai kunya amma tayau tafi takoyaushe,"Capt Adam yai murmushi kunya adon mace,anyways fadamin komenene,itade Hajia Hafsat tashi tai tabasu waje tana murmushi ,daki tanufa tai alwala Tana sallah Tana me kara Rokan Allah da yacika masu burinsu,

"Bayan dr NAUFAAL yaiwa Capt Adam bayanin komai Sannan yadora da"anasamin haka dama captain,yawanci yanzu situation din da ake fuskanta kenan,and majority of men sesuga Kamn lefin matanne yawanci amfi samun haka
a kauye sekaga ansaki mata an auro wata not knowing the matsla will keep circulating,Wlhy inada Wata aunt wallhy captain seka xubda hawaye ,happy couples fa amma ba ya'ya ,wai mom dinshi husband din baxata iya rayuwa bataga ya'yansaba,ta hura masa wuta kanse yasaki matar ko kuma yakara aure .."Capt Adam yai Shru Sannan yace Toh meyafaru kuma ?!

"Dr NAUFAAL yai murmushi yace tabbas mijin yakara aure cux yanasan matar yace he can't divorce her,toh akai auren ingaya maka amaryar natarewa,uwargida my aunt kenan tasamu ciki,yanxu haka ta haihu ba daya ba biyu ba..and you knw what?!"Capt Adam yace seka fada Doctor ,"dr NAUFAAL yace Toh it's being 7yrs da auren amaryar yanxu ko batan Wata bata taba yiba,itakuma aunt Dina yanxu ya'yanta uku so komai Se Allah yayi,"Capt Adam yace Kai amma namata murna muma Allah yabamu namu ya'yan.."dr NAUFAAL yace I assure you insha Allah Hajia Hafsat xata haihu,tabbas xakaji ana cewa wai juya bata haihuwa,toh Wlhy akwai Wanda suke 40yrs basu haihuwa ba kuma matar xata haihu sede kafin takara haihuwa xa'adade yawanci ya'ya daya xuwa biyu suke,"Capt Adam yai ajiyan xucia Toh Alhamdlh ,nima I'm facing a difficult situation Doctor ,my family ,sisters Dina kenan basusan matata Wlhy tallahi har duka Ashe suke mata bantaba saniba,Se yau nakamasu da idona,Kasan wani abu,sesuka tafi kaduna suka je suka fadawa gwaggo karya da gaskiya ,yanxu haka gwaggo ta tsaida date xatamin auren dole Nida Wata fitsararriyar baxawara magajiya sunanta,abinda yafi batan rai bata shiri da my hafsat,ko abiki taita jefanta da magana kenan tunma lokacin mijinta be saketa ba,Wlhy dr nakasa fadawa my Hafsat abinda ake ciki,

"Dr NAUFAAL yai Shiru Sannan ya girgixa Kansa "Kai amma basu kyautaba nagane ba surayya da ...."Capt Adam yace da sadeeya ,"dr NAUFAAL yace ehh su,amma bakyau haka,amma gwaggo tayanke tsattsauran magana,banji dadiba gaskia amma bayadda xakai biyayya xakai kawai kagama lapia,and gwara Ma kafadawa Hafsat din kafin magana yai nisa taji awani wajen,"Capt Adam yace abinda nakesanyi kenan tunda natashi karfe 3 nakasa komawa bacci ,gaba daya bakaji yadda nakejiba,"dr NAUFAAL yace Haba captain kasan kanada blood pressure ,Dan Allah kabi ahankali kafada mata cikin nutsuwa,nasan xata fahimta saboda Wlhy Hafsat dinka tanada kaifin tunani,"dr NAUFAAL yamike Yana kallon agogonsa,barin wuce captain Allah yashige mana gaba,inada operation a asibiti ,amma pls kafada mata Sannan kagaisheta kace mata natafi senaji good story,

"Capt Adam yamike yabashi hannu Sannan sukai sallama,yadora da insha Allah xataji Sannan xanyi yadda kace,xakiji bayanin komai tawaya ,nagode dr Allah yacika mana burinmu,Sannan akwai tukwici yananan tahowa dukda suprise ne,"dr NAUFAAL yawashe baki ina godia sosai Kasan I do love surprises,har mota Capt Adam yaraka dr NAUFAAL Sannan yadawo ciki,

"Da daddare bayan Habiba Hafsat tamasu tuwon alkama miyan xogale ga soup agefe da sanyayyan xobo ,gefe daya kuma dessert ne,seda sukaci suka koshi sosai captain Adam ya yabi tuwon sosai yaci yakara haka yaitayi,Sannan yai hamdalah,

"Ahankali yace my Hafsat inada magana dake kiban hankalinki pls,"Hajia Hafsat tai murmushi ,"insha Allah hayatee,"Capt Adam yai Shru Sannan yace ko kuma nafasa ,jeki shiga daki Hado mana duk kayan daxamu bukata kixo mukoma wani garin pls kakkice baxaki ba,

"Hajia Hafsat tai murmushi a'a baxa'ai hakaba hayatee,duk nasan mekakeso kafadamin I knw,saboda haka ka kwantar da hankalinka ,yanxu fa aka gama mana albishir din haihuwa,saboda haka babu inda xamu muna nan,inde kishiya ce taxo Ina maraba da ita,nasan dole akai maka,saboda haka insha Allah inde matsla ce baxaka samu daga guri naba,shekaru 20bawasa bace hayatee,nidakai munxama hanta da jini mutu karaba insha Allah,Sannan tai shiru Tana jiran abinda Capt Adam xece...

"Shikwa captain he was totally speechless yadda hafsat tai magana ya akai tagano kenan?!


•✨•
nanahafsat.wordpress.com


WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO✍
[4/18, 11:56 PM] Asy Khaleel: •✨UMMI_A'ISHA✨•

(THE MAGNIFICENT)
8

©•MISS XOXO
👄

DEDICATED TO
UMMI_A'ISHA👌🏼

•✨•✨•✨•✨•✨•

"Dakyar Capt Adam yabude baki yace my hafsat,tabbas abinda kika fada hakan yake,Sannan yasake kaskantar da muryarsa hade da lankwasheta cikin sigar tausayi ta hanyar daxata yadda dashi tayadda Ze sanyaya mata zucia,"anutse yace bayan fitar surayya da sadeeya basu xame ko'ina ba se kaduna,inda suka samu gwaggo sukai mata famfo,sosai suka xaune suka shirya zance sukai mata karya,"wallahy my hafsat kinsan dama yadda gwaggo ke saurin daukar zancen yarannan,atake alokacin tayanke decision Wanda nasan ra'ayinsu surayya ne suka cusamata,tahadani aure da...sekuma yai shiru,

"Hafsat tai murmushi tareda sa hannunta ta dago kansa dayai kasa dashi ,hayatee inajinka fa dawa aka hadaka?!!Nifa nagayama inde nice babu matsala Dan Allah ka kwantar da hankalinka,inkuma kanajin nauyin fadamin sunan Wlhy bakomai aixanga kanwar tawa daga baya,

"Capt Adam yadago raunannun idonsa dasuka kada sukai ja ya axa akan hafsat dinsa,ahankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login