Showing 21001 words to 24000 words out of 160450 words

Chapter 8 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

142

that time ko haduwa da mai suna Safeerah bai karayi ko ji aduniya ba sai yau, juyowa Auwal yayi da sauri jin an kira Safeerah saiya mike ganinta a tsaye takasa tafiya yace  she s probably shy ba a bude kofanku tawaje bane Madam Mamu? Madam Maimuna tace  eh Yallabai ba a gama gyaran ba Safeerah yakalla da itama daidai lokacin tadan dago kai ta kallesa jin muryansa, Auwal yace  wuce kije kiyi salla ahankali ta gyadamai kai tace  tom! Wani kalan juyowa Salim yayi dasauri azabure kaman zaki daidai Safeerah na shigowa kanta akasa tanakai hannunta tana shahare ruwan gefen fuskanta looking nervous tawuce wajen door din tana tafiya ahankali dabazai taba mance yanda take tafiya ba, bugawa kirjinsa yashiga yi dum! Dum! Dum! Baiga fuskanta da kyau ba, but side view nata looks exactly like her! Especially dan gashin daya gani a goshinta, her voice, the way she walks, but wannan kaman tafi Safeerah tsayi, wannan tadanyi jiki kadan, though ba sosai ba, but takara shekaru 5 Safeerah can be this tall da jiki haka ai takara girma da wayau she s an adult now, is something wrong with him? Gizo idanunsa kemasa sabida he s looking for the girl madly? How can Safeerah be here? Juyowa Auwal yayi yakallesa ganin yana kallonsu yasa yace  don t be offended Yaya, she s our newbie, she just started today, I guess new comers anxiety ke damunta maida kansa Salim yayi yacigaba da azkar zuciyansa sai bugawa yake kaman kararrawa he feels kaman yatashi yafada wajen matan and takes a good look at her but ya daure yahana kansa, chan sai yamike tsaye anatse yafito daga masallacin ma aikatansa na gaishesa yana amsasu hakanan kawai tsayawa yayi a nan lobby dan nesa da entrance na shiga mosque din ya tsaya yana facing masallacin, ma aikatan sai zuwa suke yana gaisawa dasu, Auwal yace  Yaya let s go so that u will take a look at all our departments girgiza kai yayi batare daya cire idanunsa a entrance na mosque dinba yace  not today!
Tashi Madam Maimuna tayi tace  tashi muje ahankali Safeerah tamike wlh duk wani iri takeji kuma kaman harda yunwa kaman coffee yakara papemata ciki, ta taso ahankali suka fito bakowa a masallacin takalman su suka saka a bakin kofa Madam Maimuna tai gaba, bude kofan tayi Salim dake magana da Auwal yajuyo da kansa idanunsa kyar a kofan Madam Maimuna ne tafito tana murmushi ganinsa tace  Boss gabaki daya ne yau yashigo, barka da zuwa idanun Salim still a kofan daidai Safeerah tafito daga masallacin gyalen saman kanta yadanja baya hakan ya bayyana suman goshinta sosai ga manya manyan idanunta da har gobe bazai taba mancewa dasu ba farare tass, she s exactly Safeerah sa banbancin is this one looks matured ba wannan yar yarinyarba, is this really Safeerah or idanunsa ne kallo wajen su Safeerah tayi ganin Madam Maimuna tayi wajen karaf suka hada idanu da Salim dake mata wani kallo da wild eyes nasa hakanan kawai gabanta yayi mummunan fadi dummm! Dasauri ta dauke kanta dan mutumin looks scary tunda ta shigo company he s the first person da looks nasa looks scary, his eyes is different from eyes na kowa data taba gani, lurada yanda Salim ke mahaukacin kallon Safeerah data fara tafiya zata wuce yasa Auwal yace  itane yar IT dana gayamaka Yaya, kanwar Abokina Shamsu daurewa Salim yayi ya jaye idanunsa daga kanta sai kawai yajuya yayi wajen lift cikin husky voice yace  I will see you later Madam Maimuna yashiga lift yajuyo yasake kallon Safeerah datadan juyo kadan itama jin muryansa dake cike da command, authority and rich dakuma masculinity yasa hannu ya danna closing door kofan na kullewa but still kallonta yake da sauri ta dauke kai takara sauri tawuce gabanta na faduwa sosai bana wasaba.

Wani gauran ijiyan zuciya yasauke is this really Safeerah ko Safeerah lookalike? Koko idanunsa ne he needs to be sure, is he confuse? Sabida he becomes so obsessive da nemanta ne yasa yake ganinta right in his company, hannunsa yakai yataba wuyansa da kansa ko dazafi cus he s feeling internal heat but temperature nasa is normal, office dinsa yawuce ya shiga ya zauna kan kujera ya lumshe idanu yayi shiruuu chan yakara bude idanun hannunsa yadaga yakalli agogonsa its almost 2 just few minutes he has meeting but he can t leave this place without confirming Safeerah ce or not, telephone na office dinsa yadaga yakira office din Auwal yana daga wayan yace  send file of the IT girl for me without questioning Auwal yace  Yes Boss katse wayan yayi kusan 1min saiga secretary tashigo office nasa da file ymtace  the file Sir karba yayi yace  thanks tajuya tafice yabude file din dasauri sunanta Safeerah Shu ibu just like Safeerah Kano, age 20yrs, state of Origin Maiduguri, tribe Kanuri, Place of birth Kano, address nasu GRA 1St Avenue house number 18, tana Nile university 200level tana karanta architecture, sunanta da origin nata maiduguri checks but Safeerah daya sani Nursing take, how did this Safeerah ends up in Abuja? He needs to talk to her, wayansa yakara kira yana dagawa yace  bring the girl to my office dan faduwa gaban Auwal yayi karfa Yaya yakora yarinyar yaga yanda yake kallonta dazu amman yadaure yace  okay Sir Secretary Sir yasa taje ta taho da Safeerah, tana cikin aiki Secretary tashigo tace  come with me Sir wants to see you gyadamata kai tayi tamike suka fito tare harzuwa office din sai zare idanu take, Auwal yayi murmushi yace  Yayana na so yamiki interview kinsan bamu taba daukan yan IT ba is just protocol, he s the owner of the company so don t be scared dudda I know he looks scary kinsan soja, just answer him in the best way possible kinji gyadamai kai tayi dan gabanta faduwa kawai yake yamike yawuce kofa yace  come with me 3rd floor sukaje har zuwa office nasa yayi knocking kusan 1min sannan murya kasa kasa yace  come in bude kofan Auwal yayi yashiga Safeerah biye dashi kanta akasa, takasa dago kanta, office din namata wani irin kamshi da tunda take arayuwanta bata tabajin kamshi kwatankwacin dadin nan ba, kirjinta dukan uku uku yake tarasa dalili uwa tayi wani laifi ko sata, maida kofan Auwal yayi yarufe yace  this is Safeerah Boss batare daya dago kansa ba yana rubuce rubuce yace  excuse us! Gyadamai kai Auwal yayi yace  okay Sir yajuyo zai fice Safeerah tadago kanta dasauri da hannu yamata alamu she got this calm down sannan yabude kofa yafice.
EPISODE 1?? 3??



Yamaida file nata dayake dubawa Salim yayi yadubeta yace  zaki iya zama hakanan har tsakiyan kanta taji muryansa, voice nasa sounds familiar kaman voice data tabaji somewhere, but kuma anya ta tabajin murya irin wannan mai tsauri kuwa, gyadamai kai tayi tazo gaban table din ta zauna akan daya daga cikin kujeru biyu dake wajen kanta na kallon gefe takasa kallon direct gabanta, anatse Salim yasauke idanunsa kan fuskanta sajenta akwance ga dogayen eyelash nata, pink lips dinta are still yanda ya sansu saima kara dan girma bakin daya kara they re not as tiny as na 5yrs ago, gashin gaban goshinta a kwance sosai, sai wasa take da yatsunta dake da fararen kumba sosai dogaye, he remembered kafanta dakeda same long nails me yawo ba takalmi, maida dubansa yayi ga fuskanta she seems scared and uncomfortable, boyayyen ijiyan zuciya yasauke sannan yabude file nata yamaida kansa kan file din, ya daidaita muryansa making it a bit subtle cus baison the way he made her feels uncomfortable and scared yace  I just got your file I have few questions this will be quick gyadamai kai tayi gabanta na faduwa muryansa is so husky and bossy irin mutanen nan da basu da wasa and basuson a bata musu lokaci gabaki daya takasa juyo fuskanta ta fuskance sa, anatse yace  you said place of birth naki Kano just for confirmation anan Kno kika girma ko anan Abuja? Baki tabude zatai magana but ba bakinta kadai ba hatta harshenta rawa suka kamayi suna bari what is happening? Kanta ta sauke kasa tadaga yatsunta tana kallon kumbanta kirjinta sai bugawa yake kaman bata iya magana ba tadaure tana saita kanta tace  a& & a& .ka& no na& .na& .girma&  bai nuna yadamu da d way she s shaking ba, pen yadauka kaman gaske saiyayi wani rubutu, yace  alright address na inda kuka zauna fa? A Kanon Ijiyan zuciya tasauke mai dan kara wanda baida wani dalili ahankali kanta na kasa tace  ba& & bakin& ..kas& .suwa gabari! Faduwa sosai kirjinsa yayi sai yayi shiruuuu kallonta yake baice bayako kyafta idanu, this address just confirm everything for him, it s Safeerah! Isn t Allah just merciful, yaga zuciyan sa, he saw yanda yake neman this girl and he brought her right to him, jin shiruuu yasa kaman mara gaskiya Safeerah tadan dago kanta sama karaf suka hada ido bala in faduwa gabanta yayi dasauri ta maida kanta kasa, shima saiya shiga rubutu yadan gyara muryansa yace  your secondary certificate ya nuna at 15yrs kika gama kika gama, then this university Nile shows u started 2yrs ago, me kikayi in the period of those 3yrs gab ? Gabanta na dukan uku uku cikin yar kankanuwan murya tace  dana gama secondary school nafara Auxillary nursing but just a month few days nayi sai muka koma Abuja, toh ban fara makaranta dawuri ba sai last 2yrs shiruuuu Salim yayi kaman karta dena magana ya lumshe idanunsa ahankali she s Safeerah! Nurse Safeerah! Asanyaye yace  just curious why did u move to Abuja ? Itafa duk tadauka interview ne maybe haka akeyi aita tambayan ka hakan yasa tace  anguwanmu was not safe, gidanmu got burnt bayan sunma Babana duka that made him blind..& &  tadanyi shiru kafin ahankali tace  shine Yayar Babana ta aiko aka daukemu mudawo gidanta anan Abuja, saisa muje Abuja yanzu not Kano shiru Salim yakarayi kaman ruwa ya cinyesa he s feeling terribly guilty, ijiyan zuciya yasauke yakalleta da kyau he can t believe is Safeerah the girl that helped him, Allah yaga yanda yake nemanta so he miraculously brought her right to his company, shirun data sakeji na kusan 2mins yasa ahankali tadago idanunta karaf suka hada idanu da sauri ta maida idanunta kasa gabanta na kara fadi, rasa abinda zaice Salim yayi, bata ganesa ba at all, he understands sabida rannan he turned black completely cus of wutan taya also she s still a small girl maybe kotama gan fuskansa ta mance, ganesa is not important right now, what is important is she s back and he will do his all to make up for abinda yayi putting her and her family into, anatse yace  I guess that s all zaki iya tafiya gyadamai kai tayi kaman tana kan kaya dasauri tamike tsaye bata lura kwata kwata da kujeran datake kai ya harde kasan gyalenta ba kawai tawuce tafiya daya biyu gyalen kawai yafice daga jikinta dawani irin sauri tajuyo hada ido sukayi dawani irin sauri yarigata dauke kansa hakanan kirjinsa ya buga seeing her ba mayafi in a beautiful blue gown na atampa, sauke kansa dayayi kasa bakaramin dadin hakan taji ba jikinta na rawa ta dawo wajen kujeran da sauri tashiga kokarin zare tip na gyalen daya harde tsakiyan trolly kafan kujeran saija take yaki fita kusan 1min kicikicin cirewa take yaki fita har gyalen na neman yagewa, batare daya dago kansa ba gently yace  do you need help ? Dago kanta tayi kawai dukta rikice, ganin baya kallonta har lokacin kansa akasa yasa ta gyadamai kai arude tace  uhn& eh kaman bata iya magana ba, tasowa yayi daga kujeran ya zagayo yadan taho ta sauke kanta kasa gabanta na mahaukacin faduwa bai karaso inda takeba but hakanan taji gabanta na faduwa sosai yamata bala in kwarjinin ga wani irin kamshi dayake wanda tunda Allah ya yota bata tabajin turare mai kamshi irin nasaba dadin tsiya, zafi taji kawai tanaji zufa na keto mata kaman ba AC a office din, sai tadanja baya takoma jikin sofa na kujeran takifa kanta ahankali kan kafafunta ta rungume kanta kunya duk ya kamata da tsoro da fargaba ga zufa tanayi gently yaduka bayan takoma jikin sofa yakai hannunasa yadaga kujeran yakama kafan yazaro gyalen ahankali yajuyo yakalleta kadan sai kawai yataso batare daya kalletaba yamika mata veil din yace  take dago da kanta tayi ahankali ganin baya kallonta yasa ta karba tamike da sauri tafice kaman ana ingizata ta maida kofa tarufe tai wani ijiyan zuciya tana zaro idanu sosai sannan tacigaba da tafiya bata tabajin faduwa gaba kaman na yau ba dawani irin tension zufa sosai tayi fa, and also tunda Allah ya halitto ta duniya bata taba ganin mutum daya mata kwar jini kaman wannan mutumin ba, to kodon shine mai this big company, his eyes, the ways he looks, talks, the way his body moves and everything just enforces authority, bene tashiga sauka harzuwa na daya tama rasa inane hanyan office nasu da kyar ta gano tabude kofa tashige babu wanda yamata magana kujera ta takoma tazauna tana shafa kirjinta sannan ta fuzar da iska natsuwa yadan soma shiganta kafin ta dauki files tacigaba da aikin, kuka cikinta yayi mai kara da sauri tadago kanta takalli gefenta ganin kowa na aikinsa yasa ta maida kanta gabanta tacigaba da aikin wondering karfe nawa ake tashi, wuraren 4 saura taga yan office din na hada kayansu dasauri takalli Madam Maimuna tace  an tashi? Murmushi Madam Maimuna tamata tace  yes an tashi, kema hada kayanki kitafi bani files din, kinyi seprating wanda kika shugar da wanda baki shigar ba? Ahankali tace  eh tamika takaimata ta amsa sannan tadawo tadauki jakanta tayi kofa tana tunanin kudin mota ko biyar batada shi cash, fitowa reception tayi tabude kofa ahankali tafito daganan inda suke zuwa gatema tafiya ne hakanan tashiga tafiya abinta tana kallon ma aikata na shiga mota some machine suna tafiya abinsu kaman ta nemi lift but zuciyanta yaki aminta she s new she just starts today ficewa gate tayi tasa kafa ahanya hango POS umbrella joint a chan nesa yasa tashiga sauri ta tsallaka titi taje wajen jakanta ta sauke taciro kati first bank nata tamika tace  dubu biyar zan cire mutumin yace  200 charges na cire a ciki zaro idanu???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? tayi tace  200 charges a dubu biyar haba dan Allah naira dari ne fa ko a school mutumin yace  anan 200 ne Hajiya idan bazaki cire ba sai kije school din kicire bala in bata mata rai maganan sa yayi so rude, batasan sanda tamikamai hannu ba tace  eh gwara nacire a school tunda baka iya magana ba katin yamika mata ta fizge tawuce ranta ya mugun baci idanunta sunyi ciki wannan coffee da Cookie ne acikinta, tacigaba da tafiya, gashi bata sake ganin wani mai POS ba harta fito daga anguwan gabaki daya tafito express still bataga POS ba dan wajajen kampanin ba area mutane bane gaskiya tashiga tafiya wata bakar mota taga tawuceta tana slowing down sai akai parking tare da sauke glass kasa ahankali tazo zata wuce batare datama kalli cikin motan ba anatse akace  Safeerah! Bala in faduwa gabanta yayi da batasan sanda tajuyo afirgice ba ta kallo motan cus he s the least person take expecting, hada idanu sukayi tasauke idanunta ta gudu aranta tace  this man again kai tsaye yace  shigo dago kanta tayi da sauri suka hada ido wani kallo yamata irin kallon da is not like he s giving her an option kallon command yamata.
EPISODE 1?? 4??





Har cikin ranta bataso ta shiga motan ba it feels so strange but koda wasa bazata iya cewa no yacika mata idanu dayawa, kawai tana wani kalan shakkan sa balle tace masa no, maida kanta kasa tayi tasa hannu tabude motan ahankali tashiga ta zauna atakure wani irin kamshi motan keyi dataji da ace za a ce takarasa duka aryuwanta acikin motan nan zata iya sabida yanda motan ke kamshi.

Maida glasses na motan sama yayi cikin motan yayi duhu sai wani sanyi da motan ya dauka, bata taba ganin kalan interiors na mata haka in her life ba sai yau da kyar tadaure tahana kanta kalle kalle, yaja motan bada wani gudu ba, boyayyen ijiyan zuciya tasauke to yanzu address na gidansu zata ce ko mene ya akema Boss magana ma, takalmin sojoji tagani anan inda kafafunta suke soldier ne dagaske no wonder fuskansa babu wani rahama sosai kaman mugu. Your address dasauri tajuyo takallesa but idanunsa nakan hanya maida kanta kasa tayi ahankali gently tace  basaina bata maka lokaci ba ka saukeni a next bus stop saina tafi  your address Safeerah! Yayi maganan anatse yet he s sounding so dominative, dasauri takallesa wlh gabanta faduwa yake why? Especially da yakira sunanta dan kallonsa tayi titi yake kallo hakan yasa ta maida kanta kasa tace  GRA first avenue block 5B tayi shiru tana wasa da yatsunta saikuma calmly tace  thank you wani secret ijiyan zuciya yasauke motan yayi tsit kanta na kasa tana wasa da yatsunta wani kalan kuka cikinta yayi that is so loud dasauri ta tura jakan bayanta cikinta tana runtse idanunta cikeda wani kalan kunya abin was so embarrassing tadan dago kanta ta kallesa kadan ganin hankalinsa na kan tuki yasa tadan gyara zama tana hoping baiji kugin da cikinta yayi ba, parking taga yayi gaban wani hadadden restaurant batare daya kalleta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login