Showing 126001 words to 129000 words out of 160450 words

Chapter 43 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

134

Daddy pleaseeeee I will never disobey you again kaji dan Allah Dadyna wlh baitaba sani Salim can beg him like this ba abin feels so good murmushi yayi kadan yadan gyara fuska yace  okay kutafi wani kankame Dady Salim yayi yace  Daddy you are the best sai kawai ya mannama Dady peck a kumatu Dady yataba kumatunsa dasauri yace  wat is this? Are you confusing fuskana dana Safeerah ? Akunyace Salim yace  sonka nake Dad thank you Dady yace  Allah yamuku albarka, Allah baku zaman lpy, she s a small girl Salim take care of her kaji, she s been through alot, Allah ya albarkaci zuri an ku Dasauri yace  Ameen Ameen mikewa yayi yawuce yafita Dady yabisa da kallo feeling happy ganin Salim is happy with him after a very long time, yahakura rayuwan nan kana naka Allah na nasa, not everything goes as plan, he pray for all his children Allah ya basu fatinciki, shikuma Salim Allah yarage masa zafin kai da zafin zuciya cus he needs it now dayayi aure.
**

WAI WAYE BAYA KADAN
A bakin titi aka saukesu da kyar Momma tasami drop yadauketa har gida a hannun gateman nasu ta karbi 5k tabasa gateman din na kallonta sabida yasan sojoji sun tafi da ita yace Allah ya kiyaye gaba, gida tashiga kaman daga sama Salma taji muryan Momma tace  Salma dasauri ta tashi daga jikin Shamsu idanun nan sunyi jajir tazo waje da gudu ta rungume Mamanta fake tafiya da kyau faduwa Momma tace nemi yi ma suka kamata suak shigo da ita ciki Salma tace  Momma gwamnati ne takamaki we called our lawyer but bamu sami any information akan wanda ya dauke ba, Momma what happened ina kike for 24hours? Ijiyan zuciya Momma tasauke kafin ahankali tace  Salim ya kulleni a kurkuku! Dawani irin sauri yaran suka kalleta idanunta sunyi ja baki tabude zatai magana sai kawai tafashe da kuka sosai tace  da girmana, da tsufata, da darajata ya kulleni a kurkuku, bantaba sanin ya kurkukun sojoji yakeba saida ya kulleni hugging Momma Salma tayi itama tahau kuka abun namata zafi azuciya, Shamsu yahau huci, Salma tace  Momma let s report him wlh, kinada mutane in this government ya wulakantaki haka report him Shamsu dake huci yace  what evidence does she have against Major General? Kunsan waye sojoji kuwa? There s no way she can prove yakamata and unlawfully detained her, kawai kufita harkan su, Alhamdulillah babu wanda yasani balle muji kunya aduniya Momma ta goge fuskanta tass takalli Salma tace  kema ki hakura na kalli idanun Salim na tsorata wallahi Wallahi Salma ba lallai itama Safeerah taji dadin zama da kalansa ba aje dai zuwa, after what I saw bana miki kwadayinsa dukko uban kudinsa, mutum mara imani, mara tausayin tsofaffi ban haifesa ba but ya wulakantaki ni haka, Abbati na gidan yari yanzu he set him up no please stay far away from him, zumunci da kanina ayisa sama sama but bani basu Allah baki miji nagari kiyi aurenki kema I m out!
Ko kadan Salma bataji dadin magana a ba danta kwallafa ranta a Salim but ganin Momma is sad saitabar maganan kawai.
*


Safeerah na kwance fitsari takeji amman takasa tashi zaune Salim yashigo fuskansa lullube da farinciki dan today is just a good day for him, kallo daya tamai tadauke kai haushinsa takeji sosai da sauri yazo yana kamata yace  me kikeso turesa tayi cikin yar karaman murya tace  rest room daukanta yayi saida ya runtse idanu tace  wayyyoooo yawuce da ita bayi ijiyeta yayi yafice zatai fitsari saida tai kuka nan ma da ruwan zafi tai tsarki ta bubbude kafa tafara tafiya da kyar bude kofan yayi shima ganinta ahaka saida yayi turus meyama yarinyar nan haka? Aransa yace she s only 20fa bai bita ahankali ba, wani tausayi takara basa cikeda so yazo yadauketa yace  sorry ko lemme bring breakfast kiyi we are going back to our house we will branch and see Dr ki daganan batamai magana ba sata yayi agado yadauki wayansa zaiyi waya ganin tayi waya da Mama yasa yakalleta kai tsaye yace  why did you call Mama ? Juyamai baya tayi asanyaye tace  magani zaka karbomin dan shiru yayi chan yace  maganin mene ?.
EPISODE 7?? 3??





Kan Safeerah na kasa innocently tace  na basir dan murmushi yayi sai kawai ya kwanto gadon yakai hannunsa yadaura saman jikinta kawai Safeerah tafashe da kuka tace  dan Allah& ..Dan& Allah karkamin wani abu dan Allah wlh dariya sosai tabasa sai kawai yayi hugging nata tabaya yakawo fuskansa saitin wuyanta yace  bakida basir Pretty Feerah, I just over drilled you I guess namiki yawa runtse idanunta tayi tsigan jikinta natashi wlh Salim dan iska ne kawai fuskan rashin mutunci dayake dashi yakesa bazaka dauka dan iska bane, kiss ya manna mata a gefen fuska yace  Allah ya miki albarka! Yayi shiru saikuma yajuyo da ita tai facing nasa murya chan kasa yace  open your eyes! Ahankali tabude idanunta, hannayenta yadaura saman kirjinsa ya manne sosai, awani irin hankali yace  I love you Safeerah Shu ibu Salim! Runtse idanuwanta Safeerah tayi kirjinta na bugawa da mugun sauri jikinta na tsuma, tunda take in her life yaune rana da farko dawani namiji ke fada mata yana sonta, bata taba saurayi ba, suna zuwa Abuja Momma tamata aure, jikinta har rawa yafara numfashinta na fizge wa tasoma jin motsi a cikinta kaman kwari na tafiya, wani irin gently soft hug Salim yabata yasa kansa a kirjinta kaman dan baby yakai hannayenta yadaura abayansa yana kankameta sosai cikin reassuring voice yace  I really love you Safeerah! I knew bazaki taba yarda ki aureni ba that s the reason nayi duk wata dabara tawa na tabbatar na aureki, you re my world, I breath Safeerah! I sleep Safeerah, you are my savior and my everything, thank you for saving my life, thank you for marrying me, and thank you for allowing me to make love to you, ina matukar sonki Safeerah sama da yanda nake son kaina ma, kin shiga raina Feerah kuma kin zauna daram! Yayi maganan yadan dago da kansa daga kirjinta fuskanta ya kalla suna a lumshe, ahankali yadaura fuskansa kan nata sai kawai yafara kissing nata wani kalan abubuwa Safeerah keji da batasan ma na menene ba jikinta ko ina tafiyan tsutsa takeji, she was angry with him yayi sex da ita tafin karfi but maganganun nan yasa babu fushi a zuciyanta ko daya ya wanke kansa tasss kawai she just wanna hug him back tana wishing inama he will always be this simple man, bakinta tasakinmai yafara kissing nata batako hanasa ba jikinta yayi sanyi yarda wayan dake hannunsa yayi yashiga kissing nata sosai bude idanunta tayi tana kallonsa idanunsa a lumshe yake kissing nata, you can see how much he loves her kaman itace rayuwansa, kaman zai cire mata baki ya hadiye yahuta, wani melting xuciyanta yayi cus bata taba ganin Abbati looking like he wanted her ba, kawai saitaji kaman itama tanason Salim din amman kuma bata sani ba.

Yakai kusan 5min yana kissing nata gabansa yayi mahaukacin tashi sannan yasaketa yayi wani malalacin kara yace  Pretty Feerah I m having erection again, nasake saduwa dake kadan? Dasauri ta yunkura zata fita daga jikinshi dan murmushi yayi yace  raguwa kawai, lazy weak girl, zoki bani nono nasha ashagwabe tace  ni ciwo sukemin ohh ohhh wani kalan haukata brain din Salim tayi da shagwaba dasauri yace  Baby u are driving me insane, yar Autan mata Safeerah, tom hug me bazan miki komiba hugging nasa tayi da sauri tai lamo murya chan kasa yace  wayyoo Allah na nonon nan na daburtamin lissafi kankamesa Safeerah tayi tana murmushi kas kasa, yadauki wayansa yakira wani soja yace aje gidansu a karbomai sako sannan ya ijiye wayan yace  zamuyi tafiya jibi I have work a PH, dake zani shiru tayi taoron tafiya ma take dashi wllh kankameta yayi yana shakan kamshin datakeyi saiyahau mata kisses tana lumshe idanu tadan yatsine fuska tana hamma sata yayi ajikinsa yana shafa bayanta yace  sleep my angel tun gabanta na faduwa sakin jikinta tayi yana shafamata baya ahaka bacci yayi awon gaba da ita jikinta yasaki sosai ajikinta shiru yayi yana kallonta saiya dauki wayansa yakira Lubna tana dagawa yace  hadamin kayan Anty ki kikawomin side dina, har yanzu Aunt bata dawo ba ? Ahankali tace  eh tace gobe zata dawo gently yace  okay katse wayan yayi ya ijiye saiya kalli Safeerah dake bacci jikinsa saikuma yaduko ya manna mata kiss a goshi he can t believe yasanta last night was the best night of his life, yakasa mancewa, sabida kawai yaga tawahala and yaji mata ciwo yasa yabarta daya sake but zuwa dare zaiyi sosai tai bacci har wuraren 1

Farkawa tayi around one taji karan ruwa hakan yasa ta tashi ta zauna yunwa sosai takeji abinci tagani daban daban a tray wlh batasan sanda ta mika hannu da kyar ta dauko jellof rice datagani zuwa gadon tafaraci ba, fitowa yayi daga bayi yakalleta the way takecin abincin he just sees his Safeerah cike da mugun sonta yace  kin tashi da sauri ta kallesa da idanunta na bacci da suka kumbura saita sauke kanta dasauri kasa murmushi yayi yace  cinye na kaiki kiyi wanka nadawo daga masallaci zamu tafi, maganin da Mama takawo yana bayi I spoke to her kunya taji yawuce closet shiryawa yashigayi itakuma taci rice din sosai bataci kasan ba danta gaji ta ijiye daidai yafito wlh data kallesa saida gabanta yafadi sabida yanda yayi kyau zuwa gaban gadon yayi sai kawai yayi hugging nata akunyace taboye fuskanta ajikinsa yace  let s go and shower  daukanta yayi chak zuwa bayin sannan yafito maganin flask dinbtajuye tadaure ta zauna ajiki tana kulle bakinta sabida kuka takai kusan 20min tafito tai wanka da sabulunsa tadaji dama dama towel ta daura bayan tai alwala tafara dafa bango tana tafiya tana wawware kafa da kyar akuma hankali

Yana ikiye kayan dazatasa yaji tana bude kofa dasauri yazo wajen yace  why did you walk ? Dasauri yadauketa yakaita wajen gadon yayi zaunar da ita yace  na shiryaki? Turomai baki yayi dayasa yayi murmushi yashafa kai ahankali yace  banaga komi ba eh Madam Salim makemai kafada tayi hakan yasa yayi dariya yajuya yafita kaya tasaka ta shirya lace ne kayan daya ijiye mata pink da hijab pink sakawa tayi sanan ta zauna kan dadduma tai salla daigasa yakalleta tamai kyau zuwa yayi kawai yadauketa chai yadaukan musu komi yasauko da ita har kasa zai bude kofa yafita cikeda bori Safeerah tace  ni ka saukeni .
EPISODE 7?? 4??




Sauketa Salim yayi yakalleta idanunta harsun ciko da hawaye yace  how will you walk har zuwa flat din su Ammi mu musu sallama ahaka bayan na cicciyeki? Kanta na kasa ta turomai baki da dan tsiwa tace  ni zan iya ahankali yace  okay muje rigimammiya daga kafa tayi tadan runtse idanu Salim couldn t bear it ganinta walking in pain, kawai yadauketa, fashewa da kuka Safeerah tayi zata fita ajikinsa amman wlh har flat na Ammi yayi da ita, Ameerah ce kadai a falo yasauke Safeerah a kan kujera tana goge fuskanta dasauri tadan turesa kadan yaki sakinta, yace  kiramin Ammi Ameerah tashi Ameerah tayi tawuce sama chan saiga Ammi tafito tana murmushi tana kallon Safeerah da kanta ke kasa tace  Safeerah an shirya za a tafi kanta na kasa kunyan duniya ya isheta tace  ina yini Ammi zama Ammi tayi kusada ita ta shafa fuskanta tace  tom Allah ubangiji ya muku albarka Allah baku zaman lpy, zaman aure sai hakuri Safeerah yau ayi farin ciki gobe ayi bakin ciki dole sai kakai zuciya nesa Ammi tace  inaso ki zama mai juriya da hakuri, da jarumta kinji gyadama Ammi kai tayi Ammi tace  kima mijinki biyayya, banda rashin kunya da jin zugin mutane ko gyadama Ammi kai tayi, Ammi ta kalli Salim tace  Safeerah amana ce a hannunka Salim kakuma rike, zama da mace dole saika rage fushi dakuma zuciya, ka zama mai hakuri, she s a small girl mate na Autar gidanku wato Lubna, kome zaka mata remember you have kalanta agidanku da bata riga tamayi aure ba, take care of her, tai wani laifin look beyond laifin and understand her, correct her with love and kabiyamata all bukatunta ka sauke hakkokinta akanka, Salim banda takura Ammi tayi maganan tana kallonsa cus tasan halinsa, gyadamata kai yayi yace  in sha Allah Ammi Ammi tace  nahada miki abubuwa naba Salim dik an samiki a mota, tashi kutafi kinji kuka taji yazo mata kawai saita rungume Ammi, Ammi tace  common daughter it s okay, kome Salim yamiki call me ki sanar dani zan cimasa mutunci dan murmushi tayi Ammi takama hannunta tace  muje tafiya tayi ahankali tadan tsaya sabida zafi, shima Salim yagani kunya tasa kawai yayi gaba dasauri, Ammi ma ta lura saitai kaman batagani ba cus Safeerah najin nauyinta har yanzu, Ammi tabita ahankali Safeerah na tafiya da kyar da duka karfinta har sukakai mota, Ammi tabude mata baya sai kawai Ammi takamata tahau ta shiga ta zauna wlh gohsinta har yayi zufa ta bala in bama Ammi tausayi ta sharemata goshin da kanta tace  bye bye ko, always use hot water for tsarki sannan tarufe kofan tace  zonan Salim tahowa Salim yayi Ammi tadan matsa gefe yataho da dan damuwa kan fuskanta tace  Salim dan Allah kabi yarinyar nan ahankali wlh karama ce, ba soja bace, kadaiga mate nata basu riga sunyi aure ba ma, she s only 20, please, please dan Allah be gently karka hallaka yar mutane with all this ur jikin soja Salim kaji gyadamata kai Salim yayi yace  toh Ammi ahankali tace  ka kaita hospital gyadamata kai yayi yawuce da sauri cikeda kunya, mota Salim yabude wondering mesa Ameerah bata rakosu ba, yasan Lubna taje school, yaja motan har barrack, wani hospital mai kyau sosai yayi parking yafito already wata nurse na wajen tareda wheelchair bude gaba yayi yana kallon Safeerah hopelessly in love with her kaman tamai magani yacirota aka sata a wheelchair akai aka turata zuwa office na Dr Hassana dayake yamata bayani ta messege, tsayawa yayi awaje kusan 12mins, chan takirasa awaya, shigowa yayi cikin office din, Safeerah na zaune kan kujera kanta akasa tanadan wasa da fingers kaman she s not comfortable dan dukawa yayi agabanta yadago kanta yana kallon fuskanta cikeda so yace  menene? Girgixamai kai tayi, dan gyaran murya Dr Hassana tayi tana rubutu Salim yadago tabasa paper tace  get this drugs for her Major, inada magana dakai, call me awaya please! Hakanan Safeerah taji wani iri azuciyanta sabida yanda taji Dr Hassana tamai murya daban da wanda ita take mata dakuma yanda tace  tanada magana dashi yakirata awaya anatse Salim yace  I will call, thanks cus he believes is magana kan Safeerah, kawai yajuyo yakalli Safeerah yace  let s go home Pretty yadauki Safeerah yajuya abinsa baima damu da wheel chair ba, dan juyowa Safeerah tayi a kunyace kawai taga Dr Hassana na binsu da kallon that looks so strange takasa fassarawa especially Salim daya dauketa da hankalinsa duka yana kanta, hakanan Safeerah taji zuciyanta yamata badadi sai bugawa zuciyanta yake, metake kallon mijinta haka? Why is she looking at Abee haka? Mota Salim yakaita yabude gaba yasata yaduko cikeda so yace  lemme get your drugs kin kulasa tayi ya tsaya yana kallonta saikuma yajuya yadawo ciki Safeerah kawai sai leke take, zai biya yayi magana da Dr ne? Ganin Pharmacy yaje tana ganosa daga wajen yasa hankalinta yadan kwanta, yasai magani yafito yazo yashiga motan ya kunna yana daga wayansa dayake ringing yasa a kunne yace  ina jinki ahankali Dr Hassana tace  Major kajima matarka ciwo sosai but na bata magani nasha dakuma shafawa, please karka kara nemanta for a while kai tsaye yace  how many days off ? Kai tsaye tace  minimum of 10days maximum of 14days direct yace  I can t Hassana! Wani radadi Safeerah kawai taji aranta imagine tana mota tana fama da ciwon dayaji mata yana waya da wata harma yana kiran sunanta not even Dr dayake cewa dazu, dakewa Hassana tayi sosai tace  kodama tanada lafiya she s too small to handle someone of your status, ka kara aure Major! Dan shiru Salim yayi cus yaushe tazama so informal dashi dahar tana invading personal life nasa tana gayamai yakara aure, KB yataba gayamai Dr Hassana loves him but baibama maganan attention ba, she s 40 itama so kusan age mate suke, itama ta taba aure but mijinta ya rasu soja ne an kashesa, kawai datse conversation din yayi kai tsaye hakan ma dan yana ganin girmanta ne yace  I will see what I can do thank you for your service Dr ya katse wayan, kai tsaye itama Hassana takirasa back, kallon wayan yayi saibai dauka ba, sake kira na biyu tayi bai daga ba, ana uku yadaga yakai kunne bace komiba zuciyansa yafara baci daidai yana parking gaban gidansa. Ahankali Dr Hassana tace  dan Allah ka aure ni Salim! .
EPISODE 7?? 5??




Ran Salim bakaramin bace yayi ba jin abinda Dr Hassana tafada, like is her audacious nature for him, how dare she sabida yayi consulting nata the other day, paid for her service not like free tazo ta dubamai mata, and yau yakawo matarsa hospital nata tagama kallemai mata,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login