Showing 3001 words to 6000 words out of 160450 words

Chapter 2 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

147

 banda waya Baba yace naci jamb zai siyamin nafara university da waya kallonta yayi sai yadan fuzar da iska kana ganinsa kasan yadamu ganin haka yasa tace  naje gidansu Maman Uwale na aro maka? Gyadamata kai yayi, ahankali tace  to koma ka zauna komawa yayi yazauna saita juya ta duka takarasa zare dayan takalmin kafanta tafita yabita da kallo kafin yabi dakin da kallo, kusan 3min tayi tadawo gidan takara kulle kofansu sannan tashigo dakin a kwance tagansa kaman baida lafiya yana ganinta da kyar yadago yamika mata hannu tabasa wayan karba yayi yashiga saka wasu number yakai wayan kunnensa yace  ya sunan layin nan dasauri tace  yan kwalta bak1n kasuwa karshen layi magana taji yayi turenci ne but kuma kaman numbers yake kira saikuma sunan layinsu daya kira yazare wayan a kunnensa yamika mata karba tayi tajuya tawuce takai tadawo ganinsa kwance kaman baya numfashi yasa tayi wajen ta tsaya kansa tana lekasa ganin baya motsi yasa ahankali tace  Yaya, Uncle, Malam, bawan Allah but baiyi motsi ba kawai saita fashe da kuka tace  nashiga uku shikenan sunja mutum ya mutu agidan mu, mezan ce? Mesan gayama su Mama da Baba? Innalillahi? Na shiga uku ni Safeerah yazanyi? Hawaye ya gangaro daga idanunta ya diddiga akan fuskansa, bude idanunsa yayi ahankali ya kalleta da sauri ta dakatar da kukan tace  na dauka ka mutu ne cikin karfin hali dan bala in rashin lafiya da zazzabi yakeji yace  haka aka gayamuku ana mutuwa a school? Zaro manya manyan idanunta dasukai jaaaa tayi ta kallesa batai magana ba, murya chan kasa yace  kinci abinci?
Girgizamai kai tayi ahankali yace  to dauka kici murya chan kasa tana kallonsa tace  to katashi kazauna banso ka mutu tsoro nakeji shiru yayi saiya taso cikeda karfin hali ya zauna ganin she s really scared itakuma saita zauna anan gabansa kan tiles ta kallesa ganin yazauna da kyau yadan lumshe idanu yasa tajawo kulan abincinta tabude ahankali tasa spoon, ciko spoon din tayi da kyau ta hangame baki tasa abincin dasauri ya kalleta yana kara zaro idanu baitaba ganin loma haka ba, gabaki daya hankalinta yakoma kan abincin dan shegen yunwa takeji tun kokon safe sake ciko cokali tayi takai bakinta tana jan hanci saiya manta da zazzabin dayakeji ya tsaya kallonta, 7good spoons tayi ta cinye abincin dake kulan tasss takai hannu cikin kulan tana tsince yan few rices dasuka rage takai baki kaman bata koshi ba yace  kinajin yunwa haka why did u give me abincin ki? Dasauri ta kalleshi tace  sabida bakada lafiya ni zan iya hakura ai nasha koko kafin naje school, kuma nasai kosan rogon da hamsin din da Baba yabani kudin mota nadawo da kafa, kafa kuma Mama tadawo zamuyi girki tare ahankali yace  mesa bakihau mota ba ? Murya chan kasa tace  yunwa nadingaji a school wlh for the second time yayi murmushi ahankali, dasauri tace  laaaa murmushi kayi? Fuskanka baki kirin ba a ganewa shiru yayi baice komiba ya lumshe idanu, tayi shiru tana kallonshi ganin yana zufa saita juya da sauri tawuce gadonta tadauko mafici tadawo tashiga fifitashi, bude idanu yayi kadan sabida sanyin dayaji kan hannunsa dake zugi zaiyi magana sukaji jiniya da kukan motocin yan sanda ga sahun ana gudu ana watsewa dawani irin sauri ta jingina da sip gabanta na faduwa sosai, yadan kalleta yace  are you scared ? Zaro manyan idanunta tayi ta girgizamai kai tama kasa magana, chan taji ana diddirkowa ata kofar gidansu arude tace  tashi kashiga wardrobe buga kofar gidansu taji anyi arude tazabura tace  tashi ka shiga ciki bari naje nagani .
=ث?LOKACI BAI KURE BA=ث?





'

EPISODE 2??

TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
KIZO AKOYA MIKI HARIGIDO KISAMI KAN OGA>?-?
Dasauri yarinyar takara kwalalo idanu tana kallon bakin mutumin looking really really scared, cikin zakakkiyar muryansa data dishashe sabida azaba yace  hide me please! Kasheni sukeso suyi! Daidai an buga kofar gidansu kofar yayi wani irin kara kaman an karyata ma hakan yasa da sauri ta juya tashiga kalle kalle tagama rudewa batamasan mezatayi ba, idan taki taimakonsa aka kashesa itama tanada hannu a kashe musulmi dan uwanta kuma wuta zata shiga, tabarsa tasan tsaf zasu kasheta rasa abinyi tayi ta kallesa saikuma tayi hanyar dakinta tace  ka zo dasauri yabita yana kallon ko ina wardrobe da Mama takawo mata dakin tabude wanda ba wani abune ciki ba tajuyo ta kallesa tace  shiga na boyeka anan gyadamata kai yayi yashige ta maida kofan da sauri tarufe daidai samarin da sunfi Allah kadai yasan adadinsu sun fado falonsu, rawa jikinta yafara ganin suna tahowa zasu shigo dakin kuma bataso su shigo zasu iya ganinsa sai kawai ta zare hijabinta ta yar akasa mutumin cikin wardrobe din na kallonta tadan ramin wardrobe din, takai hannunta bayan riganta tashiga jan zip dinta kasa ahankali kadan kadan gabansa na faduwa yace  wat is this girl trying to do yaga wani black tabo mai girma a ta right side na kafadanta daidai samarin na daga labulen dakin wani irin ihu ta tsala tareda dukawa da sauri tace  Mamaaa! Wanda ke kan gaba ya fizge labulen cikin muryan yan ta adda yace  dalla gafarachan Malamai ku koma baya bakuga yarinya na kokarin cire kaya bane kuke dage mata labule dasauri ta dauki hijab nata tasaka jikinta nawani irin rawa kaman tanajin fitsari kirjinta kaman zai tsage ganin mutanen nan ba alkhairi bane, dan daban yajuyo ya kalleta ganin dukta tsorace yamata murmushi da black lebensa na taba yace  yanzu kika dawo daga makaranta Feerahn Mama? Gyadamai kai tayi dan tasansa sarai dan makotansu ne ya gagari iyayensu, tace  eh Ya Anas wani narkewa zuciyansa yayi yasake washe baki yace  wani bai shigo gidan nan ba? Girgizamai kai tayi ahankali tace  babu kowa agidan yanzu nadawo na karbi makulli wajen Mama Uwale nabude gidan Mama wai sunje dubiya chan gabari juyawa yayi believing yarinyar yace  tohh sai ajuya bai shigo nan ba eh ya ne mu ware, yarinya karama ce agidan kanwarmu Safeerah, Mamanta ma sunje dubiya, aware samarin suka fara fita yajuyo yakalleta tasauke kanta kasa gabanta har bugawa yake tsanagen tsoro yasake washe baki yace  karki damu babu wanda zai kara shigowa karkiji tsoro babu wanda ya isa yatabaki a layin nan, bari muje agaida Mama gyadamai kai tayi ahankali gabanta na faduwa ya wuce gabanta sai faduwa yake bana wasa ba takai kusan 5min ahaka sannan ta tashi tafito falonsu ko ina yayi datti sun tattaka musu har kujeru da takalma tawuce tafito ta taho zaure gabanta na faduwa taga neighbor nasu tace  kinga Safeerah kulle kofa ki garkame sakata Allah ya tsaremu daga sherin mutanen nan kinga yanda suka juyamin gida, wlh nagaji da unguwan nan ina dalili kullum cikin tashin hankali muke rufo kofarku nidai gyadamata kai tayi ta maida kofansu tarufe ahankali tasaka sakata na sama dana kasa sannan tajuyo har lokacin kirjinta racing yake tashigo falonsu tamaida kofa tarufe tasaka sakata zata wuce sai kawai tayi wajen dan karamin freezer su tabude taciro goron ruwa, tadauki rubber cup dake saman fridge din ta tsiyaya ruwan sanyin a cup din tawuto tashiga dakinta tawuce wajen sip dinta tabude ahankali tadan koma baya adan tsorace ta kallesa, ijiyan zuciya kawai yake saukewa yama kasa motsi sai hura iska yake a hannunsa dake masa wani irin azaba, ahankali tamikamai ruwan da hannunta, juyowa yayi yakalleta saiyasa hannu ya karbi ruwa ya tsaya kallon cup din saikuma yakai ruwan baki ya kwankwade within seconds duktana tsaye tana kallonsa kana ganinta kaga matsoraciya yamika mata cup din yace  karamin karba tayi tajuya takoma falo tasake debo ruwan takawo mai ya karba ya kwankwade yabata cup din, karba tayi tana kallonsa, ahankali tace  nabaka abinci ? Juyowa yayi yakalleta sai yakasa magana sai kallonta daya tsaya yi hakan yasa Safeerah tajuya tawuce wajen gadonta dan karamin kulan abinci ta da spoon dinta tadauka tajuyo tazo har wajen wardrohe din still kallonta yake tashiga bude kulan da sauri ta duka ta ijiye marfin a kasa tasaka spoon sannan ta matso wajen ta mikamai, dafadukan shinkafa ne na manja da baimaji sosai ba kana ganin abincin kasan struggling food ne wanda marasa kudi talakawa ne suka dafa, yayi jim yana kallon abinci batare daya amsaba hakan yasa cikin sanyin muryanta tace  dazafi kaci kanajin yunwa Jaye idanunshi yayi daga abincin yakalli hannunsa yace  no kici I m not hungry! Kin dawo daga school, so eat dukawa tayi ta dauki marfin flask din ta rufe ta ijiye a gefe takara kallonsa hannunsa yake kallo ga bakinsa da gefen fuskansa jini, asanyayye Safeerah tace  konaka suka soma yi da wuta? Gyadamata kai yayi batare daya kalleta ba, murya chan kasa tace  Allah sarki, Allah kadai keda ikon yin hukunci da wuta ba dan Adam ba, meka musu? Batare daya kalleta ba har lokacin yace  na kade wani achan express na kaisa asibiti aka basa magani shine nace ya gayamin gidansu na kawosa ina zuwa kawai suka tareni and then this, is like kaman sun sanni is set up nazo kano for wani government project ne!
=ث?ITS NEVER TOO LATE=ث?




'

EPISODE 3??

TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
CHAT ME UP AND JOIN NOW wa.me/+2347012181461

Natsuwa Safeerah tayi tana kallonsa ya mugun bata tausayi, wani iri zuciyanta kemata irin inama ita watace ko tanada wani karfi tayakesu, yan anguwan nan haka suke kaman ma dagangan suke zuwa titi dan abugesu su samu nama ga hannunsa ya kone ga gefen fuskansa duk jini sai kawai taji kuka yazo mata tadaura hannunta kan fuskanta tafashe da kuka ahankali tana tabe baki, awani irin hankali yajuyo yakalleta jin sautin kuka why is she crying? Ya tambayi kansa, yana kokarin magana saiyaga ta jaye hannayenta fuskanta gabaki daya ya jike da hawaye, cikin muryan kuka tace  kuma Allah saiya saka maka azzalumai kawai, kayakuri kaji, akwai Allah, one day duk Allah zaiyi maganin su sun dauka sunfi karfin kowa basusan cewa babu wanda yafi karfin Allah ba takarasa maganan tana kallonsa another set of hawaye na zubomata sai yakasa magana ma kawia ya tsaya yana kallonta, tashi tayi har lokacin goge hawaye take yana kallonta tawuce tabude jakan school nata ta zazzage komi, tanada gauze, bandage, spirit, hydrogen da auduga, kwasowa tayi tazo wajen wardrobe din tace  kafito ahankali yafito tanunamai kullin kayan wankinta dake wajen daure a zani zama yayi ahankali yana sauke ijiyan zuciya, tajuya tafita daga dakin tadauko zuma tadawo tazo dan nesa dashi takallesa da idanunta da sunyi ja sabida kukan datayi suka hada ido, hannunta tadaura a kirjinta tace  kagani farin uniform na nurses ne ajikina ko, ina zuwa makarantan Nurse ban kware ba, zanyi jamb nashiga asalin nursing a university abinda nakeso nazama kenan tai wani murmushi daya bayyana dimples nata masu kyau da fararen hakoranta, takallesa tace  ban kware ba but na iya abubuwa kadan amman zaka bari nasamaka magani a haka? Kallonta yayi na kusan 3secs sai murmushi takemasa hakoranta yan kanana kaman na children saiya dauke kai baice komiba, dasauri tace  dan Allah ina ganinka ahaka kuka kake sani tai wani rau da fuska zata fashe da kuka kallonta yayi ganin hawaye yataru a idanun nata sai ya gyadamata kai kawai alamun eh, da sauri tabude spirit da auduga ta dangwala ta dan taho dab dashi but saitaji gabanta na fadi takasa komi sai wani firrr take da idanu yakalleta ganin takasa kana gani kasan bata tabayiba, ijiyan zuciya ya fuzar ahankali yace  do it yanuna mata gefen goshinsa dake jini, gyadamai kai tayi ta kai hannunta dake rawa ta goge ciwon goshin ya runtse idanu da sauri sauri ta tsaya tace  dazafi ko sannu saita matso dab dashi tacigaba da goge blood din tana kallon black face nasa daya runtse idanu yanda yabata tausayi yasa kawai saita huramai iskan bakinta a goshin wani irin bude idanu yayi yajuyo yace  wat are you doing? Kasa magana tayi tai fiki fiki da idanu yace  ki barshi banso dasauri tace  yakuri baram karaba wlh tausayi kabani naga kanajin zafi akufule yace  namiki kala da abin tausayi? Girgizamai kai tayi sai ta turomai baki ta kwabe fuska zatai kuka dauke kai kawai yayi yace  cigaba dasauri tacigaba tai maza tagama ta manna bandage awajen sannan tazo wajen hannunsa takalla ya kone sosai a hannun yama fara bororo, bala in tausayi yabata, tasan kawai dan shi namiji ne yasa yadaure amman a konaka haka da bala in zafi gashi yayi bororo, sheshekan kuka dayaji yasa yajuyo da fuskansa gently, yarinyar yaga ta tasa hannunsa agaba tana kallo tana kuka batare data taba hannun ba, sai yayi shiru kawai yana kallonta sai kuka take tana gogewa da bayan hannu, calmly yace  ahaka zaki zama Nurse? Kaman jira take tafashe da kukan da kyau cikin kukan tace  banson naga anacin zalin mutum, sabida sunga bakada karfi kai kadaine su sunada yawa saisu azabatar dakai haka, kaga nataba konewa akafa dawani irin sauri ta gyara zama ta daga kafar damanta tazare white sock na kafan da sauri tanuna mai wata yar karaman tabo haka na kuna, kafanta very clean ga dogayen yatsu looking damn beautiful dan akwai ragowan jan kunshi akansu tace  lokacin Mama na koyamin girki tace na tafasa wake naje zan juya ruwan ya zubemin akafa saida nayi kwana bakwai ina kuka sabida zafi, kaiko wuta fa suka samaka nasan kalan azaban wlh, is not fair sai Allah ya sakamaka he s in extreme pain da maybe da wanine da yanzu yasume sau uku, but shirme da surutun this little girl is diverting attention nasa, on a scale of 10 tasa he s only feeling 4% azaba, ganin da gaske kukan take yasa gently yace  stop crying and treat me Miss Nurse washemai baki tayi tace  kaika fara kirana Nurse amman Nurse Safeerah zakace, sunana Safeerah Shu ibu idan na girma na bude asibiti na ai zaka dinga zuwa ina dubaka ko, nine nurse dinku ko ? Gyadamata kai yayi kadan alamun eh, zuman ta dauka tace  dana gama school danayi admitting naka ma ni, but bakomi zan gayama Mama yau nasami first patient tabude zumansu tashiga shafawa ahankali kai ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tsaye batare dataji wani tsorobae idanunsa a lumshe amman hakanan yabude kadan yadan kalleta tana shafamai zuman hawaye na ciko mata a idanu, kasan the thing is hurting her, saikuma ta turo baki irin na yara dake jin tausayin abu tasake fashewa da kuka mara sauri, for the first time sai yayi murmushi dudda yanajin azaba yace  abinda aka koya muku a school din kenan, kina treating patients kina kuka ? Dasauri ta kallesa saitakai bayan hannu ta goge fuskanta tass tace  banso naga an zalinci wani, kaji proper hospital duk sai an cire skin dinnan, hannunka zai zama mai tabo, kayakuri kaji gyadamata kai yayi yamike tsaye dasauri ta mike tace  ina zaka?  Zan tafi ya amsa batare daya kalleta ba dasauri ta shiga gabansa tana zaro idanu tace  suna nan ko ina su Anas Magu, dan Allah karkaje kabari Baba yadawo saiya fadi yanda za ayi ya fitar dakai batare da an ganeka ba shiru yayi yace  aramin wayanki i lost mine ahankali tace  banda waya Baba yace naci jamb zai siyamin nafara university da waya kallonta yayi sai yadan fuzar da iska kana ganinsa kasan yadamu ganin haka yasa tace  naje gidansu Maman Uwale na aro maka? Gyadamata kai yayi, ahankali tace  to koma ka zauna komawa yayi yazauna saita juya ta duka takarasa zare dayan takalmin kafanta tafita yabita da kallo kafin yabi dakin da kallo, kusan 3min tayi tadawo gidan takara kulle kofansu sannan tashigo dakin a kwance tagansa kaman baida lafiya yana ganinta da kyar yadago yamika mata hannu tabasa wayan karba yayi yashiga saka wasu number yakai wayan kunnensa yace  ya sunan layin nan dasauri tace  yan kwalta bak1n kasuwa karshen layi magana taji yayi turenci ne but kuma kaman numbers yake kira saikuma sunan layinsu daya kira yazare wayan a kunnensa yamika mata karba tayi tajuya tawuce takai tadawo ganinsa kwance kaman baya numfashi yasa tayi wajen ta tsaya kansa tana lekasa ganin baya motsi yasa ahankali tace  Yaya, Uncle, Malam, bawan Allah but baiyi motsi ba kawai saita fashe da kuka tace  nashiga uku shikenan sunja mutum ya mutu agidan mu, mezan ce? Mesan gayama su Mama da Baba? Innalillahi? Na shiga uku ni Safeerah yazanyi? Hawaye ya gangaro daga idanunta ya diddiga akan fuskansa, bude idanunsa yayi ahankali ya kalleta da sauri ta dakatar da kukan tace  na dauka ka mutu ne cikin karfin hali dan bala in rashin lafiya da zazzabi yakeji yace  haka aka gayamuku ana mutuwa a school? Zaro manya manyan idanunta dasukai jaaaa tayi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login