Showing 9001 words to 12000 words out of 160450 words

Chapter 4 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

140

saramai ya shiga yaja mota zuwa wani mahaukacin gida wanda yake number 3 a lane din, yayi parking gaban flat din gidan terrace ne ya kashe motansa yafito yakarasa yasa hannu fingerprint ne yabude yashiga, gidan yahadu Ya Allah kana gani kasan ba a zama cikinsa sosai sama yawuce wayansa na ringing ganin Marshal yasa yadauki wayan kai tsaye yace  kazo mana da abinci yayi shiru sai ya zare wayan ya katse yafada dakinsa dayayi kyau shima akwai kura but ba sosai ba rigan jikinsa yacire yasauko yashiga store yafito da wani machine dake mopping kasa da kansa yayi setting up yakai dakin yafara mopping shikuma yayi dusting bed yaciro sheet ya shimfida jin an danna doorbell yasa yasauka kasa yabude kofa wani magidancin mutum ne da akalla zaiyi 42yrs saidai baikaisa tsawo ba murmushi kan fuskansa sosai yana rike da warmer a hannunsa da leda yace  hold this ango bari naje nadauko mana juice wani mugun kallo yamasa hakan yasa yayi dariya yace  takadirin duniya kafa dawo ko! Karban kulan Salim yayi da ledan yajuya abinsa yakoma sama yace  meet me asama juyawa KB yayi shima zuwa flat 6 yafito da juice yadawo gidan dayake kofa a bude ya shigo ya maida kofan yarufe yawuce sama shima zuwa dakinsa yagansa harya bude kulan, one thing about Salim baison yunwa ko uban training dayakeyi ai dole yaji yunwa, zama yayi kusa dashi suka shiga ci KB yace  kadawo lpy? Ya shirye shiryen biki kuma ? Abincinsa yacigaba da ci kaman ba shi akama magana ba, KB yatsaresa da idanu saikuma ya cigaba da cin abincin, jug yadauka na juice ya tsiyaya a glass cup sannan yamike drawer gadon dakin yajawo yaciro wani expensive kwalin taba yabude yadauki kara daya da lighter yajuyo yakalli KB dake binsa da idanu cikin wannan emotionless voice nasa yace  wanna smoke? Mikewa KB yayi yace  ahhh kaima kasan I quit kaima yakamata kayi hakan tunda we are no longer kids girma muke yanzu, I know some habits damuka koya in this journey na sojoji is not easy kabarsu but taba is one important thing daya kamata mubari for now! Kara hannunsa Salim yayi ya kunna taban da lighter sannan ya ijiye lighter yadauki glass na juice dinsa yawuce wajen glass door na dakin yayi sliding yabude yafito wajen balcony nasa ya tsaya tsaye yana kallon waje yana busar da hayaki yana shan taban KB dake kallonsa yadan sauke ijiyan zuciya yataso shi kadaine abokin Salim, Salim wani kalan murdaden mutum ne da baka taba iya karantan sa, saisa Zero shine nickname nasa sabida wai he has zero emotions, u don t understand his happiness, his sadness, his anger, his love, his care, gabaki daya Zero, tun bayan incident that happens to him a Kano 5yrs ago yakoma haka.


TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
watsapp me to join wa.me/+2347012181461
=ث?LOKACI BAI KURE BA=ث?



'

EPISODE 6??

TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
watsapp me to join wa.me/+2347012181461


Mikewa shima KB yayi rike da glass of juice yafito balcony din yaja hadaden plastic chair dake wajen yayi dusting busassun leafs na bishiya dakekai ya zauna yakalli Salim dake zukan taba yana kallon sararin samaniya anatse for the second time yace  ya shirye shiryen bikin SS ? Yana kallon open space da taba a hannunsa ya fuzar da iska yace  I dont know! Da zuciya daya yafadi cus he seriously doesn t know, yadan juyo da kansa yakalli KB yana kara zukan taban ya fuzar yace  I heard sunce sunkai akwati yau KB yace  to baka fara gyara gidan nan ba dauke kai yayi yace  she s not staying here! I told Auwal yabada key to any of my house akai abunta but not here yanda yake maganan kaman ba matarsa ba ko ba maganan aurensa ake ba, shiru KB yayi yana kallonsa saikuma asanyaye yace  why are you going on with this marraige Salim? Hayaki ya fuzar yamaida kansa yana kallon hanya baice komiba, tasowa KB yayi shima ya tsaya kusa dashi yace  tell me why are you going on with this marriage ? Batare daya kallesa ba yace  Dad and Ammi wants it!  Toh kaifa? KB yajefo masa tambayan immediately yana basa amsa da Salim ya kallesa, kallon juna sukayi na kusan tsawon one minute ahankali Salim yajaye idanunsa saikuma ya kalli konannen hannunsa na haggu saikuma ya dauke kai yamaida kansa yana kallon open space baice komiba, calmly KB yace  har yanzu baka mance yarinyar data taimakeka ba? Are you still looking for her? Tsaya ma to sonta kake ko mene? Yarda karan taban yayi akasa yadan sauke ijiyan zuciya yace  I dont know anything about love! All I know is I owe her my life! She saved me out of pure humanity not for any reward or something, and because of me their house got burnt! Waya sani ma idan basu kona gidan dasu ba yan unguwan might be lying dasuke cewa sun gudu yayi maganan jijiyoyin kansa na dan tsatsowa zuciyansa na hasala, saikuma ya dago da mahaukatan idanunsa yadaura akan KB yace  ina neman Safeerah to thank her and repay her kindness! Idan har yanzu bata gama Nursing school nata ba, I will sponsor her education! I will give her anything I mean anything datakeso! This is 5yrs and bazan taba dena nemanta ba cus Salim baya manta alkhairi murmushi KB yayi zaiyi magana wayan sa yahau ringing yayi shiru yana ciro wayan yakai kunnensa Salim yawuce ciki ya barsa a dinning.
***

Takai kusan awa daya zaune kan kujeran canteen din ita kadai babu komi agabanta banda jakan school normal bag pack black sai wata allo haka na board mai dan girma jingine da jakan, tana sanye da dogon rigan abaya black ta yana kanta da gyalen fuskanta babu komi akai but caramel skin dinta is glowing dazaka dauka tana skincare ne, fatar fuskan sai sheki take asalin defination na glass skin, gashin goshinta akwance sosai yayi wani mahaukacin kyau kaman buzuwa, lips dinta pink din dasukadan taso kaman ta turosu kanta akasa tana wasa da kyawawan fararen kunbanta dan ranta abace yake wlh sosai, sake dago kanta tayi ta kalli wani table da wasu yammata su uku ke kai ga abinci daban daban agabansu da drinks irin na yan gayun nan sunasha suna hira, kuka sosai cikinta yayi na yunwa tun tea datasha da safe da bread gashi this is almost to 5 na yamma, tun 2 suka gama lectures amman har yanzu basu tafiba tana jiran Salma, yadade a Cafeteria dayake aiki yake a system kawai sallan la asar ne yadagasa yana lurada sanda yarinyar ta tashi taje tayi salla tadawo, akan idanunsa suka shigo sunyi order komi ita basu mata ba, maida laptop nasa yayi cikin jakan sai yaje yasayo jellof rice da chicken da juice da kansa yadauka a tray yashiga tahowa table da take kai, daya daga cikin yammatan dake hiran fara tabisa da kallo, karasowa table nata yayi yasauke tray cike da fara a yace  Assalam dago kanta tayi ahankali manyan idanunta suka sauka akansa ganin mutun ya ijiye mata abinci agaba yana mata wani murmushi mai kayatarwa yace  my name is Aziz I bought you lunc& & ..  toh Malam bazawara ce harda d a! Sukaji muryan mace akansu da sauri suka juyo harda ragowan mutanen dake cafeteria ma saida suka jujjuyo, wannan faran budurwan ne bazata wuce 22yrs ba but kana ganin kalan kayan dake jikinta kasan yar gidan masu kudi ce sosai, sauran yammatan guda biyu suka bushe dawani dariyan keta, ahankali ta maida kanta kasa, cikeda rashin kunya tana kallon fuskan mutumin tace  stop looking at me I m just saving you ne, just 6month tayi agidan miji ya korota da ciki tanada yaro dan 3yrs u know looks can be deceptive! I m sure a young guy like you won t settle for yar mai wankin motan gidanmu sauran yammatan suka kara kwashewa da dariya, wani kunya ne yakamata idanunta suka cicciko da hawaye sosai dawani irin sauri ta tashi tadauki jakanta da board nata da gudu tai kofa duk aka bita da kallo hartasaka hannu zata bude kofa yarinyar tace  wa kika barma jakana ya daukarmin? Daidai lokacin hawaye yasake sauka a idanunta bayan hannu takai ta share saita dawo anatse kanta akasa tazo inda suke tsaye takai hannunta ta karbi jakanta, ita mai maganan tama guy din daketa kallonta fari cikin iyayi tace  My name is Salma my friends call me& .. atare yammatan sukace  Sams Salma cikin iyayi tace  and you re welcome cus I just saved you from a disaster let s go girls tawuce abinta tayi gaba yammatan na binta anatse itama tashiga binsu ko ajikinsu is Nile idan da sabo an saba ganin all this Ajeboter kids, this is Abuja fa, wajen parking sukayi kawayenta suka wuce nasu motan ta bude wani Benz na 2024 ta shiga ahankali itama tasa hannu tabude tashiga gaba taja kofan tarufe Salma ta tada motan da mugun gudu sukabar school din.
Tana tuki taja wani tsaki takalli yarinyar dake gefe tace  wai ga university Gwagwalada, gasu FCE, ga polytechnic akanme Momma zata wani saki a Nile fisabilillahi! Ni da ke daya ne? Ganinki tareda ni ma yanasa ajina naraguwa, imagine nike tukakima kaman wata baiwarki, thank God anyi hutu yau Momma saidai ta nemi mai kaiki ni nagama kaiki wlh mtswwww! I hate poor people wlh takara dannama motan gudu dayasa ta runtse idanunta idan da abunda take tsoro takasa sabawa is mahaukacin mugun gudun mota gashi kullum sai Salma tayishi, kusan 30min suka bata a hanya sannan sukakai cikin GRA wani babban gida sukaje ta danna horn aka bude kofa tundaga nan gate ta hango wani magidanci sanye da wasu kodaddun shadda yana wanke mota, baida kiba ko kadan ga idanunsa dasuke nan ajuye kaman ya makance, but yana gani dasu saidai ba sosai and ba koda yaushe ba, yana ganinsu ya dakata da wanke motan yana murmushi cikeda farin ciki, parking tayi awajen atare suka fito Salma tamai wani kallon banza tace  ka wanke min motan nan Baffa yanzun nan cus zan sake fita, kaciro kayan boot ka kawomin cikin gida kayi sauri nafito baka gamaba ranka zai baci sosuwa ranta yayi zata kalli Salma mutumin yace  toh yanzun nan zanyi Salma tawuce abinta mutumin na murmushi sosai yace  Mamana an dawo ya makarantan? Abu taji ya tsayamata awuya sosai da kyar cikeda kunci tace  bari natayaka aikin Baba tawuce wajen plastic chair data gani a wajen ta ijiye jakanta da board zata juyo Baba yazo wajen yakama hannunta yace  mezakiyi haka? Maza wuce ciki yau Waleed nata rigima jeki karbesa wajen mahaifiyarki baki tabude zatai magana Baba yace  wuce ciki nace ayyo ga radio nan setamin shi saiki wuce karban radio tayi hawaye na gangarowa daga idanunta takai bayan hannu ta share ta saitamai ya karba ya ijiye yagane sarai kuka take but bai nuna ba yace  tafi ciki yar albarka jakanta ta dauka da board tawuce ciki.
=ث?LOKACI BAI KURE BA=ث?




'

EPISODE 7??
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
COME COME COME TRUST ME BAKI IYA KOMI BA SHIGO KI KOYA
wa.me/+2347012181461

Wucewa tayi zuciyanta tattare da damuwa, kaga Baba kaman wani sikila tsabagen rama, Babanta nada daraja he s not some rich people servant da dan sako yaransu namai ihu, Allah yacikamata burinta ta chanzama iyayenta rayuwa, kofan Babban flat din da kamshin turare kawai ke fitowa ahankali tabude, wata hamsakiyan mata ce zaune anan falon da kana ganinta zakaga kamanninta da Baba sak saidai kana gani kasan ta girmesa but Baba yafita tsufa sosai, tanada kiba gata fara sol kaman Baba, Salma na falon ta kwanta kan kujeran ta daura kanta akan cinyar mahaifiyarta tana mata shagwaba Momma na shafa mata kai tana bata hakuri takalli Safeerah ba yabo ba fallasa ta zubar batare data amsa sallaman datayi ba, karasowa Safeerah tayi har gaban matan ta duka har kasa tace  ina wuni Momma adikile Momma tace  me kikama Salma? Kallon Salma Safeerah tayi dake mata kallon banza jin sherin data mata, Momma ta daka mata tsawa tace  nace me kikama Salma ? Dasauri gabanta na faduwa tace  wlh babu abinda na mata Momma, ko namiki wani abu Salma Momma dake kallonta tace  ahh lallai tambayanta ma kike, bakisan da ranta yabaci tana masifa yakamata kibata hakuri ba? Akan wani dalili ina ciyar da uwarki da ubanki ina tufatar dasu, inama danki komi sannan nasaki a private university da y ata take ban banbanta ku ba sannan na ciyar da danki, nine medical bills dinsa, abincinsa, gasa kaman jaki duk sati ya cinye gwangwanayen abinci, duk nagama abun nan kizo kina batama innocent yarinya na rai me hakan ke nufi Safeerah? Gabaki daya jitayi zuciyanta ya lalace ta tsani karya ahankali tace  Momma dan Allah kiyakuri rai abace Momma da ba kaman hakuri ake bata ba tace  hakuri bayan kinci zalin y ata? Ba yayarki hakuri? I won t tolerate this, first of all in all levels Salma is not your mate, tabaki shekaru so koda wasa kada ki kara bata mata rai am I clear ? Gyadama Momma kai tayi takalli Salma muryanta har baya fita da kyau sabida zafin zuciya tace  kiyakuri Anty Salma hararanta Salma tayi ta dauke kai taja mata tsaki mtswww, Momma tace  ya makarantan? Ahankali Safe???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?erah tace  Alhamdulillah Momma tace  yaushe yakamata kifara industrial attachment din? Calmly tace  jibi Momma tace  bari Shamsu yadawo I told him yasamo miki construction company dazakije kiyi dasu muji koya samo, anyways tashi kije ki karbi yaron nan yahana Mamanki aiki da shegen rigiman daya gado a dangin ubansa gyadama Momma kai tayi tamike ahankali zata wuce Salma ta tashi zaune cike da isa kaman itane uwarta tace  zonan! Juyowa Safeerah tayi takalleta saitaki motsi sabida yanda takejin haushinta, Momma ta mike tace  gyara kiga Salma ta yo kan Safeerah takai hannu ta make mata shoulder tace  are you insane? Wai y ata ce abin yinki yanzu? Dan ubanki Shu ibu dabaki jawo mana fitina ba da kanina yanzu yana kano yana koyarwa a primary school daya saba, yanzu na taimakeku kizo kina gadara acikin gidana, wuce kan ranki yabaci kiji me Salma keso wucewa tayi tacika tamm tafara tafiya zuwa gaban Salma, Momma ta kalli Salma dake kallon Safeerah tana murmushin kara chusamata takaici tace  ai gatanan Salma tace  ta duka ni karta shanyemin jini Momma ta kalli Safeerah tace  bakiji me akace ba ahankali ta duka tasauke kanta ran Salma yakara baci tace  Mom I hate this girl wlh bazaki ganeba ne, she s a stubborn sly wlh tallhi, ni take juyawa kai taki kallona nakirata ma kaman kashi ke gabanta, everything about her batamin rai yake I don t know why, wlh Mom dakin barsu sun koma kano an kashesu muhuta kuma bazan hakura ba, I will say this throughout this week nobody in this house zai saima yaronta abinci! Dasauri Safeerah takalleta hawaye na tsatsowa a idanunta ran Salma fess now this is what she wants, tasan daman this is wat will hurt her, Momma zatai magana Salma cikeda rashin kunya tace  ba ruwanki Momma nine daidai da ita, bake taurin kaiba zanga wanda zai saima Waleed abinci saidai yaci normal adult food wlh tamike tawuce ta dagama Momma dake kokarin mata magana hannu cikeda rashin kunya tace  Mom I ve made my decision and it s final! Idan yaron bazaici normal abincin da aka dafaba saidai yamutu wlh! Get out of my sight Safeerah kafin na banka miki wuta ahankali tamike idanunta sun cika da kwalla tayi hanyar dinning, Salma tace  Momma kingani ko girman kan bala i ne da ita yarinyar da muka rufa musu asiri bayan tajawo ma iyayenta bala i, shegen mijin nata daya danna mata saki ko 5naira baya kawowa for up keep yaronsa ga yaro sai cin abincin gwangwani, kiri kiri yaci su rice bazaici ba daga su tea sai abincin yara to an dena siya tea ma kar akara basa mamansa ta sayo idan tana da shi tunda tafi karfin tabani hakuri Safeerah na jiyota harta bude kofan kitchen ta shiga a gefen wajen taga Mama tsaye tayi jugum goye da wani kyakkywan yaro dan tuliki abayanta fari sol yana bacci, wani kallo Maman tamata kallon mahaifiya dinnan jikinta duk yayi sanyi murya kasa kasa tace  me kikama Salma ? Baki tabude zatai magana takasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login