Showing 108001 words to 111000 words out of 160450 words

Chapter 37 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

108

friends? No sabida Salim yahana, Wallahi wallahi bazan miki karya ba ko Matar nan daya aura yanzu Safeerah saita zama jaruma ta daure sannan zata iyajin dadin aure dashi, but ke Allah blessed you with Auwal one of the kindest and coolest humans, Nanah can you just look at Auwal for once ki mance Salim and see the gift da Allah ya musanyamiki Salim dashi, me Salim? Waye Salim dazaki nemi daukan rayuwan dabake kika halitta ba akansa eh?" Ammi tai shiru tana kallon yanda yarinyar ke kuka sai kuma anatse tace "my next magana will be very harsh a kunnuwanki but trust me is coming from a place of love, ni uwa ce, kallo daya namuku ke da Auwal nasan babu abinda yataba shiga tsakaninku, Nanah Khadijah inhar kinsan soyayyan Salim ba abu bace dazaki iya denawa ba zan kira Auwal nasa ya sauwaka miki batare daya bata miki rayuwa ba ki koma gidanku nan gaba u will see and meet your man I will shoulder the responsibility of all the consequences, babu amfani kina auren Auwal kina kallon yayansa, kina neman taba matarsa bayan kowa yasan Salim baida mutunci ko kara, bazaki batamin gida ba, I love you saisa nake gayamiki gaskiya and I will call mahaifiyarki na sanar da ita abinda kikayi today dan kwatankwacin abinnan yasake faruwa bazan rufa na boyeba" dasauri Nanah ta taso tai hugging Ammi tace "Ammi kiyakuri dan Allah karki sanarda Mommy zatamin fada wlh" Ammi tace "yes fadan nakeso amiki, l want her to come here, for now is just between you me, Aunt naku da Mom naki, Safeerah bazata sanar da Salim ba, but dole mahaifiyarki ta zauna dake" Ammi tashiga kiran maman Nanah while Nanah na kuka sosai, Auwal yadade gaban dakin yanajin komi, dazu yana compound yaga Anty Asabe tafito ranta amasifan bace, chan sai ga ita tafito idanunta sunyi ja alamun taci kuka tawuce flat nasu bai biyaba yaga Aunt tadawo da cup na tea, chan ga Salim yadawo daga baya Ammi da Aunt suka fito sukai ciki shine yabiyou cus ransa yagayamai something is happening jin all maganganun su from beginning to the end yasa ransa ya balain baci zuciyansa ya lalace ya tafarfasa kawai yashiga mota yabar gidan.
typed
Mommy mota tashigo tazo gidan dan Ammi bata sanar da ita tawaya ba, Layla ne tashigo da ita Ammi tasa Layla ta tafi Mommy tashigo daki gabanta na fadi hakanan ranta na gayamata Nanah tai wani abu especially yanda taga Nanah na kuka idanunta sunyi ja, Ammi ta zaunar da ita kan gado tace "nadago ki ko" dasauri Mommy tace "haba kodaya Hajiya Umma, metayi? Dan Allah kada ku boyemin komi" Ammi tadanyi shiru tace "bari nasa akawo miki lemu tukunna" anatse Mommy tace "Hajiya Umma tsakanina dake babu irin haka nasan akwai lemu please tell me" zama Ammibtay kusa da ita tadafa kirjinta tace "Mommy Nanah kinga Salim d'ana ni but ni kaina I'm not proud of behaviors nasa and his actions Salim baida kirki Maman Nanah" Ammi tai dan shiru tace "inaso mu mata mu tattauna mukuma nemi solution for maganan nan without the men tunda su sai ahankali, kinji abinda Nanah tyi....." Ammi ta laburta mata komi, Mommy tai shiru tana kallon Nanah da kanta ke kasa takasa kallonta takalli Ammi tace "ni da yarinar nan da kanwata Dije mun zaunar da ita na gayamata Nanah karki aure Auwal sabida kinason Salim gashi gashi gashi zare da allura haka na bude mata amman batajiba daga kawo yarinyar mutane gidan nan for the first time kike neman ki kashe diyar mutane are you trying to spend your whole life in jail"? Mommy ta mike tsaye cikeda bacin rai tayo kan Nana dasauri Anty Asabe tace "dan Allah calm down banda duka" Nanah tarike Ammi tana kuka sosai, Mommy tace "naba yarinyar nan tarbiya iya gwargwado Babanta ke batata, ya sangarta Nana dayawa, how dare you try to take life eh? Allah ku barni saina daki yarinyar nan this is not a small matter wat if baki biyota ba data kashe yar mutane fa, Nanah what are you trying to become eh"? Ta fizge daga rikon da Anty Asabe tamata takama Nanah dake bayan Ammi zata kaimata duka Ammi tace "dan Allah karki daki yarinyar nan, children makes mistake, kishi ne and childishness let her be" zama Mommy tayi akan gado tadaura hannunta asaman baki takalli Nanah dake kuka in so much disbelief tace "Nanah kisan kai Innalillahi wa innailaihi Rajiun, what are you trying to become eh Nanah?" Mommy abun yadameta sai hawaye, takama bakin gyalenta tana gogewa Ammi taji Mommy tabata tausayi da sauri tasaki Nanah tazo ta zauna gefenta tace "dan Allah ya isa kidena mata kuka kinji* muryanta ba kwari ya karaya sosai tace "Hajiya Umma diyata ke kokarin kashe wata? Yau koda ace su biyun ma Salim yahada saitai kokarin daukan ranta eh? Yaushe Nanah tafara haboring ill thought a zuciyanta? Hajiya kisan kai y'ata taso tayifa?
When did Nanah becomes so evil"? Mommy tafashe da kuka sosai tasa bayan gyalen tana goge fuska Ammi couldn't help it but to feel duk Salim ya haddasa wannan fitinan, jikin Nanah yayi sanyi ganin yanda mahaifiyarta ke kuka sosai, Ammi na lallashinta take tana bata baki hancin Mommy ta harda majina cus she's deeply hurt, Mommy tace "wih wih ko kaza bana iya kallo idan za'a yanka, tanbayeta kiji ko kwaro bana iya kashewa amman abinda na haifa yau taso kashe dan Adam gabaki daya pillow Nanah kikasama yar mutane aka eh"? Dukawa Nanah tayi ahankali jikinta yayi sanyi awajen takasa magana.
EPISODE 59
Da kyar Mommy tadena kuka ta share fuskanta tsaf takalli Ammi tace "alfarma daya zakimin, kiramin Auwal yazo yabani takardanta natafi da ita kome zai faru yafaru, batason Auwal kawai ta auresa ne danta ta kulla wani bala'in ta hadddasa fitina a gidan nan, ba akanta aka soma fasa aure ba, i see nothing wrong in abinda Salim yayi so call Auwal for you Hajiya Umma" Ammi tace "no babu kyau gaggawan yanke hukunci Maman Nanah, ko a kotu baa haka, baza'ayi hakaba" tajuya ta kalli Nanah tace
"ki gayamin gaskiya Nanah zakiyi asalin zaman aure da Auwal koko sabida Salim kika auresa?" Kafin Nanah ta amsa Mommy tace "karya zata miki kidena tanbayan ta ni nasan ba wani so datakema Auwal tanada agenda akan Salim ne kawai ku kira Auwal yarubuta mata takarda na wuce natafi da ita" sosai Ammi ke kallon Nanah data kasa magana, balle tabata amsa, Ammi tace "banso nayi gaggawa amman nabaki sati daya kiyi tunani ki fadamin gaskiya" mommy tace "takashe yar mutane fa" dan murmushi Ammi tayi trying to calm Mommy down tace
"bazatayi ba I promise u zan sa idanu akanta" Ammi takalli Nanah tace "tashi kije Nanah" mikewa Nanah yayi tafice Ammi da Anty Asabe suka cigaba da calming Mommy down taci kuka harta gode Allah ganin yanda yarta is trying to bata rayuwanta, kafin daga bisani ta tafi.
Sosai Safeerah ke kuka, Salim yarasa yanda zaiyi ya tsaya kawai yana kallonta, wayansa ne yahau ringing jikinta yadan kalla ganin boturanta uku abude yasa yataso yakai hannu zai tabata zata juya yahaderai yace "stay still" kin kallonsa tayi gabanta na faduwa yakai hannu yasa boturan tass sannan yace "lemme bring the Doctor" fashewa da kuka tayi ahankali tace "ni lafiya na kalau" tsareta da idanu yayi somehow he noticed kaman batason asibiti, Doctors,drugs ko allura, baice mata komiba yatashi yawuce yafita yana kallon Waleed dake wasa, tuni ya jefar da hula yana shagali abinsa su Waleed anga fine Babes and Layla na kula dasu, Dr ya shigo da ita tai packing tabude tafito wata Dr ce she's around 45yrs haka a gynecologist Dr Hassana gaisawa sukayi a mutunce suka taho gar flat din, kofan dakinsa yabude suka shiga azaune yaga Safeerah idanunta sunyi jajir sun fiffito ganinta gabanta na fadi Dr Hassana tace
"she must be the patient" Salim yace "yes, she has been crying unnecessarily wih, akwai ciwon dakesa yawan kuka ne Madam Hassana"?
Murmushi Dr tayi tace "you have to excuse us naduba nagani" dan kallon Safeerah Salim yayi kaman karya fita yace "okay" handglove tashiga sawa shikuma yajuya yafice yana rufo musu kofa but hakanan saiya kasa wucewa ya tsaya nan gaban dakin, Dr Hassana tazo dab da Safeerah tace "ba gaisuwa" ahankali Safeerah ta make jikin gado tace "ina yini"? Dr tace "uhmm bani amsawa tunda saida na roka, yanzu dai ataimaka adena min kuka lemme seee, why is your face so reddish, hannayenki ma haka, kinyi mugun wasa ne? Maybe fada, dambe ko an danneki ne?" Faduwa gaban Safeerah yashigayi kaman zai tsage ganin Dr is very smart, Dr ta tsareta daga idanu hakan yasa ahankali tace "faduwa nayi" Dr Hassana ta share maganan tace "okay lemme listen to heart beat naki, na duba temperature ki then we go fom there",
", itafa Safeerah batason doctor
dawani harkan asibiti ne at all, tamprature ta taduba tai listening to heart beat nata sannan ta zauna tace "tell me meke damunki cus kinada fever" ahankali Safeerah tace "bakomi" tsareta da idanu Dr Hassana tayi tace "are you afraid of drugs and niddles ne? Bakisan idan baki fada ba shine dole sai an hada maka da allurai da magani, tell me meke damunki so that I can help" dan ijiyan zuciya ta sauke tace "bazaki bani magani da allura ba"? Dan murmushi Dr tayi tace "ko zan baki kadan zan baki but tell me first, so now tell me meke miki ciwo", gently Safeerah tace "marana na ciwo sosai and my blood is rushing today baitabamin hakaba on first day, kaina na ciwo sosai, jikina ko ina na ciwo, saikuma nan" tanuna boobs nata batare data hada ido da Dr ba, dasauri Dr tace "you mean your breast naciwo"? Dan Sosa kai Salim yayi feeling guilty Safeerah ta gyadamata kai, Dr tace "normally boobs na ciwo kiji sun zama so sore haka sabida period, rushing ma it happens sometimes wani zubin weather ko too much consumption na sugar da sauransu, yanzu l will take sample na blood naki natafi dashi for investigation saina miki allura just guda daya rak na ibuprofen, I promise it will not hurt it will cure all the ciwo idan result na test naki yafito saina baki asalin maganin abinda ke damunki", fashewa da kuka Safeerah tayi tana kokarin mikewa tace "ni naji sauki karkimin allura wih" waya Hassana ta dauka tai dialing number Salim hakan yasa dasauri Safeerah tai bayi kawai ta shiga tarufo kofa tasa key shigowa dakin Salim yayi bayan kiranta ya shigo wayansa tace "Major matarka taki yarda amata allura ta gudu bayi" dan shiru Salim yayi saikuma yayi murmushi daman akwai nurses dasuke tsoron su allura da magani wajen bayin yayi ya tsaya calmly yace "open the door kifito da kanki kafin nina bude" rushewa da kuka tayi aciki tace "naji sauki fa, ni babu abinda kemin ciwo da gaske" ahankali yace "bakijin magana ta ko" faduwa gabanta yayi sai kawai tabude kofan ta kallesa da jajayen idanunsa hannunsa yakai saman fuskanta ahankali yace "stop crying" gyadamai kai tayi yariketa yataho wajen gadon da ita, yace
"a ina zaki mata alluran" Dr tace "tunda naga matsoraciya a vein zan mata tunda daman zan debi jinin test" zama yayi bakin gadon saiya kamata tana kuka tana girgixamai kai, akan laps dinsa yasata bayako kunya kawai yayi hugging nata yanasa face nata a kirjinsa yace "Dr will be gently, stop being scared Pretty Feerah, Dr please ayi mata ahankali ta isheni da kuka" murmushi kawai Dr tayi jikin Safeerah na rawa ko yanda yayi hugging nata ne sai bataji zafi ba banda dan tingling dataji har aka mata yasaketa yace angama, tashi tayi da sauri daga jikinsa Dr tace "she will sleep now" kamata yayi ya kwantar da ita yaja bargo yarufa mata yaraka Dr Safeerah na so tayi bacci amman sai tunanin Waleed take, sai maganganun Ummi yafara dawo mata bude kofan akayi dasauri yabude idanu ganin Salim ne yasa ahankali tadan dago yakalleta yana maida kofa yarufe yataho wajen gadon, yace "yajiki"? Sauke kanta kasa tayi tace
"dan Allah ka kai Waleed wajen Mama" tsareta yayi da idanu yace "why?" Shiru tayi sai ahankali tace "nakasa bacci" takai bayan hannu tana goge hawayen daya zubomata he understood maganan ta so well kuma yaji badadi, ahankali yace "my family are not wicked Safeerah, nobody will hurt Waleed!" Lumshe idanu tayl tace "I know, kawai Mama da Baba are lonely ne, inaso na basu Waleed" wani iri zuciyansa yamai ganin she's showing him kaman Waleed ba nasa bane, mikewa yayi batare dayace mata komiba yayi wajen kofa harzai bude tace "Abee!"Chak ya tsaya batare daya juyoba kanta sarawa yake ahankali tace "I dont think is proper yau zuwana na farko nazo da Waleed, in the first place ba bai kanata na zo da Waleed ba, su Mama are all alone, na taho da Waleed I'm being selfish, nazo gidan nan naganku duka full family bayan nayi rashin ji naraba iyayena da gidan yan uwansu yanzu kuma na barsu su kadai na Waleed babu ni my parents are all alone I feel kaman I'm selfish" bude kofa yayi baice mata komiba yafice compound din yaje yadade tsaye kallon Waleed dake murna yana tsalle sosai yayi folding hannunsa a kirji, kaman daga sama Waleed ya gansa yace
"Abeee!" Yataho da gudu daukansa Salim yayi yana murmushi yace "Ummy ta aikemu let's go" mota suka shiga ya kunna motan yaja yabar gidan zuciyansa batamai dadi sam but he understands point na mamarsa and he promise he will always be his Abee, and zai sakasa a school and ko mamarsa bataso he will always come and see him sannan yamasa komi har estate nasu yaje parkin yayi ya danna bell Baba ne yabude kofan Waleed na ganin Baba yace
"Baba" daukansa Baba yayi Mama ma tafito daga kitchen da gudu tace "muryan Waleed naji" tana ganin Waleed tazo da gudu harda dan hawaye Baba yace "kaga kakarka tayi kuka kusan sau uku sabida taga ganka ba yau kwana na uku" tsayawa Salim yayi yana kallonsu like sunma manya he's there's sabida Waleed so he sees abinda Safeerah tafadi iyayenta kam needs Waleed suma basu da wani dan, just the two of them, and suna son Waleed dasauri Baba yace "laaaa Salim shigo shigo" shigowa yayi yana murmushi ya gaidasu duk suka amsa Mama tace "bari akawo ruwa" dasauri yace "a'a Mama yanzu zan koma, batadanji dadi bane shine tace nakawo Waleed wajenku" murmushi sosai sukayi Mama tace "babu abinda Safeerah ta tsana kaman magani kasa idanu inba hakaba bazaa sha ba allura ma haka haka zataita cewa batamai dadi abinda ke mata ciwo sabida batason tasha magani mikewa yayi yace "bari na koma" dasauri Mama da Baba suka ce
"Tom sai anjiman mu" Waleed ya kalla da keta wasa da Mama yace "Waleed bye" bye Waleed yamai da hannu yace "Abeee byeee" Wih wani iri Salim yaji dahar saida su Mama suka lura he loves Waleed seriously and he will always be his father, kofa yabude yafito Baba yabisyosa waje abunda yasayo yafito dashi daga mora ganin Baba yasa yasauka kansa kasa ya ijiye kayan ahankali Baba yace "Waleed will always be naku Salim kaji" murmushi yama Baba yace "nagode Baba, ga abubuwan Waleed" yakai har gaban dakin sannan sukai sallama da Bbaa yatafi.
EPISODE 60

NOT EDITED!!
Mota yashiga yaja agogon hannunsa yakalla sai kawai yawuce barrack asalin bangarorin offices nasu yaje sai saramai ake yana parking kafin yabude ma was soja suka budemai ana kapewa fitowa yayi daga motan yafara tafiya sojojin biye da shi kai tsaye yace "how are the pest" babban cikin sojojin dake biye dashi yace "well disciplined Sir" kai tsaye yace "the girls" sojan yace "well deserved punishment Sir" elevator yashiga zuwa 4th floor was lafiyayyun offices ne awajen yasa finger sa Awani office da saka rubuta
Major Salim ajiki yabude kofan yashiga Ya Allah office din yahadu ba kadan ba wucewa yayi yazauna yace
"akawo su" juyawa sojan yayi yafita yaransa niye dashi
Sauka sukayi zuwa wani building that looks like prison kuma dwarf dwarf kurkuku ne duka awajen dakin da kashiga you can stand, u can't sit, maza karan kansu kuka suke aciki balle mata, room 2 aka bude Momma ce aka ciro idanunta sun kumbura sunyi luhu luhu abunka da fara ko yatsanta ba'a taba da sunnan duka ba amman tun jiya wajajen 12:25 aka kamata sun fito kenna tada Salma zasu unguwa saiga sojoji basu fadi waye turosu ba basu bari takira lawyer ta ba kawoa tambaya sukayi ko itace Kubra tace eh kwana suka kamata tasan yaranta ma chan hankali tashi kafafubta sun kumbura suntum, tana tsaye awajen aka fito da Hadiza itama same thing Sojan kaman yaga raguna yace "let's go girl, Sargent Ngozi" saiga wata soja tazo mace ta saramai yes Sir su Momma yanunamata kawai tace "let's go" instead of su shiga elevator a bene ta tafi das Momma duk bene daya tana kuka hakama Hadiza Momma tana mamakin waye but gain Hadiza zuciyanta na bata Salim but takasa yarda salim zai iya kulleta yana mijin yarta.
Faduwa Momma tayi Sargent tace "see Hajiya I go match ur throat oo, u wan do frog jump abi, let's go" nishi Momma tayi tacigaba dashi tafiya tana hawa da kyar bamatajin kafafunta har sukakai gaban office din Sargent tai knocking kusan 2min suna tsaye sannan yace "come in" bude kofan tayi ta shiga dasu Momma basa gain waye sabida yabasu baya a kujeran dayake gadai hayaki natashi sama alamun taba akesha, ta ijiyesu tajuya tafita saiga dayan yakawo Abbati da fuskansa ya kumbura fummm ya ijiyesa yafita yarufo kofa Momma gabanta faduwa kawai yake gain $u Abbati sai zuciyata nabata Salim ne, kusan 1min suna tsaye sai Salim yawani juyo da kujeransa ga taba abakinsa bugawa kirjin Momma yay gain Salim bakaman Salim datagani agudanta ba wanna ko imani daya bata gani kan fuskansa ba ha taba yana sha, Hadiza tafara zubewa kasa tace "dan Allah dan Allah kayakuri bansan menayi ba, wh wh bazan karaba dan Allah" kaman bada Salim ake magana ba shan tabansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login