Showing 141001 words to 144000 words out of 160450 words

Chapter 48 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

118

Madam ce takirani nazo daidai nan Safeerah tayi shiru saiga hawaye saikuma tafashe da kuka, Daddy yace  ya isa dena kuka bani tissue wife tissue Ammi takawo da kansa ya karba yaba Safeerah yace  stop crying goge fuska ki and tell me goge fuskanta tayi tana wani shesheka jikinta har rawa yake takalli Ammi just like yanda yara suke harda daga yatsa tace  Wallahi Wallahi na rantse da Allah Ammi ni ban kirasa ba wlh bacci ma nake muryan Ya Salim yasa na firgice nafito shine naji yana cewa your Madam takirani harda cewa wai Safeerah daidai an nabude kofa ina budewa ya nunani wai gama shinan nazo budemai kofa, shine saiya basa wayansa wai gashinan yaduba na kirasa ya karbi wayan ya kalla saiya fasa saiya juyo yakalleni fashewa da kuka Safeerah tayi tana tuna komi Daddy yace  saime yafaru? Safeerah na kuka tace  ayanda naga fuskanshi na tsorata kawai nahau gudu yabiyoni akan staircase yakamani tafashe da kuka jikinta har rawa yake takasa magana. Daddy yace  sai me kuka Safeerah keyi sosai tam kasa magana da kyar tace  he looks kaman bashi ba so scary ya mareni I was seeing jiri banmaji da kyau amman yace nafita bakaya kowa ya ganni tunda bansa mayafi kan abaya ba nafito danaji ihunsa sai kawai ya shakeni daidai nan Safeerah ta kankame jikinta tana kallon waje daya tace  yace zai kasheni ya kashe kansa, yace bazan kara zama matar wani ba sai shi kadai, I was beating hannunsa kozai sakeni yaki tayi shiru tana goge fuskanta, da kyar tace  naga zan mutu shine nakai hannu na tana fuskansa yaki sakina sai nasa hannuna a idanunsa shine yasakeni da rarrafe ina tari natafi daki ina kokarin rufe dakin yaboyini na rufe da gudu yana bubbuga wa naga yana neman fado da kofan saina tafi bayi na rufe nakira Babana sabida nadauka jiya zan mutu Baba bai dauka ba, nakira Mama itama bata daukaba shine inada number Ammi nakira banmasan ko an dauka ba sai ganinku danayi Cikeda hikima irin na manya Dady yace  shi mutumin dayace ke kika kirasa kin taba ganinsa ne ? Innocently tace  eh sau daya amman Dady yace  yaushe kennan ? Murya chan kasa tace  ana gobe zamu tafi yace karnai girki sai aikomin da abinci shine darana yakirani wai nasa Hijabi naje karnai mag????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ana da mutumin ko thank you karnace nasa hijabi naje na amsa nadawo shine na sauka kasa da wayan a hannuna ina bude kofa na gansa na basa hannuna sai ya karbe wayana yahau tabawa yana Cemin Madam you are fine and pretty sainaji wayansa na ringing nahade fuska naso namai magana sainaga yabani wayan da ledan abinci kawai na karba na shigo narufe kofa Daddy yace  daganan sai mene ? Innocently tace  yadawo saiya tambayeni da mutumin yazo wani abu yafaru sainace a a atare daga Dady har Baffa sukace  why ? Ahankali tace  banso nahadasa fada da yaron aikinsa, nasan na gayamasa ya karbe wayan a hannuna zaikai fada kuma naduba wayan naga bakomi aciki baiyi kiraba nidai bansan ko yayi wani abuba ban iya amfani da iPhone ba this is the first time nakeda shi shiru kowa yayi sai Daddy yamike da kansa yadauki wayanta daga center table nasa yashiga duba call logs naga daga Major Salim sai Mama sai Baba saikuma Ammi babu wani kira either shigowa ko fita from strange number cus sabon number ne contact Daddy yashiga duka contabcs din nata is still Baba Mama Ammi Major Salim saikuma wani number dayaga anyi saving da crush batare daya bata wayan ba yace  wani number nw wannan da kikai saving da crush kai tsaye tace  daga Number Ya Salim sai Mama da Baba dakuma Ammi gareni banda another number Daddy kawai saiya ijiye number yakalleta yace  Safeerah I think koma waye sojan nan yanada bad intention and he successfully create matsala tsakaninki da mahaukacin yaron chan Salim, shashasha wanda banga amfanin sojan dayayi ba tunda baisan menene bincike ba gashinan I let you speak Nagano gaskiya but ina shi sai hargowa da kishin banza dana wofi, Daddy yayi shiru yace  your parents nata kiran wayanki hakan yasa nasan kin kirasu Safeerah bazakije wajen su ba kina nan zaune agabana, leave everything to me I will handle it but listen to fadan dazan miki sabida kinyi kuskure da dama Baffa yace  kwarai! Kan Safeerah na kasa Dady yace  Aure is all about transparency, be as white as you could ever be to mijinki ta yanda there s no one single detail da mijinki bai sani akanki ba, kinsan how painful it is kaji wani labari game da matanka awake Kai baka sani ba? Kin taba tunanin mesa Ya Salim yacemin karnama mutumin nan magana, bakisan dalilinsa ba yaronsa ne kasansa yake aiki, dayazo haryana fizge waya a hannuunki yana tabawa kamata yayi daya dawo kifadamai bama saiya tambaya ba, ina ruwnaki dazai koresa? Chan ta matse musu yaron was so disrespectful how dare he zai karbe abu a hannunoi yana miki maganan banza cikin muryan nuna rashin jin dadi Dady yace  all this problem could have been avoided da ace kin bude baki kinyi magana kika gayama Salim yaron nan fa Husby dayazo ya karbe wayana amman sabida kace karnai magana ban iya nace komi ba kika basa this shirt info yasan mezaiyi but look yaro ya karbe wayanki yasa number sa harda saving da crush Allah kadai yafe meya shirya yi da sheri ya shirya hada miki tunda harda karyan kin kirasa harda nuna call log that means yayi fabricating evidence yaron nada bad intention akanki da Salim dinma gabaki daya and this is your fault kinyi kuskure sosai Safeerah!
EPISODE 8?? 4??




Hawaye Safeerah ta goge sai yanzu da Daddy ke maganan ta yarda tai kuskure, Dady yace  aure baya taba lasting baya karko idan baka koyi zama da kalan mijin daka aura ba, Salim mazan nan ne masu masifan bakin haukan kishi duk mahaukacin kishin sa yasa yake neman kasheki batare daya mayi bincike ba toh inama zai iya kishi ya kulle idanun shashashan Daddu yadan karkada kafa anatse yace  bazaki koma gidan Salim ba and bazaki goma gidan ku ba, cus raayuwan nan da Salim ya dauko he must change, this is not a healthy kishi this is kalan kishin daukesa kay1 k1san kai daga baya kazo kana dana sani kana cizon yatsa cus ku fadamin me akayi in this case haryakai ga ya mari yar karaman yarinyar nan ya shaketa shakewa sa da bata tsokale idanunsa ba da hakan sai malakul mauti ya zare ranta zai saketa is this healthy? Ammi tace  ko daya hakan yasa yakalli Ammi da Baffa yace  if I start dealing with this boy none of you I mean nobody should come to me sabida shi Ammi tace  Alhaji bazan taba baka hakuri ba saima nima natayaka wlh Salim sai ya yabawa aya zakinta zai gane baida kai Safeerah tayi shiru tana sairaronsu Dady yakalli Safeerah yace  wani school kikeyi? Murya chan kasa tace  Architecture nakeyi a Nile yace bazan cigaba ba I will continue my dream course nursing but a distant learning Daddy yace  yaci gidansu da distance learning oh Matar guda yakeso ya maidaki Matar kulle, saidai muhau sama mu fado Salim bazaiyi wannan mugun rayuwan da ke ba wlh, Nursing kikeso Safeerah ? Gyadamai kai tayi ahankali Daddy yace  you will stay here agabana and zaki komi nursing kap share holders da masu Nile na sansu I will put in the word get ready zaki fara nursing, da admission naki na architecture dinnan dansa amiki change of course and 200 level zaki fara dashi, as long as I m alife sai nabi miki hakkinki, sannan kidena tsoron sa Salim is a nobody kidena taironsa ki nunamai ba soja ba ko waye shi u can stand up to him, ga sisters naki Ameerah da Lubna be free with them make friends a Nile learn how to be a wise smart girl that can bring any man to his senses kinjini kada ki kara ragama Salim ina bayanki babu abinda ya isa yamiki kinji gyadama Daddy kai tayi Dady yayi shiru wlh duk ya damu, he s so caring ne and gently with his girls, cikeda so yace  fadamin me kikeso dazan siya miki ko na miki na lalalshi ki hakura? Tell me anything you want? Akunyace tace  bakomi Ammi tace  bazaki fada ba kinsan yanda _u Ameerah ke taking advantage of this question daga wajen Babansu kuwa, Oya tell him kome kikeso Daughter akunyace tana sunnar da kai tace  ice cream Daddy Ammi tace  laaaaaaa keda zakice mota jirgi menene menene shine ice cream Dady da Baffa sukahau mata dariya sosai Daddy yasa hannu yadagota yana dariya yace  she s so innocent Hugging Safeerah yayi wani kunya yakama Safeerah sosai, kanta yayi patting like an elder yace  kiyakuri abinda Salim yamiki kinji, dan Allah kada ki gayama iyayenki hankalinsu zai tashi ki banni dashi anan agabanki zan rama miki, ki manta dashi zaki fara school and be successful daganan I will see wat I will do just leave everything a hannuna da Amminki kinji gyadamai kai Safeerah tayi, Daddy yace  I will get you your ice cream, kinason mota? Akunyace ta rufe fuskanta da hijabi Dady yayi dariya yace  zan sayamiki mota nasa driver yakoya miki tuki, get ready kuma tare duk zamuje umara zansa amiki passport ki manta da azzalumin chan ki banni dashi Billahillazi sai yasan yatabamin diya is okay ko, forgive and forget just relax ga mamanki anan kikaji sauki sai kije ki gaida iyayenki ki gan Waleed kinji Gyadamai kai Safeerah tayi Daddu yace  ya isa ko, sorry sorry wani sanyi taji bata tabajin haka ba Daddy ji yayi duk duniya babu wanda yakeso kaman Safeerah dasauri yadagota yace  baki komi ba go and rest kuje Ammi tafiya da ita Ammi tayi dakin Ammi suka koma, Ammi tace  call iyayenki bayan kin gama waya dasu ki ijiye wayan ko Salim ya kira kada ki daga gyadama Ammi kai tayi ahankali Ammi tawuce ta fita tayi dialing number Baba ringing daya yadaga yace  ina kika sa waya haka kin kiramu sai kira muke baki dagawa murmushin dole ta kakalo tana gyara muryanta tace  wayana na silent ne Baba, ina kwana anatse Baba yace  Alhamdulillah ya wajenku? Ya mijin naki ? Dan shiru tayi kafin ahankali tace  Alhamdulillah Baba yace  Masha Allah, Allah kara muku zaman lafiya da kwnaciyan hankali, kinga yanda Waleed ke son sabon makarantan shi kuwa, karfe shida yatashi yadauko jaka zai tafi da Allah mike hadasa kafin ya yarda ayi wanka atafi, tracing ake ba_a Alhamdulillah akwai gardama idan ana koyamai dan murmushi Safeerah tayi, Baba yace  ina Salim din ? Dan faduwa gabanta yayi tace  yafita Baba yace  okay to ga Manan taki Mama ya karbi wayan hakan yasa Safeerah tace  Mama ina kwanan ahankali tace  Alhamdulillah ya gida hope komi lafiya ahankali tace  Lpy lau Mama tace  Bari girki nake anjima mayi magana tace toh duk sukai sallama ta katse wayan.

Yau day 4 a PH gabaki daya maganan kirki Salim ma bayayi, abinci baya iyaci, har ramewa yayi he looks so angry and so dull, baitaba sanin feeling two emotions akan mutum daya is possible ba sai yanzu, mugun mahaukacin son Safeerah ke addabansa da kewanta, on the other hand kuma fushi yake da ita na number wani data amsa harda kiransa, duk daren duniya baya bacci yau kwana hudu kenna, abinci baya iyaci daga tea sai tea shima kawai dan kar yunwa ta halakasa KB is there for him every step of the way, meetings dasukeyi bama yawani magana sai dole, dudda baije yaduba John ba shi KB yaje, sojoji ne su he knows intention behind any punishment kallo daya yama john dake gado yagane dukan kisan kai Salim yamasa hannunsa a daure fuskansa har minor surgery aka masa na cire glasses sai tunani yake how can he help Salim cus the boy has issues tun rannan bai kara bari Salim ya kwana shi kadaiba, every day yana ganinsa zai tashi yashiga dakin yafito idanunsa jajir kaman kuka yake shiga ciki yayi Shifah bai saniba fan. Nunawa yake kaman bacci yake.

Yauwa as usual saida yafarajin minsharin KB yatashi yatafi dakin kwanciya yayi ahankali kan gadon

Yakai hannunsa yajawo pillow da Safeerah ta daura kanta rannan ya_a a kirjinsa ahankali d pillow smells like her sosai, sauko da kansa yayi yadaura fuskansa ya manna cikin pillow yana sauke ijiyan zuciya mai zafi zuciyansa namasa ciwo hawaye na gangarowa daga idanunsa yadade ahaka sannan yasakinpillow yasa hannunsa yaciro wayansa daga aljihu dailing number Safeerah yayi da gudu dan yaji ya gaji da dauriyan amman har wayan ta katse ba a dauka ba, this is 2:30 na dare probably she s asleep, iMessage ya shiga yayi shiru yana kallo yakai kusan 10mins ahaka sai calmly yayi typing  I AM SORRY Yakai kusan 2min kallon sakon yake he s sorry for raising his hand on her da shaketan dayayi but he s still kaman karya tura sai kawai yayi clicking yatura ya tsare messege din da kallon jira ya gayamai read amman shiru, ijiye wayan yayi gabaki daya baida natsuwa, kwanciyan hankali, farin ciki duka baidasu tsoro yasa yakasa kiran either Ammi ko Dad.


IS IT TOO LATE NOW TO SAY SORRY =??=??
EPISODE 8?? 5??





Wuraren 11 suka sauka a Abuja mota suka shiga shi da KB dukansu sanye da uniform gaban Salim sai faduwa yake, baida tsoro but for the first time kodan yasan yayi kuskuren dukanta ne gabansa sai fadi yake ahaka har sukazo gidansu, parking KB yayi shiga fara saukowa daga mota ya zagayo yabude side da Salim yake yakasa motsi cus yaga motocin Dady agida yace  muje dan jim Salim yayi sai kuma ahankali yasauko daga motan yarufe suka jera shida KB har zuwa flat nasu KB nema yabude kofan da sallama Daddy na zaune a falo jallabiya ce ma ajikinsa alamun baije office ba ga jarida a hannunsa Ammi na gefensa tanacin fruits dakeda fork guda biyu itada Daddy ke ci atare, sauke jaridan Daddy yayi musamman yaki zuwa aiki yau dan yaga message na KB kan zasuzo yau alamu yama KB daya shigo shigowa KB yayi yana murmushi yace  sannunka Dady, Ammi ya gida ina yininku yayi maganan yana samin kujera ya zauna hakama Salim yaga zauna ahankali da yar ciki ciki yace  ina yini Dady, ina yini Ammi dukansu biyun kaman basusan waye Salim ba Dady yakalli KB yace  Kabir kasan mutuncin ka yasa nabar wannan yaron yashigomin gida ko, dan haka be quick why are you here KB dan gyara zama KB yayi yace  toh nafarko dai Daddy zan fara da baku hakuri bisa ga abinda yafaru bakomi bane face sherin shedan, dakuma tsautsayi wlh wlh yayi nadaman kai hannunsa jikin Safeerah, Allah Daddy ko abinci baya iyaci this days dan Allah kumai afuwa and namuku alkawari hakan bazai kara faruwa ba, saikuma abu nabiyu dan Allah Dady inaso ku basa matarshi tunda yadawo su tafi gida abins& &  wani kallo da Daddy yama Kb yasa KB yayi shiru Daddy yace  Kabir so kake mu bata ko ? Dasauri KB yayi girgiza mai kai, Daddy ya nuna Salim da hannu da kansa ke kasa yana kallon KB yace  waye Salim? Who did he think he s dazai taba lafiyan yar karaman yarinya? Shiya haifeta? Was he there da mahaifiyarta ke struggling pushing and sweating just to bring her into this world dazai kama yadaka? Ubanwa yabasa right na taba yar mutane iyye? Wlh wlh wlh kun sanni wani yama Ameerah ko Lubna kalan abin nan sai inda karfina yakare balle kuma d ana dana haifa da cikina yama wata he knows me very well kap family na bama dukan mata! Mace daraja gareta! Kima gareta, mata iyayen mu ne, mata are creatures daya kamata mu daraja, mu gatanta, mu lallaba su, mu basu farin ciki, amman sai ace dukansu kai Salim har Kanada bakin cewa saika kasheta? Yohhh da bata tsokale maka idanu ba da saidai Kabiru yakiramu mu dauki gawan yarinya amman dayake kai shashasha ne kalansa shine zaka biyosa bada hakuri abasa matan sa, sabida ya lakada mata na naki gobe mufara neman makara?
KB ya sauke kansa kasa cus sosai Daddy ke bambami ko ina ana jin muryansa agidan, ahankali KB yace  Dady dan Allah kayakuri, Ammi kisa baki dan Allah Ammi tace  ina! Wannan mugun yaron, yakalli yarinya that is sa an last sister nasa yana strangling nata to death kace nayakuri when yanada kalansu agida, Salim wani yama sister ka haka how would you feel iyye? Kansa na kasa Ammi zatai magana Daddy yace  calm down wife shiru Ammi tayi, Dady ya gyara zama yana kada kafa yakalli Kabir yace  ni ba karamin mutum bane, and I will not sit down and watch sabida mugun kishi kishi mara amfani, unnecessary and unhealthy kishi kaman baije islamiyya ba kishin zamanin jahilliya irin na Salim yaje ya kashe diyar mutane ba dan haka I have only one thing to say to Salim, infact saisa ma nama barsa ya shigo gidana danda bazai shigo ba wlh, the only think nake bukata akan Salim is yarubutamin saki a takarda yabani! Tunda Salim ya shigo dakin nan sai yanzu yadago kansa yakalli Dady afirgice you could see

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login