Showing 75001 words to 78000 words out of 160450 words

Chapter 26 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

111

 Alhamdulillah we re fine, Waleed na wajen Baba akasa gyadamata kai yayi chan yace  nayi tafiya ina Lagos shiru tayi batasan mezatace ba, ahankali yace  ana biki agidan mu, Auwal is getting married rannan asabar asanyaye tace  Allah sanya Alkhairi, Allah yabasu zaman lpy shiru yayi yana sauraron addu anta harta gama zuciyansa namai dadi sosai, murmushin yayi kadan da saida taji karan murmushi hakan ya mugun bata mamaki dan bata taba gani ko ji yayi murmushi ba sai yau, ahankali yace  Ameen nagode, kina bukatan wani abu ? dan shiru tayi kafin tace  a ah takasa sakin jiki dashi batamasan tayaya zatayi ba, even though ta taimakesa da to ko aranan ai duka duka awa nawa sukai tare and she was small then ga yarinta, batasan ya ake mu amala da maza ba, yanaso yajata da hira taga he is not that strict or wicked datake tunani but he noticed bata iyaba, hakanan even though bawai wani maganan kirki takemai ba tana dari dari dashi but he s enjoying dan maganan dasukayi, kaman karya mata sallama but baisan mezai kara cewa ba jin shirun yayi yawa yasa yace  saida safe  Allah tashemu lpy Safeerah tafada dasauri ta katse wayan ta ijiye wayan ta sauko kasa suka cigaba da hira.

Yana gama wayan Sister sa yakira Layla cus bayason yana damun Anty Asbae ringing daya ta daga tace  ina yini Yaya batare daya amsa ba yace  kungama hada akwatin? Dasauri tace  laaaa Yaya jiya fa kabamu kudin ..



Waleed adakin Mama ya kwana sabida baida wuri adakin Safeerah, kasa bacci Salma tayi kaman an samata dutse a kirjinta sai juye juye take, how can this stupid poor girl be this lucky? Tashi tayi zaune ahankali daman Yasmeen na minshari itakuma Safeerah ko da chan tanada bacci dawuri and tanada nauyin bacci ko motsi bataji, around 2:30 ta tabbatar bacci ya shigesu sosai ta tashi zaune takai hannu saman cupboard tadauki wayanta tareda wayan Safeerah data lura tun dazu kaman ba password, call log nata tashiga tadauki number Major Salim tasaka a wayanta tai saving da Xoxo sannan ta shiga neman WhatsApp a wayan taga babu Safeerah batai installing wani app a wayan ba, basuyi sharing text messages ba kawai waya suke taso tadan karanta chats nasu takara fahimtan waye Salim but batasami komiba, tsaki tayi ta maida wayoyyin ta ijiye ta koma ta kwanta, tayaya ita ko saurayi guda tsayaye batada shi sai talakan yarinyar nan eh? Tana diyar governor amman diyar makaho tafita zama lucky arayuwa is not possible! She will plan something big da saiya saketa wallahi kuwa kuma she will steal Salim from Safeerah alkawarin Allah.
EPISODE 4?? 4??






Wasa wasa agidansu Nana sai event ake daban daban, Mommy is very angry with Nanah da Abba cus takirasa ta masa maganan but shima idanunsa yarufe wai a ina yarsa zata taba samin family that loves her haka, karta karamai maganan, kawai ta zubamusu ido, Nanah ta warware kaman ba ita ba she is so happy kuma Maman sai kallonta take taking pity on the girl. Nana is smart duk wani abu na bikin is sunanta da Salim, da gangan tasaka friends nata sukai snapping komi aka watsa a duniya harda biyan blogs su dauka sabida tanason koma wacece matar nan daya aura inhar she is on the internet taji labarin bikin Major Salim da Nana.

Yau Salma na gidansu, one thing about Salma tanada all those rich girls as friends, tana WhatsApp dube duben status taga wata friend nata dasuke kira da Maska tasaka status da hoton Nana saikuma hoton Major Salim da uniform na sojoji even though kana ganin hoton kasan photo shop ne but dawani irin sauri Salma ta tashi zaune this is mutumin datake suspecting shine mijin Safeerah ta gansa rannan yadauki Baba, kuma mijin Safeerah name is Major Salim, wani shewa tayi.  Ahayyeee menake gani haka? Maska ba wannan ne Major Salim na Safeerah ba did I see he is getting married tommorow asabar jikinta har rawa yake tama kawarta voice note tace  Maska suwaye this cute couples? But Maska bata online Instagram ta shiga haba saiga vlog sun dauki komi, harda backdrop na wajen event dake dauke da hotunan Salim da Nana da akayi, dudda Salma na son Salim but wani dadi dataji batasan sanda tahau rawa ba tace  Safeerah kenan jibi buzuwan dayake aure, budurwa, yar controller general, ajebota girl tayi school a UK wayyooo Momma tawuce dakin Momma tabata labari tasss kunga yanda sukajin dadi Momma tace  shirya jeki nuna mata mijin dasuka samu aketa mana tunkaho, sorry for her batasan waye yaran masu kudi ba tashi Nana tayi ko wanka batayiba sai gidansu Safeerah, parking tayi awaje tashigo su Baba ta gaida ta wuce sama Safeerah na daki tana shigowa takama kirji tace  Safeerah daman aure mijin naki zaiyi budurwa zai aura buzuwa yar controller, kinga yanda bikinsu ke trending a social media? Dan kallonta Safeerah tayi batama gane kan maganan ba, dasauri Salma ta zauna tashiga nuna musu komi da komi ita da Yasmeen na kallo, Salma tace  bikin na trending a social media sosai yaron richest man finally is getting married harga Allah tasan bata sonsa tasan ba auren soyayya suke ba but dataga matarsa Nanah saitaji ta raina kanta yarinya kaman balarabiya sabida haske, ga kyau gashi taga suna son juna hotunan su yawanci suna kallon juna, wani abu taji ya tsayamata a wuya, Salma tace  budurwa kuma ce bata taba aure ba, bana gayamuku sojoji nada aure aure ba daurewa Safeerah tayi tace  Allah basu zaman lpy, bari naje nadauko Waleed namai wanka tawuce fuuu tafita Yasmeen ta kalli Salma tace  mesa kika nuna mata this? Hararanta Salma tayi tace  I know bai fada mata zaiyi aure ba akanme na gani ina yar uwanta bazan gayamata ba tashi Yasmeen tayi kawai tafice tabita, tun lokacin har zuwa dare Safeerah bata saki ba mai mata gyaran jiki da Mama saida suka tambaya tace kanta ke ciwo, Salma sai wani dariyan dadi take tana gayama Yasmeen bata cemusu sojoji mayun mata bane, suna nan zasuga ya auro wife number 3 barinma wannan da yanada kudi, yakira Safeerah sau biyu bata dagaba kawai haushinsa takeji, sake kiran wayan yayi da daddare har saida Yasmeen dake bacci ta farka ta tashi zaune da sauri taga Safeerah azaune but ko wayan bata kallo, takalli screen din sannan tadafata tace  Safeerah ana kiranki dan kallonta tayi gani tayi idanunta sunyi ja ahankali tace  bar wayan Yasmeen nayi bacci ta ijiye wayan zata mike Yasmeen tarike mata hannu kawai saiga hawaye dasauri Yasmeen ta tashi tace  menene Safeerah ? Rungume Yasmeen tayi tana kuka sosai jikinta na shaking ga hawaye tace  wlh nadaman auren sa nake, Allah kuwan Yasmeen da akwai inda zansa su Baba dana basa takardun gidansa nace ya sakeni, I hate aure wlh, I hate maza gabaki daya, na tsani auren nan bayanta Yasmeen ta shiga shafawa tace  shiiiii ya isa Safeerah, it s okay, zoki zauna, I know wat u are feeling zama tayi tace  I m not feeling anything wallahi dama ba sonsa nake ba, kawai dai he looks like wanda bai dauki y a mace da aure a bakin komiba, he has the money toh, ni mema yakaini na yarda? Da mun hakura da zaman gidan Momma haka nan duk bakin halina yasani in this situation dasauri Yasmeen tace  sabida Momma takarasa kashe Baba, ke are you not happy kiga Baba yanzu healthy yana ganin komi da kowa shiru Safeerah tayi sai share fuska take da bayan hannu tana shesheka ta bala in bama kanta tausayi, Yasmeen taji kuka yazo mata amman tadaure tarike hannuwanta tace  Safeerah I don t want you to loose hope, think, ko da bai aure ki ba rayuwa ahaka daman ba miji bazai yu ba, think of Waleed, su Momma were not ready su cigaba da ciyar dashi daya zakiyi toh eh? Even if not for anything for the sake of mutumin nan nason Waleed and he s taking care of the boy ai ya chanchanci aurenki, kiyi zaman auren nan for Waleed sabida yasami kulawa ya girma yazama wani abu, kinji forget Salim din da matarsa and live your truth, kina gidansa sabida you want iyayenki and danki well kept kuma ai bai miki komi ba as long as I know gyadamata kai Safeerah tayi takai hannu ta share fuskanta tace  naji Allah baya bacci bakomi I will not cry again Ganin yana sake kira yasa Yasmeen tace  ki dauka bayan hannu takai ta share fuskanta tass sannan tasa hannu tadauki wayan takai kunnenta ahankali tace  hello shiru yayi na kusan 5secs kafin ahankali yace  meya sameki kike kuka ? Ita tambayan ma tsoro yabata to some extend hakan yasa murya ciki ciki tace  kuka kuma? A a ni ba kuka nak& ..  why did you cry Safeerah? Yayi tambayan kai tsaye da dan zafi sai taji kaman tambayan ya soso mata kuka again tai shiru tana hana kanta kuka dan tana bude baki kukan zai fito, Yasmeen na girgiza mata kai alamun kartayi, runtse idanu tayi takasa magana, daga ta dayan bangaren asanyaye yace  Safeerah! Har kasan zuciyanta taji yanda yakirata hakan yasa calmly tana nokewa tace  kaina ke ciwo alamun motsi taji yace  bari nazo na kaiki hospital dasauri tace  nasha magani basai ka zo ba kaida ke Lagos, bacci nakeji sosai dan dakatawa yayi ya tsaya yayi shiru hamma tayi tace  bari nai bacci bata jira amsan sa ba ta katse wayan dasauri tana kashe wayan gabaki daya switch off ta ijiye wayan a gefen gado ta kwanta Yasmeen ta hayo gadon kawai ta rungumeta tabaya tace  everything will be fine Safeerah kinji rayuwa yagaji haka, gwara dabaki fadamai komiba hankalinsa yatashi gobe aurensa kankame hannayen Yasmeen Safeerah tayi tace  I just wanna do well on my own wlh banson auren, I hate marraige, I hate aurensa shima I hate him sosai, wlh kaman nace na fasa kawai banda inda zansa su Mama ne, Yasmeen na tsani komi nakeji kanta Yasmeen ta daura gefen fuskanta tace  stop saying all of this sabida ba solution bane, bakiga yanda Momma ke girmama Baba yanzu ba sabida yayi gidan kansa, no condition will ever make you go back to gidan nan da izinin Allah, please calm down
Baki Yasmeen tadinga bata ahaka bacci yayi awon gaba da ita Yasmeen tai shiru tana kallonta kafin takoma ta kwanta taja bargo itama tai bacci.

Da asuba suka tashi Alhamdulillah ta tashi lpy duk wannan zafin zuciyan da damuwan yafita aranta gabaki daya she woke up happy ma, kitchen tawuce dan yima kowa breakfast kafin mai gyara tazo, Yasmeen itama bata tashi ba, su Mama tasan sun tashi amman basu fito ba, kitchen tawuce tafara sa abinci a wuta takoma tana yanka dankali ba dankwali akanta gabaki daya batai parking gashinta ba kwana nan haka take barinsa a sake sabida turarata da akeyi, wata simple gown ne ajikinta irin na Egypt gowns dinnan masu manyan mayafi but bata sa mayafin ba, ba bra ajikinta, boobs dinta are standing suna wani dangling zaka rantse yaro bai sha ba dan gaskiya Waleed bai sha sosai ba dayake tayi ciwon nono bayan ta haifesa daganan yaki nono, yaki sha daga jikinta saidai ta matse a bottle shima daga baya yadena saidai yasha su madara, saisa yataso dasu son abincin turawa.
Daidai tazuba Irish a wuta taji an danna doorbell nasu fitowa tayi ahankali daga kitchen din wutan falon su ko kunnawa ba ayi ba cus is very early around 6 waye haka ko Zainabu ce? Ko Umma mai gyara but ai around 8 take zuwa not around 6 haka? Bawai sunada wani Neigbour masu zuwa wajensu bane waye this early morning, kai tsaye ta murza key tajawo kofan tabude atare gabansu yawani mahaukacin fadi dummmm! Salim tagani yana sanye da jean blue da faran t-shirt kafansa sanye da trainers yayi zufa a goshi ga zufa a rigansa kaman he ran here dan ba mota awaje kawai ya tsareta da ido, tundaga kan kafarta dake cikin farinslippers yake kallo, kumbunanta farare fess dogaye, zuwa jikinta, da gashinta dayake a sake bakin kirin har wajen waist nata, idanunta sunyi fari kal but sundan tasa alamun tai kuka, ga lips nata so pinkish sun bushe, wani kalan racing zuciyansa yashigayi ganinta baisan meya samesa ba samun kansa yayi da dawo da idanunsa daga fuskanta dayake kallo zuwa kirjinta kaman anyi fixing idanunsa awajen abun was so crazy and new for him yanasa kansa yacire idanu daga wajen yakasa har saida Safeerah ta lura awani irin rude tajuyamai baya dasauri tuna babu komi ajikinta zata wuce dawani irin sauri yayi one step yashigo falon yakai hannunsa yawani fizgota tajuyo kaman paper jikake kum tafado cikin kirjinsa yanajin saukan boobs yakai hannu daya yana tura kofan yarufe, boobs dinta kan kirjinsa da bala in sauri Safeerah tai baya zata fita daga jikinsa hannunsa yakai bayanta yaturata back cikin kirjinsa boobs nata gabaki daya na mannuwa da kirjinsa yana matso da fuskansa dab da nata yana shakan kamshin datakeyi da yahau kwance masa lissafi yana kallon lips nata dake rawa sosai yace  did you know abinda kika min jiya batare data dago idanu takalli fuskanshi ba feeling very uncomfortable gabanta kaman zai tsage tace  Ba& ..Baba da Mama zasu fito, dan Allah ka sakeni yana kallonta sosai yace  anki, saikin fadi dalilin dayasa kika kashemin waya, did you know what i went through to come to Abuja this early morning sabida ke? Speak Safeerah kasa dago kanta tayi gabanta na faduwa wani bala i ta tsokano gashi wani irin riko yamata ko motsi bata iyayi Innalillahi kaman machine ne yariketa, yamata mugun mahaukacin kwarjini bamata iya kallonsa tana gab data fashe da kuka, strictly yace  bakiji nace ki magana ba gabanta na faduwa sosai muryanta na breaking tana kallon side danta kasa kallonsa tace  wa& & wa& yan mutuwa yayi na mance bansa cha& ..ji ba yana kallon fuskanta da facial expression nata da yanda take magana bayako kyafta idanu yana shakan scent na breath nata dudda safiya ne ba wari ko kadan she has wani irin calm children breath smell that he loves just like that, is kind of sexy for him, and she smells incredibly magical, sake matso da fuskansa yayi dab da nata hakan yasa tashiga komar da fuskanta baya hannunsa daya yazare daga bayanta yakai keyanta yatare yawani turo fuskanta back har saida yahada fuskansa da nata wani irin nishi Safeerah tafara kaman zata shire sabida tsoro kawai ta kulle idanunta gam hawaye suna gangarowa suna fitowa ahaka, ahankali yace  yaushe kika fara karya? Lips dinta motsi suka shigayi suna rawa tama kasa magana takasa bude idanu fuskansa na dab da nata fa, rage murya yayi sosai yace  why did you cry yesterday ? Wlh birkicewa tayi gashi yariketa gam gar yanzu kirjinta manne da nasa, hannunsa abayan keyanta he s in control of every part of jikinta, fashewa da kuka tayi but ba kara sosai kar ajiyosu tace  dan Allah ka barni nasa Irish a wuta yana mata wani mayen kallo muryansa sounding really sweet and charming yace  fadi gaskiya toh Pretty girl dasauri tabude manyan idanunta dake jike da hawaye for the first time ta kallesa, hada idanu sukayi saitaga idanunsa sundan kankance sunyi ja kaman zaiyi bacci yasaki fuskansa sosai ga signs na alamun kaman murmushi zaiyi yana kallonta bata taba ganin fuskansa so close haka ba and so asake haka, yana kallonta still sounding very sweet kaman yana lalashinta yace  do you want a kiss before ki gayami??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n meya samin ke kuka jiya ? Tsabagen tsoro da yanda gabanta yafadi batasan sanda ta damke bakinta ba ta harde lips nata gam, dan murmushi Salim yayi Safeerah tazaro idanu sosai tana kallonsa ganin murmushi kan fuskansa, calmly yace  speak Madam Salim jin ana bude kofa a sama yasa ta birkice tai raurau da idanu ta kallesa hade fuska yayi ko ajikinsa baima da niyyan sakinta, rasa yanda zatayi yasa cikin yar kankanuwan murya tace  I felt bad na shiga tsakanin ka da Matar ka, I m regretting aurenka wlh, dama banyi ba, naga yaune bikinku, toh shine abinda yasani kuka tunda take magana yake kallonta somehow he sensed taga hotunan bikin cus an gayamai bikinsu is trending a social media, calmly yace  mena gayamiki about social media? Dasauri tace  Salma ta nunamin a wayanta tsayawa yayi shiru yana kallonta dasauri ta runtse idanunta ko kadai batai tsammani ba kawai hugging nata taji yayi tsamtsam ajikinsa ya manna hancinsa cikin gashinsa a gefen wuyanta yayi lamo ajikinta yana shafa bayanta kaman karamin yaro jikinta yadauki rawa sosai tanaso ta tureshi takasa sai kallon bene take tama kasa magana, cikin wata murya kaman batasa ba yace  auren dakike regretting kinriga kinyishi and its forever and ever, you re stock with Major Salim Pretty! Wani sanyi taji jikinta yadauka, murya chan kasa ahankali kuma yace  hawayenki saidai su kare nothing is going to change that! Bye
EPISODE 4?? 5??



Kawai Salim yasaketa yajuya da sauri yabude kofa yafice, sulalewa Safeerah tayi tazauna anan kasa jikinta yawani irin mutu, somehow she feels kaman hug daya mata na lallashi ne amman kuma bakar magana yagayamata a hug din ya maida mata da martanin tai nadaman aurensa data fadi, baice mata anything about bikinsa yauba, abu taji yatokare mata wuya, jikinta duk ya mutu gabaki daya kamshinsa takeyi, duk tai sanyi batasan mesa ba takai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login