Showing 45001 words to 48000 words out of 160450 words

Chapter 16 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

97

yadan fuzar da iska yana gyara murya haryakai floor da zasa kofan yabude yafito, yana kokarin shiga office na mahaifinsa Daddy nafitowa sanye da suit da mukarrabansa abaya yana magana dasu da turenci, ganin Salim yasa yadakata looking extremely suprise yace  Son! saiya juya ya kalli ma aikatansa yace  kuje start the meeting without me I will meet you half way anatse Salim yace  Dady kaje meeting din I will wait dasauri Daddy yace  no, no, meeting can wait not my Son muje cikin office nasa suka wuce mai kama da office na shugaban kasa while ma aikatansa nafita, maida kofan Salim yayi yarufe gabansa yadan buga bawai na tsoro ba cus gaskiya baida tsoro kawai na baisan yanda Dady zai dauki zancen bane sabida his father is just like him, halinsa yadauko, saisa basa taba jituwa, zama Dady yayi bayan yacire jacket na suit nasa yayi hanging ya zauna yace  yesss to wat do I owe this visit yau babban soja Salim yazo office dina, uhnnn remind me of that your tittle ko matsayi yayi maganan yana kallon Salim yana daura yatsansa kan lips nasa kaman mai tunani yace  i remember Major! Barka da zuwa Major Salim! Kansa ya sauke kasa baisan mesa Dady is like this with him ba more like bullying but baiso yakira abin bullying, Dady hates yazama soja with passion so all this years he uses it to make him feel bad, ahankali yakai hannunsa yadan sosa kai Dady sa dan boko ne sosai, gasa dan gayu baya tsufa, yanda yake lurada kansa har mamaki yake bama mutane, calmly Salim yace  good morning Dad batare da Dad ya amsa ba yace  mekazo nema wajena? Meya kawoka my company, kana garin nan amman saikaga dama kake zuwa gida ka kwana, tunda kadawo daga China I saw you once, skip the formalities I know ba gaisuwa yakawoka nan ba, what is it Muhammad Salim? Yanda Dady ke kallonsa ido cikin ido haka shima Salim ke kallonsa cikin wata yar murya that is straight and directyace  Dady I ve seen that girl Babansa na kallonsa kur bayako kyaftawa yace  the one that saved you five years back sanda aikin sojanku yakusan hallakaka ? Hada lips nasa yayi ya gyadamai kai yayi yace  eh Dady she comes to my construction company for IT this week anan na ganta Dady yace  okay nice run her a check, idan baka da kudi I can tell my accountant yayi running check din dan shiru yayi yasauke kansa kasa, Daddy yakara natsuwa sosai yana kallonsa yana nazarinsa.  I m not here for check Dad ahankali Daddy yace  Salim dago kansa Salim yayi ya kallesa, Dady yace  then what are you here you indai ba check ba? Ijiyan zuciya ya fuzar cikeda dakewa yace  she s going through alot Dady all because of me, har aure aka mata 6month mijin yasaketa, she has a son yanzu cikeda rashin kulawa da nuna baiga wani abuba or important na story ba yace  and? I just said run her a check, sponsor the boy to school idan kanaso unless there s more, but money can solve any problem datake ciki sauke kansa kasa yayi yayi shiru na kusan 1min kafin anatse yadago kansa yakalli mahaifinsa da kyau yace  inaso na aureta Dady! Yanda maganan tasauka akan Dady baisan sanda yamike tsaye yabuga table na gabansa sosai yace  wat nonsense! gently Salim ke kallon mahaifinsa, hade fuska Dad yayi dan ransa yayi masifan baci yace  just 12 ne ko 11days to aurenka kazo kanamin maganan zaka auri wata chan da bansan daga ina take ba, sabida wannan aikin sojan ya maida mana da yara marasa tsoro ko shakkan iyayensu, an kekashe muku zuciya you feel zaka iya tarana da kowace kalan banzan zance, look at what becoming a soldier ya maidaka! Daddy ya nunasa da hannu yace  look at you Salim very heartless emotionless wicked man! Dan sauke kansa kasa Salim yayi baice komiba, Dady yacigaba da banbanmi.  Za a fara shagulgulan bikinka nan da 3days is something wrong with you Salim koko yarinyar tamaka asiri ne ? Yakalli Salim yana jiran amsa amman baice komiba, Dady yace  are you that heartless ka kasa tunani how Nana Khadija will feel few days to bikinku mijinta na zuwa da maganan zai auri wata? You know me very very well I don t believe in polygamy ban yarda da aure dayawa ba, babu abinda yakai mace daya zaman lafiya da kwanciyan hankali, yaranka su taso kansu ahade, can t you see mahaifiyarka? She s always happy sabida batada competitors, she s fulfilled and satisfied, I make sure na sama maka auren one of the best, my childhood friend Haruna, Yar Niger ya aura, buzuwan yarinya that is very educated she s just 25 ana maganan bikinku kana kawomin wani maganan banza da wofi, well listen to me, I m not in support of this, babu abinda kakeso aduniya da ban makaba, kayi degree harda MBA kazo kasameni kanason soja, nahanaka bakaji ba zan iya using other means to stop you from becoming a soldier but ban hanaka ba I let you have your way regardless, kasameni kanaso ka bude companyn ka, al adan tundaga my grandfather yara works a company iyayensu kai kace no kafi karfi kayi aiki awajena fine ban hanaka ba kabude, ko kana Nigeria baka cika zama gida ba sai barrack ban hanaka ba, you are 39 all this years ban dameka dakai aure ba dudda mates naka sunyi sai yanzu ka kawomin maganan banza da wofi! Ban yarda ba at all nagayamaka baki Salim yabude zaiyi magana Dady yanunamai hannu yace  quiet! I don t wanna hear a word, and I will consider nida kai bamu taba magana on this topic ba kajini stand up and get out of my office! Ko motsi Salim baiyiba yakalli Dady sosai dake kallonsa, Dady yace  ohh bazaka fitaba! Nayi kadan na kora Nigerian Army Major out of my office ko ? Ahankali Salim yamike yajuya yafara tafiya Daddy yace  nonsense! Chak ya tsaya saiya juyo yakalli Babansa yace  Dad kataba tambayana for once ko inason Nanah Khadija? Koko na amince da aurenta? Cikin fushi Daddy yace  sabida ba yardanka ko amincewan ka nake nema ba Salim! Khadija is my choice diyar aminini na and dole ka aureta, moreover kai ka kalli wannan zuciyan taka dake cike da wickedness da rashin da a nada space na soyayya ko san mutum? Of course I know bakason Nana Khadija sabida mutum like you is not capable of loving anyone a riga an cire emotion dinnan a filin yaki! Baki Salim yabude zaiyi magana Dad yacemai  get out before I loose my temper dan zan sabamaka sosai wucewa Salim yayi wajen kofa haryasa hannu zai bude kofan ya tsaya yajuyo yakalli Dady calmly yace  Dady I know kai mahaifina ne saisa natako zuwa nan na sauke hakki nabaka hakkin ka, I am an adult that can make decision about my life, I don t need you kamin aure zan iyayi dakaina, I am simply here dan na sanar dakai zan auri Safeerah and make her my wife today! Yana maganan yajuya yabude kofan yafice Baffan sa yagani agaban office din ya tsare Salim da idanu murya ciki ciki dan ransa Salim yace  ina yini Baffa yawuce abinsa bai jira amsan sa ba yasauka kasa yakai wajen parking yana kokarin bude motansa akace Salim, juyowa yayi Baffan sa yagani hakan yasa ya tsaya Baffa yazo wajen yace  Salim mesa zakama mahaifinka wannan furucin? Wani aure kake shirin yi bayan ana shirin bikinka Salim ? Ahankali yace  Baffa ni yaro ne? Bashi zai ciyarmin da matar dazan aura ba, he think sabida yahani zan hanu, idan bazaku nemanmin auren ba zan nemi wasu sujemin, i am tired of the way Dady ke treating dina kaman ba shi yahaifeni ba, he was never there for any decision nawa daman, why did i even come here today thinking zai yarda? Baffa stay out of this sai ajjima yabude motansa yashiga yaja abinsa yatafi, juyawa Baffa yayi yakoma office na Dad yashiga har lokacin yana tsaye yana huci yace  Yaya kaji maganan banzan da Salim yake gayamin? Is because ka lallabani that year na hakura ban kira an koresa daga camp na soja ba, look at what this boy becomes today eh Baffa baice komiba yawuce fridge na office din yabude yaciro ruwa ya tsayaya a glasscup yazo yamikamai yace  sha karba yayi yakai baki ya kurba ya ijiye cup din Baffa yace  zauna to muyi magana Aliyu zama Daddy yayi ahankali yadan sauke ijiyan zuciya, Baffa yace  kadaisan yanda nake yabanka in terms of sauraron yara da biya musu bukatunsu ko runtse idanu yayi yace  nasani amman abinda Salim yazo dashi ba me yuwa bane Yaya kagane, bikinsa saura kwana goma yazo dawata magana kumama bazawara zai aura haba Baffa yace  to menene a bazawaran eh? Dasauri Dady ya kallesa hannu Baffa yadagamai alamun ya isa yace  calm down kawai kaduba zancen, auren nan kaika hada dakazo mai da maganan baice a a ba, yanzu yazo maka da tasa saika yarda kaima me aciki he s matured enough to hold both of them, kadena treating Salim kaman wani yaro wani kallo yama Baffa yace  yanzu anma yar karaman Nana adalci? Baffa yace  shi fa namiji mijin mata hudu ne kowa yasani sabida baka yiba doesn t mean is wrong, bagani da mata biyu ba Dady yace  ai kaga har yau bana shiri da amaryar ka Uwargida ce tamu murmushi Baffa yayi yace  dan Allah ka saurari yaron nan stop trying to control Salim the more kanayi the more yana kufce maka sosai yakalli Baffa yace  ba a haifi yaron dabazan controlling ba, mubar maganan cus I will never ever support auren nan wlh kuwa .
EPISODE 2?? 7??



5 na yamma za a shiga aikinsa around 4 yashigo hospital din yau tukasa ake aka budemai baya yafito yana sanye da kayan sojoji, wucewa cikin hospital din yayi zuwa dakin yayi knocking tareda Sallama Mama tabudemai tace  Salim shigo shigowa yayi yakallesu yace  ina yinin ku, ya karfin jiki Baba atare sukace da sauki, kujera Baba ya nuna masa yace  zauna Salim zama yayi ahankali yana tunanin ina Safeerah da Waleed basa dakin, dan shiru Baba yayi chan yace  mesa kake taimakon Safeerah Salim? Mahaifiyarta ta sanar dani komi hartakardun filayen an nunamin, in everything this is the only question nakeda shi, na ganka naga mutum mai amana da fadin gaskiya, aiki za a shiga dani bansan ko zan fito da raina ko akasin haka ba, Salim ka gayamin mesa kake taimakon Safeerah ? Shiru Salim yayi kaman yana tunani sai chan yakai hannunsa na dama yadaura akan hannunsa na haggu ya yacire bitirin hannun rigansa yaja hannun rigansa sama gabaki daya har zuwa muscles dinsa da ananne rigan taki matsawa sama, hannunsa na haggu a kone fatan takoma mai tabo gabaki daya dinnan Mama tace  Subhanallahi kataba yin hatsari ne tabon kuna nake gani haka gabaki dayan hannunka? Meya sameka haka? Dago kansa yayi yakalli both Mama da Baba ahankali yace  shekaru biyar da suka wuce abin yafaru sai yayi shiru yace  lokacin ina mata kin lieutenant a soja nazo kano wani aiki ina gudu a titi wani yaro kawia ya shigomin da gangan bayan na kaisa asibiti yace na kaisa gida ina shigowa layin naga kawai an taru akaina an kaini wajen taya aka kulleni yayi shiru yadan lumshe idanu kaman he s remembering something ahankali yace  I dont know meya faru but nasan Allah ne kawai ya kubutar dani daga wutan data faraci takama hannuna rigata ta kone na gudu awannan babban unguwan gidanku na fada! Yayi shiru Baba saiya shiga kokarin mikewa zaune da kyau Mama na rikesa, cikeda mamaki yace  kaine mutumin da Safeerah taboye agidanmu lokacin nan? Ahankali Salim yace  nine Abba, bayan an tafi dani nayi sati a ICU na shaki hayaki sosai na wahala dan saida nayi wata daya a hospital inajin sauki babu wanda na fara nema aduniya sai ku!Saida na hargitsa anguwan nan da Kano ina nemanku ana kuma nemanmini ku yayi shiruu yace  nadade ina neman ku dan na godema Safeerah da iyayenta amman ban ganku ba, kullum Safeerah na raina ranan daya kawai naganta a kampanina! Baba da Mama sukai murmushi Baba yace  Allah kenan! Iko saina Lillahi! Ijiyan zuciya yasauke saikuma yadago yakalli Baba da Mama dasukai shiru duk suna kallonsa ahankali yace  nasan this is not the right time! Baba ni ba yaro bane shekaruna 39 ina neman arba in in few months time, dan haka Baba inaso kubani auren Safeerah! Atare Baba da Mama suka kallesa, Mama tace  Salim nasan kaganta da d a amman dudda haka hakkine mu gayamaka bazawara ce fa Safeerah, ta taba aure, tayi zaman aure na watanni shidda, tanada yaro Waleed dake neman shekaru uku he is 2yrs 7months gyadama mata kai yayi yace  nasani Mama! Zan aureta ahaka, ko tanada yara goma zan aureta, zan rike yaran kuma idan za a bani, sannan zan riketa itama amana Safeerah tamin komi ita Allah yaturo ta ceci rayuwana! Mama da Baba sukai shiruuu, sauke ijiyan zuciya Salim yayi yace  Banbata gidan nan danta aureni ba! Kafin namata maganan aure nabata gidan bata amsa ba, I only use auren sabida nasamu ta amsa kyautan, Abba badan komi namata kyautan nan ba saidan hallaci sanadina gidanku aka kone is only right na maisheku gidanku dan Allah ku karbi gidan Abba Baba yayi shiru yana sauraronsa Salim yace  Abba agidan mu nine babba inada kanni hudu daya na miji uku mata, daya tayi aure, biyu na gida basu yi ba, Abba inason kannina sosai especially matan sabida sunada rauni, all I want is na kula dasu, bazan taba cutar da Safeerah ba, zan kula da ita zan killace ta, kome zanma Safeerah bazan taba iya biyanta abinda tamin ba, shekaru biyar kenan ina nemanta ido rufe yanzu da Allah yahadani da ita bazanso takara kufcemin ba, ina so na auri Safeerah Abba! sun mugun natsu da Salim the way yake maimaita yanaso ya aureta is so deep for him da kana iya gan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i a kwayan idanunsa dudda mutum ne shi mai wuyan ganewa, dudda bawai sun sanshi bane but yashiga ransu, banda haka ya nada natsuwa sannan ba yaro bane kaman su Abbati dan babu abinda yara suka iya sai shirme da yawon party, ga uwa uba gidan chan sunce kar Safeerah takara dawowa sannan yayarsa daya sani kaman yanda taki sayo abincin Waleed makarantanta ma ba maganan shi yanzu, to da wannan wahalan ba gwara sun aura mata Salim mai sonta ba, wanda yadade yana nemanta, shima yagaji da halayyan yayarsa zai shiga gidan da aka bawa yarsa tunda sadakinta ne da kyauta ne bazai zama comfortable ba but yanzu natane aure yabata, as long as yarsu is safe burinsu yacika, and yaga Salim can give yarsa that safety da babu wanda zai kara hantarar ta.
Anatse Baba yataba hannun Mama kamawa tayi ta matse alamun ta yarda hakan yasa Baba yace  mun yarda dakai, ni mahaifin Safeerah nabaka auren ta, ina fita daga asibiti katuro magabatanka mu daura aure banson hayaniyan biki albarka nake nema a wannan auren nata karo na biyu kaji Salim! Karikemin Mamanah amana, bana wasa da yarinyar nan ina matukar son Safeerah ita kadai Allah yabani, tanada taurin kai da kiriniya amman Safeerah tafi kowa kirki aduniya tanada zuciya mai kyau, nabaka aurenta Salim, Allah yamuku Albarka! Ahankali Salim yace  Ameen Abba nagode!
Shigowa Dr Isa yayi da surgeon yace  Baba ka shirya? It s time murmushi Baba yayi yace  na shirya Mamana na masallaci tanamin addu a ba tsoro araina muje Doctor, saina fito Salim Gyadamai Kai Salim yayi yace  Allah baka lpy Abba .
EPISODE 2?? 8??





Saida aka shigar da Baba operation room sannan yabar Mama kadai awajen yafito shi baije wajen masallacin ba but daga inda ya tsaya yana hango masallacin.
Hangota yayi tafito daga masallaci she is still with that hijab, day 3 kenan she s still wearing the same thing stubborn girl, eyes nata sun sabe today but har yanzu basu gama washewa ba saida tafito tajuya tai wani dan karamin murmushi tamikama Waleed hannu alamun yazo da sauri yakama hannun yana wasa slippers nata tasaka tajuyo tafara tafiya out of nowhere wani mutum haka yatare gabanta yaga yana mata magana hakanan Salim yaji abu just hit his heart, kuma sai yaji zafi sosai kaman ciwo does he have heart problem ne? Ya tambayi kansa saiya juya zai koma ciki ina yaji in all levels yakasa kawai saiya juyo yasake kallonta bawai murmushi take ko magana ba but ta tsare mutumin dake mata magana da manyan idanunta ko kyaftawa batayi amman shi bata iya kallonsa haka kawai yaji bazai iya daurewa ba cike da izza yashiga tafiya one one kaman daga sama suka gansa awajen gaban Safeerah ya tsaya yama mutumin wani mugun kallo yace  lafiya! Wlh ayanda muryansa yafito ba mutumin kadai ba har ita Safeerah saida gabanta yafadi gashi yamata wani babba agabanta sosai, adan daburce mutumin yace  tambaya nakeyi daman kan war& &   meya sami securities dinchan dabaka tambayesu ba kana tambayan matan aure! Dasauri mutumin yace  ayakuri yallabai, ayakuri Oga yajuya da sauri yawuce daidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login