Showing 54001 words to 57000 words out of 160450 words

Chapter 19 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

133

me da duk bana ganin this amazing features naki? Yadan fuzar da iska kadan yace  I know kalamai na are hurting you but I have to tell you the truth! Yasakeyin shiruuu chan yace  Nanah Khadija bazance nafasa aurenki ba but nafada miki gaskiyan abinda ke zuciyata the ball is in your court, idan after knowing the truth still kinaso ki aureni ahaka is fine, idan kuma kinji mutum irina doesn t deserve you, kin chanchanci ki sami better man that will see you for you and fall for you please call off the wedding i believe that is the right thing to do, but decision din naki ne! Yanda zuciyan Nana yawani rirrike mata she thought she was dying in that car, batun yauba she knows baya sonta but tanata delulu tana yaudaran kanta tana gayama kanta haka sojoji suke da murdaddun hali, gasu abaibai, basa nunama mata so da sauransu, but she was wrong yaga wacce yakeso dagudu ya aureta, bayan ya aureta yau yazo gidansu, gidansu dataketa rokonsa yazo yaki but yau yazo sabida yagaya mata baya sonta karta auresa sabida yasami wacce yakeso shi ya aura, bude idanunta tayi ta kallesa tanaji kaman ta kashesa takallesa idanu cikin ido tace  na tsaneka Salim! Na tsaneka! Na tsaneka! Tafashe dawani irin kuka bana wasaba tace  duka yan uwanmu from across all garuruwan Nigeria da yan Niger ma suna gidan nan! All my friends na university all of them na gidan nan! Souvenirs na bikinmu with printed names namu ajiki duk suna nan infact yau an raba wasu ma na kauyawa day, Salim ka kalleni I m just 25yrs kamin adalci? Are you trying to turn me into a laughing stock aduniya? Kamin adalci? Wat wrong have I ever done to you? Kamin kishiya kakuma gayamin ka tsaneni bakason aurena ka kyautamin? Tafashe da kuka sosai Salim yayi tsit cus she s really hurt, imagine now she s feeling hurt to ta auresa fa? He don t wanna hurt her so menene amfanin aurensa? Bayan hannu takai ta share fuskanta tass saitai murmushi ta kallesa tace  ni ba yarinya bace i know how the world works, kai kasami wacce kakeso ka aure sharp sharp kazo kana gayamin baka sona amman kabarmin hukunci na zartar idan zan aureka ko zan fasa auren ko? Tai shiru saikuma tai murmushi tace  all I want to do is to hurt you real bad Salim! Kaman yanda kai hurting nawa kacimin mutunci, maybe the only way zan iya hurting naka is ta hanyar aurenka da bakaso nayi din! So I will think idan zan fasa auren ko zan aurenkan dama kace the ball is in my court i promise you i will play the ball well and it will hit the right spot, budemin kofa nafita tai magana azuciye, baice komiba ya danna lock tabude motan tafita ko kofan bata rufomai ba yabita da kallo kafin ya yunkuro yarufe kofan da kansa ya kunna motan yatafi.


NOW READERS BE THE JUDGE!

MEKUKE GANI SHINE DAIDAI TSAKANIN NANA DA SALIM? AUREN KO RASHIN SA???

SALIM YACIKA TSAURIN RA AYI KO??

DA GASKIYAN DADY DAYACE YANADA WICKED HEART LOOK FA KO TAUSAYIN NANAH BAIJIBA =ؔ?

KUNA GANIN SAFEERAH ZATAJI DADIN ZAMA DA MAI MURDADDEN HALI KALANSA KUWA??

IDAN AKA FASA AUREN AKWAI BALA I TSAKANIN IYAYEN SALIM DA SALIM WANDA SAIYA SHAFI SAFEERAH SOSAI KOH???

KU KASHE WUTAN NAN MEYA KAMATA AYI NE??


WAIT GA IMPORTANT QUESTION WAI SON SAFEERAH MA YAKEYI NE KO MENE SHI SALEEM DIN???
EPISODE 3?? 3??




Ahankali Layla tace  Ammi dan Allah kiyakuri dan Allah, Ammi kumai addu a, this is dsame thing that happened dazai zama soja, dazai bude company sa, Ammi I m sorry but idan ban gayamiki maganan nan ba zata iya kasheni, Ammi you better than kowa kinfi sannin waye Salim, why in the first place ma zakima bar Dady yace yazaba masa mata when kunsan halinsa? Kubarsa ya nemo mata da kansa kunhadasa da yarinya when kunsan waye shi da how he is? Ammi ko ya auri Nanah inbadai wani ikon Allah ba bakin ciki zakisha kuyita sulhu, mesa zaki yarda Ammi tace  yazanyi da Babanki? Daya hada auren tareda abokinsa I was not there daga baya yake gayamin yama Salim mata Layla tace  Ammi ai sai ki barsa suyita gwabzawa dashi da Dady daya hada komi, when he knows Salim is just like him, shi Dady akwai wanda ya isa ya chanzamai ra ayine? Please Ammi kidena damuwa just pray Allah knows best, Allah knows why all this is happening kinji Ammi na lemme hug you Layla ta tashi ta rungume Ammi for the first time Ammi tayi murmushi tace  yara mata rahama ne wlh! Meenal is so lucky tasami my beautiful angel Layla as her Mom, kinga Yara maza are nothing but headache especially yayanki Salim murmushi Layla tayi tace  Ammi Yayana is the best wlh, idan ka fahimce sa he is the simplest person kawai yanada wuyan sha ani ne she comforted mahaifiyarta sai wajejen 12 nadare tabar dakin.
**

Shigowa boxing arena KB yayi just about 15 people ne aciki duk suna tsaye suna kallon Salim dake cikin ring dawani soja suna boxing yana sanye da short na gym da riga mai kama da singlet all black, hannunsa daya normal daya a kone ga handglove a hannunsa suna boxing sosai, boxing is his hobby yawanci yana cikin morning routines nasa idan bazai fita aiki da wuri ba, sai tafi ake clap, KB yace  Zero you have a guest Salim na boxing abinsa batare daya kallosa ba yace  who ? KB yace  Baffa ne! Chak ya tsaya yana dagama sojan hannu alamun yadakata yana zufa sosai ya kallo KB batare dayayi magana ba, KB yace  ba a barsa ya shigo ba saida yakirani wai wayanka akashe, come he s outside dan ijiyan zuciya yasauke yana zare handglove din yadaga rope yayi wani tsalle yasauko yawuce yadauki wani karamin towel yashare fuska ya yafa akan shoulder nasa yafito yana tafiya awani bubbude yana tafiya like a damn bijimin lion, Baffa na tsaye gaban motansa awaje ya hangosa kawai tsare Salim din yayi da ido namiji iya namiji kakkaura, murdadde, he looks like mutum dazai iya taking down 50 men atare in seconds kace zakai controlling is not possible, Ibrahim must just find a way to respectfully coexist with dansa dinnan Salim, babu kawai yanda zaiyi da shi ne karasowa wajen yayi ya tsaya yakalli Baffa yace  ina kwana Baffa murmushi Baffa yamasa yace  mesa ka kashe wayanka Salim? Dauke kansa yayi yakalli gefe batare dayayi magana ba, ahankali yace  Babanka yakira family meeting I come to get you ahankali yace  I need to be in office Baffa yajuya zai wuce anatse Baffa yace  Muhammad Salim! Dakatawa yayi ya tsaya, Baffa yace  I always excuse behavior naka sabida I believe na fahimce ka sama da kowa Salim, but today I will not, kahakura da office kaje ka shirya muje gida tun jiya ake kiranka ba a sameka ba dan kallon Baffa yayi he respects Baffan sa alot ahankali yace  okay bari nai wanka zanzo, katafi ahankali Baffa yace  zan jiraka
Wucewa yayi abunsa yana jogging while Baffa ya kunna mota yabisa abaya har zuwa estate nasu acikin barrack din yabada izini abar Baffa yashigo yashigo har zuwa gidansa yayi parking yafito yashiga gidan ya zauna a falo while Salim yawuce sama yaje wanka yayi ya shirya yau jean da Riga yasaka dark blue jean yasaka long sleeve shirt mai box box na rakflauren white and blue yafito yana kamshi sosai yasaka glasses a idanunsa yace  Baffa kawo key I will drive basa key Baffa yayi suka fito suka shiga mota a mota ne ma ya kunna wayan nasa ya ijiye suka tafi gida.

Kashe motan yayi yafito yana zare glasses nasa suka wuce flat nasa cus side nasu akwai mutane Baffa na bude kofa yaga mutane a falon, Dady, Ammi, matayen Baffa su biyun suna kiran uwargidan Mama Kulu, sunanta Hauwa Kulu, saita biyun suna kiranta da Bathoul, sai kannensa duka Auwal Layla Ameerah Lubna, dakuma yaran Baffa su 4, Mama Kulu Allah bai bata haihuwa ba Bathoul ce ta haihu 4 din twins twins mata da set an maza, Hassana Hussaina, sak Hassan da Hussain Wanda duk mates din _u Ameerah ne, sai kanwar Ammi Anty Asabe, saikuma limamin anguwansu da Dady ke bama mahimmanci sosai yazama family member shima yana zaune da manyan kaya, one thing about Salim he hates fada agaban kanninsa and yasan Dady did this on purpose cus why should kannesa be there he can excuse Auwal and Layla sunada hankali but sauran fa, but ya hadiye komi yashigo yamaida kofa yarufe yakaraso cikin dakin anatse ya kalli iyayensa yace  ina kwanan ku Matayen Baffa da Anty Asabe ne kawai suka amsasa banda Ammi da Dady, kannensa duk suka gaidasa amsasu yayi yawuce yasami waje yazauna kan kujera while kannensa ma kasa hakan yakara bakantama Dady rai yanunasa da hannu yakalli Ammi yace  look at your Son Umma, look at him just take a look waje Baffa yasami yazauna yace dan Allah calm down Ibrahim haba mana let find solution, tell us why you called for this meeting wani kallo Dady kema Salim daya sauke kansa kasa yace  nakira dukanku gidana ne yau and this early morning sabida inaso ku gani kukuma shaida cin mutunci da toxarci da rashin da a da Salim yamini yau, Allah taimaki Malam me Annabi yace game da iyaye anatse Malam yace  Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yanadaga cikin fushin iyaye, yardan Allah yanadaga cikin yardan iyaye kujera Dady yabuga yana kallon Salim yace  I hope kana sauraron maganan Imam, yaron nan yaje gidansu Nanah jiya yace yafasa aure! Banda Ammi da Layla babu Wanda yasan meke faruwa sai Baffa duk aka kalli Salim ni Saleem zaiyi hurting haka sabida yaje ya auri bazawara! Runtse idanu Salim yayi, ahankali kanwar Mom Anty Asabe da yau da sassafe take zuwa tace  Son yanason Anty Asabe sosai gentle yadago kansa ya kalleta, calmly tace  mesa ka fasa auren Nanah Khadijah? Yarinyar da mahaifinka carefully selected for you kannensa ya yanajin nauyin magana agabansu ahankali yadaure yace  I dont want to ruin her life Aunt! I don t have feelings for her at all, sabida wani match making na iyayenmu bazanso nabata rayuwan karaman yarinya ba when I know akwai good men out there dazasu sota wholeheartedly then why waste her time in my house Aunt? I really do not love Nanah and bazan aureta ba Aunt no matter what! Dady jiyayi kaman Salim ya zagesa da maganan dayayi yawani tashi yazo gaban Salim ya kama gaban rigansa ya fizgosa tsaye yana ihu yace  wai ka dauka kafi karfina ne Salim eh? Are we mate ? Dasauri maza suka tashi harda Auwal ana rirrike Dady while Ammi tasauke kanta kasa kawai she can t watch this, Baffa yakalli yaran yace  kutashi dukanku kutafi only Layla da Auwal can stay kufita wucewa sukayi kowa yafita, Baffa da Liman suka kama hannuwan Dady daga wuyan rigan Salim da Kansa ke kasa yace  mehaka Ibrahim idanfa rai yabaci sai ankai zuciya nesa, mehaka kakeyi? Cikasa sakinsa Daddy yayi yana huci Auwal yazauna kusada yayansa yana gyaramai wuyan riga, Dady da ake rirrikewa ana tafiya dashi yace  waye kai eh Salim? Major banza Major wofi, zan tattakaka, zan daddake ka, in mammareka, inkuma ci ubanka inga me zaka iyayi, kasa sojoji su kulleni a guardroom who are you eh ? Yanda Dady ke magana woh zaka dauka da tsaransa yake magana, kaman akabarsa zaiyi dambe da Salim ne yana daga murya sosai suna rikesa yace  ni zaka kawo ma maganan banza very stupid stubborn boy, after namaka everything, nasaka makaranta kazama what you are today ni zaka maida karamin mutum eh? Tasowa Anty Asabe tayi tace  dan Allah Baban Salim kayakuri kazauna please do it for me zama Dady yayi Anty Asabe tazo kujeran Salim tazauna gefensa tareda basa side hug tace  Son dago jajayen idanunsa yayi yakalleta baima iya magana ba, murya kasa kasa just the 3 of them zasu iya ji tace  look at your Mom kalli Ammin ka tanuna Ammi da kanta ke kasa tasa hannu a fuska kana gani kasan she is crying Mama Kulu na shafa mata baya, kasa kallon Ammi Salim yayi Anty Asabe tace  Ammin ka is crying, mahaifinka is all raged up duk sabida kai, naji ka auri Safeerah I support you I am not angry about it but sabida iyayenka ka yarda ka auri Nanah Khadija lumshe idanu yayi yabudesu yakalli Aunt dinshi murya kasa kasa but still they could hear him yan dakin yace  Aunt I care about my parents! They think I don t but I do wlh sosai, they re the most important mutane in my life, I hate seeing Ammi na in pains because of me or actions dina but Aunt yadanyi shiru kafin ya sassauta murya yace  da in lalata rayuwan Nanah Khadijah in dauki hakkinta bayan nasan bana sonta ko kadan bana kuma kaunarta gwara Ammi da Dad suyita fushi dani but I WILL NOT MARRY NANAH KHADIJAH!  Zan tsinemaka! Dady yamike ahaukace kaman zararre Ammi tadago kanta dasauri jin kalman da Dady ya mabata Dady yazo wajen baiyi wata wata ba jikake tassss! Ya daurama Salim mari ya fizgosa Salim yataso kawai Dady yashiga dukansa ta ko ina Ammi tafashe da kuka sosai ganin yanda Dady ke dukan Salim, Baffa na kama Dady Dad na cewa  wlh saina hallaka yaron nan, saina hallakasa Anty Asabe tace  Ibrahim menene haka! Zuwa mazan zasuyi dan kama Daddy Salim dako gezau baiyiba yadaga musu hannu yace  please ku barsa nobody should intervene tsayawa sukayi, Dady yace  you think ina mahaifinka i will not crack you ko, I will beat you and beat you harsai kace ka yarda zaka auri Nanah Dady dukan Salim yake tako ina da hannu ganin hannunsa yasoma zafi Jikin Salim kaman karfe yasa ya shiga juye juye ya yi wajen tv yazar1 wayan wuta yadawo yafara dukansa dashi yace  kace ka yarda zaka auri Nanah kona jimaka ciwo ko gezau Salim beyi ba kaman ba waya Dady ke laftamai ba, yanda Ammi ke kuka zaka tausaya mata cus Dady keeps beating konannen hannunsa wanda time to time kemai ciwo, itama Layla kuka tafara duk ana rokon Dad without intervening but yaki dena dukansa, yarda wayan Dady yayi yana haki sosai kaman zuciyansa zata fito shike duka amman yamafi wanda yake duka jin jiki, yajuya kaman mahaukaci yatafi kitchen sai gasa yafito da kwalban non alcoholic wine mai sanyi daga fridge yazo yadaga zai buga masa dawani irin sauri Ammi tashiga gaban Salim takama yaron tasaka sa abayanta da kyau tafashe da kuka sosai tace  karka kashemin d ana Ibrahim, dukan ya isa! Haba! Enough please! Tsayawa chak Dady yayi yana kallon Ammi dake kuka yace  kin batamin yaro yanzu ina hukuntasa kin shiga gabana ki tashi cikin kuka tace  are you still not seeing this boy is just like you? Kace sai yayi Auren nan dole yace bazaiyiba you are not giving up, he is not giving up either, the Salim that I know saidai ka kashesa he won t give in to your request, I won t stand here na barka ka kashesa cus bazai taba giving in ba, Salim is just like you Ibrahim Ammi tafashe da kuka sosai tana kallon Dad dake rike da kwalba yana huci kirjinsa kaman zai fita, ahankali Auwal yashiga gaban Ammi shima ya kalli Dady anatse yace  Dady please calm down, kaya kuri kaji Dad yakai hannunsa ya karbi Kwalban yamikama Layla ta amsa da gudu, anatse yace  Daddy tunda matsalan nan takici taki cinyewa this wedding don t have to get cancelled kaji kunya bayan ka gayyaci mutane, I will marry Nanah Dady! Kowa na dakin kallon Auwal yayi hatta shi Salim, strictly Salim yace  don t ruin yourself just because kanaso ka kawo karshen this issue Auwal kallon Salim Auwal yayi yay murmushi yace  Yaya I don t have any girlfriend, Dady nata fada dakai akan wacce bakaso, I can marry her idan she wants to tunda Dad yadage he wants her as his daughter Inlaw, I know for now banason Nana but ni my heart is not like naka da na Dad, ko banson mutum I can leave with him idan the person is good jininmu yahadu I can fall for him daga baya, ba shikenan ba problem solved Dad, please karka kara dukan mini Yayana! Ran Salim baci yayi ganin Auwal is just doing this for him yafizgo Auwal yana kokarin yima yaron magana Dady yace  Auwal you will marry Nanah Khadijah dasauri Salim yakalli Dady, Auwal yayi dan murmushi yace  okay Dad toh kufita please kowa yatafi Yaya let s go up kawai yaja hannun Salim sukai sama Layla ta bisu while d rest na fita daga dakin Dady yana cewa gidansu Nanah zasu yanzu daganan.

Suka shiga dakinsa yace  bari na dauko first aid box Dady yajiji maka ciwo, he also hit ur injured hand so bad yajuya zai fita kama hannunsa Salim yayi ya fizgosa, tsawa yadaka masa sosai yace  why did you get involve eh? Why did you do that for me? Are you trying to ruin your life ? Ransa yabaci sosai, ahankali Auwal yayi murmushi mai dan ciwo yace  the way bazaka taba yarda ka auri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login