Showing 72001 words to 75000 words out of 160450 words

Chapter 25 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

99

hate loose girls masu exposing jiki, look at your hair outside, gyalenki not covering your hair, your neck and jikinki, kina gudu akan titi? Wat is this? So kike duk mazan duniya suga jikinki susan kinada kyau? Mena gayamiki jiya? Kinsan ke matar aure ce ? Yanda yakema Safeerah ihu da wani zai fito zai iyajinsu, jikinta rawa yafara na bala i saitaga yakoma mata sak Abbati, this is yanda yake ihu yadawo gida tsakar dare especially idan yayi shaye shaye, daganan ya zare belt yafara dukanta yamata lis sai yahau kanta ba imani, yanda jikinta ke rawa was so intense da har kujeran datake kai yadauka takoma baya sosai ta jingina da kofa takasa kallonsa sai lips dinta dasuka fara rawa sosai, ta mugun mugun tsorata da Salim cus of the way he behaves, ijiyan zuciya Salim ya fuzar ransa ya mugun mugun baci kaman zai haukace and he sees ya mugun firgitata shida yakeso tarage tsoronsa, he just needs water to calm down a bit dan kirjinsa tafarfasa yake hakan yasa ya yunkuro dan ya mika hannu yadauki bottle water abaya wani irin ihu Safeerah tayi.  Mamaaaaaaa! Wlh da suna waje ba mota ba ihun datayi sai duka estate din nan yadauka dawani irin sauri ya kalleta kunnuwansa na amsa ihu daidai tawani taho luuuuu zata buga kanta a gear yakai hannunsa rufff tafada kan hannunsa gyalenta na faduwa jikin kujeran, bugawa kirjinsa yayi ihun daya mata shine harya tsoratata ta sume haka or wat? Ahankali yakai dayan hannunsa yadaura saman soft black gashinta yadago kanta daga hannunshi wani luuuu tadago muryansa ya daidaita yace  Safeerah! But ko gezau, faduwa gabansa yashigayi sai kawai yadan jirkito yajawota yasa kanta akirjinsa yakai hannunsa daya yadauki bottle water abaya yazo dashi gaba yabude da sauri ya tsiyaya a hannunsa ya ijiye goran yakai ruwan ya shafa a fuskanta, calmly yace  Safeerah!
EPISODE 4?? 2??



Motsi hannuwanta suka shiga yi sai kawai jikinta yahau rawa takai hannuwanta takama hannunsa dake wajen fuskanta gam, today is the first time hannayenta ke sauka akan wani bangare na jikinsa, hannunta is so soft and warm, ture hannunsa tayi da muryan da bata fita fa kyau tace  karka dakeni dan Allah Abbati, kayakuri Innalillahi&  surutai tafara da at a point baya ganewa sai kawai yakai hannuwansa biyu bayanta yasata a kirjinsa da kyau yawani matseta yana daura bakinsa saman kanta dake kamshi sosai yace  shiiiiii it s okay babu wanda zai dakeki! Shiiiiiii ahankali tasoma rage surutan datakeyi saitai shiru tareda manna kanta ajikinsa shima sai yayi shiru having wani kalan feeling of peace da natsuwa da bai taba jin kalansa ba tunda Allah ya halitto sa a duniya, motsin datayi yasa ya zare hannyensa daga bayanta yana zare fuskansa daga saman kanta, bude idanunta rass Safeerah tayi jinta a kirji mai bala in taushi da kanshi yasa adaburce tafito daga jikinsa tana komawa baya tama kasa kallonsa sai hannayenta data daura saman kanta ganin bataji gyalenta ba yasa tajuya mai baya tana neman gyalen, gashinta yabi da kallo kasa daurewa yayi yamika hannu yataba jelan gashinta dasauri tajuyo hakan yasa yacire hannunsa jin gashinta ne, tadaura gyalen saman kanta, ahankali tace  I m sorry bazan kara ba cikeda isa yace  good! The next time kika sabama dokata you will be punished dan kallonsa tayi aranta tace  wani irin miji kaddara yasa naje na aura? Ko tausayina baijiba na suma a reality ta gyadamai kai batai magana ba, dan sassauta murya yayi yace  wacece ke tare da Waleed? Anatse tace  my cousin Yasmeen yarinyar Ummi dakai magana da ita baisake cewa komi ba yace  kawomin credentials dinki gyadamai kai tayi tabude kofa ahankali tafito ta maida kofan tarufe duk yanda yaso yadaure kasawa yayi hakan yasa yabita da kallo sai yaji abun nakara bata masa rai yanda tafito ahaka yadena kallonta, files na credentials dinta tadauka har tafito daga dakin nata sai ta sami kanta da komawa tadauki maroon hijab dake kan sallaya ta warware tasaka tafito, yana zaune cikin mota yaga tabude kofa ganinta sanye da hijab saiya sami kansa da tsareta da wasu mayun idanu hakanan zuciyansa tamai dadi sosai kusan ta goge duk wani haushi dayaji earlier dawowa tayi tabude motan da sallama tashigo tamikamai karba yayi yace  okay zaki iya tafiya gyadamai kai tayi sai chan da murya chan kasa tace  naje na nemo su Waleed? Jin yamata shiru yasa tadan kalleshi ahankali tace  Yasmeen batasan ko ina ba a Katsina take zama tazo hutu ne maybe bata gane gidan bane saisa basu dawo ba har yanzu batare daya kalleta ba yace  koma ciki i will look for them gyadamai kai tayi tafito ahankali tamaida kofan tarufe tawuce tashiga ciki yatada motan yayi kasan layin hanyar dayaga sunbi yabi hango playground na yara yasa kawai yayi wajen Yasmeen yagani tsaye Waleed na wasa sosai tana mai clapping, murmushi yayi kadan yana kallon Waleed wlh he loves the boy har ransa, parking yayi yabude mota yafito yazagayo Waleed na cikin wasa kaman ance yadago kansa yaga Salim dawani irin sauri yataho da gudu bai damu da kasan dake jikinsa ba Salim yabude masa hannu Waleed yazo da gudu kawai yadaga sa sama yace  Assalamu Alaykum Champion Waleed Waleed yace  w kumu salam murmushi yamai Yasmeen takallesu ganin Waleed ya sansa yasa tace  ina yini gyadamata kai yayi batare daya bata second look ba yace  muje gida bude gaba yayi yasa Waleed yarufe kofa yazagayo ya shiga mazaunin driver hakan yasa Yasmeen tadan taho tabude baya cikeda fargaba tashiga ta zauna, Salim yaja motan Waleed na wasa a kujeran har gidan parking yayi Yasmeen tace  muje gida Waleed make mata kafada yayi, batare daya kalli Yasmeen ba Salim yace  shiga ciki zan dawo dashi batai musu ba tace toh tasauka yatada motan yabar wajen, shopping yayoma Waleed sosai harda kayan wasa sannan yadawo dashi yakira Safeerah awaya yace  fito fitowa tayi shima yafito dauke da Waleed yace  Waleed go to Mom dasauri Waleed yamikamata ball dinsa yace  Ummyyy see murmushi Safeerah tayi tace  laaaa Abee yasai maka ? Dan kallon Safeerah Salim yayi itama saida tai maganan taji wani irin kunya saitaga kaman tana chusa masa yaron da ba nasaba, Salim kuma har cikin ransa yaji dadin sunan datake koyama danta yakirasa dashi, karban Waleed tayi batare data bari sun hada ido ba tace  angode tajuya tawuce ciki baya yabude yaciro ledan yazo wajen kofa ya ijiye yawuce mota yamata text akwai kaya gaban kofa sannan yatada motansa yabar wajen, saida sukaji tafiyansa Yasmeen tace  ke wannan hadadden mutumin ne mijinki? Kinga yanda yakeson Waleed kuwa kai amman wlh baida kirki, baiso na shiga gaba yasa Waleed awajen ya aikani baya maganan ba karamin dariya yaba Safeerah ba tace  Alhamdulillah na dauka ni kadai na ke ganin baida mutunci kema kin gani Yasmeen, saisa bana sonsa kawai sabida su Baba ne Allah ma yasani, amman ni I hate men, I hate aure! daidai text dinsa na shigowa, ahankali tamike Yasmeen tace  ina zaki ? Batai magana ba tabude kofa taga katuwan leda saitai gmmm hakan yasa Yasmeen tazo wajen tasa hannu tadauka tace  Waleed zokaga toys naka da sauri Waleed yazo wajenta suka zauna anan falo suna fito da komi Safeerah tamaida kofa ahankali tarufe tadawo kawai ta zauna tai shiru tana kallonsu barinma yanda Waleed ke murna toh he has not been getting toys ga snacks dayawa daban daban na yara, Parking mota sukaji anyi dasauri Yasmeen ta tashi tai window ganin su Mamanta da Momma harda Salma yasa tajuyo cikin whispering tace  ke harda matar nan da yarta daidai nan Baba yayi sallama yashigo Mama biye da shi sai Mom, sai Momma da Salma dasukabi ko ina na gidan da kallo idanun Salma na sauka kan iPhone 16 data gani a hannun Safeerah taji wani abu a wuyanta, yaushe su Baba da Mama suka fita daga gidan nan? Tasan suna nan fa dazu, suna hada idanu da Momma Safeerah ta sauke kanta kasa tajuya ahankali tace  ina yini Momma  lafiya kalau murmushi Zainabu tayi duk aka zazzauna Safeerah ta wuce zatai hanyar stairs Baba yace  zo Mamana juyowa Safeerah tayi ta kalli Baba ita suke boyema abu, Salma takalli Waleed tace  zo Waleed dina makemata kafada Waleed yayi ya manne jikin Mama yadena wasan ma dan sarai yaganesu, Momma dake kallonsa tace  harka manta mu rigimamme fitowa Yasmeen tayi da drinks da snacks, Baba yakalli Safeerah yace  badake nake magana ba Mamana Zainabu tace  zauna Safeerah zuwa Safeerah tayi ta zauna ahankali kanta akasa.

Anatse Zainabu Mom tace  nasan abubuwa da dama sun faru but yanzu ba lokacin maimaita kace nace bane, mu ukun nan iyayen mu suka haifa, zumunci yawuce wasa, komunaso ko bamuso duk jini daya muke anan, komi yariga yawuce, Momma mahaifiyarki ce Safeerah ke kuma diyarta ce, an samu sabani ada kwarai but yafiya yazama dole dan haka inaso kibata hakuri sabida arufe chapter gabaki daya abude sabuwa afara shirye shiryen biki Zainabu tai shiru duk ana kallon Safeerah data haderai sosai takalli Zainabu tace  ni bazan bata hakuri ba sai yarta Salma tabama Babana da Mamana hakuri! Ai iyaye basufi iyayeba, bakuma daraja tafini ko iko ba dazatai tunanin zata zagi iyayena ta gayamusu maganan banza bazata bada hakuri ba sabida sunada kudi mu bamuda shi dan haka ni nabayar, I am never going to live wannan rayuwan again, I am sorry Ummi but zumunci ba dole bane, and idan kunaso ayita daga yarta har ita Momma saisun bama iyayena hakuri ko sutashi su bar gidan nan! Kowa na dakin kallon Safeerah yake Safeerah ta bala in burge Yasmeen, Baba yace  Mamana kinkosan Momma Adda na ce? Ran Safeerah abace tace  Baba nikuma yarka ce! Mama ko kadan bataji zafin maganganun Safeerah ba, Ummi takalli Salma data batarai tace  sauka kasa ki duka kiba Baba da Mama hakuri dan kin musu ba daidaiba saukowa Salma tayi Safeerah na kallonta sosai tai murmushi tace  Baba and Mama nayi kuskuren abubuwan dana muku kuyakuri kuyafemin, bazan karaba, I am very sorry about everything saikuma tajuyo takalli Safeerah ahankali tace  I am very sorry cousin forgive me okay kasa yarda Safeerah tayi Salma Salma dai data sani ke bada hakuri haka, Baba yace  mun yafe miki Salma, Allah ya yafe mana gabaki daya yakalli Safeerah yace  Adda na don t have to tell me sorry agabanki, tana gaba dani kuma daga gidanta muke now kibata hakuri Safeerah ko zan sabamiki hawaye cikowa idanunta sukayi ahankali tace  kiyakuri Momma kiyafemin murmushi Momma tayi wanda iya lebe ya tsaya tace  bakomi yawuce Allah ya yafemu gabaki daya, ga yar uwanki nan Salma sai ayi komi tareda ita, ga Yasmeen itama tazo kuhada kanku kunji, let us all close the old chapter gyadamata kai sukayi, Momma ta kalli Salma tace  Feerah batace tayafe miki ba sake bata hakuri ga mamakin Safeerah sai Salma ta taso tana murmushi tazo gabanta sai kawai ta rungumeta tace  I m sorry Feerah! And I love you so very much, sorryyyy pleaseeeeee, I am ur big Sis fada dake is norms but baran karaba kiyakuri kinji, I love u alot wani sanyi Safeerah taji idanunta suka cicciko da hawaye tana tuna abubuwa da dama da Salma tamata takai hannu ta goge hawayen dasauri Salma ta taso takalli fuskanta takai hannunta ta share mata a fuska tace  I made my sister cry kiyakuri Kinji forgive me pls muryan Safeerah nadan rawa tace  yawuce nima kiyakuri duk abinda namiki Salma tace  yawuce har raina takara hugging Safeerah tana shakan kamshin datake da ita kanta mace tanaji kaman ta hadiye Safeerah balle kuma namiji sannan tasaketa tace  Yasmeen kutashi muje sama dakinmu mubar iyaye suyi magana Salma tasa hannu tawani kama Safeerah tana dagota sukai sama while su Baba suka cigaba da tattaunawa.

Sosai Salma tadinga hira dasu tun Safeerah bata sakin jiki harta saki jikinta suna hira dan gaskiya batada riko ko bakin zuciya, idan ta yafe ta yafe.
Sai yamma Momma tace tazo sutafi Salma tace ita anan zata kwana, Yasmeen daman tana nan haka ma Mom ga mai gyaran Safeerah, Salma so kawai tasan wanene me kudin daya chanza rayuwan mutanen nan haka? Who is he?.
EPISODE 4?? 3??




Around 6 na yamma ya sauka a lagos jirgin yan airforce yabi, wani gidansa dake Ikoyi yaje, shifa daman yanada yawan tafiye tafiye but wannan is work related, kawai he just wants to rest from all the bacinrai na this past few days sannan yayi prepping kansa for this walima and tarewan matarsa. Gidansu yacika dayawa ga gidansa na barrack ana aiki, duka duka yau is just 3days left a daura auren Auwal da Nanah, he just pray kanninsa enjoy this marriage and he wish them the best, May Allah bless union nasu, bazaije daurin auren ba cus baimaso yahadu da family ta at all yariga yabarta yabarta baiso kananun magana. While tarewan Safeerah saura 10days yau, sai ana 3days to tarewanta zai koma Abuja.
Wanka yayi yaci abinci cus yanada chef yakirasa kafin yazo daman yayi shiru he s just remembering the hug he shared da Safeerah, how he felt in his body baitaba jin hakaba, yakasa mancewa cus it s such a great moment for him, this days kuma bacci na gagaransa all because of the hug, what is happening to him? What is wrong with him? Shi yasan har cikin ransa, harga Allah sabida ya taimaki Safeerah ya aureta, he deeply cares for her sabida she deeply cared for him then, she was crying for him sosai seeing him in pain mutamun dabata saniba just because tagansa in pain, is that the reason yake jinta haka in his mind har bayaso yahadata da wata? He knows this Safeerah is one big reason dayasa he couldn t go on da auren Nanah, he just wanna see her smile, and happy, idan yaga she is sad he feels sad, yanzu he thinks he feels something else especially when she hugged him, and he keeps feeling the urge to go back for the hug maybe yamayi advancing, kiss, also love making, sake lumshe idanu yayi tsigan jikinsa natashi abun is too much kaman zai haukace sabida ita, kaman yakira yasa akawomai ita Lagos right now, sai kawai yakai hannunsa yadauki wayansa yayi dialing number ta, Yasmeen tafita ta zubo musu abinci, Safeerah na bayi, while Salma na kan gado har yanzu batai isha i ba su duk sunyi ganin wayan Safeerah na ringing taga Major Salim dasauri tadauka takai wayan kunnenta tawani kashe murya kaman yar mage tace  Hi Major Salim danzare wayan yayi daga kunnensa ya kalli screen sannan yamaida wayan kunnensa kawai ransa yahau baci da kyar kaman ana begging dinsa yayi magana yace  where s my wife ? Yayi maganan cikeda iko, sounding brutally rude cikeda rashin mutunci fa, wani iri Salma taji jin baida kirki irin he s not even interested in knowing waye ita data dauki wayan ko? Matarsa yake tambaya baida ma interest na sannin wacece ita ta dai daure cike da duniyan ci ta sake kashe murya tace  I am Salma Feerah s Cousin, she s using the restr& &  dip ya katse wayan daidai Safeerah nafitowa daga bayi dasauri Salma taji gyara fuskanta tajuyo tana murmushi tamika mata wayan tace  wai wannan miji naki kaman mai anger issue baima jira na gama gaya masa kina restroom ba, wai Allah sa dai ba mai dirkanki kika kwaso ba, dan masu kudin nan sai ahankali barinma sojoji Allah sa ba yayan Abbati bane wannan ba daidai Yasmeen na shigowa dakin tace  Allah yarabata da mutane irin su Abbati kekuwa Salma kidinga fadin alkhairi, not all men are bad dasauri Salma dataji kaman ta make Yasmeen tace  ke kinsan waye Soja kuwa? Me kika sani game da Soja? Lemme tell you kadan, kinga Sojoji akwai su da son mata, ga iya dukan matan kuma, ga hanasu fita wlh, ga bala in neman mata, mace daya bata isarsu that is masu tsoron Allah kenan da basabin na waje, ga uban kulle, basa barin matansu da kawaye, ga kishi maida matayensu ustazai suke wasu har nikabi sukesa matansu sawa, sannan basu da kirki ga bakin mugunta wucewa abinta Safeerah tayi tai kaman bata jinsu but gabaki daya duk maganan na kunnenta, somehow she s believes Salma cus zancen kulle da all those rules tagani, da sauransu, gabanta se faduwa yake, anytime zatai tunanin wani abu she remembers she s doing it for iyayenta da ba auren nan ba da yanzu suna gidan Momma an cigaba da wulakanta su inama ace zata sami wani aiki ko kwangila da zata sami kudi tasayama iyayenta gida dataji dadi wlh, kayan bacci tasaka tadawo ta zauna cikinsu zatai magana wayanta yafara kuka Yasmeen tace  yana kira again kai wannan miji naki na sonki Feerah daukan wayan tayi ahankali saita tashi daga wajen tazauna kan gado takai wayan kunnenta tana dan satan kallon su Yasmeen da Salma daba ita suke kallo ba tace  hello batare daya amsaba yace  next time tell those people su dena daga miki kira ahankali tace  tom sukai shiru kirjinta nadan bugawa gently tace  ina yini ahankali yace  how are you? Ya Waleed? Batasan mesa ba anytime ya tambayi Waleed wani irin sanyi takeji aranta mara misultuwa tanason aso Waleed, duk maison Waleed automatically yake stealing heart nata, ahankali tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login