Showing 12001 words to 15000 words out of 160450 words

Chapter 5 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

146

tuntuni kukan datake rikewa sai kawai yazo mata tafashe da kuka sosai mara sauti zuciyan Mama ya sosu iya sosuwa, her poor little child did not deserve this! Duka duka nawa take she s just 20yrs! Imagine sanda suke ghetto ma abinci na musu wahala but they re happy and awadace Alhamdulillah but yanzu ga kudin but rayuwansu yadawo ba tasu ba, Safeerah is always sad, rabon yarinyar da farin ciki tun suna Kano.

Matsowa tayi dab da ita cike da jarumta irin na mahaifiya takai hannu, hannunta takama tarike ta karbi jakanta da board din ta ijiye sannan ta rungumeta, kankame Mama tayi tana kuka tace  Mama nagaji! I hate this house Mama bayanta Mama ta shafa tace  shiiii I don t want maganganun nan, ya isa dena kukan tasaketa tawuce tabude kofan backyard tafito da ita kan wata yar kujera ta zaunar da ita tace  zauna nan ya isa dena kuka kar Waleed yatashi ya isa ta goge mata fuska, sannan takoma kitchen din store ta shiga tadauko wata kula wanda abinci ke ciki da goran zobo da spoon tafito tazo gabanta tabude kulan tana kallon fuskanta tace  nasan harda yunwa kikeji, ci abinci ki kinji yarinyata mai kyau, Maman Waleed Mama taja hancinta dan murmushi Safeerah tayi tasa hannu ta karbi kulan ta bude rice wanda tun abincin rana ne sai spaghetti tamata murmushi, Mama tace  ci maza karban cokali tayi ta sa hannu ta cire mayafin datai rolling ta ijiye, Masha Allah tanada gashi garda na hauka baki sidik kaman na yar buzuwa danma tai parking tayi donut da yawan gashinta yasa yayi kato sosai, kanta a gyare tsaf yana sheki, Mama ke gyaramata dan bata zuwa saloon, bata saka relaxer, batada kiba but tanada kirji sosai acike ga hips daya fito from yanda ta zauna, abincin ta debo cikin spoon takai bakinta, ijiyan zuciya Mama ta sauke now this is her daughter, Safeerah ta that never jokes with food, cikeda so tace  toh ba amin murmushin ba ko girkin beyi dadi bane ? Murmushi tayi mai kayatarwa takasa magana sabida yanda abincin yacika baki, Mama tace  maza cinye bari naje nakai abinci falo yunkurawa tayi zata tashi Mama tace  koma ki zaune kici abincinki zan iya komi Mama ta wuce ta shiga kitchen, binta da kallo Safeerah tayi ta sauke ijiyan zuciya In sha Allah saita zama wani abu ta kwashe iyayenta, abincin ta shiga ci tana sauke ijiyen zuciya duk yawan abincin nan tasss ta cinye ta ci nama tasha zobon ta mike tsaye dan an fara kiran magrib tabude kofa tashigo kitchen din tahada duk wanke wankan data gani ta wanke tsaf tana cikin mopping taji kukan Waleed cikin muryan bacci da muryan rashin iya magana yace  Um& & .myyyyyy dasauri ta jingina mop din tayi kofa zata bude taji Momma ta dakama Mama tsawa.  Kifita dashi daga falon nan mana bakiga Salma na waya bane, yaro sai shegen katon murya kaman gardi bude kofan tayi dayake Mama na nan dinning tana gyara plates da flask tana jijjiga Waleed abaya yana ganin Maman sa yawani fashe da kuka yana musu mutsun kwantowa yazo wajenta dasauri Mama tayi kitchen din tashiga kwantoshi Safeerah na murmushi tana washe fararen kananun hakoranta masu kyau cikin muryan yara tace  Waleely oyoyoo, ayoyooo ta karbi yaron yawani rungumeta yanakai hannu yana taba mata boobs yana wani irin rigima Safeerah takama hannunsa takai baki tace  kul, kul, kul bana hanaka ba, tututuuu not good Waleed tama hannun kiss sai yayi dariya na one second yahau kuka kuma, Mama tace  kuje daki kimasa abinci yasha, akwai tuwo ki gwada basa ko zaici gyadama Mama kai tayi tace  bari nakarasa mopping din saimu tafi Mama tace  barshi zanyi jeki basa abinci kinsan ba kirki Waleed yakeda shi ba idan yanajin yunwa zai kusan rusa mana gidan nan ne da kuka .
=ث?ITS NEVER TOO LATE=ث?




'

EPISODE 8??

TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?>?-?
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY=?? HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT =ء? AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA<؊?
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA=؃?
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K=?%?
wa.me/+2347012181461

Kankame Waleed Safeerah tayi tana murmushi jin abinda Mama tace tanamai kiss a farin kumatun shi mai nama tace  kaji abinda Mama tace ko Waleed wai ka iya kuka, oya to banda kuka muje muje dan Lukuti na tabude kofan kitchen din tafice dashi Mama tabisu da kallo tana murmushi Waleed har yasa ta mance ranta abace wani kuncin ma Waleed ke rage mata shi. BQ tawuce wanda yake dan karamin flat tabude kofan falo ne dakeda wasu old chairs aciki ga carpet akasa sai kitchen sai dakuna biyu Mama na daya ita an bata daya da sauri tawuce kitchen dinsu ta duka tana zaunar dashi akasa cus is very clean cikin lallashi tace  yauwaaa zauna kaga Ummy tama Walely abinci yanzun nan ko tana ijiyesa zata mike ya kurma uban ihu kukan dayake rikewa tuntuni daman magiya kawai yake yasakesa da kyau saiga hawaye, idan kaga Waleed na kuka mai hawaye is either an dakesa ko yanajin yunwa ta tsani taga hawaye a fuskansa sabida bala in tausayi yake bata, da sauri tadaukesa tace  kai Waleed toh dena kukan yunwa ne! Ishiru ishiru dasauri ta kunna heater na water kettle dake kitchen dinsu tabude wani drawer wanda abincin yara ne, ga Aptamil, Gerber rice, Friso Gold, Cerelac, tarasa mesa haryau Waleed yaki yarda yaci normal abinci saidai yataba idan yaga dama ya dandana but abincin nan sune abinda yakeso yayi kuma considering as food, ko yadaure yaci tuwo is as if cikinsa bai dauki tuwo as food ba sai yaci this food, yanason tea ma yanasha but tea baya rikesa, tun Waleed na yaro suke fama dashi kan lamarin abinci, budewa tayi taga Gerber rice dinma yakusan karewa haka madaran Aptamin din, duka baifi idan ansha yanzu yasha gobe da safe maybe darana yasha yakare ba kenan, hadamai tayi a gurguje sannan tadaukeshi tafito falo jikinsa har rawa yake ta shiga basa tsaf ya shanye tabasa ruwa yasha sannan yasauka yafara wasa anan tsakiyan falon itakuma tawuce kitchen ta wanke plate nasa da spoon tabude drawer tadauko Frisogold da cerelac ta duba duk suma baifi sha biyu ba, ijiyan zuciya tasauke, maida komi tayi tafito takalleshi har yaje gaban tv yana taba wayoyin wajen tace  kafara aiki ko toho muje muyi salla ashagwabe yace  Ummyyyy yarike wayan dasauri tace  noooo Waleed bani kaga karba tayi takama hannunsa tace  muje binta yayi suka wuce dakinsu yar katifa number 1 ce a kasa am shimfida zanin gado mai kyau akai, dakin yayi kyau yana kamshi, wucewa tayi bayi shikuma yafara guje guje tayo alwala tafito ta shimfida dadduma dasauri Waleed yazo yashiga gabanta tayi murmushi tace  Allahu Akbar daga hannunsa yayi shima yace  Aaaaa Ab bar shi adole yana salla tayi dariya ta kabbarta salla da kyau abinta tanayi yana binta ta sallame zai tashi tace  bakace astagfirullah ba tare sukai zikiru ba ada salla sannan yatashi yadauki wani toy car nasa yana wasa sai binsa da kallo take tana kan dadduman, seeing Waleed makes her happy, koda yaushe inhar yaci abinci ya koshi baida rigima yunwa kadai ke sakashi rigima, saikuma idan sun dakesa achan flat din, she loves her little Boy ita karan kanta batasan iya dadin son datakemai ba, but Waleed is her everything.
Saida akai isha i tayi sannan tai shafa i da wuturi ta mike tace  Waleely wankan dare taho dasauri yazo ashagwabe yace  Ummyyyyy hancinsa taja tace  kai wai bakason wanka ko daukansa tayi tashiga ciremai kaya da pampers tace  wlh saikayi tamai chakulkuli yahau dariya itama tana dariya tawuce dashi bayi tamai wanka tamai brush sama sama tafito dashi, ledan pampers nasa taje Huggies shima baifi guda 10 ba tadauki daya tazo tasamai taciro kayan bacci tasamai da kyar cus so yake yayi wasa shirya Waleed is war on its own, sannan tabarsa nan ita takoma bayi tayi nata wankan tafito daure da towel looking damn fine tasa wani rigan bacci har kasa tazauna ta dauki wayanta Oppo tabude first bank account nata taduba duka duka 15k gareta ta shiga Opay tanada 3,200 shiru tayi 18200 bazai isheta ba, tasai cerelac sauran bazai isheta tasai madara ba balle ma ayi maganan pampers,  Mamaaaaa taji muryan Waleed a falo yana kiran sunan Mama batamasan sanda yafice ba that means Mama tazo flat nasu, tashi tayi tafito falo Mama harta dauki Waleed tanamai wasa dan Mama is his favorite person, ganin Safeerah yasa Mama ta kalleta tamata murmushi tace  karki damu Allah bazai taba hanamu abincin da zamu ba Waleed ba kinji murmushi tayi bataso Mama ta damu hakan yasa tace  a a Mama ni ban damu ba, jekiyi wanka kihuta Mama Mama tace  tom tasauke Waleed tace  samai cartoon kiga ya kalla murmushi Safeerah tayi tace  Gotv yayi expire Mama tace  kuma nagaya ma Shamsu yace zaiyi ina ganin ya mance dasauri tace  zan samai awayana kawai saita dauki Waleed din tashiga YouTube tasamai cartoon a wayanta aiko yayi lamo ajikinta yana kallo yakai hannunsa zai taba kirjinta tace  kul bana hanaka ba wai denawa yayi yacigaba da kallo har sai wajajen 12 yayi bacci dan har Baba yashigo kallo yake.

Around 12 wani mota yashigo gidan parking akayi wani matashi da zaiyi 34yrs haka tareda Salma suka fito daga motan suna kama da Salma sosai, hararansa tayi tace  I will tell Momma kahanani magana da AJ tsaki yaja yace  wlh nakara ganinki a club sai ranki yabaci akan mema Momma zata barki kifice da daddare eh ranta abace tace  motana fa  is being taken care of nasa akawo miki yawuce abinsa Salma kaman zata hadiye zuciya ta mutu tabisa abaya suka wuce flat nasu sama tawuce tana tafiya tana cika tana batsewa tawuce dakin Momma tabude kofa ba sallama tareda kunna wuta kawai tafashe da kuka adaburce Momma dake bacci ta farka.  Salma wat is it ? Cikin fushi tace  Ya Shamsu ne Momma da dan fada Momma tace  Shamsu! Yana kokarin shiga dakinsa jin Momma takirasa saiyazo yashigo dakin, yakalli Salma dake kasa tana kuka sai kawai yahau dariyan iskanci Salma cikin kuka tace  Momma kingani ko cikeda takaici Mom tace  wai me haka Shamsu bazaku banni na huta ba yara biyu rak dana haifa sun hanani kwanciyan hankali, you know this girl nada asthma why are you doing this to her yana dariya yace  Mom a club na ganta fa with some bad girls metakeyi a club kallon Salma Mom tayi, Salma tace  shima meyakeyi a club besides ma ai azaune yaganni nunata yayi yace  look at dressing na jikinta Momma jean da wannan rigan pls ba dankwali akai sannan she was talking to one bad guy fa Mom dana sani sosai AJ and he s friends with Abbati dasauri Momma tace  wani Abbati ? Shamsu yace  Abbati dai Baban Waleed, duk wanda ko yake click din su Abbati ai ba mutanen arziki bane cikeda damuwa Momma tace  kwarai Salma banason ki tareda mutanen Abbati kindaiga abinda yama yar uwanki Safeerah mikewa tayi ta turo baki tace  ai kinfi kowa sanin waye Abbati kika hada aurensa da Safeerah! Ni da gatana babu wanda ya isa yamin abinda akama Safeerah wlhy so kuma chanza maganan, besides ma we just becomes friends 2days ago a Nile is not like aurensa zanyi but he s just so cute and handsome ya iya gayu wlh ga accent kaman bature Shamsu yace  kingani ko Momma hararansa tayi cikeda rashin kunya tace  baruwanka dani allow me to leave my life am an adult tayi kofa fuuu tafice yabita da kallo saikuma ya kalli Momma yace  wlh zan tattaka yarinyar nan asthma kesa nake ragamata fa cikeda lallashi da lallabawa Momma tace  zo Shamsu kyale Salma yarinya ce tahowa yayi yazauna abakin gado tace  da gaske AJ abokin Abbati ne ? Gyadamata kai yayi yace  yes wlh Momma, all they do is abuse girls, ko lokacin nan i warned you kan Abbati kikace bazaki iya gayama kawarki No ba tunda tazo gidan nan taga Safeerah taji tanaso ta aurama danta kuka kama kuka hada aure look at her yanzu da yaro da yaki daukan responsibility nashi saidai muke komi .
=ث?LOKACI BAI KURE BA=ث?



'

EPISODE 9??
Ahankali Momma tace  yanzu dai mubar maganan yaya ake ciki? Kama abokin naka maganan? I mean IT da Safeerah zatayi ? Dan tsaki yayi yace  wlh Momma I hate yanda kikesa nake wahala unnecessary sabida this your brother da family nasa haba I got better things to do cikeda lallabawa Momma tace  so kake ayi dani ace na maidasu yan aiki agidana banma yarsu komiba? Ko yanzu ma ubanme Aunt dinku ta gwagwalada batace ba, dole nayi using school na rufe bakin kowa kodon abinda yasami yarinyar so please kayi? Gyadamata kai yayi yace  yes yace nakawota though yayansa shine owner of the company yana China he s expecting zai dawo ko yau ko gobe besides his brother baida matsala zai yarda even though basu taba barin yan IT a company su ba, in nutshell dai she can start yayansa ma hardly comes to the company kinsan soja ne, so shine ke komi kuma komi ke hannunsa ijiyan zuciya Momma ta sauke tace  yauwa Shamsudeeni godiya nake babban mutum tashi yayi daga gadon yace  good night Momma .
**


Around 8:30 nadare yashigo gidan this time around bai bari sojoji sun kawosa ba, parking yayi yana kallon motocin dake compound din yafito anatse sai lafiyayyen kamshi yake yazare bakin glasses na idanunsa ya ijiye a mota yarufe yawuce flat nasu yabude kofa da sallama yashigo cikin falon wani attajirin magidanci ne a falon wanda zai iyakai 65yrs cikin manyan kaya tareda wani mai kama da shi da zaiyi 60yrs a gefensa suna magana ga kayan abinci agabansu sai kaninsa Auwal dake gefen Ammi laptop kan cinyansa yana tabawa, dakatar da magana magidancin yayi murmushi ya gauraye fuskansa yace  Sojoji cikeda girmamawa ya sunkuyar da kansa ya maida kofan yarufe yazo har gabansa yadan duka yace  Baffa barkanku da dare, ina yini Dad mugun kallo mai kama dashi yamasa yace  kaga daman dawowa daga Chinan? Ai dakai zaman ka saika dawo rannan daurin aure dasauri Babban yace  waikai baka gajiya da fada daga dawowan yaro? Tabe baki yayi yadauki jarida yabude yana karantawa, Baffa ya shafa kansa yace  ka sauka lpy, barrack kaje ne hala? Gyadamai kai yayi alamun eh batare dayayi magana ba, Baffa yace  sannu da zuwa Salim, Ya shirin bikin anatse yace  Alhamdulillah Baffa Ammi tace  zokaci abinci ahankali yace  okay saiya wuce dinning dasauri Auwal yabisa Dady yadan sauke jaridan kasa yabisa da kallo kafin ya kadakai yasake bude jaridan yana dubawa, Auwal yace  Yaya akwai kanwar wata Abokina Shamsu dazatayi IT a company mu, I know kace no yan IT but please Yaya kaga nariga nacemai yes dan kallonsa Salim yayi fuskan nan tasa ba walwala, Ammi dake zubamai abinci tace  tundazu yaketa nanata maganan nan Son, I told him daya sanar dakai kafin ya yarda but tunda kanwar Abokinsa ce ka yarda please na san Shamsu yana zuwa gidan nan he s a nice boy kaji Son ta shafa kansa, sauke jaridan Dady yayi yajuyo yakallisu yace  kazo company na kayi aiki ka makale ana yayanka gashinan kullum cikin roko kake kaman me bara dukansu kallon Dady sukayi hatta Ammi bataji dadin maganan ba Baffa zaiyi magana Auwal ya jirasa yace  common Dad sau nawa zan gayamaka company Yaya is my dream, I studied architecture a school, mexanyi in your company when my brother open my dream company and gives me to manage yayi maganan yana murmushi yana kallon Yayansa dake juya spoon, magana Daddy zaiyi Baffa yace  kafi kowa kewan yaron nan dabaya gari yanzu yadawo zaka fara shiru Dad yayi bai kara magana ba.
Kansa Ammi ta shafa hakan yasa yadago yakalleta murmushi ya sakan mata kadan yadan lumshe idanu yabude sai yaja bowl of soup din gabansa yasaka spoon ciki yadeba zaikai baki saiya kallesu ganin duk shi suke kallo da Ammi da Auwal yasa yace  is there something in the food ? Kwashewa da dariya Auwal yayi yace  wlh Ya Salim baka iya cracking jokes ba badadi kai sojoji babu abinda kuka iya , murmushi Ammi tayi tace  ci abincin ka mun dena kallonka taja kujera ta zauna kusa dashi, kaiwa bakinsa yayi anatse yaci sannan yakalli Auwal yace  she can start dunkule hannu Auwal yayi cikeda jin dadi yace  yesssss! Ammi tai murmushi tace  thank you Salim gyadamata kai yayi cikin muryansa kasa kasa yace  tell him within the week zanzo for supervision idan naga anything ba daidai ba I will fire both him and Paresh and nobody will use you to beg me Ammi! It won t work Ammi takalli Auwal dake dariya tace  kadaijiko ? Dasauri yace  I manage everything to perfection bazaka ga komi ba sai alkhairi Yaya,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login