Showing 39001 words to 42000 words out of 160450 words

Chapter 14 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

98

kallonsa take he looks damn expensive a kayan kaman yaron yan gayun nan, kitchen tawuce tamai abinci tabasa yaci sosai itama tazo kaman karta ci abincin but yunwa na neman halakata saita bude taga waina da pepper soup sai rice da stew yaji kaji manya manyan, deban waina tayi taci sosai tanaba Waleed dayaki amsa, ci tayi tai kat sannan tajita tadawo daidai takai komi kitchen tadauki Waleed sukaje daki ta ijiyesa tawuce bayi wanka tayi tafito kayanta takara maidawa tasaka kayan da Waleed ya cire a ledan sannan tadaukesa suka sauko kasa ta zauna falo zuciyanta sai bugawa yake tanaso takirasa ita tanaso ta tafi tun wuri dan tasan ya ake ciki, ball daya sayoma Waleed da kansa yaron yajawo daga leda yahau wasa da ball din ta tsare yaron da ido he s so happy baisan trouble da Mamansa ke ciki ba.


Sunkai kusan 2hrs zaune nan falo sai taji alamun mota dasauri tamike tace  Waleed zo tadaukesa tana karban kwallon ta ijiye akasa cike da rigima yace  Ummy Balllll hade fuska tayi tace  idan baka natsuba zan makeka I m not playing with you today kwabe fuska Waleed yayi yana kallonta tasa hannu tadauki zanin goyonsa tarike tana kallon kofa jira kawai take ya shigo ta tafi.
Yana fitowa daga motan yazo wajen kofan saida yafara danna door bell sannan yasa key yabude kofan ganinsu yayi a tsaye, Waleed na ganinsa yashiga kokarin sauka daga jikin Maman aiko Safeerah takallesa da sauri tana hararanshi ko ajikinsa kiciniyar sauka Waleed keyi da karfinsa da yaji.  come taji maganan sa agabanta dayake tana fama da Waleed kwata kwata batasan sanda yama karaso gabanta ba dasauri tadan koma baya tasakanmai Waleed yadaukesa Waleed na washemai baki yana kallonsa, calm murmushi Salim yayi kadan yana kallon Waleed din yace  kayi kyau Fine Boy? Kofa Safeerah ta kalla ganin ya kulle kofan yasa tai wajen dinning da sauri gabanta na faduwa ta tsaya daga wajen, ahankali Waleed yanunamai ledan dake center table yace  juice dan tuntuni yakeso yasha Safeerah tahana, yana dauke dashi yabude ledan idanunsa na dauka kan rigan dayaga ta bude ta maida ledan ta ijiye, ledan maganin da bai kama da an bude ba hannu yasa yaciromai caprisone yabude ya basa yadauko cheese balls ma yabude saiya saukesa akan kujera yace  zaka kalli cartoon gyadamai kai Waleed yayi da gudu yana kai juice din baki, TV parlor ya kunna yasamai a Disney Junior volume bai wani yawa ba Waleed yawani natsu yanaci Cheese balls yanashan caprisone gabaki daya attention nasa na TV.  Zamu tafi! Yaji maganan Safeerah hakan yasa yajuyo da kansa ya kalleta dasauri ta sauke kanta kasa, dan takowa yayi one two three step dawani irin sauri tai baya itama ta tsaya daidai kofan kitchen gabanta na faduwa sosai, hakan yasa ya tsaya anan falon gefen kujeran da Waleed ke kai yakai hannayensa tabaya ya harde, calmly yace  ina zaki yanzu? Dan dago kanta tayi ta kallesa dasauri ta maida kasa, ahankali tace  nima bansani ba! Waleed yajuya yakalla saiya juyo da kansa yakalleta yace  kina tunanin Waleed? Dasauri tadago kanta dudda bata kallesa ba Waleed ta kalla he s so happy yanacin cheese yana kallon cartoon a tv spidey akeyi abunda yadade bai kalla ba cus ba a musu sub ba, a falon Mama Kubra kuma bai 0sa yayi kallo ba saidai in basanan, abu taji ya tsaya mata a wuya ahankali tace  I will protect Waleed da duka rayuwana ?  How? Yawo a street kina begging da shi under the hot sun, ko kasan bridge dakika ce zaku koma or Kano da people are there ready to kill you! The way kalamansa ke dukan kirjinta ko batasan sanda hawaye yazubo mata wani tsoro na shiga ranta ba, kalamansa just made her thing for the first time kaman abunda tayi was wrong, bayan hannu takai ta share fuskanta da sauri, anatse Salim yace  the moment a girl becomes a mother you can t be considering kanka first always you neeed to think of yaranka, danka abinda ka haifa, because of yara koda ana zaginka saikai hakuri iyayenki sunyi hakuri sun jure komi not because they re weak but because of you! Why can t you do that for Waleed ? Wani huci tayi kukan bakinciki da kunci na fitowa daga idanunta tana sharewa da bayan hannu, sauke kanta kasa tayi zuciyanta na yin baki kirin tana wani irin shakkan sa hakan yasa takasa maganan da kyau hannayenta ta harde da karfi gabanta ma mahaukacin faduwa cikin murya yar kankanuwa tace  ni& ..ni& ..dai ka banni natafi nariga na rantse baram koma gidan ba! Tsareta yayi da idanu yayi shiru hakan yasa tadago kanta jin shiru wlh ayanda taga idanunsa batasan sanda tajuya zata bude kofan kitchen dasauri tafada ba strictly yace  don t try that!
Kasawa tayi ta tsaya jikinta na rawa, lumshe idanu yayi yadan sassauta muryansa yace  bazanso this poor innocent boy suffer sabida foolish and childish decision naki ba, you can stay here as long as you want, bring parents naki su zauna tareda ku nabar miki this house! I will give you the papers anjima! The house is yours! Dawani irin sauri Safeerah tajuyo gabanta na faduwa so take ta kalleshi but takasa dan lankwasa kanta tayi ahankali tace  thank you amman ni bazan karbi gidanka ba! Tsayawa yayi yana kallonta shima babu wani wasa ko tausasa murya yace  idan ego dinki bazai barki ki amshi gidan nan dana baki ba how about nabaki gidan ta dalilin aure! Dummm! Dummm! Dummm! Gaban Safeerah yawani irin fadi this time around saida ta dago idanunta ta kallesa shima kallonta yake fuskansa babu alamun wasa kowani kwana kwana kai tsaye yace  marry me Safeerah! Sarawa kanta yayi da bugawa all at the same time batasan sanda ta lumshe idanu ba, is this man okay ko daman ance sojoji nada mental problems ko cus mema yakawo maganan aure? For someone that she just looked yanzu bataga wani sign ko alamu na yana sonta ba ko yakamu da sonta but he is proposing marriage auren mene? Mezatayi da aure? Ita da babu abinda ta tsana kaman aure she promised kanta bazata kara wani aure ba har abada aure daga ina kuma? Juyawa tayi zata bude kitchen tashiga yace  don t get me wrong! Ba auren ki zanyi ba because ina sonki, or I need wani abu from you or anything nope! On the contrary bakida wani abu dazaisa namaji sha awan aurenki, I don t do small foolish girls! Yayi dan shiru kafin ahankali yace  I told you earlier as a mother you don t own your life, rayuwanki belongs to children naki, the moment ka haihu you have to give your all for yaranka, hakkine akanki to protect your children, you need to be strong for them, kajure komi for them, this is the same thing your parents did for you, I spoke to iyayenki, I just left d hospital Mahaifinki na asibiti dawani irin sauri Safeerah tajuyo jikinta na rawa tama kasa magana sai hawaye, calmly yace  he is stable for now, mahaifinki was saying he is ready to support you shima bazai kara komawa gidan ba kuje wherever you lead them to, ina zakikai mahaifinki dakeda serious BP kuje kuna bara? Ina zaki kai small little Waleed? How will you manage ki rikesu? Are you trying to jefa kanki a halaka? Idan karban gidan nan dana baki for free hurts your ego so much then ki karbi gidan a matsayin sadaki and marry me that way ba kyauta bane and it s yours kinada right akansa kisa Abba da Mama anan, ke da Waleed i will take responsibility naku, you have from yanzu zuwa dare to give me an answer, let s go to the hospital kawai yajuya yasa hannu yadauki Waleed yawuce yabude kofa yafice Safeera ta kankare a wajen kanta kaman zai fashe maganganun sa were to heavy for her to chew ta fahimta kuma.

EPISODE 2?? 3??




Kusan 7mins yana zaune a mota shida Waleed yanama yaron wasa Waleed sai wannan hausan da yar turenci kadan dayakeji yake masa yana amsasa gogar bata fitoba, kofa yaji an bude hakan yasa yadago kansa dayake tinted ne glass na motan tsareta da idanu yayi bakinta is still showing signs na kumbura, idanun nan sunci kuka sunyi suntum but she still looks very pretty, zanin goyon Waleed ne kawai a hannunta, ganin key jikin kofan ta gaba yasa ta murza ta zare, bakinsa ne yayi motsi yana kallonta yace  stubborn girl! Zagayowa tayi tabude motan Waleed yayi wani ihu akan jikinsa yana murna yace  Ummyy kalle yajuya sitarin mota ta dauke kai batare data kulasa ba tamaida kofan tarufe, reverse yayi abinsa baice mata ci kanki ba Waleed sai murna yake yana tayasa tuki, saida suka shiga major road yasa hannu daya ya rungumesa gently ajikinsa yace  be good okay gyadamai kai Waleed yayi yay lamoo ajikinsa, suna shiga asibitin Safeerah tashiga bin ko ina da kallo idanunta suka ciko da hawaye sosai, parking yayi yabude motan yafito ko ina a hospital din sojojine yana fitowa few sojas dake wajen suka kame suna saramai, da hannu yamusu alamu su bace yahade fuska Waleed sai kallon sojoji yake da uniform ajikinsu, fitowa Safeerah tayi ahankali ta maida kofan tarufe hakan yasa yawuce rikeda Waleed, lurada bata biye dashi yasa ya tsaya yadan juyo ya kalleta hada ido sukayi kiris take jira tafashe da kuka tana kallonshi idanunta suka kara cika da kwalla, anatse yajuya yacigaba da tafiya hakan yasa da kyar tadaga kafafunta dasukai sanyi tacigaba da binsa harciki wani daki taga yayi knocking ya dakata aka budemai kofan Mama tafito tana ganin Waleed a hannunsa yayi kyau sosai sanye da tufafi masu kyan gaske tace  laaaa Waleed ayoyo taho tamika hannu cikeda kewan yaron zata daukesa kin zuwa Waleed yayi yamakalkale Salim sosai dadan sauri Safeerah tazo wajen ta rakube tana kallon Mama dataki kallonta cikeda barkwanci tace  kayi babban aboki fa Salim dan murmushi kadan yayi baice komiba, gaban Safeerah na faduwa sounding so guilty tace  Mama ina wuni ko kallonta Mama batayiba tajuya tace  shigo Salim Bismillah tafito ta matsamai gefe shiga yayi ciki Mama tama Safeerah wani mugun kallo haba sai kuka, Mama tanunata da hannu tace  idan banzo na mammakeki awajen nan ba basunana Maryam ba, Safeerah, Safeerah, Safeerah sainaci miki mutunci, kinci sa a asibiti muke Mama tajuya zata koma ciki dasauri Safeerah ta matso takama hannunta cikin kuka murya kasa kasa tace  Mama dan Allah kiyakuri wlh bazan karaba  karya kike cikani, cikani, kuma bazaki shigo dakin nan ba wannan ne hukuncin ki wuce kujeranchan ki zauna kiyi tunanin abubuwan dakikayi da basu kyauta ba, sai kinyi realizing mistakes naki kin fadesu da bakinki sannan zanyi tunani idan zan hakura na yafemiki ko bazan hakura ba, cikani Mama tajuya fizge hannunta tanuna mata chairs na zaman wajajen, wucewa Safeerah tayi ahankali taje ta zauna, Mama tace  good start evaluating your action mara kunya tana maganan tabude kofa tashiga tsaf Salim yaji komi amman yayi kaman baisan abinda yafaru ba, yadubi Baba da oxygen ke hancinsa yana bacci yace  ya farka Mama? Mama na daukan Waleed dayazo wajenta tace  eh ya tashi dazu sun kawo masa abinci bai iyaci ba sai suka basa orange juice ya shanye gyadamata kai yayi yace  Allah kara sauki bari naje naga Dr Isa Mama tace  angode Salim Allah yasaka da mafificin alkhairi yamike tsaye Waleed ya zabura zai sauka daga jikin Mama tarikesa tace  dadina dakai bakasan ya isa ba ko Waleed, ba a yawo a asibiti likita zaije gani kaji raurau Waleed yayi da fuska zai fashe da kuka hakan yasa Salim yaji wani iri a ransa saiya kawo hannu yace  barsa Mama tsare Salim Mama tai da idanu tasaki Waleed dasauri yasauke jikinta kawai yayi hugging Salim, Salim felt something da little hug da yaron na yaro saiya duka ya daukesa yace  ba inda zani don t be sad murmushi Waleed yamasa ya kankamesa, kofa yabude yafito Mama tabisu da kallo kaman wacce noticed something.
Yana fitowa yahada ido da Safeerah da idanun nan suka rine da kuka is true fa old habit die hard tun tun tana yarinya daman ta iya kuka yanzu ma still ta iya, aransa yace  stubborn girl dauke kai yayi yaja kofa yarufe yawuce abinsa batare daya kara kallonta ba tafiya one two three yayi yaji muryanta.  Please kacema Mama tayakuri tabarni inga Baba juyo da kansa yayi dasauri ta sauke kanta kasa tana wasa da yatsu, murya kasa kasa yace  why should I beg for a stubborn person when I know very well zaki karayin rashin kunyan girgiza kai tayi tana goge fuska da bayan hannu tace  bazan karaba tsayawa yayi yakalleta kukan ya isa haka shima yagaji da ganinta tun jiya tana abu daya one thing about Salim is baida kunya and he s not just super bold he s extremely bold, dauke kai yayi yawuceta yakoma wajen dakin Safeerah tajuyo dasauri ta kallesa kofan yayi knocking tareda budewa Mama dake zaune gefen Baba tadago kai tana sauke ijiyan zuciya dan tunani take, ahankali yace  Mama amata afuwa! Bazata karaba! Mama na kallonsa tace  karya takemaka indai Safeerah ce saita kara ta gefen idanu yaga Safeerah tazo wajen tadan rakube a bangon dake gefen kofan hakan yasa strictly yace  Mama duk randa takarama babba rashin kunya I promise dakaina zan umarci sojoji suzo su dauketa akulleta gidan gyara hali! Dawani mahaukacin sauri Safeerah ta kalli Salim dake kallon cikin dakin gabanta da kirjinta sun mugun bugawa, wanda yagama cewa ta aure sa ne zaisa a kulleta wato muguntan sojoji daban ne, Mama najin maganan tawani sauko daga gado tace  ubangiji Allah yamaka albarka Salim! Kai kai kai Alhamdulillahi yau ka farantamin rai, ina ja iran hope tana jinka, ni dama kasa an tad1 da ita yanzu an horata ta gyara halinta dudda yanda idanunta suka kumbura saida ta kwalalosu sosai jin abinda Mama tafada, yace  Mama tace bazata kara ba kibata second chance amata afuwa bari naje yajuya yawuce batare daya kalli Safeerah ba yana wucewa Mama ta leko ta kalleta tace ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Allah yakawomin maganinki bazanji tausayi ba wlh duk randa kika kara zan badake akaiki gidan gyara hali ahankali tace  bazan karaba kiyakuri kwafa Mama tayi tajuya takoma ciki Safeerah tabiyota da gudu tai wajen Baba dake bacci ta rungume sa sosai sai kuka Mama ya watsamata harara dudda tabata tausayi Safeerah can be stubborn but abu kadan ke horata, she is sure maganan gidan gyara halin nan ya tsoratata tadauka da gaske suke.



Saida Salim yayi hanyar office na Doctor ya dakata da tafiya ya kalli Waleed saiya tsuntsure da dariya, dariya looks so wired a face nasa dan baisabayi ba the way fuskansa was looking da dariyan yasa Waleed ya kwashe da dariya, ganin yanda Waleed kemai dariya yasa ya gyara fuskansa yayi murmushi kadan yace  matsoraciya! Abun really crack him up he can t remember the last time yayi dariya haka, bude office na Dr Isa yayi yashiga.
Almost 10mins yayi an office din suka fito tare zuwa mosque yana rike da Waleed sukaje masallaci sukai salla suka fito yakalli Waleed yace  kanajin yunwa? Gyadamai kai Waleed yayi hakan yasa yadaukesa yashiga dashi cafeteria na hospital din cake yasaya masa yabasa bayan ya budemasa yafito suka wuce cikin hospital din sallama yayi gaban dakin tareda budewa daga Mama har Safeerah kallonsu sukayi Waleed da kansa yake tafiya hannunsa daya rikeda cake yanaci while dayan hannun nasa Salim na rike dashi gently yace  jeka wajen Mama bari naje office tsayawa Waleed yayi yakallesa saiya dakatar da cake din dayake ci yayi wani iri da fuska zaiyi kuka Mama ta taso ta daukesa tace  kaifa bakada adalci ko Waleed ka barsa yatafi aiki sainamaka bambooo Mama tadanmai kallon tsoratar da yaro lamo yayi ajikin Mama sai kawai yafashe da kuka that is so deep wani yirrrrr jikin Salim ya dauka ganin yanda Waleed yafashe da kuka Safeerah ta sauke kanta kasa ahankali, Mama tace  laaaaaa kaga harda hawaye da gaske ne kukan nan yau adan hankali Salim yace  Mama kawosa Dasauri Mama tace  mance dashi katafi aiki abinka Salim zaiyi shiru juyoda kansa Waleed yayi yakalli Salim wani irin kuka yake harda ijiyan zuciya yana hawaye dawani irin sauri Salim yamiko hannunsa Waleed yataho dasauri daukansa yayi feeling very bad yaron na kuka yayi hugging nasa yajuya yace  shiiiii stop crying ya isa ya isa yabude kofa yafice Mama tabisu da kallo zuciyan Safeerah yayi wani iri this cry confirms to her how much Waleed ke son mutumin nan, sai zuciyanta ya sosu ta tuna Abbati da shine yakamata Waleed nama kuka haka but he hates yaron tun yana ciki, wani tausayin Waleed yarufeta hawaye ya gangaro mata da sauri ta share Mama tace lurada ita but sai tayi kaman bata ganiba, suna wajen kusan 10min yakara knocking tareda bude kofa Waleed da kansa ya shigo rike da sweet da chocolate ga cake yamai waving hannu yace  babyeeee shima Salim yace  byeeee Mama tace  angode Salim sai anjima wucewa yayi Mama ta kalli Safeerah tace  bazaki je kimai godiya ba ahankali tamike dan bataso takara batama Mama rai, Mama tadauki Waleed itakuma tabude kofa tafito basa awajen dasauri tashiga tafiya tafito yana kokarin bude mota yaga tafito kallonta yayi saida takusan zuwa inda yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login