Showing 90001 words to 93000 words out of 160450 words

Chapter 31 - LOKACI BAI KURE BA COMPLETE

M SHAKUR   

01 Oct 2025

105

yaron yawuce zaiyi mota Abbati daya kasa daurewa yace "I will hire the best lawyers in town dan bazan taba barmaka d'ana ba!
Nine mahaifin Waleed nothing can change the fact that I am his father! Nine mahaifesa!" Chak Salim ya tsaya saiya juyo ya kallesa tare da murmushi only sabida Waleed na wajen yace
"Lemme share some words of wisdom with you, Haihuwa doesn't makes mutum a father!
Sometimes wanda bashi ya haifi d'a ba can even father a child much morethan the child biological parents! You are nothing but a sperm donor! Kaje ka tambayi mahaifinka what it means to be a father! And how to be a father!
See you in Base!" Yana maganan ya shiga motar da soja yabudemai ya yakalli barrister yace "my boys will drop you off, I need to drop my son at home we will talk" yamaida glass na mota sama driver yajasu, aka wuce da Abbati ma.
Pampers din yaron is so wet baijin an chanzamai ba dan ruwa sai jikasa yake, yanda Waleed ya kankamesa zaka dauka za'azo asake kwaces ne, ahankali ya manna mai kiss a saman kai hakan yasa Waleed yadago kansa ya kallesa da sauri dan kunya Salim yaji baimasan ya akayi ba yama yaron kiss, cikin muryansa da ba karfi Waleed yace "Abee anan" yakai hannunsa yana nunamai goshinsa irin anan ake kiss ba'a kai ba, murmushi sosai Salim yayi yace
"okay Waleed" kiss ya mannamai a goshi yace
"I am glad my son is back ummm" washemai baki Waleed yayi yace "Abee ni ma, me too nan" yataba goshin Salim, dan dariya kadan Salim yayi yace "okay" yaduko da kansa, mannamai kiss mai karfi Waleed yayi yace "muuuahhhh Abeeee" dariya Salim yayi kaman bashi ba wlh he loves Waleed yaron is so adorable, har suka shigo estate nasu.
Safeerah na zaune akan kujera a falon wuraren 12 idanun nan jajir sunyi suntum taji alamun parking mota dasauri tamike tsaye gabanta na faduwa sosai tai wajen window soja tagani yabude mota yafito yazo baya yabude kofan,Salim taga yafito dauke da Waleed kaman mahaukaciya da gudu tasaki labulen tayi wajen kofa tashiga kokarin bude kofan but bai budun mata ba jin alamun yana budewa daga waje yasa tadan koma baya tanajan gyalen abayanta tana dawo dashi gaba dan rufe gashinta, bude kofan yayi ahankali dasauri ta kallesu Waleed yace "Ummyyyyy!" Dasauri tayi wajen kasa matsawa dab dasu tayi Salim yamata mugun kwarjini, sauke kanta kasa tayi hawaye na cika idanunta, lura da hakan yayi hakan yasa yasauke Waleed akasa yace "Ummyyyyy has been crying tun jiya go and hug her!" Juyowa tayi takalli Waleed saita duka tabudemai hannu da gudu Waleed yazo yawani rungumeta duk yanda taso ya daure takasa tafashe da kuka sosai ta kankame Waleed kaman tayi shekara babu shi tace "I thought bazan kara ganinka ba Waleed uhnnn, I am happy you are back, Alhamdulillah, nayi kewanka Walyly" Waleed na rungume da ita kaman kaman wani babba yace "Ummyyy ci dena kuka, ba kyau" kara kankameshi tayi saita dago ta manna mai kiss a goshi shima manna mata kiss din yayi agoshi tasake rungumesa kaman zata cinyesa ta runtse idanu tana kuka, Salim tsayawa yayi yana kallonsu feeling wani fulfillment a zuciyan sa just looking at the two of them, a mother and Son, the love a mother has for her son is unquantifiable, dago da kanta Safeerah tayi tadan kallesa hada ido dasukayi hakan yasa yadauke kansa dasauri yajuya zai fita dasauri Waleed yasaki Safeerah yace
"Abeee" tsayawa Salim yayi yace "yes Son" dasauri Safeerah ta kallesa jin sunan dayakira Waleed dashi, wajensa Waleed yayi kaman zai fashe da kuka yace "ina daka?" Kumatunsa Salim ya shafa yace "zan sallami sojan dake waje ne, je wajen Ummi amaka wanka kaci abinci, l'm coming" batare daya kalli Safeerah ba yace "his room is next to yours" yama Waleed murmushi yace "go to Ummy" baiyi musu ba yawuce wajen Mamansa Safeerah ta daukesa shikuma Salim yabude kofa yafita, sama suka wuce dakin next to nata ko tabude wow shima Waleed rudewa yayi ganin dakin yawuce wajen toys nasa, did he do this room for Waleed ko daman yanada d'ane shima? Wardrobe tabude sababbin kayan Waleed ga shoe rag takalma daban daban nasa, ga pampers wow da kyar ta natsu takama Waleed suka shiga bayi brush tamai ga shower cream da komi tamai wanka tafito dashi a towel shiryasa tayi tsaf tasamai simple kaya short wando dawata simple t-shirt blue yayi kyau he looks like rich boys dinnan, suka fito kitchen ta kaisa, hadamai abinci tayi suka fito zaunar dashi tayi a dinning ta ijiye mai ya iyacin abinci da kansa idan yaga dama, batamai godiya ba, taga rigansa kuma duk yabaci atleast ta karba ta wankemai tunda zata wanke kayan Waleed shima, baici abinci ba kuma shima yafita, atleast tace yazo yaci tunda taji motsinsa a sama, Waleed ta kalla tace "cigaba da ci karka bata wani abu ina xuwa" gyadamata kai Waleed yana cin abinci ba wasa yasha yunwa, wucewa tayi stairs tai sama zuwa agaban dakinsa, knocking tayi ahankali kanta akasa kusan 5secinds tabata sannan taji ance "shigo" hannunta rawa yafara amman tadaure tabude kofan tsaye tagansa cikin dakin yacire rigan dagashi sai wandon aiki dayadan sauka kasa she could even see white boxer dake jikinsa na CK, ko riga babu jikinsa, faduwa gabanta yayi sosai tajuya da sauri zata fita yace "ina zaki? I thought you come to say something"? Bakinta na rawa dan bata taba ganin jiki irin nasa ba kaman na yan wrestling tace "eh amman zan iya jira kagama" hannu ya mika yadauki white t-shirt daya dauko ya warware yasaka mai V-neck yace "nagama you can turn around" wani wawan ijiyan zuciya tasauke da shi kansa saida yaji tajuyo but takasa kallonsa, kanta na kasa tashiga wasa da fingers nata saikuma ta dakata takai hannunta taja gyalenta tana rufe kanta da kyau tana kara gyara wa tana rufe wuyanta da kirjinta da kyau she's just so restless idanunshi kur akanta, ahankali tace "nagode, Allah saka da Alkhairi, thank you for bringing Waleed back to me" baice komiba yakai hannunsa yadauki rigan daya cire zai wuce, ahankali tadan kallesa jin shiru ganin rigan daya rike yasa ta maida kanta kasa calmly tace "kawo rigan na wanke daman zanyi wanki" rigan ya kalla yace "thanks but no" yawuce yabude closet nasa ya ijiye rigan yafito ganin still tana a tsaye yasa yayi dan gyaran murya dan kallonsa tayi murya chan ciki kaman mai tsoron magana tace "nadafa tuwo uhmmmm..." hakanan maganan ya makale takasa cewa takawomai, ahankali yace "I could use that zan sauko naci, can you make tea please"? Yayi maganan so politely, gyadamai kai tayi dasauri tajuya zata fita saikuma ta tsaya batare data juyoba tace "dan Allah ka aramin wayanka nakira Mama nabar tawa agida" wayan dake gefensa ya kalla yace "zoki dauka" juyowa tayi ahankali tadan kalli gadon wayan na dab da shi dan kallonsa tayi bama ya kallonta agogon hannunsa yake kallo, dan takowa tayi zuwa gefen gadon ahankali tasa hannu tadauka saita juya da sauri tafita daga dakin.
EPISODE 50
Kasa tasauka tana taba wayan nasa taga babu password, call logs nasa tashiga taga miss calls na Layla yafi a kirga saikuma Aunt, number Mama tasaka kafin tagama sakawa ma taga Mom2 yafito jimmm tayi saitai dialing number Mama ta taho dinning, har lokacin Waleed abincin sa yake ci, tabude kofa tashiga kitchen, tariga taga komi na kitchen din dazu tashiga hada shayi, daukan wayan Mama tayi tareda sallama ahankali tace "Mama nice" dasauri Mama tace "Safeerah yaya kun tashi Ipy" dan murmushi tayi tace "Mama Waleed yadawo" dasauri Mama tace "Salim ya karbosa?" Murya chan kasa tace "eh ya karbomin shi" Mama tace "Alhamdulillah, Alhamdulilah hope bai masa komiba"? Ahankali tace "gashi chan dai yanacin abinci" Mama tace "kin gani ko amman kika dinga shirme jiya kin masa godiya yanzu?" Ahankali tace "eh, nama basa hakuri" dan murmushi Mama tayi tace "good girl, kinga inda su Ummi ki suka jera miki kayayyaki?" Ahankali tace "eh" Mama tace "tom Alhamdulillah daman nace su dakata da kawo miki ragowan kayayyakin ki especially magungunan da Umma mai gyara ta kawo miki yau da safe wai gudun mawarta kifara sha yau, zansa driver yakawo su" ahankali tace "Mama azo da Yasmeen dan Allah da wayoyina" Mama tace "tom" murya chan kasa tace "ina Baba"? Bata wani daga murya take magana da Mama, Mama tace
"wani makaranta sun kirasa kaman za'a basa matsayi na principal yatafi" murmushi tace
"Alhamdulillah" Mama tace "tom koma wajen Mijinki sai anjima Allah muku albarka, Allah yacigaba da kareku ya tsare" ahankali tace
"tom" katse wayan tayi ta ijiye a gefe tea na tafarfasa sosai tajuya tadauko wani flask mai balain kyau tai tacce tahada komi a tray mai bala'in kyau tasa mug mai kyau da karamin tea spoon da honey tabude kofan kitchen din tafito, zaune tagansa a dinning kusada Waleed, ya karbi bowl din yana ba Waleed dan ragowan abincin daya rage a baki da kansa, bai kalleta ba itama dasauri ta dauke kai, tazo dinning ta ijiye tadan kallesa kaman mai tsoron magana tanaso ta tambaya kota saka masa amman takasa sai kawai tadauki mug ta tsiyaya masa tea dayakejin kamshinsa daga wajen tasa horny bada wani yawa ba ta sa a tea plate ta matsar dashi gabansa gently, saita matsomai da horny da lemon datai slicing sannan ta matsa tadauki plate mai kyau tadauki tuwo ta bude daga leda tasamai a plate, tadauki bowl tazubamai soup dake kamshi, da manya manyan kifi aciki tadan kallesa tanaso ta tambayesa ko tabasa yaji da man shanu, kitchen tawuce ita batamasan yaushe Mama tamata su yaji da manshanu ba datana girki ne tagansu dazu, daukowa tayi zata juyo daidai yana bude kofan kitchen din yashigo rike da bowl na abincin Waleed da spoon din, sauke kanta tayi kasa, ahankali yawuce wajen sink itakuma tafito hadamai abincin tayi tsaf takalli Waleed dake wajen yana kallon abincin data hadama Salim tace "zomuje kai bacci"make mata kafada yayi daidai Salim na fitowa Waleed ya kallesa tareda washe baki Salim yazo ya zauna kusa dashi yadauki tea yakai baki ya kurba kadan yamai bala'in dadi tea, jiya yasayo kayan shayi da kansa ya ijiye a one of the drawers na kitchen baisan ta iya dafawa hakaba, juyawa tayi zata wuce ya sauke tea kai tsaye yace "come back and eat" dan juyowa tayi saikuma batai gardama ba tazo dan bataci abincin ba ina taga kwanciyan hankalin ci, plate tadauka tasaka tuwo guda daya normally she can finish two but kukan datasha yasa batada karfin cin biyu, miyanta aciki tazuba tamike zata tashi Waleed yace "Ummy sit"dasauri ta kalli Waleed hararansa tayi ashagwabe yace
"Abeee Ummyyy" maida kanta kasa tayi da sauri ganin iskancin da Waleed yamata kuma harda kai karanta, anatse Salim yace "eat with us Ummy" washe baki Waleed yayi yace "yes Ummy"faracin abincin sa Salim yayi he's not a fan of any miya mai yauki hardly yakeci but this particular one yanada dadi, debowa Salim yayi a spoon yakai bakin Waleed amsa Waleed yayi Safeerah takalli Waleed da bala'in mamaki saita maida kanta kasa tasa hannu dan ita bazata iyacin tuwo da spoon kaman yanda taga Salim nayi ba, she's not comfortable so bata iya taci ba, kusan 5spoon Waleed yayi na tuwon yace "Abeee water" ruwa Salim yadauka yabasa duk Safeerah tahau jin wani iri Waleed bai barsa yaci abinci yanda yakeso ba, batawani ci abincin ba tamike tawuce takai kitchen taga ya dauraye bowl na Waleed ya ijiye a gefen sink din looking dirty, maza ba abinda suka iya, wanke bowl tayi da plate nata da kyau ta gyara wajen sannan tafito bata gansu a dinning ba but taga babu mug na tea Salim, tuwon yaci yabar kadan but ya cinye miyan yaci fish tass, batasan mesa ba hakan yamata dadi komi ta kwashe tawuce dashi kitchen she washed everything ta maida komi right place nasa saita fito daga kitchen din ta goge dinning da towel dake hannunta ta koma ta ijiye tasake fitowa bataji muryan Waleed ba, sama tawuce tana tafiya ahankali ringing wayansa taji a kasa sai alokacin ta tuna ta karbi wayansa ta barsa a kitchen da sauri tashiga sauka kasa kitchen ta shiga tadauka taga Aunt ke kiransa tahowa tayi saman daidai ta karaso taga yabude kofa yafito daga dakin Waleed ya kalleta, sauke kanta kasa tayi ahankali gabanta nadan faduwa takaraso wajen tabasa wayan, karba yayi ya kalli screen din sai yayi picking while Safeerah na satan kallon dakin, Waleed taga yayi bacci abinsa comfortably kan gado ga iPad a kan side drawer na yara, iPad din babban gaske and it looks new, juyawa tayi zata wuce hannunta taji Salim yarike afirgice tajuyo ta kallesa waya na kunnensa yace "Aunt" kokarin fizge hannunta Safeerah tayi sabida shocking datakeji amman takasa sabida yanda yarike, yakai dayan hannun yajawo kofan dakin Waleed da kyau sannan yafara tafiya yana rike da ita gaban Safeerah na faduwa sosai yabude dakinsa ya shiga ya maida kofan yarufe sai alokacin yayi magana awayan yace "I am sorry Aunt, something come up, but gatanan" yakalli Safeerah yana bata wayan, hannunta dabai rikeba tasa ta karbi wayan takai wayan kunnenta while Salim na kallonta kaman zai hadiyeta da idanu, awani irin kunyace tace "ina yini" ran Anty Asabe a bace yake but jin cool voice na Safeerah yasa tace "Safeerah Masha Allah Amaryan mu, jiya mun hada karaman waleema to welcome you amman bamu ganku ba" abalain kunyace cikeda jin nauyi tace "dan Allah kiyakuri laifi n..." hannunsa Salim yasa ya karbi wayan yamaida kunnensa yace "Aunt zan kawota gobe" yayi shiru kaman magana takemai yace "you will talk to her gobe Aunt she has guest now" yayi maganan yana kallon Safeerah da kanta ke kasa dukta kosa yasakin mata hannu ta tafi, jikinta har rawa rawa yake yanda yake rikeda hannunta har lokacin, yacire wayan daga kunnensa yatura a aljihun wandonsa kai tsaye yakai hannunsa saman yalen data yafa da kyau saman kanta dawani irin sauri tadago kanta ta kalleshi takai hannunta ta daura saman gyalen ta wajen kirjinta gabanta na bala'in faduwa, mezai mata?
Meyake shirin mata? Shine all abubuwan dake ranta take tambayan kanta, wani mugun kallon daya mata yasa ta maida kanta kasa, hannunsa daya yasa yakama hannunta data rike gyalen dashi a wajen kirjinta yasauke kasa yashiga zare gyalen, runtse idanu Safeerah tayi gamgam yana shakan wani kamshi da wuyanta da gashinta da jikinta gabaki daya keyi, gyalen dayake zarewa yanasa yana kara jin kamshin ta sosai.
Ya tsare gashinta da kallo kafin ahankali yakai hannunsa yadaura kan ribbon dake wajen datai donut dashi kawai yakama yaja gashinta yawani zubo kasa va barbaje harta wajen fuskanta damn! She looks hot! Juyawa Safeerah tayl dadan sauri more like gudu zata bude kofan tafice kawai Salim yafizgota tadawo jikinsa kirjinta na buguwa da tasa, kasa daurewa tayi kawai tafashe da kuka sosai tana kokarin dukawa hanata yayi ta hanyar kamata yana sata a kirjinsa, cikin kuka tace "dan Allah karkamin komi, kace fa you don't want anything from me, please Abee" hannunsa yakai yadebo silk hair nata yakai hancinsa yana shakan kamshin da gashin keyi dake kwance masa lissaft, cikin wani irin murya kaman batasa ba yace "I've changed my mind!" Yayi maganan yana daura hannunsa kasan habanta yadago da fuskanta ta yanda tai facing nasa idanunta a runtse, murya chan kasa yace "open your eyes" kasa masa gardama tayi tabude idanunta kadan ta kalleshi, hada ido dashi kadai tayi takara firgicewa tabude baki sosai zata fashe da kuka yakai hannunsa yadaura saman bakinta yace "so kike ki tashi Waleed?" Hadiye kukan tayi kirjinta na bugawa ba kakkautawa anya akwai wanda zai kalli Salim da bazai mai kwarjini haka a ido ba kuwa, he's so scary, lumshe idanu yayi yabude su yadaura akanta, cikin tattausan murya dake melting zuciya yace "I want everything from you. mean everything harda abinda kike tunani, and I want it soon!" Kulle idanu Safeerah tayi tsigan jikinta har tashi yake yir jin abinda yake gayamata maganan iskanci fa yake mata bayako kunya babba dashi, ahankali Salim sounding serious yace "anytime nake gida stop covering your body, I hate this kind outfits agidana ki kiyaye!" Yayi maganan ahankali yawani jawota jikinsa yace "you haven't slept all night come and sleep" girgizamai tayi wih kaman zata sheka tace "d.dan.Allah kabari, banajin bacci, Mama tace Yasmeen da Ummi zasuzo su kawomin wasu kaya" calmly yace "I will ask the boys su karba a gate" wani abu taji a wuya tace "dan Allah kabari ashigo dasu inaso naga Yasmeen" dan shiru yayi kaman mai tunani yace "mezakimin in return"? Ahankali batare data kawo komi aranta ba tace "me kakeso?" Gently yayi hugging nata yakai fuskansa wajen kunnenta, cikin whispering yace "I want us to be sharing dsame room, afterall ke kika fara zuwa dakina kika kwana, so dagayau anan zaki dinga kwana, that ur room is just for changing clothes but this is our room deal"? Yanda tsigan jikinta ke tashi takejin tafiye tafiye kaman na tsutsan shocking ajikinta batasan sanda ta gyadamai kai da sauri ba, burinta kawai yasaketa yadena hada jikinsa da ita, calmly yace "okay, lemme call the gate nasa abari su shigo, you can stay with my phone incase, ni bacci nakeji" gyadamai kai tayi dasauri numfashinta duka ya lalace and duk yanaji sarai, wayan yadauka yakira gate agabanta yabada number driver sojan dake tukosu dan ko sojoji ba kowa ke shigowa this side ba, sannan yabata wayan yace "take" karba tayi dasauri tafita daga jikinsa tafara tafiya yabi ass nata da kallo takai hannu zata bude kofa kawai ya fizgota tajuyo tafado jikinsa kawai
yawani wurgasu gado kawai yahada bakinsa da nata da mahaukacin sauri hannunsa na sauka
saman bombom dinta.
EPISODE 51

Gabaki daya shammatarta Salim yayi ya fizgota azafafe kaman wata yar tsana haka tafado saman jikinsa gabanta ya yanke yafadi tana datse bakinta aguje, yanda take saman jikinsa, da yanda yahada bakinsa da nata, da yanda yakai hannunsa saman bombom dinta ya matsa baitaba yima wata mace arayuwansa haka ba, wani irin shock yaji mara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login