Showing 213001 words to 216000 words out of 225093 words

Chapter 72 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26827

tana share tears din ta

Ana ma duk Ya fada mata inda yaje ajiyan,da duk abunda ya samo musu na waraka ta dalilin wasa da hankalin junnut dayayi

Dan mikewa yyi ya tallafo fuskan ta yana mata wani irin kallo,"Yace I did this for u baby na,u know,sai dai inbana duniyar nan ne wani xai taba ki nabarshi lpya..nasan zan iya magance ta saukake amma kece,ur heart is too pure baki gane makiyin ki da wuri .
..ke kin dauke ta da muhimmanci bayan ita a matsayin object of use take ganin ki,She have been decieving you since day 1..babu wani amanar ki da bata ta ciba.

..i hop ure conviced jow that wannan yarinyar ba mutum bace..ba kawar ki bace..she is evil..shedaniyace she is very selfish..
baby inda na barta din wallhy xata iya kashe min ke har lahira..

Ya dada shaafo fuskan ta ta lumshe ido tana hawayen

"im sory bahiyya,i play hard on u ko?
i just cant bear it ne..i need to hurt u just to protect u and our baby...
Da mugun maki ta ware idanun ta bakin ta na rawa ta kasa ce masa komai..yace
. .baby kin fahimce ni kuwa..?

Anan Bahi ta dago
Ta kalle idanun shi da jajayen idanun ta

Tace Wani ciki?

hannun shi ya dora akan cikin ta yace "ours my love,dama ni nace ma doc ya biye maki,amma akwai babyn namu ba abunda ya same shi
Jin ta kawai yay ajikin shi ta knkameshi dan Bata san ya akayi wani suden farin ciki ya over powering rikitaccen yanayin datake ciki ba,sanda tadawo hayyacin ta ta ze ta tsaya hannun ta ya dada rikowa Sai ya dan marairace yana som ya dada tabbatar mata yace..
'i swear am not a bad dady..kina bacci nakan duba ki sosai ai doc din ma ya gaya min duk yadda xanyi..hannun shi ya sa yana share mata hawayen cike da kulawa

wannan Tayi kadan ta raba ni dake bahiyya..
,i neva loved any woman in my life sai ke ..i neva loved her..kece ke kadai.
If u want Alkwarin auren ma sai na warwere shi koda yau ance wanda taga dacewar sa tana raye inkika ce bakiso wallhy baxan aure mace muguwa kamar wannan ba.

"She lost you" tayi asaran kawa.

Ni dai Ke kadai nake so bahiyya..ke kadai xanso kuma har in mutu kece kadai matata..

Lips dinta yy brushing da nashi ya dada isowa gaban ta ya tallafo fuskn ta da da kyau yana kallon ta,kin hade ido dashi tayi,ta dada sauke kanta kasa ahnkl tana kuka..

Da wani irin shauki ya jawo ta jikin sa ya rungume ta tsam kamar xai maidata cikin sa har yana wani maida ajiyan zuciyan.

Yace I love u...

Tayi shiru kamar baxata amsa ba wani abun ta tuno a hankli tace masa i love u more

Ya dago fuskan ta yana kallon ta calmy,slowly ya daga habarta ya hade bkin su waje guda yayi kissing din ta..ya dada maida ta jikin shi.

Wani Kar kar kar jikin junnut ke rawa
numfashin ta na sama sama tana kwaco sa kamar mai ciwon asthma..

Ita kuwa bahiyya Jin sautin sincerityn Dake tafe da shaukin rungumar sa yasa ba acikin hayyacin ta ba itama ta kankame sa

Junnut ta shiga girgiza kai axare kamar wacce ake kashe mata uwa..."No no pls ..karya ne .this is not happening to me.

khal ya dada rungumo bahiyyar sa tsigar rarrashi yana shafa gadon bayan ta..duk dama yasan har yanzu shock din jin komai bai sake ta ba but he knows she is ok now

Bahi ta riga tayi xuciya sosai da junnut shiyasa take ganin kamar baxata iya cewa komai ba.....but she is soo happy da taji cikin shi na jikin ta har yanzu.

Not din kan junnut ne ke kuncewa intana tino da komai,sukam sun shagala khal yana ta jira ne yaji bahi tace wani abu

Aikuwa Wani ihu ta tsala masa kunne
,sanda ya sake ta da sauri yana juyowa kuwa yaga ashe junnut ne ta dauko apple knife tana sanda ta baya xatayi attacking din su

Yayi sauri ya maida matarsa baya,dan shikan junnut bata ko bashi mamki ba

Bahi ta rikke rigar sa ta baya ta lafe agadon bayan sa
Tayi shiru Tana jin maganganun junnut
Dake fita out of deep frustration and shock

"tace mayaudari kawai,ka cuce ni.
Kema in kika yarda da shi sai na kashe ki..ta kara fashewa da matsanancin kuka

Khal Ya bata ransa yace drop it now..

tace nooo Kai din wa?akace maka tsoron ka nakeji,kodan kaga nata binka?wallh I neva liked u..arziki da sunan ka da kuma BURi na nake bautawa..har ka isa k wulkantani?
I will kill u now if i want...mugu kawai.

Tana nuna su da wukar amma duk t susuce majina har na diga ga fuskn ta yy ka jajir tsabn ta firgita,..Axxalumai...Wallhy kun dace Allah sai ya tsine maku...tanayi ne duk jikin ta na rawa
Ga wani uban karkawa da hannun ta keyi alaman cewa kafarta ma ya kasa daukar ta wukar ma da hannu bibiyu ta rike tsaban ta birkice

Khal yayi yar dariyan mugun ta
Ya mata hannu akan ta bashi..

Ta dauka ko wukar yake bukata tace noo..baxan bayar ba.

Abaxata ya cakomo ta a mugun xafafe kamar yar tsana...ihu ta tsala ta sake wukar... Hannun ta ya kama a wulakance ya cire diamond ring dinshi
Ya wani turata gefe tayi tumbul

Yace hey Look at me..ya tsaya yana maida mata mugun harara.

Junnut Bata iya dagowa ba,ya jawo matar sa ya manne ta da jikin shi
yace wannan tafi karfin ki Har abada
Kinaji na?..Daga yau kisa aranki cewa baki santa ba, dan wllhy naganki kusa da ita sai na cinye ki danye

Ta daddage tace Ka cinye ne din..Dama abunda take so kenan..bahiyya all ur life uve been hating me..kika hada baki da mijin ki ya yaudare ni ko?
Toh Wallhy sai na kashe ki..

Wani wufff tayi xata kamo bahi...da khal y dora mata wani mari sanda dan kunen dake makale da kunnen ta ta suka karye,chak ta dauke ji...ta tsaya kamar gawar da ya hadiye sanda

Anan bahi ta daure tace junnut arent u tired?Ke dakan ki kika aikata wayannan abubuwan amma baki ji aranki sun miki daban ba?
. .gaskiya kun xuci kanki,shawarata ki hakura ki amince bakiyi dai dai ba.

"Just just up..junnut ta dago a hasale ...bayan kinsa ya yaudare ni?
Na cuce kaina din ...Eh din an maki mugun tan..i wish i killed u munafuka kawai...kin bata min rayuwa ta bhiyya

"Bahi tace kizo ki kashe ni in har hakan xai gyaro rayuwar kin...ure lost junnut BURIN ki shiya halaka ki..
baxan boye maki ba ni ynzu na tsani kawancen...so what have u gained now?

Khal kamar wanda yake enjoying kalaman su ya zuba musu ido

"Junnut Tace nothing...kinji dadi?
Rayuwa ta bbu komi aciki sai yaudara daga wajen ki da wajen mijin ki
Amma Ai sai Ku jira kuga abunda xan muku.

I swear to GOD sai na aure shi..auren dole dan dolen shi ya xauna da ni ke Kuma sai kin wulakanta kin dawo baiwa ta...mark ma words ta dauki jakar ta da dacin rai har tana tangal tangal axafafe ta nufi door xata fita.

Ji tayi an dawo da ita baya...yadda ya kalle ta yasa ta dada tsorata..sai ta fuske xata hude baki yace 'o'o ..if u dare talk i wiil shoot u. .wayace miki ki tafi?

Bani nace ki shirya ba?i just talked to ma wife ai banzo kanki ba.

Wani tsorataccen numfashi ta sake tana neman kwace hannun ta anashi

Sanda ya tabbata ta dada rudewa sannan ya sake mata arms yace..calm, u better stay calm..kafin suzo su dauke ki

Dama ni nace zan kaiki persia ko?toh ur real persia is the..."Jail" da wani devlish smirk ya murmusa,dan wulkankanci attchement wig din data sa ya cire ball ya barta da bare hair din ta,ji tayi kamar xata hafiye ranta ta mutu ta shiga dagel dagel xata karba y hanata har sanda yaga she is very embrassed ranta ya sosu sosai

Yace me amfanin shi bayan xakije jail..yarinya U have no bank acct bare a taimaka maki..

Tace bnk acct? Ina dashi mana
...Bakin ta harna rawa ta kalle shi karya kakyi i wll tel mumy,i have alot of money ba jail din daxani...wani kukan ne ya kufce mata a rude t rike kan ta

Yace u think am a fool ko?yy yar dariya
Wato Ku kadai kuka iya yaudara abi?ok
Wacce take gurbata
Kin ne nasa ta bani dukan access na accts din kudin ki,
Dama ai Dasu nake siya maki ice creams,and right now all r frozen..
sabida kin yi laifi
Mai girma da kika taba matata shiyasa ma.

"U will go to jail din".

Sai an gama binciken kalaman ki nacewa xaki kashe min ita if ure lucky ba gaskiya bane sai asake ki amma in gaskiya ne u wll definately rot ther.

A mugun tsrace Tace baka isa ba walllhy baka isa ba.
Kuma sai ka bani acts dina ihu ta fasa kamar xararriya
..yace too late yarinya,Kallon rainin wayo ma yake mata aranshi dan shikadai yasan tanadin wulkancin dayayi mata achan.

Ta shiga danne danne awayarta kamar mahaukaciya
Sanda ya bari ta tabbatar da komai sannan ya jawo hannun ta da kayan ta duka sukayi waje.

Da sauri bahiyya tabiyo bayan su tana ganin tijara

Basu fi minti biyar ba aka bude gate,tana ji tana gani ya mika ta ma mugayen jamian tsaro tare da bada shedar cewa kisa take atempting yi akan matar sa da shi kansa..

"Babu kowa gidan amma sanda kusan kowa yasan meke faruwa dan ba karamin birkita da ihu junnut tayi ba

Kiri kiri tana ji khal ya daure ta da jijiyan ta,kayan ta ma data fito yace musu guduwa tayi niyyar yi

The apple knife data dauka yana nuna musu,are all new evidence againts her.

Ga wani dan banxan murmushin mugun ta da rainin wayo dayake mata a tsakar kwayar idanun ta

Fuskan junnut sanda ya sauya lama tsaban kuka

Itakan ta bahiyya ayau dib ta rasa me ya hanata jin tausayi ko ma tace khal yay hakuri akan junnut

Aikuwa hakan aka kaita behind bars a wulakance aka kulle ta,, daga ta hankali cewa akira mata lawyer ko family sai taga khal ne anan yana famar assuming komai dan ya tusa mata bakin ciki da cewa ai bata da kudin daukar lawyer ayanzu sannan shine qurdian dinta sai yadda yaga dama


Junnut taci kuka ..har xaxxabi sanda ya rufe ta..
Wai yau itace ba takalmi ba dankwali ba komai acikin jail cell!

Allah Allah take ace jahan khatun taji maganan amma ina

Ashe Bata sani ba ayanzu babu wanda ya san komai inba bahiyya da kaamil ba.

Tuni khal yasa aka kashe wayar junnut
Shima saiya dena daukar wayan kowa daga persia ya kuma bada strict oder akan ta sosai

Khal So kawai yake junnut ta wulakanta ta kasakanta ko da xatayi tunani dakan ta ta tuno cewa rayuwar da aka gina shi da buri irin nata babban halaka ne.

Aranan Sabida yana so ya dada lallabar matarsa yasa kaamil ya je kano, akan washe gari xasutafi persia shida su jahan Aarah da subaya da ake jira yau saura goma bikin ta da shahrul


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._



_5⃣0⃣-Ectacy♡_



Tun Bayan tafiyar junnut jail khal bai dawo gidan ba..

Kasa xama bahiyya tayi taje nan tadawo tunanin duk abunda suka faru ya dagula mata kwakwala

Daga ta xauna sai ta shiga tuno yadda suka taso tare da junnut lokacin tun suna kananan yara komin su cikin tsananin amana so da yardan juna sukayi ko a mafarki bata taba tsamanin wannan burin junnut din zai zo har ya shiga tsakanin su ba..

Bahiyya Ta so junnut arayuwan ta.

Amma hmm yau duniya kenan.

a kace komi nada sanadin shi Ashe kuma sanadin rabuwar amana so da kauna da Alkwari,dake cikin kawacen su da junnut Ahumaggah ne.

Ta yarxa cewa BURIN junnut shine makashin halayen ta nagari,amma AHUMAGGAH sune sanadiyar fito da gaskiyar dake cikin tarayyar su.

A yau Tasan Da badon Ahumga ba da ita da junnut baxa su dauki risk din rike sirri da alkawari mai girma ba.

ba don Ahummagah ba,tasan da har duniya ya nade baxata taba sanin asalin abunda junnut xata iyayi akan cikar burin ta ba.

Kaico!!!

Dama baka sanin kana kaunar mutum sai yayi gamo da abunda yake so awajen ka.

Ko yayi hakuri Allah ya maida mashi mafi alheri,ko ya tabe Allah ya masa talala..

Yau din ina junnut take?ina burikan nata suka kaita?

A duniya asalin
Mai son ka na gaskiya shine wanda xaiso maka Abun da ya so makan shi

Lallai qaddarar su ta Ahumggah shine mafarin jigon labarin rayuwar su.

Sanadiyar A humaggah Ta shigo duniyar mutanen da Allah ya qaddara sune madadin iyayen ta,da jin dadin ta arzikin ta da aurenta harda albarkan dake cikin auren.

Lallai Tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai maiyi yadda ya so da rayuwar bawan sa..

Bahiyya Tunani take yi sosai,har takan share kwalla,sai chan kafin ta fada wanka tayi sallahn neman sauki duk sai taji duniyar ya mata na daban..

Ahaka Tana kwance akan gadon ta tana shafo kwantaccen cikin ta Wani bacci ne mai nauyi ya sace ta.. Acikin baccin nata Wani mummunan mafarki take yi ta rike bedsheets da hannayen ta sosai tana ta kuwwa ita kadai

Ganin kanta tayi,agaban wani abu dayayi mata kama da gawar mijin ta

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka.

"Sa'ood dan Allah ka bude idon ka na shiga uku,dan Allah karka mutu kaji bazan karaba..

A mafrkin tashi tayi da gudu ta nufi bakin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan abbun ta Amma shiru.

dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle dawowa inda yake
tayi tana wani irin kuka mai rauni

"Im sorry hubby kayi hakuri ka farka baxan.. .baxan.. Sake ba ..i promise to alwys obey u i swear..ta cigaba da shessheka

Chan ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kara sautim kukan sosai

Dan dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai kamar wacce ta xare tace "dan Allah ka tashi wlhy bazan karaba to

Wai sai taga ko motsi bayayi,arude tace dole ne tashhi hold on hubby...im coming" da sauri ta mike tsaye tayi wani daki chan saiga ta da wani cup ta debo ruwa tadawo dakin agurguje

tsugunnawa tayi akanshi ta shiga watsa masa ruwan a fuska wani irin numfashi yaja yadan bude idansa

,da sauri ta dukar da kanta saitin fuskarshi ta kara fashewa da kuka sosai,tace
"kayi hkuri"

hada ido sukayi a hankali yafara kukkule idonsa kamar zai kara mutuwan

wani kara ta saki da sauri ta shiga tapping fuskar shi cikin kuka tace"no, no dan Allah,karka kulle idon,inka barni ya xanyi.. ta tsugunna akanshi, sake tapping face dinshi tayi tana kuka A hankali tace "i need you....pls wake up" sai taga wai da kyar ya iya bude bakin sa hakan yasa takai kunenta saitin bakinshin chan kasan makoshi yay magana ahankali yace "ure my life" da sauri ta tashi ta rungume shi tsam..

Chan ta ga ya cire ta yyi gefe yana kulle idon sa a mugun kasale da sauri ta tallafo fuskarta saitin nashi sosai ta inda karar hancinsu xai gogi juna...

cikin kuka tace "dan Allah karka sake kulle idon ka kaji wlh am sooo scared...ban karawa
kayi kuri,nasan nayi maka rashin ji. .pls am sorry"ka yafe ni...wani fashewa tayi da kuka tana masa sheshekan kukan a fuskan sa..

kasa magana yayi ya kamo hanunta yarike ya daura akan kirjin shi,bufff bufff bufff da sauri taji yanda yake wani irin bugu ahankali ta daura dayan hanunta akai tana girgixa mai kai hawaye na fita daga idanunta tace

"am really really sorry"

Wani irin jawota yayi ya daurata akan jikinshi ya matseta sosai yana sauke ajiyan zuciya.

Tsawon lokaci Ahankali taji bugun zuciyan nashi na daidai ta tun tana saurara tana sauke ajiyan zuciya har wani irin haske yayi firo da ita a mugun firgice ta farka daga baccin bakin ta dauke da salati

zufan daya fetso kan goshin ta yarfaa tadaga ido Wuraren karfe biyu da rabi ta ganta akan gadon.

Ta kare makan ta kallo Gashi nan har an lullube da duvet da sauri ta tashi zaune tana kalle kallen dakin sai taga babu kowa

saukowa tayi daga kan gadon slow ta bude bayi ta leka taga babu kowa aciki da sauri tafito daga dakin ta nufo waje..

Juye juye take tana tuno mafarkin ta kirjin ta na bugu..kodai bai dawo ba har yanzu?to ina yake?

Waige waige ta shiga yi tana bude doors one by one har ynzu bata ganshi ba hakan yasa ta sauka kasa da sauri nan ma taga baya main falon shi, babu ma kowa a shashin,

wasu hawayen da bata san dasu ba suka ciko mata ido wani fashewa tayi da kuka ta dora hannun ta aka

Ashagwabe tace "ina kake to?har bayan curtain sanda ta leka,ta lelleka kasan rugs gaba daya ta firgice ta damu kamar wani cinnika take nema

da sauri tafita tayi dayan room dinshi
bude kofa tayi ta shiga babu kowa a falon sai uban kamshi da tsananin sanyin ac Tv nata aiki shikadai,

Wani bugu kirjin ta yake a rude tana hawayen ta nufi sashen inda gadon shi,bude kofa tayi ta shiga a turus ta tsaya a wurin tana kallonshi tana share hawayen ta cikin ajiyan zuciya

Khal tagani yana daga zauna akan gadon sa yy shiru ya jingina kanshi da lallausan crown din gadon kana ganin shi kasan he is not too ok

Waro idanun shi sakwa sakwa yyi yana kallonta itama shi take kallo kirjin ta na tsanan ta bugu kamar xata tashi sama...

kasa jure kallon san tayi ta juya zata fita daga dakin da sauri kuma ahankali cikin muryan shi me sassaita xuciya yace "twinkle"?zo mana..

dan juyo kai tayi ta kalle shi wasu sababbin hawayen na taruwa mata hakanan taji tana wani irin mugun jin tausayinshi

He went extra mile for me again..shi kadai ne a duniya take ganin yana mata so irin wanda zatayi alfahari da shi

A hankali khal ya bude mata arm shi ya gyada mata kai Alamun taxo tayi huging dinshi

Aikuwa da gudu ta taho tafada jikinshi ta kara fashewa da kuka sosai tana boye fuska a kirjinshi tana shesheka

Shima wani kankameta yayi sosai ya kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login