Showing 66001 words to 69000 words out of 225093 words

Chapter 23 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26801

guntun hawayen ta
Dan kuwa Tana son khal yanzu sosai,sai ta dinga complain barkate harda laifin karyan da kaamil yake mata
Na cewa khal na kulawa

Tace kaamil na lura sam ba so na keke ba,ure my quardian amma babu ruwan ka da damuwa ta

Kana dai gani yana azabtar da ni amma ko ajikin ka dan kaima baka son ganin laifinshi

Wato warayya kake nuna min dan ni ba sister ka bako?

Gaba daya junnut ta haura ba sauki

haka dai kaamil
Yayi ta bata baki
Har suka shirya zuwa fuskantan khaldun tare.


All black Armless shirt and rubber short,yabar suman kansa carefree,ya gama shiryawa car racing dinsa yana ta jiran bro dinsa charaf sai ga kaamil ya taho masa da junnut

Tsaki yayi aransa amma Sai yayi kamar bai girgiza ba ita kuwa Kamar mayya ta noke tayi shiru batace uffan ba,Tana ji suka gama gaisuwan su

Hannun sa sanye da black racing mask Yace ma kaamil din shall we!

nan kaamil ya dan riko sa yana yake yace bro baga ka bakuwar ka bane?
Naga kamar baku gaisa ba

Khal Sai yayi shiru yana kallon kamil din,Da idanun su suka maida ma juna zance khal yana masa alaman to inna naganta sai me zanyi mata?

Kuma yasan Tsaff ta gane komai

Kan sun hankara junnut ta zuciya zata bar wajen kamil sai yayi saurin riko hannun ta yana cewa ke wai ina zakije!

A dan fusace ta juya"Idanun ta har sun ciko tace Ni tafiya zanyi,bayace baiya son gani na ba ai yace ya gaji dani...sai tsirrrr hawaye suka sauko mata ta shiga sharewa..
Kaamil yayi shiru baice komai ba

a karo na farko khal yaji bai kyauta mata ba dan sosai ya lura da fushin da yake dawainiya da ita

Amma sam shi baisan ma me xaiyi mata ba

Har kaamil zaiyi mata magana sai ya masa alaman yayi shiru ya sake ta ta tafi kawai.

Ita kuwa dataga hakan sai ta dada tunzira Kamar zata fashe ta fincike hannun ta ,
Tana sa kafa zata bar wajen khak ya dan juya ya kalle ta bayabo ba fallasa
yace ma keyar ta Sorry"..

Toh Kafin ma ta juya ta ya ja hannun kaamil kamar zasu sakai

Data ga hakan
Sai ta ja tsaki mai sauti hawayen ta ne suka fara zuba babu control ta shiga gogewa tana cigaba da tafiya a fusace

Zuciyan kaamil sam bai gamsu ba,sai yace Bro pls Stop dan Allah ka tsaya kasaurare ta we can play after that ko!

Kaamil ya roke shi cikin nuna damuwar sa

Dan shiru yayi kafin yace masa Ok..amma baiyi yinkuri ba

Can i call her back?
Kaamil ya tambaya

Sai ya gyada mashi kai shikuwa a gurguje yabi bayan ta baice mata uffan ba ya jawo hannun ta suka dawo duk dama tana jajjan sa alaman tayi zuciya ita bata so...

Da suka iso gaban khaldun,sai ta fara fincikewa
"Just let me be..ta tura hannun sa ta harde ranta ta kau da kai

Kammil ya tabe baki..."Ke baki da hakuri junnut, wai fushin me haka?kawai wai dan mutum yace ya gaji toh waye baya gajiya?...she hates when he alwys side with his bro dan haka ta banka masa wani harare

Tace toh ina ruwan ka ai shiyasa nace zan tafi u stay with ur holy brother

Abun nasu har mamaki yake bada khal daya tsura musu idanu yana binsu da kallo kamar masoya biyu sun kawo masa kara

Har Sai da sukayi shiru,kafin ya dago ya kalle ta Daurewa yayi Yace Meke damun ki?...

Bata amsa ba taja dogon tsaki

Wani mugun hada rai yayi ya shanye

Kaamil yace junnut ke fa bakijin magana,memakon ki nitsu a schl kiyi jacking kinzo kina haura ma mutane da masifa,Whats wrong with you

har ta dago azafefe zata amsa muryan khaldun ya dakatr da ita

Hey its ok ...

Sai Ya juya ya kalle kaamil
ka barta kawai We can play together.

Sai ya juya,..i really hate noise ya kada kanshi yana maganan cikin wuya kamar bada su yake ba

Junnut Ji tayi kamar zata nitse kasa adena ganin ta a duniyan nan tsaban takaici

wai itace namiji yake kaskantar da ita haka?yau ta dada gane cewa ashe kuwa da tayi kuskurren auren sa cikin gaggawa da hawan jini da bakin cikin sa zai iya kashe ta .

Cike da dauriya ta dage tace thanks but I dint come to play Kaamil pls lets go in baka tafiya ni zan tafi..

Wani lumshe ido Kaamil din yayi yace pls dan Allah kibari,

Khal nawajen amma yadda ya dauke kansa kasan yayi banza da sune
Sai da Kaamil ya jawo ta kusa dashi sai ya juyo.

Kamil yace pls lets setll dis now.
Duka basu ce masa uffan ba

Anan ya fara magana na fahimta, har yayi kokarin bursting asalin case din cikin mayar ma khaldun duk abunda yake yi wanda junnut bata so
at same time yana kokarin shan bakin dan uwan sa Dan ya gama lura da cewa kwata kwata junnut ba type din khaldun bane.

Ita kuwa junnut da kaamil ya fayyace laifin kowa sai taji dan dama dama ranta

Dan shiru khaldun yayi daga bisani yace mata "am sorry...kafin ta daga ido ta dube shi sai yace..if u feel that way... sai ta yi shiru tana nazari,"sorry if i feel that way?? Ohh that means baima yarda hakan dayake min laifi bane?

Atake jikin ta yayi sanyi tanajin wani karyewan ziciya,

To amma tunda har ya furta sorry whats the points?sai tace mashi its ok.. ta dan juya kanta gefe tayi shiru

Dan dariya kaamil yayi musu aransa

Sai suka barta a farfajiyan cikin gidan tana tsaye su suka shiga fitowa da racing cars dinsu

Sport cars ne na benz da bmw anyi personalising jikin su da kalolin khakin asalin sojoji daya kuma khakin marine corps.

Kaamil yace mata tazo suje ta kalle race din su,wani tunani tayi sai tace suje su dawo zata jira su agidan,ba wanda yayi mata musu

Har suka fice suka tafi abunsu,zuciyan ta har iyanzu bai wani sauko ba,ruwa tasha tasa aka dafa mata noodles taci

sai chan tayi amfani da wayar ta tayi odering kayan sakawa da make up

25 minutes delivery ya ruske ta Cikin daya daga spare rooms acikin dakunan gidan,anan dama ta aje kolin ta har tayi wanka ta kimtsa,

normal table gown A shape tasa ta dada gyara suman kanta bata wani dade ba sai gasu sun dawo.

Tsayuwa tayi tun daga window tana kallon su suna ta surutu thy look soo cute together

Amma halin khaldun har yanzu shiya fi jefa ta cikin nazari,wato shi Namijin da ya fiye bada wahala ma zuciya mace kuma tafi nace wa ma sonshi

Ta so ace yadda take gani yake nuna kulawa akan kaamil haka itama zai nuna mata.

Ita ko bai kai haka ba in zai na kulata toh babu damuwa arayuwar ta.

Anan kuma bayan sunyi parking suka shiga sukayo sallah tare, toh khaldun yana idarwa ya nufi dakin sa shikadai

,fitowar sa daga wanka kenan sai ga kaamil ya biyo bayan sa

Waje ya aamu ya zauna...yana ta kallon sa,Kaamil Yana so suyi magana na fahimtar juna akan junnut amma khaldun yaki sam..iya kaci yace masa junnut ai karamar yarinya ce meta sani? Ko yace
Shi sam baya son shirme

Kaamil dai yasan ba iya dalilin bake nan amma sai ya hakura ya share Da kyar ya matsa masa ya amince akan idan zasu tafi gida ya biya sukai junnut din shoping...
#SURAYYAHMS
*Uhum uhm u dont wanna misss what will hapen in the shoping mall,ITS a big suprise...😎*
_Where is team bahi oya get ready for the shocker🤣_


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*Argumentators and quesers kuna mugun sani ni nishadi,jiya saida na zauna kasa dan dariya😃Ahumagga Arguments yasa ankasa gane cewa shin America a london yake koko UK a US yake tsaban ana so khal ya hadu da bahi🤣..so much love my fans kuna nishadantar dani aradu😍.*


_1⃣9⃣-America meets london♡._


Da kaamil ya fada ma junnut khal ne zai kaita shopping sosai taji dadi aranta,dan haka 5/00pm dai dai na yamma suka nufi
Shopping mall su uku.

Toh Dan ma kar su takura shi sai yace kowa ya tuka motar kansa,3 cars ne suka bar compound din zuwa wata shakikiyar shoping store.

Babban International shopping store ne dan awajen babu inda basu tura kaya delivery kuma babu abunda zaka nema ka rasa.

She was soo happy
Tun Kafin su isa tayi waya da hilda yafi sau dari

In kaga yadda take zumudi ita kadai tana murnan khal ya kawo ta shoping zakace ba ita bace take cikin bacin ransa adazun

Suna parking kowa ya fito,dukan su da dark googles a idanun su

Tunda suka shiga ciki kowa na dube duben abunda ya masa,shikam Hannun sa na nade aljihun sa Yayi shiru sai binsu yake yi kamar zombie

Gashi hilda ta bata shawaran kar ta sake ta bar site dinsa,junnut tana so ace ana kallon su daga nesa asan shi nata ne,ita nashi ne amma tana gefen san ma sam sam bata gane ina hankalin sa yake ba
Har ta gaji ta ja jikin ta.

Suna ta zagayawa har ita tayi dan nesa da su chan kaamil yaga toy gun,bindigogin wasan yara na ak47 guda biyu,cikin son yasa shi magana
Sai ya dauko ya jefo masa daya shima sai ya cabe..

Kaamil yayi pose da daya a hannun sa,tun kafin khal din ya juya kan nashi gun din ya seta masa bindigan kamar wanda zai harbe shi

Junnut wangale baki tayi tana binsu da ido dan Tasha mamakin ganin yadda sukayi rige rige wajen nuna kwarewa da nuna ma juna bindigan kowannen su yana cewa dan uwansa.. "Freeze"!

Kaamil sai yaci fuska kamar da gaske,chan
Daga bisani duka suka fashe da wani sassanyar dariya

Hakan ya mugun bata mamaki Sai ta dakata tana satan kallon su basu wani lura ba.

Aje gun din a hankali khaldun yayi yana murmushi yana daga hannu sama alaman yayi surrender suka cigaba da dariyar

Cikin wasa yace ma kaamil
" pls Dont kill me captain you knw i cant live witout u"

Kaamil na rike da gun din yayi kwafa yana murmushi mai dumbin tasiri,yana tuno da wani al'amarri wanda daga gani yana sa shi kuka in ya tuno.

Fairly emotional ya furta i cannot kill you general..u tot me how to hold it...,sai ya shiga juya kan bindigan da yatsun shi yana cewa Ai bindigan ma ba bazata harbu ba in har kaine.

Shi dai khal bai sake magana ba
Sai kaamil ya aje gun din shima suka cigaba da murmushi suna tafiya side by side kamar yan tagwaye,.kaamil ya dan dube sa cikin kulawa yace,sa'ood nayi kewar ka sosai...har ban san ya zan fada maka ba..

...khal ya dada fadada murmushi yace baga mu ba?

Kaamil Yace yeah and i wll spend the night yau kam....agefen ka.

Junnut dake makale a baya tana jin haka Sai gata ta karaso kusa dasu,ba yabo ba fallasa tace ni kadai na koma gida kenan?....Gaskiya bazai yuwa ba,sukayi murmushi
Khal baice komai ba
Kaamil ne ya bata permission

Suna cikin za gayawan lokacin yamma ya farayi sosai waje ya kara rufawa,kaamil da junnut suna counter ana packaging kayan data debo dayawa iya son ranta duk dantayi show up ma hilda wai dan Karta raina ma khal din ta Aji.

Shi kuma khal yana baya wayarsa yayi kara sai yana dan zagaye yana amsa wayar charaf ya bi ta wani pink and white shelves na kayan mata

Duk abunda yake wajen pink da white ne,abubuwa kala kala na yan mata sai wanda ka zaba.

tsayawa yayi yana kare musu kallo wayar na kunnen sa yana sauraro,Wasu shegun box yagani wanda suka dauke masa ido an rubuta girls problem an manne edges din da silver glitters so majestic.. sai ya dauka box din slowly ya bude ciki yana kallo kayan make up ne na kece raini babu abinda babu aciki,kusa da shi kuma wasu manyan clay brown teddy bears masu angry and naughty faces abun dariya.

Haka kawai suka bashi sha'awa sosai gashi daya sa hannu akai babu wance ta fado aransa sai yarinyar daya fi tunawa a kullum in ya rufe idanun sa.

I really want her to have this. .Zuciyan sa ya furta yana zaro wasu park din chokolates dake wajen all togther ya hada.


Yasan shi ba irin mazan nan masu boye boye bane dan haka ya kira attention din service yayi marking abubuwan da yaga sun masan aka shiga tarkatawa ana binsa da su

Lokacin su junnut har an gama zasu fita tana ta lekawa ko zata gansa sai bata hango sa ba

Ya gama call din amma Daya ga hakan Wayan sa ya mayar Ya sa a kunne dan haka kaamil yace mata suje waje kawai kafin ya gama ya karaso

Kayan daya saya duka duka sunci 2 packages manya amma anyi packaging dinsu ne in form of Oder bags dan haka komai a killace yake kamar weding gifts.

Yana fitowa sai ya samu har sun fara driving sun gano shi lokacin yana shiga car din sa shima

Amma along the way sai babu shi babu mai kamannin sa.

Har suka kai gidan after 20 minutes

kaamil yana can sama a dakin sa junnut kam tunanin ta yana kan hanya ne,1hr shiru zai iso ne bazai iso ba sai gashi har dare ya rufa babu shi babu alaman sa

Abun ya dame ta ta same kaamil da complain

A tare suka kira layukan sa amma shiru baiya shiga

Haka kaamil ya lallabata da cewa khal bazai taba kwana awani waje ba zai taho anjima.

Haka dai har tayi bacci ta farka bata gansa ba,da asubahi ma zaune take kanta kife da gwiwa abakin gado
Ta rasa meke mata dadi,Zuciyan ta cike da cunkushewar tunanin kar dai dan tace zata kwana agidan ne yaki ya dawowa.

****

Bangaren bahiyya kuwa By 8.am in the morning yau basu da komai a schl sai da yamma by 4 shidin ma extra class ne.

Dan haka as early as posible suka bude eatry lounge dinsu suka fara aikin dafe dafe cikin nishadi da jin dadi

Simple snacks drinks,smoothies cappucinos da duk wani launin coffe da ice cream duk zaka samu awajen


So most of wayanda
Suke zuwa musu inba yan african countries masu cin nigerian dishes ba to samari da yan mata ne students masu qwiuyan girki da son shakatawa


Yau Da ciwon kai bahiyya ta tashi dan haka batayi aikin serving oder ba
Sai ta tsaya tana dafa coffe da sauran kananan abinci jasmine kuma tana serving oder.

8.40 dot Wani mutum ne ga shigo eateryn sanye da plain riga baki mai v neck ta dan kama shi kanshi sanye da hular facing cap black mai shegen kyau....

Wasu sun dan kalle sa,wasu daga Dai daikun customers dake wajen kuma basu kula ba suna harkan gaban su

A last seat din dake facing end wall ya daga wani high school kid ya zauna inda babu wanda zaiga fuskan sa face wanda zai kawo masa oder

Yasmine ne tazo a madadin bahiyya sai ta ajiye masa venue palate agaban sa tare da cewa sir pls place ur oder tana yi tana duba ko zata ga fuskansa da kyau amma bata gani ba..

Dama Sun saba ya wancin customers har counter ake binsu ayi oder wasu ma daga inda suke zaune zasu bayar amma ganin shi ya dan banban ta shiyasa abun ya bata mamaki sosai.

Shikuwa Canko su kawai yayi Baiyi browsing ba
Yace ta kawo masa plate biyu da tea guda biyu

Cikin ranta She was like what?,ta juya gabar da yamma
Abun ya dada bada jasmine mamaki
gani tayi shi kadai ne awajen tambayar kanta take how can he manage 2 plates and 2 teas?

Toh abunka da babu ruwan ka da rayuwar wani sai ta juya Ta tafi da sauri
.
Tana isa serving board kuwa gulman sa ta fara yi musu,dija ta ce kinga face dinshi? Tace ahh,shine kuma zaici abinci har plate biyu!
Kar dai venom ne ya shigo mana kinsan shi da son cin abinci..,oya kuku go an check in shine mu gudu kar ya hada da hanjin mu ya cinye..cikin raha dija ta fada

Yasmine kuwa fargaba abun yasa mata,tace ah 'a nidai bazan iya komawa ba ni tsoro ma nakeji,he dint really show his face amma dai inaga mutum ne

She was bit scared

suna ta hiran su
Suna hada abincin bahiyya batace musu komai ba

cikin ranta take wondering kowaye wannan din haka kawai take jin wani iri yau aranta.

Tunanin rayuwa ya fara yi mata yawa musamman sabanin daya daure mata walwala a fannin sadat da subaya.

Bahiyya pls,Lets go and serve him jasmine ta katse mata tunani,da sanyin murya tace ok,..bata wani so ba amma haka ta bita tare suka debo abincin a tray suka nufo sa.

Yasmin ce ta fara ajiyewa,ta juya

Ita kuma A hankali ta karaso tana yi tana kallon bayan sa tana kuwa zuwa daff da shi bugun kirjin ta ya sauya.
Wani fat fat take ji kamar wanda zatayi gamo da aljani

Sai ta basar ta taho ta bayan sa dan bata gane sa ba slowly ta aje serving try din charaf sai idanun ta suka fada kan hasken fatar hannayen sa dake sakaye da wata muguwar royal oak chain watch.

Numfashin ta chak ya dauke a hankali ta lumshe idanun ta ta kuma budewa
,Cikin tsananin bugun kirji mai tafe da mamaki zuciyar ta yace
Khaldun...?

Kamar wanda yake ji kuwa ya dago kai ya kalle ta ai suna hade ido hannun ta ya fara rawa cikin mamakin ganin sa.

Kallon juna suka tsaya yi cikin wani irin tsumayi mai ban mamaki,cikin ransa harda mamakin yadda ta kara yin fresh ta goge dan ramar datayi ma shi sam bai gani ba.

Cikin wannan yanayi tuni idanun ta suka sauya kala suka cicciko batare data san dalilin hakan ba.

Ganin zata iya jawo Attention din mutane akansu da rawan da jikin ta ya shigayi yasa ya riko hannun ta da tray din ya tayata saukewa kan table din.

Sit down".. ya furta mata kamar wanda baison kowa ya ji muryan sa ko ya gane shi.

Tana zama tana dada duban sa Involuntarily sautin muryan ya furta...you .. yoouu ?

Sai ya dada matsowa a hankali izuwa cute suprise face dinta yana binta da wani irin yasashiyar kallon bege mai shiga rai "shushhhhhhsss....yace yana sa yatsa akan half wet pink labbansa..

Wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login