Showing 87001 words to 90000 words out of 225093 words
jasmine sunyi jungun jungum sunyi tagumi doc na ciki yana ma bahiyyar oxygen induction.
She nearly had a nervous breakdown.
yanzu intayi tunanin numfshin ta ne yake neman toshewa..
Har ya wuce su basu san shi waye bane,sanda suka ga ya bude kofar room din nata ya shiga sai suka biyo bayan sa..
Wasu zafafan Hawaye take saukrwa bata ma lura da shi ba sanda dija ta sake door din
doc dake famar bata baki shi ya dago sukayi ido hudu da khaldun a tsanake ya mika masa hannu suka gaisa....
Cike da damuwa aransa ya tambaye doc ..Whats wrong with her?
Doc yace you must be her quadiarn?a hankali ya furta yes ..ya juya yana mata wani irin kallo mai saurin fallasa hali da zuciyar sa ke ciki
ya gyada kansa..doc ya kara gaya masa cewa ai takai sati biyu akwance yace she is stressed..she is curently having a nervous breakdown
..amma da sauki..
Dauriya kawai yayi ya amsa docton ya sallame shi sai ya ya juya ta kalle su dija
Good afternoon sir...suka fada adan takaice ya juya ya amsa..tausayi ma suka bashi..
Ita kuwa ji take kamar ta bace dan wani sabon firgicin ta shiga ciki gani take kamar sadat zai sake jin cewa ya zo wajen ta..
Take taji zuciyan ta na shirin bugawa
Wani mugun jiri ne yayi shirin zubar da ita da wuri ya taro ta tafado a kan hannun sa suna dan kallon juna
"sorry"....ya furta da face experssion dinsa kamar na karamin yaro mai shirin kuka
...wani siririn kukan damuwa ta fashe masa dashi batace uffan ba sai ya jawo ta jikin sa ya rike ta tsamm yana feeling sauyin yanayin ta mai mugun tada masa hankali..
Wani shiru wajen ya dauka
Bayan kaman mintuna biyar ya sake ta, Akan gadon ya aje ta yana kan kallon confused structuren fuskan ta tamlar wanda zai hadiye ta.
Slowly ya fara tambayer su dija,one by one har ya fahince cewa ai bama ita ce ta tura masa sakon ba.
Da suka lura bata ji dadin hakan ba,sai suka wayance suka masa karyan cewa ai mistake sukayi,gashi dama bata so ta kira gida kuma sunga ciwon ya matsa mata anan ba ayi mata komai...
Har da dan bashi hakuri...shikuwa ma baiga laifin su ba dan dama da niyyar daukan ta yazo yau
Daga nan ya tattara ta su uku suka bar asibitin,yau har bakin hostel ya jira su suka gama warware tsabanin da suka samu game da zuwnsan
Da kyar suka ganar da ita cewa ba wai sun kira shi bane dan su sata a matsala..thy feel like shine kawai zai iya warkan da ita akan lokaci ..
Tayi ta kuka,tayi fushi da kyar suka fahince juna ta amince zata bisa din
very few drsses da inners ta hada da teddyn ta daya kawo matan ta bi bayyansa suka bar london zuwa united state..
SHARE with you love ones😍
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_
_Bismillahirrahmanirrahim._
_2⃣4⃣-piousness♡_
A cikin jirgi Da kanshi ya makala mata seat belt ya dada ruriffe mata kunnen ta da head warmers ta zauna daf dashi batace uffan ba,shikuwa babu abunda yafi daga masa hankali a yanzu kamar yanda yaga duk ta rame ta jigata tayi fayau..
Thats not how he left her few month ago,tunani yake yi kala kala Har bacci ya sungume ta bai daina aikin kallon ta ba,Cikin ransa ji yake kamar yay wani magic ya bude zuciyar ta ko dan yaga asalin mene ne damuwar ta.
After just few hrs ta bude idanun ta Tsintar kanta kawai tayi acikin wani white monochromic theme bedroom jikin ta a lullube da wata lallausan comfoter
banda edges din funitures komai fari kall ne a dakin, dan salati tayi tana mika Kanta nakan mata wani irin juyayi..
Daga kanta ke da wuya taga wall clock,kusan karfe 7 na dare.
Batare da bata lokaci ba ta yaye bargon ta aje kafa daya a kasa tana shirin saukowa cikin sauri musamman da tuno da sallolin tun azahar dake kanta
tana dira ta fara jin motsin mutane
Jim kadan aka murda kofar dakin da sallama aka shigo ,khaldun ne a gaba doctor na biyo shi a baya..
Wani kallo suka maida ma juna nauyin idanun shi ya sata ta suke nata idanun kasa,yana tausayawa amma ganin ta a yadda take,daga ita sai riga da wando ga suman kanta yabi gadon bayan ta babu ko mayafi a take sai yaji ransa baiso ba.
Wani mugun kallon ya dada binta dashi duk da ma yanzun yasan ba kallon sa zata sake iyayi ba
sai ta koma bakin gadon slowly ta zauna ciki hadiyan yawu tay saurin sunkuyar da kan ta kasa kamar marainiya...
Tun kafin doc din ya mata magana ya juyo kanshi ba yabo ba fallasa yace ma doc din pls
Excuse me..,doc yana matsawa kuwa sai ya taho kusa da ita cikin galla mata harara "lay back".. ya furta kamar bada ita yake ba slowly ta koma saman gadon..sai ya gyara mata pillow ya ja bargon wanda ya dada sata mike kafa da kyau,tana kuwa shiga Ya lullube mata jiki har izuwa kan kirjin ta ita da kanta ta maida hular ta,...anan gefen gadon yayi zamansa bai tashi ba..
Quietly Doc din ya shiga duba ta_to ya dan manyan ta dan haka bai fara daukar matakin komai ba sanda yaga report din past medical history ya dan mata tambayoyi..
Her blood presure is quiet high..sannan tana bukatar bacci da abinci masu rage tunani,...duk bayanin shi ma khaldun yakeyi ita kuma tayi shiru bata da aiki sai binsu da ido..
...doc yace zai mata allura wanda zai taimaka wajen sata cin abincin,ita kuwa tin kafin yagama hade ruwan ta shiga taro hawaye tana kau da kanta slowly....gashi ya tsani hawayen nata,kuma sam ba baya son ya barta da wani su kebe...
Da hakan sai ya wayance ma doc akan,kar ayi mata a ko ina sai a hanu cewar sa ai intravenous din ma zaifi bin jikin ta akan lokaci.
A hakan ma shi ya taimaka aka mata Alluran,yana gamawa ya maida mata kanta kan pillow ya rako doc din waje.
Bai sake shigowa ba sai da ta mike ta shiga bathrum ta da niyyar alwala ruwan yayi mata dai duk suman kanta saida ta jika,dayawa suka manne agefe gefen fuskn ta,ta fito da hular a hannu tana famar zazzarewa sai gashi ya shigo...
Kallon juna sukayi na 2minutes kafun ya sake kofar ya karaso,..yanayin daya tsaya cikin dakewa yana binta da muzurai yasa ta kasa motsawa daga bakin bathrum door tana ta sunkuye sunkuyen kai ga wani shegen jiri dake famar sandan ta...
Aikuwa tana kara one step zata karaso tajiyo ta zube ajikin sa,ba abunda take yi sai numfashi sai layi..yunwa ga rashin karfin jiki duk su ka nakasa ta,ko lips dinta dakanshi yke rawan dari duk ta sake mashi nauyin ta tana luoi da ido..
Dago ta yayi tare da damke hannun duka biyu,he is tensed
,..Wani masifan karfin hali ya shiga mata tun daga kan fitowar datayi a bathrum din babu dan kwali har zuwa kayan dake jikin ta ayanzu..U love to keep it open..Ni banaso..waya ce miki ma ki tashi...bakince bakki lpya ba?Zamu bata idan bakijin gari...
Tayi shiru,tana dan lumshe ido cikin shagwaba tana dan riko shi,. Daurewa yayi dan ya tsani yayi magana ayi masa shiru..sai ya jawo ta duk nufi gadon..a hankali ta firta ni fa sallah zanyi...
Tsaban baima san meke asalin bashi haushi da ita ba,sai ya fita shaanin ta yayi zaman sa bakin gadon yana kallon tana layi tana zaro kaya daga travel kit din..yasan tana neman wanda zatayi sallan da shine,shikansa ya baza ido duk baiga wanda yayi masa ba kawai sai ya mike yayi waje...
Kota sake kallon inda yayi,Wani half gown ta dora akan
Jean din ta lullube kai da mayafi ta jero duka sallolin dake binta.
Kamin ta idar gaba daya tayi laushi,zama tayi agefen bed din a kasa kanta kife da gwiwar ta tana sauke numfashi a hankali....
Har ya shigo bata lura ba,sanda yayi gyaran murya..
Dago ido tayi adan gurguje ganin ba shi kadai ba yasa ta dan kau da kai...
"....mai aiki kuwa tuni ta aje farantin abincin agaban ta tayi waje...yana tsaye bai motsa ba daga wajen yace..u need to take something..taji amma bata amsa ba dan tunani duk ya cike mata zuciya,she just want to sleep now...sosai take fargaban abunda sadaat yaci alwashin zaiyi akansu in ta sake kwana agidan shi..
After five minutes of silence ta jawo abincin ta fara ci a hankali kamar bazata ci ba .
Hannayen sa rungume da kirjin sa ya kafe ta da ido ko zama bai iyayi ba.,.gaba daya bata jin dadin abincin sabida shi take tutturawa...tasan idan ma tace ta a koshi masifa zaiyi mata dan haka ta dage tana ci,karshe zuciyan ta ne ya shiga tashi yana mata suya tuni taji cikin ya hautsina kafin kace kobo wani makallen amai ya fara yunkurin turo kansa waje.
"Get up...ya fada batare daya motsa ko y taimaka mata ba,..da kyar ta tashi ta iya mikewa ta nufi batrum din da sauri ta zube kasa ta shiga fitar da duk abunda taci
Idan Ga yadda ya tsime ya hade rai daga nesa yana kallon ta zaka ce haushi take basa
Amma kuma cikin ransa tsantsan tausayi ne da azaban damuwar halin da take ciki
yasan bazai iya lallabi ba ,tsayuwan shi ya cigaba dayi baice mata uffan ba saida ta karaci aman sannan ya taho ya daga ta,..wasu irin silent tears masu zafi take saukarwa bai ko kalle ta ba,nan ya kunna mata tap ruwa mai sanyi ya fara kwalala sai ya umarce ta da wanke bakin ta da fuskan ta,..ba musu ta sa hannu ta shiga tare ruwan tanayi tana dan layi..,shikuwa kamar wanda yake jiran ta akan wuta.."bai ma bari ta kashe tap din ba ya dago ta bayan 2minute looks daya bita dashi ya dauke kai wani irin fizgo hannun ta yayi suka fita a bathrum din suka koma dakin...sit down...ya dangwala ta kan gadon ya tsaya yana kallon ta ya mugun hade rai
Tunanin me kikeyi?
Ta danyi shiru..
Dont keep ur silence on me...whats all this...meke damunki kina karama kina deban makanki hawan jini..?
Wasu hawaye masu yawa su suka sauko
Mata zirrr ta shiga tarewa a slow jikin ta tuni ya dau rawa...
Wani karin haushin ta bashi a Baiso ya daga voice dinshi ba amma haka kawai yaji ransa na tafasa sosai masifa ya cigaba da azalzala mata kamar bai damu ba....
Akwai wanda ke takura maki ne?..is it ur friends... hooligans..cultist...a makarantan ne ko agida?...just start
Talking now....ya dan daka mata tsawa.
A tsorace ta fashe masa da kuka mai sauti,jikin ta ne ya dada tsanan ta rawa...
Yace ni kimin shiru....batayi ba ta takune kanta kamar wanda take so yasan yana bata tsoro her shivers is making him feel quilty
jikake wani karan tass tasss a kasa
Dan da yayi wani firo da bedside lamp sanda ta birkice ta firgita ita kanta batasan sanda ta sulale kasa ta dukunkune waje guda ba
Rakubewa tayi cikin wani irin tsumayin sautin kuka tafara cewa "dan Allah kayi hakuri ai zan fada maka..dama nifa babu komai..kawai banda da lpya ne.
Kuma...kuma..
A zuciye Yace karya kike min...kinga ina lallabaki ko?...did u think am stupid yaushe na fara wasa dake..
Kukan ta cigaba dayi tana bobboye fuskan ta..
Gaba daya Tension din ganin ta ahakn ya gama nakasa shi gashi taki sam tace masa wani abu mai ma'ana,kuma yasan akwai abunda ke damun ta,..karshe ma juyawa yayi ya bar mata dakin..
Kuka tayi tayi sosai,tana tuno da yadda zata bullo ma al'amarin...tasan khaldun yayi zuciya..she knew in yasake birkice mata hakan bazata iya kin gaya masa komai game da sadat ba..
Amma kuma hatsarin ciki take duba,its the same as daba ma
Cikin ta wuka dan fargaban sadaat har yanzu yafi komai jan karfin ta
A wajen ta zauna ta rungune kanta da hannayen ta tun tana kuka mai sauti har ta dena sai hawayen kawai ke zubda kansu.
Around 9.30pm wayar ta ya fargar da ita,dada share fuskan tatayi sannan ta dauko call din su dija ne suke kira dan haka ta danna conect after 1sc ya kama suka ga junan su,..video call its easier for them to console each other..duk abunda take ciki tagaya musu
Yasmine ne ta dada bata karfin gwiwan cewa ta cire tsoron komai aranta sadat bazai san suna tare ba,..she dosnt really believe in magic amma yadda suke bata asurance yasa dan dole ta amince..
Dija tace sun baza idanun su akan komai yanzu suna da masu taimaka musu wajen bibiyar duk abunda sadat ke ciki batare da kowa ya gane su ba..
Alfarma daya suka roka wajen ta kuma shine akan suna son ta sake ranta ta warke kodan ta dawo akan lokaci su shirya ma promotion exams dinsu.
Yadda takejin tausayin su yasa ta amsa da cikaken amincewa...atleast sune agefe wanda zata iya gaya musu asalin damuwar ta kuma su fahince ta..
Bayan ta katse wayar Wani lunshe ido tayi tana sauke ajiyan zuciya cikin tunanin yadda zata je ta lallabosa.
Tasan bazata iya gaya masa komai ba,muddin basu cimma burin su akan sadatt ba..she knew she cant risk it..amma kuma dole ta gaya masa abunda xaisa hankalin sa ya kwanta sosai..
Mikewa tsaye tayi ta tattara wajen duk broken glass din tayi disposing,rigar data sa akan jean din tayi sallah shi ta mayar ta hada da mayafi ta fito a sadade tana neman inda zata gansa.
Data murda kofar ta fito sarari ajikin step na karshe Tayi tsaye kusan Minti 10 tana kare ma gidan kallo
evrything all white hakan ya dada haskaka mata idanu har ta hango wani chef dake tahowa gaban ta da tray din abinci..
Har ya karaso batace mishi uffan ba,shikuwa yana isowa gaban ta ya dan risina kaii ya gaishe ta,..yace khaldun ya bada oder cewa asake kawo mata abinci..
He dint forget that anyi mata alluran cin abinci,sai tace mashi yakai dakin ya aje mata
Dan kwafa tayi cikin tunani,ohhhh duk wannan fushin da akayi dani ba a dai mantawa dani...
Chef na fitowa tayi sauri Tace pls excuse me...
Sai ya juyo.. Tace
Pls where is he..?
Ganin kamar ita din sam bata da dirin wulakanci Sai ya sa shi ya mata nuni da wani kofa dake daff da inda take tsaye,dakin yana kallon juna ne da wanda ta fito aciki yanzun.
Ta dan kwakwalo murmushi tace thanks,chef da wuri ya sauka ita kuma ta isa bakin kofar dakin...
20minutes tana knocking da kyar ya bada izini aka shigo
Kwance yake yayi luff ya lunshe idanu akan gadon sa ya kuma bada kofar baya
He is literally upset,jira ma yake ya bude idanun shi ga wanda ya shigo ya sauke masa bala'in masifa
...yana kuwa juyowa yaganta tsaye daga bakin kofar tayi shiru ta dauke kanta tana dan wasa da yatsun hannun ta,he feels better dayaga babu hawaye akan fuskan ta yanzu amma shirun datayi ya sa ya kau da kansa ya bata keya...
Wani lumshe idanun sa yayi,yana kokarin
Rokon ziciyar sa ya sauko dan yaga ko hala zai iya lallabataamma ina,kowani five minute baiyi ba yaji inuwar mutum daf dashi....
A slow ya juyo ya bita da wasu razanannun looks,idanun shi babu wasa a ciki...hawayen dake shirin cikowa ta mayar ta matso daf inda ya kwanta tana binshi da kallon itama,cikin marairacewa da sanyin shagwaba slowly ta zuba gwiwan ta akasa tace..
"Dan Allah Kayi hakuri. ..
Wani sanyi yaji aranshi,amma bai ce uffan ba ya dauke kansa
.. Ta fade hakan sau uku yayi kamar bai ma san da shi takeyi ba sanda ta dan kara sautin crack voice din ta
Sannan Ya juyo da kyau..
Dan Allah kay...yace
stop nan ya dakatar da ita da wani irin kallon kulawa..
Kinci abincin dana tura maki?
Sai Ta dago grey eyesballs din ta kadan Nan suka hade ido,cikin sanyi jiki ta girgiza mai kai tace ah'a banci ba
shi kansa baisan meyasa shi tsaki ba, mikewa yayi ya mata nuni da hanyar waje..
Nan ne hawayen da take dannewa suka fito,..rabon ta dataga ya tsime haka tun lokacin datake matsayin maid dinsa,..bata jin tana da karfin daukar fushin sa ayanzu dan haka ta mike a sulale ta nufi bakin kofar niyar ta inta ci abincin saita dawo,..bata hankara taji shi daf,karasa turata wajen yayi ya slaming door dinsa gaban idanun ta...
Shock ya bar mata bakin ta a bude,sam bata san meyasa yake da fushi sosai ba,...goge tears din tayi tana sauke ajiyayyun ajiyan zuciya...tasan bazata iya jure hakan daga wajen shi ba...jikin kofar ta koma kamar zata sake knocking
amma batayi ba sai ta jingine bayan ta cikin nitsuwa ta fara rokon shi achan cikin wuyar ta...
Pls open the door...
Da kyar take furta hakan, i want to tell you evrything..pls open...very weak hands dinta ke bubuga kofar lighy tamkar bata san metake ba
After 10minutes of silence taji kyat alaman budewa.,wani disashen murmushi ne ya kufce mata sai tayi saurin goge hawayen sannan ta tura ta shigo,,dashi ta cikaro gumm a gaban ta bata kara one step ba inuwar sa ya dakatar da ita ,..a tsaye ta same shi abakin door din ya rungeme hannayen sa a kirjinsa..
Wani irin quick and passitionate looks sukayi exchanging sannan ta sauke idanun ta kasa a hankali ta shiga rero masa labarin data shirya.
Tafara ne da bashi hakuri,a cewar ta itama bata san sunan ciwon dake damun ta...Ta kuma tabbatar masa da cewa babu abunda ta nema ta rasa na kudi...
Wasu nannuyan hawayen suka kufce mata Sai tace ina ga fa mafarki ne....
A slow yace mafarki?
Sai ta gyada masa kai kaman dagske ..
Ai kullum inayin shi,I kept seeng it...
I think im scared...ni fa tsoro nakeji
Yace tsoron waye?
Ta dan yi shuru,sanda ta sauke wani ajiyan zuciya tace,ni bansan shi ba,shine sai yana tsoratar da ni..kusan kullum yana zuwa min bana iya bacci...i dont know what to do..i keep getting sick...kuma ina fada babu mai yarda dani,.a hankali ta karashe karyan nata cikin sautin kuka
Wani lumshe idanunshi yayi cikin jin tausayin ta,a baya cikin hankalin sa ya jawo ta jikin sa ya