Showing 198001 words to 201000 words out of 225093 words

Chapter 67 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26851

shikenn basai antaba bahi ba.

Bata gama dawowa daga duniyar tunanin ba taji jahan ta daka mata tsawa tafara surutai adame.

Ai Sai Kiyi ta sanya,ni wllhy zan cire hannu na akan ki..

Adame Junnut tace mumy pls ki saraure ni

jahan tace yimin shiru,ehen ehn Have u heard the news?
kinsan yau sa'ood ya gama hada takardun manyan qaddorin shi?
Did u even know what he did? to bari kiji yarinya baki da time din sanya

A dan tsorace junnut tace mum meyafaru ne..meyayi da takardun shin?i dont undrstand

Eh i baxaki gane ba,kin xauna kina ta hauka i told kuskure ne barin wancan shegiyar yar da cikin saood,gashi nan ai sectary na tana fada min wai khal ya riga ya signing document mai dauke da entilement na rabin dukiyar sa ma wannan shegiya munafukar yarinyar da abunda ke cikin ta.. .
He dint even tell anyone yaron nan baida hankali

.Wayar sanda ta kusa fadowa daga kunnen junnut"Da mugun bugun zuciya tace wha....wh t?half of his entire wealth
...ma bahiyyr?

Jahan tace yess da abunda xata haifar mai,kina fa cikin matsala junnut
gwara ma ki tashi kisan nayi,kafin ta kashe shi dukiyar ya dawo nata ita daya

,kullum ina gaya kifita hanyar ta munafukar kawarkin gashi tagama da shi ta asirce shi..cike da raki jahan tace

'wayyyo Allah ke babu abunda xaki samu kenan? Yabata rabin dukiyan sa..to me amfanin aurenki da shi in rabin dukiyar sa natane da abun da zata haifa?

"Wani birkitaccen kuka junnut ta fashe fashi har bakin ta na kawo kunfa.."
Na shiga uku mumy

Jahan tace sai Kiyi ta kuka,ki kashe kanki in zaki iya nidai The next time i wll call u kifada min kykkwar labari,act like ke jini khatun act now Ta katse wayar axafafe..

Dora hannu aka junnut tayi tana sulalowa kasa..
Wani ihu ta fasa tana burgima...

Ji tayi kamar an rugaxa mata rayuwar ta ne gaba daya an dama mata burin ta,and who is at fault?..aranta tace bahiyya

Aikuwa batayi kasa agiwa ba ta shirya tsaf tazo wajen bahiyyar,tana ta kule kulen ta arai
Bahiyya kuma bata lura ba,dama kananan ciwon ciki ke damun ta tana ta complain ma junnut din.

su biyu suna hiran su normal har khal ya dauka ko junnut din ma bazuwa dinner zatayi ba dama shi xaije da wurinr sabida bakin da suke wajen turawa ne yawanci duk basu san meke tafe a rayuwansa ba

Sai yace ma bahiyya zai fara tafiya,amma xai aiko da mota akawo masa ita.

Khal na fita sai tsumin junnut ya dada tashi na aikata mugun nufin ta,tana ta kallon bahiyya tana xaban kayan da xata saka taje taron Suna hiran anan bahi take gaya mata ai khal yace xaiyi introducing dinta ma matan abokanan sa na military.

duk yadda junnut taso ta yaki shedan amma ina,"aranta taji why not tayi replacing bahiyya daren nan.

bahi na bada baya tayi marmaza tadauko goran juice ta juye a cup dan
maganin da bata san na miye din bane ta zuba ajuice din ta bada bahiyya tace mata tasha

itakuwa rabar dake jikin cup din ya bata shaawa ta karba ta shanye tasss har tana gyasa

Ko wani minti biyar batayi ba One time ciwon cikin ya fara murkusa ta"bahi tun tana cixa baki har ta rusuna tana wash wash"..ahakan
,junnut sai da tasan yadda tayi ta raba bakin bahiyya da cewa abata waya zata kira khal

Wayar ma a falon ta barshi ta dada cusawa abayan trow pillow ta kuma kaita daki ta barta anan akan xataje ta kira shi..

Bahiyya taci azaban ciwon ciki tana ta murkusu ita daya jikin ta sai rawa yake tana zubda yawu..
.
Marmaza junnut tayi shiri cikin wata kafurar dinner gown royal blue ta isa wajen hidiman giya tasha ta mance da bahiyya dan ma karta ji ta tausaya.

Wajen 5 star hotel ne,jigajigan masu kudi da yan mata da samari kowa na sha'anin sa.

Khal na can ciki suna hira da wani babban army leautenant dan kasar korean lt Aman leonad..

Shi tun daxu ya aika mota kawo bahi amma sai shiru ya kikkira ta na ba a dagawa.

Ashe Junnut ce ta kira drivern ta sa ya jira ta hade da mashi karyan itace matar khal din.

Ko Driver ma yasha axaban oders da kadadi,yana dire ta awajen ta aike shi siyan abu acn cikin kasuwa..

Shigowa tayi hall din in a grand way,dan ta biya kudi duk an bata infomation tasan khal na sama bazai ganta ayanzu ba.

Tayi kyau sosai,ta fito sexy and chic yadda ido ke binta ana admiring flowing gownn din ta yasa take jin wani karfin gwiwa

Ta hadu da matan turawan nan,cikin salo ta soma boosting"..mrs sa'ood, har suka gane cewa itace matar celebrant.

Kan kace kobo mutane sun rufe ta,wannan yazo yy gaisuwa ya tafi wannan ya xo

Congratulations,
Ure soo beautiful and classy,mrs general...ure lucky..

Wayannan sune words din dake kara rirituwa axuciyar ta in ana fada

Sosai junnut taci kasuwar ta,kafin gulman yaje sama ya same kunnen khal

Dayan friend dinshi daya zo bikin ne yake tuhumar sa ashe ka auren wata bansani ba
Khal yace shi din kuwa?
He tot ma wasa yake masa guy din yace he is serious gacan dayar matar ta tana gaisawa da guest

Khal yace what?
Bai dai yanke hukunci ba yace,maybe ko bhiyya ne take so tayi suprising dinsa.

Dama hanklin sa yaki kwanciya da take kin daga wayar..a gurguje ya sauko,lokacin junnut ta shagala tana ta kisisina da karya ma matan turawa bata ma lura da futowar sa.

Gaban matar babban ogan su mai gaba daya ya same ta tana cusa kai.

Abun ya buga mai kai atake ya matukar hade ransa har masu niyyar masa magana ma duk suka ja baya.

Gaban su yazo,junnut tana ganin shi sanda kirjin ta yay dukan tara tara ta fuske,

"a very respectable old woman mrs vivian carter ta mayar mashi murmushi takai 75yrs old ana itama wata Kusar ce a white house din kasar America,tana mugun respecting din khal,so ta dauka
Ko da gaske junnut din matar sa ce

She honestly want to propose a significant toast mashi da junnut..

Khal yana gama gaishe ta ya ja junnut din gefe
,idanun shi har sun kada sunyi dau amma ta danne tsoron, yace mata meya kawo ta nan take zubar mai da mutunci?sannan ina matar shi..?

Muryan ta na rawa tace mashi ita kam bata sani ba...

Just on time wayar sa ya shiga kara sai ya daga yaga ma daga gidan sane,

Security shiya masa bayani,ashe wai suna xauna ne sukaji karar glss window.

Bahiyya taci axaban taga xata mutu ta shiga neman mafita ta ko ta halin kaka shine ta rarumo shoe ta gwada ma windown yy kara koda wani xaizo

Ga shaida nan kota ina agidan na cewa tayi ta ja da ciki tana neman wayar taduk jini ya kwalala ya bata gidan

Gurd yace har ankai bahiyya emergency

Kirjin shi sosai ya buga sai ya juyo yana kallon idanun junnut dake cike da guilty counsious

Yace dama bata da lpya ne kika barta?and why dint u tell me...,tsawar daya daka mata yasa kowa ya juya yana kallon su,wani kar kr jikin ta ya hau rawa ta tsomare a take idon ta ya ciko da hawaye cikin rasa meke mata dadi.

A hakan ya fuske,ya ce u bettrr get out of here,ya bangaje ta ya haura kan stage ya karbi mic,junnut tayi turus tana dan boye idon ta duk kunya ya oshe ta gashi kowa yasa idon sa tsam,wani kwalalan kunya bai tashi taso mata ba sanda taji muryan khal a mic yana basu hakurin bazai iya xama ba..

With utmost sincerity ya gaya musu matar sa ba lpya xaije asibiti..

Yan shishhige suka tambaye shi ko junnut dinne? wasuu har sun karaso sun dafa kafadar ta suna so suji ko itane..

Khl kuwa Abunda junnut tayi anan din ya bata masa rai

dan karma ta sake tunanin maimaitawa kawai agaban ta yace musu shi baisan wannan ba,she is just a cheap girl tryng to catch some of his attention.

Wace ya kaure da what what. ?

Har ya tafi ya bar wajen matar turawan nan basu dena cakalar junnut suna mocking dinta ba..

Gashi Da bata iya defending kanta ba
Kowa sai ya gane bata da gaskiya,kunya kamarr abude mata kasa ta shige ciki

Karshe boye idon ta ta shigayi kafin nan hilda ta zo ta dauke ta suka bar wajen.

Khal Tun da ya iso asibiti ya ishe su da tambayoyi
Ganin y daga hankali lallai yana so yaga matar sa
Yasa doc dakan shi ya fito ya bashi hakuri yace mashi in few hrs xasu gaya masa komai

Wujiga wujiga khal ya tsaya abakin emrgency room.

Ga Ac ga komai amma xufa yakeyi yana zarge neck tire yau ya nemi kaamil
Awaya Ko dan ya kwantar mai da hankali amma baisame shiba

Junnut kuwa Duk ta kwashe labarin abun da ya faru tagaya ma hilda

..hilda tace toh suje su gidan suce sunje duba bahin ne dan kar khal ya zarge ta da wuri akan wani abu,aikwa juya kan mota sukayi sukaje

Anan suke ganin uban aika aikan da maganin yy sosai bhiyya ta xubda jini itakan ta junnut sanda ta raxana

Sai tayi maxa tasa mai aiki tayi saurin
Kimtsa wajen ta koma ce musu kar suce komai akai.

Suka tafi akan tabar musu aika akan ace musu taxo.

Sai wajajen 10.30 doc ya fito,khal is already nervous hannun shi sai bari yake ahankali dan ya rasa abunda ke masa dadi

Doc din ya dada dura masa ruwa aciki,daya ki ce masa komai sanda har yakai shi office ya xaunar da shi ya aa shi shan ruwan sanyin dole sannan ya shiga masa bayani..

Doc yace
Iya binciken su sun duba,sunga ciwon matar sa is with an Unknown cous

Jini sukayi ta kara mata basu dan ina jinin yake xuwa ba da kyar Allah ya taimaka dai ta dawoo stable..

Yce ma khal She is ok now,very ok kuma abun cikin tan ma is ok...

Khal sanda ya sauke ajiyan zuciya sau uku ajere kafin ya samu bakin gode ma Allah

Dada matsowa yy Yana neman jin karin bayanin akan komai

Doc ya tabbatar masa da cewa bhiyya xata bukaci kulawa sosai

And then he wll refer him to a special spritualist physctric doc,sune aksashen turawa suke dealing
Da supernatural cases dan su baxasu iya ba.

Abun ya dame khal matuka bai iya cewa komai ma doc sai yesss yeas ok

Me xai hada matar shi da spritual case?ko dai dagske ne akwai effect din Ahumaggan..

No no,ya kawar da wannan aranshi

Har ya je jikin matar san dake bacci bao dena tunani ba,duk an sakaya mata drip
A hannu tayi luf bakin ta ya bushe har abun tausayi

Khal baiyi bacci ba yana kusa da ita a
Cikin daren takan farka tana fixge fixge taana cewa junnut ta taimake ta,"trout the nite mafarke mafarke takeyi jikin ta sai yay xafi sosai.

Khal yyi adduar har ya gaji. Ya zuba ido yana kallon ikon Allah

Tun daga nan ya gane somethng is actually fishy
,tsayuwa yayi
Yana jeka ka dawo cikin zurfin tunani

Junnut kawai ke fadowa aranshi

Da safe yyi sallah ya taimaka mata ta kimtsa kanta ajikin shi takoma wani bacci abun ya daga masa hankali dayaga kamar bata cikin hanklin ta har ynzu

Bahiyya data farka gani take kamar cikin ta ne ya kwabe

Tana so ya gaya mata me ake ciki amma yaki sam yace komai..

Junnut ma nacan ta kasa samun nitsuwa da safen bayan ya mata wanka ya dorata ajikin shi tana bacci sai ga junnut din ta shigo

Im sorrry my dearies better late than neva right?

_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

Mum beenazeer da mom sayyed and noor,kai sannun ku🤝🏻.

_4⃣7⃣Behind my heart♡_


Junnut tana shigowa Khal ya mugun daure fuskan sa ya hade rai kamar sallaman ta daya amsa ma he is regreting it.

Haka dai ta shigo ta zauna kusa da bahiyyan zata riko hannun ta ya bata rai kamar baisani ba ya janye ya rike yatsun ta yana wasa dashi,tay sauri ya dauke kai
,"nan bahi ta bude lumshasshun idon ta,tsaban yadda maganin ya girgixa ta har bushewa lips dinta yakeyi da kansa..

A hankali Tace junnut har kinxo?meyafaru jiya bakizo ba wllhy Saura kadan in mutu..

Wani gullutun tausayin ta junnut taji,amma tayi sauri ta Danne da munafukin muryan tausayi tace ayyah am sryy,kiyi hkri bahi...dama..dama, gefen kunnen ta shiga sosawa tana dan jin nauyin tayi karya gaban khal amma ta fuske tace uhmm ai naje neman san ne sai sai,abun nan..duk sai ta rude bata iya fadin komai ba, to ya jikin yanzu?wai mene prblem din kam..jiya ai nadawo gidan ko xan duba ki akace wai kun tafi asibiti baku dawo ba..

Ahnkli Bahi tace ok,ai jikin da sauki ta dan kalle shi,zame kanta ajikin shi yy y fita y basu waje dan rashin kunyar junnut din har damun sa yake.

Why is she alwys lying?hakan yasa yaji ya kara tsanan ta

Har wajen awa 3 khal bai dawo ba,junnut ce tayi xaman diris da fuskan tausayi tana shan cikin ta"ne likita yace miki?
Ina fata dai baby na bai tabu ba? Bahi sai dai tace i dont knw,hubby yy magana da doc amma yaki cemin komai..she is vry scared,ko junnut taji tsoro da damuwa a muryan bahi,dan sosai bahiyya ta daga hankali tana so taji ko akwai cikin ko babu.

sanadiyar irin fargaban xuban jini da ciwon cikin dataga tayi jiya yasa take tunanin dakyar in cikin baizube ba..

Wani bin in tana magana bata karasawa saida hawaye

Duk jikin junnut yy sanyi,amma takan tuno da plan din jahan khatun sai taga kamar komi zai zo ya wuce.

Yau da safen da xata zo jahan khatun ta mata bayani sosai,
Cewa wannan magani ne daga wajen bokan sarauniya dilshad
Bokar yazo persia ne akan zai duba jikin ta da har yau babu saukin shi.
Anan shine ta gaya masa bukatar ta shikuma sai ya bata kullin magani ita kuma sai ta hada sauran plan din ta

Tace'Maganine da xai na amfani da jinin dake mahaifar bahiyya daga yanzu har watan haihuwar ta bazata samu lpyar xamowa cikakkiyar mace wa namiji ba kuma idan takai lokacin nakuda cikin sai dai ciki ya lalace dan baxai taba haifuwa ba..

A tinanin jahan khatun zata kashe ma junnut tsuntsu biyu da dutsi daya ne..

Na farko aganin ta in har khal ya kusance bahiyya kwana biyu bai gane ba,to sun kwabe gwiwar sa tun anan,sann sunsan bahiyya zata damu ta maida hanklin ta nan baxata gane makashin ta ba..

kafin 9month suke sakaran khal zai gaji da matar da bazata iya dauke nauyin shi ba.

A Sosai da sosai junnut ta yarda da wannan shawarar.

Shikuwa khal ya barsu a asibitin isar sa gidan bai xauna ba yay binciken sa daga audio cameran dake jikin remote din tvn sa.

He does not want to take any chances Ahalin yanzu ji yake bai yarda da kowa akan bahiyya ba.

Lallai yana so ne yaji meyasa junnut ta tfi wajen dinner bayan yaji bahi na tambayar ta meyasa bata dawo ba..kenan tasan bahiyya bata da lpyar taje can tana sha'anin ta?

Xama yy ya ciro dan abun ya jona da system dinshi,.
magangnun su tun na kafin ya fita yaji harda lokacin da bahi ke murkusu junnut tana cewa xataje ta kira shi,to daga nan baisan sauran bayanin ba

wani lumshe idanun sa yyi cikin naxari
Nan Ya jawo wayar sa yy dialiling tare da kashe ma doc warning cewa kar ace ma bahiyya akwai ciki ajikin ta ace mata kawai cikin ya xube.

Hakan kuwa doc yayi,bahiyya tana ta kuka junnut ta rirrriko,khal yana ganin kiranta yasan abun kenan ya dn ja tsaki But he have to put and end to this muddin ya xauna yana kallon ruwa to yasan gwado zata masa kafa.

Aranshi yasan akwai munafurci akasa

yagane junnut bata da gaskiya arayuwan ta sannan baxai iya jure ganin bahiyya acikin wani wahalar ba.

Dawowar sa asibitin yazo yasame su,bahi tayi kuka harta gaji idon ta sun haura har sun kumbura....ya zauna kusa da ita kamar abun bai dame shi sosai ba...

Duk rakin da tayi baiyacewa komai da wuce tayi hakuri Allah xai basu wani,basu sani ba amma idanun shi biyu duka akan junnut yake dan yanzu baida wani suspect akan ciwon bahiyya inba junnut din ba..


Bayan kwana biyu bahi tana kan slight bleeding ga stress din tunanin cikin ta ya zube,khal ya hanata gaya ma kowa daga gida cewar sa sai sun koma nigeria in ta warke zai fada dakan shi,sosai abun ya daga mata hankali the more tana kallon yadda jikin ta ya sauya the more tana dada damuwa

khal shima hanklin sa na wajen tabbatar wa kansa manufar junnut akan bahiyya most time ko bacci zasuyi baya yunkurin mata wani wassani saidai yayi cudling dinta yana calming dinta har tayi bacci

Har sukayi sati guda amma Bai taba bari ta san yana binciken sa ba,hatta cup din da bahi tasha wancan juice din sanda ya bayar aka duba mashi aka gaya masa sakamako..

Abun nasu sun hada shine da tsafi sai ya kasance masu bincike basu gane komai ba

amma da shike ance masa akwai finger prints din junnut din sai ya cigaba da matsawa
Bai dena bibiyan ta ba

Bayan kwana sha uku ya dauke ta sukaje wajen wancan doc din,phsyco doc yay studyng bahiyya sosai batare da tasan meyasa khal ya kawo ta ma pshycritc din ba ma

'Shi yake gaya ma khal cewa lallai abu aka bata taci ko tasha amma tsabgar wanda sukayi mata hakn yafi karfin shi amma shi dai yana bada shawara khal ya raba bahiyya da kowani irin muamala sa mutane musamman ma akan kawar ta junnut..

Bahi tayi yagaya mata meke faruwa yaki sam shidai Tun daga nan ya soma daure fuska ko waya baya so tana cika yi

Jinin yakai sati biyu bai dauke ba duk sai tasa damuwa aranta,"like she really want to have his baby..abu kadan sai ta nemo junnut din acewar ta tunda khal ya hanata fadan halin datake ciki a gida toh junnut xata na kwantar mata da hankali..

After one weeek khal ya shiga sauya mata sosai..

Gaba daya yadawo strict dama abun yafi iyawa kenan

musamman idan junnut taxo gidan,baya sake mata ta fita har su sake kamar nada...

idan tanace mashi lallai toh aranan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login