Showing 222001 words to 225000 words out of 225093 words
kamil dinshi ma kawai ya ishe ta axaban duniya
Yana tattara kayan shi ya aje mata cheque na kudi mai yawa Tun daga nan bata sake ganin kowa nata ba.
Anan cikin garin laurestan junnut take xagaye da kafarta tana neman mafaka da abinci sak kusan irin rayuwar d bahiyya tayi a street din kaduna.
Kafin Kwana biyu ta galabaita,sosai sabida wayanda suka santa agarin suke gulman familyn ta ana nuna ta cikin tsangwama na cewa zuriar masihirin ta
Da kyar da fitina ta sami aikin wanke wanke a wani local arabian pub tana aiki kawai dan abata aron waya ta kira ko xata iya nemo taimako
Nadama ya gama girgixa kurwan ta ta dawo abun tausayi sosai,kulum idanun ta da hawaye tana tuno da rayuwan ta.
Da kyar dai Ta samu ta kira hilda,on the habit of gaya ma hildan duk abunda take ciki..hilda tace tabbb, ta tura dai an biya mata kudin jirgin komawa nigeria amma daga nan ita ma ta yanke hulda da junnut mai gaba daya.
Junnut ta iso nigeria ko kudin motar da xataje kaduna bata da shi
Anan ma cuku cuku tayi har Allah yasa tasame kudi ta isa kaduna da kyar tasamo umma surbajo wanda ra mugun shan mamakin ganin ta ahakan
Ba wani boye boye junnut ta fade mata labarin duk abunda ya faru
Umma surbajo ta tausaya ma junnut amma akan abu daya ne kawai bata hakura ba sanda ta mata tas tas ta tsine mata kafin nan ta sauko
Anan ta dada jadadda mata karfin cin amana da butulci datayi wa bahiyya,sam ummah bataji dadi ba zama tayi Tana tuno mata waccee ita kuma wacece bahiyya
Tsabar nadama junnut sati biyu tayi tana zazxabi mai xafi kamar wanda baxata rayu ba.
A bangaren su jahan kuwa saida kaamil yy kwana uku ana jinya sa kafin zuwan alhaj hmaood nigeria inda yake tabbatar musu cewa sun wanye da jhan khatun kuma ya karbe kaaamil kenan na har abada
Kaamil yy sigining adoption papers Har abun tausayi agidan duk sunkii su bashi bakin cewa shi ba jinin su bane,aka ci aka kare Har tsoron gaya ma sa'ood komai sukeyi
Da kaamil din ya warware sai ya maida maganan kasan zuciyar shi ya danne komai duk sabida ya faranta ma iyayen shi rai
musamman dayaga har xaxxabi jahan Arah tana yi akan shi..
Most time in taga yana damuwa har abinci bata iya ci,just for him not make things worst
Ya yi hakuri ya karbi sauyin rayuwa da Allah ya bashi ya maida komai ba komai ba
Bayan kwana biyu kaamil da kanshi ya kira saood yace su hadu a kano batare da sanin kowa ba
Anan ne kaaamil yayi asalin kukan abunda ke damun shi game da asalin sa uwa uba da mahaifiyar shi,yaji sauki sosai daya fidda maganan yay sharin pain dinshi amma Duk da hakan sanda yyi regrting gaya ma khal dan kuwa ba karamin tada masa hankali yayi ba.
Thy spend a day togther batare da kowa yasani ba suna famar tattauna matsalan rayuwar su kowa na fadan inda xaisa kafar sa nan gaba..
A dan Lokaci kalilan sai komai ya washe Hidiman bikin subaya ya sake dawowa da bonding din farinciki mai tsafta da xumunci mai karfi arayuwar su
Khal yana dawowa daga rako jirgin amarya subaya ya marairace mata akan suma su tafi gidan su kin yarda tayi tace sai su jahan da kaamil sun dawo daga oman
hakan yasa yamata wayo yace to ta shirya suje asibiti
Kwalliy ta shiga ta caba ta fiito ta same shi yana tsaye binshi tayi kawai bata hankara ba sai ga su a jirgi dagnan ganinsu tayi kawai agidansu.
Fushi ta dinga yi ko hutawa basuyi ba tawuce tayi kitchen abinta da sauri yabiyo ta yana dariya ko ta kula shi,.wani rungumeta yayi tabaya yace"to mezakiyi a kitchen din?" turomai baki tayi a shgwabe tace "ni girki zanyi" hannun ta y riko yace "no karki wahalan min da kanki ni zan mana banison kina gajiya" make mai kafada tayi tace "o,o i enjoyed taking care of u". sosai yaji dadin maganan ta hakan yasa ya tsaya ya dinga tayata wasu abubuwan dukda ma tayi tayi dashi yatafi yaki tafiya,french fries na pattoes mai laushi wanda yaji kwai sosai sa kayan hadi.
tadafa musu gnshin sai tashi yake dan souce din da pepper chicken tai musu
Fruti salad da orange juice shikam tun a kitchen yafara shan juice din
Har suka sauko dinning murmushi ta dinga yimai yanda taga yake santi daga ya yadauko warmers sai akaro plates haka y dinga saka ta dariya da kanshi ya dinga bata abaki
Wanda da kyar mataci spoons yakai bakwaai
Xuciyarta n tashii amai ne ya dinga taso mata kyaleta yayi yana shafa mata gadon baya yana rarashin ta a hakan yasa batai aman ba tai lamo a jikinshi, cin abincin yayi iya cin shi kafin ya dagata yayi sama da ita dakin shi ya bude ya shiga da ita yace "bby bari naje masjid ankira salla kema kitashi kiyi" ta gyadamai kai ya shiga bayi ya dauro alwala ya fita
da sauri jin antada sallan yasa ta tada niyya lallabawa tayi tafice daga dakin tai dakin ta magungunan da aka sake bata daga gida ta kwaso ta zuba madara ta sha sosai
Atunanin ta suke hanata tashin zuciyan datake yawan yi,alwala tayi tayi salla sanan takoma bayin tayi wanka da ruwan mai dumi sosai tadade abayin kafin tafito ma har an kira isha,yan shafe shafen ta ta yi mai kayaytwa
rigan bacci tasa daya kaimata gwuiwa baki ta daura atmfa akai tayi sallan Isha har shafai da wuturi tayi
cire hijabi din tayi ta feshe jikinta da turarunkan ta tai hau gado jin wani azababben bacci da ciwon kai na cinta
ko minti biyu batayi
Cikin bacci taji an dauketa chak ahankali ta bude ido shi ne akan ta da ga shi sai dan gajeren boxers kwantar da ita yay akan gado kusa da shi yana mata wani irin murmushi ahankli ya juyar da ita yana kokarin balle maballin rigar baccin da tasa
, kaman zatai kuka tace"banda lpy fa nagaji murmushi yayi yace ai magani zan baki,bakisan yanasa zazzabi ya dauke ba?"l
A kunyace ta runtse idanunta,murmushi yayi ya kashe wutan dakin ya fara romancing dinta.
Awannan dare mantar da ita kowa da komai yayi tuni dan ciwon kan datake jin ya tafi ta shiga maida masa martani ta kara sususta ta shi ta haukata shi yadinga uban nishi yana groaninf
Da abun ya fi karfin ta fashewa da kuka tayi sosai sabida ta gaji sosai,hakan yasa yabarta tareda komawa gefe ya kankameta yana sakin mata kiss ta ko ina kaman zai cinyeta da kyar da muryanshi da bai fita sosai yace "twinkle ki daure please bazan iya hakura ba fa .i need more of u ..whlhy kwadayin ki nake kanji....dis our little twinkle yakara miki wani irin extra odinary sweetnesss ure so warm idan ina ciki kusan jinake kaman ina muce..
Baby I dont mind if xan dawwama awurin nan
And kinga it will make our little one grow very stronger and healthier bakiji abunda doc yace ba,ta girigixa kai
Doc yace abincin shine please baby na one more round yay maganan yana wani irin matse kirjinta nan yakara birkitata ...awannan lokacin sosai ya mori kayanshi Sosai suka makara wuraren shida na safe ya bude ido sabida zafin jikinta dake konashi, binta yay da kallo yanda ta kwakumeshi kaman zata koma cikin jikinshi fuskarta yay fayau tana bacci qani kankame ta yayi ajikin shi kamar cikin shi xai maidata
Da drama da komai ya lallabata suka je asibiti aka duba lpyar ta,bayan kwana biyu ya tattara ina shi,suka bar nigeria mai gaba daya ya koma zama da ita a kasar Qatar dan nan yake so ta haihu .
Rayuwar junnut kuwa a cikin kaxamar nadama take yin shi Duk dama Umma surbajo tana iya bakin kokarin ta wajen gyaro mata tarbiyan ta
Amma the more she tried the more junnut tana jefa kan ta cikin damuwa musamn tuno da rayuwar ta da iyayen ta a kauye da su bahiyya.
Har nan garin su ta rubuta letter tasa aja kai musu sakon gaskiyar abunda ya faru akan lamarin Ahumaggah
Duk dama tasan zamani y shude amma datayi hakan taji sauuki sosai
A cikin su kaf Kaamil ne yake xagawa a boye yana
Dubata
He feels like ba laifin junnut kawai bane asali laifin mahaifiyar shi ne
Kaamil Komi yakan mata shi da sha da schl junut Da wuri ta tuba ta koma ga Allah,tayi babban nadama akan dora burin datayi akan rayuwar ta
Ayanzu haka ma ba Abunda tafi tsana aranta kamar buririkan nata
Har sallan dare da nafilfili take koya
Burin ta ayanzu Allah y yafe mata kurakuren ta koda nauyin dake zuciyan ta zai ragu ta nemi bahiyya su sasanta.
Bayan wata shida da faruwan komai nann kaamil suka sasanta da junnut akan zasu rufa ma juna asiri suyi aure.
Shi ganiyake hakan ne yafi cancata da rayuwar sa but jnnut ji tayi ba wanda xai santa sosai kuma ya so ya aure ta ayanzu haka inba cikakken namiji kamili ba.
Dukan biyayyar ta da kaunar ta ta soma bawa kaamil
Sai dai tunanin yadda familyn hamood xasu karbe ta ne ya hana ta sakat..
Gashi Jahan khatun is under strict restriction akan kaamil,awani dokar ma Alhj hamood yace duk randa ta ce kaamil nata toh amata daurin shekara ashirin da biyar.
Shikuwa kaamil ko ajikin shi "yasan kunya da nadama ne zaisa mahaifiyar shi baxata iya fuskan tar sa ba
But what baffles him is meyasa xata yi yunkurin saida shi wa alhaj hamood?
Har wannan uwace?,cire ta ma yy kwata kwata a damuwar rayuwar sa dan haka yakai maganan auren sa strght gaban jahan Aarah da alhj hamood
bai boye musu komai ba ya nuna musu cewa junnut tayi nadama sosai kuma in har bai aure ta ba,toh Lallai Allah baxai yafe ma mahaifiyr shi hakkin gurbata rywar junnut datayi ba
Ayadda akayi auren saood da bahiyya a sirrince aka yi nashi da junnut amma basu tare ba tana chan gidan umma surbajo kaamil din yana son sai tayi final exam tagama schl dinta mai gaba daya Kafin su tare
Ayanzu Komai ya lafa sosai,kowa na rayuwan sa mai tsafta,time to time kaamil yake neman opinion din yan uwan shi akan rayuwar junnut
slowly har ya rage mumumam kallon da suke mata ya dawo tausayi duk dama basu san ya aure ta ba
Har Ana saura wata guda bahiyya ta haihu khal bai dena kokarin kaita asibitai ana duba ta
Anje turkey anke india..anje england etc.
Kullum sai ace musu Hgc overload,har iyanxu ba agane menene acikin nata ba
Most time likitoci nacewa ba baby daya xata haifa ba
Toh Irin kulawa da tsananin son datake samu wajen shi har takan rasa yadda xata fassara shi..
A karshen satin kaamil fa jahan Aarah sukaje graduation ma junnut A us..
To khal ma yana nan sunzo kwana biyu zai danyi wani aiki shida bahiyya,
subaya dake tana familyn sarauta ne sai fitowar ta ya dawo saida qa'ida
Duk da hakan jahan ita ta hade kansu waje guda tayi musu nasiha sosai, sannan ta fallasa junnut a matsayin sabuwar yar uwan su kuma matar dan uwan su
Ko khal dayafi kowa tsanar junnut bai iya objecting ba sabida yasan Duk abunda kaaamil yagani yana so kuma yace shi xai bashi farinciki to baxai iya hana shi ba
Subaya ce dai akasha fama da ita
Sanda junnut tayi ta kuka tana neman su gafara da kyar kafin
Nan suka asalin fahimce ta.
Aka hadu aka yi fixing ranar da xa a musu royal dinner na welcoming din ta cikin family.
Da shike kaamil aikin sa ma us din ne sai jahan Ta tafi da junnut nigeria tana kimtsa ta
"Bahiyya taji dadi sosai saidai yardan da suke ma juna ya gushe axuciyar ta tunda junnut ta nemi gafarar Ta suka wanye amma shiru yafi yawa a tsakanin su komi bakamar da chan ba
Khal bai tashi amincewa da tuban junnut ba sanda bahiyya ta shiga dakin haihuwa a chan kasar qatar،docts sunti hudu akan ta amma sun kasa yin komai
Junnut har xaxxabi sanda tayi,ko da ta farka washe gari aka ce mata bahiyya ta haife yan uku duka maxa
..har sujudush shukuri sanda tayi tana hawaye.
Bayan kwana uku khal y tattari ta Gaba daya suka dawo US hjy indirra ce ke kula da komai nata.
Har Allah ya kai su ranar sunan sunan daya jawo ma bahiyya dumbin daukaka da arziki daga wajen mijin ta da surukanan ta,inda aka saka ma triplet din ta suna
,Asad,Aryan da Azaad..inkiyar su duka muhammad.
Ana kammala sunan da kwana tara aka hada wata shakiyayar royal weding dinner ma junnut da kaamil
So simple but luxirious dan duk wani burikan junnut abikin an cika shi
Har contct din data ke so ana nuna ta masu din batayi tsammani ba taga jahan Aarah takaita wannan level din.
Arayuwa Bata taba tunanin bikin auren ta is shine xai zamto mahadin farinciki da xumunta arayuwar familyn hamood ba.
Har aka gama hidimar aka watse Kowa na soyewa da matar sa gwanin ban sha'awa
Xasu xauna dukan su A united state dik dama cityn su daban daban.
Las las Khal ya ba junnut kyautar favourite blue wiston diamond set din shi datake ta mafarkin samu awajen shin.
Bahiyya was once again a friend to her,dan ko da za'ayi auren dija a nigeria junnut ma cewa tayi xata raka ta suje tare..
*After 5years*
Abu daya ne ya faru
Arayuwan su marar dadi shine jin labarin haukacewar jahan khatun
Doc yace musu ta shiga depression ne daga nan atrocities din ta ya juyamata kwawkalwa har ya dawo mata hauka.
One good thing shine acikin haukar nata gafara kawai take neman su da shi,dan ko sau goma zaka wulga wajen ta sai ta nemi
Gafaran ka..sa'ood da subaya su suka dauki nauyin kudin magani da komai nata duk dama likita cewa yake jahan khatun baxata taba warkewa ba dan kamar akwai spritual cursed akan ta wanda mutuwa kadai xai iya raba su,a asibin dai take in suka xago sai aje a duba ta.
Acikin shekara biyar din nan Allah ya albarkaci subaya da ya mace.."nadiyah
,junnut kuma ta haifi baby boy kwanan nan mai suna khaleel
Bahiyya ce ke dauke da karamar ciki akaro na biyu amma har yau bata sani ba.
She now own several properties ciki harda foundation na taimaka ma marayu
Babban qaddaran ta shine"the queen bee"industry and fashion empire wanda khal ya bude mata kuma ake producing kayan sakawa takalma da gwalagwalai da tambarin suunan ta
arziki buduwa yake mata ta ko wani siffa sosai take da farin jini dan duk abunda ta sa hannu sai ya habaka ya ruba mata alherin shi...har most time khal yakan gaya mata cewa ai fadin Abbun ta ne dama tun kafin ya bar duniya yace yana ji ajikin shi cewa ita wata ce a duniyan nan,most time in tana tuno rayuwa har kuka takeyi sosai..
Ahakanma nata kadan ne akan na junnut da har yau takanji nauyin su amma take dannewa tana kokarin dada shafe munanan aiyukan ta datayi ada chan da mafi kyawawan su
Da ita da khal thy r stil obstinate,akan yi wasa da dariya anmaa akwai kunyar shi sosai a idanun ta
Ko da kaamil ya kasa kunne ko xaiji Junnut tace zata kara karatu ki wani abu amma sai shiru,aikin ma daya tambaye ta cewa tayi baxata yi aikin komai ba face xaman gidan auren ta.
Da kyar bahiyya da amarya dija suka zugata ta itama ta kafa babban luxurious beauty saloon a las vegas an sa professinals ana manicurre pedicure da duk wani bath and dilkas gyaran gashi akwai shashin maxata da mata..
10am she goes to work 2 or 4pm tana gidan ta tana kula da mijin ta kaamil da hadadden dansu khaleel,kuma hakan ba abunda yafi mata shi dadi.
A karshen shekara
,gaba daya familyn hamood kama dga kan iyayen har yaran atare suka je saudi arabia inda sukayi aikin hajjin su atare suka dada gode ma Allah akan yadda ya wanxar da tsarin dake tafe acikin kundin qaddarar rayuwar su.
ALHAMDULLAHI.
*This story as a whole is in dedication to my bestest friend*
_ZAINAB TEMITOPE ADENIYI LAWAL__
_U alwys said i heared the song of ur heart and wll alwys sing it to u when eva u fail،we met many devils 2geda but no devil is stronger than our bonds...U feel the quest of my mind tru millions walls and echoes,Our friendship is born along with our souls cos after 15yrs now i have not seen anyone thinking of my life and my succes and my pain like u do,no wrds can say it all"..mrs impecable i love u zoro❤_
*_Ummerherny nesallah_*
_mother of kindness and genorosity,she is that diamond u wll eva look for in millions of stones,i love you with passion girl._
*_Siyama ibraheem_*
_there was a time when i wanted to stop writing ahummaga but this woman is the real actress behind it..No one wil believe in nace our friendship began with a quarell,but shamsiya here is the most amaxing girlfriend u may think of"the all mighty AHUMAGGARESS of SURAYYAHMS what god has blessd no one shall cursed_
*ZInne smart and mamuh gee*
_My day one niggas,the words behind the veil,the only listenr to my unshared stories may god protect and gudie u alot ameen._
.
AHUMAGGA COMENT GROUP
_I wish u did know i value each and evry member,,i did neva stoped calling u guys ma tru Fans,i love u._
_ZINNE SMART NOVEL_
*My personal persons,original mark wire my supreme story motiivators Sunayen ku na so na jero but i cudnt kasala yy min yawa lol"I LOVE U GUYs baxan taba mancewa da karamcin ku ba thinking of missunh u guys breaks ma hrt*
SURAYYAHMS NOVEL GRP
_That watsap group wanda da ka fita ake cike gurbin ka da RIP....،my mentors,babes de la hot,creame de la cream antys and mamahs thy can talk for africa😁thinking of missing u alone wanna make me write ahumagha part2😂back to the moon guys i love u._
*To all my fans espiclly mutanen dake bina a WATTPAD*
_I LOVE U...kamar yadda khal yaso bahiyya,a gaskiya baxan iya tantace muku iyakan godiya ta ba,ur love ur trust ur patienc,ur coments dan ashafin watpad ma kawai na karanta 15 thousand coments