Showing 147001 words to 150000 words out of 225093 words

Chapter 50 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26852

ya kashe wutan dakin yayi kwanciyarsa can nesa da ita,juyi yake yana lazy turns sam ya kasa samun bacci,yau anci kwana daya saura kwana biyu,bayan minti talatin da kwanciyar sa ya ga sai juye juye take, juyawa yayi yana ta kallonta can ya dauke kansa yayi tsuka,..

Ganin ta mike xaune yasa ya kuma juyawa yana kallon ta, kokarin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya kunna bedside lamp yace "me ya faru" banxa tayi masa ta mike ta nufi bathroom din da ke dakin,yayi tsaki ya kashe wutan da ya kunna

ko da ta fito yana kallonta ta nufi kofa kamar zata fita sai ta ji kofar a rufe da key, ta juya tana kallonsa kamar mai shirin yi masa kuka, can dai ta ja dogon tsaki kasar wuyan ta tana hararansa,

A kasan tiles din dakin ta dawo ta kwanta shi dai bai ce mata ci kanki ba sai rufe kansa da bargo da yayi...

Ko da ya tashi da asuba kan gado ya ganta kwance yayi kwafa ya mike ya shiga bathroom don yin alwala.

Karfe bakwai na safe khal ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin body towel.

idonsa ne ya sauka kan bahiyya dake kwance hankalinta kwance tana bacci.

still yayi yana kallonta,aranshi jiyake kamar bai taba lura da irin hasken fatar ta ba sai yanxu don fara ce sosai bahiyya kamar wata balarabiyar egypt,

kan kafafuwanta da laps dinta masu daukan hankali ya kuma sauke idonsa,

Alokacin bata da maraba da tsaraici don tuni gown dinn dake jikinta ya tattare sama ya kama gabansa.

wani kasala ce ta saukan Mai a lokacin sai ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yayi hakan ba

har lkcn idonsa na kan cinyoyinta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi,tubarkallh.. kadai ya iya furtawa a zuciyarsa ba tare da ya ma san yayi hakan ba, yar rigar baccin dama silk ne kalar ruwan powder ya bi jikinta sosai ya maya dasss mai bra ne yayi mugun haska fatan ta.

karasa wa yayi kamar wani Mara lfya ya duka dai dai kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da picht lips dinta da bata cika masa kwalliya ba

hannun shi ya daura a hankali kan kirjinta yana shafa wa,wani irin shock ya ji ya ziyarce shi

Sai ya mike da sauri kamar wanda ya tuna abu ya bar wajen bai kuma kallon inda take ba, ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki wayar sa ya fice daga dakin kamar ana hankada sa.

Akan gabar sa na zuwa fadar sarauniya dilshad suka ci karo da hilda ta dawo amma jakar ta ne kawai a hanun ta,wani kallo ta bishi da shi ya hade rai ya dauke kansa ya wuce baice mata uffan ba,shi dama inba dan junnut ba hanya ma bazai hadashi da kalar ta ba.

Tana isa ta sa key ta shiga dakin junnut,babe?..ta fada a slow tana aje jakar tan akasa

kallon inda junnut tayi fayau babu ko make up afuskan ta take abun ya so ya daga mata hankali

"Hilda...har kin dawo din kenan..

Hilda ta gyada mata kai slightly suka rungume juna.

Omg jay take it easy mana..kin ganki kuwa?

wani sauya mood din fuska junnut tayi tace

Pls Me ake ciki..mkinsan na matsu kuma kinje kinki dawowa,ur call arent even going

Hilda tace I know..matsala aka samu..

Wai priest din ya tafi holi a wani kauye..i have to follow him up wallhy na ji jiki

Ok Sorry..
To me yace?..auren xai rabu...?

Rau da ido hilda tayi tana dan jan jikin ta,

Junnuut nagaji bari mana na huta

"Noo pls don tell me that,executive flight kika bi bawani gajiya ajikn ki

Hilda Cant yu see how eager i am,Tun tafiyar ki ban ko fita ba im here waiting on u..i just want to know..auren nan zai rabu ko bazai rabu ba? Take hawaye suka cicciko idanun ta kallo daya zaka mata kasan tana cikon damuwa

'Junnut...its ok muzauna toh Hilda Ta riko ta suka zauna daga gefen gado

"Babe kin tuna wance akace mana wai tana cikin zuciyar shi?

Junnut tace Yesss...what abt ha

"To ai itace bahiyya..

cike da mamaki junnut tace wat?

" tabe baki hikda tayi tace
Gaskiyar dai kenan priest yace auren babu rabuwa amma u can rift them apart if u want

"Rift?..,but How...ta fada kamar zatayi ma hildan kuka

Hilda ya harare ya To ai kece baki son kiga laifin ta.
Junnut Dole ne fa ki mance
Da kawancen nan naki kiyi abunda zai ficce ki

..ko priest yace ta fannnin khal kam baxaki ci nasara ba

But muddin kikayo kokari fannin kawar ki zakai iya raba su

Wasu zafafan tears din kunci suka zubo kan fuskan Junnut tayi shiru batace uffan ba..

Hilda Ta jawo jakar
Ta ta fito da wasu kulli gida biyu..

Ki saka su a ruwa kisha..u need to fight for what u want naga kamar kanki kike son kashewa akansu

A sadade junnut ta karba ta riko kullin a hanu tayi kusan mintuna goma tana shiru

sai can tace ince dai in nasha bazai cutar da bahiyya ba?

Tsaki mai sauti hilda tayi,zata mike ta riko ta da sauri

..tace pls wait..
Kingane ko hilda ?
Ina son su rabu ne kawai amma bana son wani abu ya same bahiyya ...i cant do that im serious

"Ashe baki son zaman gidan saood kenan"..
A masife hilda ta tsawatar

..wannan magani ma kaifin baki ne kawai..Is just For u to have luck and confidence,priest yace ai solution din na hannun kine kuma na fada maki
Ki tashi tsaye akan kawar ki

Tsaye junnut ta mike tsaban damuwa har jikin ta na rawa

'Hilda to ni mezan yi ma bahiyya ta bar min saood ne..

"Its simple,Ok bari na baki shawara
Bakuna son juna ba?Why not you start by emotionally blackmailing her.

Ki gaya mata ta bar maki shi,cooked up some words masu zafi aike kinsan ta fiye dani ko,?..kinga akwai lokaci yanzu tun kafin ace zaayi renewing auren wallhy komai zaiyi maki wuya

Jiki asanyaye Junnut Tace ok..yaushe zanyi hakan..ko
Lets go now ne?..

Cike da mamaki hilda tace now?

Tace ok no not..now
Kiyi refreshing
Zanje na same shi.

Daga nan ta kimtsa ta fito Ta fice luckly enough tajiyo muryansa acikin faloun jahan khatun

Discussing weding preparation din sukeyi,ta fito da wasu mahaukatan weding planning album tana nuna mashi irin yadda take shirin tsara hidiman bikn auren sa

Junnut tun daga door ta kare musu kallon bacin rai da rainin hankali,ayanzu har haushin jahan khatun take data bada hankalin ta har haka,worst part taga shima khal har yana bada nashi view din alaman yana son abun sosai.

Wani Daure fuska tayi ta shigo cikin su ba sallama ta harde hanun ta ta tsaya

Shidai sam baya son wannan dabiar nata

jahan khatun bata tsawatar mata ba sai tayi kokrin lailaiyata tana jin bakin ta salon inda xata cusa ma saood wani abu aranshi ..

Jahan K tana so lallai tanuna ma saood tana son shi in all situation

Ayanzu so take ta gwada masa komai ba komai ba ne har awajen junnut ma

Junnut kamTaki sake jikin ta sam..basar da ita dayayi ya dada sa idanun ta suka ciccciko da ruwa

Sigar munafurci jahan ta jawo ta tace zo kiga weding choices din prince,.. wai ke wani kaya xaki sa ne..

Junnut ta bata rai ta hade hannun ta batace uffan ba

Jahan ta wani tabe bakin kamar bata san metake ba

Khal?u dint say anything....
"to junnut" din ne bata karasa ba ya dago ya kalle ta suka hade ido..few second ya kau da kansa

"Mum am leaving dama nazo na dubaki..

Ya mike yana gyara zaman rigar sa

Jahan ta masa ido alaman not now,sai ya koma ya zauna

'Tayi sauri ta juya kan junnut ta riko tana zaunar da ita kusa dashi,Ohhh my gosh baby am so sorrry jikin ne,?kwana biyu naji ance baki iya fitowa ba ko?..

R u alright ne..junnut kamar zatayi kuka tayi shiru tana kallon jahan

Aka bar khal da kallon su duka yana mamakin abunda kunnen shi yaji na cewa kwana biyu junnut bata fito ba

Jahan ta shiga mata waaxin munfrci agabansa kamar da gaske.

" kowa dai yana kishin nan, ai sai kiyi hakuri dama shi babba juji ne..

Have u guys spoken yet?

Akan shi ta maida tanbayar direct sai

Ya dago yace no maam.

Jahan tace ok my boy U shud...

Baima amsa ba ya dan tsime,Ganin bai cika kulawa da talks din su ba ran junnut sai ya fada harxuka

Ta lura tun daya zauna ya jawo album din duk hankalin sa nakan weding plans dinsa

Cikin sauki Junnnut sai ta zame jiki ta fita ta basu waje.

***

Wajejen 8 na dare suka fito ita da hilda
Tafiya suke,har yanzu junnut tana complain yadda khal ya nuna rashin damuwar sa akan halin data ke ciki

Hilda tace sai kiyi tayi ai an angaya maki dama shine matsalar...wajen kawar kin nan kawai xaki iya samun sauki gwara ma ki dage

Har suka iso site din bakowa,dan yau anyi ma bahiyya wankan lalle basu ma shigo ba tukun

Sukayi knock shiru sai ta aika aka kirawo mata ita,ita kuwa bahi jin ance junnut ne tazo bahi sanda tayi hamdala gudu gudu ta iso tana murmushi.

.cikin ranta ta c ai dama nasan junnut bazatayi fishi da ni ba

Ta shigo dakin da sallama basu amsa ba, ba damuwar ta kallon da hilda tayi mata bada sauri tayi hugging junnut kamar wacce tayo shekara guda basu ga juna

Junnut dake jin dumin kawarta tuni ta lumshe ido,ta dago ta suka kalle juna..bahi ta dan maraice fuska tace
Junnut...

"Daurewa tayi ta tsare ta tace Wait bahi...nifa ba wai nazo muyi dogon magana bane

Bahi bataji dadin cewar ta hakan ba amma ta daga kai tace ok..meyafaru kuma

'Waje junnut ta nema ta zauna tana sake boyayyan ajiyan zuciya.

Bahi kin bani mamaki da kika boye min kina da auren saood..

Buts it ok..nasan ba lallai matsayi na ya cigaba da zama kamar na da chan a zuciyar ki ba.

bahi tace
"Junnut kar kice min haka..wallhy keta daban ne a raina

"Really..shine dan kin aure min miji kike min karya?..can u prove it now?

'Bahi tayi rau da ido..dawowa gaban junnut tayi ta risuna ta fara mata magana a nitse

"Auren a kwana daya aka shirya shi akayi shi washe gari muka zo nan garin dashi kin manta ne,thats the same day we reunite.

Junnut ban boye maki auren nan da wani nufi

"Karya ne
Ta harare ta azafafe
..stop lying baki da dalilin cewa hakan

Bahiyya nina sanki kuma kema kinsan ni,In har akwai soyayyar da kikai min da da bazaki samu dalilin boye min komai ba

Bahiyya ta sauke ajiyar zuciya 'Ok fine.. junnut na karbi laifin toh ki gaya maki kiyi hakuri..What wil i do to amend..

Junnut tayi shiru ta bata rai kamar dai tana jin nauyin furta kalamam ta..

Bahi ta dan riiiko hanun ta"junnut pls we cant go on a hakan wallhy bana jin dadi

Wani kukan munafurci junnut ta fashe da shi tace wallhy Karya kike min bahiyya .

"Bahi tace haba junnut..kiyii min adalci ki fahimce maganan nan

"In fahimce magana?bayan kinsan auren saood buri na ne?
..he is first class brigadier general kinsan da haka?

,kwanan nan zai zama babban general mai stars sai muyi aure da shi
..yanzu gashi kinzo ki bata min rayuwa da karyan ki

Ni ban yarda ba wani uzurin banza kenan?kodai kina so ki raba ni da abunda nake buri ...who else know that inada burin auren babban sojan in bake ba.

Bahi tayi shiru idanun ta sun tara kwalla sai kallon bakin junnut take alaman Maganan ya bata mata rai sosai...

Tayi hakuri dai ta danne zuciyar ta ta numfasa

"Me kike so nayi miki dan ki yarda dani akan maganan nan Junnut ?.

"Bahiyya Ki bar min shi... Junnut tayi saurin cewa

Jin hakn yasa Bahi ta dago Atake tace in bar maki shi?akan me..whts the point

Gaskiya i cant...aure ke tsakani na dashi bani da ikon yin hakan

" Hilda ta kada kafa tace hmmmmm tabbbbb

'Junnut ta sha mamkin yadda bahi tayi maganan zafafe ta mike tsaye har tana tsuma,U cant?Ohho, ai dama na fada i will be wasting my time here

Bahi ta daure ta sha gaban ta"Listen junnut.. ta riko hannayen ta jikin ta har na rawa..

"Nasan ban kyauta ba daban gaya maki auren ba,amma beliv me bani da niyyar cutar dake..

Righ now I cannot leave khaldun for anything,ko da kuwa kece.

sabida shiya aure ni bani na aure shi ba..Shiya ke da ikon rabuwa dani a lokacin dayake so.

Nidai So nake ki fahimce ni,tunda Ni dake mun san kan mu.

Why not ki bar maganan burin kin nan kiyi auren ayanzu...

I mean sai ahada preparation din auren mu mai gaba daya that way we have him both

Noooo..

Junnut ta ce da wani gigitaccen murya tana wasu ruwan hawayen dacin rai azafefe

We cant have him both..

Bani da burin zama da kishiya Not u not any girl,I want him alone.

in zaki barmin shi ki barmin shi idan baxaji barmin shi kawai ki fito fili ki fada min dan nasan matsayi na awajen ki yanzu.

Bahi dake jin kamar kirjin ta xai fashe saboda zafi cikin sautin maraitaccen kuka tace Junnut dan Allah ki bar wannan shirmen

...Hakan kawai shine mafita .

Wallhy baxan takura maki ke da shi ba
Ayi auren nan zaifi mana sauki.

" baxa ayi ba,,Cike da gadara da zafin rai junnut ta hayyayko gaban fuskan ta

'Baxaki barmin shi din ba?

Bahi ta dago cike da taro natsuwar ta ta goge tears din ta,..suna kallon juna

Tayi ajiyan zuciya mai cike da sanyin jiki Tace

"Junnut i cant. .kiyi hakuri..kije kiyi tunani akan abunda na fada maki

Kema kinsani Zaki iya cigaba da studies dinki in anyi auren..

tunda ayanzu baxaki fahimce ni ba ayi ta takare kawai

"Wani tasssss ta suke ma bahi a fuska ta wani hayyako cikin fusata kamar zata shakure ta

Mani kike gaya wa haka bahi..kikace Nabar burin rayuwata nayi miki aure?

Ahh i shud known ido na ya rufe da ban dago cewa tuntuni buri na kike son ruguza min ba

Bahi ta dafe kuncin ta tana hawaye batace uffan ba

Hilda tazo ta janye junnut dake kukan bacin rai tana maganganu ,atake suka fice a dakin fuuu kamar mahauka.
SURAYYAHMS

Share with ur friends
💋keep sharing ur points


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_

_bismillahirrahmanirahim._

*kowa nada ra'ayin sa i actually enjoy it that way,Jiya kam nasha karatun nan nima most of the coment are very long,argumentative and very intresting❤ bravo to All my followers whtsp da wattpad so much luv my ppl👌🏻 forgive me rike sunaye yana man wuya sosai shiyasa baxan iya rubutawa a shafi ba nakan zaba ne bisa tsarin point din dakake bayarwa,sannan akwai grps da kuma writers na musamman wanda suka ci shafi su kadai muna kan hanya zaku ganshi💔👌🏻nidai nafi kama masu fidda points din nan ana fafatawa ana ehhh ana A'ah😃💙*
This page is for
Mum ibtisam
Maman meenal
Meerahcuty(mariya.
Khadija bauchi.
Ameerah dan tata
Annasaeed.
Ummyanhumy
Hassana hasan
Maman sadeek
Ummu ashraf
Khadeey pinky
Fatima mustapha
Ekgleymat
Baby da
Dukan members na SURAYYAHMS novel
And my very excutive real original Ahumaggah coments grp
I just dont what i wll do witout u guys💔

_3⃣8⃣-Malevolence♡_

Bayan fitan su junnut,bahi ta tsaya durus tana bin door din da kallo.Wani irin Tsumayin kuka mai shiga jiki ya sulalar da ita,mirginawa tayi akan gadon ta tana tuno maganganun junnut din.

This is purely misunderstandings

Har junnut ne zatayi tunanin zan aure wani namiji a duniya dan na ruguza mata burin ta?

Wani xafin hakan takeji aranta She feel she just cant lose her junnut akan dan wannan maganan

Amana mai karfi tsakanin su,sam bataga dalilin da zaisa namiji ya shiga tsakanin su ba..

Numfasawa take cikin tunani mai rikitarwa,ita dai tasan abu mai matukar wuya ne ta rabu da mijin ta dan tasan ba iya rayuwa babu shi zatayi ba.

"Amma idan ta tuno da yarantar su da junnut a take Wani zuciyar ke ce mata taje kawai tace ta hakuran kawai kodan junnut ta dawo mata normal cikin yanayin su na yarda da juna da amana.

A hakan Har ta mike tsaye zata dauko maayafi amma ko daga kafa bata iya ba Wani voice akanta yace mata a'ah bahiyya...ai bakomi ka tsara A rayuwa zaka same shi ba..

Tunda qaddara ya riga fata kece matr sa..junnut sai ta karbi uzurin ki.

"....Sai Ta koma ta zauna ta kife kanta a slow cikin zullumi,duk iya juye juyen datayi Hakan ta rike gam aranta ta na kokarin danne so da tausayin junnut din dake neman nakasa ta,thers no going back,aim din ta ayanzu shine junnut ta yarda ayi auren nasu tare.

Tunanin hakan ya dauke mata hankali sosai fiye da wa bata motsa ba,can ta mike ta shiga bathrum ta wanke fuskan ta,sam bata so tayi bacci junnut tana fushi da ita har haka..

Ta fito tana goge fuskan ta Agogon dake manne ta leka ta ga kusan karfe 9 saura ne,agurguje ta zura kafarta cikin wata siriryar flat shoes hula kawai ta makale ma gashin kanta ta nufi part din junnut din

Tana barin site din,Gamowar kicibis sukayi da kaamil ya debo fresh yorght a glss cup daga fridge xai haura saman bene.

Dan tura junan da sukayi sai drink din ya subuce ya zube masa ajiki..tayi sauri ta rike rigar nashi Ta shiga gogewa da palm dinta Tana ce dashi am sorry..
Yayi shiru yana ta kallon ta baice uffan ba

Gaba daya bata cikin hayyacin ta sosai ta rasa mene ne yasata saurin,

Garin zata karbe cup din ta sake debo mashi sabon yugut din sai tsantsin tile din ya kwashe ta ta dawo da baya..

"Khal ya kutso kai kenan xai wuce sai gata ta fado dam a hannun kaamil da sauri ya waigo ya kalle su zuciyanshi na tsanan ta bugu..,am sorry..kaamil ya fada yana wani irin kallon ta gaba daya ta bi ta tsorata..batace komai ba ta dan ja jikin ta tana kwacewa..

to takalmin ta ya debi tsantsin yugut din,sai ta dafe rigar kaamil kadan tana neman tsayuwa da kafarta amma sai taji ta ksa yin hakan

Tsokana juna suka farayi kaamil yana dan tallafa mata dan ta koma gefe

..surutu suka shigayi har sautin muryan ta yafi na kaamil din dagowa

Suna tsaka da haka kirjin ta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login