Showing 75001 words to 78000 words out of 225093 words

Chapter 26 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26817

own point of view,"those who secrifice only to die in love are loosers... go to bed now..yana kallon tan ya bata comand din haka...

Sai tayi murmushi
Babu bata lokaci ta haura kan gadon
tayi lumui kamar wata kyanwa,... zama yayi yana shan ruwan for some minutes sannan ya tashi ya rage wutar dakin,akan cushion ya mike ya kwanta ya lumshe idanun sa.

Almost 1hr suna shiru,kowa da abunda ke yawo aransa barin ma ita ta datake faman juye juye Dukan su idanun su biyu suna faman pretending da kyar tayi bacci,.

Jim kadan Shima Wani shegen baccin ne yayi awon gaba da shi,kowani awa guda baiyi ba motsin ta ya daga shi,bude idanun sa kawai yayi bai taso ba amma duk yana jin ta

She was seriously shivering,alaman wani mumunan mafarki takeyi.. sai ya kira sunan ta yaji shiru bata amsa ba,tashi yai ya iso kanta yana duban yanayin tan gashi dai idanun ta a kulle amma duk jikin ta rawa yake alaman tsorata ta akeyi

Acikin kwakwalta tana ta kokuwar fincikewa ko zata dawo dai dai ta kira masa sunan sadaat,amma wani abu mai nauyi ya riga ya toshe mata baki,ga wani tsinannen bugu da ake yi ma kanta da sanda kwata kwata bata gane meke faruwa da ita ba...


Agefen ta ya Zauna da sauri tare da dora hannun shi akan goshin ta da wuyan ta yana tattabawa,maimakon ta furta sadat din datake gani cikin wani irin firgitaccen yanayi ta furta
...Abbuhhh..Abbuh...

Addua ya shiga tofa mata hakan ya dan dada hasassa kwalwanta dawowa sarari,jikin ta tuni yayi lagwas sam bata jin wani karfi,tanaji yadda heavy hands dinsa ya tattare ta zuwa kirjin sa
Are you ok? Ya furta yana dora ta akan kafadun sa whith a very calm hug..

Gajiyayun ajiyan zuciya da Qamshin jikin sa dake toshe mata iska su suka tada ta daga baccin sosai har ta dawo cikin hankalin ta,tsaban tsoron daya rufe ta bata ma san sanda taji ta dada shigewa jikin sa ta dada kankame sa ba.

Shima Riko ta yayi gam kamar wanda zaa kwace masa ita,Wani sasaanyar muryan lallashi yasa yana dan shafa suman kanta daya yarfu hannun sa kamar wanda ya samu baby girl
"Shuhhhhh,...go to bed baby,sleep now..
.
Da taji yace mata babyn nan ma Wani sabon shaukin shagwaba da narkewa takeji amma tsoron rudadden mafarkin data yi yanzu ya hana ta sakat

bata sake shi ba sanda ya mikar da ita kan pilow ya riko hannun ta zuwa nashi yana bin inuwar closed eyes dinta da kallin yana murza fingers dinta slow..wani siririn kukan shagwaba tafara masa mai sanyin shiga rai duk saida yaji ya rude,da kamar bazaice komai ba,amma ya daure,muryan sa cike da damuwa yace Bahiyya Whats going on..tun kafin ya dora kalma

Cikin rudewar yanayi tana sauke ajiyan zuciya mai ban tausayi
Tace,Abbu na.. im just an opharn
...Abbuh... i really miss himm..
Idon ta ta rife tayi tsamm kamar bat san metake furtawa ba

Cike da damuwa Yace kinyi mafarkin sa ne? Bata wani amsa ba ta fashe masa da kuka jikin ta atake ya dau karkawa

Dada jawota ta yayi jikin sa Haka kawai yaji ta daga masa sense sosai sai ya tallafota ya aje kanta akan cinyarsa ya shiga lallabata yana mata nasiha da sanyin muryan sa.

'...Comon its just a dream kar ki daga hankalin ki,Addua zakiyi masa ba kuka ba,Everyone is an opharn too,a duniya ba a maraya sai rago,so stop putting up with all this kiyi abunda ke gaban ki. Are we clear...

Cikin sheshhekan da bata san dashi ba ta gyada kai tana jin yadda hannun shi yake dan shafa suman kanta yana aikin lallabata..

A haka har sai da tayi shiru wani bacci mai dadi ne ya dauke ta akan kafarsan ma bata sani ba..

Shikuwa bai aje ta ba Ya dade hannun sa na shafa suman kanta har zuwa fuskan ta with slow mesmerising moves yana tunani.

Cikin nazari ya shiga gamsar dakansa cewa lallai bahiyya tana cikin maraicin iyayen ta ne

Ko dai shine abunda ke damun ta tuntuni daya kasa ganewa?

But she have everything,muhalli mai kyau, kudi ga kuma kulawar su subaya.

Dan tabe baki yayi cikin ransa yace
Ko da shike komin dadin iyayen wasu naka naka ne,shima Kanshi ya fara sawa a position din ta gaba daya sai yaji tausayin ta ya kashe masa jiki
.
He just wonder in haka take bacci to waye xai tsaya mata har ya dinga calming dinta!..

Wani shaukin son ya cire ta a dukan damuwar ta a take ya ziyarce zuciyar shi

Sai ya gudira aransa cewa muddin ya bincika ya ga cewa bata jin dadin london,batare da sanin kowa ba ma zai dauke ta zauna agabansa don ya cigaba da kula da ita achan america.


Kwantar da ita yayi akan gadon ya rufe ta,idanun sa gaba daya nakan gajiyayen nunfashin ta dake sauka har tana bipping slowly

She looks more alluring,kywun ta ne ya ke dada haske kwayar idanun shi musamman daya ke babu kwalliyar komai akan fuskan zallan halittar Da Allah ya albarkace ta dashi ne

Yanayin yadda ya dan shafa gefen fuskan zaka san kyaun ta ya tafi dashi wani duniyar

Koda ya koma ya kwanta tunani yake to meyasa wife to be dinsa bata da qualities masu saurin burgewa irin na bahiyyar sa?

Baisan meyake ji ba amma a duninyan sa inda duka mata zasu dawo masa ita bazai damu ba

Da safe Ita ta tashe shi sallahn asubahi dan Da kyar ya runtsa kowani motsi
Tayi Idanun shi nakanta

Ayayin da suke sallahn He was bit louder tanajin daddan kira'ar sa,wanda ya kasance tamkar mafifici ma rudewar dake cin zuciyan ta
Duk abunda yake yi na mata dadi matuka,sannan har yanzu bata ji da alaman wani abu ya ragu aranta game dashi ba

suna idarwa,ya shiga tambyarta lpyar ta,sam bata so ta nuna mashi kamar tasan abunda ya faru jiyan sai tayi masa shiru komai yace zata amsa masa da alhndllhi ko da sauki

He is atill feeling sleepy sai ya kyaleta ya kwanta akan cushion still,itama baccin yayi sugesting mata amma sai ya riga ta yi.

Hakan ya bata daman yin wanka..
Sai Ta dan shanya rigar ta dan ta samu daman maida shi jikin ta kafin ya farka su tafi

Da White towel daure akan kirjin ta tana jira har ta shigo

a kasa inda yake bacci akan cushion din ta rakube daga gefe, ganin bai farka ba sai ta dada matsowa kusa da shi,tana ta kallon sa har bacci mai nauyi yatafi da ita itama.

Almost 1 hour suna famar shakar nunfashin juna ,sai cahn daya motsa jikin shi yayi juyi kan fuskan ta ya fara sauke gajiyayyun idanunsa dake kwacewa suna rifewa suna bude kansu,..gashi yanzun mafarkin sa ya nuna masa kansa yana kissing dinta

Da karfin balai ya kwace idanunsa ya dawo hankalin sa tukun Sai ya farka gata nan agabansa da towel gwanin sha'awa ya kuma gane shi take kallo har tayi bacci.

Wani bakon yanayi yake ji nabin jinin jikin sa dan haka sai Bai bar kansa yayi ta kallon ta ba ya mike slowly ya sauka akan cushion din,inda bazata ma ji shi ba

Wanka ya fada sharp sharp ya fito ya tsaftace kansa.

Ya dube ta Har yanzu tana kan deban bacci,kallon 5 seconds mai cike da unsaid feelings ya bita da shi very galant lips din ta na mugun tempting dinshi...wani bin har yaji kamar zai tsuguna yayi kissing dinta,but wani abun yanace masa is not the right din to do

So to avoid all that kawai sai ya dauki wayar ta ya sa phone numbersa yayi dialing ya goge.

Akan story 7 ya rubuta mata

"My flight is waiting on me, i hope u have a lovely day ahead_..sai ya zana round faced cryng emoji ya yayi crossing" alama ne na ce mata kar tayi kuka....ayi karatu lpya..!

Sai ya kife book din akan gadon ya fita yaja mata door din bai tsaya ko ina ba sai united states.
#SURAYYAHMS

This page is for u maman mubeena wish u barakat at ur new home
...welcome to lag.

SHARE with your friends😍


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


_Bismillahirrahmanirrahim._

_Shafin masoya masu min coments grp grp,nagode sosai Allah ya bar zumunci.Pls idan mutum yamin magana a pc yaga nadan jima ban amsa ba yayi hakuri🙏🏻bancika hawa whatsp haka kawai bane sai zanyi posting,Sannan idan zaka min magana akan abune kaga ya dau lokaci ban duba ba pls go ahead n say evrything and leave it there wannan nasan ko a offline zan iya bi na amsa, thank you😍._


_2⃣1⃣-errabund♡_


cikin baccin kanta yayi hitting ta gane cewa baccin ya dauke tane a bazata a gabansa a cikin wannan yanayin.

A mugun firgice ta farka tareda sake kowakwar tare towel din dake kirjin ta ta matso sa dam dam kamar wanda ake shirin kwace mata.

Wani rutse ido tayi tana mugun jin fargaba da bugun zuciya,duk dama bata ganshi ba but ranta ya bata cewa ya farka kuma ya kalle ta a hakan

Sam bata ji dadi ba,tana mikewa direct ta shiga inda ta shanya rigar ta witou any waste of time tamaida dukan kayan jikin ta,nan ta kunna tap ta wanke ido da baki Tafito dai dai wayan ta na ringing.

Daukawa tayi a gurguje bata ma lura da yadda book din ke kife akan bed din ba,ta sa wayar akunne ta shiga magana da dija.

Its just 40minutes to lecture time

Tace gani nan zuwa,a dan hanzarce ta rarumo side purse din ta har yanzu bata dena tunanin ina ya shiga ba.

Duba da yadda take fama da kunyan sa aranta she is not sure ko tana bukatar ganin sa ayanzun sai ta fara tunanin ta bari ko sai anjima inta dawo

Tunanin daya sha mata kai kenan ayayin da ta ke dan daga pillows din tana jan bed sheets tana kintsawa,

Da murmushi ta dauki book din zata ajiye tanayi tana tuno da hirar su na jiya,har zata rufe kenan sai charaf idanun ta ya sauka akan bold handwriting dinsa.

A nitse ta karance abun da ya rubuta

"Wani Manne book din tayi da kirjin ta game da lumshe ido kwakwlata na aikin amincewa da sakon daya bar ma ta.

"So he is gone,...wani numfashi taja kafin ta bude idanun ta....
haushin missing dinsa da murnan moments din da suka yi spending harda kunyar data keji duka suka hadu suka sauya mata yanayi.


Just as she was about to drop the book wayan ta yayi kara kuma,tana dauka wani murya wanda bata sanda shi ba yace tafito a kaita school yana waje .

Da wayan a kunnen ta ta matso har jikin window bata lokaci ta duba ta windown taga wani driver ne a tsaye jikin wata deep blue classic jeep wrangler..

Tasan bazai wuce
Khaldun yasa shi ba,bataji wani dar dar ba ta taho ya bude mata ta shiga har cikin school ya ajiye ta yayi gaba abunsa.

Ta danyi latti gashi tana bukatar sauya kaya,dan haka ta wuce hostel bata shiga class ba sai da ake je break aka dawo

Toh bayan sun gama suka hade da su dija Da murna mai dauke da cunkusashen tsumayin missing dinsa dake damun ta ta rungume su

Kowa na tambayar ta ina taje da wancen mutumin kuma waye shi

Dariya kawai take,bata ce uffan ba sai ta shiga tambayar su nasu hidimon anan ta san cewa maman dijan ma ta tafi kasuwan ci ne acan kasar sudan maybe zata iya dawowa soon

Wasa wasa bahiyya ta shiga wani yanayin mugun kewa da tunanin saood,daga jiya zuwa yau bata iya tabuka komai akan lokaci duk moment din da sukayi take ta famar maimaitawa a kwakwlta

Dija ce ta gaji da ganin day dream din nata sai ta tsiye ta cikin wasa,da dare suna kwance shine take gaya musu sunan gayen khaldun sa'ood

,shine elder bro din big sis dinta amma takasa cewa itama bro din ta direct,tana tayi musu kwana har suka kamo kan tashan zancen

Jasmine dake dariya sosai take teasing din ta da wasa cewar ta kaga masu bro din bigsis tare kuma kuka kwana?toh ai sai abamu details..

Tashi tayi agabn su kamar munafuka ta runtse ido tana murmushi..

Dariya suke yi Cikin wasa har suka
Ci nasaran sata ta gaya musu asalin sirrin zuciyar ta akan sa.

Tace tun ranan da tagansa taji ya kwanta mata arai sosai,acewar ta ba so bane kai tsaye burge ta daya ke yi ne ya cusa mata son shi...



Dukan su sun shagala da yadda take suffan tashi so very real and natural
Abun ya matukar kama zuciyar su

Sai dai tce musu basu furta ma juna komai ba kuma bata san ko shima yana jin yadda take ji aranta ba

Hakan ya sa su dija suka dan shiga nazari

A tunanin dija tace mata bisa ga labarin data bayar ita taga alaman shima he feels the same

Jasmine tace a'a,kar tayi gaggawan rike hakan
Tace bahi...akan yi mistaking so sabida wata rana yakan yi kama da tausayi kuma yakanyi kama da abokantaka.

hakan yasa tabata shawaran cewa ta kula da son shi aranta har sai nashin yafi haka bayyana mata sosai kafin ta yanke hukunci..

Bahiyya tahi dadin shawaran nasu

Suma kuma Sunyi farincikin sanin cewa bahiyyar su is in love sabida dama kullum hidiman sadaat na mugun sanya musu tausayin ta aransu.
.
Gashi yadda ta gwada saood cikin labarin ta tasa sukaji sun amince da shi kuma suke ta zumudin ganin sa
Kamar yadda tace wata rana tasan zai sake zuwa.

Haka hirar ta kare kowa ya cigaba da hidiman rayuwar sa


Bangaren khaldun kuwa isar sa gidan sa ya samu babu kowa and his doors were half locked alaman kaamil bai tafi ba tun a jiyan

Amma daya shiga baigansa ba sai yake tambayar gurds yaushe kaamil din ya bar gidan

Sai gurd yace masa yau da safe..,daga nan dakin sa ya nufa ya fada bathrum ruwan shower mai sanyin gaske ya sake ma jikin shi yana kwalala ya nitsar da zuciyar sa waje guda tamkar wanda yake bada zuciyar hakurin kar ta tunzura shi ya aikata abun da baida niyya which is kiran bahiyya a waya..

Thats why he neva wanted to keep her contact gashi yanzu zuciyan sa har ta fara tunzira shi.

He want to convince himself that she wll be ok..

Gani yake kamar in ta tashi bata gansa ba zatayi ta kuka

A Yanzu Gaba daya fiskan tane yake masa guzo sai yaji baida filin jin sakat a rayuwar sa.

Haka ya karaci sha'anin sa yana shafa cream yana tunanin ta He dint bother to even think of yadda ya tafi jiyan ya bar su kaamil anan din kosau daya


Bayan yan shafe shafen da yayi ya dora jallabiya light brown a jikin sa Sallah kawai yayi ya cire kafin nan ya shiga duba abubuwan da zai duba

20minute yana danne danne nan ya fara tunin hada ma cikin sa simple coffe,white singlet da deep blue jean ya fito da shi ya kunne coffe maker ya shiga hadawa


Shikuwa kaamil dama yace a sanar da shi dawowar khal gidan,so ana fada masa kuwa ya diro with immidiete effect

Khal ganin sa kawai yayi a bazata

Sallama sukayi exchnging,kaamil sai ya cije ya dan daure fuska yana nema makansa wajen zama,ba yabo ba fallasa yace
So u back?

Sai yayi kamar bai gane fushi yake ba Yace ehmm yana dada sipping coffe dinsa very camly

ya lura da yadda kaamil ya hade rai cikin masifa sai ya dauke kansa Kasan makoshi yace
Ashe baka tafi?im suprised..


"Ohhh bro pls..dama ka gudu ka barmu ne sabida mu tafi
Sannan sai ka dawo?....Seriously kaamil yayi wannan tambayar

Amma Cikin kasalallen yanayi khal ya amsa.. Yace kaaaaamil,mu kuma?kai ka cika shirme... i was talking about you just now sai kaga ma kazo..

Yace ohh khal cut the crap naki naji wannan boye boyen naka,kasan katafi ka barmu and its,me and junnut...ur fiance...

Wai meyasa baka kira ka fada mana inda kakw ba,wallahy bata ji dadi kuma ni Akan ta nake magana
.
Sa'ood Wani hade ransa yayi share sa

Yace brother pls dan Allah ka dena azabtar da yar mutane dan ko ni na ji haushin abun

She tot u left bcos of her,baka ganin yadda take kallon ka inka namin ne wllhy tasan ba haka kake ba.

Karamar yarinya ce fa,tana bukatar kulawar ka Just little attention

Wani banza da shi khal yayi yana ta shan coffen sa tamkar bada shi ake yi ba

Kaamil shima bai fasa ba bambami yake yana ta surutu non stop

Why isnt it like this
She is your godamm
wife to tun kan yace be din yaji ance..

Stop kaamil,ya ishe ka...Ta turo ka tazo ka buge ni ne?

Kaamil zai sake magana yace not another word frm you

I dint say i want any girl ..to name zan takura ma rayuwa ta akan ta?

Baki a bude kaamil yace
But Ure engaged.

Khal yace ok...Engaged not my wife right?toh Ka kama hanya ka tafi in baka da abun da zaka fada min

But brother ure wrong .,wallhy baka kyautawa ma junnut,pls dont act that way with her

jiya da ka shanya mu ko bacci batayi ba She left this house very upset and depressd.


Wani xaro ido uayo yace So?its my job then to make anyone happy..

Kaamil yace No,but she has that right!

Ko?,dan kawai ance zan aure ta in future shine take da wani right akaina?

Ai gwara ma kaje kayi mata fada ko zata gane cewa akwai banbanci abunda ya faru da abun da ake jira zai faru

Kaamil yace Haka ne amma ai abunda zai faru shi ake shirya wa ba abunda ya faru ba..

Kaamil meye bai faru ba?..Isnt it enough that i have accept that marriage proposal
Me kake so dani ne?
Na rika jan karamar yarinya ajikina kowani lokaci kamar wani shasha sha?..why wont she just face her studies

tunda ta amince zata zauna dani a auren alkwari i think bata da matsala akan dole sai mun saba

In sabo dani take so sai tawarware alkwarin ta jira sai naganta nace ina son ta,but right now babu wanda zai takurani.
Agurin ku ne auren alkawari awajena auren alfarma ne

wani shiru kaamil yayi cikin sanyin ajiyan zuciya bai sake kwaklo wani maganan ba dai sai yace To Where were you yestade

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login