Showing 102001 words to 105000 words out of 225093 words

Chapter 35 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26823

ba dan tasan ayanzu tension ne ke dawainiya da ita da kyar ta lallabata tasa ta nitsu ta dena kukan

Tana kwanciya sai ta fita,tana kuwa bada baya kiran dija ya shigo...bata cikin mood din daga kirar kowa amma da taga dijan ta matsa sai ta dauka..

Suka gaisa tana dan kaucewa dija tace mata ai,dama ta kira ta gaya mata ne sun dawo zama a abuja kuma anan itama zatayi aiki

Hakan ya dan sata aje kukan da ke shirin kufce mata tayi mata congrats,10minutes dija bata gane mata ba har suka kashe waya

Kan gadon ta koma still tana tuni da words dinsa...zan aureki ne sabida natsane ki,ure nothing but a fitlhy maid and u shud be imprison.

How dare you habibi. .tafada tana wani lumshe ido cikin radadin azaban kuka...i love you soo much sa'ood...and i tot u love me too...wani zafi zuciyan ta yake da dayi bata san sanda duk jikin ta ya dauka da wani irin tsumayin heartbrek dake cin ta ba.

Tana cikin haka saiga karar video call notification,yayi yayi har sau goma da kyar kafin ta share shawayen ta ta dauka....da taga dijan ne Wani shiru tayi ta sunkuyar da kanta kasa dan suna hade ido da dija,dijan tace
Subhallhi bahiyya...ai dama nasan ba lpya kike ba naji duk wannan boye boyen a a muryan ki....meya faru?..bata amsa ba dan wani kukan ne ya kufce mata sai ta toshe bakin ta a slow tanacewa babu komai dija ba banjin dadi ne

Dija ta danyi tsaki tace sadaat ne ko? Or u had fight with ur family?look bahi bawai nace zanyi interfering ba amma kisani baki da lpyar da zaki sake debar makanki wani damuwa.

Is it sadat? Sai ta girgixa mata kai...dan shiru dija tayi..chan tayi kwafa cikin nitsuwa da lura da yanayin ta tace hmmm? Ur boyfriend ko?

Jin haka ya sa ta lumshe batare da tasan tayi ba,har zata girgiza kai dija tace pls dont lie to me bahi...

Meyafaru ne kunyi fada ne..abun nakan mata zafin da bazata iya rikewa ba nan kukan mai da sauti ya kufce mata cikin zafin rai tafara magana kamar wanda take fitar da bakin ciki aranta

Dija can you imagine,Haka kawai yace wai zai aure ni,and when i aske him why
He said he hated me..wai am cheap..

Sauran maganan nasa ma babu dadin ji

Dija nasan ina son shi ,a yadda yake min shima i tot we care for each other
Kawai yau bangane masa ba and we were just about to go for a date tonigh..Is like He is very furious at me,gaskiya ni bazan iya jurewa ko dan yaga na nuna ina son shi a cikin sauki ne?

Why is he adding to my problems,kashe ni zasuyi ne?.i cant take it anymore ..im just done with all this ..

Ita kanta dija bata iya motsi Tsaban yadda maganan ya zo daki kohon kirjin ta,hasbiyallahu wa neemal wakeeel ta fada tana sauraran sautin kukan bahiyyar.

A hankali ta shiga bata hakuri da dukan kalaman da tasan zaiyi tasiri

Ita kuwa bahiyya ana fadan ne tanajin yanzu ne take hawa dokin zuciya da situation din..gani take kawai laifin ta ne ya sa har namiji yake gaya mata irin haka.

She become tensed and frustrated,na sadaat baigama warwarewa ba gani take bazata iya daukar na khal ba

Iya kokari dija tayi dan ta langwasa ta amma sai cewa take itama gaskiya bazata iya biye musu ba..dan tagaji.

A haka da kyar suka rabu,still shawarar dijan ta dauka tayi wanka Ta dauro alwala ta zo ta shiga jero 2 rakat of nafill,tana gamawa ta karance suratul duha,suratul yusuf da suratul rahman su suka bata nitsuwar da ya kaita kan gadon ta tayi luffff kamar bata numfashi ita kadai tasan meke gudana aranta.

Haka kawai takejin tayi zuciya dashi,bata san azaban son shi yake saka mata jin hakan ba

Around 11pm...waje ya dauke tsiit wani beam knock ne ya sata farga ta bude idanun ta.

Bata motsa ba dai saita kunna wutar dakin
Hakan ya bada wanda yake knock din damar shigowa ciki batare da bata lokaci ba

Jahan ce dakanta sanye da wata kafurar simple night jallabiya yellow mai tsansi da duhu sosai ya fallasa asalin kyaun ta na manyan mata

Tasha mamakin ganin ta cikin daren kuma har dakin ta,dan haka babu tantama ta mike zaune daga gadon,hiding her confused eyes ta gaishe ta

Jahan bata ce uffan ba sanda ta zauna halfway abakin gadon daf da ita tana maida mata wani sasaanyar kallon tausayi mai fallasa tsananin damuwarta akan ta.

Jahan Tanajin bahiyya aranta kamar jini,dan haka take fama da magagin yadda kaddara yasa zasu takura mata akan maganan auren

Ita kanta jahan tayi ta naxarin Why the rush?
Kuma meyasa alhaj zai nace ayi bikin haka is it becos o his son? Koko yyi hakan ne dan ya kwantar mata da hankali akan maganan akwarin auren junnut daya amince ayi ma saood batare da shawaran ta ba ko amincewar ta ba,iya bayani tayi musu akan aduba right din bahiyya amma sai taga duk sunfi karfin ta akai..a yanzun ma magana daya yasata ta tazo itama

Hannun ta ta dora akan chin ta da dago fuskn ta suna kallon juna

Wani sasaayn muryan ta sa tace
Noor. .?...bakiyi bacci ba..did u wanna talk to mum about anything?

Idanun bahiya take suka kawo ruwa ta dada kau da idon ta Wani irin ajiyan zuciya ta sauke zatayi magana,a slow taji an jawo ta jikin jahan din an rungume ta for some minute
...hakan ya sa ta yi shiru ta nitsu tana sake makallun tears din ta tana jin dan dama aranta
Jahan tace...shuhssshhh kiyi hakuri..bana son kukan nan naki,ni nazo muyi magana danki fahince ni
Look at me noori
No one is gonna force you to do anything in har ina nunfashi.

Ta dago cryng face din ta gently with clean assurance,tace ke fa yata ce,ure a doughter a of persian empire

Am sure mahaifiyar ki ta asali ma sarauniya ce

..so u see princesses dont cry..goge hawayen nan naki ki gaya min damuwar ki yanzu

Tun kan bahiyya ta motsa ta shiga taya ta goge hawayen
...shesheka mai zafi takeyi babu abunda take saukewa kamar nunfashin ta

Meyasa zanyi auren..,mum I dont want it..ni gaskiya ina jin tsoron sa

Dan karta sake sauke hawayen jahan tayi saurin taro ta jikin ta ta makale ta da hannayen ta kamar yar baby,..i know baby...nasani ai dole ma kiji tsoron komai....ni na fahince ki...amma kinsan wani abu?

tana taro hawayen ta ta girgiza kai...a hankali jahan ta zaunar da ita ta fara bata labarin kanta da duk irin kalubalen da ta sha a rayuwan ta kafin ta samu mahaifin sa'ood...not too deep amma sanda tayi mata kuka aranta tanajin ashe ba ita kadai bane mace a duniyan nan datake fuskantar irin wannan cakwakiyar

Yau ta dada jin son jahan ya shiga ranta,cos yadda take mata maganan cikin hikima da fikra
Ya sa ta ji nitsuwan da batayi tsammanin samun sa a wannan lokaci ba

A Yau Jahan ta fara nuna damuwar ta na maganan auren alkawari da dilshad zata ma sa'ood amma bata fito fili tafadan ba Sai ta mata shi in form of misali wanda ya nuna ma bahiyya alaman auren ta d khaldun kamar wani babban nasara ne arayuwar jahan Aarah But she still insist

Tana cewa I dont want to sound selfish with u bahiyya

ko dan bana son kiji cewa ni ba uwa bace awajen ki

Ni Zanso ki aure sa'ood ne sabida ki share min hawaye na bahiyya..

Sa'ood is my only son,my treasure.

And I trust you with him before,ni bani da matsalan sake barin ki a cikin rayuwar sa

a duniya nasan ke ce kawai zaki rike min shi tsakanin ki da Allah babu cutarwa

Indai kece matar sa har na mutu hankali na a akwance xai zamto

Amma fa idan baki son auren da gaske,babu damuwa kuma zan tsaya maki har sai sun amince miki da abunda kike so..

We cant alwys have any thing we want right?samun ki ma acikin rayuwar mu is a big favour ..soo babu mai takurawa
Na tafi na barki zakiyi tunani?ai
Tuni bahiyyan ta dan rufe mata baki tana sauke wasu irin nakasaasun hawaye,dauke da sautin kuka tace nooo stay...dont say that maah wallhy na fahince ki sosai..Wani lokaci a rayuwa we must learn the hard way,we know yet we dont know, we see but he sees better Allah shikadai yasan dai dai

Zan aure shi ko da yanzun kika ce kina so..sai ta sunkuyar da kai ta goge sauran tears din ta batasake cewa komai ba

Anan Wani albarkataccen murmushi ne ya kufce ma Jahan sai tace good Allah zai miki albarka...her face looking so emotional,wani kallo tabi bahiyyar da shi acikin ranta Allah kawai ya iya sanin yadda take ganin kimar ta ayanzu...hannu ta dora kanta cikin kulawa...tace u look tired..ki kwanta gobe zamu karasa maganan...

Ba musu bahiiya ta gyara kwanciyar ta

Har zata kashe mata wuta,sai ta dawo tana duban yanayin ta,tace noor?
A sanyaye tace yess mami..
Pls think about it...kar ki yarda ki sadaukar da farin cikin ki danki faranta ma wani rai ..Na baki dama daga yanzu zuwa 10 na washe gari koni karki daga ma kafa..

Mamakin kalaman ya sata bata iya amsawa ba ta dan gyada kai asanyaye

Kiss jahan ta dora mata a goshi sannan ta fita.

Subaya ma yau ko bacci bata iyayi ba,kirjin ta na kuna abubuwa dayawa sun sarkafe a kwalkwanta.

Wani bangaren zuciyan ta cike yake da fargaban auren duk dama tana mugun son taga an daura an raba bahiyya da auren mata miji.

Wani gurbin na tsananin tausayin dan uwanta she saw how he is feeling tasan ta takurashi sosai

Babban abunda ke tada ta zaune shine bahiyya...ba tantama tana fushi da ita amma ta kasa fahimtar kan fushin nata.

Koda tayi niyyar ta gaggaya mata magagnganu marar dadi akan abun,sai taji zuciyann ta ya hanata sai tanajin bata son tayi hurting dinta..

She feel like kamar alamarin ba gaskiya bane,but she cant help it babu dalilin da zai nuna mata hakan.

Shikuwa khal duk da ya tsinci kanshi cikin sabon yanayi amma bai hanasa tursasa zuciyar sa samun nitsuwa ba

He loves her beyond expression duk abunda yakeji ayanzu yasan ko kadan son ta bai girgiza ba But abunda bazai iya yafewa ba shine dayaji ta furta tana son wani ....wanin ma sadatt

Kwanciyar sa yayi lumui yana rokon Allah ya bashi zuciyar da zai nuna mata iyakar sa..he want to teach her a lesson for loving someone else..ko kadan baisan kishi da fushi zasuyi aiki akansa har haka ba

Washe gari Da safe gidan yayi tsit tamkar wanda akayi mutuwa,subaya ta wuce asibiti sabida jikin ta is not really stable

Tana asibiti ma amma Hankalin ta bai kwanta ba sanda taji dad din su ya sanar cewa an daura auren dagaske at that 10..am na safiyar asabar din

Hawayen ta na kuncin tausayin kanta da yayan ta da wani boyayyen damuwa dake cinta akan little princess din ta wanda bata sanda shi ba


Ba wanda ya lura da cewa sadat baya nan ko jahan ma was very busy with her noor,dan yau kam kamar kwai haka ta tashi tana tarairayar ta.

Tace ma maids dinta auren babu shiri amma kafin su tafi zata sa bahiya taji kamar itama amarya cee

Sai dai tun kan oder hakan ya isa kunnen matan da zasu zo su kimtsa bahiyyar khaldun ya hana al'amarin kwata kwata

Cewar sa shi baida lokacin wannan shirmen kuma ayau yake so ya bar gidan da matar sa

Subaya na zaune a gefen jahan aka fadi sakon nashi

A dame ta kalle ta tace kinji shi ko?

Wai lpyar saood kuwa, ... sai taga subayan tayi wani shiru tana binta da muzurai...

Jahan Har ta tashi zata je tasame shi sai kanta yayi hittin ta dawo ta dube ta,tace subaya lpya kuwa naga tun dawowar ki keke min shiru shiru
Are u ok?...jikin ne ko akwai abunda kuke boye min ke dashi..my mind said somthing is fishy

Tuno da cewa khal ya kashe mata warning yasa ta kwakwlo murmushin dole sai tayi ma jahan karayan cewa ai jikin nata ne

Jahan ta dan lallabata tace to ki kula,tace wai ina sadatt din ne
ya fada miki abunda yake son fada din kuwa?.....ohh Allah kice masa yayi hakuri, so much confusion and haste bamu tsaya ma munji shi

Subaya tace ehhh fa,amma bai gaya min ba tukuna inaga ya fice tun jiya something must be reckoning somewhere

Har Cikin zuciyar jahan tana ta so taji ance cikin ciwin subayan nan har da ciki amma sai taga kamar subayan ma bata ta wannan raayin

Tace aittt bari naje na duba Aaban...

Dakin ta ta wuce straight ta aika aka kirawo mata shi

Inga yadda yake tafiya Gaba daya kasan baijin dadi..he look angry and sad...looks dinsa na da chan wanda ya saba wearing scary face shi ne ke makale a fuskan sa.

Kowa ma sai ya bashi hanya ya wuce agaban ta ya rusuna ya kife kansa dan haka kawai yake jin bazai iya hade idanu da ita batare da tagane sirrin zuciyar sa dake wahal da shi

She talked with him gently kamar yadda ta saba,ta matsa tana so ya bari ko irin royal dilka day din nan ayi mata,anything that will make her feel like is her weding day amma haka ya ki fir

IYa lallami tayi sai dai yace mata shi fa yau zai tafi wajen kakanshi a abuja
Kuma in few days ma zaije thailand mission dinsa

Jahan Bata son jin wayannan kalaman but ya ta iya?

Tace to acahn kenan zaka aje ta..ba kunya ya ce mata eh

Tace to shikenan mu zamu hada kayan auren daga baya ko wannan din ma xakayi dakan ka sai ya mata shiru,koya ya kula..

Murmushi tayi kawai ta shiga masa nasiha,cikin kalaman ta xai nuna maka tsantsar kaunar sa da take mashi which is alwys melting him.

Abu daya ne baison ji ayanzu,kuma shine yadda take yabawa take kuma gwada halayen bahiyya

Worst part take kuma nuna mashi cikakken ikon ta akan ta..

Da Lokacin tafiyar su yayi bahiyya nata kuka ummu adama itace ta dinga rarrashin ta,kafin ta kaita gaban jahan

Wata shegiyar hand knitted cotton material fari karrr aka dinka mata simple rigan daya bi sirrin shape din kugun ta da flair skirt mai uban fadi ya dan zarce tsayin ta, dan kadan yake sharar kasa

Simple white turban aka nada ma kanta sai mayafi mai sharara shima fari,duk yadda damuwa da rudewa yake kyaun ta saida ya danne shi..

Da aka fito da ita Asalin abunda ke ci mata rai ayanzu ba khaldun bane yadda big sis dinta subaya ta share ta agidan shine ya matukar daga mata hankali

Wai Dama haka suke ne?just few days in london ita da khaldun kamar zasu hadiye juna rana daya yace ya tsane ta

And now subaya is not answering her talks,ko gaisuwan ya jiki bata amsa ba sannan ko daga kai akan abunda ke faruwa da ita bata yi

Ba tantama ta san wani abu ba daidai bane,amma iya tunani tayi bataga source din sa ba

Sadaat is even absent...so whats the real problem duk bata hasko ba

Har jahan tagama mata nasiha ta duk wani magana bata ji ba,cos mind din ta yayi nisa akan tunanin subaya

Tagaya mata cewa wajen orher famlyn shi zai kaita amma abun bai wani shige ta ba

Tana barin wajen ta nemi izinin jahan ta nufi sama neman subaya dan su warware matsalan su da bata gane ba

Taje bata same ta a dakin ta ba dan haka ta fito tan takowa daf zata sauko akan step taci karo d idanun mutum akanta
,subayan ce ta daure fuskan ta sosai tana mata wani irin kallon tsana mai sanyi da karya da zuciya

Altho She look amazing in her simple weding attire din amma bata gane ko..hakan ne yasa subayan hade idanu da ita ba.

A hankali ya sauko cikin sauri ta zo zata rungome ta da shauki hartana yarda mayafin ta,gam gam ta rike ta amma subayan bata ko motsa ba bare tasan she is welcome

Big sis why r not saying anything to me?...kin share ni sosai...innayi maki wani laifi kiyi hakuri dan Allah wallhy bazan kara ba..

Wani iri subaya take ji aranta musamman da taga ta fara kuka amma halin da ta bar khaldun aciki yanzun yas taji agaskiya bazata iya sassautawa bahiyya ba

Let go off me ...tafada slowly a zuciyan ta cos bata jin zata iya magana da bahiyyan batare da ta fada mata wani mummunan magana ba

Dan Ture ta kawai tayi ajiki tare da dauke kai ta ja jikin ta ta haura sama chan dakin ta ta barta awajen tana tsaye

A daskare bahiyya ta tsaya tanajin wani zafi,. Shin big sis bata so mu rabu ne koko asali akwai abunda nayi mata ne?

Not thinking of givig up tayi sauri ta dauko mayafin ta tabita har dakin

Kuka subayar takeyi amma dataji murdawan kofar bahiyya sai tayi saurin goge hawayen ta mike tsaye ta harde hannun ta ta tsime

Iya magana masu ban tausayi bahiyya tayi amma subaya ko kallon ta bata yi ba..

Karshe ma ta zuba gwiwa kasa tana rokon ta akan tagaya mata ko laifi tayi mata,she dosnt like her mood amma bata son ta ce komai sabida hakan tayi alkwari ma khaldun

Wani knock din ne ya sake fargan dasu,sai bahiyyan ta dan mike daga tsugune datake

Maid ce tare da umma adama tace bahiyya ..ki fito ke kawai ake jira zaku tafi

Wani sabbin hawayen ne suka zubo mata ta juyo kai a slow tabi bayan subaya da wani irin kallo

Har zata kira sunan ta sai taga ta juyo,da wani irin bacin rai akan fuskan ta ita subaya gani the kamar kukan makirci bahiyya keyi duk dama zuciyan ta is not feeling like it ..

Tace big sis zasu tafi dani..pls say something to me..i real cant bear any silence or distance betwen us

Subaya kamar zata sauke hawaye dan tausayin ta amma haka ta daure...

Kasan makoshi ta dube su umma adama tace musu pls take her away ta dame ni

Babu bata lokaci Umma ta rukota tana dan fincikewa cikin kuka tazo ta rungume subayan wanda tuni jikin ta gaba daya ya mutu but she realy want to learn how to hate her...

Just go away ta dan tura ta ajikin ta,tanajin sautin kukan ta ahaka har aka fitar da ita waje.

Anan Suka shiga motocin dake jere a fargajiyan gidan all set jahan na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login