Showing 219001 words to 222000 words out of 225093 words

Chapter 74 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26850

takan tuno da hakan Amma Cikin su ba wanda ta takejin xata iya dauka bayan wanda tayi mata akan kaamil .

Its sad,but how can she even tell him that shi dan shege ne kuma mahaifin shi shima ya rasu?

Abubuwa sunsha mata kai tunda har rashin ganin junnut din ma akan lokaci bata bashi dama taji meyey dalili ba.

Takan dauka hala suna shiri ne,dan tasan tagaya ma junnut komai akan plan din su ma auren ta da khal da wanda take shirin yi ma sarautar ma mijin ta

She now want to be in total control of him,gashi tunda yazo jiya sai bata gane mashi.

Haushi ma takeji dataga kamar alhaj yafi bada goyona mafi cancantaru musulmai magadan mulkin wanda ahalin yanxu take fada da fito na fito da su.

Akan haka suka samu tsabani,
tunda yazo take borewa sosai taki sauraran sa

Har sanda washe gari ya waye jahan Aarah,subaya da kaamil suka iso daular domin mika ta'aziyar su

Shikam kaamil ya dade da tunanin halin da junnut take ciki dan harga Allah tausayin ta yake ji most time yana mata kallon rashin dacen iyaye nagari shine asalin matsalar ta

duk da hakan,in ya tuno abubuwan dayaji tayi akan bahiyya sai yaji she actually derserve what she is going tru

Hakan ne ya hana sa cewa uffan akanta ma jahan khatun daga ta dago mganan khal da junnut sai ya hado karya ya mata dam ya kashe mata baki.

Sati guda mai kyau sukayi anan persia amma tsaban Abubuwan kunya da kasnkci dake ta bullowa su subaya fa kaamil ko wajen garin basu iya
Lekowa.

Itakam jahan Aarah dama rabon ta data persia tun akan cikin sa'ood wannan karon ma shiru tayi ta zuba ma sarautar Allah ido tana dada gane manufar jahan khatun akan mijn su

Bayan ta sa shi ya dage date din auren subaya Sosai take son ya amince da qudirin ta akan karban saraunta

Dan acikin sati na gaba take shirin daura sa akan mulkin..

Kullum taa kawo maganan sai taga alhj ya ki sam,yana zarr mata ba kamar da chan da suka sihirce ba bai cika cewa noo ba
.
Dataga yaki sam akan mgn karban mulki,sai ta ce ita baxata koma nigeria dan haka shina y dawo persia kusa da ita tunda babu maman ta ayanzu

Nan ma alhaj yaki sam,his complain was about his oder family jahan khatun ta sha mamaki dan kuwa tsawon shekaru bai taba considering hakan ba..

Tuni ta shiga bori tana daura ma jahan Aarah blames akan taga dilshad ta mutu xata raba ta
Mijin ta.

Babu irin tijarar fa kahan khatun batayi most time agabn su subaya,har abun ya fara basu haushi sosai.

Bangaren junnut kuwa yau kwanan ta goma kenan cif abayan kanta

Dagan gan khal ya aje ta anan ana mata wulaknci irin wanda ke saurin gigi ta mutum

Baxa'a vata abinci ba sai an kure yunwa a hanjin ta,haka ma inza tasha ruwa bata samu isasshe..

Tuni tayi fayau,tayi zazxabi,tayi zawo ciwon ciki and all that..

Sau daya da khal ya zago bakaramin gaya mata bakaken maganganu yyi ba

Gaba daya duniyar ya dau mata xafi

Daga haka junnut har ta ji zuciyan ta ya karaya sosai ayau bakaramin nadamar sa burin auren mutum kamar khaldun saood takeyi ba

No edit oo am soo tired😌

Some of u who r asking Littafanan dan rubuta are

*ARNE,MAKAUNIYAR HANYA,SO MAKAMIN CUTA,ALFAH,SAKAMAKO,SAMARIN SHAHO,AJALIN SO and ahumaggah*

Dont ask of any doc ooo ban da ko daya ut u can goto wattpad @surayyahms if u care🥰


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers Association._


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_Happy birthday leemahncyn catty jannah is ma wish for yha._

*_this significant page is for u MRS MARYAM SA'EED(mamn khair)With utmost respect and love._*

_ALHAMDULLAHi._



_5⃣0⃣+1⃣♡_


Bayan kwana sha hudu Abubuwa sosai suka dada rincabewa a tsakanin familyn su da shikan sa masarautar khorshidy.

musaman ma da subaya ta fara nuna rashin kunyar ta afili wa jahan khatun akan yawan cune da sharri da take yi ma mahaifiyar ta gashi kuma tana ta kokarin sawa adaga auren ta da aka riga fara shirin sa.

"Subaya sosai ta bushe idon ta Bayan tana yarfa jahn khatun da magananun banxa a hakan ta sa dad din ta agaba da shagwaba da bori akan ita lallai su bar persian su koma gida ita tagaji

Hakan sai ya dawo babban magana sakamakon bin bayan subaya da alhj hamood yy yana mai nuna ma jahan khatun bata isa ta kafa mashii dokan komai ba,gashi mulkin nata ma yaki sam ya amince.

Wai yau har subaya ce xata sa doka aki bin nata?wannan abu yaci mata rai sosai

A Ranar ihu da birgima jahan khatun ta rika masa tana tsine wa tana kiran sunan dilshad tana cewa taxo duniya taga cin amanar da hamood yake mata.

Tace dama jira kake ta mutu ka wulkan tani

Shikam alhj he make sure he made it clear,cewar sa baxai karbi mulkin komi ba,bakuma zai zauna da ita kadai a persia ba sannan baxai sake daga auren subayan shi ba

Ita dai jahan khatun daga irin haka ya faru xata laka ma jahan Aarah..ita kuma jahan Aarah ayanzu tausayin jahan khatun takeyi gani take kamar stress din rabuwa da mahaifiyar ta ne dan kowa yasan sun shaku

To tsabn fitinan rikici da maganan yasa kaaamil shima ya sa baki yana ma mahaifiyar shi nasiha time time.

Shima Bata ko saurare shi ma shi ba dan sau biyu tana shara masa mari akan maganan,ana ukun da alhj hamood ya rama masa shine kaamil din ya tattara ina shi ya bar garin ya dawo nigeria

Nan gida yazo wajen khal,yaji dadin kasancewar sa da su sosai musamman ma bahiyya duk dama yanzu tana fama da kasala sosai.

Kaamil Ya lura har yanzu bahiyya tana jin kan junnut aranta
Shi ya roki Alfarma akan khal ya bashi izinin duba junnut tare da sharadin ya masa alkwarin zaiyi droping charges ne in har yaga ta shiga hankalin ta

Da shike bahiyya ta sa baki khal sai ya amince a saukake

Kaamil yaje shii har jail,gaba daya junnut ta dawo abun tausayi..tana ta mashi kuka..

Kaamil bai tsaya
Boye komai ba ya dada mata fada sosai gaskiya ya fito ya gaya mata akan rashin dacewar yarda ta dauke rayuwan ta

Wasu Maganganun shin yasa ta kuka
But da shike tayi tinanin in ta fada ma jahan khatun abun za'a dau mata fansa sai ta yaudare kaamil da cewa ta shiryu din

Ba laifi kaamil ya ciro ta a jail ya kaita hotel ta tsaftce jikin ta straight suka biyo jirgin persia tare

sun iso nan ma still sun samu ana ta gurmuzu.

Aranar ashe wai Jahan Aarah ta roki alfarman alhj akan ya xauna a persia tare da jahan khatun aganinta hakan zai fi kwantar da fitinan dake tsakanin su

Amma duk da haka jahan khatun sanda ta juya maganan ya dawo na cin mutunci

Taki sam ta yarfa da nagarta irin na jahan Aarah,kai tace jahan Aarah itace munafukar data hana aiwatuwar komai..

Akan irin haka har saida alhj hamood yay fushi yace toh bazai xauna ba sannan aranan ma zasu tattara kayan su shida yayan sa du su barta anan inyaso tayi dik abunda xatayi

Yana gama fadan hakan Jahan khatun ta fita daga site dinsu a fusace kamar zararriya ta wuce wani boyayyen site achan bayan inda ba mai shiga a masarautar

wasu Abubuwa ta debo a kulle adan xani Ta kawo su site din ta ta ware su akasa tana kan jera su"Abubuwan gaba daya gini ne na gumakan Aljanu.

daga cikin manyan gumakan daya na rike da takobi da wuta mai ci,daya na rike da wasu bakaken duwatsu dakn su suna juyawa

Akan jan kyalle ta shimfida su tayi musu sujjuda tana wani irin yaren su na matsafa

Kayan jikin ta take cirewa xata hau kan jan shimfidar yadin data sa awajen

sai ga knocking,

..da katawa tayi tsam tayi shiru dan dama basu yarda agan su suna tsafi boro boro amma jin muryn junnut yasa ta bata dama ta shigo

Junnut ta shigo tana rufe kofar alhaj hamood dake xagowa yagan ta
sai yay kamar xai karaso amma sai ya dakata amsa kirar subaya awajen daya shigo wayar sa

Junnut asadade take isowa kusa da jahan tana cewa ina wuni mumy

gaba daya tsoro da mamakin abunda take gani ya hanata sakat.

Bata hankara ba taji Jahan khatun ta jawo hannun ta zuwa gaban abun tsafi..thy ar very scary and dangerous basai ba gaya maka ma kasan bakaken shedanun aljanu ne

A tsorace junnut ta runtse ido,jahan tace ke dan ubanki lpyar ki kuwa?
Wai ma me yarike ki hakan nan anyi mutuwa tuntuni sai yanzu xaki zo..kema butulce ma kakan kin xakii ko?

Junnut ta sauriin girgixa kai Tace nooo mumy..wann..
wannan ba tsafi bane?Gaskiya ina jin tsoron tsafin nan i wll go now zan dawo njima

Harara mai xafi jahan ta balla mata tace tsoro?
Who r u tryn to fooll?ko Ance maki bansan cewa kuna zuwa wajen boka keda hilda akan saood ana tsafin dake ba?

A hujajan junnut ta dago ta kalle jahan khatun sai taji bakin ta ya rufe ta rasa me ma xata ce..look junnut komai lalacewa yake dadayi wancen shegiyar mata ta raba ni da shi he no longer listen to me daga mutuwar mum sai naga baban ku hamood kwata kwata ya sauya

sarautar ma yaki amincewa an sure ayauma ita ta hada munafurci wau yanzu ma shiri yke xai barni anan nikadai

Junnut tace ke kadai kuma?

Tace yess wai sunn hade min kai,amma kuma ki tsaya ki gani bai isa ba
Tace dama sihiri ne yake rike aure na da shi,so i brot this
Yau xanyi masa mai kankat,bawa zan dawo da shi...just like the ancient sayf

wannan sihirin da kike gani suna cikin taska na farko acikin shafin art of magic right from the devils of babylon

Babu tausayi from now on i wll rule his life zan kuma kashe zuciyar matar sa,sai
Tayi murmushi,sihiri shine rayuwa ta junnut.
Ayau badon sihirin ba da baxan xauna da kamil anan gidan tsawon lokuta asirina bai tonu ba

Kisani I need hamood for many things now ni Baxan yi sanya ba

"Ni macece but Xan kare Sarautar gidan mu,zan bada ke wa dansa saood..sannan ina bukatar sa akan rywr kaamil..my dear, asalin mahaifin kaamil ya rasu and i do not want my sons life to end up with that story..

I must take action now naga Idan na sake nayi shiru hakan ne xai faru...
bayau kinga xata tafi d shi ba toh wta rana ma sabida Aarah nasan baxan sake ganin idon hamood ba

Thy r planing on leaving me today am sure kaamil ne kawai xai na kulawa dani nan gaba..and u know kaaamil is not A LEGITIMATE son of hamood yaron ex boyfriend dina ne dn sarkin....

Bata karasa ba taga yadda junnut ta firgita jikin ta na tsuma duk ta bude vaki alaman she is shock

Whats wrong?ko dan nace kaaamil ba dan hamood ba kike birkita

Wani hawayen rudani da fargaba junnuut ta zubo da shi tana girgixa kai

Hey hey baby,its ok
Kidena kukan u most adopt to all this things sirri na dayawa dole xaki san du sabida yanzu kinga babu mumy kece min ke daya wai Toh inashi saood din?me kuke ciki da maganan auren kin,?

Ai kamar an kunne junnut wani kukan ta kuma fashewa da wani tsanancin kukan da babu control sanda haknlin jahan khtun ya mugun tashi

da kyar junnut ta shiga bata labarin komai,tun daga day 1 har zuwan ta jail da duk abunda ya faru,dadin karawa taga jhan ta fada mata manyan sirrikan ta so she cudnt hide any fact

"Tsaban abun ya sosa ma Jahan khatun rai yasa ta juya mata baya ta rike wall duk jikin ta na rawa tana tsumayin radadin fushi mamaki da kunan rai

Now she got why Saood ko ta'aziyar ma baxai zo ba!

"daga cikin zantukan junnut abubuwa biyu ne jahan take ji brain din ta will neva eva accept it..

Wato gaskiyar Labarin junnut din,she neva imagined that junnut ce tsinuwar aljanu ba bahiyya va,kuma ace har khaldun da kaamill
Duk sun san da haka?Wannan wani irin fitina ne..

Junnut ta tsuguna kasa ta fashe da kukatana cewa mumy nima kitaimka min akan saood..I really want to take rveng on them sun wulkantani sosai

So nake na aure shi auren dole,na juya shi sannan bakin ciki na ya kashe bahiyyyah

Koda jahan khatun ta juya xata dube junnut,motsin door ne ya dakatar da ita.

Subaya ce ta fara shigowa kafin Alhaj hamood sannan kaaaamil abayn su
Ko idanun shi bai iya dagawa,Kallo daya xaka masa kaga yadda numfashin ke neman kwace masa alhaj hamood ya riko hannun shi sosai yana ma jahan khatun wani irin kallon
raxanannen baraxana

Yanayin su basai an fada ba kasan duk sun ji komai

Ashe da alhj ya tsaya anan subayar da kaamil su suka ce da shi xasu xo su same shi suma suna so hadu su bada jahan khatun hakuri akan komai koda hnklin ta xai kwanta

Dan Daga alhjn da subaya da kaaamil
Ba karamin waaxantuwa sukayi wajen jahan Aarah akan jahan khatun ba

Ta cire kishi da duk wani tunanin muguntar jahan lhatun tayi mataa baya..ta nitsu tayi musu nasiha mai tasiri akan ta.

Tace musu su tausaya mata instead of kowa yana fito na fito da ita,ita kam bata damu ba koda baxata taba fahimtan ta ba..but ta gargade su da kar su bari familyn su ya watse ta dalilin haka

Shigowar su kenan
Site din suka fara jiyo magananun nan
Tare da dad dinsu .

Jahan khatun da junnut Duka suka mike a firgije,subaya ce ta fara venting anger ta tana ihu tana kara gaya musu abubuwan da su kaji cikin jefo musu rudaddun tambayoyi

Sosai jahan khatun ta firgita ga junnut ta dada fashewa da kuka tana bayyana alaman rashin gaskiyar su afili

Wanda Hakan yasa
Jahan khatun ta rasa bakin karyata komai kawai sai ta shiga kama kame

Wani Kuka mai sauti da radadi da kaamil ya rusuna akan giwar sa yana yi shi ya dada hargitsa zuciyan kowa.

ko shii alhaj hamood bari yake kamar inya shako mutum xai kashe shi

Xaka sha mamakin yadda subaya take masifa untop of her voice tana wasu irin xagi da ihu ma jahan khatun ko bakin anmsawa bata samu ba

Tuni wajen ya rincabe da koke koke,alhaj hamood sai ya daga kaamil kawai zai fita da shi.

Dan yanajin kukan shin ne yake hana shi koda iya furta kalma daya

Ai kuwa da gudu ta taho gaban su,xata rike kaamil..kaaamil ya fauce hannun sa alhaj ya korata da wani mugun

wajen jahan Aarah ya kaishi tin kan ta tallafo shi taji menene ya faru numfashin shi ya kwace ya zube ajikin ta sumamme


Alhaj yana hawaye yana bada jahan Aarah labarin komai

Itama kukan ne ya subuce mata tana salati da mugun xaucewar zuci ta fada jikin kaaamil ta kankame shi

Fita alhj yayi kafin kace kobo ya taho da manyan dattijan masauratar daular daga dayan bngaren magadan mulkin kasar

Dama yasan jira suke su tabbatar da cewa da sihiri ake rike da daulan su

Yau sai gashi ranan yazo..

Subaya ta gama da jahan ta haura kan junnut tamata tass tass akan saood da bahiyyya..tayi tirrr da halayen ta ta hada harda iyayen ta ta xage su tsaf

Subayan ce ta tattaro kayan sihirin
Yau haka aka futo da jahan khatun a tsakiyar dattijai

Aka baje kayan gumaka kowa na fadar allbarkacin bakin sa akan ta.

Dama shi shirka Babban laifi ne a masaurar musulunci musamman babban daula irin wannan

Tuni aka rantaba doka akan zuriar dilshad kathun to the nearest 200 generation bazasu sake mulkann koda dan akuya ne daga daulan iran ba.

Bayan angama case
An kwace duk wani tattalin masauratr a hannun ta.

Jahan khatun tana shock tukun bata iya yin komi sai kuka
Gashi duk yadda aka so ayi maganan a sirrinace sanda ya fito fili har magana ya fara zaga gari

Da ikon Allah cewar kaamil dan shege ne kawai bai fito a maganan ba,duk garin anfi bada karfin wajen magana akan sihirin da sukeyi Allah ya kama su

A daren ranar jahan Aarah ta tafi da subaya da kamil nigeria..ko asibiti bata bari an kaishi ba ta rike shi a gida ita take komai akan shi ita kan ta tausayin shi ya gama nakasa mata jiki..

kaamil ba abunda yake mata sai kuka
Yana mai mugun tausaya wa kansa da rayuwan sa

Jiyan cikin dare
Awajen baccin su jahan khatun ta birkice ma junnut tana xagin ta tana bata laifi akan komai

Tace ai da ta san junnut ce ahumgga suka riske da tun da can bata bari an dauko ta ba

Tace ma junnut ai tunda ta shigo gidan su babu abunda ke faruwa da su sai koma baya,meyasa xata boye mata cewa akai tsinuwan Ahumagga akan ta?

Junnut tayi ta bayani amma ina..

dan sauran Abubuwan da suka bata na arxiki gida motoci kai har da kwagalai da kaya sai da tacee mata ta ajiye mata kayan ta,a daren ta kore ta ba tausayi tace tama bar masauratar dn itakam tasan baxa a barta ta fita ba


Junnut tayi roko da magiya da kukan shiga dimuwa Amma jahan khatun tayi kamar bata taba sanin ta ba

Gori sosai tayi ma junnut tana tuno mata da kyawawan halayen
Mahaifiyar ta jahan xainobia wanda bata gaji ko daya ba.

Junnut Daga kayan jikin ta sai takalmin kafarta ta fita a masarautar cikin dare bata san ina zata je ba

Da safe Aka kai jahan khatun dark room wato wajen tsarewa na horo da ake yi a masauratar
inda Alhaj hamood ya rubuta mata official takardan sakin ta..

Tare da mata nasiha akan cewa taje ta kai kanta wa hukunci akan zina datayi da auren kuma harta haifo dan.

Faruwan Abun ya girgixa ta sosai amma haka ta kafe ta nuna mashi rasa komai bai dame ta ba.Akan kaamil kuma Kudi mai yawa ta bukata acewar ta yaje su rike kamil din shida matar sa Ta bar musu shi har abada akan kudin da xai bata.

Alhaj yasha mamakin ta amma bai barta hakan ba yasa akayi oficiating takardu yasa ta saka hannu yace baxai sa kudi ya saya kaamil ba..xai bata kudi ne kawai dan taje alhakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login