Showing 177001 words to 180000 words out of 225093 words

Chapter 60 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26849

taga ta cika duk wani burin ta na neman ya sa mata jin mummann jin haushin ta.

'By 10 am Komai an gama,gida y dau surutu ko wani lungu ka leke bazaka rasa depo ba

Allah kadai yasan mai subaya da Shahrul suke tattaunawa dan ba a minti 10 cikakke ba agan su atare ba

Dija ma ta zo tun safe amma hidiman jeka ka dawo,yasa ajiyan ma sai wajen bacci suka hadu da bahiyya..

Amarya a site din jahan din ta kwana yau,duba da lalurar ta yasa basu bari kowa yana shiga inda take.

daga ita sai kawarta dija Hira suka sha sosai suna tonu abubuwa dan sun kira yasmine a wayar video call suna ta fafatawa.

..,chan da suka nitsu dija ta fara nasiha tana dada tunatarwa bahiyya irin baiwar da Allah ya mata a rayuwa wanda ya kamata ta dada gode mashi

Ayanzu bahiyya tana cikin kwanciyar hanklin daya kamata ace tana murna sosai,amma abunda ke tsakanin su da junnut yana mugun damun ta.

Kowa yayi zumudin hidimar amma deep within her bata jin dadi daya kasance mijin da ta aura shi zai rabata da aminiyar ta junnut.

Ajiyan Har dija tayi bacci bahi bata dena wannan tunanin ba..

Da sasaafen aka musu knocking aka aika bahiyya taje,..

"..Hjy indirah already ta gama shirya mata komai dan haka anan dakin tayi sallah ta sake duma kanta da ruwan xafi,turaren herbs na tsari da adduo'i hjy ta shafe ta dashi.

Ita daya aka sa mata fruits salad da slight pprish cuisines, Tana gama cin breakfast artist din da zasu gyara ta suka tafi da ita site din su.

Kaamil yasa Army green armani coat ya hadu sosai
Yau ma dakanshi ya shirya dan uwan sa...

"Kowa agidan ya shirya an fito rasss amarya kawai ake jira..

Yana daya daga cikin dokan royal weding dinsu ba aganin amarya sai in anfito da ita na musamman a afili.

A babban garden din gidan aka shirya komai,dilshad taci uwar kohinor diamond crown din ta mai tsada da dumbin daraja

kujeran ta ne a tsakiya kafin sauran executive officials.

.."Long table of royal hitches na sauran baki samari da yan mata duk an zake tamkar ana bikin real yar sarki.

Masu decor da tsara kwalliya sun yi kokarin fitar da wajen ba karya..
banda table da ya dau brown colours duk sauran decors din fari ne.

Khal da dama baiga matar san ta ishe shi a jiya ba,duk sai yaji ya kasa zama.

Friends dinsa da su shahrul duk sun gano sa domin kuwa ba irin zumudin da bai nuna kan fuskn sa ba...

In akwai ranar da ake ganin murmushin sa a araha to yau na daya daga ciki.

Kaamil ma na ta masa gulman cewa subaya da shahrul da alaman old love story ne zau tashi amma baima kula ba.

2hrs,aka dauka ana shirya bahi daga ita sai artist,ba abar kowa ya ganta ba

hakan ya dada sawa gaba daya hankalin ta ya koma kan junnut da maganan abbun ta.

'Neva let ur best friend become ur worst enemy"

Karshen nasihan sa kenan gare ta a duniya.

Hakan yasa take jin wani fargaba sosai
She feel she is making a huge mistake da suke zaman hka da junnut...

A Yau auren ta da khal zai zamto public and official..

Muddin hakan zai jawo rabuwan ta da junnut tasan bazata ji dadi ba

Har artist suka gama suka sanar ma subayan awaya cewa bahiyya is ready,..amma bahiyya bata dena tunani ta farfado ba.

Tana sane da tarin miscalls din khal ta basar,Wayarta ta dauka ta kira yssmine dan su tattauna aynzu gani take kamar dijah bata son junnut ne

"Ba boye boye Ta fada ma yasmine fargaban ta akan junnut ko itama zata fahimce ta,abu daya kawai yasmine din itama tace mata which is"

"Ki bata minti 20 daga yanzu idan bata zo ba kije kiyi abunda yake gaban ki..
Ta nuna son kanta amma sabida mahifinki kar ki bata rai da ita,giving her a chance to become ur rival shi zai kawo muku gaba.

Bahi,..tace ok sukayi sallama..to ko sauke wayar a kunne batayi ba ga mutum durus abayan ta

Zuciyar ta ya bata cewa junnut ne..,juyawarta keda wuya suka hade ido da ita..

Wani bugawa kirjin ta yayi da kyar ta murmusa,Junnut ta zuba mata ido kamar bata taba ganin ta ba dan azahirin gaskiya ankere fuskan ba bahiyya da wani irin nude spiking make up daya gama daukar kalar fatar ta ya fallasa sirrin kyaun ta fiye da na kullum.

Flowing gold and caramel oriented weding dresss din ta daya zube kasa yana binta ta rike.

An tattare suman an karkare shi da golden dye,trnsprnt long and flowing head wrap din ta dogo ne kuma sharara sosai,Ga wani tsadadden rock stud akafar ta,wanda da ace za'ayi videon sa asa a media ita kanta junnut tasan millions will tremble over it...

Weding gwn din ba irin mai hannun nan bane dan haka ba sa masa wani abun wuya...

Ta kare ma hannun ta kallo,wiston blue diamond bracelet din da take dreaming khal ya siya mata all her life yau babban shi ne a hannun bahiya

Junnut ji tayi kamar wuta na bin jijiyan wuyar wani zafi kirjin ta ya shigayi kamar ana tsikara ta,..

Junnut Bata tashi sumewa da kishi ba sanda bahi ta yunkuro zata taho kusa da ita,

an saka mata professional shapers ya fidda shape din ta uwa zana ta akayi da hannu,Wani salon kyau da haduwan da bahin tayi ya girgiza mata kwalwawa Bata san ta ina nishi mai zafi ya kufce mata ba, wutan kishin ke cin junnut

Itama dai wani pure red asorted gown hannun shi buju buju,style din ya mugun mata kyau sabida baida ma shoulders hasken fatan ta ne tare dama ita kam hasken ta takan kara da surgeries.

A duniyan ta duk tunanin ta ita kadai ce ta waye,dama yau ta karkare kwalliyar ta ne ta dauka ko intazo gaban bahiyya zata hasko fiye da ita sosai.

bahi taji dadin ganin junnut ko yanayin a fuskan ta ya kasa boyewa,da kyar junnut ta hadiye abunda takeji da tayi marmaza ta tuno da maganganun jahan khatun.

Da disashen murmushi tace u look beutiful besty.
Hakan ya sa bahi ta sake dan karamin hawaye ta taho suka rungume juna

Qamshin jikin bahi duk ya raxanata wani Haushin kishin gaba daya yasa ta rufe idon ta tafara zuba ma bahiyya karyan cewa ai taje tayi tunani tagane laifin ta.

"tace im soryy bahi,i was just crried away inhar akan khal ne toh komai ya wuce awajena..

Kuma ta bata asurance cewa zata hakura ta jira due time dinta bazata aure shi ayau ba.

Bahi bata so ba,har zuciyan ta take ma junnut tayin auren khaldun
amma haka junnut tayi amfani da hakn taki sam dan ta nuna ma bahiyya
Dagaske ne ta gane kuskuren ta,and she is not despret akan auren shi anymore.

Bahiyya ji tayi kamar a mafarki.

Bata san na ciki na ciki awajen junnut ba,lokaci kalilan suka dawo dai dai
Da gefen ido junnut tana dada kallon kerarriyar jikin bahiyya

"Da big sis subaya ta shigo wani reaction ta bayar ma kwalliyar bahi,junnut nata bin su da ido abun na kona ta.

Zasu kaita a hakan junnuut ta samu daman shisggigewa wa subayan da surutai tana yabata itama,dan dream din ta ne ta zamto favourite din subaya kamar dai yadda tagan su da bahiya..

Aka sanar da fitowar amarya Kowa na xaune anata kar kata kai ana dan leko white flowery bridal enterance..

A karon farko na musamman wajen ya dauki shiru,hjy indirah ta gayyato shaharriyar mawakiyar nan wato sogha niger wacce tayi tsaye akan red capert da mic a hannun ta band members dinta suna sake wani xacckar slow humming

Kerarriyar Muryan ta ne yake sharo wakokin soyayya..

Da aka fito da bahi fili,subaya na gefen ta junnut na tayata rike jelar gown din ta"...matar sai wani irin kirarin soyayyah take cikin sautin waka mai tafiyar da yanayi...,kowa sanda yaji ya mike yayi tubarkallh dan kuwa kayan data sa da irin kwalliyar da akayi matan ba karamin abun kallo bane..

masu daukar potrait da sauran su su suka ja lokaci duk sun hanata sakat

Aka yi wani stanza awakar da sunan bahi sogha take cewa
"Wani raina,bahiyya soyayya ce...
soyayace da babu masu rabawa..!

Toh Wajen da ake cewa
"Mutum ya so mai sonsa"..

junnut jitayi kamar da ita akeyi ta bata rai ba ma wanda ya ke kallon ta..

Wani riko hannun shi shahrul yyi Khal gaba daya ji yai ya kasa hakura gani kawai akayi ya tashi ya taro matar sa ta dakan shi in a very honourable and special way.

Awajen Kusan kowa yana da capturen Wajen Da ya rusuna zai bata hannun shi
Agaban subaya da junnut

Dan wani irin salo mai nuna kauna yabi cike da karramawa har da aje kanshi kas yana neman izinin karasawa da ita har gaban su sarauniya dilshad.

Kowa wajen yasha mamakin yadda duk kama ajin khal ya ke rawan jiki,surauniya dilshad ta basar ta na zantar musu da jawabi amma sai ta maimaita masa abu sau biyu yakeji tsaban yadda hankalin sa ya kushe,da alama zallan matar sa kawai idanun shi yake gani

Kishi kamar xai kashe junnut gashi dija ta maye gurbin ta na xama kusa da amarya

"lokaci yayi na
Khal ya bude fuskan amarya za ayi al'adan nasu da suke ma yarinya budurwa.

Duka Sun sha mamaki daya bita da kiss agefe da gefen kuncin ta batare da yaji nauyin kowa ba

Hakan yana da meaning a al'adan su..and which is..."matar sa is no longer a virgin shida ita sun sawo daya.

Jahan khatun kamar ta mutu yake take amma idanun ta yy jajir.

Jahan Aarah ta dada dabba ka abun,shi kujeran pure crown din da akace sai virgin zata xauna shi aka dora ta da mamakin dilshad taga bahi daram akai alaman tsafin dake jiki bai taba ta ba

..jahan khatun taki sam ta yarda tace ai sun san munafurcin da suka kulla ne,shiyasa suke so suyo nuni da karya da cewa bahi a virgin take.

Sarauniya kam tuni ta rike gaskiya ta dauko bracelet din da ake sawa na acceptance a zuriar sun ne ta bashi ya dora ma bahi a ankle din ta.

ayadda tasan al'ada da tsafi tasan ba akaryata wannan
..aranta tace dole ne akwai mistake game da labarin junnut..duk dana abun bai mata dadi ba

Bayan angma al'ada khal ya riiriko hannnun amaryn shi

Da shike taji takalma mai tsini gashi sai aja ta nan aja ta na tuni sai ta soma dingisawa kadan kadan tana daddafe.

,..A yanayin yadda sukayi kyau tare yasa suka samu tukuici fiye da yadda ake xato.

Khal ya share kowa matar sa kawai,dan tun da ta shigo hannun sa bai bar kowa ya sake cire nata anashi ba

khal ya cire hijabin kawaici da kunya ya xake ya bata special romntic treath with all the slow dance hannun shi akan kugun ta yana kafa kafa da ita Baijin ma kunya,kusann ako yaushe kallon ta yakeyi da tana sauke hawaye xai kai hannu ya share..

Bahiyya tama rasa ina zata sa kanta dan sosai ya kure mata tinani.

Anata ciye ciye games ana playing music manya na watsewa kadan kadan..

Data gaji gogan ya sunkuce abar sa a hannu in a bridal style..wani envyng dinsu akeyi

"Dukan masoya tsoffi da iyayen awajen sanda ya tada musu tsumin tsohon love din su

He was boldy triping for her" kasa kasa maid ke yada gulman abunda ya faru jiya har ya shigan kunnen su jahan khatun
,sosai son bahiyya ya nuna karara a action din khal..magulmata cewa su kayi ai dama girman shi dan bai shiga hnnun macce bane.

Jahan khatun data kira junnut suka ja gefe tana sake tambayarta kan labarin ahumagga
,junnut kamar zatayi kuka ta karyata bahi again.. ta nace lallai hakan ya faru bayan ga zahiri alamu sun nuna musu

kasa gane kan gaskiyar labarin yasa tuni jahan khatun ta sa aka xagwalo mata maids din da tagani aka kaita site din da suka kwanan,aka bude loundryn shi
Cikin basket din inner wears dinsaa sai Ga stain bedsheet..

Jahan ta kalle junnut ..junnut ta fashe da kuka alaman irin an cuce khal ne da fake hymen,dagan gan tace hakan dan ta ruda ma jahan khatun tunani.

Aikuwa ta nade bedsheet zata fice dashi kenan saiga hjy indira itama taxo daukawa ne zata yi amfani dashi anjima agaban dilshad taci musu mutunci

"Akayi cakke cake maganan..jahan khatun na karyatawa"..

Hjy indirah na dada bayyana musu sauran jist din da dama basu sani ba.

Wani anoying guda mai ban haushi hjy ta rikayi musu.
Junnut tana ta kuka
Zaka dauka ko kukan cece kucen ne "but jin ance khal ya hada gado da bahi har sun san juna shiya shake mata wuya tana jin kamar zata mutu"

A hakan dai Suka fito domin akarasa progrm dasu

Kaamil yaji dadi aransa amma yanayi ne yana ta hawaye a boye dan kuwa abun shima ya taba shi sosai,sai yake ganin da shine fa da bahiyya

Anan still labarin soyayyar subaya da shahrul wanda Allah bai qaddara ba ya ya taso

Subaya ce ta rufe fili wajen bada wani heart touching speech mai cike da tsntsan godiya da alfaharin ta da bahiyyan wanda ya sa kusan kowa awajen kuka harda junnut da ta dade tana imagining ina ma a sauya ta dawo bahiyyan ayanzu

This is exctly how she want her life to be,abu daya ne bahi bata mallaka ba wato nisan karatu ayanzu kuma shine take burin samowa.

Wato tana so tayi karatun tane ta nemo matsayi,tasan in har su jahan suna nan za'ayi mata fiye da wannan hidimar

But how can she win over khaldun
,subaya and jahan Aarah,har ace su so ta kamar bahi hakn ya fara damunta.

Duk yadda jahan khatun ke ririta ta bata iyasake jikin ta ba
gashi babu hilda she misd her much,abin haushi baifi idan bahi ta jawo ta kusa da su khal sai yana basar da ita ba,gashi ita da dija ba shiri suke ba.

..wani bin in yayi wani abun junnut takan dauka dagangan yake dan kawai ya wulaknta ta,dakan ta ta nesanta daga wajen su,today has been the worst day of her life

Babu wanda ma yake kulata ta koma daki ta dinga kuka tana tuno rayuwar ta,wani xuciyan yakan nuna mata karara laifin ta ne,amma wani yana nuna mata bata da laifi

Allah yasa bata nan fili aka fara bada bahiyya gifts da tukuici na gani na fada

Jahan khatun dakanta ke dubawa
Taga yadda junnut take data ga cewa babu junnut anan..sai ta shiga gidan neman ta.

Junnut dik ta birkice tana kuka

'Shin Ko ta bar rayuwan nata ne ta soma kwaikwayon na bahiyya ko zata ci irin wannan saar?

Ko jahan khatun ta sha mamaki da yanayin karayar zuciya irin na junnut

Hakan ya dauke su lokaci har aka gama hidiman bikin aka fara watsewa basu fito ba..

Da kyar ta kwaco junnut daga depression state din data ke so ta shiga.

Bayan tafiye tafiyen baki,kaamil ya nufi room din shi ya fara parking,yaso ya jira kakan shi dilshad su tafi a gobe amma gaba daya soyayyar bahi da kahl ya girgiza shi ..all he wants now is to get away.

Har yanzu A empty filin biki kuwa sai kus kus magana ke tashi,musamman wajen iyayen subaya da shahrul.

Mum dinsa dama ta kosa yayi aure,dadin jin labarin abunda sadat ya ma subaya sai suka nace sai an sasanta an kalmashe maganan auren subaya da shahrul.

Sukam masoyan dama babu wani matsala ta fannin su dan sunyi soyayyar yarinta sosai,qaddara ne ya sa ba shi zai fara auranta ba.

Haushin tafiya ba sallama da kaamil yyi yasa Khal bata ransa har washe gari baima samu time din duba amaryan san ba ..

Bahiyya tasha kukan rabuwa da su jahan Aarah da hjya...Babu irin nasiha da tarairyan da bata sha ba.

A falon sarauniya dilshad aka yanke maganan neman auren shahrul ma subaya alhj ya bayar cikin aminci.

Da shike duka iyayen sa suna wajen kuma ansan juna mahaifiyar shahrul tuni ta nemi alfarman tafiya kasar su oman da subaya zuwa ranar da zata gama divorce months din ta asa ranar aure.

Jirgin su subaya atare da nasu jahan Aarah fa hjy indirah ya tashi,immidetly after that sarauniya dilshad ta sabi jarabar ta zuwa masauran ta a persia..

Gidan cike da maraici,kamar ba shine aka cike shi tam ajiyan ba

Ayanzu daga junnut sai jahan khatun a main mansion

Side din khal kuwa daga shi sai Amaryan sa..

Kowa da irin sharafin daya gindaya masa

Sarauniya ta masa akan junnut,
mahaifiyarsa tayi masa akan bahiyya

Tun fitar sa rakiyan kakan sa bai dawo ba itama bahiyya Tun da ta sha maganin ciwon kan kukan rabuwa da su jahan datayi tayi wani baccci
Mai nauyi ya dauke ta.

#SURAYYAHMS
Ga 11readmores dai Dan Allah idan baku ganni gobe ba kuyi hakuri rasuwa akayi min,i might be traveling!

Jiya naga wasu nacewa wai zan bata yan mata da basuyi aure ba kai harda sakonni a private,toh nidai shawara biyu zan baku yan mata kunga captar rayuwar auren bahi zan shiga Idan kinsan ahumagh xai bata ki pls kindly stop reading it.

Nidai nasan anan gaba kowacce budurwan xata zamo matar aure,so if ure lucky iyayen ki sun fada maki ya ake srrafa miji wasu fa anan suke ganin komai kuma shi zai jagorance su...ilimi sarrafa shi akeyi,is left for u kiyi amfani da shi ta hanya mai kyau ko marar kyau.
We have open romance movies now adays baci ya wuce sexweb da pono movies da ake kalla?..inka sa abu arai kawai kasa ne fa.But let me tell u kina yan mata ace baki da target din sanin sexual life dinki kina ruwa fa..
Respect..Sex..food.
Shine namiji..idan kika rude kanki da yawan kunya da bin magana da ra'ayin mutane sai muce toh Allah ya kyauta.

_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*Ayau fa Shafin ta mamuhgeeh ne😃*


_-4⃣3⃣philosopy of love♡_


Ba ita ta tashi daga baccin ba sai bayan sallahn magrib lokacin khal har ya dawo yana zaune agefen gado yana danne danne a system din shi.

qamshin hadadden turaren jikin sa yana daya daga cikin abinda ya kashe mata jiki..

Bata wani motsa ba,cikin sanyi da wani irin kasala ta kwato nannauyn sleepy eyeballs dinta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login