Showing 183001 words to 186000 words out of 225093 words
murya chan ciki yace dont keep mute baby,sai inga kamr fushi kike dani..ya shagwabe murya"is not my fault ai,..ta dan lacce shi cikin kasala..dan karamar dariyar sa ya sake, shiru yay kafin yay murmushin gefen baki yakara saita bakinshi saitin kunenta yace toh
"ki bude ido ki kalli abinda ya wahalar dake nidai bani bane ne Allah na gani na tausaya maki..
Tsabar nauyin shi da takeji Rasa inda zata aje kanta ma tayi sake tantame idonta tayi wasu sababin hawayen shaukin sonshi kaman famfo suna zubowa..
Ya dago ta zuciyar sa kamar zata bude yanuna mata irin kaunar ta dake cizon shi,lakatan karan hancin ta yayi yana murmushi da murya chan kasan makoshi yace
"bad bad bad girl "..
Tay mashi shiru ya riko hannun ta yace " twinkle ki bar wannan jin kunyar,wallhy ban son shi..kinsan sirri na nasan naki..meye ne,pls kisake jikin ki.
Kin ganni ni bazan yi hakuri ba, nasha wuya sosai kafin na same wannan soyayyar taki
Now that ure mine I want to live it to the fullest with u...my love..ya riko sirraran yatsun hannun ta sannan yacigaba
"alwys tell me how u feel about me. bana son kina min shiru,ure my wife bahiyya..Ina son rayuwar mu ta banbata da na kowa,u wll be ma best friend and our bedroom shall neva b a boring place
Ta daga ido ya kalle how serious he look da sauri ta sake rufewa
...can i get a yes for this?
Bahi Ta daure cike da karfin hali bata bude idon ta kalle shi ba ta gyada kai,dan dariya yyi ya rungume ta ya dada cewa bad girl"...tace
..ure bad to the bone too..i just cant leave you alone..is like ure inside my dream... ure a perfect fantasy..
Ya gwalo ido a sakarce irin wow..dan murmushi yayi kafin ya bita da kiss mai sauti bata jinkarta ba ta amshe lips dinsa suka shiga maida ma juna martani,
basu dade ahaka ba ya mika hannu ya dauko soft sponge din dayake musu wankan dashi ya mayar a ruwan
nan yaciro ta batare daya rabata da jikinshi ba yadaura ta a gadon bayan shi,warm shower ya sake akansu yafara wanketa ya wanke su tass, sanan ya juyo da ita yayi relaxing bayanta ajikinshi yafara wanke ta kasar ta.
tun daga cikinta ya zamo dayazo wajen kirjinta sai kuma ya dada kara karfin ruwan,kafadan shi ta dafa yadan kalli fuskarta ganin har lokacin idanunta a kulle suke hawaye sai fita suke ta gefe yasa yahau wasa da kayanshi yana yi yadda yaso da ita
Sun dade anan saida yaga gari yasoma haskawa yay marmaza yayi nashi wankan yasa tayi wankan tsarki yana lura da ita sosai
shima yayi agabn ta dantaga gyara awajajen da bata iya cike su kamilallu ba,nan ya nannado ta a bathrobe dinshi fari kar shikuma ya dauro towel ya dauketa kaman jaririya yafito da ita daga bayin, shi da kanshi yaje dakinta ya dauko wata yar figigiyar riga silky grey kaman yar shimi da wani sabuwar dogon hijabi sanan yadawo yasame ta tana zaune inda ya ijiyeta abakin gadon har lokacin ajiyan zuciya take tana kawkwko hawaye, dan daure fuska yay yace"ke, will u stop dat silly tears?."
Dan shiru tayi tana goge kwallan ya zauna kusa da ita dagota yayi yana kallon fuskarta ya daurata akan cinyar shi,rigar wankan yacire mata ya saka mata yar fifaggiyar rigar daya dauko sanan yasaka mata hijabin ya koma cikin closet dinshi yasaka doguwar farar jallabiya ajikin shi,dan kadan ya murza turare ya dawo ya shimfida musu sallaya yazo.
hanunta ya kama ya mikar da ita tsaye yajawo ta kadan yace"get up muyi sallah
..sai ta mike a sanyaye jikin ta dik adaure yake batajin dai dai,kafar ta daga ta fara tafiyan da kyar,jin wani zafi na shigar ta yasa tayi maza maza tana boye hawayen azaban dasuke shirin zubowa
Ji kawai tayi ya raba ta da kasa ya daura ta kan dadduma shiya jasu sallan asuba bakaramin mamaki tayiba ganin yayi sallahn yau a saukake bai jasu sun dade kamar yadda yasaba yi ba
Hijabin ya cire mata ya dauketa ya kwantar da ita akan doguwar kujera..
zanin gadon da bargon yakoma ya cire ya je yasaka su a washing machine sanan yadawo ya shimfida wani sabon zanin gadon da kyar yanayi yana nishi dukda bawani yi da kyau yayi ba
dawowa yayi gefen kujeran ya xauna durus kamar wanda yay wani babban aiki ,ya dan kalle ta sai yaga har wani wahalallen bacci yayi gaba da ita,
A hankali ya dauketa ya kwantar da ita akan gadon yana tunanin yanda zaiyi rayuwar sa mai shegen dadi da ita,..kwanciya yay gefenta ya rungumeta a haka shima wani baccin yayi gaba dashi.
Wajajen karfe 11/30 nasafe ta farka
bata ganin komi dakin ko ina duhu.
Jin kanta a bude kuma sumar kantan a sake yasa ta firgito ta xauna tana zare ido,.. Wani shafe jikin ta tayi taji komi daban an sauya mata kaya
instead of grey nitinta wata arniya red short gown ne mai tsiririn hannu da budadden wuya da alama ko rabin cinyar ta bai gama kaiwa ba ga uban duhu kirjin tane ya shiga dukan tara tara.
Wani abu taji an danna kyat haske ya gauraye dakin zumbut ta mike tsaye ta ware ido tana kallon ko ina kamar kanta zai bude tsaban mamaki..
tun daga inda take tsaye akasa ya zuba red roses ga pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa kan gadon data mike yanzu
Dama gadon yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi,sai yanzu ta dada lura da ya rubutun"I Love you" da red roses flakes din akan gadon just beside where she lay..
Ta dauke katon single red rose din dake kan bedside drawer hoton ta ne amakale an rubuta "twinkle"..in her memories of london times murmushi mai sauti ya kufce mata
Wani sanyi da Farin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin bata da mahadin shi
sakin flower tayi akasa da gudu tana dariya ta dauki balloons din dake kasa tana wasa da su,she looks vry excited harta manta da condition din ta
Tsaye khal yayi hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai bata wani farinciki ba.
Chan sai kuma ta bar dariyan ta fara murmusawa tana tattaka jajayen flowers din da fararen sawon kafarta har tayi wajen gadon da kyau ta tsaya tana kara kallon rubutun red roses din dake kan gadon tana kyabe baki.
Khal kam yagama tafiya garinsu slim fit shape din ta na mugun burge shi
dan tun daga yatsar kafarta dake kan jajayen roses din har zuwa gashin kanta daya zube a bayan ta yake kare wa kallom
wani irin muugun sonta ke fizgar shi...
Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata,sake murmushi mai sauti tay ta daura yatsar ta akan writen flowers din cike da sautin shagwaba tace
"I"sai kuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido tace "love" takara matsawa ta taba na gaba tace "you" tai gilgil da kai ta fashe da dariya mai dadi mai sanyi
"Ya lura abun ya matukar burge ta
A hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi ya daura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace
"ur smile is priceless baby."
cikin tsaleliyar shaukin so ta juyo ta kalle shi batace uffan ba kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun a hankali tace mashi
"I Love you"
I love u soo much hubby.....nothing can take u away frm me.
Khal yadade yana kallon bakin ta sai kuma ya saketa, a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi
Wani kwalo ido bahi tayi cikin mamaki tayo yukuri itama zatai kneeling din kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace"no baby stay"..ki saurare ni.
hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani abu mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden diamond hand band ne aciki amma ansakaya shi da wrap
ciro shi a wrap din yayi ya ijiye cover agefe,wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya
kalla Ahankali kamar wanda yaxo tona asirin kansa yace
"Wife,ive nor been too easy on u,u wash,cook take care of me tun kan nasan ma ina son ki
Nasan nasaki bakin ciki a lokuta dayawa,i just hope zaki mance shi ki yafe mijin ki.
Murmushi ya kugve mta Hawaye masu zafi ne suka tuttuulo
mata bata ma sani ba a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta..
warware diamond band din yyi agaban ta" one time taji kirjin ta ya buga Ta dage tana ta kallo,kafin ta gama concluding abunda ke ranta...
yace bby kintuna?
Ranar Da muka rabu dake a london kukazo nigeria da su subaya..toh nima a ranar naje wajen da akace matata ta xauna tayi rayuwar ta.
I went to ur site,i met a local king na tambaye shi labarin ku da labarin gidan ku mutumin yace min shine dan wani wai sarki modibo..
....and he told me irin labarin karyan da kawarki junnut ta bada su mumy,a lokacin na aje shi araina ne akan ban yarda ba Bcos Ur love dint change a bit in ma heart.
Some guy show me ur house,gidan iyayen ki... quiet far daga gidan sarkin naku,gidan ya gama kwayewa guy din ya jirani awaje ni Na shiga ina dubawa
,"to be frank,bana iya ganin komai aciki sai alama ta soyayya da kwanciyar hnkali baji ajiki na cewa har yau mararin ku yana cikin wajen..
Bayan nn Aka kaini tomb din iyayen ki, nayi tunanin since thy r my parent too kawai nayi musu adduar samun rahma daga ubangijin su tamkar dan da suka haifa.
Na kuma tambaye dad dinki izinin fara soyayya dake da kuma auren ki cikn rayuwa na har abada.
I feel that ur dad is happyzSabida fariciki na ban mamaki ne ya mamaye ni alokcin
Hakan ya kara min karfin gwiwa
Nasan basake dawowa xanyi nan ba,so i gave a project unbehalf of your parent...my parent too..
Bahiyya Kiyi hakuri nasa a gina babban masallaci a madadin space din gidan ku,wanda zai zama centrr of worship gaba daya ayankin ku,well, ba agama shi ba sai last month amma inaga an fara amfani dashi yanzu.
Im hoping that duk wani aikin bauta da za'ayi nan ya zamto sadakatul jariya wa iyayen ki.
Anan ya ja wata doguwar nimfashi
'Daga nan Naxo nigeria,i met subayas condition
Its breaks mah heart,bahiyya nasha wahala sosai danaji kince wai kina son sadat.
Duk da ma Naki na yarda but I was there ina kallon ku daga saman kina ce masa you loved him..
shiyasa nayi fushi dake,cos that nite i wanted to tell you how much i love u..
I was wrong still,my wife can neva be cheap,Ashe rayuwar ta mai gaba daya ta sadaukar dan ni da iyaye na.
"wife you've been nothing but a blessing to my life.
kin haskaka rayuwata kin chanza ni am not that Sa'ood mara son farinciki i feel like ure the missing piece v been dreaming of, you are a gift to my life twinkle"..kinsan me yasa nake ce miki twinkle?Go read the poem,zaki gane komai.
Dada riko hannun ta yayi yace...Mrs sa'ood hamood".
"ina miki wani irin so dakoni kaina bazan Iya fadin wani iri bane,I love you so much bahiyya...
Hand ban din ya sanya mata a hannu aikuwa rass ya zauna bakaramin kyau yama hanunta ba kasa hakura yayi saida yama hanun kiss....
sannan ya saki hanun yace
"this is ur mumys design,Well,Wanda na bashi contract ne ya same zanen jewries da ornaments acikin wani tsohon kullin jakar ta..so i keep it safe..sai na kwafe xanen shi akan pure diamond dina...Its my special gift...
Just for u angel.
"Bahiyya dake jin kamar an tsoma ta aruwan sanyi Wani matsanancin kukan rudani ne ya kufce mata dan rasa me xatace masa tayi,wani kallon design din tayi tana tunowa,babu shakka abbu yasha nuna mata dream din mum dinta ne ta gina babban fashion empire so takan xana haddadun jewries harda kayan sawa ,bahiyya birkice masa Tayi da hawaye tama rasa kalma daya data gaya masa ya zamto dai dai..
Ko a mafarki akace mata khal yayi wayannan abubuwan akan ta dan kawai yana son ta bazata yarda ba..
Wani sabon Kima da daraja zuciyan ta ya bashi atake.
Duk wanda yaga darajar iyayen ka a duniya ya kimanta su,ko da bai ga naka ba kadauka ya mutunta ka.
Kukan take mashi kamar wacce aka dukn ta arude ta sulale gaban shi tasa knee din ta ta sunkuyar da kanta a sanyaye.
Ji yayi hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirji ta ya rungumeta a hankali tace
"thank you"tayi kissing dinshi muryan ta adishe ta kuma kankame shi ta sake cewa
"thank you"ni banda abun da zan baka, Allah shikadai zai saka maka da alherin shi.
Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta maida masa mumurshi duk idanun ta sun haura"
ya talla fo ta ajikin shi yana murmushi yace its ok
" Allah ya maki albarka baby...a kunyace tace Ameen sai kuma ta fada jikinshi tana mai sauke ajiyan xuciya mai nauyi
Ahankali ya cirota daga jikinshin wani abu ya danna kalan wutan dakin ya koma sea blue.
sama ta daga ido ta kalla tana kallon wutar a hankali ya daura hannunshi kan hannun rigar ta ya kwantar dasu kasa kasa tareda kwanto da kanshi wuyanta
bakinshi yakai saitin kunenta yana lashe kunen hannunshi na kokrin zame rigarta kasa a hankali ,duk dama tayi laushi ajiyan kuma ga yunwa ya fara damun ta bata yi yunkurin hanashi yin komai ba.
shikuwa dayaga ta sake mashi jiki murya chan kasa yace"
Bby ur breakfast wll soon be here zan fita saiki zanca kayan ko?
Tayi ajiyan zuciya
kiss din bazata mai kashe gabobin jiki ta masa agefen kuncin sa har ya fice yabar dakin yana murmushi.
.
Bahi Ta dade tana kallon kofar dakin tana kuma murxa abun hannun daya batan tana tuno da abubuwan daya gaya mata yanzu da wanda ya gaya mata a Bathrum..
"He realy want to make me happpy..ta sake ajiyam zuviya feeling lucky to have him,Ji tayi duk wahalar data sha da son shi ashe ba abanza ba.
Dan Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan azuciyar ta.
***
Daga bakin kofar shiga site din ake daka tsawa da tsiwa ana cewa mai aikin site din
"ure fired"..go pack ur bags and leave before i throw u out..
Maid namiji ne amma sai hakuri yake bada junnut kamar karamin yaro
Taci uwar damammen jumpsuit Tayi tsegege akanshi tana masifa saiga jahan khatun ta fito
Tace wai meke faruwa?
Azafafe junnut tace mum kiji min rainin wayo nazo zan shiga nan site din yana cemin wai bazan shiga ba.
Gidan na uban kane?Uban waye yake bada doka,this is my parent house in akwai mai bada doka to nice
Runtse ido Jahan khatun tayi tace relax princesss..
wani banxan kallo ta watsa ma maid din tayi dismissing dinsa...
tace kar ya sake yin hakan,rusuna kai yyi har ya fita ya barsu yana godiya.
Junnut ta bata rai,mum akan me?
U shud have fire him..nice xaice min
Jahan tace hey girl,
Sa ssaafen nan,Wai Ke din me zakiyi a site din sun..?
Junnut Ta sunkuyar da kai tana turo baki.."Xakije wajen bahiyya ko?zata yi magana jahan ta tari nunfashin ta
" junnut kiyi ahankl, ni kaina Nasan abun da zafi..akwai kishi mijin ka ya kebe da wata wawiyar wai matar shi,kardai ko bacci ma bakiyi jiyan ba..?
Ba kunya junnut ta gyada kai..
Jahan tace To karkidamu,ki nitsu i want u to com out clean agame dinki basai sunsan me kike ciki ba,ai kinga shi khal ba kamar dad dinshi yake ba.
Nasani sarai ba laifin maid bane.
sa'ood gave oders wai kar ashigar mai site dinsa har na tsawon sati guda..
and we dont break his laws here, dan ta haka ne muke iya langwasa shi in namu buktar ya taso.
Kema sai kiyi hakuri har yagama haukar zumudin nashi ai zai sauko, am sure
Anjima ma zaizo duba ni..
Ki kyale su kar yaga an takura mashi yace zai bar gidan mu shiga uku
Muje daki ki karasa assigment dinki.
ko iya amsawa junnut batayi ba dan azaban zafin kishin dayaki yayi freeing dinta .
da wani irin kallon barazana take bin closed door din kamar dama in tashiga wani abu zata iya musu
Ahakan ma tsaki take ja tana huci sanda jahn ta ja hannun ta kafin suka bar wajen a saukake.
SURAYYAHMS
Count down😍
Coments and share dan muyi chapters..akai akai😘
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_
_bismillahirrahmanirahim._
_4⃣4⃣insignificant♡_
Hakan rayuwa ta kasance agidan kwana bakwai ya zamto kamar shekara dari biyar a zuciyar ta Kusan kullum tana zagaye kofar site din su
gashi A Cikin satin baifi Sau daya khal ya fito da bahiyya suka gaida jahan khatun ba Ranar din ma a sama sama ya bar bahiyyan ta xauna da su har na tsawon awa guda sukayi hira,a Yadda junnut ta ke satan kallon bahiyya tana tunane tunenen xaka rantse kashe ta zatayi in ta tashi.
Abin ka da farar mace jajan kiss mark da hitch sun fallasa kansu dayawa gefen wuyar ta,hakn kuma ya dada mugun daga ma junnut hankali
ruwa take sha akai akai dan kawai ta toshe bakin kishin daya tokare ta"..
Khal kamar ya san manufat ta kuwa tun daga wannan rana yakan fito yyi gaisuwar
Shi kadai ne amma ya hana bahiyya.
"Jahan takan so ta tsaida shi suyi hira da junnut but as usual hankalin sa kullum akan waya yake ba akanta ba,..har aka ci sati gudan nan junnut bata iya wani cin abincin kirki ba
Sosai ta soma fadawa sabida tsaban damuwa.
schl days ya sa kai tana shirin zata koma US,ganin yanayin abubuwan dake gudana sai taji komi na neman fita akanta.
Ayanzu ma nadamar xuci takeyi sosai,har aranta tanajin ina ma ace ta amince anyi auren nan a lstweek aiko ba komai itama zata zamto tana da marital right akan sa'ood.
Kebewar sa da bahiyya na cinta a rai fiye da kima,ita