Showing 207001 words to 210000 words out of 225093 words

Chapter 70 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26854

kasa daurewa

Tsaki tayi mai sauti itama junnut ta rama ta bita da harara...

Xaiyi magana bahi ta tare numfashin sa da azaffe kamar wacce xata yi kuka,tace baka ce min komai ba.. Inje?

Kasan makoshi Yace bace miki ah'a
.ni bana son rashin jin nan fa

kuka taso ta fashe masa da shi sai taji yace ma junnut
" ya kike...ita kuwa ta amsa cikin kisisina tana wani gyare gyare nonowarta agaban sa..

Umm Xaka fita ne?mum ta kira ni wai ya kukayi ne?..

Yadan dafe kai Yace ohhh wait hold on,sai ya cusa hannun shi a aljihu

idon bahi ne kan gaba har ya fiddo da diamond ring ya kamo hannun junnnut ya sakaya mata
..yace i want it to be a suprise ma mumy,kidena fada mata kinsan komai
U wll marry me...and kar ki cire wannan ring din not ever .

Da sauri bahiyya ta goge hawayen ta ta sunkuyar da kai jikin ta daknshi yafara dumama yana turirin zafi

Saura kadan junnut ta narke tsaban murna,wani daka tsalla tayi khal ya matsa da sauri,sai ta kamo hannun bahiyya tana murna..

Bahi ta fauce hanneyen ta dan har wani bari takeyi hawaye sunki dena zirya afuskn ta junnuut ta kalle ta cikin dariya ta banka mata harata

"To ai sai kiyi tayi,"
Tunda murnan ba baxaki tayani ba muguwa.

Bahi batace uffan ba ta dawo kan khal sa hapy voice

Thank you so much honey..ive been dreaming of this moment

Ai da mum tace wai kace wasa kakeyi nasha mamaki,i know we need this marriage,haka kawai ina duniya ana wulankanta min kai?

Ya tabe baki da wani miskilin murmushi a fuskan sa yana wani cizan labbansa yana mata wani irin kallon rainin hankali

Yace ok babu lokacin magana ni zanfita sai na dawo ko!.

Junnut din kawai yake kallo Bahi ta fusata amma kasa motsawa tayi ta yi shiru har ya bi gefen ta ya wuce abun su

Wani irin hot flyng kiss junnut ke huro masa da ya juyo fuskan bahiyya yake kallo yana dariya,batantama yagani she is now furiously jelous and upset

Dan dunkule hannun ta datayi kamar xatayi bursting ya dada bashi dariya har yayi nisa ana tuka shi a car dinsa baidena tuna ta ba.

Junnut sai ihu take agidan tana mata xgaye akunne tana cakka mata magana da wayo wai tana murna

Da bahi ta share hawayen ta a fusace xata bar wajen junnut ta wani finciko ta cike da izgili tace

Wai Kukan me kikeyi,Sabida mijin ki zaiyi aure a lokacinda baki da amfanin komai agare shi ne koko dan ni zai aura?

Wani tsaki mai ban haushi bahi taja ta fincike hannun ta

"U know what bahiyya,ure not my friend,kin dade kina ban mammaki.
Ure so selfish and self cenrtd

..wato kina so khal ya xamto naki ke daya dan kinga kina samun arxiki ajikin shi ko? to ta Allah bata ki ba...."

Bahi xata kara gaba ta sha gaban ta da sauri tana leken fuskn ta

"Ke ba taimakon ki xanyi ba in akayi hakan,kince we r friends right?and U alwys talk abt sharing right?

Arigime ta wani yarfa suman kanta tace Ok Toh shikenan na amince we wll share him

Kinga yai agaban ki dai yay proposing min ko?toh,gwara tun yanzu araba aikin,sai ke ki xauna kina mana girkin muna ci tunda dama ai baki so yaci nawa abincin

..and Me" Sai ta dakata ta fashe mata da wata baxaurar dariya
Tace..."i wll take care of him on my bed..... Sexually...ta wani kashe ido kamar tshuwar karuwa

ko ba haka bane Amarya bahiyya

Hawaye masu daci suka dada zubowa fuskan ta tanayi tana jan zuciya

,nan junnut ta shiga cakalar ta da wasan banxa mai kularwa tana dariya mai kara
" hey talk to me mana,where r all those times of lumewa adaki abarni ina sintiri

Ohhh shhh ahhh ashh babby fuck me hard...harder moree. .moree.

Ta bata rai ta tsaya ta watso mata mugayen harara..

"ke Kin dauka bana jin kune?

Bahiyya kece dai wai dan kin same duniya kika wulakantani,to dai gashi Allah ya muna maki iyakar ki

Ure the ghost wife now And im the real wife.

Hawayen dake sauka a idanun bahi is uncntrolable,rasa me xatace ma junnut tayi ta juya bar wajen tana mai fashewa da kuka sosai

Har ta isa daki tana jin sautin dirin dariyar junnut

Fadawa tayi akan gado tayi kukan mai isarta chan bayan axahar ta fito akan xata sama makanta abun sawa abaki

Tana kuwa bude kofar kitchen saiga junnut Din itama ta fito xata shiga.

Duk fuskar bahi ya kumbura sai ta yi saurin dauke kanta,dan dariya junnut ta saki ta zo ta bangaje ta ta riga ta shiga

Bahi tayi shiru agefe batace uffan ba kowa acikin su ya fara kokarin yin abunda ya kawo sa.

As if is not enough,junnut ta kuma sake fara kananan maganan
Ita kadai kamar xarariya

"Cewa take Wai ta kira khal numbrshi baije ba,gashi bata so ya dawo bata yi girki ba..mene menen ta,ai gwara ma araba kitchen saboda bata son sharing sai ya zama dole

Taga bahi ko kallon ta batayi ba,fasa kwai ma tayi ta soya,daga nan tea ta shiga hadawa.

Ke Bahiyya am asking u?..Jin hannun junnut a kafadar ta yasa ta dago a mugun fusace,kwayar idanun ta sam bakyan gani.

murmushin mugun ta junnut tayi mata

Tayi twirking fingers a gaban idon ta
"Ke,bakiji menace bane? I said yakama ta araba kitchen ko ke kinemi wani ko ki dena shigowa dan bana so ina girki ana samin ido..

Bahi batace uffan ba ta fauce jikin ta ahankli ta sauke hannun junnuut akafadanta ta bar mata harda abinci xata fice

Junnut Tayi saurin shan gaban ta..

Idan kurmancewa kikayi hakan ma yayi dai dai kinga ba sama ba kasa..
dadi na kenan

Nidai kixo ki dauki abincin ki,i need too much space to take care of my husband
Bana son kaxanta

Bahi ta juyo da kyau ta kalle ta sosai
,sirorin hawayen ta ta share tace junnut
Akan meye ne muke fada akan namiji.

Wani yatsinanen kallo Jnnut ta mata tace "kanki xaki tambaya"..akan me kike son kanki dayawa bahiyya bayan ma kinsan nice xababbiiyar matar sa,meyasa baki barmin shi ba tun farko danace,Yo ai gashi nan,yanzu kace baki da amfani
Nice xan taimake ki na rika bada mijin ki abunda baki dashi

A hnkli Bahi tace
"Junnut pls stop!
Nasan kin mance da sunan ki kuma kin mance da sunana.

U knw what? I wont remind u of who we are anymore.

Junnut Kinso na kashe aure na akan abunda bai xame mana haramun ba.

Nasha gaya maki cewa Ina son sa'ood..

Kuma shima ya aure ni ne dan yana sona to ta ina ne nayi maki butulcin?

Wallhy da wata ce na daban baxan taba mata tayin hada aure na da nata ba,yes i do want him to myself, ban son nayi sharing dinsa da kowa, but i still wanted the same for u,..tun ada chan na so ki fahimce hakan but u dint

Nagaya maki sirrin aure na ne dan naga a duniya kece tawa danake alfahari da ita,i told u my problem dan ki taimaka min,but u use it againts me..

Junnuut har kece yau kike cemin fanko marar amfani?

Wani matsanancin kuka ne y kufce mata da kyar ta danne shi ta dago suuka cigaba da kallon juna

Ok,Am sorry for all that happen btwn us,out of anger maybe nagaya maki wani abu d bakiso ba,but kisani fa ni ina kishin miji nane kawai bawai dan in munafurce ki akan komai ba

Junnut baxan iya yin gaba dake ba cos ure my best friend,Abbu ya hanenu dayin wannan irin gaban da juna ko kinsan karshen wasiyyar sa kenan?

Anan jikin junnut yay sanyi,but zuciyar ta yariga ya kafe sai batace komai ba

Tabe baki bhiyya tayi tana goge hawayen ta cikin shesheka Tace
Ko da shike yanzu kin kwarance wajen amfani da damar ki akan kowa...nikam gaskiya nagaji

U have my husband now righ?ok i have given up junnut..ki cinye shi in xaki iya..kema ai mace ce,da ya aure ni aiba ahakan ya sameni ba.

Inhar ya so ni ya zo kuma ya kini daga baya then kowa nakan hanyar

..dama ai Kunsha fada min bani da amfani arayuwar ku

So Im going now

Junnut ga miji ga gida ga kitchen abincin ma nabar maki.

Idan ya dawo kya xaunar da shi ki fada mashi babu amfanin aure tsakanin shi da fanko wanda baxata iya gamsar da shi ba...so she left

Happy married life friend.

...i hope xaki yafe ni tunda yau na yi miki abunda ya kike so
..kaiwa nan bahiyya ta fita amugun fusace ta koma dakin ta

Kayan ta ta tattara kadan a troley ta fice gaba daya daga mansion din.

wani hotel taje ta kama babu wanda ya sake jin duriyar ta har dare.

Tunda bahi ta tafi Junnut tana ta xagaye da xafin magangnun ta aranta dan ko girkin bata yi ba gaba daya tama rasa meke mata dadi

Wayar khaal har yanzu bai shiga ba
Haka ma jahan khatun shiru

Around 8pm na dare sai ga
Kira daga masatautar khorshidi babban jakadiyar fadan ke sanar da junnut cewa dilshad khatun ta rasu kuma abubuwan ban mamaki sun bullo akan gawarta wanda ya tada hargitsi a masarautar

Gadan gadan junnut ta shiga nemen khal again shiru

Shikuwa yana can hanyar fitowa daga wata kauye gidan alamajirai inda aka ce mashi xai samu perfect malamin da xai warware asirin da akayi ma matar shi

Anan Tun safe ake sauke qur'ani ana ta famar adduoi akayi xaman diris sosai akan lamarin

Anan ma Wasu sirrin da baisani akan iyayen sa ba duk sanda ya ji harda badakalar tsafi da sirrin mallaka da yake kan mahaifin shi

Tsince sihirin da yasa akayi daidai yake da bada ran kakar sa dilshad

shiyasa sihirin na gama warwruwa dilshad khatun ta cika a wulakance
Wari mai tsanani gawar ta yakeyi

Har Akan tsananin wari a haka har aka rasa rayuwar mutane biyu dake dawainiya da fito da gawar ta a dakin ta na masarautar

Duk wanda sihirin ta y shafa sanda suka girgixa aranar,jahan Aarah tayi ta aman ruwa mai wari,haka ma alhaj hamood yy ta ciwon kai yana zufa

Na bahiyya is worst sabida anyishi ne kwanan nan dan haka xaxxabi ta rikayi sai bacci mai nauyi ya dauke ta

Acikin baccin nata Sihirin yake saketa slowly tana cin kanta na mata juyayi

Iyayen ta su biyun take gani cikin lumana suna mata murmushi suna kuma umartan ta da ta tashi koma gidan mijin ta.

Wayyo fans nagaji😂


Inka ga Ina jinjina to fans din ne na arxiki wanda sunsan ina grp din amma basu damu da sai na amsa su kafin suyi sharhi ba,gaisuwa na musamman ma coments din Matan gidan👩‍👩‍👧‍👧

Zinne smart novel ure irreplaceble wajen xamn ku daban ne a hrt🥰
Zauren littafn hausa su mum bena😘
Real smasher grp
Zauren me dambu
Muneerah novel so loyal
Princess novel i adore u guys
Pure mmnt of life fans grp(thanks for ur supot yestade)
Taskar billy galadanci
Zauren brilliant wtrs
Sadnaf novel grp
Taskar surayyahms(run away love😃)
Zauren Jameesha
Mamugee fans grp
Duka Ahumaggah grps wanda fans suka bude(i feeel u guys ko ban amsa ba knw tat i soo much love ur coments)
Queen bee novels (hjy Ayusher dakan ta,husyy and all the mumies)

Surayyahms novel
Members u guys😭😭no words can expresss ma lov fr u all,su halima20
Medina,mman sadik,virgin maryamu..my mum hauwa..ameerah maman mubeena wher is ma friend maman bappa?
Maman meenal,
anhumy,mom z
mum ibti,Hlly best princess,rahama,um alameen,brster fatima,annasaed,maltex and all other members bancire kowa ba ure my true pillar nd suports💋

Ahumagga coment
Grp my own peopl kunsan inza kira sunan ku xamu kure readmore,ure the real fans of surayyahms,my heart beat for u guys ko dan ku kadai xa'a rubuta Ahumaggah aji dadin shi..may Allah keep us tgthr.

To All my ppl in oder grps da bana ciki,i love u so much jaaxakallhu khairan i feel ur love keep comenting keep sharing ur love to dos who need it😃.


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*for ZINNEE TAH*


_4⃣9⃣MIRAGE♡._


Kuncewar sihirin yasa bahiyya bata fahimci kanta sosai ba, juyi take tana dan nunfasawa dan kadan kadan tana jiyo tasowar ciwon mara.

Akasale ta mike ta shiga bayi ta sako ruwa mai dumi majikin ta ta hado da alwala,Mafarkin datayi seem so real to her dan haka tana idar da sallahn asubahi ta shirya tsaf fita a hotel din.

..Ta dade a bakin hanya tana kokwanto,takoma gidan tane koko ta dakata anan har khal sai yazo yasan ta bar mashi gidan shi.

Kishin sa na damun ta sosai,kuma ayadda taga junnut tana behaving tasan abune mai wuya xaman lpya ya kullo a tsakanin su...

Daga nan gidan su deejah ta nufa da niyyar xata jira taga ko zai neme ta din duk abunda ke faruwa ita dai har ynz bata cire rai khal yana son ta ba"tayi sallama da sanyin murya tana gunguro akwatin ta,daga dijan har maman ta da ba acika samun ta agidan ba sunsha mamakin ganin ta.."

Bahiyya ce agidan namu da sassafe haka?

Tayi murmushi suka gaisa lpya amma maman dija sai bata ji ajikin ta da kmar da lpya ba Dan ganin bahi a odd time irin wannn ga akwati yasa sam taji hanklin ta bai kwanta ba

A farko ta barsu suna hira,daga bisani ta kira dijan agefe ta tambaye ta ko lpya, dija ta dada tambayar bahu in har akwai matsala ne.

Bahi dai batace musu komai ba,sanda maman dija a takura da yu mata wa'axi kafin ta tagaya musu akn auren ne ta fito,bahi tace ita tagaji ne ta bar mashi gidan sabida Tagane Junnut har yau bata fahimce ta.

dija ma a yar kallo ta tsaya yau dan kuwa mahaifiyarta ne ta shiga bada bahiyya shawarwari

tace a duniyar nan da kowa kansa ya sani me ya kaiki tunanin wanda take shirin hada miji dake xata fahimce ki?yata ashe haka nan baki da wayo"...?wai wayace maki ana gudun gidan miji dan kishiya?,aiba kawar ki ba ko blood ce her opinion of how u live ur life doesnt matter.

In har kinsan mijin ki bai baki izinin fita ba gwara ma ki koma dakin ki,what a man need most is respect yin hakan da kikayi xaki ragar ma kanki kima da daraja a idanun shi.

Wani iri bahiyya ta ji aranta..mahaifiyar dija ta cigaba

"Nasan akwai kishi,its hurts..but ki aje shi agefe haka..kisan fa ke macece kuma babban mutum kika aura Mai dukiya kima da matsayi,
kuma Mace da tunani basira,da uwa uba hakuri aka fiye sanin ta ba ragwanci ba .

Kinganni nan?ko da miji na wulakantani agaban kishiya ne sam bana mata hawaye bare kuma nabar mata gida...alwys find a mature way to fight back.

Tace yata In baki da goals din zaman aure baxa kiyi zauno ba har abada,wato kun dauka auren wasa ne ko?

Daga kun fada jirgin soyy saiku mance komai ko?

Toh karma ki rude kanki Ai ba xama ake yi ba,U have to work for it,in har kina son gidan ki ya xamto naki ki roke Allah kina aduo'i ki kuma sa hakuri sosai..
...ur man..ur kids..ur inlaws..evrything ke xaki tarbiyan tar da xamantakewar su arayunwan ki.

Macen data amshi sunan ta mace itace mai xama akan matsalan auren ta duk rintsi duk wuya she wll fight it to the end bama sai anji ba,..koda kuwa a karshe bataci nasara ba idan xa'a kira ta da sunan mace dole ne a banbanta tada sauran mata.

Mace itace jigon rayuwar auren ta..

Duk yadda matsalan auren ki ya kasance kason laifin ki da za'a gani shine mafi girma mace Dole ne ya xame mata ta dawo mai juriya.

Tace"shedan ne ya futo dake adakin ki ba junnut ba,..i wud love to have given u breakfast but no,maxa ki daura niyya ki koma gidanki karma ki bari yasan kin fito ya raina ki...kinji mena gaya maki ki?

A hankli bahiyya ta dago da sanyin jiki tace eh mumy.

Matar tace kiyi maxa..."tashi"

Cike da ladabi da nitsuwa bhiyya ta soma yunkurin mikewa,Albarka mahifiyar dija ta ke sa mata tana yaba ta
tace kije kiyi facing matsalar ki tare da sawa aranki cewa duk wani tsanani yana tare da sauki..

Har bakin gate dija da mum din ta suka kawo ta drivern gidan aka sa ya dawo da ita gida

Bangaren Khal kuwa tun jiyan sai bai samu fitowa gari akan lokaci ba sabida irin Abubuwan da sukayi ta gani shida driver sa akan hanyar su na ma dawo masu ban tsoro..

Haka kawai dabbobi iri iri ke sha musu gaba,wani bin da drver daya doka burki baya sake ganin komai ba

...karshe dan dolen shi ya hakura suka kwana a motar sa

Da asubah kirar mahaifin shi da ya farkan da shi

Alhj ne ya sanar dashi abunda ke faruwa na mutuwar dilshad

Yace yanzu haka ya na hanyar sa na zuwa persia agagguce sabida
magadan mulki sun bi sun daga hankalin tun ba akai gawar dilshad makwanci ba suna neman tada hargitsin cewa ai dama maulkin ta da bokanci aka kafa shi,bayan kowa yasan iran babban daula ne na musulunci.

Kasancewar Jahan khatun babban ya kuma mace yasa abubuwan sukayi mata yawa tunda dilshad ta mutu bata samu kwanciyr hnkli ba

Bokayen ta gaba daya ta kira, ta haukace ta birkice ga kukan mutuwa da jimamin yanayin da gawan dilshad din yake wari

Bata fasa masifa ba sanda ta riko sandan karagar mulkin acewar ta ita xata daura dokoki daga inda uwarta ta tsaya .

Khal yay jimamin mutuar dilshad awannan yanayin sosai,duk dama yasn ta cancan ci hakn,amma koba komai ta so shi kuma ita ta raine mahaifin shi,fasa bada dad dinshi labarin abunde ke faruwa yyi yace masa xaizo persian shima.

Junnut nata sintiri dan ko bacci bata yi ba,ga labarin mutuwa,ga rashin dawowar khal da samun shi awaya ga wani uban nauyi da xuciyarta yake yi akan tafiyar bahiyya

D ta same Jahan khatun awaya itama sai ta matsa mata akan maza ta taho persian itama..

Mutuwar dilshad ya bata tsoro sosai,tafiso junnut taxo su san nayi akan rayuwar su nan gaba dan itakam har ta fara tsara musu komai..

Ko junnut ma Allah Allah take khal ya dawo sai su tafi chan persian tare da niyyar bazasu dawo ba sai an daura auren su mai gaba daya.

wanka ta fada tayi tsam tana sake sake aranta sai taji alaman bude door kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login