Showing 63001 words to 66000 words out of 225093 words

Chapter 22 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26820

daya kanta ya fara daurewa da strange behaviours dina

Ga sadaat ya sata agaba da mugun kallon alaman dole kawai ta sa ni na amince

Karshe dai big sis ta dago ni tana rarrashi na tamkar jaririyar da batasan bakin nonon uwa ba har nayi sanyi na dena sheshekar a nitse tace baahhi..pls ki zauna anan din kinga har munyi booking.
Inyaso next year sai ki koma hostel dinki

Tun kan ta gama na kwace jiki na anata nace nooo big sis

In sai na fita hostel to Ni wallhy acire ni a schl din,haka kawai na tsinci kaina na da mata bori da kukkuni

Cike da taurin kai ba turje,naki sam
Har sadaat ya ja mata tsaki ya fice.

Yin haka dayayi sai ta rude Nan ita ma tafara min surutu tana cewa kingani ko

Yau har kin bata ma sadaat rai wai meke damun ki

Nace nidai bana so,keep quiet tadaka min wani tsawar for the first time sanda na razana

Tace bazaki zauna a hostel ba thats final,..zai lklhata tace min kimin shiru ko da wasa..yyaa ina maki magana kina min musu..just go park ur things im taking u there..

Righg now ta dasa zare min ido

Wani kukan na fashe mata dashi murya na rawa har naji na tunxira zan gaya mata dalila na
Ina nacewa bigg sis....ta jawo ni cikin fushi da karfi kuma rai abace tace
right now bahi.

Inda ta damke nin har na min zafi,Dauke kai nayi cikin kuka na shiga dakin na sa lock,na sulale bakin door na cigaba da kuka na
Duk tana jina cos sosai nadaga mata hankali

Almost 1hr tayi tana buga wa na futo amma sam naki ranar Ni banji dadi ba itama haka

Nidai Ban taba mata rashin kunyar da nayi mata yau ba
Haka har tayi fushi suka bar london ban kula ta ba,sai da nayi two weeks naji ance ta zo wani city kusa da mu

Ko da na tashi zuwa wajen ta sai na dauki su khadija da jasmine muka je,sabida su big sis ta kulani na kuma lura cewa sosai sadat ya zuga sis subaya akan abunda nayi mata ranar.

Nadai bata hakuri amma bata sake min fuska ba har muka rabu na nadawo hostel zuciyata bai min dadi ba

I love big sis very much,amma cikin kwanakin sadat sosai ya nuna mata cewa tayi kuskuren sakalta ni da kulawar ta.

Semester gaba daya banda jahan Aarah dake kira na banajin dadin kowa

Sai Ana daf zan dawo hutu sai gogan ya kirani cikin dare Yana cewa muddin ban amince na fita hostel don yana xuwa waje na ba sai ya sa subaya ta tsane ni na har abada,tun in mayar masa har fargaba ya fi karfin zuciya ta
Kuka nake tayi da wayar akunne na

hade da yadda sis subaya ta dauke min wuta kwana biyun sai barazanan sa sosai ya taba ni

khadija ce ta raba ni da wayan ta rungume ni tana rareashi ban iya gaya musu komai ba sai washe gari.

Toh Duk iya dabaru da tunani suma sunyi amma sai dai sharrin sadat gaba daya ya fi karfin mu

Duj inda muka billi yana nan,tamkar wanda yake kallon duk abunda nakeyi atv

Haka naje hutun da zimman zamu shirya da big sis
Sai dai hakan baiyu ba sakamakon big sis bata da wani buri face na amsa ma mijin ta sadat cewazan bar hostel zuwa inda ta zaba min.

Nikuma nasan muddin na amince tawa ta kare babu abunda zai hana shi raping dina and i can neva risk it.

Shidai bai cika sa baki in tana min magana ba amma idan suka je daki,har kuka yakan sata tsaban bakaken maganan.

Sai daya sa ta yarda cewa ina da taurin kai da raini,ga wani sabon kalaman dayake ce mata
Wai na samu waje ne shiyasa nake bude mata ido

Achan kuma Da muka binciki gidan a london dasu dija mun tabbatar da cewa gidan ma na wani tsohon abokin sa ne dan iskan gaske kuma duk ya san masu lura da wajen.

Basai am fada min ba nasan tarko mai girma zai shirya min muddin nace zan koma gidan da zama and i just cant risk it.

Hutu na sam bai min dadi ba, i have to choose between faranta ma big sis rai and her husbands evil desires towards me ..

Finally ranar da zan koma second session big sis har 16thbirday party ta hada min tmna kexe raini duk dan na saduda na ce na amince zan bar hostel

Ba don naso ba na bata kunya.
Haka muka rabu this time basu ma raka ni ba.

Daga nan Time to time zata kira ko na kira ta,sadat da yaga dai ina da taurin kai alaman bazan saduda ba sai ya sa karfi wajen bata ni a zuciyar big sis yanzu

Sai ya nuna cewa ai yana bincakawa yaga silar taurarewa na shi yana zargin a schl din ake zuga ni

To Dan fitar da muke yi shoping da shakatawa da su jasmine duk yabi ya hada mata cewa ai angaya masa maza kawai muka sa agaba and he alwys manipulate her with lies and proofs

Tun lokacin Kusan kowani wayar da zamuyi da big sis sai ta min fada sosai Har abun ya fara affecting dina

Ba tantama big sis tafi yarda da maganan sadat akan na kowa arayuwar ta,hakan kuwa yana dada kashe min kwarin giwan tona masa asiri awajen ta

To this time da naga khadija ta bude dan karamin eatry lounge mai dauke da coffe shop tana saida nigerian dishes dasauran su sai nima nace zan dena zuwa hutu saudi arabia kwata kwata

Ban neme su shawara ba I have to call jahan direct dan na samu cikakken permision mai karfi kafin na samu daman zama da khadijan sosai

Abun yayi ma big sis zafi aranta,bawai dan aikin danake so din na ,damuwar ta shine wai har nice zanyi tunanin yin 8months ban dawo gidan ta ba.

Hakan kuwa rayuwar mu ta cigaba,yanzu big sis gani take na waye ne bata isa ta gaya min naji ba

And then she was
Regreting why she was too cool at first.

Nikuwa wani bin har kuka nake yi tsaban yadda nake jin kewar ta
A raina.

Amma Haka na daure na fita sha'anin su
Duk rayuwa ta a london na fara yin shi bana zuwa ko ina hutu

Na koyi abubuwa dayawa awajeja daban daban
Musamman al'adun yan nigeria da irie iren abincin su har da tsarin rayuwr su,

A Sanadiyar dija nasan wasu yan mata da yan maza dayawa daga nan Bayan su jasmine da dijan kuma Ina da abokai daban daban acikin turawa both side of my life Alhamdullhi.


A Yanzu ina daf da shiga 17yrs Idona ya bude sosai,babu abunda ban sani ba game da rayuwa.

Wani abun idan aka min sai na hada da radadin rashin iyaye na nayi ta kuka har sai naji sauki
But that dosnt stop me from living my life!
Follow#Surayyahms
*Masha Allah wanga shafi naku ne sisters and momies na ZINNE SMART novel grp tsaban dadin hirar safen ku kan ahumaggah yasa dole abaku tukuicin shafi i really have fun with ur coments ga ma'ana ga abun dariya lysm💋,ina team masoyina khaldun, saood,Aaban,oya su wangale baki next page jirgin mu agidan sa zai sauka😎.*

SHARE post With ur friends💋


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


_Bismillahirrahmanirrahim._

*Masoyan book dinnan god bless u kawai😿*


_1⃣8⃣-my real girl?♡_


Bangaren junnut kuwa tun lokacin da kaamil ya sanar da cewa khaldun sa'ood zai dawo apartment dinsa na America hankalin ta ya fita ajikin ta a kullum bata da aikin yi sai na jiran tsammani.

Gashi Dama jahan khatun ta bata umarni cewa yana dawowa maza tana zuwa wajen sa akai akai dan su saba da shi sosai

Dan haka ba tare da bata lokaci ba ta fara karkata hankalin ta wannan hanyar, Bayan ya dawo da kwana biyu kaamil ne ya fara zuwa mashi.

So itama ranar da suka shirya kai masa ziyara ita da kawar ta hilda Kaamil din ne ya bata adress dib gidan

Babban flat din khaldun is quiet far from asalin main cityn america dan kuwa acahn baya yake kusa da wani sharbaben wood island One feet floor sleek apartment mai glass coverings ta ko ina komai na gidan is All white banda yelwataccen shukoki da flowers.

Tuki suke suna kare ma enviroment din kallo irin na ya kece raini Cikin wata kerarriyar mota kirar dodge fara sol a harabar gidan su kayi parking

Banda military watch men da chefs Babu wani tarin mutane a cikin gidan dan haka koda suka shiga ciki sai da suka yi tsayuwar minti 30 a falon sa suna aike aiken a sanar masa isowar su..

kowa haka zaije ya dawo yace musu yayi knocking amma oga baida izinin shiga room dinsa da kyar mutum daya yace musu ya isar da sakon nasu yace sujira yana zuwa..

Dukan su riga da wando bakake suka sa suna zuba qamshin turaren lacoste amo

desigenr su kuma jimmy choo ce up and down kansu ya sha gyaran long and curl platinum hair dress kowacce da hair style dinta.

Bisa tsarin wayayyu kuma haddadun yan mata suka zauna akan white cushin kowacce ta wurga kafa daya akan daya sun kura ma kyakkwar tsarin falon ido..

Shikuwa khal dama bacci yakeyi dan kaamil ya sanar da shi zuwan nasu amma sai ya manta

Da aikan sun ya iso ya riske shi sai ya farka,anan ma sai da ya shiga gym yayi 10minutes warm up ya dawo ya shiga wanka yayi sallah ya shirya kansa cikin kannan kaya sannan ya fara tunanin saukowa.

Hilda tayi tsaki har ta fara fifita sabida babu abunda yafi cin mata rai kamar aja mata lokaci

Sun fi awa guda suna jira a falon
Amma da iska ya buso wani uban qamshin turare wanda ya zo ya doki hancin su ya kuma canzawa atmospher wajen gaba dayan tsari,sai da suka juyo bazata suna kallon takun san babu shiri...

Slightly Quick and majestic kwarjinin sa ya fito kamar zarrah.

Ko da ya matso kusa yana dan duban inda suke

"Wani karin kaimin son shi Junnut ke ji aranta zuciyan ta cike da zumudi kamar zata tsinke.

Ita kuwa hilda ta riga ta sume ma haduwar sa,sai yau ta dada yarda da surutan junnut akan sa,he is extremely hot aganin ta..ko da ace shi ba soja bane aganin ta ya cika ta duk inda namiji zai kai.

Shikuwa bai wani bata lokacin sa wajen sake musu kallo na biyu ba

Bayan ya musu takaitaccen sallama Akan kujeran dayafi nesa da su ya zauna inda Su biyun suke fuskantar sa.

Hilda ta dauka ko junnut zata iya tuhumar sa akan aje su dayayi suna ta jiran sa for hrs amma sai taga kamar ma junnut bata samu fuskan ba

He remain queit kuma bai ce akowa musu komai ba

Junnut ce ta dan yi gyaran murya tace
Mashi ga kawarta hilda bla bla bla...little introduction amma "ok"nice" good" sune iya abunda yake iya furtawa.

Zaman su a falon sun kodi azaban jan aji mulki da kasaita daga wajen sa amma dolaye kamar wanda kare ya lashe zuciyar su haka suka yi ta nace mashi da surutai wasu ma baiya amsawa.

Tsaban nuna bai ma san sunayi ba after 40 minutes ya mike ya haura sama.

Shi bai ce musu yana zuwa ba, bai ce musu kuma sai anjima ba

Haka sukayi ta zama, da Hilda taga bazata iya ba tace ma junnut pls ki haura kije ki same shi,am sick of all this waitings..
Junnut sai da ta mike sannan ta dab dafa kafadun hilda alaman bada hakuri,cos looking at yadda ta ke yatsine tan tsaki kasan sam bata saba da wulakanci ba daurewa kawai takeyi

Toh ta hauran ma amma bata san wani daki yake ba.

Four rooms ne ajere side by side biyu na kallon biyu

Dukan rooms din Irin kofofin nan ne masu noise proof activator so she is not sure ko in tayi knocking ma za'a jita.

She stood there for a while,dan ko masu aiki basu da ikon wulgawa ta nan saida babban dalili.

Karshe dai Dakan su suka gaji suka tafi.


Bayan kwana biyu toh dama in sunje shakatawa sukan yi hiran khaldun da hilda,.

ITace ta shiga zugata akan,duk rashin sabo ne,amma in tana zuwa gidan akai akai zasu saba ita kuwa junnut tuni ta hau kan wannan maganan ta zauna.

To kusan kowanni wekend ta kanje gidan taci zama
Tana hidimonin ta kusan ita kadai dan bai taba kulata ba.....

Atleast ta sa kanta sabawa da doors,kitchen etc din gidan so tasan inda zata bude ta same ruwan sha ko abin tabawa

Daki biyu spare bedrooms ne na ukun ne nashi daya kuma empty ne amma da joint cushions aciki

Gashi Masu aikin Ba'su bari ana shigan dakin baccin sa amma junnut saida tasan inda dakin yake kuma har closet dinsa tana marking.

Shidai bai taba ce mata baiya son komai daga gare ta ba,kuma bai fito ya mata wani direct wulakanci ba

Amma aranta ta yarda cewa kamar har yanzu bata samu waje aransa bane, dan aganin ta babu namijin da zai na ganin kyakkwar mace mai yawan kwalliya da aji irin ta Yace baiji ya fara sauke mata kansa ba.

Toh ranar data zo da safe ne unxpected laundry man yana shirya kayan sa zai kai masa closet da kinibin ta sai ta tsayar da shi ta amshe kayan ta shiga dakin nasa daya hana shiga wai tana gyara wa.

Dama Waya yake amsawa ta bayan saman bene
dawowar sa kenan daya hange abun data keyi Abun ya bashi haushi matuka.

A fusace ya juya dan bata masan ya shigo har ya fita ba,
Loundry man din ya kwalla wa kira yana tahowa kuwa

baima san sanda ya zage ya balbale shi da da masifan kar ya sake bata kayan sa ba

Yace infact akira masa duka ma'aikatan gidan duk zai kora su

Kowa yayi tsuru tsuru,sunyi jungum ana bada hakuri

Wani uban warning ya kashe musu cewar sa

Kar su sake bari wani ya shigo min gidana batare da cikakken izinin na ba

And as for his room directly ya ce kar a sake bada wata ya mace dama ta shigar masa har abada.

Junnut Ta gama jera kayan kenan as
She was about coming ta tsaya cikin bacin rai da mamakin guts dinsa Tana jin duk abunda yake fada

Tsaki kawai tayi,dan kuwa abun nasa bawai baya damun ta ba, kawai tasan ta zabi ta rufe idon ta akan son sa ne

Har nice zai kafa dokan kar abani daman shiga dakin sa?

Arent we supose to be fiances naga dai bayi da wata matar zama saini?

Haushi da takaicin sa ya sa ta fice agidan bata sake dawo ba shima kuma bai neme ta har tsawon wata guda.

Chan data huce ta cigaba da zuwa this time normal gaisawa suke yi amma kuma sai ya samu saran tana zuwa shikuma zai barta agidan ya fice bazai dawo ba sai ta gama zaman ta ta tafi

Abun na mugun mata daci Intayi korafin ta gaji to jahan khatun ne agaban wajen bata labarin cewa ai haka nan halayen sa suke kawai ta daure su saba.


Abun ya dade ya na bata mamaki aganin ta ashe babu wacce zata iya zama da shi.

he is soo mean and stern tunda aka hada su har yau
Ko sau daya bai taba yin abunda ya nuna damuwar sa akan abunda ke tsakanin ta da shi ba

Haka dai suka cigaba within the months,ranar ma tasha wankan kece raini ta tazo wajen shi sun kuma hade ido tub daga sama tasan yagan ta sarai amma data aika sai yace ace mata baya jin zai iya saukowa.

Abun ya ishe ta tana fita agidan straight sai ta kai karan sa wajen kaamil

Magana take yi azafefe har tana bari,she was soo bitter Cikin furucin ta har take cewa

Ai bani nace ina son shi ba da zai dinga wulakantani Ga maza nan iri iri?idan yasan ba aure na zaiyi ba sai yaje ya gaya ma grand ma dilshad asan nayi cos am very sick of him and his super egoistic attitudes..

Wato yaga ina bin shi ko...hmmmm cikin bacin rai take kada kafafu tana kukkuni

Abun gaba daya ya dame kaamil dan bai masan tana yawan zuwa wajen sa'ood din ba

Yace toh kinsan ya za'ayi?let me call him right now sai muji mai zaice

Ta ce to nidai kasa a handsfree dan kaima ba gaskiya kake fada min

Kallon ta yakeyu don Abun nata kamar zai bashi dariya amma kuma fuskanta bai yi kaman haka ba dan haka ya dailling call number khaldun

Bugu daya kuwa sai gashi an dauka.

Khaldun din ne ya fara magana cikin murya mai alaman bacci Yace kaamil, Brother...

Wani nitsetsan murmushi kaamil yayi cikin kamiya yace bacci kakeyi?
Toh let me call you leta kenan ko!....

A lokacin wani mugun harara junnuta ta banka masa,tunn kafin ya daga idon sa Sai gashi khaldun din yace nooo ba bacci nake yi ba..wannan da naga kiran ka da tsakar ranan nan
Any prblem?

Dan gyaran murya kaamil yayi yace not realy,dama dai ina so muyi wata magana ne,kai tsaye yace masa its about junnut...

Wani 2min silence khal yayi dan zai iya yuwa ma bai wani rike sunan ta akansa amma dai ya gane meya ke nufi

Bai daice komai yace r u coming now? Gaskiya bazan iya magana a waya ba,kaamil im really lonely!..ya dan marairace murya

Kamil sai yayi murmushi"need some brothers love?

Dariyar gefen baki khal yayi yana yunkurin tashi
Yeah,..Come let
me spoil u on the road...ya furta a sakalce yana mikewa akan gadon sa.

A tare Duka suka yi murmushi mai sauti
Dan tseren mota shine abu mafi sanya su nishadi a rayuwar su.

Agefe kuwa ran junnut ne ya dada harzuka ya dada konewa wani zafi kirjin ta ya shigayi,ohh ya ilahi
So he is lonely,
amma baya bukatar macen da zai aura a kusa da shi sai namiji dan uwansa.


Haka kawai ta fara bori tana masifa cewar ta zata je kawai tace a warware alkwarin ita tagaji da wulkanci.


Kaamil Tun yana lallabata yana ce mata "ai karatu kikeyi,khal baya so yana takura ki ne" har ya gaji ya dawo banda dariyar ta babu abunda yake

Ita kam Har da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login