Showing 111001 words to 114000 words out of 225093 words
ya dan sake yana biye mata har su jhan khatun suka ji dadi aransu
Toh Bayan sun fita falon zaaje cin abincin safiya
To shi khal baya cin abinci da kowa kowa yasan da haka.
Junnut kuwa ganin an ragu sai ta jawo shi ta kuma jawo bahiyyar har gabansa
tace nasan kinsan shi ko?bahi tayi karamin yake tana kauce ma kallon dayake mata...duk dama bai sake fuskan sa ba
Tace dama zan gaya maki tun jiya but no time...i just want to u to oficially meet my future husband tayi nuni dashi tace shine wannan....Ina gama schol Shi zan aura
we are engaged
Da Wani irin kallon bazata mai tafe da bugun zuciya bahi ta kalle ta tace you...rrr future husband?...bata san sanda muryan ta yayi rawan ba
junnut tace eh tana gyada mata kai tana murmushi
Wani zufa take taji na saukka mata ta ciki Da kyar ta iya furta mata congrats dan Wani mugun faduwan gaba da wani irin ciwon kai su suka taso mata idanun ta dakansu suna rufuwa ,da kyar ma ta bar zuciyan ta harya barta ta daure ta dago ido ta kalle shi dan taga reaction dinshi ko zataji yace wani abu
Suna kuwa hade ido
Ya dauke kansa ya zame ya bar wajen
Junnut tace mata shall we?
Ganin idon mutane akansu yasa ta danne firgicin dake idanun ta suka tafi kan dinning din
Bata wani iya cin abincin ba,duk dama kaamil is tryn his best yaga ta sake
Bayn sun kammala kaamil yayi excusing dinsu ya tafi wajen khal ita kuma junnut ta ja bahi sukaje daki
Bata lura da yadda bahi ta sauya atake ta dawo shiru shiru jikin ta a sanyaye ba
Zama tayi tana bata labarin engagement din ta da khal from the start tana gaya mata yadda ma tafara son shi tun bata gansa a reality ba
Abu daya ne bata gaya mata sabida bayan hilda da kaamil bata so kowa yasan damuwar ta akan khal
All she want now shine ta bayyana shi wa bahi ta sigar da zata san tayi dace da cikakken namiji
So she lied alot akan yana matukar son ta,har zuwan ta gidan shi a us ta shafa mata
Cahn dai data ga kamar bahi tayi sanyi sai
Tace bahi kina tamin shiru,ko dai mijin nawa baiyi maki bane
Bahi dake jin kanta kamar acikin wuta bata ma iya yin kwakwarn murmushin ba,da kyar tace mata yayi
Junnut kuwa sai labari take tana dada gwada shi
.....dan shiruuuu bahi tayi cikin rudanin zuci,ganin bazata iyaba tace junnut pls can you excuse me?
Tun kan junnut ta bude baki ta tambaye ta ina zata je tayi sauri ta isa bakin door ta bar dakin
site dinsun ta nufa cikin sauri tana shiga dakin ta ta zube akasa wani irin azaban kuka ne ya kufce mata mai dauke da radadin kishi da zafin soyayya.
#SURAYYAHMS
Kunce long page gashi amma akwai
Typing errors.
U see naji dadi matika da kulawar ku musamman furucin wasu,akwai wanda suke sa ma kaji kamar zazzabin zai fita ya barka dan dole cos they r very good comfoters thy said nice words to me sosai..
But wasun most espicially among whtsp privates chatters dana sassamu some i open and just ignored wai mutum baya jin kunyar yaso kansa dayawa ne?damuwar su a cigaba da basu labari some knew im sick but suna complaining wai ko an bata min rai ne alaman ma basu yarda ciwo bane kenan some texs ko sallama babu wai suna cemin zasu hakura da karantawa wai its two weeks now..can u imagine
Hmmm...ba malaria ko typhoid ko bari nayi ba,i was food poisoned...serious fever,constipation aches,leg pains, loss blood, sometime i see mysefl on the verge of death...ko ciwon cikin nan danayi fama da shi na 1 second i bet da asa ma wata zata gwammaci she is no more ..nasha yin ciwo amma ban taba iriin wannan ba zafin ciwon nan yasa i even wish for death in my hrt kusan cewa naji jiki da shi.. this two weeks jiya da yau ne fa na tashi naji ni garau ...mind u bawai y sake ni bane dan very slowly yake fita ajiki na i still feel aches and pains i cant even move about unless is necesary..so pls arika bada juna uzuri asan kuma me za gaya ma mutum cos it hurts somehow..lets be patient
..Ahumagga is my story,i created it ni nace zanyi.
I will keep posting from monday insha Allah..
SHARE💋
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Bismillahirrahmanirrahim!_
_*For you sis Ayusher moh'd.*_
_3⃣0⃣-evolution♡_
Wani shakurarren kuka mai kakarin rudewa ta fashe dashi duk jikin ta sai da ya dauki rawa..
Dafe kirjin ta tayi cikin numfasawa tana furta innalihhi wa inna ilaihi rajiun
Tsaban bugu catake zuciyan ta zai fito daga kirjin ta,ji tayi kwalwwlkta na ce mata komai ma mafarki ne.
Dan Har yanzu Ta kasa yarda da cewa abu daya suke so ita da junnut din ta,"dama ashe har sa'ood yana son wata?...to what about me?i truly loved himm hala shiyasa yake wasa da hankali na, bai ma taba jin nayi masa ba,..but why junnut...why my besfriend, meyasa zuciyata ta zata so abunda kike so kuma yake sonki.
Dan pause tayi tana jan numfashi idanun ta gaba daya sunyi jazir..yace ya aure ni,amma yaki yace ni matar sace?..,bisa ga abubuwan da junnut tace mata ayau..ba tantama ta kawo cewa maybe suna matukar son juna...maybe he dosnt even want hurt junnut for my sake..
Kuka kawai takeyi tana birgima akan floor cikin tsananin tausayin kanta
Tayi ta maganganu daban daban amma bakin ta ya kasa furta mata mafita guda daya akan lamarin
What is even upseting her more bai wuce wani azaban wutar kishin sa datake ji ba...abun ya mata yawa har taba mamakin kanta
Ji takeyi kamar bazata taba iya hakura da son shi ba Dan ance junnut zai aura,bai fi damun ta kamar yadda junnut din take bada labarin sa ba
Ayanzu Wani Haushin sa takeji kuma tasan son shi da mummun kishin san suke tada mata haka
Takune kanta tayi akasa a tsakar dakin cikin kunci ta ta kife kanta da gwiwa feeling so lost and confused
Tunani takeyi ko zata iya rayuwar ta acikin su a haka?
Beside bata san me yasa ya aure tan ba
Wasu hawayen ke sauko mata,sad and trembling voice dinta yake cewa
In har junnut ce ka zaba tuntuni why did u marry me?wai ko ce masa akayi ne ina sonshi yake neman wulkantani?... To wazai fada masa sirri na?...is that why he call me cheap...in zata iya tunawa babu wanda yasani daga sadat dai sai su jasmine su kadai suka san yadda take kaunar khaldun
Tace gaskiya bazan iya hada miji da junnut ba,tunda yace ai ba so na yake ba why not ni ka sake ni na koma gida nayi rayuwa ta?..But can she? a take wani zuciyar yace mata meyasa bakiyi tunanin haka tuntuni ba sanda kikaji maganan kishiya,kin amince kin zama matar sa duk da abunda yake gaya maki,to kenan zaki sadaukar da mijin ki sabida yayi alkawari da wata?
Dan Shiru tayi tana duba da lamarin can ta jingina kanta da bango slowly ta runtse idanun ta..
Tasan dai har yanzu khaldun shine abu mafi soyuwa aranta wanda take ganin kamar rabuwa dashi abu ne wanda zai iya mugun azabtar da ita.
Sannan A Duniya tasan junnut ta fi karfin komai awajen ta,not even a guy that is mistreating her feeling,bisa ga maganganun junnut na dazu a yanzu kam ta amince khal ba ta ita yake ba,to ita ma me zatayi da shi?
Gani take kamar itace matsalan yanzu data kwallafa shi aranta
Tace Ko ma ta fada ma junnut komai ne dan suyi shawaran yadda zata rabu mata dashi kowa ya huta?.
Ayanzu gaskiyar ta shine Tasan bazata iya hada kishi da junnut din ta ba kuma tasan bazata taba iya daurewa akan soyayyar shi ba...
What a strange world..tayi ta juya tunani,ta bada kwalwalta dalilai amma har yanzu dai bata gane komai ba
Takance dama ace banyi aure shi ba da sai ince zan yanke wani hukuncin na daban
Shiru dai tayi tana maganan zuci,a hankali tana sauke ajiyan zuciya...Ganin kamar numfashin ta na neman daukewa sai tayi saurin sulalewa ta mike kafafun ta akan floor din tayi tsam da idanun ta na aikin zubar da rudaddun kwallla
A duk tunanin datayi sai take Jin kwakwaltar kamar shirme yake mata
She is in extreme shock and pain,bata ma san lokacin da wani hutaccen bacci yayi awon gaba da ita ba.
Bangaren khal kuwa haka kawai ransa ya bashi cewa duk inda bahi take ayanzu tana cikin rudani dan yasan bazata ji dadin abun ba
Shikam yasan yana son ta,kuma Duk da abubuwan da yake faruwa har yanzu bai cire rai ba Yasan xai iya yuwa itama tana son shi,sanin hakan ne yafi tasiri aransa fiye da duk wani laifin datayi masa .
kuma Yana da yaqinin da wata na dabance ba junnut ba da abun zai zo mata da sauki,but her best friend?.
yasan is not gonna be easy for her to asimilite...toh a duk da yana tuno hakan amma yake tursasa zuciyan sa jin dadin da hakan ya faru da ita
Gani yake wannan al'amarin shi zai rama ma kanwar shi azaban da ta dandana mata akan sadat somehow
Dama shi da kaamil ne awajen to da junnut ta iso sai ya share su ya tsunduma kanshi gaba daya cikin tunanin bahiiyar sa baiya ma sauraran hirar su
Kaaamil is so intrested in her,dan tun daya ganta zuciyar sa take faman harbawa
Koda junnut tazo wajen ma hirar bahi kawai sukeyi
Khal Jin tace ma kaamil ai hira sukeyi bahin tayi excusing dinta ta tafi tuni sai yaji zuciyar sa ta amsa
Ba bata lokaci ya xame ya wuce bai tsaya ko ina ba sai site din sa sauri yake kamar wanda ake tunzira shi,bude kofar dakin ta yayi da sauri daga idanun shi ke dawuya ya hango ta dunkule akasa tayi laushi har abun tausayi hawaye sun gama bushewan su akan kuncin ta
Dan karamin ajiyan zuciya ya sauke Ya dafe kansa...."Mixed feelings na damuwar ganin ta Ahakan da wanda yake so ya ji na dadi daya ganta hakan duk su suka dama zuciyan shi..."
Kallon yanayin ta ya tsaya yi almost 20minut bai daga idon shi ba,dan kuwa ba sai angaya mashi meyafaru da ita ba jikin shi sosai ya bashi halin datake ciki
Sai yace Duk dama amanar wata take shirin ci now she is jelous dan ance ina tare da kawar ta
..what is wrong with dis girl,ya dada kare mata kallo...xuciya nawa take da shi?Allah ya tsine ma zuciyar da zai so ni ya so wani wawa kamar sadat
Daure fuskn sa ya dadayi Har wani kikkifta ido yake yana Kallon ta Shi sam bai fahimce ta
***
Farkawan ta ke da wuya suka hade ido dashi amma bata tashi akan floor din ba ta lafe
Wani kallo suka maida ma juna yana binta da wasu zafafan harara fuskan sa a daure
Itama Hade rai tayi cikin jin kishin sa tana mutsuka ido tana dan turo baki a shagwabe sosai taji dadin ganinshi akanta....
"..Yace Whats all this?...baki da hankali ne zaki kwanta ma mutane akasa...will u get up before i crush you..
Wani share sa tayi,tana dan kau da kai maganganun da suke wanzuwa azuciyar ta su suka fi dauke mata hankali har ya tashi ya fita waje bata ma sani ba yana dawowa kuwa wani shahhhh taji ana gwaro mata ruwan sanyi tun daga kan tsakar kanta har cikin jikin ta
A mugun fusace ta mike tana huci ruwan na bin fuskanta mikewa tsaye tayi zumbut har ta hayyako zatayi magana ya wani daka mata tsawa yace...
"...Ina wasa dake ne da zanyi maki magana ki zauna ki namin shiru,ni sa'ar ki ne?
Wani kuka ta fashe masa dashi Tace ina ruwan ka dani?
Shiru yayi ya kure ta da ido tana famar komar da kukan amma Wasu sabbin hawaye ne suke sauko mata dan Tsaban fushi bata san sanda tace masa hakan ba..
Yace ohhhh,to doka ne ba a kwanciya min akan floor dina
Duk randa kika sake kwanciyar sai na karya kafarki
Ciikin kakarin kukan Tace ai ba dakin kaba ne sai ka fita..
Bai kulata ba yace ni dai na fada maki,kar na sake ganin ki a kasan flooor dina Unless u want me to trow out.
" wani harara ta jefa mashi A dan fusace ta dago cryn balls din ta cikin sanyin murya mai nuna firgici tace mashi throw me out now...ni wallhy nagaji..i just want to go home Ai ni bance ina son zama da kai ba
Shiru yayi cikin hade rai yanajin ta sanda ta gama maganganun nata kafin ya matso kusa yasa hannu ya jawo ta Har gabansa kamar wanda yake shirin cakumo ta...
"U aint going anywhere,gidan nan shine prison dinki..
Zaki ta zama dani har sai na auri kawar ki,she is the only one i want...
..ke Baki da amfanin komai,and dont you dare say ure my wife to her dan nikam nafi karfin ki
Ko kallon shi batayi ba,A duk abunda yace "sai na aure kawar kin shiyafi mata zafi"hannun ta take shirin kwacewa ya ki ya sakar mata,..wani Cizo ta danna masa a hannun A mugun fusace ta shiga firgici zata kwace jikin ta daga nashi,shikuwa bai sake tan ba sanda ya gama karance duk wani hawayen dake sauka akan fuskan ta
yasan wannan duk borin kishin sa ne...dan yau ne ranar daya fara jin tana maida masa magana cikin fushi da firgici
Shikansa ayanzu ta gama ruda masa tunani,dan kuwa balain son shi da kishin sa yake hangowa a yanayin ta just like shikadai ne a zuciyan ta babu wani
Cikin ranshi sai yace wai kam Ba sadat take so ba?meyasa take fushi dan ni nace zan aure kawarta,wato ashe ba dadi take iya ma wasu?
Wani murmushin mugun ta yayi aransa yace ai Allah ne ya kama ki"da zan iya gaya maki laifin ki amma duk abunda zai faru dake shine dai dai ke..very stupid girl sai ya sake ta ya futa abunsa.
Itakam Kuka ta cigaba dayi,daga nan tunda ta wanke fuskanta sai bata sake lekowa tsakar gidan ba Har sanda tayi kwana biyu masu kyau a dakin ta bata kuma kira kowa ba.
Dama in bawai ta fito bane babu mai shigowa site dinsa dan haka bata sha mamakin da taga ko junnut bata leko ta ba
Wani bin in ta zauna har mamakin kanta take yi sosai,a duk sanda taji zimman cewa zata yanke hukuncin gaya ma junnut komai toh wani azaban fargaban rasa shi da kishin sa shi yake saurin danneta
Most times sai taga kamar ma babu amfanin soyayya ko auren da ke tsakanin ta da khaldun amma har yau ta kasa bari zuciyar ta ya cika furtawa mata hakan bare kuma ta kai maganan gaba
Sosai sonshi yayi nisa acikin ranta har ya zame mata numfashi da abinci ma ruhin ta
Washe garin yau bata jin daidai ajikin ta, amma sai ta daure ta fito dan su hadu da junnut din ta..hira kadan sukayi
Junnut tace dana ga kwana biyu baki fito ba sai nayi tunanin na barki ki huta kawai
Most time bahi sai dai tayi murmushi
Dan inta kalle junnut bata iya daurewa
...sai taga ko magana mai tsayi bata cika son yi da ita,..gaba daya ta dawo wata shiru shiru komai tana yi ne tana dan jan baya akai
ita kuwa junnut sai rawan kai take xuba mata surutai
Ita kuwa bahiyya A duk zumudin sake haduwa da aminiyar ta datayi bata kawo cewa cikin sauki zataji komai ya fita mata akai har haka ba..
Domin kuwa iya daurewa da nazari tanayi amma har yanxu bata gane kan komai ba sai ma dada rudewa da tunanin su yake sa takeyi
Bangaren khaldun kuwa duk yana sa idon sa akanta a boye amma bata san da haka ba
Aranshi Yakanji ya takura ma rayuwar ta akan junnut tunda yaga kishi na damun ta sosai..
amma idan ya kalle yanayin tarin hadarin son data ke masa a kwayar idanun ta sai yaji gaba daya jikin shi yayi sanyi da al'amarin..game da subaya da sadat yasan tayi ma zuciyar shi laifi..but he stil respect that kowani dan adam yana da ra'ayin shi akan wanda zaiso da wanda bazai so ba
Yana matukar kaunar ta yar hanzu....He hate those tears
...he feel that bazai iya cigaba da dauriyar ganin ta ahaka ba duk dama laifin datayi ma zuciyan san is still unforgivable.
And Besides ya tsani raini,kuma Baijin zai iya cigaba da sai insa da ita bare ya gaya mata sirrin zuciyar sa
Dan a kwana biyun ya lura yaga cewa gaba daya mood din ta ba adaida yake ba
Hakan ya dada sawa yayi watsi da tsabgar ta bata ma ganin shi sosai a hidima gidan amma shi yana lura da ita sosai
Kaamil da junnut din dai suke kokarin debe mata kewa duk dama kwata kwata yanzu mind din ta baya wajen su duka
Ita ayanzu Tafi tunanin yadda zata fuskance
al'amarin,shin zata daure ta gaya ma junnut komai ne koko zata nemi mafita ta wani wajen.
Akan hakan ma ta kira dija yafi sau agirga amma ta kasa gaya mata asalin meke damun ta,gashi har yau subaya taki daukar wayar ta bare suyi magana,kuma duk sanda suka hadu da junut har ta kawo mata maganan khaldun din ta toh bata iya yin bacci mai dadi Wani bin ta dinga kuka kenan
A Haka rayuwar ta kasance mata na har kusan sati biyu sannan ta fara jin sassauci aranta
musamamman data gane cewa ayanzu bata da wani madogara face ta bar ma Allah komai.
Idan tayi wani tunani sai taga kamar bazata iya zuba ido taga komai na tafiya a lullube ba,duk dama yanzu kam junnut ta cike mata brain da karerayi akan soyayyar su da khal
But tunda ta dan aje hankalin ta waje guda ta soma lura da banbancin lafuzan junnut da na kaamil akan abun sosai sai ta fara gane cewa kamar abun duk daya ne babu wani banbanci. .
dada nitsuwar datayi sosai yasa ta gane cewa wasu zantukan junnut din