Showing 30001 words to 33000 words out of 225093 words
babu ko..muryana na rawa Ko da ban dago ido na ba nasan kallon fushi yake bina dashi.
Sai na fara bashi hakuri.
He remain quiet for some moment fuskan sa a matukar daure kuma nasan ba zai maimaita tambayar daya min bane bayanin abunda na fadan kawai yake jira wanda ahalin yanzu bani da ita.
A hankali na dago kaina na dube shi,ban bari mun hade ido ba nayi saurin sauke kaina,karkarwa jiki na yake kamar wacca aka soka ta a kankara.
Nasake furta Im..m soryy,dan Allah kayi hakuri..ni bada kai nake yi ba.
Wuf ya mike tsaye kamar wanda zai gwada min mari,a tsorace na matsa gefe tun Kafin na gyara tsayuwa na fashe da kuka sai naji yana cewa
Kin sanni kuwa?.
Hawaye ne na suka fara saukowa kafin na girgiza kai.
A hatsale yace words!!!
Yana mai dada firgita ni da sautin Buga table din dinning din da tafin hannunsa daya yi gashi tsaban karfin daya sa saida dishes duka suka canza Ma zauna.
I mentally killed myself dan haka a firgice na amsa shi da 'e",kuka na farayi mai ban tausayi shikuma baice uffan ba ya matso ta gaba na yana bina da wasu mugayen kallo.
Sai da yyi bitting lips dinsa kafin nan Yace na far wasa dake ko? yarinya baki sanni ba
I bet inkin sanni bazaki yi wasa dani ba.
Nama kasa amsa shi"..don a lokacin hawaye sun gama wanke min fuska Tsoron yanayin sa tuni yasa sai na zuba gwiwa ta a gabansa kamar zan lashe kafar sa.
Im sorryyyy...bana karawa
Ke wace ce da zanyi tambaya bazaki amsa ni ba?
Who the hell did you think u are.
Ya daka min wata shafaffiyar tsawa mai tafe da aji
A sukurkuce nace
Im no one sir
....wallhy ni ba kowa bace kayi hakuri dan Allah.
Ban taba jin yayi tsaki ba sai yau
Ya dan dago kai kansa kasa ya dube ni yace
Banga alaman kinsa me kike yi nai ba inda kuwa kin sani bakin ki bazai barki ki furta min wayancan kalaman akan fuskata ba.
Ni dai kuka kawai nakeyi sabida fushin nasa gaba daya ya rudamin ciki da tsoro.
Yace ure very dumb and stupid as well,and for that zan iya korar ki agidan nan kuma babu wani mahalukin da zai sanda ke har abada.
Cikin kukan na dago ma kalle shi eye to eye,i know i cant loose this job so i guickly manage to say kayi hakuri...
"What did you say...?anan Na daga murya dan a karo na farko da naji ya maimaita min tambaya kenan...ki maimaita abun da kika fada min..
Sai naga ya jawo dining chair ya zauna yana facing dina da wata irin bakar fuskan bacin rai.
Tuni na dada zubewa kan kafarsa nace dan Allah kayi hakuri...kar ka kore ni.
Yace hakuri ko?..
Im giving you 2scndz say it or u will leave forever.
Yadda naga ya sha kunu nasan komai ma zai iya faruwa,..
Chak wajen ya dauki shiru bakajin sautin komai sai na shessheka ta.
Tunowa da yace 2seconds,sai na lumshe ido na...dai dai zai mike tsaye kenan nayi saurin furta kalaman cewa'
"Sai mutum yana zaune waje guda kullum sai ciye ciye kamar mata mai karamar ciki"
Cikin matsanin cin kukan tsoro maganan ya fita abaki na,shikuwa baice ba ina ganin sa ya mike tsaye slightly yana duban agogon sa..
Tunanin abunda zai biyo baya ya hana zuciya ta sakat,i cursed the devil daya sa ni na furta wannan kalami...
Toh yau inya koreni ina zanje? Gashi Na samu an dan rufa min asiri,ci sha sutura ga karatu.. sam bana son na rabu da wannan dama..kuka na cika gaba da mashi jikina duk ya yi sanyi ga tsananin tsoron daya mamaye ni.
Its not over...ya furta yana kallo na..
Ki bace min naga waje...u disgust me.
a birkice na mike da gudu na zanyi waje dai dai bakin enterance din shigowa sai charaf naji na ture mutum kamar zamu fadi amma sai naji an damke hannu na an dago ni.....
Kuka mai dauke da firgita nakeyi amma still Wani Dammm kirji na ya buga tsaban tsorn dana ji.
Daga ido nayi domin naga wanda ya rike ni,kwasam sai mukayi ido hudu da wata kyakywar mace fuskn ta8 dauke da alaman tambaya akan yanayin data ganni yanzu.
"I cundt cry my voice out anymore jajayen idanu na na saka a nata muna kallon kallo don a Take zuciyata ta gano ta, ta kuma tuna min sunan nata wato SUBAYAH...!!kanwar khaldun saood
Sosai take kama da jackquline fernandaz she is the Only sister dake bin khaldun sa'ood,daga gani babu tambaya kamanin jini da kuma dadin karawa da chan ma na ganta a hoto a ibadan sai yasa bani da wata shakku akan ta..
Magana tayi min amma banji da kyau ba.
'Sabida Saukar muryan ta a kunne was mesmerising me sai naji gaba daya jiki na ya mutu daga bisani ji nayi tace"Why r crying?...sai Ta riko ni gently ta matso kusa dani cike da nuna damuwar ta akaina,nan na shiga sidda kaina kasa ina neman kufce hannu na daga nata ko dan na gaishe ta...
Sai Ta sake maimaita tambayar ta tare da cewa meye sunan ki?
A hankali Na dago,a dan tsorace da niyyar furta sunana "bahiyyah"sai dai ko motsa bakin nawa banyi ba..sai gashi na hango shi yana doso mu...
I clearly remembr his furious voice asking me to go out,dan haka bana kaunar ya sake gani na bare na kara laifi ma kaina. "duk dama nasan kuskure na ne dana mance matsayi na har nake furta masa kalaman kininibi da rashin da'a..."
Yana isowa daf da mu sai naji na kara firgita
...Tsaban tsoron danaji sai nayi fizga daga hannun ta zan waske da sauri ta riko ni amma ganin ina kicin kicin zan kwace kaina ga sabbin hawaye sun fetso min a ido na yasa itama ta maida hankalin ta wajen da nake kallo..
"ohhhh ta furta as she looks more alluring
..Murmushi kawai tayi data ga shine
Sai ta dube shi ta dube ni,ta Dada fadada murmushin,basai angaya mata ba yanzun ta fahimci damuwa ta.
Bata sake min hannu ba har ya iso gare ta,..kaina na kasa don haka banga ya yanayin fuskan sa yake ba.
"Nasan dai ya jawo ta jikin sa lightly ya kuma dora mata kiss a goshi banji me sukace ba sabida da harshen larabci sukayi zancen nasu
Khaldun yana matikar kaunar subayah,you can tell daga yadda yake mata kallo cikin kulawa da kewa
"After his mum zaka iya fahimtar subaya itace weakness dinsa a duniya.
Inaji tace masa da mijin ta suka zo tuntuni suna shashen jahan kawai bazata iya jira bane tace zata zo ta dubashi
Har kamar zaiyi dariya sai ya hango yadda ta rike hannu na cikin nata,a hakan ma wai baisan da ni awajen ba kenan din sosai nake faman boyewa abayan ta ina sunkuyar da kaina
Nidai kwata kwata ba a sake nake ba.
Ke!!!....ya dan daka min tsawa cikin kasaita.
Dan saida naji tsikar jiki na ya tashi.
"Whats she doing here...ya maida tanbayar kan subaya indirecly yana mata alaman ta sake min hannu na bar wajen.
Subayah kowa murmushi tayi cikin sassanyar taushin murya tace c'mon Aaban(angel).. Sai ta dafa kadafar shi tace...my only khaldun in the world, kayi hakuri mana..!
nasan laifin ta ne
Domin dan uwana baya hukunci haka kawai...
Ta juya ta kalle ni tace
Hey girl comn say"asfii"..go on...rusuna ki fada mashi yayi hakuri...sai ta jawo ni dan dole ta aje ni tsakiya.
Nikuma Nayi saurin rusinawa gaban sa da duka gwiwa na.. Tun kafin na furta komai tace repeat after me.
"Ana assfi khaldun...."
Cikin dauriya na maimaita "ana asfii khaldun"
banjira komai ba Amma ko kallo na baiyi ba ma Ya dada hade rai ya kau da kansa gefe.
"Dan dariya tayi ta lafe jikin sa Da Larabcin tayi masa magana cike da shagwaba shima ya mayar mata in few words fuskan sa a dakile. zai bar mu a wajen sai yy mata alaman kar ta dame sa da magana na ya dan tura ta gefe ya wuce.
I dont knw how she did it,batare da tayi magana ko nayi ba ta min alamar abunda zanyi,sai na tsinci kaina kuwa da biye mata...
Ana assfi!!!
....khal..dun please Please im sorryy..!..sai murya na yayi dadi gashi yana dan rawa ayayin da na sake
Ina bin bakin subayah
hannu na duka biyu a rike da kunnuwa ta kamar yadda tayi itama.
Dan Shiru ne ya ratsa wajen sabida dana yi hakan har ya dan dakatar da tafiyan sa sai dai bai juyo ya kalle mu ba.
Ta kifta min ido akan na sake maimaitawa ,tun kafin na sake maimaitawar kuwa ya dago ya kalle ni a takaice
...amma duk hankalin sa yana dai kan sister sa data maraice fuska on my behalf.
Finally...ya furta its ok.
Follow
#SURAYYAHMS
OYA SHARE 💋
Comment tete🤸♂
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_hhhhh su darling khaldun manya,ashe yana da tausayi etc ina yan team bahi daga ganin sarkin pawa sai miya tayi zaqi ko?..Thanks alot dai masoya😍 bani da bakin godiya🙏🏻,ur coments are much more than i expect and it empowers alot ina muku fatan khair._
*masu searching dina basu samun books sai yau na lura da cewa Akwai wani wattpad acount da ke dauke da @surayyahm toh agaskiyar magana shine ba account dina bane bansam waya bude ba kuma,acct dina daya ne zaku ganshi da capital letter @SURAYYAHMS*
_8⃣-Adoption♡_
Subaya ce ta fara ce masa thank you kafin na furta nima..'
Dukan mu bamu damu da yanayin yadda ya fitar da maganan ba muka hau lissafin Godiya Already wanda kallon mu ba bai ishe shi ba.
Bayan tafiyar sa.
Murmushi tayi ni kuma na sauke wani shegen ajiyan zuciya ina godiya ma Allah Da ya turo wannan kyakwar mata.
Kokarin goge sauran hawaye na nakeyi zan tashi nagode mata naga ta juya abunta zata tafi.
da sauri nace Ant..ant..Anty....
ma..aaam..
muryana har na rawa na biyo ta.
Cikin nitsuwa ta juyo tana kallo na har na iso gaban ta...
I wanted to bow down kadan dan nace mata nagode ina kokarin rusunawa naji ta dafa kafadu na tana mai tallafo ni tsaye
With more serious tune tace."rusunawar me zakiyi min? Kefa mace ce kamar nim... yar adam mai daraja.
Are you sick!Ko ba Yanzu kika gama ce min anty ba?
Mamakin saukin kanta yasa na dada kallon ta cikin ido.
'Sai ta tabe baki kawai iirin 'mmmh. .comon
Its enough,ni bana bukatar too much respect ok,i see Ure a very cool girl menene sunanki ma?
Cikin sanyin jiki
Nace sunana bahiyyah
Bayabo a fallasa tace Nice one!!ni sunana subayah hamood..
Nice golden sister yaya sa'ood.
"...ni dai
Shawarar da zan baki shine kar ki na bata ma yaya na rai kinji?inkika yi hakan bazamu shirya ba.
Na gyada kaina
Da sauri Nace nagode maaam...
Tayi murmushi tace u can called me subayah ban damu ba...
na girgiza kaina alaman ah'a bazan fa iya ba.
Hannu na ta rike
Dan dole Muka fara tafiya a tare cikin hira Tana min tambayoyi anan tasan aiki na da matsayi na agidan..
Because she was so nice har bansan sanda na gaya mata exact abunda ya faru ba ayanzun.
Dariya tayi sosai domin kuwa na lura muna maganan ne tana dada jin kauna ta aranta.
But how?har ace ganin farko mutun yaji ka burge sa?....
"..naki binta site din jahan..!
Duk dama taso mu shiga tare amma naki sam..
Gani nayi ga bakin masarautar persia ga kuma shikan shi ogah na khaldun a zaune,aradun Allah nasan i cant just manage to stay busy acikin su.
Rabuwar mu da subaya nayi daki na,itama tana shiga site din jahan taci karo da mijin ta watoh barister SADAAT adeel.
Shi din Kyakywar namiji ne in his late 20s jamar khaldun,barister sadat ya gaji ilimin lawyanci da iya bida cases na sharia both mentally and tactfuly..
Tsananin kwarewa yasa Sadat ya zama wani abun tsoro wajen iya munafurci da juya yanayin zance
...wanda ya kasance dan riko ne wajen wani balarabe a kasar saudi arabiya inda suka tare da subaya.
A chan kasar rajiskhan suka hadu da subaya a lokacin taje yawon bude ido da step bro dinsu wato naval captain KAAMIL HAMOOD dake iran a dawlat khatoon
a nan subaya da sadat suka kulla soyayya Yau auren su shekara biyu amma Bai taba barin ta ta haihu ba...
Subaya is a chronic hypetensive patient shiyasa koda wasa bata son ta bata ranta akan komi sannan bata daukan duniyan da zafi kowa takan bi dashi cikin respect bata tsawwala wa.
Don Abu kadan na daga mata hankali sai ciwon hawan jinin ta sai ya kwantar da ita har kamar zata mutu
Yau da gobe sai Allah,Mutum daka ganshi ba mai iya masa sai ubangijin sa
Sau dayawa hausawa su kance sanin halin mutum sai Allah kana tare da mutum ne amma ba kasan dawani irin zuciya yake tare da kai ba
Naga hakan a duniya sau abu adadi amma sai yau naga ga subaya mace mai hankali mai daraja mijin ta tana matukar kaunar sa,.
sai dai shikan sa saadat din Dalili ne na son zuciya ya kawo sa rayuwar ta.
sadaat yazo ne ya yaudare subaya inta mutu yaci arzikin ta amma har yau bata gane hakan ba...
A yanzu ana neman karfe 10 na dare hira ake yi tsakanin yan uwa da iyaye, kowa yana zaune anayi da shi amma banda khaldun sa'ood dan daya zo din ma ko minti 10 baiyi ba ya koma site dinsa.
Yau dai su subaya da sadat ne bakin marmari agidan jahan aarah sai tarairayar su takeyi
Zaman su duka a babban farfajiyan falon gidan tare da jahan Aarah da sauran yan uwan su da suka zo jaje daga persia, ya isa ya sanar maka da yanayin zamantakewar su tsaf.
Dan Daga an kawo korafi akan sadaat zai bada uzurin sa.
Subayah kuwa Tuntuni kare shi take musamman da Jahan aarah tayi musu talala akan rashin zuwan su nigeria na tsawon lokaci.
Duk da haka ana kewar juna sosai dan anan site din jahan subayah tayi baccin ta ayau..,
Washe gari da safe gidan ya tashi a daqule domin yau bakin persia zasu koma Chan masauratar su na badiatl jamal a iran.
Ko ina ya cirke da shirye shirye like a big Happy family once again aka hada bababan family feast na breakfast kafin kowa ya watse.
Toh Khaldun sa'ood baiya cin abincin taro.
hasali abinci inba shi daya bane zaici to shida mahaifiyar sa kadai akan teburin
Dan haka sai da na hada mashi komai yadda na saba yi mashi yaci abunci yayi wanka ya kimtsa tsaf kafin ya fita da niyyar zuwa ya iske su awajen da suke cin nasu abincin
Yau kam Ban ko damu ba sabida ko kallon arxiki nasan bazan samu wajen sa ba beside ni kaina nasan darajar subaya naci badin ita ba ba hala tsakani na dashi da ba haka ba.
Yana isa inda suke ya rusuna like a true gentleman yayi gaisuwa
Kowa yasan halin sa na man of attitude and few Words,don haka ba wana ma ya daga hankalin sa.
Don Anan ba wanda su kejin dadin sa face jahan Aarah da subaya dayake lailawa..
Tsakanin sa da saadat is a direct enmity.
.. kwata kwata jinin su bai hadu ba dan ko gaisawar fatar baki basuyi ba sai cake cake magana da suke yi ma juna cikin zamba da aminci.
Abun bai yi tsamari ba ma sai da alhj hamood mahaifin su ya kira video call akan zaiyi magana dasu baki daya
Khaldun yaso ace sadaat ya fita daga cikin su amma haka subaya taki fir har da dan bata rai,sai da jahan ta sa baki aka barshi..
Bayan gaisuwa da godiya,alhj ya fara da bada hakuri ma yayan shi na cewa ya boye musu abunda ya faru dashi acikin kwanakin baya har zuwa inda ya hadu da bahiyyah.
Abun ya girgiza su sosai Musamman ma khaldun sa'ood da yake jin kansa babban jami'in soja kuma jajirtacce.
Toh Ashe fitar sa agidan ranar us aka kaishi ana cigaba da binciken wanda sukayi attcking dinsa ana kuma jinyar sa,shine sai ya turo bahiyya da begham yar uwansa ta gefen mahaifiyar sa .
Da shike gen hamood garau yake maganan so thy have no worries akan wani tashin hankali daga wajen Subaya..
Yan uwansa dake wajen km duk suna sane da komai,Alhj Yayi musu nasiha
Yayi godiya kafin ya katse kirar.
Shikam Khaldun bai wani ji dadi aransa ba wai har ace mahafin sa ya shiga irin wannan yanayi ana kuma boye masa..
Take ranshi ya fara baci dadin karawa da Sadaat ya dage ya zakee yana cewa shi ma zaiyi wani abu akai
Har da cewa ai Yasan aikin makiyan su ne kuma a duk randa aka kama su shi zai dauki ragamar case din da hannun sa.
Kowa dai na fadar albarkacin bakin sa jahan tana dada fayyace musu kan labarin da ya afko da basu sani ba.
So Bayan tafiyar bakin persia.
Zaune agefen mahaifiyar sa a chan cikin wata katafaren sleek style luxurious bed room din wanda aka tsime sa da royal purple canopy queen size bed ya zauna
ko inan dakin dark wall ne mai dauke da white edges sai wasu shegun gold lanterns masu sheki da haske
Jahan tana ta magana amma Khaldun Shiru yayi dan sosai yake fushi da kowa ma .
Su biyu ne a dakin subaya tayi rakiyar sadaat zaiyi tafiya wani wajen.
Dawowar ta kenan jahan ta sauko suka fara maganan cikin fahimtar juna.
Inda khaldun ya nuna tsananin rashin jin dadin sa akan lamarin
Tace Allah ya huci zuciyar ka,angel yaushe ka dawo daga naka hidiman da za'a dame ka da irin wayannan case din..besides its all matter of security reason.
Yace what nonsense security reason ne zaisa Dad ya zauna tsawon sati biyu yana boye a wani wajen ni ban sani ba?
And who are the incompetents gurds dake tare da shi ina suke lokacin da akayi attacking dinsa? I will deal with them kar suyi tunanin zan kyale su.
Sa'ood calm down pls..Cikin damuwa subaya tafada tana dafa shi ya ture hannun ta a masife
Dont tell me to calm down,U mean my dad have to sustain bullet?what if that girl was not there
Wato sai ya mutu kenan ko?
Jahan shiru tayi tana jin sa tasan in ranshi ya baci is not soo easy a shawo kansa
...subayan ce