Showing 201001 words to 204000 words out of 225093 words

Chapter 68 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26811

bai kwana adakin da take sai dai ta jira shi amma ba zaixo ba.

Duk tana lura da shi amma ta basar. Ita ta gama dauka ko zuban cikin nata ke damun shi shima
Shiyasa yake behaving wani iri


Ranar da jinin ya dauke ta tsaftace jikin ta tayi fess dan goge goge da turaren hq na tsugune dana turara jiki duk tayi ta shirya aranta da zimman yau xata dan kwantar masa da hankli shima ya kwantar mata nata

Yau Tun Wajajen 8.30 ta like mashi
Babu abunda bata yi ba,nonon nata dake mata xafi zafi ma haka ta daure ta barshi yay abunda yake so dasu sosai

"sai dai kashhh abunda batayi tsammani kuma bata taba tinanin shi ba shiyau ya faru dasu..

Iya kokarin ta motsa shi tayi kuma sunji dumin juna amma sai ya xo shigarr ta komai zai tarwatse..

tana sake dick dinshi xai kuma tashi amma daya taba jikin ta dashi shikenan kuma ya dena aiki

Kwana biyar sukayi hakan na faruwa daga worst zuwa worstest.

Cikin shi yy ta masa ciwo kenan,bawai bata iya gamsar da shi ta wani hanyar ba,shi asalin dumin jikin nata yake mugun tsumayi .

Ita kuwa bahi da taga kusan kowani dare sai tayi masa kuka...
tana tambayar kanta ko meyafaru?

Shikansa abun ya daga masa hankali
So is true?abun is spritual..

Naxari ya komayo sosai,sannan ya tinkare ta da magana kai tsaye

Shidai bai fito cikin xato ba yace mata ya gano cewa abunda ke faruwa da sex life dinsu is spritual dan haka ne ma yake so ta rabu da kowa musaman da junnut shi baya son muamalar su aaynzu.

Bahi tace spritual? She was hakan baxai faru ba .

Khal dama yasan xa'ayi hakan yace toh shidai ya fada nashi,strhgt fows yace 'bby bana son kawancen ki rabu da ita kawai..and dts final

bahi taki mashi sam,awajen ta hakan ba dalili bane cewar ta ai junnut ta wuce kawarta,ita kamar jini ta dauke ta.akan abun da ba atabbatar ba kuma baxata rabu da itaba tunda komai a duhu yake ba a tabbatar ko itace ba.

Khal daya buga bayanin shi yaga bahi ba bude ido xatayi taga gaskiya ba dagangan yayi xuciya ya fita sha'anin ta.

Yakan rasa irin wannan zuciya nata,shi awajen sa in shine bahi ko dan sa'insan da junnut tayi da ita kafin auren su,shi kadai ya isa ya bashi hujjan sa ido akan ta,Dama shi Yasan dawuya bahiyya ta yarda da wuri,she trust ppl so easily kuma bata cika saba alkwari ba,ita da subaya baisan waye agaba ba abunsun yana damun shi har bai san ya zaiyi ba...

Yau anzo gabar dayake so dole yasa bahiyya ta gane wacece junnut da kanta

Shiri ya hada mai tsauri aransa,yy shiru ya zuba mata ido ya matse..

Bayan Kwana biyu kowa na gefen sa na tunani

abun duniya yabi ya dame ta sosai taga dai baxata iyaba taje ta sake tuntubar sa akan maganan..

Gashi Sam Bata so ta sabawa umarnin shi,All she was saying was",dan Allah kar mu shiga hakkin junnut..bana ganin xata iya cutar damu ta wannan hanyar

Ur higness kamanta ne ?Tare muka tashi da ita,nasan abunda xatayi da wanda baxatayi ba.

Pls u have to reason with me

Nasan mun taba samun mis-understanding akan ka bayan nan bamu taba fada da junnut ba

ai kasan daga baya ita dakan ta taxo ta ce she is ok akan komai ko?

Junnut is not a bad one,she is not a bad person ko abbu yakan ce haka
Our sex life I think ko dan zuban cikin ne..?
Toh Yaushe ne xamuje asibiti aduba?

Tuntuni jinta yake bai ko kfta ba
...yace hakan kike tunani?Kamar xatayi mai kuka tace eh,hmm kawai yace ya gyara zamansa yace okk
Nayi kuskure kenan ko?ta dan girgiza kai tace Ah'a

Yace olright in banyi ba kirabu da ita.. im asking u to do that.

Tace no pls....
Toh In taxo me zance mata?ince kace mu rabu sabida kana suspecting dinta da case din spritual intervention a sex life din mu?

Tace gaskiya a'ah ai we r not sure, nidai bana son wannan maganan ma yaje kunnen junnut, sabida baxata ji dadi ace mun zarge ta akan abunda ke faruwa da mu ba.

Khal yy shiru yana bin ta da ido sanda ta karasa zancen nata ya sauke ajiyan zuciya kofa ya nufa ya bude mata door yace to zoki fita.

Ta mike da sauri ta zo jikin shi bai bari ta taba shi ba yace "go out"..ta sakaya murya
"baxaka fahimce ni ba?yace eh
Nii ldai iya abun da nace kiyi kenan in baxa kiyi ba shikenan.

Ya hade rai itama ta hade ranta tana mita kasa kasa
Kusan minti goma ba wanda yace komai Aikuwa ta fitan ta barsa..

A duk shakuwar su ta dauka kwana biyu zai sauko kodan yaji dumin ta amma sai taga ya share ta.

Abun na ta damun ta harta shiga kawo tunanin banxa tace,"ko dan yanzu bana iya sex sai bai damu da fushi na ba?
..ai da chan ko yaya ne baya kwana bai lalube ni ..Duk tayi wayannan tunanin amma bata faskara ba.

Khal shikam tuni ya cigaba da naxarin sa shikadai,drama ya shirya aransa yasan kuma hakan ne xai iya saurin bude ma bahiyya ido akan junnut

But Gani yake junnut bata kai wacce xai bata lokaci akanta ba,he was planing of dealing with her brutally basani basabo.

wani abu dai yace yaje ya same junnut din ita ya gwada raxana ta da cewa yasan maganan zubda cikin bahi datayi atempting ko xai ji sauran gaskiyar al'amarin.

aikuwa atake ya debi jiki ya wuce apartment dinta ko bahi bata san da fitar sa ba

Apartment din junnut ya nufa Yana sa kafarsa abakin door din yajiyo sautin murya na tashi,dariya takeyi har tana kulewa lekowa kadan yy yagan ta da waya a kunne window ne abude tana sanye da riga da plain skirt tana ta maganganu cike da nishadi..

Muryan jahan khatun yaji sai ya matso yasa
kunnen shi yyi shiru yanajin ta babu gargada

Muryan ta dauke da nishadi tana jeka ka dawo da wayan akunne,
"Mum karki ga yadda bahiyya ta dawo ta shiga kwaikwayon murya
" junnut wai cikin ya zube..?yanayin yadda bahiyy take kuka itama ta maimata suka fashe da dariya
Jahan khatun har tana hawaye.

Mum daga xubewan cikii kawai ta susuce min

Jahan khatun tace ai nasha mamakin da cikin ya xube,it was not part of the plan fa,amma tunda hakan ma ya faru shikenan,saura ki barta ta huta Kedai ki tabbata kin sha cikin ta kinji wancan abun yanayiwa tsakanin su kua?
We have to take his
Mind off her...

Junnut tace wannan ba matsala gobe xanje gidan ai,nan ma ta shiga gaya ma jahan salon da xata bi taji kan maganan duk asirin su saida suka tona.

Yanzu kam ya tabbatar cewa Sihiri sukayi ma bahiyya

Khal Bai tsaya jin sauran xancen ba ma a sulale ya bar wajen.

Daga nn Few mtrs drive yyy kafin ya kashe motar y tsaya,shafe fuskan sa da duka hannyen sa yayi yana mai sauke nannauyan ajiyan zuciya,a motar san ya xauna yy tsam yana ta sake sake by 2am in the nite ya dawo gidan yana shigowa palon ya zube akan doguwar kujera all he tot was bahiyya tayi bacci so baima lura da ita ba ya nemi waje zai kwanta..
yana yunkurawa ta dada kunna koyin wuta

Wani lumshe ido yyi kafin ya dago ya kalle ta,what r u doing here?

Bata amsa ba ta karaso kusa da shi
Duk dama bata jin dadi amma bata tsaya maida masa tambayoyi a xafafe ba.

ta nuna mashi kawai bataji dadi da xai fita ya dade har haka bai daga wayarsa ba
Kuma bai kira ba
.
Jin ta yake amma Hanklin shi baijikin shi sai Ya share ta chab yace mata gudnite,kamar ba dashi take ba ya nifi daki,kafin tagama hadiyar fushin ta biyosa ya kulle kofar sa yy bacci

Dakin ta ta koma adame Bacci mai kyau batayi ba,washe gari yana bude door xaije masjid suka ci karo da ita tun daga nan suka fara"ta dauka har yanzu akan maganan junnut ne ita tafi so sumaida hankli wajen neman solution ma sex life din su

Yace mata shi ba ruwan sa,in har xai gaya mata abu takiyi Sai kar ki takura shi..

All She tot was she is being realistic..

Gani take ya xatayi haka kawai ta rabu da junnut bata ma ta komai ba

Ita bata fiye yarda da cewa sa musu hannu akayi akan sex life din ba,so take ma suje asibiti asake dubawa a tabbatar..tana ta bayani khal ko sake sauraran ta baiyi ba,haka ta kafe akan nata point din shima ya kafe anashi Ta dauka ko wasa ne sai taga sosai khal ya dau abun da xafi

Da yamma lis Junnut taxo gidan ta aiwatar da exct abunda yaji tana fadan,labari ta harhado na karya iri daya sak da abunda ke damun bahiyya
Tana ta xakewa tana nuna kamar abin ya bata mamaki

aka ko ci saa bahiyya ma ta ga yamata cewa itama akwai matsala ta wannan fannin..

..she tot tunda nan us ne kuma ita junnut tafita xama anan halan in tafada zata iya taimaka mata wajen neman taimakon gaggawa koda kuwa ita kadai xataje ita aduba ta..

A Duk hirar su sunayi ne khal yana daki yana kallo dan sosai ya ninka secrt cameras musamman akan kujeran da junnut tafiye xama

Yagani kuma yaji komai he is now certain that,junnut da jahan khatun are all behind his misery

Abun ya dame shi sosai,ya tashi ya dafe kansa yana huci...he miss his wife uwa uba yana son yaji dumin babyn shi ba da dadewa ba.

Mikewa yy yana adduan neman taikamkon Allah aranshi

Kwanaki kadan kawai ya deba makansa dan kawar da wannan matsalan mai gaba daya.

Ya fito dai dai lokacin junnut zata koma gida..

Dukan su ya bi da kallo bahi ta dauke kanta, junnut ta gaishe shi.

Yace Har xaki tafi?

Ta amsa da cewa eh duk dama tambayar san ya bata mamaki

Let me drop u off

Junnut ta gwalo ido murya na rawa har xa tace ok...
Bahi tayi saurin cewa noo,ai bamu gama ba,wani hararar ya watsa mata. tamau ya daure fuska..ya fice abunsa

A Tunanin bahi idan khal ya fita da junnut xai gaya mata cewa yace su yanke kawance ita bata so aci ma junnut fuska

Junnut kuwa duk jikin ta na rawa gashi taji labarin biyan bukatar su ya samu,ga khal yay offering din ta ride

Kawai tace ma bahi Ah a nifa inaganin xantafi kawai,
Sai gobe zan dawo mukarasa maganan karki damu..

Da fargaba a idon bahi ta kyale junnut ta shiga motar khal

Shidai So yake yayi wani wasa da kwalkwarta,ya tsane ta ayanzun amma sai yaji kawai baida wani mafita face wannan.

Suna sauka tafara lura har taga yadda ya susuta fuska ya yyi shiru yana dan sauke kai kasa

tasan shi sarai dan hka ta dan kame kamar baxata tambaye shi ba.

.daga bisani dai gulma ya ciyo ta tace mashi lpya kuwa?

Kamar bai san yy hakn ba ya juyo da wuri Yace ah'a bakomai ,tayi murmushi

Sukayi sallama lpya lpya ta shiga gida..

Tana bude door ko xama batayi ba taji knocking,tana budewa taganshi tsaye abun ya mugun daure mata kai

Tace ka shigo ciki yace mata a'ah nb ma yyi
Ta kuma tambayar shi ko lpya?

Beyond all odd ya dauke fuskn sa na asali,afuska he look nervous but he is not
yace about that dinner..
Sai ta sunkuyar da kai tana kauce idanun shi

"Im sory"yana furta hakn junnut ta dago da mugun mamaki ta kalle shi
R u serious?

Yace yes,magana ya fara yi a nitse yan ce mata
Baiso dayace mata cheap girl who i looking for his attention ba

Ya har hado mata bayanan karya yana bata dalilai,itama sai tahau bashi hakuri

Junnut yau Kamar a kashe ta adawo da ita dan dadi...
Yau khal ne gaban ta haka suna tattaunawa akan matsalan su?

Before she realised a kwana uku kacal yafara shiga jikin ta sosai

Yanayi yana nuna mata kamar baison matar sa ta san suna magana sosai gashi awashe garin ranar xasu koma nigeria

Koda junnut tagaya ma jahan khatun sabon cigaban da ta samo.

Jahan khatun dada zugata tayi tace ai dama idan har bbu sex din dole ne yagaji da bahiyya.

Tace ai dama maxa haka suke most of them basu san me suke so a tsakanin sex da macen da suka aura ba.

Harda bawa junnut din shawara cikin sakaya magana

tace kiyi ta kokari har y dawo naki,in ma ya nemeki ki ne karki damu kawai,ki xame mashi mace a koyaushe ai ba haramun bane

Kinga Dukiyar daya bata ma a hankli xai karba ya damka maki wata rana..
i wll be happy ace dai kece kika haifu da shhi first ba ita ba

Ai Ba sai da aure ake haihuwa ba besides kwanan zakuyo auren ma nidai banaso ne ayi sanya.

Junnut tace yes maah

Shin tana nufin junnut ta bada kai wa khaal kenan?

Zumudi da burin duniya ya hana junnut tantacewa.


*Maman mubeenah kema nagaishe ki*

*Na roke ku👏🏻 da sunan Allah in har aganin ki littafin Ahumagga batsa ce bai kuma dace a sharing grps ba JUST stop making it an issure im not taht angel that wont alwys feel the pain,if am in ur grp and u dont like ahumahga then kindly remove me mana,idan bazaki iya ba kiyi banxa da shi ga books nan dayawa?...but i dont like when im been intimidated bcos of A book... i wll apreciate if this statement of refering to ma book "da abun da bai dace ba"yasa full stop.. i dint ask u guys to read it raayi kukayi.. To meyasa ake so abata min book dina da wani siffa dan Allah?pls is thy anything uselesss in this book? I need a bold write up,zanji dadi in ga an poiting min kuskure na not to treat my story as if im i writing a ponographic movie pls why is it like this?.*

Coments and share ideas...

_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*wannan shafi na Maman gidado ne ita kadai😃*


_-4⃣8⃣DEMO♡_


Daga wannan rana Bahiyya gaba daya ta kasa gane kansa,dagan gan yake gujewa ma shimfidar ta da duk wani abun da suka sabayi a tare.

Yauma Tana xaunen ta a baxata ya shigo ya sata ta tattara shirgin ta sukaje airpot akan zasu dawo nigeria..

Sai ya sata a jirgi yayi tafiyar sa bahiyya taci xama khal baizo ba har sai washe garin ranar bayan ta dawo ita kadai

Gaba daya sai taji ta kasa hakuri,Dasafe taje ta same shi yana zaune a gaban tv,zama tayi gefen sa taci surutun ta tana tuhumar shi,yana shiru baici eh ba baice a'ah ba haka abun zaici mata ran sosai har taje daki tana ta hawaye
.
Da shike khal da doc sun ruda su gaba daya,bahiyy tana laulayin amma bata gane shi bane

Gashi ta dada yin haske tayi dau
shikan sa khal bakaramin wahala yake sha inyana ywan ganin ta ba

Yawancin Da yamma lis takan fito musamn inta tuna ko abinci bata ci ba,a dik tunanin ta yanzu yakoma ga yadda xata dawo da hnklin mijin ta ne har yy hkuri su dawo dai dai..

Adaren jiya dataga ya juya mata baya mai gaba daya akan gado yy baccin sa..
,.Tayi ta tunanin kiran gida koma dija dan sosai kanta ya kulle gashi har yau junnut bata bata wani kakwaran shawara ba

Wayar ta da ta aje akan table taci nema bata samu ba,alokacin khal ya fita masjid bai dawo ba dataga ta duba ko ina bata gani ba daga baya kawai sai ta hada harda da dakin shi tana kkrin bincikawa.

A drawer sa taga wayar,ta tuno ashe dama shiya siya dakansa gata nan tana nan kamar sabuwa kat,gani tayi an je shi a kashe,ta dauka tana jujjuyawa tana danna on buttun ko xai kawo amms taji shuru gashi nan dai kamar fanko, sanda ta gaji ta duba taga ashe ya cire sims din tane ya maida wani wayar san,gashi harda kwalin waya a emptyn shi ya aje..

Cike da mmaki tce
Meyake nufi,Kenan baxanyi waya da kowa ba?whts going on with hubby?

abun ya mugun bata fargaba

Sai Tayi tsaye da wayar ahannun ta har yay sallama ya shigo,"ta gaishe sa bay wani fuska ba.

"Waya ta nake nema dama xan kira gida..

Yace kin dena amfani da shi sabida banso.

Atake taji hanklin ta yashi,aynzu datake jin kmr she serious need somone to talk to bata so suyi nisa da shi a irin wnnan yanayi,dan bata jin xata iya daurewa

Ta shiga tuhumar sa har tayi fushi

Shima masifa yayi mata kafin yace karta sake ya aje abu awaje tana daukawa.

Kwana biyu tana fushi da shi har
Bata iya daurewa ba ta sauko ta fara bashi hakuri tana hawaye,..

Bahiyya ta iya kalamai masu dadi da kamala in tana gaya masa yadda take valueing dinshi har wani sanyi da tausayin ta yake karaji aransa amma sai ya fuske kamar baijin komai.

dan ya kular da itama yace shi yagaji da rashin jin ta'...
yace dan kin ga ina baki fuska sai ki raina ni?kullum zanyi magana baxaki ji nawa ba
..in ma akan sex life dinmu ne ni na hakura ke ki nemo mafita niba ruwana.

Daga wannan statement bai sake kulata ba

Bahiyya tabi ta damu sosai,Hade da kuruciya ga uban son dake tsakanin su a lokaci guda bahiyya tasa damuwar komai aranta..

Tana dai iya bakin kokarin ta dan ganin ko xata magance matsalan da kanta,amma komai ya kulle mata kai.

Khal xaiyi tafiya baxai gaya mata ba

Most time sai ya dawo xataji kishin kishin cewa suna tare da junnut a Us

A Bangaren junnut kuwa yanzu khal har mamaki yake bata Shidai bai ce mata komai game da auren sa ba amma yadda yake shiga jikin ta da salo kala kala yasa suka dawo close friends.

Ahakan Khal Bakaramin uban ta yake ci dawayo ba.

Intaxo gidan sa baiya son hira sosai Moping,wanke bayan gida abinci da gyaran gado
Har erands da masu aiki ne suka fiye yi yakan lallabata taje.

Junnut duk ta dauka ko khal yana kokarin sake mata ragamar kulawa da rayuwar sa ne

idon ta ta rufe sosai akan dan samun hanklin sa datayi,duk girman kai da ji da kanta ta aje shi agefe ta shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login