Showing 105001 words to 108000 words out of 225093 words
gefen ta har suka bar gidan zuwa airpot
#SURAYYAHMS
Kai kai am not feeling too good wallhy today id worst ku danyi min uzuri na sha magani na kwana biyu bana so na rubuta pages ina sumarrising dayawa☺ pray for ma big head abeg🤣😘
Share YOUR COMENTS bawai dan ka faranta min rai kawai ba,zai iya yuwa kai ka ga wani abu wanda ba kowa ya lura ba amma dan coment dinka sai kaga ka fadakar ga wayar da kai fiye da ni ma...pls
lets spread awarenesss... Allah ya kara mana son juna
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Bismillahirrahmanirrahim._
_*Thank you very much special fans,good friends,hajiyas, momys,and the very humble writers that sympathise with me on ma recent ill health condition,i feel blessed.*_
_2⃣8⃣-friends reunite♡_
Acikin motar nasu ma a matse take,Banda jahan data matsa sai ta raka su babu abunda take daga ido tagani wanda zai sauya mata radadin datake ji azuciyan ta
Khaldun baya ma kula su ba dan baima hade mota daya dasu ba shikadai ake jansa ana shi motar yana biyo su daga baya
Da suka isa airpot taga lallai jahan tafiya zatayi ta barta dashi bata iya boye fargaban ta ba sai ta dai daure ta yi mata magana sosai akan subaya.
Jahan dai ta saurarae tane amna ita kanta bata gane komai daga abunda tace ba gani take kamar bahiyyan tana cikin tension,aure babban al'amari ne and this whole thing is new for her ahakan dai ta barshi ta shiga lallabata da maganganu masu sauki
Tace kar ki damu da subaya.. .she is very emotional, hala idan batayi hakan ba bazata iya rabuwa dake ba ne..i know how much she cherish you ni zan kula maki da ita and da ta sauko ita zata zo miki first visit a abuja! Ok?
Hakan yasa taji dan dama dama jahan ta bata wani warm and cormfoting hugs...sannan ta damka ta hannun shi with her eyes directly odering him ta take care of her .
A haka suka bar kano suka dauki jirgi zuwa garib abuja,kowa na harkan gaban sa bata kallon inda yake shima baima san da ita ba .
Da suka isan ma Awani private lodge mai tarin sojojin navy na da kasa ya fara sauka sai ya aje ta a wani daki ita daya yayi gaba abunsa
Anan tayi ta zama tana juye juye Babu abinci babu ruwan sha babu komai kuma Bata sake ganin sa har sai chan data gaji ta dan fito ta aika a aka kawo mata abu tasa abakin ta
Anan take ganewa ashe ma meeting yake yi da chief security adviser un behalf of sub marine security operation na kasa
Tabe baki kawai tayi ta koma ciki,snack din da aka kawo din tasa abaki taci sosai dan shi ya dan bata karfin giwa har tayi wanka tayi sallah sannan ta cire kayan jikin ta tasauya da wani simple material gown baki mai laushi, dan karamin roll dinshi ta yafa tayu zugum yanayin bakaramin daukar pale mood din ta yai ba
Ta na zaune a hakan jin kadan sai ga wayar ta na kara,ganin jahan ne yasa ta dauka da wuri tana mai sauke ajiyan zuciya ... sunyi magana ba mai yawa ba,anan ma koda ta tambaye ta akan subaya jahan ce mata tayi ai subaya ta fita a gidan dan itama ta dawo bata same ta ba
Haka dai suka kare wayar,cikin ranta cike da tunani kala kala,tunowa da cewa dija na abujan yasa tayi hanzari daukar wayar zata kira taji Just as she was about to call,sai ga budewar kofar shi
Kashe wayar tayi da sauri ta dago sabida jin shin akanta datayi bazata ya dan buga mata zuciya,baice mata uffan ba itama haka
Suna hade ido ta kau da nata sai taga har yanzun fushi yakeyi,and she just can stand his furious looks.
Ko gama juya maganan batayi ba taji voice dinshi yana cewa "Inkin ga dama sai ki fito,..am leaving now... Ta dago kai kafin ta ansa shi har ya bar wajen,tabe baki kawai tayi ta mike kayan ta kawai ta daga ta fito dashi waje masu aiki suka karasa sawa a booth dinsa
Duka a bayan seat suka zauna Tana daga gefen sa kanshi na kallon dayan side din ta waje
She just wonder whats wrong with her own sa'ood amma haka kawai yanxun itama take kallon shi da abunda ya gaya mata jiya..
Cheap,i hate you
Tayi siririn asirtaccen tsaki.
A haka Har suka kai bakin wani katafaren gini irin ginin gidan jahan sak amma yadda aka tattale shi da uban kwalliya zaka san kwanan nan ma aka shige shi
The house is full of law and oder .
kowanni maid namiji da na mace suna sanye ne cikin wani yadin atamfa blue da dankwalayen su yadin fari kamar kuyangan gidan sarkin gabas wanda Dinkin ne kawai Yake banbata su da kuma matsayin su.
Da haddadiyar GTR din su ya tsaya tun kafin su sauka akayi anoucing isowar su achan sashen jahan khatun ,her majesty dilshad khatun din ma tana cikin gidan,itama tazo zaman wucen gadi ne dan wannan karo ne na farko da suka taba banbanta gida da kasa tsakanin ita da yarta jahan khatun
Dan haka babu tantama The atmostpher is filled with reams of oficiality and
Royal sophiscation.
Kowa na dar dar, juya kai ta glass bahiyya tayi tana kare ma ta wajen gidan kallo
Dayaga ta bashi bayan alaman hankalin ta bai wajen sa wabi takurarren tsaki yaja bai bari ya sake juyowa ba yace mata
Ke,sanda ta waigo a razane ta daga ido tana kallon daurarren fuskan sa
Wani warning taji yana kashe mata yana cewa saura kije ki gaya ma wani cewa ke matar aure ne,sake maimaita kalman ure nothing but my maid din shi ya sake buga mata zuciya ta tsaya duban shi ranta a dan bace har ya sa kafar sa ya fita bata ko tanka masa ba
Cikin ranta tace Kar nace ni matar ka ce?Akan me...inji dai ance nan ma gidan naku ne..to ai muddin auren nan ya auru i think yan uwan ka ma sun sani
Ita tayi tunanin hakan ne amma Ko kadan bata san jahan ma tace kar khal da alhaj hamood su fadi auren yanzu da wuri ba
Jahan tasan halayen su dilshad sarai,zasu iya daukar dumin da zaisa a cutar da su duka, sai ta yanje shawarar cewa to su bar komai a rufe har sai an hadu gaba daya awaje daya sai a warware maganan
Kowa dai acikin su na dan fargaba Musamman akan alkwarin saood da junnut,duk dama sunsan dan saood ya aure bahi ba haramun bane
Anma ko kadan basu so ace dilshad tana musu kallon kamar sun hade kaine sun ketare dokan ta
Toh Da shike dukan su ayanzu kowa nada nashi uzurin kusa,alhaj hammod sai yace ajira khal yana dawowa daga mission din shi shima zaizo har kano ya taho da su jahan Aarah abuja sai ayi maganan
Yanzu dai a matsayin Su yasu suka san abunsu
Awajen subjgan aarah auren sirrin akayi ma khaldun saood da bahiyyah.
khaldun tuni ya fita a motar ya barta ciki yana takawa security sukayi yuuu suna biyo bayan sa ana taka mashi baya,shika dai yasan abunda ke damunsa dan bai ko daga ido ya kalle kowa ba Cikin takun sa na kasaita da jan aji ya nufi wani part na daban wanda ma ba a asalin main house din bane
Ita kuwa bahiyya Tun daya tafi ya barta a motan ta rasa mezatayi guda daya,dan Leken shi takeyi har ya bace ma ganin ta,kafin ta farga sanda taga yan mata biyu sanye da unirfom agaban ta suna mata fadan ci kamar zasu cinye ta
Ure welcome ur highnesss...
Wannan ya rike nan wannan ya ja nan
A Tun bata son daga kai har suka fara bata takaici
cikin ribibin gaisuwar nasu tuni aka Rabata da duk wani kayan ta aka kai side din khal da bata ma sani ba
To da ta fito sarari babu wani bayi mata She was quiet confuse on where to go strght ahead,sai ta yanke hukuncin bin inda taga ya shige in dazu,kowani gyara mayafin doguwar gown din tan batayi ba ta rike sauran a hannu tana takawa ladaf ladaf cikin tsarin da bazakace wani abu yana damun ta ba
Gaban katoton golden gate din ta isa bayan amsa gaisuwa batace da kowa uffan ba ta shiga daga ciki,kallo ta kare ma wajen aranta tana mamaki sai taga a ta Wajen ne dai kawai akwai security amma tana sa kafarta cikin farfajiyan gida taga shiru ne babu kowa sai lafiyayyar fili da home street layout masu tsananin fallasa tsafta
Tana daga ido wani sharbeben kuma boyayyen mansion ne ya bayyana mata kansa,amma da alaman ya bata baya dan babu kofofin dayayi kama da na shiga
Dan juyi take yi tana dan kifta idanun ta..."Wowww...zuciyan ta dake bugu slowly ya fada gashi wajen ya dada yankewa da tsitttt babu ko kuda sai tarin qamshin garden flowers da sanyin pure breeze
Ta dan duba setin mansion din ko zata ga doors bata gani ba hakan yasa ta tabbatar nan ta baya ne ko maybe tayi missing hanya.
Kaamil daga chan saman benen yana amsa waya shiya fara hangota tana tunani tana dan dube dube.
Wani irin dakatawa yayi ya kare mata kallo sosai
Maids sunce masa khaldun ya iso da wata yarinya dama shima sauri yake ya je site dinsan su gana...but seeing this angel rogjt now akasa yasa ya kashe wayan sa da sauri Ya sauko a guje ya bullo ta kofar main gate dake kasanr benen da bata lura dashi din ba har ya shiga asalin cikin gida
"Jayyyyy...jaaay..junnuttttt..junnut..ya shiga kwalla mata kira yana cewa kizo kizo kizo
Yadda ya zaburo yake kwala mata kiran tana chan sama ne amma Sanda taji ta tsorata
A gurguje take kokarin saukowa tun kan ta karasa cewa menene!
Ta ji ya cakumo hannun ta feeling so excited yana dan dariya
Yace mata junnut ques what,?
Batace komai ba Sai ta tsaya kallon shi tana turo baki
" mutumin ki is around kuma yazo mana da wata kyakkwar angellllll. .
Ke kinga kyauun ta?
U know what!i just cant wait to meet her kema fa dole ne muje yanzun ki ganta
Dan dariya junnut tayi tace what nonsense kay,yanzu akan wata yar mace kake kwalla min kira!
Tace hmm ai nasan ruwa bata tsami a banza,.
But Murnan jin ance khal dinta is arond ma kawai ya sa mata dadi da nishadi So ita Bata damu da yarinyar da yake magana akai ba amma danta biye ma shirmen nashi sai ta bashi hannu suka sauko tare har waje suka shigo ta dayan mansion din Suna surutu suna takowa daga matakalan dake cahn sama basu ma lura ba
Da kuwa har sun zo zasu wuce inda kaamil yake tsaye dazun da ya hango ta,sake ganin ta awajen da yayi yasa ya dawo baya sai ya jawo junnut baya itama yace heyyy heyy Look at her,gata chan wallhy har yanzun bata bar wajen ba
Da sauri junnut ta waigo,suka isa ta Jikin balcony stand suka kama dukan su suna lekowa kasa amma sai basu ga fuskan ta da kyau ba
A lokacin bahiyyan itama ta juya tana magana da maid din da ta kai mata kaya ne akan ko zata kaita masaukin ta da khal maids din kuma ta turje akan doka ne basu shiga side din sau biyu saida cikakken izinin sa
Bahi sai ta rasa me ma zata ce ma maid din ta saduda ta kaita,gashi ya hana tace ita matar sa ce sai kwana take mata sabida bata san ko ina ba
Ganin haka yasa junnut ta dan ja tsaki tace nikam mu tafi kawai....
Look how She is just talking to a maid bana tunanin tana da aji
u know i really miss him ni shi nake son gani ba wata babe ba....
Shikuwa kaamil ba yadda ya iya ne kawai amma haka kawai tunda yagan ta yaji zuciyansa yana ta zumudi
yace ok ok muje mana junnut sai ta shiga gaba...Aikuwa suna juyawa wani karamin short gesture ya wuce walau ta idanun ta ya nuna mata kamar barin gefen fuskan bahiyya
Wani dum dum taji a zuciyan ta atake taji tana neman tsayawa chak
Kaamil da ke gaba sai zame sai yaga junnut ta dakata sai yace ke ya haka?mu tafi ba basauri kike ba?
Ko kula shi batayi ba ta koma kan step din da gudu again tana dada kare ma bayan bahiyyar kallo,bata san me ya sata ba kawai sai taji bakin ta ya furta bahiiiii?
"The feeling was so increasing...sai ta dada cewa Bahiyyyahhh...ita ma bahi tuni jikin ta ya bata kamar wani abu na daban zai faru amma sai ta basar
aikuwa 2secnd bata kara ba ta juyo not looking up ita dama environment din tafiye kallo cos har yanzu bata lura da mutane achan saman ba
Da junnut taga ita dince Wani electric shock ne taji ya bi jijiyan ta agigice ta ware idanun ta,..asif she was dreaming in a broad day ligh
Atake jikin ta ya fara rawa dakan shi
Tana wasu irin kakarin kukan murna
mamaki ya sa kaamil ya dawo gaban ta yana ta binta ido
Sosai ta kafe ido tana kare ma bahi kallo dan ta tabbatar ba mafarki takeyi ba.
bahiyya tana juyi zata bi bayan maid din itama dan ta nemi mafita makanta
A haukace Junnut ta wani daka tsalle in clean exctiment takarkrewa tayi ta kwala kira
bahiyyyahhh...bahiii.
Kamar wanda zata cire magwagoron ta
Jin karar yasa bahi ta dakata Wani rassss kanta ya buga Tuni ta waigo a tsorace dan ba tantama ta gane muryan junnut din ta ne
Da ta waigo bata ga kowa ba Sai ta yi saurin lumshe idanun ta ta rike kirjin ta dake faff gaff da sauri duk abunda take yi alokacin junnut na sama tana kallon ta
Hawaye ne suka wanke fuskan junnut Wani birkicewa tayi cikin murmushin murna da ko kaaamil bai taba gani akan fuskn ta ba
Sai ya riko hannun ta a slow. ...yace junnut dama kinsan ta ne,..batayi saurin amsawa ba sabda ta wani lumshe idanun ta data itama
She saw how bahi is reacting righ now ta kuma gamsu cewa lallai bahiyya bata mance da amana ba.
Kamar wance ta haukace ta xabura ta tsala ihun murna tana kuka at same time,after five years of silence and pain,tuni tabi ta kankame sa tana cewa kaamil bahiyya ta ce fa,..she is mine...what im i even waiting for...
Jin sautin ihun da murnan junnut ya dan dada jan hankalin bahiyyar sai ta shiga zulumi tana dan dube dube har wani abun naso yace mata ta dube sama amma tana daga kai taga babu kowa nan ba dan Tun kan kaamil yayi gaining balance ya rike junnut ta ture sa ta arce aguje tana saukowa she dint even know when ta zubdar da takalman kafafun ta
Bata tsaya ba sanda ta iso kasan ta ganta da kyau atsayen
Lokacin ita kuwa Bahiyya har tagaji da dube dube ta dauka ko kunnen ta ne kawai yake neman haukatar ta sai ta juya zata fita
One good step ta dora sai ta taji muryan kuma still a kusa da ita,.
Cikin sanyi ake kiran ta
Bahiii...bahiyya..
Duk da daukewa chak datayi bai hanata wani irin waawan juyowa
Sai charaf suka hade idanun su su,wani irin shock ne ya debe su na mamakin ganin juna da kuma mamakin irin wajen da suka hade ayanzu
Sunfi minti ashirin a haka har kaamil ya karaso wajen suna ta kalloin junan su
Wasu rikitattun hawayen kewa mamaki da kauna duka ya wanke fuskan su
Junnn....nut???..bahi ta fada da kyar muryan ta kamar zai rabu da jikin ta dan rawa
Wani kasallalen murmushi junnut tayi tana dan kokarin share tears din tace yess yess nice bahiyya.... please come ....sai ta ware arms dinta duka biyu ta fashe da kuka...
Da wani irin force of atraction suka taho jikin juna aguje suka kankame kansu cikin wani irin mugun shauki.
Dada kankame juna sukeyi juyi juyi bakajin sautin komai sai na muryan su
Kaamil yayi still ya nade hannun shi a gafe shikam yana kallon su in total confusion har sanda abun ya dan sake su
A hankali bahiyy ta zare jikin ta dago junnut din tana kallon ta hawaye ne masu nauyi ke sauka akan maraitaccen fuskan ta ta dora hannun ta ta shafa fuskan junnut din gently...murya na rawa tace junnut ashe kece...ya ilaaahi.....dont tell me this a dream..sai tayi saurin sake ta ta juya mata baya tana lumshe idanun ta..
A hankali junnut ta karaso ta wani kwnto akan gadon bayn ta tarre da knkame ta
ji kawai tayi ta zagaye jikin ta tsam da hannun ta cikin yanayin shauki ta rungumo ta baya..
Tace ba mafarki bane kawata nice ....junnut dinki ce.... I missss you soo much bahi,..banyi tsammani zan ganki anan ba. .nor now
What are doing here
Sai ta juyo da bahi suna kallon juna kowannen su na kokarin controling emotions dinsa..
Dan ajiyan zuciya bahyy ta sauke tace Nima yanzu nazo...
Bansan nan wajen ba...i came with..
Junnut tace its ok,ko waye ya kawo ki yau dai bazan dena gode masa ba
Cos he brough me back to bein who i am when i use to be with you
Come,Meet my brother ...sai ta jawo hannun ta zuwa gaban kaaamil wanda ya dade yana ta kallon su kansa adaure. .
Acikin nitsuwar da baisan junnut dashi ba tace Kay..wannan itace zuciya ta..bahiyya ta.. my best and childhood friend infact my blood sis...
Sai Ya danyi smile a hankali yana binsu da kallo Yace yeah i can see that.,ure welcome zuciyar junnut ....ya mata murmushi itama ta mayar mashi...i love this ur bonds fa,. Like ouchhhh junnut kece?...ai saura kiris kusani kuka ..
Yanayin yadda yayi maganan cikin shaukin kwaikwayo da unserious feeling sanda suka danyi masa dariya suna jin kunya
Zo muje ciki...ta ja hannun bahiyyar suka fara fita gaba daya daga shashen
Kaamil shima yana tahowa yana binsuu da ido yana wondering irin yanayin shakuwar su
Bai taba sanin junnut zata dawo wata daban lokaci guda ba sanda