Showing 204001 words to 207000 words out of 225093 words

Chapter 69 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26841

hidimar bauta masa,like her life depend on him.

axahirin gaskiya ynzu khal ko cup na kusa da shine baya dagawa sai yakira junnut ta mika masa aika da aikin da take sha wajen shi na axaban rainin wayo Ko bahiyya datayi aikin mtsayin maid dinsa bata yi irinsa ba.

His house become a permanent and new eating deen ma abokan sa sojoji,he wll cal them and she wll cook varieties of food 247 duk sai tayi laushi

Bayace mata sannu sai ma yayi challengin dinta yana cewa ta kara kkri,shidakan sa dai baiya kushe ta,daga yace abokin sa yace abu kaxa baiyi dadi ba sai yace abokin abokin sa yace ko bata iya abu kaxa ba .

Tana kokari but She neva gets a medal,a kullum tunanin yadda xata burge sa takeyi.

Hak xata cigaba da kwakwal kwakle wani bin xata koma gidan ta jikin ta duk yy tsami kaya ma bata iya sauyawa xata fada gado ta fara bacci agjye,to d safe kuma tun bata huta baxata ga kiran shi ko sakon text,mai dauke da kalaman sa na yaudara, yakan ce"the whole house is missin u,ko ma yace yau abu kaxa yake sha'awar ci,and the ingrdient ar waiting for her,tayi ta shan mamakin sa kenan
yana dan yaba ta yana yaba girkin ta da har yau bata taba sanin baiya ciba,daga tayi serving most time wayarsa xai fara kara,bata sanin cewa ba kirar sa ake ba fake call timer ne,sai yace musu yana zuwa to daga nan sama zai haura ko yyi waje

Abokansa suyi ta ci tana tsaye kamar baiwa daga ya dawo
Shikenan ya sauya kan hirar kenan.

Takan ji da kanta tayi ta washe baki atunanin ta ko yana nuna ta ne ma mutanen sa

But Tana tafiya xai nuna musu cewa kanwar sa ce,kanwar ma yakan rfering din ta da cousin irin taxo karatun nan

Most time idan yana so yaji ra'yin ta akan bahiyya Sai ya inviting dinta shan ice cream

A Tanan ma sosai ya gane cewa babu wani AMANAN kawance aranta game da bahiyya,.
junnut KANTA kawai ta sani

Ga son dora BURI dan shi buri jigo ne na munanan hali ko akasin sa,in baka dace ba wata rana sai kaga har kisa zai iya sakaka batare d kasani ba

A kullum yakan nuna mata kamar wani abu na damun shi game da bahin amma baxai iya fadan sa afili ba

A Yanzu baiya hantarar junnut kuma akan abu kadan xai iya bata hakuri har yau yakasace junnut kwata kwata bata ganin duk wani shirin sa na wulakanci da kaskanci dayake ayyanawa da rayuwan ta,ko karatun data keyi bai damu da shi ba

Wuce tunani Ya maida ta baiwa akan soyayyar sa kuma tana sane amma ita kanta tasan bata da bakin magana

abun yakan dame ta but a duk da bata son tsawaita naxari amma saida khal ya sa taji aranta cewa ita kasakntacciya ce and she have to work for his love and attention.

She lost the chance to be treated like a queen awajen shi kullum kafa kafa take da shi tana tsoron kar ya sauya.

Tana Allah Allah khal ya waiwaye ta da maganan,Takan so ta tambaye shi meya ke damun shin amma da shike tasan shi sarai most times sai bata iyawa

Akwanan su na Ashirin da biyar suka dawo nigeria

Anan ne jahan khatun ta shiga kira tana zuga junnut sosai akan maganan ta kwace khal mai gaba daya ahannun bahiyya

ga bahiyyar
Ta nuna damuwar ta akan sauyawar sa wa junnut din a fili..har Abinci mai kyau bata iya ci bare bacci

Junnut xata nuna ta damu amma da taje site din ta dariya ma abun yake sata

"She was like nice xan taimake ki akan namijin dana ke so ?

Jahan k Ta fi bada karfin cewa khal ya gaji ne yana so ya rab ta wani waje tunda bahiyyar bata da amfanin komai awajen sa yanzu.

Daga nan Son zuciya sosai ya dada kama ran junnut,izgili da fizga suka dawo rawanin ta

Batayi kasa a gwiwa ba ta shiga mashi shishhigi akan problem dinsa da bahiyya

A farko ya ce mata A'ah bahaka bane..

"Tace mashi ai bahiyya kawarta ne kar ya boye mata komai dan tasan komai.

Yace mene ta sani din?

Bata iya tantacewa kusan duk abunda bahi ta fada mata shi take maimaitawa.

Ahaka har taci nasara khal yaga dacewar ya mata maganan da batayi tsamamanin xai fito Abakin shi.
Wato sirrin auren shi da suke so ya bayyana musu dan su fara nasu wasan

Yace"ai likita yace bahiyya abu tasha ta zubda mai da ciki kuna tundaga nan ya shiga wani hali gashi kuma ayanzu bata iya kwantar mai da hankali..shikuma gaskiya yana da bukata sosai.

Sosai ya zurma junnut arami,ya nuna mata cewa bahiyya ta sauya hali har tana neman fita masa akai...

Shidai bai nuna mata alaman yana neman shawara ko taimakon ta ba...

Amma yadda ya shiryan magana it becomes too obvious

Ita kuwa junnut abun nema ne ya samu"a farko ta fara mashi da Ayya Ayyah ai sai hakuri daga baya kuma kusan kullum sai ta xo wajen shi lallashi
Kuma a kowani lokaci sai ya zurma ta har sanda ya lura da junnut ta yarda da shi sosai tana jin kalaman sa kamar na Allahn ta..

Ranar da safe sun farka waje yy sanyi,da sannun shi ya je ma bahiyya da barbara a duk da suna samun tsabanin sanda ya kimkime ta sukayi kan gadon sa suka zube

romancing dinta yy sosai ya rage zafin daya taro ajikin sa njusan kwanaki,sai dai har yanzu basu samin qamsuwar jima'i, in tana masa kukan akan hakan ji yake kamar ya hadiye ranshi ya mutu,amma haka dai ya ke daurewa ya nuna bai san me take ciki ba,to Dan ma ya dada zafafa game dinshi sai yaki ya rarrashe ta

ya bata ransa kamar da chan dama sex din ne kawai yake nema ajikin ta,tana kuka yana Mita yana kananan magana
Duk laifin sai ya daura mata

Bahiyya sosai takanji ba ddi duk taji duniyar ya mata xafi,data takan kawo maganan cewa sunemi magani anan ma dai cewa yake shi baruwan shi

ai dama tuntuni yafada mata komai amma bata ji shi ba,shikma ma ya gaji da ita kawai daga yanzu shi yasan inda xai same nashi maganin..

A ranar Ta dade adakin tana sheshehkar kuka wannan maganan nasa..

Shi baruwan sa kuma Yasan inda xai same magani?
To Aina kenan xai samu sex in ba ajikin ta ba,sosai hanklin ta ya tashi gaba daya ta sake dulmuya acikin damuwa da neman taimakon junnut

Aikua tun tana fitowa daga wajen ta a washe garin ranar kanta ya dada kullewa,tasan ayanzu da khal ya hanata rike waya bata da abokiyar shawara da ya wuce junnut

amma yau gani tayi kamar junnut side din khal ta zaba ba nata ba..
Kullum in tagama xaxage cikin ta,sai kaji junnut nacewa

'To aikece mai laifi"
Bansha gaya maki duk dadin duniya kararriya bace?

Shikuwa khal Fitowrsa ashe ya kira junnuut dinne yana ta mitam karya giving her the impression that abun bahiyya na rashin samun gamsar dashi din yana damun shi

har yace ma junnut din ta cigaba da aikin ta nayin masa breakfast,a harzarce uwa jaka ta shigo site din ta shiga kitchen din ta fara hada masa breakfast tsaf ta kawo dinning table dinshi..

Junnut tana jejjerawa saiga bahi ta iso wajen tana mata tambaya akai,ba kunya junnut tace mata ai khal ne yace tayi,har tana kara nata gishirin aganin ta ai koba komai lokaci yy da xata rama bakin cikin da bahi ta gumtsa mata a kwanakin can.

Abun sosai ya fara daga ma bahi hankali

Har khal Ya zo ya xauna tana kallon shi,..

Ya kalle uban abincin aransa yayi tsaki,dai Yace ma junnnut thanks tana ta famar washe baaki dagan gan ya sallame junnut din dan ya san zata labe taji conversation dinsu.

Aikuwa yana bude abincin xai sa cokali bahiyya ta rike axafafe ta fara tambayar sa meyafaru?..

.tace ita ya fada mata koma miye ne xata mashi amma baxata dai iya laka ma wani ko wata lalurar dake shiga tsakanin sex life dinsu ba

Wani tsawa ya dakata mata hatta junnut dake laben sanda ta raxana.

Yace mata shi ta dena damin sa taje kawai in tasan meye ne mafita zai saurareta amma yanxu kam shi baya bukatar ta.

Kuka mai cin rai ta fashe mashi da shi tan kwarwa,yayi tsaki ya tashi a fusace dama neman yadda xai kufce ma abincin yake sai ya barta anan.

Yana bada baya juwa saiga junnut ta billo tana matsewa kamar bata san da faruwar komi ba

Ganin bahi na kuka yasa ta sauya muryan xuwa na makirci Da sauri da sauri ta zo ta riko ta ta shiga bata hakuri

Bahi cikin maganan ta tana kuka
,'complain din ta khal ya sauya mata"

..ita kuma junnut Tana ta mamakin yadda bahi ke nuna ta yarda da shi a dukan acikin furucin ta.

Shikuwa khal kamar an kara masa wutar abun ne,jarabar yau daban na gobe daban har sanda bahi taji babu dadi aranta... kusan kullum sai yajawo sun samu sabani dashi

har in hakan ya faru junnut takance m bahiyya ita zata bishi daki ta masa magana toh daga nan bahiyya bata sake ganin ta har saiya fito.

Aganin sa Hakan da yakeyi Sosai ya amfane shi wajen dada daure junnut da jijiyar jikin ta

,shi dama baya so ace shine ya kawo maganan solving prblem dinsu da bahiyya bare tace ya nemi taimakon ta xata raina shi

Zagewa yyi ya zurma junnut ta hanyar nuna mata bukatun shi na matsowa da auren su

Wani dadi takeji aranta sosai Ahakan ma tanayi tana kaucewa tana dan gwada masa abarshi kawai ayi facing problm din bahiyya.

..amma sai taga yaki fir yace mata shifa ba karamin yaro bane kuma baxai aje mace agidan sa haka kawai ba,.

muddin kawarta baxata kwantar masa da hankli ba shi babu ruwan sa auren kawai xaiyi.

Yau Duniyar farin ciki sabuwa azuciyar junnut

abunda take ne mane ta same shi cikin sauki,tsabn jaraba batama damu da schl din ba
Yanzu so kawai take ta xamto matar sa itama ya kwace ya bata rabin dukiya irin na bahiyya inyaso komi ma yaxo daga baya.

Har tafara tambayar sa to ya xasuyi?kuma yaushe yake so a mtso d auren

Khal Yace mata next week.
Amma kafin nan yana so ta taimake shi saita bahiyya yana da bukatar bahi Tasan ba ita kadai bace mace awajen shi,acewar sa yin hakn domin samun zaman lpyar su ne nan gaba

Dan haka suka hade plan,akan zai dawo da ita side dinsu da xama sai yana zuwa dakin ta ita yana wuni zata dinga yin girkin da komai kamar da yarda bahi take mashi

Bata san khal yy hakan bane dan ya dada samun matsowa kusa da ita so that yaji sauran information

Musamman akan maganin sihiri da sukayi,"he soo much missed his wife"

ya ma junnut zagon kasa sosai a dakin ta har waje biyu ya aje audio cameras yana bibiyan dik wani motsin ta

Bahi gani kawai tayi junnut ta dawo zama da su,daga ta masa magana akan haka fada yake mata sosai yana cewa he need someone to take care of him abun ya na mugun konata.

Ga yawan bacci da nauyin jikin dake damun ta cikin ta har ya shiga first trimester amma bata lura ba
Tsaban yadda taga Kwana biyu junnut din ce ke daukar ragamar komai akan mijn ta

Yanzu taga harta shigowa dakin ta bai sonyi sai dai ya wuce dakin junnut

kishin hakan ne ya soma shigar ta har bata iya boyewa

tana kuwa masa magana xaice ai akwai alkwarin auren sa akan junnut duk abunda tagani shiya xabi hakan

Toh idan junnut na girki bahiyya ta dinga sintiri anan kenan

Ahaka har zata jawo masifan da xaisa khal baxaici abincin ba

Sai ya samu damar korafi wa junnut kullum in suna dakin sai yace mata shifa ya lura kishin bahiyya yayi yawa dole ne su xafafa wasan dan ta gane shifa auren zaiyi kwanan nan...

Giyan hakan dayace yasa junnut ta fara wasu dabiu na ban mamaki daya cagi kan kowa.

Duk wani mugun nufin ta akan bahiyya sanda ta fido da su a fili

Dama Khal adakin shi yakan kwana shi kadai amma daga ya shiga dakin junnut baya fitowa sai kusan sha biyun dare ko fiye.

Akan haka Kwata kwata junnut ta soma dauke wa ma bahiyya,"burin ta tasa bahiyya taji aranta kamar ita dashi suna sex ne da aboye

daga yau ta shigo ta same ta a dakin tace taxo daukar rigar shi ko tace wani abun, kuma
bahi batasani ba duk khal ne yake sa junnut hakan

Ahaka har abun ya lalace tsakanin su,bahiyya ta danne kishin ta sosai amma komai ya faskara har ta fito ta fara nuna wa junnut rashin dacewar abunda takeyi da khal amma junnut sam bataga hakan ba..

"Kular da ita ma ta shigayi,ta kowani hanyar a lokuta dayawa takan sa bahiyya kukan takaici..

Kwana biyu Kamar wacce bata d lpya ta dawo,a wajen khal bata gane mashi ga shi an waye gari junnut data san sirrin ta tana nuna mata boro boro cewar ta kasa ne a wajen mijin ta shiyasa ita ta dauki nauyin shi

Bahiyya duk bori da kuka takan yi mashi akan ko da waya ya bata izinin amfani da shi yaki sam

,data ishe shi sai yagaya mata shi aure ma xaiyi next week

Heart breakingly Tace aure?

Sam Batayi tsammanin kishin ta xai yi xafi akan haka ba"itama daddagewa tayi tace ma junnut tunda tasan matsalar su bai warwaru ba pls ta daga mata kafa akan bikin nan har sai ta samu daidaitawae awx life dinsu da khal

Junnut tace sam ai itama datace mata tabar mata shi ki tayi tace aure ne a tskaanin su baxata iya rabuwa dashi ba

Daga nan dukan su kishi ya rufe musu ido

sukanyi sain san kalamai kowa na gwada laifin kowa Hakan yasa suka samu sabanin fahimta sosai

A Yanzu bahiyya take sanin asalin manufar junnut akan ta..

Amma da shike
takan tuno da wasiyyar abbun ta sai bata cika xafafa abun ba

Daga sun yi fada daga baya bahiyya ce ke fara yi ma junnut sallama

Amma junnut already ta dawo da tsabanin ya dawo gaba komi da zafi take daukar sa.

Acewar ta iya ruwa fidda kaine,aure kuma dole ne ta aure khal a next week din babu fashi

Takan fito fili darr tace wa bahiyya yanzu ke fanko ce baki iya yin komai da namiji sai kallo.

Abun ya dame Bahiyya sosai

Sai yanzu taga illar yarda da amana.

Ayanzu takeyin dana sanin gaya ma junnut matsalar auren ta musaman na cewa basu samin gamsuwan jima'i..

Now she get why junnut neva helpd her In tana cikin damuwa,ashe aure mata khal din shi din ta xaba mata a mafita

Kwana na wucewa har ya zamto Ayanzu Ko magana kwakkwara basu iyayi musamman ta fannin junnut dake daga kafada tana kwalo ma bahiyya
Akan komai.

Khal duk ya zuba ido yana lura da su baice musu komai ba.

Da sasaafe yana bacci shidayan shi jahan khatun ta kirashi,fada tayi mashi dan tunda abun ya faru da bahi
Ya dena kiran su ko dan ma yaji yajikin kakar shi dilshad duk ya watsar da su

da shike ma yasan junnut tana updating din su akan rayuwar sa sai yake yi kamar baisan komai ba.

Akan maganan auren sa da junnut itama ta kira

gashi sunga kwanaki nata tafiya amma wa junnut din kawai ya fada xai aure ta su bai gaya musu ba..

Yace mata shi?shi yaushe yace ma junnut ta bar schl xai kara aure yanzu?
Yace shikam dai bai fada ba wasa yake ma junnut dan ta taimake shi akan bahiyya..

Jahan khatun tasha mamaki sosai bata yi tsamanin jin wann maganan a haka daga wajen sa ba

Shikuwa yasan meyasa yace hakan

So suna gama call din yayi sauri ya kunna audio cameran dake jikin wayar junnut ya kwanta ya lumshe ido ya kasa kunne

Aikuwa kamar yadda yayi harsashe jahan khatun tana gamawa dashi din ta kira junnut suka fara xantika aikuwa tass yaji komai.

Yau burin shi ya cika yaji bayani sosai daga bakin su akan sihirin harda sunan shi na lakani.

Fuskar sa Da murmishi da hamdala ya mike yayi wanka ya shirya tsaf harda yin nafilan sa na neman taimakon Allah.

Wani pack ya dauko daga drawer sa diamond ring ne mai shegen tsada da kyau

ya kure sa da kallo sai Yayi wata munafukar murmushi ya bude wallet din shi.

invisible video cameran mai kyau Ya jona akan ring din ya maida komai aljihun sa ya fito da shi.

Yau ya hadu sosai,kwarjinin sa ta fito ta haska a Wata shegiyar girgio armani all black tux suit Yay mugun daukarsa yana ta zuba qamshi

Abakin door suka hadu da bahiyyar ta mashi kallon kare dangi,son shi da kishin sa ne suke bude sabon fili aranta

Gashi cikin yasa duk ta fara kumbura tana kiba har ta fuskan ta ya dan civciiko ,wani kallo suka bi juna da shi,ya matso dan lips din ta yana mugun tempting dinshi,da baya ta ja xata matsa daga jikin shi taji kamar tana xamewa zata fado yay saurin taro abunshi ya wani kankameta kamar cikin cikin sa xai maidata...

ture shi tayi ta bata rai...Abun har yaso ya bashi dariya

Ya dade yana kallon ta Tana masa shgwaban dole
Yace "wai yaya ne?me xakimin adaki na..

Kai tsaye Tace ni bana jin dadi ne asibiti xanje ..ta bata rai

Aranshi sai Yaja tsaki yana ta dariyar irin axaban kishin ta aransa,haka kawai yaga she is upset har wani kada kafa take tana yatsine.

Bai ce mata uffan ba,itama sai ta dora dammaran hana shi wucewa akan yau kam sai ya bata izini ta fita.

abubuwa dayawa sun shige nata kuma tana mugun neman taimako akai,tasan ai tunda asibiti tace halan xai barta, beside kusan kullum tanayin early morning trow ups ga tsinnanen ciwon mara da kunburin bakin nono

Yace mata babu inda xata ce ta tafi ta bashi waje xau wuce

Haka Tayi kyam tayi masa shiru

Da yagane fitinan take so,Wayar sa ya ciro yy danne danne.

In few minute saiga bude kofar junnut

wani tsinaniyar nity silky red tasa sai mika take tana turo musu kirji gaba....'

"Ganin bahiya yasa ta sa muryan kisisina tana masa made,"ashe kaine anan?Khal ya dan dauke ido yace eh,

Dan Dariya ne ya cika mashi ciki dan yanayin yadda bahiyya take kallon junnut da tsananin kishi abun ya so ya sashi fashewa da sautin dariyar sa abayyane ..

Gaba daya bahiiya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login