Showing 162001 words to 165000 words out of 225093 words
jikinta yayi sanyi matuka,hakan yasa ta sulale kasa da sauri ya biyota,
da yake ba shi da wani karfi ajikinshi sai yayi mata gentle ba kamar yanda ya saba ko da yaushe ba, nan da nan ya kashe mata jiki sosai
sosai Khal ya shiga romancing dinta rurin ruwan saman da ake gwazawa ya dauke sautin komai
Sai gauraryyun numfashin su
Sai yaji gaba daya ya zauce ma jikin nata na fitan hankli ita kam babu bakin magana a lokacin duk inda hannun sa yake murzawa ajikin ta sai taji ta fita hayyacin ta a take
,..khal yayi sauri ya cire mata rigan ta ya zamar da skirt din shima ya barta da panties
,wani tallafo ta kan krjnsa yayi kafin yay unhooking bra din ta mai gaba,nan da nan ya shiga wasu xantuka duk laushin su da tsayuwar sa sun zautar da shi..
,kamar yaron da aka bada kayan wasan dayafi so yake juyawa cikin bakin sa,Sunfi mintina goma a hakan yana cakuda ta.
wani kuka mai ban tausayi ta shiga yi ganin abinda yake shirin yi da hannunsa cikin panties din ta, ta kankamesa muryarta na rawa tace"kayi hakuri wayyo Allah, pity me plss wallhy baxan iya ba kar ka min haka,baima san tanayi ba,..ya cusa hannun shi cikin neatly shaved part din ta yana shafawa yana zagayawa da yatsun sa kamar yasa mu filin jirgi,..
Wani yarr ne ke ratsa ta har brain,rasa dalilin da ya hanata suma kawai tayi a wanann lokacin don har wani daukewa numfashinta yake don tsoro,ahakan ma ba karamin wahala bahiyya ta sha hannun Khal ba ranan don babu irin jagwagwalatan da bai yi ba sukan su fatan nonuwar ta sanda sukayi ja.
Yana mugun son yaji dumin matar sa amma Shidai har yanzu yana samun kansa ne da kasa mata komai duk da yanda ya so yin hakan aranshi ayau
wani bin yakanji tausayin ta ya kashe mashi jiki ko don irin yanda yaga take kuka kamar xata shide ne shi kansa dai ya kasa ganewa
da kyar kmr wani Mara lfya ya mike ya fada bathroom din dakin,bahi ta dako daga kasan ta haura kan gadon da sauri tana ci gaba da hawayen rudani har lokcn jikinta bai bar rawa ba.
ta dauki kayan ta ta maida, jiki ba kwari ta nufi kofa kamar zata fice amma ta ji shi a rufe,durkushe wa gun tayi ta hade kai da gwiwa tana rera kukan sakalci da shagwaba a hankali.
tana nan a haka har ya fito daure da towel sai ya nufi kofa kaman zai fice daga dakin,itama mikewa tayi da sauri zata bar gun tsaban tsoron ganinshi gallant duk kirjin shi abude ya jike shataf babu riga
hakan yasa tayi baya kamar zata fadi sai yayi hanxarin riko ta zube ajikin sa
Wani irin kallon juna sukeyi kamar zasu hadiye kansu Kasa ce mata komai Khal yayi,hakan yasa ta dago kai da kyau tana kallon sa,cak taji komai ya tsaya mata data ke kallonsa don bata
taba tunanin ganinsa a lokcin zai haifar mata da jin wani nauyin kisshin junnut aranta ba..
nan da nan ta sake tears ta janye jikin ta da sauri xata bar wajen ya rikota da sauri ya wani rungume ta,lumshe ido sosai
take a jikinsa har da shesshekar wasu zafafan numfashi masu rudarwa, shima sai ya runtse idonsa don bai son jin sautin nata ahaka ganin ba dena rawa jikin ta zaiyi ba ya sa ya dago kanta a hankli murya can kasa yace,twinkle kuka kike yi ne?"ni na sa ki kuka koh?ai Baki son ganina na sani...."
Da sauri ta mayar da kanta kirjinsa tana ci
gaba da kwakwlo kukan ta batayi secon guda ba..,a hankli ta ji yace"am sorry bahiyya, i know ive wronged u in many ways..but ni bazan iya rabuwa dake ba.
why on earth will I do dat bayan nasan ina son ki?"i love u with all my heart wify..
Kasa ci gaba yayi saboda tokarewa da muryarsa yayi,da kyar ya iya ci gaban
yace "ina son ki sosai,bahiyya blive me,I luv you with oll my heart,I luv
everything about you,ur warthm,ur scent, ur serenity,tun ranar dana fara ganinki i know I can Neva be without you,I so much luv you twinkle
Did u love me too?
Ta kalle shi cikin idonsa bata amsa ba ta runtse ido,a rude ya shafo fuskan ta muryansa na rawa yace
"Har na mutu insha Allahu I wll Neva give you a divorce letter"..ure my khaldun"..my eternal..Im hapy that you re still my wife"..and nothing can take that away from me..ya wani fixgota jikin sa kamar zararre ya kankame ta da shauki
" rasa me zatyi taji kawai kuka sosai bahiyya ta fashe da shi dan ta ma rasa me xata ce masa ayanzun
dago kanta ya
kuma yi yana kallon kyakkyawan fuskar ta da ya wanke da
hawaye.
cikin sauki ya tallafo yasa a nashi fuskar ya hade goshin su,hannu ya sa ya shiga
share mata hawayenta yana kallon cikin idonta dake bayyana masa tsananin kaunar sa anata bangeren
Ganin yadda ya sakankace mata yana wani maraice fuska sigar tausayi kamar ba shi ba yasa ta dan rude
yana goge hawayen nata dake zuba amma kamar sake
tunxurata yake sai zubda su take sosai
lumshe ido yayi ya jawota jikin sa lokci daya ya saka bakinsa cikin nata a hankali yana mata wasu irin slow kisses masu shiga rai da bargon qashi,nan da nan hawayen da take ya dauke kansa chak
Ta kankame sa suna nishi ya juyar da ita a hankli ya jinginar ta jikin kofar ya shiga kissin dinta ako in nan ta kamar Allahn shi ne ya aikosa,ita kam kasa hanasa tayi ta
runtse ido,lokacin duk ya kashe masu jiki ganin tana neman sulalewa
kasa tana barin sanyi,yasa yayi saurin dagota ya cire bakinsa a nata ya rungunmeta sosai..
yaune rana n farko da itama ta mayar masa hakan,sosai suka shige jikin juna
Kamar wanda suka dakon wannan ranar na shekaru dari
Anan sun fi minti sha biyar a haka idonta a lumshe kanta akan kafadun sa tayi lamo,tana sake wasu wahalallun marayun numfashin ta,a hankali taji yace "ki tausaya min baby na...Dont eva say u wanna leave me again..
Murmushi mai hade da hawaye ta sauke shikansa yaji sautin amincewar ta da ya bayar..
Sunfi minti biyar a hakn kafn ya wani dago da ita fuskn su har na gogan na juna,yace baby kin yi hakurin.? Ta dauke ido zata sauke kai kasa yace twinkle comn..i know i have alot to ask for forgivness about.
Amma zanso ki fada min ra'ayinki ayanzu..will u happily accept me as ur man and ur life ur patner ?
Wani yarrr ke bin jikin ta tsaban yadda ya ke daf da daf da ita ga wasu irin piercing looks dayake bin ta dashi,a slow ta gyada mashi kai..can kasan makoshi ta furta yess... i do. .taji wajen ya dauke chak,khal yayi shuru har ta dauka baiji ba ne tana dago idon ta tsam taci karo da nashi,tsayawa kallon shi tayi dan bata taba ganin irin murmushin dake kwance akan fuskan sa ayanzu ba
Kan tace zata yi wani abu,taji an dauke ta chak..
Ya manna mata kiss,a ko ina akan fuskan ta yace thank you mrs sa'ood hammod..its me and u till eternity nayi maki alkawari babu abunda xai kwace min ke
.yayi murmushi cikin son fidda sauran abunda ke ranshi
Yace"...you die i die...kece numfashi na bahiyyah... ure my whole world.
This words means alot to her,sun dasa mata kwanciyar hankaln data rabu dashi tsawon lokaci
Ta dago fararen idanun ta ta wani kalle shi kamar zatayi kuka,tace are u sure"?r u promising? ..ya gyada mata kai yana aje ta akan gado..minti biyu ya masa yawa sake dulmuye duniyar kissing din ta fa wasu zafafan kalamai.
Bata hana sa ba kuwa don kansa ya kyaleta ya mike daga jikin ta ya shige bayi, sai a sanann ta Bude idonta a hankli ta gan ta kan tsakiyar gadon daga ita sai ita ko suman kanta ma a barbaje yake
mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikintan,wani tsantsan tsumayin son shi ne ya dake kwakwalrta,da sauri ta jawo duvet ta rufe jikin.
SURAYYAHMS
I love u all masu yin coments,kadauka koda bangani ba ina darajawa....Te quiero mucho, surayhms fans.....SHARE ok?
_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_
_bismillahirrahmanirahim._
_4⃣0⃣-Disturbia♡_
Har Khal ya fito daga bayin bata motsa ba,wani irin kallo yake binta da shi jikin shi very wet ya doso ta da towel dinsa fari daure a kugun shi,daf kamar zai shige jikin ta,idanuwanta ta runtse da wuri ta wani sauke asirtaccen ajiya ta kuma budewa..
"Still matsowa kusa da ita yake Kamar wanda aka sashi aljanna yana dada murmasawa Yana mai zuba mata narkakkun idanun sa anata"qamshin bath gel dinsa ya hanata sakat,kasa hade ido dashi tayi tana kau da kai gefe a hankli
isowar shi daf ya dago kanta yana kallon kyakkwar fuskan,tayi saurin rufe idonta...
murmushi yyi murya can kasa yace "Kin sha magani?"kunyar shi sosai take ji,dauke kanta tayi ta sauka akan gadon bata amsa shi ba yace"Wait"ta tsaya a wajen bata yi motsi ba, yace "promise me baxa ki sake kuka a kaina ba?
shiru ta yi ba ta ce komai ba, ya sauko shima bata yi aune ba taji saukar jikakken kirjin sa abayan ta ya wani lafe agefen kunnen ta yayi lamo sanda taji wani yarrr nabin jikin ta, kamo hannunta cikin sanyin murya yayi yace "twinkle baki amsa ba"tayi sauri ta lunshe ido ta gyada masa kai kawai, yace "Noo, say it out,bana son silence and you know that"jin hakan yasa bata san lokcn da tayi murmushi ba a hankali tace "kk" ..yace "kkk kawai?".
kamar bata son ya ji ta tace toh "I promise,...but u have to promise me that bazaka sake ciwon ba"and that u will trust me..kar kayi purnishing dina akan abunda baka sani ba...."daga nan maganan ya dauke mata chak ta kasa sake kara wani .. Khal yyi murmushi yace..i promise u, "yanzu kin yarda kece asalin cuta da magani na?" ta turo baki..yace uhum this girl...tace "girl?Ya dada sakankacewa agefen kafadan ta yana murmushi cikin wata kasalliyar voice yace mmmmm
How old are you?
wara idanuwan ta tayi siririyar murmushi ya kufce mata tace im 20.. ni dai bana son girl"..shagwaban data sakar masa cikin hakan sanda yasa shi ya kasa danne maitar sa..
Hips din ta ya riko yawani shafo ta...ta sake masa jiki cike da kasala kasan makoshi ta wani jingana kai tace
,"wayyo...yayi dariya yace,..kk my twinkle'..murya can kasa tace"better..."
Juyo da ita yayi ta gabansa ya sauke mata kissess...bai taba sanin hankalin sa zai kwanta har haka ba dan wani mugun kaunar ta yake ji aransa
Kissing din ta ya cigaba da yi Lips din ta yyi laushi har yana shirin kumbura a hnkli ta kwace anashi,suka zuba ma juna idanu..."i cant wait to be with u alwys....salon dayabi da muryan shi tabi itama tace me too...
Ya sake ta yana murmushi,"yaushe ne auren?..i mean the married again party?wai dole ne
Tayi rau da idanun tace ahh ..Ohh nima..ban sani ba
Ya juyo ya harare ta,..zo nan."
ya hade rai kamar da gaske..dariyar datayi yasa shi dariyar shima..cafko ta yyi yace wato bazaki gaya min ba ko?tace ai jibi ne...kuma basake zuwa nan zanyi ba
Zaiyi korafin hakn sai tace ai mum ce tace hakan,Kaga an matso da shi,zaayi min bridal fittings da sauran su..yana ta bin ta da kallo tana bayani Ya bude baki tana gamawa yace..even in the night?..ta juya mai baya ta tura baki
Cike da sautin shagwaba tace..Im serious bazan sme time ba
"Ya tabe baki..Ok come and check me up once in while.. yau nidai ina son naji bedtime story..tace what"a hankli ya dago suka hade ido..ya jefa mata naughy smiles dinsa mai karya gabobin jiki yace "kintuna?ko na tuna maki?..ta girgixa kai tayi smiles..yace will u...?tace ok...
Daga haka ya bude mata door din dinsa ta fito yana kallonta har ta shiga room din ta..
Wani shauki ne ya debe sa,..Wayyoo soyayya dadi,wani super yayi akan gadon sa yana nitsewa yana tuni da each smile,each caress each kiss and smooches of his wifes smooth skin
Yanzu yake dada jin sabon shaukin bude rayuwar sa da abun kaunar sa dan ayanzu
Shi kadai yasan abunda yake ji akanta..
Karfe biyun rana har waje ya washe mild alarm din ta ne yafara ringing da kyar ta mike tsaye ta bude ido tana dafe kai, bayi ta shiga ta kukkuro baki tafito sannan tayo sallah,aika da kiraye kirayen su jahan yasa bata tsaya yin wani dogon shiri ba ta nufi part din su
Game da abunda ya faru jiya,bahi sai ta tsinci kanta da jan jiki tana sum sum
....'wani kunyar su take ji aranta sosai,...su jahan duk sun fahimce hakan amma sunki ta bata wannan daman,wani sabon salon janta ajiki sukeyi kamar wacce ake kafa kafa da ita
Dan Ko su subaya ma abari sunji meya faru ajiyan ba
Jibi za'ayi hidiman suma a washe garin hidiman suke shirin barin gidan mai
Gaba daya wajen sosai ya kacame da kai kawo,na karban bakin su na kasashen waje da sauran su..
Hidiman tsara program na hannun su jahan khatun,ga fushin abunda ya faru jiyan dake damun su har yanzu,but tasan saood ba dab cikin ta bane..so ba har cikin ranta take ganin xamansa a hakan da cursed wife ya dara ta ba.
But she want to take it personal,taso ace tana haunting dinsu jahan da gori ko bakar magana, amma sarauniya dilshad ta ce mata lallai ta bari ayi bikin acikin kwanciyar hankali Sabida ta gayyato manyan baki wanda bazata so ayi abun kunya ko tozartaci agaban su ba.
"...junnut ta rasa meke damun ta makale take da jahan khatun dan tunda plan din ta na toxarta bahi yaki ci taji aranta duk ta fara karaya da komai.
Awajen jahan khatin babu irin shawara da zugi da bata shaba daga jiya izuwa yau din..
" jahan khatun tace mata,ta danne zuciyar ta kawai...
Muddin ita da uwarta sun iya da jahan Aarah..to matar saood ma bazata shige musu gaba
Tace ma junnut ta kwantar da hankalin in da rai ai itace ma zatayi gadon ta,
dan haka ta zama jajirtacciya,muddin bahiyya ta sake gwada mata taurin kai to tasa aranta zasu bude mata wani salon da zai sa bahiyya tayi dana sanin shigowa rayuwar saood mai gaba daya.
Ana ta shirin biki kamar za'a dage gidan,amma ita da hilda suna kyam a dakin su...
Hildan ne ma ta bada oder wasu mahaukatan kayan sawa masu shegen tsada da kyau wanda junnut take shirin sawa dan kawai aga wayewar ta d dacewar ta da sa'ood fiye da amaryan sa,..
Hilda ta fara tunanin junut is so desperate,Ita kam abun ya dame ta har ya dena damun ta
,..a duk dama bakin ciki ne aransu amma wani fannin suna so ace sune akan gaba a bikin nan sosai har fiye da amarya
A Wajen tsara bikin ta fannin su jahan khatun din Sosai suka zubar da nera.
Dalilin su Na daya shine dan su nuna ma duniya sune da gida ba jahan Aarah ba.
A Dalilin su na biyu shine zasuyi hakan ne abikin bahiyya dan idan na junnut yazo in zasu yi almubazzarancin da kudi ba mai iya tsare su
"A goben ake shirin kawo kayan lefen bahiyya daga site din sarauniya dilshad zuwa site din jahan Aarah,...
hjy indirah kai yayi zafi suma kudin suka zuba suka hado kayan karban tukuicin lefen amarya na kece raini dan ko da wasa ne basu so jahan khatun ta sake kaskantar musu da yar su..
Ta wajen jahan Arah kuwa bisa ga abunda ya faru tsakanin jahan khatun da su yasa take so lallai ta nuna musu cewa noor din ta mace ce mai daraja ba tsinanniya ba.
sai wajajen bayan la'asar khal ya fito,sarauniya dilshad na neman sa,amma baije ba sanda ya gama zaga kan iyayen nashi yayi gaisuwa sannan ya wuce site din su..
Dukan su sun sha mamakin yadda ya warware kamar bashi ba,
Khal Yayi sallama cikin faloun sarauniy dilshad
,jahan khatun da dad dinsa da kaamil duk suna ciiki kuma ba wani abu ake discussing ba sai shirye ahiryen hidiman
Shidai ido kawai yake binsu da shi,
Tunda ya gaishe su suka ishe sa da ya jiki,sai ya tsime bai sake sake musu fuskn sa ba,game da shirin sa akan bikin bai ko damu ba dan yasan in har
Kaamil na numfashi a duniya to kamar angama ne..yana kan wannan naxarin sai ga kaamil din ya matso kusa da shi yana masa bayanai,as expexted ya gama da kayan da zaisa ya kuma tuutra invite ma iya mutanen da yasan khal din dakanshi zai iya gayyatan su
Khal Yaji dadi aransa sosai dayaji cewa abokin sa shahrul da faamilyn sa gaba daya suna tahowa
Alhj hamood yadan musu nasiha su biyun agaban kakar su kamar yadda aka saba,bai wani jima ba ya musu sallama ya fita,a boye jahan khatun ta aika akan akira mata junnut, tasan kaamil ma
yayi oder wasu abubuwan shima fita xaiyi ya basu wuri ..
Yana fitan kuwa sarauniya dilshad ta fara tunatar da khal tsarin yadda ake royal weding a bisa tsarin al'adan su,
Yayi shiru dan yasan bayi zaiyi ba
Suna sane da cewa baiji zancen matar sa ba virgin bane,dan haka suka sakaya makircin su
Cikin tarihi suna zayyana masa qualites din matan da suka dace dashi,da yadda ake bada daraja wa budurwa mace a filin hidiman auren ta.
Dilshad tana kan bayani sai ga jnnuut ta shigo.
Gaisuwar ta ma bata samu daman amsawa na Tayi sauri ta mata ido akan ta zauna kusa da shi,shikuwa ya dauke kansa bawai bai gan ta bane amma haka kawai yakejin tafi ta masa akansa sosai.
Suka gaisa ba yabo ba fallasa tana masa ya jiki,yana amsawa ciki ciki..nan jahan khatun ta fara warware makarcin ta cikin hikima da dubara
,..idan sarauniya tace abu kaza zakayi ma amaryan ka agobe,sai jahan khatun ta maida maganan kan junnut wato tan mashi misali in future..
Shidai duk wannan sille sillen su bai dara shi ba,ya fahimce su kamar suna neman hanyar da zasu sa ya gane cewa junnut ce mace ba bahiyya ba,which