Showing 189001 words to 192000 words out of 225093 words

Chapter 64 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26834

kwanta tayi kifi kifi tanajin yadda hannun shi ke yawo agadon bayan ta"tasan mijin t ya gamsu,.ta kira sunan sa,ya amsa ta Da kyar sautin muryan shi ya fita..bata wani jima ba suka kimtsa kansu bacci ne ya dauke ta.khal Yayi tsam da ita a kirji sai yanzu ya tuno da yace ma junnut ta jira shi..

Bai daga wayar sa ya jawo Agogon shi ya duba yaga 2.45pm tsakiyatmr dare..ya mayar ya aje ya koma baccin shi abunshi

Site din jahan khatun kusan kwana sukayi a tsaye dan garin jeka ka dawo yasa kusan komai akayi ahi a kunnen junnut
Diri take tana xaga waje
"Wato bahiyya ta maida ta yar iska,tasan khal zai zo suyi magana shine zata rike shi da sex adaki tana sa shi ihu dan ta bata haushi ko?

She have neva complained bitterly kamar na yau,tsaban jinin ta y hau wasu abubuwan datake boyewa akan zamantakewar ta da khal tsaf sanda ta fade shi jahan khatun taji

Junnuy Tayi ta kukan bakin ciki,akan khal yana wulkanta ta,in akwai inda yafi kololuwar bacin rai to sanda takai ran jahan nan

Sun masa missd cal yafi talatin,washe gari da ssaafen Allah yana farkawa da kiran kakar shi dilshad yaci karo dashi..
Yana cewa ina kwana?bata saurare shi ba Masifa take ta inda ta ke shiga banan take fita..

Im higly disapointed in u,dama ashe nabaka mata ne dan ka wulaknta?junnut yr uwan kace da haka zaka rike ta inbamu duniyar

Babu irin kumfar bakin dabatayi masa,dan radin kanshi ya gaji da defendig kansa ya fara bata hakuri.

Duk bahiyya najin su abun bai mata dadi ba,shima bai ce mata komai akai ba yayi sauri ya shirya ya fice zuwa site din jahan
Tasan saboda karar shin datakai gaba ya sashi musu sammako

Haka itama ta daure fuska tayi masa masifa sosai,duk sanda suka so su ruda shi.

Shidai baison wannan junnut din,dabiar ta bana ajin shi bane, uwa uba karya datayi wa matar sa ta xubda mata kima abune da baxai yafe mata cikin sauki ba.

Hakan dan dolen shi ya sauko ya xauna ya saurareta ayau,duk abunda ta lisaafa take bukata baiyi kasa agwiwa ba ya biya kudin

Tana taso tace ya bata diamond necklace din brand dinshi kamar dai yadda yy ma bahiyya, ko ace wani abu dai mai muhimmnci daga wjen shi amma ta rasa ta yadda xata fito masa.

Ya tafi meeting bai dawo ba ta shigo part din bahi,samun ta tayi a kitchen tana kintse kimtse suka shiga hirarraki kamar babu komai a tsakanin su.

Azahirin gaskiya kuma lura sosai da ita junnut keyi

Ganin ta dan sake yasa bahi ta nuna mata design din umman ta da khal yy mata

Wato irin daraja ta da khal yyi kenan?har kabarin su aka bi iyaye aka nemo izini?hmmmm
Abun ya buga xuciyar junnut ban wasa ba take ta fashe ma bahiyya da kuka mai karfi
,duk bahi ta dauka kukan jinjina ne bata san kukan takaici da mugun kishi takeyi ba.

..lpya lpya ta rarashe ta,junnut din karba tana taya ta murna

tana barin wajen kuwa Taje ta hada mashi sharri mai zafi awajen kakar su dilshad tsaban kuka har tana birgima

Yauma ranshi a bace ya dawo gida,dan baiso dilshad ta kafa masa dokan iya abunda da zai iya bada matar sa ba

Shi baiga dalilin da ma zaa kayyade mashi abunsa ba bayan diamond din nasa ne,dukiyar gadon masaurar kakkanin sane.

A duniya inhar bahiyya dayake kauna take saka shi cikin farinciki bata mora ba baisan wa zai mora ba.

Baidai ki musu ba,tun kan wannan diamon din bai sake bata wani ba.

Hankalin junnut sai yadan kwanta,itama ya bata kudi mai yawa dan yau saura kwana daya ta koma skul murna takeyi sosai musamman data ji jahan tace tare da khal din yau zasu je us akwai aikin da xaiyi na dan kwana biyu...

A Iya bakar magana takan sakaya ta fada ma bahi amma sai taga bahi hanklin ta ma bai nan,ita tuni tayi zeroing mind din ta akan idan lokaci yy xasu raba khal da junnnut dinta

Ranar tafiyan sun, junnut ta daddage ta shero wata tsaleliyar kwalliya saida ta gaji da jiran fitowar sa ta kama hanyar site dinsa dan tsaban kinibibi.

Cin karo dasu tayi suna saukowa bahiyya ta saka dogon hijabi pitch daya kai mata har kasa hannun ta rike da briefcase dinsa
Shikuma ya riiriko waist din ta da hannun shi yy kyau yana shan qamshi dan bahiyya ta shirya shi da wuri kuma taki ta barshi ya cigaba da manne matan da ya saba..

Junnut,Ta kare musu tana jiran bahi ta sake hannun shi,sai taga har suka gaisa khal din ma bai bar bahiyya ta bata wani kwakwaran attention ba .

Duk da taga yanda bahi take narke mashi da wayo alaman tana so su kebe suyi sallama

Hakn bai dara taba Ta ba sanda ta nace tayi kyam wai tana jiran shi

.harda cewa bahi yau fa itace da mijin

...bahi takanji kishin dreasing din junnut agaban shin anma bata taba nunawa ba..

Haka suka rabu tun a falo kowa ya kama hanyar shi khal baiji dadi ba

Yana kuwa bude car xai xauna wani abu yace mai ya daga ido
bahi ya gani ta biyo sa, dasauri ya fito yana tambayar ta meye ne?

narke fuska tayi tana shagwabewa kamar yar shekara bakwai..ta lafe kadan ajikin sa tana turo baki.

"Nidai murmushin ka nake so nagani
...one more time plsss..."

Ciz labbansa yyi yana wani irin twin sexy smirks,aranshi jira kawai yake tace mashi bata son ya tafi ya fasa tafiyar amma bata yi hakan ba...

Junnut ta dago daga honest coner din car din inda take xaune tana jiran shi zaa kaisu airpot
satan kallon sun ma bata iyawa

Adduan neman tsari,dana Allah ya dawo mata da shi lpya bahi ta shafa masa,khal dakejin kansa kamar shalele yabi ta da long kisss mai taba kwakwwa sannan ya tura ta ta shiga gida

Sabida hakan junnut tayi fushi bata kula shi ba har suka isa US,shi da kanshi yakai ta har apartment dinta baice mata cikan ki ba,to da har ta sauko zata masa magana yana xama sai ya dialing numbr bahiyya .,tun yana maganan kasa kasa har yaga kamar cin fuska ne kawai sai yayi waje..

Junnut jitayi Duk ta kasa Xama sanda ta labe tana jinsu tana kumbura,bata san cewa soyayyar sun har haka bane

So khal daya shigo yanacewa zai koma gida, mancewa da shima waye ne tayo ta shiga sauke masa masifa da bori akan abubuwan dake cin ta arai game dashi

Tun daga kan karyan dayayi na auren shi da bahi dabai bata hakuri ba,da kuma rashin bata lokacin sa duk su suka fi daga mata hankli.

She is mannerless cakka masa magana take anyhow ta na muna masa ita dolen shi ne,shikuwa inba uwar shi ba bai cika son wata ya mace tana masa tsiwa ba

Sanda ya bari tagama tasas sannan ya tsige ta shima, cewar sa taje takai karar sa a duk inda take ganin zata iya,shi kuma zai nuna mata cewa ba wanda ya isa dashi sai Allah,wannan baraxanar nashi bakaramin tsorata junnut yayi ba.

Kwana biyu basu magana yama share kashin ta sosai kamar basu kasa daya,ayanzu matar sa ce kawai agaban sa hanklin sa bakaramin kwanciya yakeyi ba..

Junnut Duk sai taji ta damu,bayan wasu kwanaki ta daure Gidan shi taje yafi sau akirga da only time da taganshi shine ya fito cikin uniform kuma tasan ba lokacin ta zaiyi ba.

Haka har akaci term guda batasan me take a schl din ba.

Tsakanin bahi da jahan khatun agidan sunfi wata guda amma shiru yafi yawa sai maganan banza duk dama bahi batta tankawa.

Ahakan ma jahn jira take ayi auren sa da junnut kafin su sata agaba dan kwata kwata bata so su fara azabtar da ita batare da sun kalmashe bakin sa

After 29 days Khal ya dawo ma matarsa ya riga junnut dawowa amma aikin shin bai barin sa kamar da chan kusan kullum yana meeting da sauran su

Junnut kuwa data dawo ta ga kamar wani sabon shafin soyyayar suka bude sai itama ta haukace ta fara fidda salo ayanzu Ta kota wani hanya takan shigar musu bata damu da wulkancin khal ba .

Kowani rana sai tazo site din neman bahi gashi bata iya sallama ko ina takan kusa kaine dan taga me suke ciki..

"...haka ma Ranar yana baccin safe bahi ta shiga wanka yaji motsi motsi daya bude yaganta akanshi wai ta zo wajen bahi abun bakaramin bashi haushi yyi

Bahiyya kam har yau bata dago komai ba dan da zuciya daya take zaune da junnut

amma khal sosai ya fahimce kishi junnut takeyi da bahi take kuma boyewa.

Aransa Yaso ya ganar da bahi manufar junnut

amma ya lura da ita kamar bazata ma saurare shi kuma shi yasan inya dau mataki akan junnut nan gaba wajn dad dinshi zaa kaishi kara

cikin kwanakin kawai sai ya kyale ta ya zuba mata ido sosai,..sai ya fakaici dai dai zata musu irin shigowar bazatan da ta saba sai ya fara dan banzn wasa da matar sa su ruda wajen da dariya gurnani da sumbatu
Junnut Ita da kafarta zata bar wajen tana kumbura..

Sau tarin yawa ya mata hakan,takanji zafi sosai amma kamar mayya sanda ta nace ta cigaba da shigowa site din idan har bata zo da rana ba to zata zo da safeko da yamma

Khal abun yabi ya ishe shi,ayanzu ko da ya kira bahi daki sun barta duk iya time din d sukayi haka zasu dawo su same ta tana jiran su...

Burin ta ta shiga rayuwar sa kota halin kaka ita sex din ma da zata san yadda zata hana shi sami ajikin bahi da tuni tayi...

Bahiyya kuwa hankalin ta a kwance yake,bata yi tunanin junnut tana bibiyan ta bane,ta dai san idan suna hira dga khal ya kira sai junnut ta fara mata surutun
.sometimes har takance mata tana bashi kai over,bata san halin namiji bane.

A iya lura ynzu bahi ta gane cewa bayan alkwarin auren dake tsakanin khal da junnut ita bataga wani alaman soyayya aciki ba

amma junnut taki sam furucin ta bai nuni da hakan.

Takan sakaya zance ne cikin wayo ta nuna ma bahiyya cewa ai akanta ne khal ya rage kulawa da ita ya sauya ma salon soyayyr su

...tana sane da cewa bahiyya tana jin wani irin intace hakan amma bata damu ba..

Bangaren su jahan Aarah,an fara shirye shiryen karban baikon subaya.

Acan kasar oman Tun ma ba ayi auren ba subaya ta murmure sosai tayi haske dan kuwa bakaramin soyayya mai tsafta shahrul da iyayen sa suke nuna mata.

Most time in tana tuni rayuwar ta da sadat da duk abunda ya faru sai ta kara gode ma Allah daya jefe ta cikin wancan hali ya kuma cire ta tare da sauya mata da mafi
Alkhairin sa...

"Da yamma wajen yayi liff,.masu aiki na kaikawo..

Wasu kerarrun motoci aka jera convoy dinsu sunkai guda shida ready to leave the mansion

Wajajen karfe 4 jahan khatun ta fito ashirye dakayr da farar alkyabba cikin tafiyar ta na kasaita amma agagauce junnut ce ke biye da ita,.
duk fuskan su ba sauki alaman da damuwa sosai.

Sarauniya Dilshad ce ba lpya.

"Da kyar jahan khatun ta iya runtsawa jiya cikin dare ga shi khal tunda ya fita meeting dinshi sai ya wuce kano wajen mum dinshi ya kwana bai dawo ba har yanzu.

Yau da safen aka sake kira ta akan cewa har ankai dilshad royale emegerncy

conditon din dilshad khatun iya binciken likitoci ya nuna ba abunda ke damun ta amma bata ko iya motsi.

'Jahan khatun Tace na junnut ki kula da komai,duk abunda ake ciki ki sanar dani kafin khal ya dawo junnut tace yess ma

Sallama sukayi da jahan aka kaita airpot tabi jirgin masarautar laurestan ita kuma junnut ta dawo cikin gida.

Yanzu daga ita sai bahiyya,toh tin jiya bahi take ta kasala tana bacci mai nauyi ko tarin karar calls dake shigowa wayarta bata jin ko kadan,yamma ya rufe sosai Junnut tasan bahi takanyi girki ma khal amma tsaban mugun hali ta kyale ta tayi ta baccin har lokaci ya kure ssai bahi ko wanka da sallah batayi ba..

Wanka junnut ta tsala tasa sexy satin gown, tana xagaya site din tana murmushin mugun ta,dan dama ta tsani wannan tarairayar da bada girma da bahi ke ma khal agaban ta,"

taje ta leka taga bahi har yanzu na baccin this is almost 4hrs tyi murmushi Ta zauna ta dan tattaba ta ko xataji alaman ta tashi amma bahi bata farka ba saima juyi takeyi".

Fitowa tayi tana hade haden abun da zatayi

"as she expected ana fitowa daga sallah isha'i saiga cars alaman khal ya dawo..,

Coments more share it if u enjoy my story..


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._


_bismillahirrahmanirahim._

*I missed u soo much ummerheny mrs xerks my only ratty.*


_4⃣5⃣-Offspring♡_


Junnut Da rawan jiki taje ta tarbe shi bata ko damu da shan kamshin dayakeyi mata..

Bajira Ta shiga gaya masa labarin abunda ya same kakar su dilshad anan ne ma ya tsaya yana dogon sharhi da ita har suka iso site din tare suna magana..

Ta lura da yadda yake duba ko ina da idonshi tasan bahiyya yake nema,dan bai taba yin tafiya ya dawo baiganta already prepared waiing for him.

Yana haurawa sama junut tabiyo shi cikin sanda

Daf Ta kasa kunne daga bakin door tna jin conversion dinsu,he soun very tired da alamn yana jin yunwa sosai,bai iya cin abincin kowa dan tunda sukayi auren inba ire iren ice creams ba bai sake cin abinci nadaban ba.

Bahi duk ta birkice tana mamakin kanta Da irin baccin da tayi..

Duk da haka Ta cire mashi kaya,ta hada ruwan wanka sharp shap sannan ta yi sallolin da ake binta batare da ta tsaya kimtsawa ba ya wuce kitchen da niyyar ko indomie ne ta daura masa

Bahi Ta fito a gaggauce tana sauri bata ma lura kicin kicin da motsin dake fita ba sanda ta bude door din kitchen,

junnut tagani a tsaye da cabbages tana slicing already tayi blending onions da sauran kayan miya..Cikw da mamaki bahi Tace junnut?ya naganki a kitchen

"Junnt tayi murmushi Tace bee kinsha bacci,..

Ai na tashe ki kinki ki tashe kuma naga oga yadawo so i tot of helping u..

Murmushi mai sanyi kawai bahiyya tayi ta karaso..tace thank you, kinga kuwa ina sauri ko wanka banyi ba
I dont know whats wrong with me junnut,tex nake rubutawa wai xanji me zai ci sai in dafa mishi on time ashe bacci nayi tayi

Junnut ta kyabe baki,aike tsaban dadin aure naga har yanzu amarcin bai sake ki.,ace kina neman 4month da yin aure amma kina shaanin ki..?

" ajiyar xuciya kawai bahi tayi ta dafe goshi kasan wuyar ta tace
"Ohhh goodness, thank u friend to bari kawai mana naxo na karasa,me xaki dafa ne?

'Junnut tai saurin cewa
Noo bari,zanyi kije ki kimtsa kingan ki kuwa, yau bakiyi kyau ba da bakii sa wayanncan kayan kun nan ba..wato native wears bahi tace i insist,wllhy kibarshi xan karasa kinsan shi baison cin abinci nadaban.

Da wani kallon iyyee junnut ta juyo tace baicin abincin kowa ,Ohhhh sai naki ko?halan kekika ma shayar da shi?

Bahi ta tabe baki tace yeah..Just say anything kamar dai baki san shi ba.

Dan tabe baki junnut tayi kamar maganan bai mata xafi ba,taki ta bar wajen cikin kananun magana tace,"nidai bai isa yace abincin shi sai na mutum daya ba tunda yasan ba mutum daya bane agaban sa..

Babe kije ki kimtsa i want to cook inajin sha'awar girki
,inyaso in kinkai gaban sa kyace kece kikayi..

Bahi da dama kasala nadamun ta tace hmmm its okk toh,na barki lpya sai ta fice.

Komawar bahiyya dakin ta samo khal ya fito daga wanka yana xaune da towel gaba daya ya kasa yin komai,Tayi sauri ta xauna kusa dashi a hankali ta shiga shafa bare back dinsa yana lumshe ido tana tambayar shi meke damun shi..?
Baice komai ba sanda ya jawo ta jikin shi ya matso ta sanann yace mata gajiya ne kawai Kuma kakar shi bata da lpya abun ya dan dame shi.
A yanzun ya kira yaji ance dilshad ta shiga permanent shock har ynzu dai ba a san dalili ba...

Bahi ta tausaya mata dan ayanzu ne ma take sanin cewa jahan khatun bata nan,Xama tayi tana dan kwantar masa da hankali tana kimtsa shi,har shafa mai da sauya kaya duk ita tamishi..

Tuntuni narke mata yake,Yayi yayi yadan taba tako da su sake wanka amma taki fir, armless gown ta sa ta futa ta barshi domin ganin abunda junnut ke ciki da abinci.

Ai kuwa rass ta samu ta hada komai Iya kwarewa junnut ta xuba akan miyan nikaken namar kaza da white basmati rice,gefe tayi ganishing da halfcook vegies komai yay,hakan yasa bahi bata ji kwiwuyar fitowa da abincin ba
Suna jerawa a dinning tare ya fito ya zo ya xauna

Baiji mamakin ganin Junnut din ba dan inda sabo yafara sabawa baice musu uffan ba,junnut na ta satan kallon shi, da shike yafito fresh simple english wears ne ajikin shi

Allah Allah take yaci yaji taste din nata girkin ko bahiyya xata cire aranta cewa abincin ta ne kawai abinci..

"Korafin shi na farko
Was ina orange juice?bahi tasan bata isa tace ba ita tayi girkin ba kawai tace masa bari taje ta kawo..

Tana barin wajen yasa hannu zai dauko spoon junnut tayi saurin daukawa ta bashi,dan thank you dayace mata yasa taji kamar kyautar wani abu aka bata,..

Ya sa spoon din ya debo zai sa abaki,the aroma is ok,but tunowa da cewa tun daxu fa tare da matr sa yake adaki yasa yyi maxa ya aje spoon din ya tashi

Dukan tara tara kirjin ta yayi ta firgito tana kallon shi

'Ina xaka je baka ci abincin ba?

"Wani Irin kallon raini daya juya ya mata kadai ya bata amsa

"Kice mata ta kawo min daki...yadda ya furta maganan a dakile he is not sure ko taji shi yasaka kai,abun ya bata haushi, ta hadiye fushin t ta amsa shi slowly dan bata san meya hana shi kaiwa abincin bakin sa ba.

Aranta kawai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login