Showing 159001 words to 162000 words out of 225093 words
yarinyan nan ma saikunsa mata ido?
Toh wa billahil aziman baku isa ba.
Kuje kuyi duk abunda zakuyi ga fili ga doki saura sokuwa..
A haukace hjy indira ta isa bakin door ta mata nuni da waje tace out...cos u have overstayed ur wlcome..iskancin banza iskancin wofi
Kuna abu kamar ba nagaba daku
Wani kukan munafurci junnut ta fashe dashi ta dawo jikin jahan khatun da tuntuni ta kasa cewa uffan dafe da kuncin ta tana hurowa kamar bakar maciciya
Wani kallon barazana ta bisu da shi,tawani girgiza kai cikin tsananin fusata tace zamu gani..ta fita junnut na binta a baya
Masifa hjy indirah ta cigaba dayi bahiyya tana ta kuka dan bata taba ganin bacin ransu kmar na yau ba...
Jahan Aarah da tuntuni ta daskare cikin bacin ran,ayanzu babu abunda take yi sai imagining labarin da junnut ta bayar akan bahiyya...
Ta juyo zata tuhume sai taga bahiyyar ta iso gaban ta da sauri ta zube gwiwar ta akasa gwanin ban tausayi ta hade hannun ta biyu cikin matsanincin kuka tace'...dan Allah kiyi hakuri mumy...kiyi hkuri ban boye maki wannan maganan da wani nufi ba..
Jahan Aarah tana da tausayi sosai,ganin bahi ahakan na balain sosa mata rai sai ta yunkura xata dago ta ta rungema ta
Hjy indirah tayi saurin dakatar da ita da ido...
Hjyn Ta karaso cikin yanayin mata fada tace baki kyauta min ba nooor...
Ashe bazaki gaya mana dukkan labarin ki ba..?yanzu meye amfanin hakan da akayi maki....kinji dadi kenan...what else are u hiding from us..
"Bahi ta dago hawaye nabin kuncin ta har muryan ta na rawa
tace, wallhy Babu komai small mum iya wannan ne kawai ban fada ba
Kuma akwai dalilin yin hakan dan Allah kuyi hakuri ku fahimce ni
Jahn aarah ta daure tace dagake takeyi wai anyi raping dinki?..kuma aljanu sun taine maki an kore ki..bahi tayi shiru can kuma ta dago ta kalle jahn arahn tace "
Eh,an kore ni akan laifin hakan amma wallhy ni babu wanda yataba raping dina"its a conspiracy"..dan mu taimake rayuwar juna muka kulla shi..sai ta dan kalle jahan muryan ta na rawa tace
..mum u can check me up if u want.
"Nasan babban al'amari ya faru aranar,amma Wallhy siriin mu ne.
Da ni da junnut da Abbu mu kadai muka san gaskiya
Mum Nayi ma mahaifina alkwari maii nauyi akan haka
...wanda aganina b tsananin wahalan raywr mu ta duniya bai kai ace mun saba alkwarin mu da iyayen mu
Ure my parent now,..sam Banji dadi daya kasance nice zan jawo maku bacin rai da abun magana ba...kune kuka rufa min asiri wallhy farincikin ku shine abun alfahari ne,kuyi hakuri nasan baiyin dai dai ba
...inda halin kuyafe min...a hankali ta share hawayen ta tana jan shesaheka..
Dago ta jahan tayi gaba daya itama idanun ta sun cicciko da hawaye
Dukan su kallon ta sukeyi Hjy indira ce ke jin ta yarda da zantukan bahiyya babu kokwanto ko shakku,bare aje ga jahan Aarh dake matukar jin koda gaskiya ne hakan ya faru da ita bazata taba tozarta rayuwar bahiyya ba..
Suka zaunar da ita a tsakiyar su cike da lallabi da kalamai masu sa karfin gwiwa,suna bata asurance din cewa komai ya wuce awajen su sannan muddin suna raye zasu taya ta kare alkwarin data dauka ma mahaifin ta..
Nasiha hjy indirah ta mata sosai tana gwada mata cewa wani dan adam ko Aljani bai isa da rayuwar ka ba sai ayadda Allah ya ga dama
Bisa ga magann raba aure da jahn khatun keyi,jahan Aarah ta dan danne kunya ta tambaye ta tace kun sasanta tsakanin ki da mijin na ki?..
Bahi bata da option ta gyada kai a kunyace itama..duka suka sa mata albarka,har site dinta suka sa aka kaita..
Tana isa bata duba khal ba tukun sanda ta shige dakin ta yi ta kuka tana tuno da maganganun mahaifin ta tare da abunda junnut tayi mata.
Da kyar ta dadafe ta kai kanta bathrum
..cusa fuskan ta tayi cikiin shower,..ruwa mai sanyi yana kwalala daga dukan fusknta izuwa jikin ta tana sauke numfashi,sanyin ruwan ne ke taya gangan jikin ta sauke rakin sa..
Tana gamawa ta dauro alwala ta kai 2 hrs tana karatun qur'ani cike da daukaka muryan ta
Tuni sanyin niimaar Allah ya wanke xuciyar ta tasss,sai ta mike taje dakin shi.... turo kofar ta keda wiya ta same shi shima yana kan dadduma yana ta sallah a hankli ta maida door din ta rufe..
Ahaka ta dawo sau biyu bai idar ba ana ukun sai ta zo ta samu har ya kammala ya haura gadon shi ya fara bacci...kallon shi kawai tayi daga nesa Dan karma ta takura shi sai kawai ta koma dakin ta anan ta kwanta
Fitar su junnut da jahan khatun daga site din jahan Aarah gaban sarauniya dilshad suka zube
Wani bomaboman masifa da burga jahan khatun ta tayar,musamman akan mariin ta da hjy indirah tayi..
Sarauniya dilahad atake ta bada oder ma alhj hamood akan ya nar duk abunda yakeyi maxa ya iso gidan ya same ta
Da asubahin fari bahiyya tana bacci
Aka zo aka dago ta
Wani zazzafan case mai daga hankali ne ya tashi afadar sarauniya dilshad jahan khatun ko zama batayi ba take sauke musu diri..
Ta taso junnut agaba tana sa ta tana sake zayyana labarin
Toh Allah ya so jahan Aaran tayi kokari tun cikin dare ta same tattaunawa da Alhjn a waya itama ta fara gaya mashi duk abunda ya faru
Ya dade baiga tayi kuka ba amma yau saida ta jaddada masa cewa muddin ya sa baki aka yi ma bahiya wani abu
Toh zata bar mashi gidan sa tabi bahiyyar.
Shima a nashi ra'ayin so yake yaki biye musu,ko dan Bisa ga dumbin sadaukwrn da bahiyya tayi arayuwar sa da na yayan sa, yace wani qaddara ko al'adan banza bai kai ya raba su da ita ba..
Dan haka da sarauniya tace araba aure a kore bahiyya sai bai bada goyon bayan shi akan maganan ba,yayi ma sarauniya halin yan boko,duk misalin sa cikin xuriar masarautar persia ya kankaro dan sugane cewa,ba wani sabon abu bane dan ance hakan akan bahiyya...yace ko ita badiatul jaamal da sister ta khatun da suka kafa daular zurian su thy life is full of imperfections bare su.
Hjy indira anata fannin itama tabuga kasa tsefe idon ta
Cikin son ta kular dasu take kawo musu ayoyin Allah
Tare da bada fatawar cewa
Aure tsakanin saood da bahiyya baxai taba rabuwa sabida wani labarin daya faru a qaddara ko tsinuwar aljanu ba...
Jahan Aarah ma Tace ai aljani ba Allah bane kuma tunda bahiyya ta rabu da iyayen ta lpya su sun amince xasu hade zuriar su da ita..
Da kyar da fitina sarauniya dilshad ta saduda aka bar maganan tare da jaddada ma alhj cewa duk abunda ya faru daga baya toh yayi kuka da kansa.
Hjy indirah tace ba abunda xai fari dakai sai alheri,albarka take xuba masa tana tuno masa da labarin kywawn halayen irin na asalin iyeyen sa..
Ta dalilin haka alhj shima yaji sauki aransa
Aranar Saraunya dilshad da jahan khatun ji suke kamar zasu
Mutu,junnut ma tuni jikin ta yayi sanyi..
Ta rasa meyey bahiyya tayi ma wayannan mutanen da suka amince da ita beyond oll odds
Toh Bayan watsewar sun ne suka sa jnnut a gaba da muguwann shawara..
Ayanzu da komai ya kacame toh Lallai suna so su ne su daura ta a wuyan saood tunda sunga alaman cewa auren shi da bahiyya ba rabuwa xaiyi ba
Jin dokokin da dilshad ta zayyano akan xata laka ma saood yasa junnut taji da dama aranta,
ahakan ma jahan khatun ta ce mata lallai zata sanar da saood wacece bahiyya badon komai ba sai dan su rage mata kima da daraja a idanun shi
Daga nan, site dinsa junnut din ta nufa dan duba lpyar jikin shi...ta shiga dakin babu kowa sai ta same shi yana bacci waje ta samu ta xauna tana kallon cute face dinshi tana dada jin azaban kishin bahiyya aranta
Bangaren su jahan Aarah,wani nasihan suka ma bahyyar suma,hidiman auren yau saura kwana hudu,dan haka babu bata lokaci suka sallame ta suka cigaba da abubwan dake gaban su
Ganin khal ba farkawa xaiyi ba yasa junnut ta hakura ta fito da niyyar washe gari zata dawo
Bahiyya ma ta doso kenan A lokaci suka murda kofar dakin nashi,wani irin tokarren kallo mai cike da sarkakiya suka watsa ma juna
Tsaki mai sauti bahiyya taja ta dan girgiza kai batace mata uffan ba ta rabe jikin ta zata wuce ta shiga
.junnut din ta wani riko bahin ta fiddo ta waje tana kallon ta,sai dai ta kasa cewa uffan sai rawa da jikin su yake yi.
.junnut bata da gaskiya kuma tasan bata kyauta ba sam bawai kuma abun baya cizon ta aranta bane kawai abunsa ke damunta tafi so ta same shi
Akan burin tan nan zata iya yin komai
..ta wani dake ta basar, bahi ma ta fincike hannun ta ta tura ta,a dai dai bahi zata bude door junnut ta tabe baki cik da rashin kunya tace
Wai Gaba kike yi dani ne?
Anan Bahi ta waigo, ranta na tafarfasa irin kallon data ma junnuut sanda taji ta tazana.
Junnut tace
"Nidai in na bata maki rai kiyi hakuri Aike kika jawo..nace kibar min shi kinki..wai ke kin fiso ki shiga ki fita nima in shiga?..nidai gaskiya bazan iya ba kuma nafada maki...ina dai kinga abun da zan iya maki..toh be very careful with me
Junnut bata karasa kalman ba taji saukar wasu tagwayen kuma lafiyayyun mari mai sauti akan fuskan ta
sanda taji ta gigice da sauri ta dafa bango tana dafe da kuncin ta
Ta dago a sanyaye tana kallon idanun bahiyya da suka sauya kala..hawaye dakan su suka sauko
"Wani wutar fushi da bacin rai kawai take hangowa ayanayin bahiyya.
".This isnt a joke junnut,wllhy yau kin ban mamaki...ashe har wani son namiji zaisa ki tona mana asiri?the fact that u lied to them bai dame ni ba,junnut kinsaba alkwarin da muka dade da binne shi cikin zukatar mu
Kim manta munce bazaamu fada ma kowa ba..Wai ina hankalin ki ne?are you happy now..
Kinji dadi aranki da kika tozarta ni ko?
Junnut Zatayi magana bahiyyar ta tsare ta da sautin masifaffen kukan ta,tace ban taba fadawa kowa ba saii abbu,that was on his last minutes on earth,..kuma anan ma sanda ya yabe ki,ya saka m rayuwar ko albarka ya nemi gafarar ki,junut why did u betray his trust?
Ko yanzu namiji ya fi miki duk zaman amanan da mu kayi,..?
Wani sasaanyar hawaye junnut ta sauke bata daga murya ba ta dago tace ai kece bahiyya duk kinki kibarmin shi...
,bahi tace but i said we can share him junnut"...kinsan wuyan dana sha akan mijina kuwa junnut?i was his maid,kafin na dawo sister sa,now a wife..u see I dint chose sa'ood destiny did..
Baxan boye maki ba ina son shi sosai
na gaya maki hakan ne bawai dan son kaima ba sai dan kinje kiyi tunani akai
In zaki cigba da tona mana asiri
Ki tuna fa junnut,Ke fa kinada rufin asirin ki,..nifa?im just am adopted child, babu jini anan gidan sai ke danake daukar ki komai a duniya ta..But today u wanna prove me wrong..a mafarki akace min xaki furta wannan zancen bazan yarda ba.
Tsaban kishi Junnut ba ma jin ta take ba ta kara fashewa da kukan tace..bahiyya nidai kiyi hakuri kibar min shi, toh laifi nane?..kinsan ina son shi.. bahiyya pls...sai tayi sauri ta sulale kan kafar ta tana wani irin sacewa tana karkawa har abun tausayi,tace bahi wallhy bazan iya bane..i want khal alone,..ni bana son muyi sharing..kice ya sake ki kawai ni na miki alkawri zan karyata kaina agaban iyayen mu idan kika ce kin barmin shi din
Daga nan duk abunda kike so a duniyan nan name it .. zanyi maki
Dan Allah ki barmin shi bahiyya..pls am begging u...
Wani hade rai bahiyya tayi,tana jin ta tana kakkame kafarta kamar yadda tayi mata roko akan sadaukarwan su na Ahummagah, ta riko hannun bahi tana jiran bahi ta dago ta daga kneeling din datayi ba bahi ta kime bata ko taba taba..
In akwai abunda ya girgixa son junnut aranta ayanzu bai wuce lamarin junnut na karya akan labarin AHUMAGGAH Ba
Bahi Hawayen ta ta share tace junnut aikin banza kike yi sabida abunda ya faru ya riga ya faru..,nidai baxan bar maki saood ba,in na rabu dashi mutuwa zanyi,inkin yarda mu aure shin duka fine...i wll take it as another secrifice da nayi maki,anan wayanda basu ma san abbu na amma sun
San darajar shi
..sannan dan na faranta musu rai dole nayi musu biyayya na kama darajar aure na..
Junnut magana daya ne fa, ni bana bukatr kudi ko wani abun hanun ki..ko ki amince ayi auren nan tare a jibin kokuma kiyi hakuri kibar ni,dan nidai bazan taba rabuwa da miji na ba.
Junnut ta kasa cwa komai sai kallon bahi take
...cike da dauriya da rufe ido bahiyy ta ja jikin ta da sauri daga na junnut din ta murda kofar dakin ta shige ciki ta barta anan
Jiki a matukar sanyaye Junnut ta mike da kyar tana share hawayen ta cike da dacin rai da zafin kishi..wani mugun kallo tabi kofar da shi tsawon mintuna talatin sannan ta wuce fuuu ta bar site din mai gaba daya
Xuciyar Bahi sosai yake mata nauyi..
,sam junnut ta sauya mata hali ji take kamar Ta dawo mata kamar wata na daban,Tun tana kin hakan aranta amma yau ji take kamar abun zaifi karfin ta
tana shiga dakin taga dulum wajen yayi duhu sosai alaman ya kashe wutar ko ina ,gashi bata da waya ko abu mai haske agaban ta lalaume ta fara yi tana yi tana goge hawayen da suka deena kin sauko mata har sanda ta ci tuntube da bakin couch dinsa dake tsakiyar dakin,buge kafarta tayi da karfi ta sake sautin wasssshhh,bata gama fargawa ba taga ta rikota ta fado a kansa.
Cikin baccin sa ba karamin tsora ta da bugu kirjinsa yayi ba,ya dago kanta yana kallonta da idanunsa da suka yi ja kamar wanda yayi kuka,..ji da yayi jikinta yayi zafi ysa shi bude idanun sa sosai don ko kadan bai lura da hakan ba
suna dai kan couch din tare ya riko ta wani rufe fuskarta tayi a faffadan kirjinsa tana shesshekar kukan da batasan dalilin sa ba.
sam bata son su hada ido dashi ayanzu ji take kamar shine dalilin dayasa take jin nauyin furucin ta Akan junnut..hakan yakan ruda ta
..mikewa yayi ya nufi kan gado da ita suka xauna har lkcn tana jikinsa.
dago kanta yyi yana kallon idonta, ta sunkyar da kanta da sauri, murya can kasa yace "baki da lfya ne" kin dago kanta tayi ya mike ya fita daga dakin,
A hankli ta kwanta kan gadon tana ci gaba da kukanta, dawowa yyi dakin rike da tablets da ruwa a hannunsa ya bude ya ajiye ruwan sanan ya dago ta ya mika mata, ba tare da ta kallesa ba ta karba, ya dauki ruwan ya bata ta sa maganin a baki sanan ta kora da ruwan,wani toshe bakinta tayi da sauri ya rikota tun kan ta mike yace "amai"?
gyada masa kai ta shiga yi da sauri, ya kwantar da ita jikinsa ya shiga shafa mata baya a hankali, ta lumshe idonta, sun fi minti talatin a hakan.
jin saukan numfashin ta a hankali a kirjinsa yasa ya gane tayi bacci, ya kwantar da ita sannan ya Mike ya fice daga dakin.
Washegari da asuba yana idar da sallh ya shigo dakin, xaune ya sameta kan darduma ta dauke kanta da sauri, ya rungume hannayensa babu yabo babu fallasa yace "ya jikin" ita ma ba tare da ta kallesa ba tace "da sauki ya naka jikin"
juyawa yayi ya fice daga dakin bai amsa ba, ta bi sa da tabe baki ta mike ta koma kan couch din tayi kwanciyarta nan da nan bacci ya kuma dauketa.
Rurin hadarin daya gauraya harin ne ya dago ta daga baccin safe mai dadin daya dauke,tana juyi kadan ta sai ta gansa shima kwance akan gado shi daya babu wani kayan arziki ajikin sa.
mikewa tayi a hankali ta nufi kan gadon ta kwanta can nesa da shi nn da nan bacci ya kuma dauketa, can lokaci yaja ta farka to ana ruwa sosai ta kawai sai ta ji ta a jikinsa ya rungumeta babu ma hijab din da tasa tayi sallan ajikin ta,
Idanun shi alumshe gwananin sha'awa,dago kai tayi tana kallon kyakkyawan fuskar sa da curve din pink lips dinsa Mai kyau ga lips dinsan da laushi,wani karkato idanun ta tayi ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa mai kamr na mace,ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau da kwarjini,cikin look din baccin shi dake kara masa kyau yana maida numfashi,a hankli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude hannu tasa rana shafo wasu zaratatun fresh arbs dinsa masu dauke hankali..a bazata taji hannun shi ya cafko nata,tayi still tana kallon shi yana bude shanyayyun idanunwan sa akan ta cikin wani irin yanayin sanyi with slow motion
"Am i safe?..ya furta tana kwato idanun ta daga yanayin dan iskan kallon kauna dayake jefa mata..
"wani shagwabewa tayi ta lngwabe kamar xata yi kuka ta girgixa kai tana turo masa baki,ta rasa me xatace sai tace ni dai bacci nake ji..ta karashe maganar cikin rigima sanan a hankli tace "ya jikin?..kallon cikin idonta kawai Khal yake har lokacin bata dena yauqin ba...,yasa hannu ya warware suman kanta gently yana xarxare da shi a a hnnun sa har ya saukar mata su gently akan gadon bayan ta,hakan yasa ta sunkuyar da kanta da sauri.yabi ta kallo kamar wani maye, ganin bai ce uffan ba yasa ta dago kai tana kallonsa itama
Wani lumshe ido ta ga yayi ya hade goshinta da nasa ya zagaye kugunta da hannunsa daya yana wani irin sauke ajiyayyun mumfashi
,bata ankara ba sai jin bakinsa cikin nata tayi,ta zaburo kamar wacce aka jona ma electric shock,..ta zaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kokarin fara masa kuka
,wani rungumota yayi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hankali yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lokaci daya,ta a birkice jikin sa,
sam bata iya daure zautaccen nishin sa a ramin kunne ta,duk yanda ta so kwace kanta kasawa tayi nan da nan