Showing 195001 words to 198000 words out of 225093 words

Chapter 66 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26840

wanke hannu ta fito,adai dai kan step junnut ta ganta har ta dauka ko wajen ta zata zo sai kuma taga ta share kwana zata fice waje..

Sadaf sadaf ta shiga binta abaya,bahi tana taba glass door kafin ta bude taci karo da smilling face dinshi kamar an cillo shi,tsaban bugun d xuciyar ta yy yasa ta dafe kai,with much regard kamar sarauniya ya bude door din sai ta fito,janyo ta jikin shi yyi tin kafin ta fara korafi,ya manna mata tsummamen kiss agefen wuyar ta kafin ya ciro blind fold daga aljihun shi ya daure shi idanun ta

Yace bby come

Tace Ina zaka kaini?ta sa wani muryan shagwaba har tana bubbuga kafa,wani mugun harde rai junnut tayi daga bakin door ta zuba musu ido..

"Suna isa gaban wani katon structure,ya lafe A gefen wuyan ta yace ready ta ce yes .hannun ta ya makale jikin wani igiya ta dan rike,sannan ya kunshe blindfols din,hankli tana bude idanun ta suka sauka akan wata kerarriyar latest mercedex maybech x4,dan tsaban tasan na musnman ne
"queen bee"aka rubuta akan deck din motar stamp and personalised nata ne ita kadai dan tun daga companin mercdez dake dubai aka shipping dinsa last few days..Ajiyan ya iso cikin dare

Wani uban tsalle bahi ta daka ta yi kan motar," ohh my god its mine..maybech?
.im the queen bee,ta juyo soundin so excited tana kallon shi yayi murmishi ya gyada mata kai yana cewa she dersev more, da mugun gudu tazo ta rungume shi tana dariyan mrna tana cewa ta gode hade da kuma masa adduar samun budi.

Hakan bai dame junnut kamar in akace diamond ya bata ba,but still tasan bakaramin kudi ya narka wajen personalising one of the most xpensive benxa a duniya san ya bada shi yauta ba..fuskan ta yayi ja alaman bakin ciki

"...khal ya bada bahi keys din cikin rawar jiki ta je ta bude ta shiga ta kunna car din tafara tukawa
,"yana cewa ita xata je bata kula shiba zagaye filin gidan tayi da shi kadan sannan ta fito tazo da shi gaban sa,key din take shirin mika masa atake ta fara ganim wani duhu duhu sai ta dafe kai,ya dago ya dube ta da kyau yace bby yadai,"kaina kawai tace...ya kai hannun yana shirin karban keys din,baiyi aune ba yaji ta rgwaf ajikin sa ta sake hannu sumammiya.

Bahiyya?...bahi..baia birkice ya tallafo ta jikin shi yana tattaba fuskn ta,dukan tara tara kirjin jnnuut yayi,kamar zata bar wajen amma sai ta fasa ta iso,duk ya birkice yana tapping face din ta da kyar ta bude idon ta a shnaye kamar wacce ake zuke ranta," junnut tace bahi eya faru
..."tace junnut ciki na

Junnut tace ciki..?

Khal yace da ina kuma?bata amsa ba ta sake lumshe ido tana wash wash
dadagewa yyi ya rungume ta zaice hold on,kawai haji wani saukar gwalalan amai ajikin shi..

Kasa suka rusuna tare baisake ta ba
Wani tunkudadden tari mai karfi ne ya biyo baya,junnut ta riko hannun ta khal yy saurin mikar da ita suka zube tare akasa,wani irin yunkurawa tayi ta dinga zubda amai kamar wacce xata kwaye hanjin cikin ta,"duk hanklin sa ya tashi,tun suna rirrikw ta har suka barta ta xuba gwiar ta duka akasa,amai takeyi tana kuka sosai duk jikin ta na bari,khal rasa inda zaisa kansa yayi aika kan aika akira mashi doctr.

Da bahiyya ta zube kasa ba karfi tana nishi kamar zata sheka,junnut taga khal ya riikota tana masa kukan cikin cikin ta,alokacin bata san ya akayi tafara hawaye ba .

Doc na zuwa akayi da ita asibiti,su biyu suna sintiri basu cewa juna uffan ba,doc na fitowa ya bashi daddan albishir n acewa bahiyyar na dauke da cikin shi har na tsawon wata biyu.


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_bismillahirrahmanirahim._

*Bana aje single page na novel ko yin document ma book,so dont ask me for previous pages pls..once i type,editing dinshi agrp nakeyi that is inda xanyi first post,from there I COPY AND PASTE to others shikenan.*


_4⃣6⃣-wild coruption♡_


"Cike da mamaki Khal ya waro idanushi,with low and matured tone yace ciki?u mean my wife is pregnant?doc yyi murmushi kawai ya mika masa shaidar kwaji,khal yy marmaxa ya bude ya shiga karantawa

Wani irin farin cikin da bai sanda shi ba yake cicicciyo shi tun kafin ya daga hannu sama yayi godiya ya dubi gabar ya zuba sujudu shukr yace
Ya ilahi..im blessed.

cikin tsananin jin dadi ya taso yana dada gode ma doc din kamar shi ya bashi kyautar cikin...kasa shiga dakin ya yi y tsaya da wayarshi awaje yana danne danne

junnut ce ta riga shi dan gaba daya kirjin ta harbawa yake kanta na mata wani irin hargowan ciwo

A Jikin kofar ta lafe ta mannu kamar wata kaxa mai fama da ciwon sanyi gani tayi bahi na kwance lumui kamar ba abunda ke damun ta tayi mashak da jikii kwayar idanun ta sun nana sauyar warsu daga aman datayi .

A hankali ta iso ta xauna kussa da ita cikin ranta tana cewa

" ciki?..bahi why..why must u steal my dream.
Nice yakata ma haifa mashi dansa na farko a duniya ba wata ba...fuskn ta kamar marar lapya ta danne bakincikin ta
riko
hannun ta bahi tayi ta damke ta sosai kamar mai tuno da wani abu,lumshe ido tayi tana maida numfashi cike da muryan tsoro..."Tace junnut wai meke damuna?ciki na..yayi min ciwo sosai..ko mutuwa xanyi ne?..,junnut tayi tsam dan har yanzu bata san ko murna xatayi ko bakin cikiba

Wani bin Tausayin bahiyyya takeji aranta amma takasa gane kan komai musanman akan irin wanda take so arayuwar ta.

Khal yana ta sintiri da farinciki gashi Har yanzu dilshad bata farfado ba,hajy indirah khal ya fara kira yy breaking news din dan yasan ta hakan ne kawai xancen zaije kunnen mum dinshi da su subaya,Bai damu da jahan khatun ba dan yasan junnut zata gaya mata komai.

bahiyya tana ta juyayi mai ban tausayi sabida sosai aman ya jijjiga ta,dan dole junnut ta aje mugun nufin ta ta fara kwantar mata da hankli..

"Bahi ciki kike dashi,u have to calm down"
Bata iya kara wani kalma face wannan

After 2hrs khal ya xo y dauke su suka koma gida,dukan su suna tare junnut ta daure tana dan bata karfin gwia sai dai Da labari ya zaga kan family tuni suka hargitsa mata xiciya.

Kowa da salon xumudin shi,na Subaya yafi bada junnut haushi,dan murnan datayi bana kadan bane.

Hiran minti goma basu cikewa sai kaji wayar bahiyya ya fara kara,, Kumbura fuska junnut tayi kawai tana shiru ta xuba ido,aranta Tayi ma khal uzurin rawan jikin dayake yi atleast firta time of bcming a dad,duk dama taga bahiyyar tana masa shagwaba sosai tana dan basar da shi

Abinci ma ta kasa sawa bakin ta dan tulun tarin kiraye kiraye da zumudin kare dangi da taga ana aikowa abun sosai ya tokare ta a kirji.

Yana xaune jahan khatun ta kira shi akan maganan cikin tace mashi dad dinshi ne ya gaya mata an samu karuwa.

Bayabo ba fallasa tasa albarka yana gamawa ya shigo inda suke junnut tana ta kallon shi amma hnkli sam baya nan "bby?...ya taba fuskan bahi dake bacci knta akan cinyar junnut ganin baxata farka ba yasa hannu sharp sharp ya ciccibo ta

"junnut taji haushi sosai da khal ya dauke bahin haka ajikin ta ba sannu ba madalla yayi gaba da ita..gani taje tayi kokri in har ba agani to kuwa lallai cikin nan zai iya jawo mata wani sabon fitina

Abu kamar da wasa taga komi ya sauya musamman fannin khal ya maida ita kamar ba ita ba daga shi har iyayen sa duk kowa hnklin sa ya koma kan bahiyya.

yau ana cikin satin da xaa akara ma khal girma a united state asatin kuma tasan kusan kowa daga familyn su zaizo wajen..

Wajejn karfe 6 na safiyan washe gari Jahan khatun ta tura da sakon akan l marmaxa taje persia,dan haka junnut bata tsaya duba su ta wuce airpot har gidan kakannin ta," ta shiga ta duba jikin dilshad babu kyan gani...ahakan fada sosai jahan k ta rufe ta dashi
"bacci kikeyi d xaki barta ta dauki ciki.?
Mekike jira da baki zubar ba?

Awajen ta tunda akace bahi tanada ciki taji kwanciyar hankali ya kau sosai axuciyar ta.

Ta jadadda ma junnut labarin yadda suka so suyi da rayuwar jahan Aarah akan haihuwa...

Tace shekaran ta biyar agidan nan bata haifi ko guda ba...kuma munan muka hanata haifowa..

dan haka ta sata agaba tace karta sakke ta bar wannan cikin
,babban kuskure ne
ta bar bahiyya yar baiwar su ta haife jikan sarki bayan itace asalin jinin sarauta .

"Anan kuma Wajajen karfe shida na yamma khal ya taho us da matarsa
.
tun da ya aje ta ya fita bai sake dawo ba sai dare,lokacin junnut tazo gidan ta makale ma bahiyya shi baima sani ba

Wuraren goma da rabi ya shigo part din da suke sanye da 3quater skyblue sai white short sleeve mai kamar beach-shirt bai wani kulle boturan ba ya bar sauran kirjinshi abude..

wani uban kamshi yake watsawa mai tafiya da zuciya daga ganin sa kasan yana tafe da jin dadi aransa.

ganin bakowa a falon yasa yayi sama chan dakin ya bude ya shiga dayar gajeren sallaman sa

Adaidai lokacin bhiyya na goge jiki tafito kenan daga bayi daure da towel daya tsaya mata iya cinya.

hada ido sukayi da gudu tazo ta fada jikinshi ta fashe da kukan karya tana dukan kirjin shi a mugun shagwabe..

Where hv u been
"Kuma Ina kaje?...
Wani kannadeta ajikin shi ya shigayi,yana shuntuna ta,ta dada laccar sa tanaa xamewa"ni ka fada min"..yace babu ko ina,ta harare shi
kunenshi ya kama yana kallon fuskar ta idon sa tsam akan ta yana mata murmushi،yace ok ban karawa...am sorry baby.."ohhhh maman bby..

Wani make mai kafada tayi ta janye gaba daya ajikin shi tana turomai baki sai ta juya tai kan gado tadau rigar baccin da junnut ta aje mata akan gadon tana warwarewa..

....shima da saurin shi ya biyota kwantowa yayi ta bayan wuyan ta ya daura duka hannayen shi akan cikin ta yana shafowa ahankl"..

Wani shiru ne ya ratsa wajen.

A hankali ya lumshe ido yana shakan kamshi turaren wankan na musamman da mahaifiyar sa ta hada mata,dan shi tayi using a ruwan datai wanka yanzu abu yana mugun fizgar shi sosai

murya chan kasan makoshi yace "twinkle hau baya na muje mana"..
Tace ina?..bai amsa ba kwace rigar kawai yayi y kwabe towel din ya ijiye agefe tunkan ta juyo y hade bakin shi da nata,kusan minti biyar yana bata locklip kisses masu xafi,a hankali yazo ya raba bakinshi da nata ya tsaya yana kallon cikakun kirjinta idon shi tarr akansu kamar xai hadiye su

Dan leko fuskar shi tayi tana murmushi shima murmushi yamata kafin yakai hannunshi ya daura akan nonon ta kamar yana noticing wani abu,nan ya shiga murxawa kadan,A hankali ya sake hada bakinshi da nata sosai jikinta keda zafi hakan ya sakamasa damuwa aranshi sosai

sundade ahaka tana kankameshi dashu yana wasanni da ita tun tana nishi haryaji ta shiru sai ajiyan zuciyan datake yi akan fuskarshi kamar wacce tayi gudu..
ahankali ya cirota daga jikinshi ya kwantar da ita akan gado yana kallon fuskarta, kiss yama goshinta kafin ya kamo hanunta yarike yana kallon fuskarta, yafi 5min ahaka saikuma ya bude tafin hanun nata da zufa yagama taruwa ya shiga murxawa da nashi yakurama fair din soft skin din boobs din ta ido nakusan mintoti,

Bed cover yaja ya lullubeta ya sauko daga kan gadon ya na mai gyara xaman rigar sa,ahankali
Ta kalle shi sai yadage mata gira alaman yay turo mai bakin tayi ta masa nuni d rigar baccin ta,baiyi musu ba a dauko akasa inda suka jefar,ya dawo ya xauna y ciccibo ta jikin shi ya sanya mata shi tsaf

"I missed u...ta fada hannun ta tana gyara kwalar rigar shi..."habar sa ta dago ta jona bakin ta anashi ta kwakwle nan ta juya shi nan،shikan shi ya sha mamakin irin kaxamin kiss din data sauke mai...

bude kofa da akayi yasa shima ya bude idonsa A hankali batare daya saketa ba, hada ido bahiyya sukayi da junnut dake rike da mug cup mai dauke fa ruwan zafi
Cikin kunnen shi tce "bye".. Ya bude idon shi,junnut sai kakkau dakai take tana dan ja baya A kunyace ya sake bahi yay wajen junnut din ya karbi mug din yace
"toh sannu da aiki"

Ta dago t kalle shi sai kuma ta ji wani bakin Ciki ya rufe ta fita kawai tayi ya bar musu dakin.

Shikuwa kamar hanya ya samu ba,tana kammala shan ruwan ya xafin hayawa kan ta yyi,ya cigaba da cakuda ta son ranshi har Allah ya sa suka samu nitsuwa..

In tana baccin Kallon ta yake yi kowani lokaci yana shafa flat tomyn ta with his mind going so wild about her..

He likes it when she plays dirty yaga tana turo mashi kirji tana mimikewa tana shafa jikin ta tana cizan lips din ta in a romntc way tana uhn ahh tana kyarma ta yadda xai dada xafafa shi, in tana tura harshe kunnen sa ji yake kamar marar sa zai fashe bare kuma ace tasa balls dinsa abaki tana wasa da su..ya dinga lumshe ido yana Ahhhhh Ahh kenan,He soo much love it,the more yana shigar sa the more yana squaxing ass din ta yana smooching din ta a matse kamar maijin kashi,data hauro kanshi da wasanni daban daban bakaramin kaunar ta yakeji aranshi ba..

...Da suka tashi suka kimtsa wajen doc yau suka wuni

sai da yamma lis junnut ta sake zuwa gidan dan lokcin duk angama rudata da maganganu ziciyarta ya kafe sosai akan maganan cikin nan.

Ana gobe za'ayi karin girman,wani uban hidima ake hadawa za'a bashi stars din xamowa united state marine general mai star biyu,sannan da dare yau xa'ayi nite dinner.

Posters,da magazines duk ya dau dumin event din da suka dawo tunda khal ya fice baidawo ba bahi ta shiga ciwon kai kwata kwata bata son abun d xai raba ta dashi

suman kanta ma yau kama tai ta raba shi biyu ta kitse shi batajin kanta da lpya sosai amma junnut Sai taga kamar duk burin khal ne ya fita da bahi yau saman stage a wannnan ranar.

"Lokaci bata karya kuwa dukan su white gown suka sa ta kamfanin gucci anko ne na musamman sunyi kyau,ya riko hannun matarsa da shike bahiyya nata sakakken buterfly abaya ne

Haka sukaje har wajen d xaayi hidiman saka masa star,anan suka hadu da su jahan Aarah da subaya, kowa sanda ya rungume ta yana fadin albarkacin bakin shi,rashin kaaamil awajen yasa farin cikin sake haduwa da junan su ya ragu.

Anan ma junnut tasha mamakin yadda familyn shi na asali suka watsar da kashin ta,she tot ko dan ana zumudin cikin bahiyya but no,level din datake so akaita shi taga ake ta daura bahiyya ayanzu.

"ita junnut tana so ne wato taga jahan Aarah tana flaunting dinta tana nuna ta ga important contacts ana cewa khal zai aure ta,ana jawo ta cikin family ana ririta ta...

Ita kuwa jhan aarah bawai taki dirin junnut ba amma rashin da'ar ta da fitina irin na jahan khatun yasa take fita sha'anin ta tana basar da ita.

Khal is beyond what she want in a man ayanzu..

Tazan in har ta aure shi ko shaidan bazai mata kallon banxa ba Nan da shekaru aru in mutuwa zaiyi arzikin sa da matsayin sa zai kawo ma rayuwr ta daraja irin wanda take so hakan kuma ya ishe ta riga da wando.

Dukan su suna zaune a hall din aka nada mashi stars dinshi matar sa da maman sa sune agefen sa,aka bashi award wanda yy dedicating yana kira sunan kowa daga familyn shi harda unrborn dinsa amma junnut bataji ya hada da sunan ta ba..yana ganu ta tashi ta fice fuskan t a daure aransa yasan Bada wani nufi yy hakan ba,but its feels awkward yana ganin ga matar sa agefe kuma ya kira sunan wata wai fiancee abin baimasa sam

Jahan khatun kuwa zuwan ta bata wani dade ba tana gama hi hi da sauran mutane ta koma kan jinyar tsohuwar ta.

"Jahan Aarah da subaya da shahrul suma basu tsaya jiran nite dinner ba ba suka tafi ..

Junnut tana gidan amma Ko sallama basuyi da junnut ba sabida taki sam tafito tsaban yadda hnklin ta ya tashi,yadda suke taraiyar bahin na mugun cimata tuwo akwarya..she hates it with soo much passion

Aynzu Wannan ma bai dame ta ba sosai ba,how can she use what jahan has brough her?

Ita kadaice tasan cewa ba zuwan Allah da annabi jahan khatun tayi magani ta kawo mata wanda suke sa ran zai amfane su wajen juya kan wasan tunda abun nema ya samo khal ya samu koluluwar girman da suke ta jira

Juya kullin abun take a hannun ta amma ta kasa samun nitsuwar da xai ce mata tayi using.

Junnut tana son bahi kuma tasn inta aikata hakan dole ne bahi zata wahala

..amma in batayi hakan ba kusan rayuwar ta ne at stake...,"kenan akan bahiyya sai yazamto mata dole ta hakura da burarrikan ta akan khal?ba tantama tasan khal yana balain son bahiyya hakan nan familyn shi ammma ita fa?
It has become a neccesity,ako yana son ta ko baya so dole ne ta kasance matar shi.

Acikin wannan tunanin junnut takai awa tana juyi,tana mikewa ta shiga wanka babu abunda ke dawo mata sai memories dinsu na tun suna kananan yara da bahiyya..

Ta fito jikin ta asanyaye,jin wayarta yy kara ta dauka da zimman ko xa taga bahiyya na kira ko khal din dakan shi.

Ganin jahan khatun yasa ta birkito sanda ta xauna kafin ta sa a kunne

Tace ina wuni mumy?kin isa lpya

basar da ita jahn khatun tayi a zafafe tace kin aikata abun da na saki ko bakiyi ba.

Junnut tayi shiru,...cos she is deeply contamplating gani take kamar gaskiya bazata iya na maganin ba kawai tunda yace xai aure tan ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login