Showing 78001 words to 81000 words out of 225093 words

Chapter 27 - AHUMAGGAH COMPLETE HAUSA NOVEL

06 Jan 2025

26837

din
Dan Allah kar ka boye min,Nasan dan ma nine kake iya amsa wannan maganan

Khal Bazan boye maka ba am getting worrried for junnut,yadda nake gani is like she is very much in love with you amma kai kuma hankalin ka bai kanta

Dada Matsowa gabansa yayi tare da sauke masa sincere eyes dinsa.

Cikin sauke murya ...yace Whats wrong general?r u ok?pls waye zaka fada ma damuwar ka inbani ba

A duniya bani da abun farinciki da ya wuce naka,to be sincere with you nasan bason auren junnut kake yi ba.

U just dont want to disobey them,but believe me baka aikata mata adalci da irin zaman da kukeyi junnut tana shan wahala d sonka sosai.

Tunda ka amince i think u have to act acording

...kasallalun idanun shi ya zuba mashi yace
Kaamil pls stop it.

To yasan bazai wuce yace masa su bar maganan ba sai ya tsare sa da wuri

Yce"No no zaka fada mib koma miye ne matsalan

we have to make things rightt tun kafin junnut takai maganan gaban grand ma,wallhy tau
Da kyar na mata karyan aiki ne ya janye ka amma ko kulani batayi ba

i know aranta tasan karya nake tafiyar ka kayi ka jibga mu

"Wani tsaki khal yayi....Akan dan wannan maganan shine kai kuma kake daga min jiniyar wuya sai ya harare shi

Komawa kan kujeran dayafi kusa dashi kaaamil yayi cikin shgwaba irin tasu na maza yace its hurts me too.. ai nima cewa nayi zan kwana agidan nan sabida kai
Wai Ina kajje?

Yace London...

Wajen sai ya dauke shiru London!?cikin mamaki kaamil ya maimaita

So,Whats up with london? Ko abun sirri ne

"Babu wani sirri tsakanina da kai kaamil,i just went to see someone else and i ended up spending thw night wit he..r kamar baison fadan kalman Sai yayi shiru

Kaamil dake kallin bakn shi kuwa ya dade cikin mamaki da nazarin yadda zai fassara maganan khal da yaji yanzun

Yasan dan uwansa sosai Dan Ko irin soyayr yarantan nan khal bai taba yi ba bare ace mace yake bi har wani kasa..

Yace anything important?u want me to know

Wani sauke ajiyan zuciya khal yayi,ya tsime kamar wanda bai damu da feeling din kowa ba


Yace,nifa nayarda bana kyautawa ok?
Kawai bana iya daurewa ne akanta kaamil ..she is not my type gaskiya

amma ba dan na bata muku rai yasa na tafi london jiya nabarku ba

Gaskiya banma yi tunanin xuwa london din ba asali

Wani abu nagani a store din da mukaje sai naji ya min na kyautar shine na siya na tafi da shi..

In a terrific suprise mood kaamil yake kallon bakin sa ayayin daya mike tsaye daga zaunen dayake,cikin tsanani mamaki yana kallon sa yace

Who is she?
ya furta murya sa har na rawa

Khal ya dada daure fuska salon raina mashi hankali yace who is who?

"Wani dariyar murna mai shake da jin dadi a bazata ya kufce ma kaaamil

Ohhh my god am freaking out..Bro ure in love with a girl?

And i dont know
Wooooooooooo ya wani daka ihu yana dariya...shi Sai yanzu ma ya fahimci komai

Hey hey kaaamil stop,kafara hauka ne yaushe na kira sunan wata anan

Dariya kaamil ya dadayi yana Toshe bakin sa,cikin zolaya mai dada bayyana condition din da zuciyar sa

yace kar ka raina min hankali...i can see u got boyfriend
Yo ni ban maka kyau bane da zaka tsallake gida na ka kai ma wani gift har wani kasa,kuma har ka kwana?

"Stop it kaga ni ko?
Shiyasa bana son gaya maka komai shirme kawai,yayi tsaki yana yunkurin zai tashi

Da sauri kaaamil ya tare shi yana cewa noo zauna zauna pls relax Wallhy ba shirme bane,im just too excited,..wani ajiyan xuciya ya sauke atake sai ya sauya murya cikin sauti mai sanyi...
Yace nayi farin ciki, i really love you khal..,sai ya fada jikinsa ya rungeme sa sosai yana sauke nunfashi kamar wani karamin yaro

I want you to be happy,koma wacce yarinyar in har zata saka min kai farin ciki zanyi mugun murna da hakan

Infact ive no problem with that,sai ya zare jiikin sa a slow yana bin sa da kallo cikin ido

Yace Ko ka fada min labarin ta ko baka fadamin ma ni nayi farincikin sanin cewa kaima zaka dandani dadin soyayya,ni dai bansan so ba amma nasan yana da dadi,u derseve who you love and who loves you back
..im soo hapy forr u..yayi dariya ya kara rungume sa

Already zuciyar khal yayi ragwas da reaction din kaamil
A Tunanin sa yadda yake yare da junnut bazai yi tunanin bashi goyon baya akan wata na daban ba

But its obvious that har yu babu wanda zai iya replacing matsayin kaamil aransa yasan kaamil yana kaunar sa and He soo much love him with sincere passion

Shima Wani dada rungeme shi yayi yana dada gyara aje kansa agefen kunnen sa,

Cikin sautin shagwabea dake mugun masa kyau wanda bai saba da shi ba yace.

Ban fa ce ina son wata ba kaamil..but that girl is alwys on my mind..ita ke nake gani kullum in ma rufe ido..
Zuciya ta tana saurin jin tausayin ta....her sweet innocent nature is what my heart is actually craving for.

Sai ya dan dago kaamul din suna kallon juna,cikin nitsuwa yake maganan sa

Yace kaaamil can you believe she slept off watching me and i wanted to kiss her this morning?..sai ya wani lumshe ido yana shakar numfashi mai uban shauki.....
..,that feeling he neva try to open up saiga shi yau ya bayyana akan fuskan sa,..sai ya karashe da cewa Amma yarinya karama ce shiyasa bazan wani iya ba

Tuni kaamil yayi suman zauna Yanayin yadda khal yake maganan Gaba daya ya lular da kaamil wani duniyan gajimare
,Wani uban blushing kaaamil din yake yi,for his mind yama manta da wata junnut a doron kasa,His bros happines ko akan meye ne shine masa akan gaba

,.yanayin yadda suka taso in akace kaaamil zai iya mutuwa akan farincikin khal babu maiyin musu ko a ina ne.

Kwace jikin sa kadan ya dawo daf da khal yana mai riko hannun sa zuwa nashi murmushin sa har kunne...
Im so hapy.... shine kalman daya fara furtawa a nitse kafin ya shiga tambayar sa

Pls how is she like?
Dan har naji ina matukar kaunarta tunma kafin nagan ta

Nan ne khal ya murmusa ya dan tabe baki..,yace she is a little angel very fair..long hair...
Calm,sweeet,faultless,tana da jin kunya kuma bata yawan tula kwalliya a fuskan ta,grey eye balls,tempting small lips,infact she is impeccable...
I will call her twinkle..yayi murmushi sanda kaamil ya dada kallon sa

'...Wow...bro ure in love with her

Yace I dont know

Wai Baka gaya mata bane,a hankali ya gyada kai..ya dan jingina bayan shi

Kaaamil ya dada biyosa yace itafa?
I bet she is feeling the same ko?
...lumshe idon sa yayi kamar mai tsoron bada amsa a hankali ya furta i dont know,...But i think we..ooh god i just dont know.

But Brother why dont u know?...in kuna son juna meyasa bazaku bayya na ba

No kaaamil nafada maka yarinya karamace bata wani girma ba,she is just like that junnut or what eva u call her,wani abu ne kawai yake gaya min cewa itama tana so na sosai,i check her phones and msgs and no one was there,i saw somthing for me in her tears..its makes me feel special

Har kaamil zaiyi magana sai ya tsare sa yace

In har bazan bata time dina akan ta ba kaga kenan bazan bata akan wata junnut ba,karatu fa takeyi a london din whts the rush

Jiya cikin dare ta gaya min cewa She is an opharn..

tausayin ta nake ji and i want her to concentrate on her studies first before i will take the next move...i care about her..sai yayi shiru..

Wani Ajiyan numfashi kaamil ya sauke bai ce komai ba sanda yagama naxarin maganan aransa yace,so shud i make junnut understand that itama ta maida hankalin ta kan karatun ta?

khal pls ka fahimce ni bana bin bayan ka rayu da wancce bata makaba but ka tuna fa ka amsa alkwarin iyayen mu akanta.

So whts gonna happen? Dan na amsa alkawarin iyayen mu akanta sai na takura makaina ko?
Yanzu fa na gama fada maka wata ce acikin raina

tun kafin khal ya sake numfasawa kaamil yace ok,na fahimce ka,pls dont woryy...,indai futuren ka ne da mrs beutifyl twinkle i asure you bawani matsala.

dan duk tsiyan da za'ayi nasan inhar kuka aminta da juna a gida ma dole ne a barka ka aure ta

Amma fa kasani junnut will still b ur wife..wannan ma dole

Wani ajiyan zuciya khal ya sauke yace to naji,me xanyi yanzu?

Kaamil yace Its simple khal..

A ganina dai kar ka wani aje soyayar da ranka yabiya akai sabida wani auren alkwari...pls fight for ur love

Kuma Bawai nace ka watsar da junnut ba its already hard for her now dakake share ta kana nunawa cewar she is not important

Nidai shawaran da nake baka shine,just start preparing to live with both girls

Plan for junnut, talk things with her,zata fahimce ka,sannan zata maida hankalin ta kan karatun ta kyale ka kamar yadda kake so

And for our mrs beautiful twinkle,pls bro ka yi kokari ku sanar da juna sirrin zuciyar ku on time.
I know you baka wasa

I cant wait to see tarihi na shirin maimaita kansa...bro is marryng two wives just like dad?

To ni mata hudu zan kankro na aura a rana daya ...cikin zolaya ya fada wanda yasa dukan su yin dariya


Khal yace Ok,naji shawaran ka captain mai mata hudu i will just do my best

Cikin jin dadi Kaamil yace thats my bro

Amma zaka taimaka min da yarinyar ko kasan bazan iya komai ba

Dariya kawai kaamil yayi cikin zolaya yace tab bazaka iya me ba?,toh ya akayi ka kwana ajikin wata jiyan...har uhmm uhmmm

Just Get out...khal ya fada yana dan murmushi

Not until u give me a hug,sai ya taho dakanshi ya rungeme khal din dake faman ture sa cikin wasa yana yunkurin tashi

Har waje ya rakasa kafin ya dawo gidan zuciyan sa cike da sanyin samun wanda ya fahimce abun dake makele acikiin zuciyar sa musamman akan bahiyyah.

Kaaamil cikin nazarin yadda zai taimaka ma dan uwansa yake tuki,...daf da zai bar anguwan ya daga wayar shi dialing number junnut yake amma sam bai shiga ba

Where cud she be now?kawai sai ya sha kwana ya nufi apartmtnt din ta direct.

Bangaren junnut kuwa tunda ta fita ta bar gidan khal da fushi bata iya komawa gidan ta ba ta tare wajen kawarta hilda

She is living in one of the luxurious hotele asalin cikin las vegas,to anan junnuta ta sauke duk abunda ke damun zuciyar ta game da rayuwar ta da khaldun saood

Kwata kwata alkwarin da akayi musu shekara guda ne a yanzu amma gaba daya khal ya cunkusa mata zuciya da bakin ciki.

Ranar da tazo tayi ta kuka Har ya kaiga ta fada ma hilda dukan abunda ake ciki game da auren nasu

Tace ma hilda,tana ganin kamar karya
Dilshad khatun sukayi mata akan maganan kama zuciyar sa da sukayi gashi babu abunda take sha wajen sa sai wulkanci.

Dan ita har yau bata ga abunda ya sauya ta fannin sa ba
Ita ce ma take mamakin yadda zuciyar ta ya kasa bata daman daukan kwakaran mataki akansa.

With all his wulakancin amma ahakan wutan kaunar sa ke dada bulbulowa a kirjin ta

Jiyan Data kira kaaamil da sassafe ko zata ji ya dawo da yace ah'a hankalin ta ba karamin tashi yayi ba.

ko abinci taki ci da kyar hilda ta zaunar da ita tayi mata masifa sosai.

Anan take cewa ita data san haka samun kan khaldun yake da wuya da duk abunda aka ca tayi a india ranar da zagewa zatayi tayi

But righr now she is even suspecting ko kuskuren ta ne ya jawo abubuwa basu kankama ba?

Toh tun suna juya wannan magana awasa har hilda ta tursasa ta akan sukama hanya su nufi kasar india ko za suji meke faruwa

Ya da safe Jirgin su na tashi daga gidan ta kuma masu aiko suna ma kaamil bayanin cewa Tun ranar bata dawo gida ba,he left very worried amma daya kira gida baiji ance ta kira ko nan taje ba sai ya yi suspecting tana tare da hilda ne

Sukuwa isarsu india cikin dare,saida suka sa aka bi musu kafa aka binciko komai harda amount din kudiin da dilshad take biyan matsafi ta

Its much kam amma haka suka hada karfi suka ruba kudin kashi biyu dan ya saueare su da gaggawa

Da sassafen kuwa ya kira su,suka taho kamar bai gane ta ba kuwa sanda yasa ta masa bayanin kanta sosai

Tace tana so ya duba mata matsalan ta batare daya fada a gidan su ba

Ba laifi,ya tambaye ta meke tafe da ita
Nan take gaya masa dukan nin matsalan ta harda abunda taki hadiye da suka bata anan din.

Wasu tsubace tsubacen shi yayai ya mata hayaki
daga bisani yake sanar da ita cewa
Sihirin da sukayi yana tafiya daidai amma abunda yasa bazata gane ba shine asalin zuciyar sa'ood aka bata ta hadiye ranar,amma sai ta bari kyakymi yasa tayi jefa dashi kuma tace musu tayin

Wannan maganan sosai ya taba zuciyar junnut,tace ashe zuciyar sa aka bani? Kasssshhh tafurta cikin yanayin rashin jin dadi.

Cikin marairacewa tace ko zaa sake bani zuciyar nashi?

More than anyone today she was so ready taci ko da kashi ne,aganin ta ko da meye aka hada tana ganin yau zata iya hadiyewa


Matsafii ya gama buge bugen sa,daga bisani yace mata tayi jinkiri dan ya duba ya gani cewa khaldun din ya furta soyayya akan sunan wata wanda kuma ba ita bace.

Dan haka kafin su sake dauko zuciyan sa su bada wata sai wancan yarinyar tafita..

Wani gum taji Tuni idanun Junnut sukayo ruwa,
hankalin ta ya tashi sosai,so akwai wata kenan a zuciyar sa?

Sai tace amma kwanan nan yafara ko?why not acire ta daga nan tun yanzu ai zaku iya ko?

Mutumin yace,ai dama tana nan tun kafin ke,saidai da bai furta ba muka samu daman cire maki zuciyar sa,kedai kinyi wauta mai girma dakika watsar da damar ki

Zuciyar sa kam bazai sake fita ba.

Tsaban damuwan da ya bayyana kan fuskan ta gaba daya ta kasa maida magana hilda ce ta dawo amsa maganan tana tambayar sa me zasuyi?

Yace maganan zuciyan shi kan kawai ta cire rai,amma zai taimaka mata da maganin da zai sassauta duk taurin kansa agaban ta.

Nasha ne dana wanka

Ba tawani so ba,amma bayadda ta iya haka ta karba

Har suka dawo united state babu abunda junnut take sai bakin ciki da jimami..

Musamman cewa da akayi akwai wata ta daban Wanda ba ita bane a rayuwar sa.

Har suka dawo gidan hilda bata gane kanta ba

Wani baccin dole ta tursarsa kanta zuciyan ta cike da mummunan tsanan yarinyar da khaldun sa'ood yake so a zuciyar sa.
Follow #SURAYYAHMS
And vote.
This shafi is for
Maman bappa kawata😍
Madinatul munawwara
Nafzagie
saffah
Deeja ciroma
Mom sayeed and noor
Mrs mane shukura Durlings na Munerah novel grp
Swhrts na taskar billy galadanci😍
Lovers na Zauren littafai💋
Princess nvl grp😍
gidan gayyar mai gaba daya wato Ahumaggah coment grp da surayyhms novel grp😍..
And all my beautiful momies and drlings na gidan *Zinne smart* novel group ku na daban ne a zuciya aradu😍....
_Uhum uhum ashe ban fada wa whtsap cewa jiya wattpad fans sunce zasu siya min lamboghini🤣dan ayi posting full week ba,wani suna da suke kira min wai mrs surry lambo🤣pls kar abarshi ya biyoni kamar yadda official catty ya dawo min official tag🤣"to ku whtsap me zaku siya min?leeme ques..sury ferrari😎have a lovely night😍.._

SHARE WITH FRIENDS.


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._


_Bismillahirrahmanirrahim._


_2⃣2⃣-Twilight♡_



Washe gari da safe da wani mugun zazzabi mai zafin gaske junnut ta farka babu kuma abunda take tsulawa sai hawaye

hilda ce a agefen ta tana feeling tempureturen ta tana masifa amma sam junnut bata kula ta ba

Ke tun bakiyi amfani da taimakon ba ma kinbi kin karaya,ure giving
This guy too much chance,innice ma basai naje wajen malamai akansa ba
Wallhy Ubansa kawai zanci....

Who is he,ba namiji bane?Ke kike bashi kanki ...duk laifin ki ne,wayace miki ana bin namiji?

Gashi Tun jiya kike kuka sabida ance da wata aransa kuma bake ba

tsohon nan ya baki taimako anma kinki sassautawa sabida ke zuciya kike so and den kinsan yace bazaki samu ba,if u can, u better kill yrself now ooo danni wallhy na gaji da wannan haukar naki.

Cikin kukan junnut,ta dan mike tana kallon bakin ta tace hilda ashe bazaki gane abunda nake ji ba?wallhy im in deep pain
And regrets.

Zuciyar sa fa aka bani nikuma na yasar?

Da nasani keya ce,badon haka ba da ko kashi aka ban akace na hadiye ranar dana hadiye dan na mallake khaldun.

I love this guy so much kuma wallhy sai ya aure ni,kowacece shegiyar data ke ruda masa kai zata kyale min shi i wont share him koda uwata ce,and i wll storm on her life real bad intace zata kara dani..he is meant for me.

Dan rau da ido hilda tayi tayi kak tana mata up and down looks irin kallon rainin wayon nan
"ohh Just shut up jay...,ji yadda bakin ki ya ke bari... zazzabin nan is geting out of hand
Let me just call the doc

Kuka junnuta ta cigaba da yi a hankali ta share ta,hilda tayi tsaki ta mike rai dan bace ta dauko wayarta ta shiga dialing number medical help

Doc sai yace akawo ta,da kyar hilda tasa ta shirya tayi wankan maganin da malamn ya bata na sha din ma duk ta sha,junnut din ta sa orange shaped mini skirt iya giwa da wata black top mai shegen kyau kitso ne akanta dan haka bata daura kwali ba

Yadda take tafiya kawai kasan bata da wani gwarin gwiwa,sosai tasa abun aranta,tunanin mallakan shin ma yayai sanyi,yanzu zunzurutun kishi shike cinta.

Suna bude get din futa saiga kaamil,
Hilda ta dan ja madubin dake idanun ta tace kinga ur bro is here

Tsaki mai sauti junnut tayi ta dada
wani hade rai tace nidai mutafi

Shikuwa kaamil da sauri ya sauko

But Da shike basu da da'a suna ganin yayi daff tasa hildan ta kara wuta suka dau kan hanya suka bouncer shi ...

Kwafa yayi yana kallon su don kuwa yasan fushi junnut take faman yi

Bai bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login