Showing 201001 words to 202729 words out of 202729 words

Chapter 68 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8949

daina taba nipples nata yayi ahankali yasa hannunshi yajuyo da fuskanta takalleshi murya chan kasa yace “fushi kikeda su sabida abinda suka miki?” Dan shiru tayi tana kokarin danne hawayen dake shirin zuwan mata still takasa magana sanin she’s not okay yasa ahankali Yace “whatever sukamiki Ajay tunda Allah ya kaddara yanzu munyi aurenmu everything is over, even though business dina na Nigeria but I don’t plan na maidaki garin nan dayayi traumatizing naki, I just want you to forgive them including Mom naki sabida zuciyanki yazama free” daidai lokacin tafashe da kuka sai kawai ta taso ta kankameshi tana kuka ajikinshi ahankali yataso da kyau yariketa yana bubbuga bayanta, cikin kuka tace “AJ I might sound like a bad person but wlh har raina na tsani mahaifiyata sosai I hate Ammi, banmason nakara ganin fuskanta aduniya” dudda batason tagayama AJ but batason takara hada ido da Ammi tunda ta karanta message dinnan Ammi did so many things to her, murya chan kasa AJ yace “kinsan Mamanki na prison anan Qatar”? Dasauri Alawiyya tadago kanta ahankali ta kalleshi gyadamata kai AJ yayi yace “shikuma Alhaji an kamashi yana shiga US ko 2weeks ba’ayiba an gano drug business dayakeyi agarin, will you speak to your Dad asaki Maman ki? Cus sabida ke harda mental illness dayaga kin samu yasa yaki yafemata and am sure shine behind arrest na mijinki”? To be honest she’s not feeling bad sabida Ammi na prison she’s even happy cus Ammi is very wicked, kaman AJ ya karanci hakan hakan yasa yace “Babe forgive Ammi da yan uwanki kema ki rokesu gafara harda shi tsohon nan and open new chapter with me love of your life is that okay?” Ahankali tace “I can forgive them and zanyi inviting sisters dina to my wedding but I don’t want to ever see Ammi or maybe nan gaba but for now banso nahada ido da Ammi AJ am not ready” AJ yadade yana kallonta he don’t want to pressure her Alawiyya is a sweet girl and forgiving person inhar tadage batason taga mahaifiyarta tahada ido da ita yasan akwai dalili and bazai takura mata ba Sosai yake kallonta cikeda so sai kawai ya rungumeta yashiga mammanna mata lots of kisses a kumatu ahankali yace “I love you Baby, I love you Ajay” kankameshi tayi tace “I love you sosai AJ, you are the only thing nakeso yanzu arayuwana sai yaranmu saisu Abee” murmushi yamata dasauri ta juyo takalli fuskanshi hakan yasa yace “wat?” Ahankali tace “ina Mommy Alawiyya?” Yana kallon kwayan idanunta yace “mun rabu tagama idda ma” tadade tana kallonshi takasa motsi yace “go and shower before I screw you again Abee yazo yakamamu” tashi tayi tawuce ta tafi tana dariya da kanshi yaje wardrobe nata yazabokayan dayakeso tasa yau.


EPISODE 3️⃣8️⃣



DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

Magana daya tama Baban ka da Kakanta kan tanaso asaki Ammi amaidata Nigeria idanma anan tai laifi Abee yaroka kar amata komi kuma wlh haka yayi, Ammi tanaji tana gani Alawiyya tai inviting sisters nata over to Qatar for wedding nata aka turo musu jirgi suka tafi Ammi tai kuka ta gode Allah tasan tama Alawiyya laifi yarinyar nada right to show bata bukatanta arayuwa kuma, ranan dasukakai Qatar Daren ranan kuka akasha tsakanin sisters din suna neman yafiya Raheena ta rokama Ammi yafiya ma Alawiyya tace tayafeta kawai she’s not just ready to see Ammi now ne kawai kuma kowannen su understand from point of view na yarinyar she’s sick still on medication ganin Ammi can trigger anxiety nata so gwara hakan.

Ranan bikin sunyi kyau ya Allah live akai broadcasting wedding din Ammi na zaune falo tana kallo tana kuka Alawiyya is that one lucky child data haifa, Alawiyyan nan datama abinda tama data kaita duk inda tai kwadayin zuwa tundaga kan matsayi but dayake bata da rabo gashi tarasa komi na rayuwa Alhajin datake takama dashi yau yana ina? Gashi ita tasanadin Alawiyya an cirota daga gidan yarı an yafe mata.


Kai Amarya akai gidanta suma yan uwa na kwana AJ kaman zaiyi kuka harsaida Abee ya lura washe gari 8 yana gidan, Ya Raheena duk sun ganshi sukahau dariya yadan sosa kai murya chan kasa yace “na manta da wani abu aciki ne zan iya shiga na dauka?” Gyadamai kai duka sisters din sukayi yawuce ciki da saurinshi Alawiyya na zaune tana kokarin daukan hoton kwalliyan da aka mata ya shigo tana ganinshi itama ta mike dawani kalan gudu ta taho tafada jikinshi tace “wai yaushe zasu tafine i miss Mijina” hannunta yakama yawani jata bayi maida kofan yayi yarufe kaman zai fashe mata da kuka dan tun ranan nan dasukai basu karayiba yace “am horny wife ko boobs ne kibani insha” hannunta yadaura saman boobs nata tace “kai AJ kayakur……” daura bakinshi yayi akan nata yashiga jan zip na bayan riganta yasauke rigan kasa yasaki baki ta yazo da kanshi kirjinta and just grab boobs nata rawa jikin Alawiyya yafara dan tasha gyara jikinta na daukan chaji harta fara jikewa daga falo aka kwalamata kira da sauri ta tureshi tana maida riganta sama tace “dan Allah kayakuri” kaman zaiyi kuka sabida fitina bude kofa tayi zata fice ahaka ya fizgota yaja zip na bayan riganta sannan yadan gyara kanshi yakama hannunta suka fito tare yawuce yafita kanshi akasa.

Da yamma su Ya Raheena suka tafi AJ yadawo gida dan dama ba nisa yayi ba tun lokacin suka fara amarci Alawiyya kam taci bakar wahala a hannunshi ashe all this while ba sex sukeba, AJ ya kuremata hadda she’s so addicted to him shima haka, bayan 2weeks da aurensu da kansu suka dauko yaran su su Hassan suka dawo dasu gidan AJ yafara tunanin establishing business agarin Abee supported him 100%.
Wani kalan rayuwa shi da Alawiyya suke na tsantsan soyayya yana mugun sonta itama haka soyayyansu kawai Allah ce yahada, ance miji baya trusting mace ya Santa awaje a case dinsu is not like that he trust wife nashi sabida yasan she’s decent sex dasukai awaje wanda haryau suke rokon Allah daya yafe musu was kaddara.

Bayan 5months da aurensu tana fama da laulayi yau taje gidansu Abee yakirata zuwa tayi ta zauna kusa dashi yana rike da landline yace “can you talk to Baban su Hassan? Ex mijinki? Shine a line? He’s sick hospital din dayake ne suka kira, no pressure idan bakison magana dashi?” Tana kallon Babanta ahankali tace “saina nemi izinin Mijina Abee” gyadamata kai yayi tashiga kiran wayan AJ shikuma Abee yace “suyi holding on” AJ baiyi musu ba jin yana asibiti kodan darajan su Hassan daya rikesu as yaranshi yanzu ya yarda hakan yasa yace tai magana dashi gayama Abee tayi yabata wayan yatashi yafita kai wayan kunnenta tayi ahankali tace “Hello”



Daga ta dayan bangaren muryan Alhaji taji dayay rauni sosai yace “Alawiyya ki gafartamin na cutar da ke, nasan baki sona right from the beginning but son zuciya dawasu bukatu nawa yasa na aureki, nasan harda ki na dakikayi ya jefaki a rashin lafiya Alawiyya nai nadama, naga ishara, zaluncin dana miki da sauran matana dana sassaka duk yana bina yanzu daya bayan daya, dan Allah kiyafemin na mutu in peace kinkulamin da yan biyu na” ahankali Alawiyya tana dan kyafkyafta idanu dan muryanshi is reminding her past nata tace “na yafe maka har raina nima kayafemin kome namaka wanda kasani da wanka baka sani ba” fashewa da kuka Abee yayi yace “wlh na yafemiki har raina nagode Alawiyya” “bye” tafadi da sauri tana cire wayan daga kunnenta tana mikkiar da wuya tana juya kanta abubuwa na dawo mata har yanzu she’s still on medication dan 2yrs zata sha magani cutanta tana ahaka Abee yashigo bottle water taji abakinta da sauri ta karba tafara sha yana shafa bayanta yace “it’s okay we are all here for you kinji” ijiye ruwan tayi tareda gyadamai kai sai chan tace “Abee call Ammi for me I want to forgive her too” gyadamata kai yayi yasa PA shi yayi kiran chan aka kawo mata wani waya daban takai kunnenta Babanta na tsaye gefenta Ammi ja daga wayan kafin tai magana Alawiyya tawani irin kankame kunnenta tana numfashi fast fast tace “is Alawiyya nayafe miki Ammi komi yawuce, Idan kinason anything ki fadama Ya Raheena tagayamin” tai maza tacire wayan daga kunnenta ta katse ta ijiye tareda rungume Abee dasauri tana numfashi sama sama Abee ya shafa bayanta, wato kowa da yanayin brain nashi aduniya, some people zasu iya samin kansu a situation na Alawiyya and they will be fine but for Alawiyya is not like that, Maman yarinyar nan tariga ta zama kaman wata dodo arayuwan Alawiyya, tariga tai messing da brain nata dabadadan yazo and save her on time ba da yarinyar tarasa kanta forever, Allah yacigaba da tsare kowa daga shairin mai shairi, and Allah yabama iyaye ikon sauke hakkin yaransu daga kansu, yakuma bama yara ikon sauke hakkin iyayensu akansu.
Alawiyya always send money to Ammi once in a while tana kiranta but wannan mother and daughter connection din nan babu shi, Ammi tai nadama dan yanzu Alawiyya ce gatanta dana sauran yaran wanda sun rasa aikinsu Baban Alawiyya duk ya sama musu aiki, su Layla ma sun yafema Ammi but still sunja baya da ita.
Alawiyya ta haifo twins boys again su biyu masu kama da AJ, bayan 2yrs da rabuwanshi da Khairat tasami miji tabashi Alawiyya ya daukota yanda Alawiyya keson yarinya ko yaranta bata sonsu haka, ahaka suka raini 5kids nasu and live happily in Qatar!!

END

This series is educational series nayishi to create awareness akan cheating, sometimes iyaye is at fault, learn to leave yaranku idan sunce basu son wane cus kaje ka aura musu wanda basaso zasu iya zuwa su dinga zina da wanda sukeso bakowani yarinya keda courage na kashe aurenta ba sabida tsoron baki da tsinuwan iyaye.

Rashi so, kiyayya na jawo cheating a aure, hakuri da dauriya da addu’a da neman mafita a addinance sune kadai abinda zai iyasa ka ko ki daina cheating.
Allah ya shiryar damu gabaki daya Allah ya yafemin kuskuren danayi a short labarin nan, saikun jini a novel dina nagaba wanda Normal full comprehensive novel ne ba all this short short series novel din ba irin Matan ko Mazan.

Akarshe duk wacce ko wanda ya karanta min littafi batare data biyaba ban yafeba har muje gaban Allah.

Thank you for reading
M Shakur✍🏻

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login