Showing 81001 words to 84000 words out of 202729 words
ciwo da bakin ciki aranta kaman ta shakeshi tace “Nuri what has gotten in to you? Uban me yarinyar nan tamaka? Why are you even in her room? Nace ubanme tamaka? We had sex shekaran jiya da night still munyi da safe, munyi last night, munyi yau da asuba and I caught you kana this thing me yarinyar chan yar aikina tamaka Nura? Gindin lu’u lu’u gareta haka haryakai kana neman cin kanka am I not enough for you Nura? Me ban makaba? I’ve changed? We had a very juicy sex this morning before subhi, u enjoyed it every bit ma kuma, mena rasa tell me? Is that karuwan yar aikin tawa better than me da saikayi amfani da kank……” “Hadiza!” Nura yakirata azafafe tareda nunata da yatsa yace “mind your language! Don’t ever call anybody sunan dakika fadi just now, and karki kara alakantani da wat u just said, whatever you just see now is not abinda kike tunani, I agree I was lost for some moments but is not abinda kike tunani, kuma ai bantaba gayamiki u are not enough for me ba, I have my personal life Hadiza don’t just intrude” Nura yayi maganan dadan fushi zai wuce Hadiza tasha gabanshi tareda bude hannu sideways tace “why are you soo angry? Did you just said kanada personal life what am I to you? For God sake I am your wife! Mother of your only kids aduniyan nan, Nura wlh u insulted me with this dana kamaka kanayi and I demand to know why? Am I not enough for me? Da me yarinyar nan tafini? Nura why are you hurting me ni Hadizan ka mena maka haka? Nura na chanza, na chanza, na chanza so akanme zaka shigo dakin yarinyar nan data gudu ta barka kana mammatse gabanka saikace tuzuru? Our lives has always been just me, you and yaranmu this is not you Nura, I don’t recognize you anymore, Nura muna zama 2months bamu nemi junaba and both of us are fine, this is tun farkın auren mu haka muke, gabaki daya sex baya gabanka so tell me wat am I lacking Nura? I demand to know tell me!” Tai maganan shouting sosai kaman zata tada gidan idanunta sunyija ihun dataji yanayi ranan na dawo mata fresh azuciya, kallonta Nura yayi strictly yace “Hadiza don’t start this war dakike shirin farawa you just got back from hospital, I’ve never complained cewa u are not enough for me, like I said a asibiti ni da ke mun rufe chapters din da mun bude fresh one, so just drop this topic ki tashi daga gabana nakoma office, I enjoyed wat were having this days saisa nakasa kyaleki kihuta every minute ina kanki so kitashi ağababa nakoma office” “Wlh bazan tashiba Nura” Hadiza tai maganan cikeda masifa tace “mesa maza munafukai ne ku! Nura wanda bai sanka ba will think u are a saint but u are an evil and a very wicked man” Hadiza tayi maganan hawaye na fitowa daga idanunta tace “nakamaka doing this thing calling sunan makiran nan, now am asking you kafadamin abinda nake lacking nima namaka sabida k daina tunata ka kasa, bakin ciki kake namaka ba itaba? Kafinson na dawwama a square one? You don’t want me to please you kafison ita to please you huuun? Kai wani irin munafuki n…..” tasss! Nura ya dauketa da mari dayasa Hadiza tai baya zata fadi da sauri ya fizgota da hannu daya ya nunata da hannu daya yana kallon kwayar idanunta yace “enough Hadiza! I am not stupid nor am I a fool kinajina!” Yamata ihu da saida ta firgita a hannunshi dan kaman zai rufe ta da duka, yace “I am tired, mata daya na zagina daya namin zuciya nagaji!” Yasake ihu yace “kinata tambayana me kike lacking kin taba kama gabana kin sha for 10-11yrs today?!” Yayi ihu yace “you are zero point zero point zero plus zero minus zero multiply by zero in sex!” Wani girgiza Hadiza tayi tana kallonshi idanunta sunyi jazur, yayi ihu idanunshi sunyi ja yana kallonta acıkın ido yace “I hate hurting you Hadiza! I hate hurting your ego, why do you always push me ni yaronki ne dazaki titsiyeni saina fadamiki why nake abinda kikaga inayi ina ruwanki? Da jikinki nayi koda nawa? Listen if you want to kill yourself do it kije ki amsa Allah cus I’ve tried my best for you, I hate how stubborn you are, I hate myself dana kasa cire fitinanniyan mace irinki araina haryau, nagaji Hadiza, nagaji da draman ki da draman kowa ma nagaji, sabida su Amal nake zaman gidan nan kika dameni zan bar miki gidan nan gabaki daya wlh nagaji!” Yamata ihu a fuska tareda sakin hannunta yawuce fuuuu kaman zai fasa staircase da dirin tafiyan shi.
Please readers listen to me with open mind, wallahi wallahi bana supporting kowa in this book, sunan littafin nan fa MATAN da question mark ❔ ko MAZAN shima da question mark wato alamun tambaya ❔
Dawuya kaga novel tittle mai question mark, duk inda kagani you should know cewa littafi ne da the best thing for you is to read it without picking side just read it to learn.
This book Ina portraying life of family dakuma familyn family, kowa nacikin book din nan is there for a reason, Nura’s family, Hadiza’s family, and Ummi’s family as well.
Men can act funny, and sometimes men are the origin of major issue na aure.
Believe me Hadiza is acting daidai ita daidai yanayinta, same with Ummi, kowa nada ways na nuna anger nashi, look yanzu Hadiza ihune da zagi nata idan tana fushi most mata haka muke, Ummi zamu iya cewa zuciyane nata, believe me tafiyan datayi bisa karamin misunderstanding haka idan big misunderstanding yafaru yaya kenan? Kowafa nada way of showing anger, wasu ma fashe fashe suke na kayan gıda idan mijinta yabata mata rai, wasu kuma dukan yaranta sunan su pepper soup ranan😂
Shikuma Nura look at him shima yadebo da zafi matarsa Hadiza bata sabamai zuciya ba Ummi tayi yace bazaije ba girman kai, do I look like ina supporting any one of them???
Aure is complicated! No marriage is FREE of issues that one na lie!
Kudai Allah ya kyauta, please read and learn from side na Hadiza, na Ummi dana ma Nuran as well.
And Sex listen Sisters, Kayan mata na kara ni’ima dadi da sauran su, but shi good sex is skills, Hadiza tasha kayan matan MAMMI HAJJIA which yayi aiki ko Nura yafadi takara dadi and tight problem nata is the skills and technique that knowledge da willingness na son tayi with passion, and naturally she’s not a sex freak which akwai mata dayawa da basu damu da sex ba like Ummi.
Matan kauye yawancin su nagaya muku na son harkan bindi kuyi tambaya kuji.
I said my own so just chill🥰
Now tell me so far so good with all the gbas gbos are you enjoying MATAN KO MAZAN??
RATE THE BOOK
⭐️ ⭐️⭐️⭐️⭐️
💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣4️⃣
Yau nazo da gangariyan rahoto wato PRACTICAL CHINA IMPORTATION class💃💃
Ga inda zaki koyi asalin ilimin saro kaya daga china, za’a koya miki ko dubu 20 kikeda shi zaki iya fara saro kaya Wayyoo Allah na, babu wani dogon zance kuzo mu shiga WAITLIST din nan tare💃
Danna link ki shiga group din waitlist
https://chat.whatsapp.com/FIKdtOLn4vjGOQ1bHuI9l0
24
Sauka kasa yayi zuciyanshi na masifan tafarfasa yabude mota yashiga ko gaisuwan da maigadi kemai be iya ya amsaba yaja motan shi sabida yanda ranshi ke soyuwa yanar gidan, he’s just angry da kowa, Hajiya tunda takoma kano taki daukan wayanshi, koya kira Meena yanason magana da ita bata amsa tace agayamai idanba ya nemi Ummi bane he shouldn’t bother about talking to her, ga kuma Ummi dazata kama tabar gidanshi tanamai zuciya akan abinda baitaka kara ya karyaba dan shi har yau baiga wani takamaimen abu dayamata ba, kuma takama takashe waya irin she doesn’t even wants him to look for her, she’s done dinnan, saikuma Alhaji Musa yana wani gayamai ya sake Ummi shi zai aura sabida an gayamai shi auren dan ya saketa ne yayi, now kuma Hadiza ta tsareshi ta titsiyeshi kaman danda ta haifa saiya mata bayani mesa yayi abinda yayi, why is everyone doing yanda yaga dama dashi he’s just so tired, mesa the peace he’s yearning for at this age yakasa samu? Why? Mesa stubborn women ne suka cika rayuwanshi? Da kyar ya iya kai kanshi office yawuce sama yashiga office nashi yama rasa ina zesa kanshi yaji dadi.
Yanda zuciyan Hadiza ke bugawa zaka dauka kararrawa ake bugawa aciki, hannunta har lokacin nakan kuncinta da Nura ya mata, bakinta kuma asake tabishi da kallo har saida taji tashin motanshi sannan tawani zube zaune awajen, kuka ke zuwan mata sosai amman tahana kanta no bataso tasake zubarma da wanda yamata bakin zagi haka, yau itane Nura zai hurting nata haka for the second time dan auren Ummi was first, wannan kuma nabiyun, ita Nura zai kira zero! Ita, a Cinderella, Nigerian kardashin, business mogul queen, Oga wife like her, yasan how many online business vendors ke shishige mata, all matan abujan nan da gangan suke zuwa shagonta abaje bajinta ayi shopping just sabida aburgeta tayi kawance dasu, infact duk randa take shago anmafiyin ciniki, wani kalan gyarane batayi, saloon treatment daban daban, even a sex din this days she’s trying alot, inhar namiji zai ciki yakawo kuma how dare he calls you zero? Da ace Nura tun farkon aurensu ya nuna yadamu da sex he wants it da babu yanda zatayi dole ta dinga bashi, she’s not lying but itada Nura nazama gida daya for 2months abu bai shiga tsakaninsu ba, wani kalan maita yarinyar nan tazo tazuba ajikin mijinta cus she don’t recognize Nura anymore, ita Nura zai daga hannu ya ketama mari? Why is he so angry? Bata taba ganin Nuri na wannan fushin masifan ba, metamai dazai mata kalan marin nan??? Parking motan dataji anyi yasa ta zabura ta mike tayi stairs tasan shine halan yadawo ya lallasheta ne daidai tana karasa saukowa kasa daidai ana bude kofan falonta ana shigowa.
Baraka da Zeena ne suka shigo rikeda wani hamper na snacks da fruits aciki suka hada ido dasauri wani irin kunya Hadiza taji ganin kawayenta ne ga gidanta kacha kacha ga jan idanunta maybe akwai hawaye aciki dasauri daga Baraka har Zeena suka karaso cikin falon, Zeenah tayi wajenta da gudu tana bude hannu tace “oyoyooo my Sick baby sannu, wlh nida hubs munje Maldives ne ai I told you about the birthday trip dazaimin saisa banzo na gaidaki ba I just greeted you a IG da naga kinsa, jiyan nan nadawo yanzu ma shago mukaje akace kin dawo gida nacema Baraka let’s go gidanki, sannu Haddy, how are you feeling now”? Murmushi Hadiza ta kakalo tana kallon Zeenah dataci gayu tasha gwalagwalai tayi kyau takara kiba sai sheki take, tace “na warware tass nida harnayi resuming zuwa shago ma” dasauri Baraka data ijiye hamper anan falo ta taho wajen benen tace “sannu Hadiza Allah baki lpy, ya duk na ganki wani iri haka” tai maganan tana mika hannunta dasauri zuwa kumatunta tace “an mareki ne naga kaman shatin hannu” dasauri Hadiza zata juyar da kanta Zeenah dabata luraba takama habarta tana zaro idanu tace “what happen to your face? Kinga hannu shaaaa a fatan fuskanki yayi jazur sabida farin fata, who slapped you”? Wani kalan fizge fuskanta Hadiza tayi tace “dalla kubarni waya isa ya mari Hadiza aduniyan nan are you guys for real? Zoku zauna bari nakawo muku drinks” tawuce zata tafi dasauri Zeena takama hannunta dan she’s just like Hadizan saisa itace best friend nata.
Tace “Besty kaman ya bari ki kawo mana drinks I don’t understand, in your own house kene ke serving guest drinks ina yar aikin ki?” Zeenah tamata tambayan kai tsaye dan cikin duka mutanen Hadiza banda yan uwan ta najini babu wanda ta fadiwa Nura yayi aure dan abin kunyane agareta, zatai magana Zeenah tace “tell us we three are childhood friends ku munma juna dariya kanmu mukamawa remember yanda mukema Baraka fada, what’s happening? Who slapped you haka a fuska? Sannan ina yar aikin ki? Why is your house so dirty haka? Look at falon nan see dinning why is everywhere so scattered and disorganized, I don’t even wanna talk about yanda kika rame cus I wanna believe rashin lafiyan dakikayi ne yasaki kika rame but who slapped you this hard eh”? Baki Hadiza tabude zatai magana kun gane irin kukan nan da baka bashi izinin zuwa ba amman kawai sai yazo without permission shiya kufce mata da sauri Zeenah ta yarda jakanta tace “ohhh no come here sweetheart it’s okay, it’s okay, who hurt my Didi this much? What’s going on Didi talk to me, Baraka zo” dasauri Baraka ta zo dukansu suka rungume Hadiza kafin Zeenah tace “muje sama mu sauna kawo mata ruwa Baraka” gyadamusu kai tayi Zeenah tawuce da crying Hadiza sama Baraka kuma tawuce fridge ruwa a dauka suka wuce sama, Zeenah tabude ruwan takai bakinta tace “sha Hadiza” kadan ta kurba ta ijiye ruwan, ahankali tace “menene Hadiza talk to me who slapped you”? Cikeda Jin nauyi da kunya but sun riga sun kamata babu yanda zatayi tace “Nura ya mareni!” Daga Zeenah har Baraka zaro ido sukayi cikeda mamaki Zeenah tace “Nura yamiki wannan kalan marin?” Gydamata kai Hadiza tayi tana fuzarda iska, rai abace Zeenah tace “baki suing nashi for domestic abuse ba are you okay Hadiza? Your husband is abusing you haka, maisa baki daukomai yan sanda ba”? Dasauri Baraka tace “haba Zeenah wani kalan yan sanda kokuma tayi suing nashi sabida just this one time mari is not something dayake faruwa kullum shekaransu nawa tare yataba marinta ne” cikeda masifa Zeenah tadagama Baraka hannu tace “kinga just keep quiet and allow me talk to my friend ke dama kin saba tolerating all sort of trash daga mijinki saisa he doesn’t respect you, Hadiza and you are two different people, she knows her rights unlike you akanme, akuma kan wani dalili Miji zai kama yana taba lafiyar jikinta tai shiru look at her precious face, kinsan da kasan waje ne kalan hukuncin dazaihau kan Nura kuwa look at her face for crying out loud yadauka jaka ya auro ko tumakiya, yadauka bakida gatane am calling my lawyer inama jakana” ta jujjuya ganin bataga jakanta ba yasa ta mike tawuce kasa rai abace, Baraka ta kalli Hadiza dake goge kwalla tace “yanzu zakiyi suing Nura sabida ya mareki Hadiza? Me aciki dan Nura ya mareki yana marinki da ne? Why are you and Zeenah like this eh? Nura fa baban yaranki guda biyu ne shi zaki maka a kotu? Ko darajan yaranku bazaici ba”? Shiru Hadiza tayi daidai Zeenah na karasowa tace “say whatever you wanna say Hadiza is not you and can never be you, duk matan dazata zauna miji na dukanta anytime dayaga dama jakace kuma yar akuya, kuma dakikiya ni Zeenah nafadi haka, and idan tabari wannan to slide to Nura yadingayi kenan kalleni nan Hadiza” Hadiza takalli Zeena tace “ask Baraka dazu da dasu Hanna da Saudat da some members na meeting dinmu zamuzo fa but mukace bazamu iya jiransu ba, da dasu mukazo da bakiji kunyan duniya ba? Da gulmanki saiya zagaye Abuja fa ana mijinki na dukanki, waye Nura? Duka kudin gudanawa gareshi da he feels zai iya miki kome yaga dama haka, waye ubanshi? Shida kudinma nemansu yayi ba haihuwanshi akayi aciki ba, look at you Hadiza yazaci idan kin rabu dashi zaki rasa mijin aure ne? Koya dauka shi Autan maza ne? Kinmasan how beautiful you are kuwa Hadiza? Wlh yarabu dake saikin sami mijin dayaci ubanshi akomi, just like me yanzu minister nake aure, da Bala yafara dukana dayaga I know my right namakashi a kotu ya biya ai yagane koba komi na batamai clean record nashi, sunanshi is registered under domestic violence yanada record dazai bishi ko’ina, sannan na barshi, u were there for me lokacin look at me yau married to minister dakeda mata biyu nine ta uku but nice yar gaban goshi, ki watsar dawani soyayyan nan ki yaki Nura fa, wlh kuka rabu da Nura zaki sami mijin dayaci ubanshi akomi barinma yanda aka sanda ke a abujan nan da business naki haba, kina daga cikin top housewives of Abuja fa dake representing Abuja who d f*ck is Nura? Take action against him now kafin ki zama Baraka part two” rushewa da kuka Hadiza tayi tashiga fadamusu duka abinda ke faruwa tundaga auren Ummi, mutuwan zaune sukayi sai kawai Zeenah tafashe da kuka tace “Baraka let’s go tashi mutafi Hadiza bata dauke mu as family ba, Baraka koda you were going through something, dudda bazakijin shawaran mu but sharing heals right and we are always there for you cus an zama daya we never abandon you” Baraka tace “kwarai, I don’t agree with ways naku but I’m always grateful to have the two of you as friends dina I know sometimes kumun dariya kuji haushina kaman zaku daken but baku taba kai magana ta waje ba it remains among us, and both ke da Hadiza always helps me financially, idan something come up a meeting na association namu zakumin anko baku taba bari an gane inada wata matsala ba kallonmu ake dukanmu ukun daya, I know kuke ganin abu ya bambanta dani but friendship naku is genuine, Hadiza why will you be going through something like this bazaki fadamana ba”? Cikin kuka tace “zakumin dariya barinma ke Baraka I remember yanda nake miki dariya ina kiranki wawiya mara wayau, that’s why” girgiza mata kai Zeenah tayi tace “the three of us are one saidai sauran kawayen mu su mana dariya but never us Hadiza, Nura babban shegen dan buhun uba ne, kici uwarsa wlh yagane ke ba kanwar lasa bace, being a wife doesn’t make you a slave, shi wani kalan mara imani ne, look at how big this house is, taya zaki
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes