Showing 192001 words to 195000 words out of 202729 words

Chapter 65 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8963

a nobody now” tafashe da kuka sosai agabansu cikin kuka tace “Raheena kinsan Mamana kafin tarasu ai, I grew up in a poor home Mamana kosai take da fanke na saidawa and itama daga kauyensu tazo, tun ina yarinya I looked at tv naga masu news nace abinda zan zama kenan sabida na dingama yan siyasa interview, daganan nima nazama yar siyasa” Ammi tayi shiru tace “do you all know why I work hard to give dukanku better life?” Tayi dan shiru sannan tace “sabida banso kutaso yaran talaka irina, duk dan talakan dazaku ganshi at the top to dole yayi making some sacrifices na jiki da sauransu and banson yarana suyi haka, I will not lie I gave my body to lots of men masu kudi, masu mukami sabida su bani ladder nahau dazai kaini sama daga this man to that man har Allah yakaini ga Alhaji” wani kalan komawa baya Ya Raheena tayi tanama Mamanta wani irin dirty look tace “Ammi kin…..kin……Alhaj……” tama kasa magananan sabida how big maganan is abakinta, girgiza musu kai Ammi tayi tace “no abu baitaba shiga tsakanina da Alhaji ba but yahadani da abokanenshi biyu lokacin ma in total 3some mukuyi shi yana zaune yana kallonsu sunayi da ni” duk yaran dauke kai daga kallon Ammi sukayi itama Ammi takasa kallonsu sai kawai tasauke kanta kasa tace “Alhaji was my best friend, shine the first mutum dana hadu dashi dabaiyi amfani da ni ba but yabani means and doors na samin kudi irin ya hadani da manyan political friends nashi, aiki a office nashi da sauransu so I can tell Alhaji everything har hiran yanda takare da abokanshi inayi dashi, ranan da Alawiyya ta fadi a sume ranan taga chat dina dana Alhaji ne inda nake cemai I can’t stop thinking about yesterday ranan daya hadani da abokanan shi yana kallonmu din nan, yamin reply da Allah sa Alawiyya tayo dadi na cus abokan shi na gayamai yanda nake, I think that’s why Alawiyya fainted tadauka nataba wani abu da mijinta but wlh wlh bantaba yin komi ba” “Ammi are you okay?!!” Ya Raheena ta mike da tsananin fushi tamata ihu sai kawai tafashe da kuka tace “how could you live a disgraceful life like this Ammi?Mijin yar da kika haifa yar cikinki babu abinda bai gani ajikinki ba? Mutumin dayaga ana zina da ke, Ammi menene banbancin hakan da zina? And you dare blame Alawiyyah sabida taje wajen saurayinta? Ai ke tabiyo? Ammi you couldn’t keep your chastity kene har yaro dan 16yrs na miki ciki but sabida selfishness Ammi ki kama ki aurama Alawiyya dan 75yrs” hawaye Ya Hameeda ta share tace “Ammi yau ne rana na farko danaji inajin kunya akiraki da mahaifiyata cus Ammi you don’t deserve to be my mother” Layla da idanunta yayi jazur ne ahankali tace “Ammi waye Babana?” Kallon yarinyar Ammi tayi takasa magana Layla batasan lokacin datama Ammi ihu ba tace “I said who is my father Ammi”? Zaifa itama tace “waye Babana Ammi? I want to know Babana nima like Alawiyya, waye Babana Ammi”? Hakama Aneesa tace “Ammi waye Babana” ihu Ammi tayi cikin kuka tana taushe kunnuwanta tace “I don’t know waye Baban ku! Sorryyyyyyy!” Wani kalan juyawa Layla tayi azuciye ta fizgi jakanta tace “you will never see me again in your life Ammi” tafice fuuuu hakama Zaifa da Aneesa duk suka bi bayan Layla.

Ya Hameeda takalleta tace “you might think you work hard for us amman Ammi kome kikayi you did it for yourself alone dan haka deal with it alone, Ammi infact I hate you Wallahi Ammi kin cucemu gabaki daya” taja jakanta tafice fuuu dakin yarage daga Ya Raheena sai Ammi dake kuka itama Raheena jakanta ta duka ta dauka zata wuce karaf Ammi tarike kafanta tana wani irin kuka wiwi tace “Raheena kema are you going to live me alone eh Raheena look at abubuwan dana muku arayuwa fa na daukeki acikina for 9 months” “Ammi!!!!” Raheena ta fizge kafanta ta nuna Ammi da hannu tace “are you even regretting abinda kikayi? Or kina kokarin blackmailing dina nima kin dauka Alawiyya ce?Ammi sabida ke kanwarmu Alawiyya ta haukace Ammi!!” Ya Raheena takirata tana kara jinjina lamarin tace “Ammi did you even know the gravity of sins naki? Kin cutar da Alawiyya kin cutar da mahaifinta kin cutarda mu, kin cutarda su Layla all because of politics da yau gashinan kin rasa shi kuma kin rasa yaran naki, Ammi all of us have always supported you and listen to you Ammi how could you do this to all of us?” Cikin kuka Ammi tace “I’ve realized my mistake shairin shaidan ne da shairin mulki, Raheena don’t abandon me gidan yari za’a kaini help me” cikin fushi Raheena tace “I can’t help you Ammi just pray yarinyar dakika haukata ta warke dan ayanzu only Alawiyya ne can save you Ammi, yarinyar da kika cutar, pray ta warke inba hakaba yanzu kika fara ganin ukuba, I will come and see you a day before kitafi Qatar for the hearing” ta fizge jakanta tafice Ammi na wani irin kuka bata taba sanin yaranta mata zasu iya juyamata bayaba duba da yara mata sune keda tausayi da jinkai compare to maza but yau dukansu sun juyamata baya to yanzu watake dashi? Ina zata sa kanta?.



Wayooo Ammi, a moment of silence for Ammin mu😭

Yes inhar kin karanta ko harafi daya a book din nan baka biyaba ban yafe miki ko maka ba wlh har lahira.

EPISODE 3️⃣1️⃣



DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950
Zaune yake a falon Mamanshi rikeda little Alawiyya ajikinshi har yanzu hannunshi bai gama gyaruwa ba but banda haka jikinshi ya warke tunda suka dawo agidan Mama yatare yau Khairat da Alawiyya sukazo dan dubashi cus Mama ta kirata ta gayamata AJ yasami dan hatsari abinda yasa tazo kenan, he was so happy ganin yarinyarshi abinda ma yafito dashi falo kenan dan yana dakinshi, Khairat bini bini satan kallonshi take she just wish ita ke kulada shi ba Mama ba da baida laifiyan nan gashi ya rame sosai kaman akwai abinda ke damunshi, News channel ke aiki adakin yana cikin wasa da Alawiyya yaji ana maganan an cire minister Abuja daga sit sabida wasu dalilai da ba’a bayyana ma Al’uman Nigeria ba, dasauri ya kalli Tv mai karanto rahoton yace “saidai an samu information cewa prime minister Qatar shine dalilin dayasa aka cireta sabida diyarshi data gudo da ita Nigeria tana ganawa azaba yanzu haka yarinyar ta haukace tana gidan mahaukata dake Abuja” akai playing video inda Abee yazo asibitin yana shiga ciki, yanda AJ ya tsare tv da ido ko kyaftawa bayayi saida aka gama news din kawai yadauki Alawiyya ahankali ya mike dasauri Khairat ta mike tace “kanason wani abu ne I can bring it?”
Girgiza mata kai yayi ahankali yace “zan dan kwanta ne” hannu ta mikamai tace “kawota to karta dameka” ahankali yace “no bazata dameni ba kihuta kema” dan murmushi tamai yawuceta yayi dakinshi tabisu da kallo kwanciya yayi ya kwantar da Alawiyya gefe idan yace baidamu ba dayaji Alawiyya has been admitted a psychiatric hospital ba he’s lying but then again one thing he’s sure about is yasan mahaifinta yanzu he will take care of her, ijiyan zuciya yadan fuzar yasan dole yanzu Babanta zai raba auren maybe ma yatafi da ita Qatar which is definitely going to happen ma kenan, that is it! Yadan lumshe idanu jijiyoyin kanshi na ratsowa he wishes her well and he’s happy finally she’s getting out of the marriage sannan tayi reuniting da Babanta and he hopes she finds a situatable rich man dazata so sosai so that he can give her kome takeso, yayi maganan yanakai hannunshi ya share dan gajeren hawayen daya zubomai yajuya yakalli Alawiyya dake wasa da kafafunta yakama hannunta yace “ke kadai keson Dady ko my princess? Yanzu dagani sai ke”?

Sai kawai ya kankame yarinyar yana manna mata kiss a kunne ahankali, kara wayanshi yayi hakan yasa yadauka $10m yaga yashigo dollar account nashi dasauri yatashi zaune daidai lokacin email na shigomai yabude da sauri ganin Baban Alawiyya ne yace “I respect you as a man, and ina alfahari y’ata taso wani kamanka arayuwanta cus naganka naga values na namijin kwarai, idan kaga messege din nan to maybe munmakai Qatar, the gift is yours from me to you for what you did for me Abbakar Jafar babu 3rd party dazai taba sani, I know what self respect is dan konima I don’t compromise mine, Jazakallah Abbakar Jafar, Alawiyya is sick your prayers are needed sai watarana!” Lumshe idanu AJ yayi daidai Mama na shigowa dakin ganin yanda ya lumshe ido dasauri tazo wajenshi tace “menene wani abu namaka ciwo ne?” Ahankali yabude idanunshi dai ya nuna mata alert da sakon idanunshi ta kalla sai kawai tai murmushi tace “banga abin mahaifinka daka rage baka dauka ba AJ, kyauta ne AJ ka amsa Allah amfana, use it and build yourself idanma bakaso nan gaba kayi riba zaka iya maidamai da kudinshi, now just get better and live rayuwanka idan kanada rabon auren Alawiyya zaka aura idan bakada shi saikai hakuri, zaka komar da Khairat ne?” Ahankali ya girgizama Mama kai murya chan kasa yace “Mama I can’t bazanso kara daukan hakkın kowa akaina ba wlh” shiru Mama tayi chan tace “I understand!”.



Bayan 3 months.

In those 3months alot yafaru, Ammi is in jail dudda su Raheena tried their best but ko ganin Baban Alawiyya basu samu sunyi ba, Abee threatened Alhaji kan zaiyi exposing dirty deals nashi hakan yasamu ya karbe jikokinshi wanda suma suna Qatar yanzu, yana karbasu yayi leaking deals na Alhaji akai ram dashi shima, Alawiyya ne har yanzu bata magana though tadena ihun tadena buga kunnenta, saidai tai shiru duk therapy duniya bata magana ko mutane ma bata kallo, the only person da idan yazo take daga fuska ta kalla is Babanta Abee, saitaita kallonshi kawai ko kyafta idanu babu shima he will be showing her lots of love, hug and kisses, grandparents nata ma bata kallonsu har yaranta ranan da aka kawosu bata kallonsu Babanta kawai take kallo taita kallo taita kallo, magani ma shiyake bata zata bude baki ta sha wanka saidai amata fitsari idan ba’azo an kaitaba tai ajiki kawai brain nata is disconnected to so many things is as if dagangan take juya brain nata upside down sabida batason damuwa hakan shine peace awajenta.
Yauma kaman kullum wuraren 11 Baban ya shigo asibitin da kanshi yariko lafiyayyen warmer yamata humus da nan da kanshi lokacin is break time all patient na wajen wasa wasu na buga table tennis wasu na kallo wasu na activity na rawa ita kadaine ke zaune jikin window ta jingina kanta da bango tana kallon sama, tun kafin yakai wajen ya hangota tsayawa yayi he’s not happy he wants his girl to be fine but yasan mental issues is process, step by step ne you can’t force a patient to get better you can only help them to get better, tafiya yacigaba dayi ahankali har zuwa inda take ahankali yadaura hannunshi kanta gently tajuyo da kanta takalleshi murmushi yamata sannan yaduko ya manna mata peck a goshi kafin yadago yashafa kumatunta yace “Assalamu Alaykum my Baby, you see I cooked for you and It’s delicious” yayi maganan yana bude warmer din ahankali ya gutsuri Naan kadan ya shafa a humus yakai bakinta fuskan AJ tagani yana mata murmushi yana bata abinci sai chan fuskanshi kuma yadawo nashi hawaye ne yatattaro idanunta duk Abee na kallonta to his biggest suprise na rayuwanshi saiyaga ta daga hannunta ahankali tasake daga dayan hannun dukansu takai takama hannunshi dayakai bakinta saita bude bakinta ta tura hannunshi cikin bakinta tasa abincin tasaki kuka ahankali chak ya tsaya yana kallonta yakasa ciro hannunshi yakasa motsi yaksa cemata tadena kuka yakai kusan 1min ahaka sannan yazaro hannunshi da sauri yatashi yana goge fuskanta cikeda so yace “menene why are you crying tell me?” Ahankali take bude bakinta takai kusan 1min Abee da jikinshi har rawa yake ganin she’s trying to talk yace “yesss yess tell me menene? Why are you crying baby”? Cikin murya kasa kasa ahankali tace “A…….A………..AJ….” Saikuma takara rushewa da kuka saikawai ta juyo tawani kalan kankame bakinta jin finally tai magana.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

SUPRISE❤️❤️❤️❤️


But suprise din gobeeeee yayyy😂💃


EPISODE 3️⃣2️⃣


DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950
Sun dade ahaka sai kawai ya dagata arungume da jikinshi yama wata nurse alamu data tattara kulan abincin yawuce dakinta da ita tana tafiya ahankali, ya shiga da ita sannan yadago fuskanta ahankali daga jikinshi ya share mata fuskan tass, ahankali yace “stop crying, I am here now I promise you will never cry again kinji” gyadamai kai tayi sai kawai ta kara kankameshi zaunar da ita yayi ahankali kan kujera yazauna yana facing nata cikeda so yace “what is bothering you now?” Murya chan kasa tace “AJ” tsayawa yayi yana kallonta cike da tsantsan kaunar yace “do you love him”? Gyadamai kai tayi murya Chan kasa tace “with all my heart but he hates me” zata fashe da kuka Baban yace “I don’t think he hates you sabida shiya nemoni he sent me an email about you, your suffering, he’s the first person that let me know cewa you are sick, and this is what’s happening cewa you need me I should save you” Baban yadanyi shiru yace “your Mom wanted to kill him but I rescued him” dasauri Alawiyya tace “wen? Is he hurt?” Dan murmushi yayi ya shafa kumatunta yace “Abee will not allow the Man his daughter wants to be hurt ya warke by now” ahankali Alawiyya tasauke ijiyan zuciya sai kawai ya rungumeta yace “you are safe yanzu i promise you, you will never see wayanda bakiso kigani, my grandkids are here too” Dasauri Alawiyya ta kalleshi Gyadamata kai yayi yana murmushi yace “I can fight the whole world for you, all I want is for you to get better” ahankali tasake kankameshi chan tace “Abee I hurt AJ” one thing da Baban ya lura AJ ne kawai azuciyanta in and out, tunda ta tashi maganan shi kawai takeyi all he knows is he will give her this AJ whatever it takes In sha Allah, bayanta ya shafa yace “mekikamai? Or tell me from the beginning how did you meet him” one thing about mental issues patients shine you have to listen to them, pay attention and give them listening ear that alone is therapy for them, ahankali take bama Babanta labarin tun farkon haduwan su kawowa last fadan dasukayi dudda shima baiji dadin abinda tama AJ ba and yayi justifying anger AJ but itama she’s a victim in this AJ yama yarinyar shi hakuri kawai Alawiyya needs him, tun tana bashi labarin karshe ma tai bacci ajikinshi she’s sleeping but kusan every minutes saitace AJ, maybe AJ shine last stage na recovery nata kwantar da ita yayi kan gadon dake office nashi yadauki wayanshi yafita mahaifinshi ya sanar da komi cus Babanshi is his best friend.



In those 3months AJ gashinan ne kawai tun Khairat nasa rai zai komar da ita harta gama idda shiru hakan yasa kawai tabama kanta hakuri and promise to give any suitor dazaizo mata chance, tuni yasai gym din nan gabaki daya yakaro machine aka danyi renovation aka sake penti ya maida gym din to his taste meanwhile yana wani babban shopping complex anan KD, dakuma mall dayake ginama kanshi so ayyuyukan project dinnema ke daukemai hankali Gym dinshi kusan shine number 1 a KD kowa just wanna come there.


Yau kaman kullum yagama workout da wasu manyan attajirai haka dan bakowa yakema training ba suma VIP kuma private session sukeyi specifically da AJ yana tsaye yana goge kanshi a towel hannunshi rikeda bottle water muscles nashi kaman zasu yage jijiyoyinshi sun foto kafafunshi a mummurde dan gajeren short ne ajikinshi secretary yazo da wayanshi dasauri yace “yallabai ana kiranka” karban wayan yayi ganin international call ne yasa yajuya yana clients din nashi sallama yawuce office nashi yabude ya shiga ciki ya zauna yana ijiye abubuwan hannunshi yakai wayan kunne kafin yayi magana daga dayan bangaren akace “Assalamu Aleykum Abbakar” muryanshi kawai AJ yaji yagane shine cikeda girmamawa ya gaidashi, dan gaisuwa kadan sukayi cikin mutunci Baban Alawiyya yace “Abbakar I called you sabida y’ata ne yau Alawiyya” yadanyi shiru sai chan Ahankali Abee yace “do you want to marry Alawiyya?” Kaman daga sama AJ yaji saukan maganan saida gabanshi yadan fadi shiru yayi yakasa cewa komi jin yayi shiru yasa Abee yace “tunda muka dawo garin nan Alawiyya na hospital bata taba magana ba sai yau! And the first abu data fada is your name!” Dan lumshe idanu AJ yayi ahankali still baice kalaba, ahankali Abee yace “Abbakar” murya chan kasa AJ yace “na’am” cikin shaukin murya Abee yace “I know kanason Alawiyya and she loves you as well with all her heart, and again nasan cewa you guys had your differences which banmaso nasan dalilin fadan cus ba ruwana afadan masoya” Abee yayi maganan da muryan barkwanci sai chan kuma cikeda muryan jawo hankali yace “AJ abinda nake fadi anan shine koda kun sami matsala tsakaninku kada ka kalli matsalan look at the love dakukema juna, babu soyayyan da ba’a fada, couples fight, infact ma fadan shine ke karama soyayyan dadi, are you ready ka sadaukar da soyayyan ka bayan kunyi yakin nan danku sami juna finally Allah yacika muku burinku but sabida dan fada dakuka samu which nafadi banmaso nasani zaka hakura?”

Ijiyan zuciya AJ yasauke komi daya faru ranan nadawo mai babu wanda yatabamai zagi da cin mutuncin da Alawiyya tamai she blamed him for misfortune na rayuwanta, tace he took advantage of her yayi Zina da ita, she said alot even though even though he’s seriously

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login