Showing 51001 words to 54000 words out of 202729 words
respect is earned baka demanding dinshi by fire by force, idan kika kama kanki kika sauke all duties naki as a wife wallahi Nura babu abinda bazai miki ba the, forget al’adun yan garin nan bakiji karin maganan nan ba idan wani yazo kasuwa yayi rawa yasami kudi wani yazo yayi duka zaici and this is exactly abinda yafaru dake, akidan wasu dakika dauka dakikaga works for them ke yajamiki saki dakuma kishiya, Hadiza u are educated I believe the only wanda ya chanchanci kayı pleasing aduniyan nan is Allah bawani ba ki manta da kawayenki and be you and win ur husband kinji” Gyadamata kai Hadiza tayi ahankali, Anty Jams tace “as for Ummi kada ki sake ki bata hurimin ta rainaki ki kama kanki babu abinda ya shafeki da ita ko harkanki trust me idan kikai haka bata isa tamiki maganan banza ba ke koma tayi gigin yi Nura zai taka mata burki I trust him kinji Hadiza” Gyadamata kai tayi, Anty Jams na shafa kanta tace “nasan da ciwo but kikai zuciyanki nesa and amend your path okay “ sake Gyadamata kai Hadiza tayi, sosai Anty Jams ke shafa mata kai tun tanajin sheshekan kukanta har wani baccin damuwa yayi awon gaba da ita ahaka.
**
Kusan awanshi daya da rabi da fita Ummi tayi dialing number shi, wayan na gab da katsewa ya daga yace “Hajiya Ummi” har cikin ranta Ummi taji yanda yakirata sai zuciyanta ya narke tana kara addu’a Allah karyabawa Hadiza ikon rabata da mijinta, cikeda danne damuwanta tace “dama nakira naji yaya kunkai asibitin ya jikin Hajiya kuma?” Dan shiru Nura yayi wallahi bazai iya kwatanta yanda this small small things da Ummi keyi counts in his heart ba, this has been abinda he desperately wants Hadiza tamai, murmushi yamata yace “eh munkai asibiti, jikinta kuma dasauki tagama ganin Dr dake managing ciwon suganta yanzu tana ganin likitan dake managing hawan jininta” ijiyan zuciya Ummi tasauke in a very caring way tace “amman akwai cigaba sosai ko?” Cikeda tsananin jin dadi yace “akwai Allhamdulillah” ahankali Ummi tace “naji dadi, Allah yabata lafiya gabaki daya ta warke tass tass” wannan karan murmushin dayayi saida Ummi taji yace “Ameen thank you Matata” yanaso ya tambayeta ko Hadiza ta dameta but baiso yabata room to think ill of Hadiza hakan yasa yace “kinci abincin dana kawomiki”? Dasauri tace “eh nacinye tass sabida abinci yayi dadi sosai” ahankali yace “ai kin iya girki saisa” cikeda so Ummi tace “a’a bahaka bane sabida kaika kawomin abincin saisa yakara dadi Allah kuwan” murmushi yayi ya jingina da mota tareda lumshe idanu ahankali yace “nayi kewanki sosai Ummi kaman nayi shekara bana taredake haka nakeji” lumshe idanu tayi ahankali tace “jiya gabaki daya nakasa baccin kirki, duk inda najuya bayamin dadi kaman ina kan icce nasaba da jikinka” cikeda so yace “gobe in sha Allah muna tare kinji Abu” dan dariya tayi ashagwabe tace “ni banson ana kirana Abu” dan hade kafanshi yayi dasauri yace “to to naji nadaina tuba nake” murmushi tayi saikuma murya chan ciki tace “I lobe you my Noor” lumshe idanu yayi wannan karan saida yakai hannunshi yadaura kan gabanshi dayaji ya harba, cikin wata kwantacciyan murya yace “kinaso nabar Hajiya nagudo gidane”? Shiru Ummi tayi itama tana lumshe ido wlh 2days dinnan kaman shekara mugun kewanshi dakuma sha’awanshi takeji kasa magana tayi ta girgizamai kai alamun aa, murya chan ciki Nura yace “I love you Hajiya Ummi na” murmushi tayi tana kokarin kauda maganan jin muryanshi yayi sanyi gashi yana asibiti tace “uhmmmmm” anatse paying close attention to her yace “menene da wani abu ne”? Cikin kwantacciyan murya tace “ahmmm dama inaso namaka magana ne kan Hajiya tadawo nan umm” tadanyi shiru saikuma dasauri tace “kaga gamu mubiyu anan ba dadi Hajiya na wani gidan daban zaune, koda Baffan baice komiba but abin zaiyi kaman bamujin maganan ka, dan Allah kadawo da Hajiya nan gida namaka alkawari zamu kula da ita da kyau” Shiru yayi kawai, yadade bai hadu da yarinya mai wayau kaman Ummi ba gabaki dayan statement nata bata aibanta Hadiza ba rather maganan tayi as per subiyu atare zasu kula da Hajiya tama Hadiza kara dudda tasan Hadiza baza tayi ba, kuma gaskiyanta ne it looks somehow matanshi har biyu amman mahaifiyarshi na zaune a gidan Baffan shi koda basuce komiba is somehow but Hajiya yake tunani da kyar inta yarda yarıga yamata maganan tanuna a’a, dan ijiyan zuciya yasauke yace “Hajiya bazata yarda tadawo ba Ummi” dasauri Ummi tace “kabani izini nakira Hajiya dakaina na mata maganan”? Batare daya musa ba yace “eh ki kira muji” murmushi Ummi tayi tace “nagode Baban Amanu” ahankali Nura yace “nagode nima Maman Amanu Hajiya taji dadin tuwon dakika mata duka gidan har Baffa da ni shi mukayi kari dashi, Matan Baffa na tace nagaya miki keda itane kinsa abincin data dafa yayi kwantai” dariya Ummi tayi tace “ahh ah ahh nayi babban laifi, katayani bada hakuri kuwa”? Dariya yayi yace “ni ina ruwana” kaman zata rushe da kuka tace “kai dan Allah Baban Amali” dariya sosai Nura yayi harya manta damuwan Hadiza daya addabi zuciyanshi yace “nabada wasa nake miki” murmushi tayi tace “godiya nake ka koma wajen Hajiya ka gaidamin da ita kaji saika dawo” Gyadamata kai yayi yace “in sha Allah” ya katse wayan feeling so happy.
Ummi na gama wayan wani kira yashigo wayanta dasauri ta kalli wayan number ne but ba irin na Nigeria ba bata saba ganin kalan number ba dauka tayi kafin tayi sallama taji muryan wata mace dayadan manyanta ba chanchan ba. “Ummi, Aisha ce, kanwar Ya Nura dake Egypt” dasauri Ummi tazaro idanu ganewa datayı itane maibin Nura cikeda kunya da bala’in girmamawa tace “laaa Ya Aisha ina yini, ya aiki ya yara da Babansu” murmushi Aisha tayi tace “Alhamdulillah Ummi, musamman nakira wlh Hajiya tasanar dani yanda kike dawainiya da ita, tace yau kene kika aikomata da karin kumallo sannu da kokari Ummi angode angode, ina zuwa dan Allah dakata kadan nakira Asma’u da Rukayya muyi conference call suma sunaso daman su kiraki” kafin Ummi tayi magana harta shiga kira nan da nan sukahau conference call sai godema Ummi sukeyi akunyace Ummi tace “dan Allah kudaina godemin haka, Hajiya mahaifiyata ce banga dalilin godiya dan nama mahaifiyata abuba, nima sonake nasami albarkan dakuke samu, bantaba sanın zan sami wacce zata maye gurbin mahaifiyata aduniyan nan ba bayan tarasu sai Hajiya, Hajiya Itace mutum nafarko tunda nafara aaikatau dudda tana mahaifiyar mai gida bata kyamaceni kaman yanda akeyi agarin nan ba takirani tasa na sauna mukaci abinci tare sannan tasaka Meena ta tayani aiki, itane mutum na farko da bata tabamin kallon yar aiki ba sai diyarta kuma tabani tukuicin girki da babu sanda yataba bani, Hajiya dabance araina kudenamin godiya kan wani abu ban mata komiba Mamana dana rasa Allah yabani a Hajiya” tai maganan muryanta nadan rawa yau ta tuna da mahaifiyarta kannin Nura jisukayi sun kamu da son Ummi atare sukace “kidaina kuka Ummi Allah ya Jikan iyayenki da rahama” ahankali tace “Ameen nagode” saikuma suka shiga hira tana tambayan su sunayen yaransu, yaran Aisha Hudu, Yaran Asma’u biyu, yaron Rukayya daya Ummi harda magana da yaran tana wasa dasu yaran najin dadi kusan 30min suna hira kaman sun saba, suna shirin sallama Ummi tace “Ya Aisha, Ya Asma’u and Ya Ruky dan Allah ku tsaya inaso nayi wata yar magana daku” dasauri giving her full attention sukace “okay Ummi muna jinki” anatse Ummi tace “dama inaso Hajiya tadawo nan nayi magana da Baban Amali yace Hajiya bazata yardaba saidai ni nayi to inaso anjima suka koma gıda zan kirata dakaina, amman dan Allah inaso kudan tayani sa baki ku lallaba Hajiya ta yarda tadawo nan zamu kula da ita wlh baza’a samu mata sala ba” kamin Ya Aisha tai magana Asma’u tace “Ummi kinga basaikin kare Hadiza ba kinga idan Hajiya tadawo gidan nan Hadiza ta kara zagin mini uwa wlh zanbar nan Port harcourt ne nazo harnan Abuja na nuna mata idan batada tarbiya zan bata sabo” dasauri Ruky tace “Meena kadai ta isheta ai basai munzo ba, amman nima nafison Hajiya na nan gidan Ya Nura da gidan Baffan mu gaskiya dudda Matan Baffa batada matsala but Ya Aisha me kikace?” Anatse Aisha tace “bari zan kira Hajiya namata magana but Meena tagayamin Hadiza bata sonsu agidan ne Ummi Hajiya nada hawan jini banso tana ganin tashin hankali kwata kwata” dasauri Ummi tace “laa wlh Anty bahaka takeba, lokacin nan kaman tanada dan matsala ne saisa hakan yafaru amman Anty nada kirki kuma tana kaunar Hajiya ba kadan ba, kada ku damu zamu kula da ita sosai wlh” murmushi Aisha tayi badan komiba saidan yanda taga hankali da dabaru irin na mata na Ummi dudda tasan Hadiza bawai chanxawa tayi ba but for the sake of Ummi dakeson Hajiya tadawo gidan harma she’s putting it in request yasa tace “shikenan Ummi zan ma Hajiya magana” cikeda farinciki Ummi tace “yauwaaa nagode sosai Ya Aishan muuu” su Rukayyah duk dariya sukayi Aisha tace “menene tsawon dogon riganki Ummi”? Ahankali Ummi tace “hamsin da takwas” cikeda so tace “zan saya miki dogayen riguna na aiko miki ta airport sai Ya Nura ya karbo miki” cikeda murna Ummi tace “Ya Aisha nagode nagode Allah yabiyaki yama yaranki Albarka” duk dariya sisters din sukayi cikeda son Ummi ganin Nura ya auri mata mai hankali yanzu sukai sallama suka katse Ummi sai dadi takeji.
Sun gama komi a asibiti suna hanyan komawa gida Aisha da kannenta suka kira Hajiya a conference call, Nura yana jinsu suna cewa Ummi ta aikosu cus wayan Hajiya is always on speaking suna lallaba Hajiya takoma gidan Nura, Nura sai mamaki yake shi baimasan Ummi nada number kanninshi ba dudda dai Hajiya bata yardaba cemusu ma tayi su daina damunta suna kaiwa gıda ta zauna adakinta Meena takawo mata ruwa saiga kiran Ummi wayan Hajiya tadauka tanunama Nura dake gefenta yana danna waya tace “wato yaran nan nan hada baki sukai” wayan ta dauka kafin tayi magana Ummi tace “Hajiya ina yini, ya karfin jiki kun dawo”? Hajiya na murmushi tace “lafiya lau Ummi jiki kuma Alhamdulillah nasami lafiya sosai an bani magani na sati daya daganan nakoma likita ya ganni sai kano in sha Allah” ahankali cikeda rage murya Ummi tace “Hajiya dudda ance Anty na fushi dani yau amman muna kishin ladan ki da addu’anki datake samu ita kadai kullum, Hajiya dan Allah kidawo gidanki muma musami ladan nan da addu’anki kinji Hajiyanmu”
Wlh Nura tunda yake baitabajin wani sabon soyayya da respect na Ummi dake shiga zuciyanshi irin na yau ba, just look at yanda tai putting maganan mind blowing! Ita kanta Hajiya jitayi kanta yayi girma saita kama baki tace “auuu hakane bari Karime tajiki keda itane” dan dariya Ummi tayi adan shagwabe tace “Hajiya dan Allah kidawo kinji har Auta Meena bazan bari tana damunki ba” Meena dake wajen tana murmushi tace “inajinki” dariya Ummi tayi tace “Meena please tayani lallaba Mamana tadawo gıdanta kinji” harga Allah ita kanta Hajiya tafison gidan danta da nan ba yanda ta iyane batason taxama silan haddasa fıtina agidan danta saisa tadawo nan din, ahankali takalli Nura daya lumshe idanu kaman baya jinsu Meena tace “Hajiya please mu koma chan kinji bahayaniya agidan Ya Nura kaman nan” dasauri Ummi dakejin komi tace “Hajiya dan Allah kidawo kinji babu wanda zai tadamiki da hankali ko damunki sabida ke Anty har shopping tafita yi yanzun nan ma” Sosai Nura ke mamakin Ummi, murmushi irin na manya Hajiya tayi tace “tunda dai kun taru kunmin chaaa aka hardasu Aisha kike aikomin sabida nacema mijin naki a’a dayamin magana ai shikenan, anfi karfina anmin taron dangi, gobe da safe nadawo koda rana in Allah yakaimu” daga Ummi har Meena dake wajen ihu sukayi Nura yadago yakalli Meena dasauri ta taushe bakinta cikeda farin ciki tana dan dariya, Ummi tace “Wayyoo dadi Mamana zata dawo gida gobe, mezan dafa miki eh Hajiya na gobe” har cikin zuciyanta Hajiya kejin dadin yanda Ummi ke nan-nan da ita ahankali tace “kome kika dafamin zanci Ummi Allah yamiki albarka, Allah ya farantamiki kema, Allah yakara daidaita zamanku dake da Hadiza, nagode ko Ummi” cikeda murna Ummi tace “Ameen Hajiya kinga harmun fara samun albarkanki tun yanzu” dariya Hajiya tayi sosan gaske irin na manya tace “Allah kara miki Albaraka to” kyalkyacewa Ummi tayi awaya tana dariya tana Ameen shima Nura yayi dariya sosai feeling so happy and satisfied a zuciyanshi yace “Ameen” he’s really happy with the way Ummi made his mom felt just now, from voice din Hajiya kadai she’s feeling soo pleased and special Alhamdulillah for the first time tunda yayi aure matanshi made his Mom his happy, just look at yanda Ummi tayi magana ki dawo GIDANKI!!! Murmushi yayi sai kawai yaciro wayanshi he don’t care ko zata gane ko bazata gane ba dudda yasan ta iya karatu but he just typed. “I love you Ummi na” yamata sending❤️.
Like I said duk zafin challenge da kika facing agidan aurenki there’s always a simple solution to it, all it takes is the willingness and zeal naki gyara but kuna ganin Hadiza zata iya gyarawa??? Nura kam na son Hadiza so ma ba kadan ba, mutum da zaije to the extend yabiyama sister ki ticket just to come and be there for you ai karshe ne, kuna ganin zata iya bawa Nura that love, care and affection dayake nema awajenta kuwa ido rufe??? My question still stand can Hadiza change kuna ganin zata iya??
Now bari mu leka Ummimyn kauye.
Kunsan akwai ilimi that’s knowledge sannan kuma akwai Wisdom shine hikima ko a hausance? Rayuwanmu ayau akwai mutane dayawa masu ilimi but basu da wisdom if u ask me zan iya cewa Hadiza is one, she’s educated but she lacks wisdom, bata iya siyasa da kirsa da kisisina da iya siyan mutane ba, zero pretending and kara, batason abu tanuna maka karara. Believe me idan nace Ummi might be uneducated but yarinyar tanada wisdom and I will give it for Gwaggon ta zama da tsofaffi nakoyamaka dabarun zaman duniya da dama.
Now akwai wani magana da iyayenmu keyi akace “idan ka auri miji ka auri all the family” yanzu kuna ganin misali nan gaba idan Nura yayi kokarin sakin Ummi kanninshi da mahaifiyarshi zasu yarda yasaketa?? Aganin ku maisa bazasu bari ba? The logic is simple always pick on this small small abubuwan and keys danake samuku a novel din nan, ina kawo muku bangaren both Ummi da Hadiza sabida masu ilimi susan sunada chance arayuwa, marasa ilimin kimiyya suma susan sunada chance arayuwa to attain success all it takes is iya xama da mutane, magana mai dadi, nabarku lafiya yan uwana makaranta littafin nan makesure kun shiga class dina danakeyi na matan aure with just 2k you can bring your wife, sister, cousin, friend koma waye dakukaga tana bukatan karatuna, idan kinason magana dani M Shakur kuma chat me up a whatsapp wa.me/+2347012181461
Zaku iya samuna kuma a Instagram @mshakur_world hakama a TikTok mshakurworld.
I see the love dakukema this book and inada gagarumin albishir dazan muku gobe in Allah yakaimu, Thank you and Godbless❤️
💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣5️⃣
Kun tuna albishir din danace zan muku yau???🥰
Here we go, MATAN KO MAZAN chapter 1 is coming to an end just few more episodes to go which nakega zan gama mukushi within this week now here comes the EXOTIC NEWS konace the most EXCITING PART of the news shine Chapter II namu wanda is about CHEATING!!!!
Did you know acikin kaso dari na ma’aurata 90% na cheating?? Ko kiga mijin yanada babes awaje ko kiga matan nada samari awaje, Ex dina, class mate dina, Classrep dinmu, ko dan office dinta. Cheating a aure yanzu ba yaro ba babba, da sababbin auren da tsofaffin all both mata da mazan nayi.
Some mata nada samari awaje while some matan kuma yammata garesu, kunsan mata da yawa na gida are into lesbianism kuwa???
And our Men kusan some of them bada mata suke cheating ba da yan uwansu maza sukeyi???
Like I said, dana tashi yin book dinnan MATAN KO MAZAN I interview ma’aurata da dama, divorcee da Momies wayanda sun haifi kamata, da Aunties, so I decided to pick on the big, big major matsaloli dake kashe aure ayau to write about them in other to Educate yan uwana mata da maza, to show you how to fight that battle and to let you know every problem nada solution, so idan kin dade ko ka dade kana cheating on your partner thinking bazaka iya dainawa ba this book is here to help you overcome this addiction na cheating, I will pieces this Cheating of a thing, the stages and yanda ake dainawa, abinda mutane dayawa basu saniba shine Ma’aurata na cheating ne sabida dalilai da bazasu wuce 1 zuwa uku ba;
1- For revenge, wata feels tunda Mijina is cheating on me I will cheat on him back.
2- Rashin gamsuwa, dayawa maza
Dayawan maza cheats because they feel matansu are lacking in a thing or something in za other room, same with mata maybe baya gamsar da ita or he’s too tiny.
3- Addiction, addiction ina nufin wayanda suka saba sleeping around tun kafin suyi aure, so bayan auren bawai suna cheating sabida partner dinsu yarasa wani abu bane ko basa gamsuwa sunayine sabida sun riga sun saba bazasu iya rayuwa da one sexual partner ba, kun gane….
SAIDAI!!!
Is not going to be FREE this chapter and I employ each and every one of you to support me, this Chapter two is about to BLOW YOUR MIND💃
Payment is just 1k, pay into 6353995766 M Shakur world Moniepoint saiki turomin evidence of payment ta whatsapp wa.me/+2347012181461 sainai adding naki a PAID GROUP DIN.
If you wanna speak to me akan wani abu chat me up a whatsapp 07012181461, ko send a message ta IG @mshakur_world ko tiktok @mshakurr
Thank you and I love you remember CHANGE IS NOT EASY just like yanda Hadiza is struggling yanzu ta chanza, baka tashi rana daya ka chanza is process the most
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes