Showing 189001 words to 192000 words out of 202729 words
you speak to Alhaji like that….” Ammi zata kara magana wayan Alhaji yahau ringing ganin me kiranshi yasa yajuya yafita daga dakin dasauri ko minti goma baiyiba yadawo yace “Binta President na neman mu a Villa it’s urgent, bantaba jin muryanshi hakaba wuce muje we will deal with this naughty girls later” yanunasu da hannu ba wasa yace “ku kula da ita anjima kadan zamubi jirgi mudawo, zan gamu da ku kuma” yawuce suka fita shida Ammi Ya Hameeda ta nunasu tace “how can Maman mu be like this yatta ba lafiya but abinda ya damu dashi is siyasa” Ya Raheena tace “harshi dinma” kusan 2hrs suka bata ambulance yadaukesu sai airport private jet da Ya Raheena tai chatter suka shiga da Alawiyya aka daukesu sai Abuja suna sauka suka kara shiga ambulance chopper dazai kaisu asibitin sai asibitin suna zuwa aka karbeta sannan aka kira Ya Raheena ciki dan ganin Dr wani babban Dr tagani bayan yagama karanta referral later yace “before admission I need to know history na patient dakuka kawo, tell me about Alawiyya Alhawary” ijiyan zuciya Ya Raheena ta sauke sannan tafara gayama likita labarin Alawiyya gabaki daya tun tasowanta soyayyanta da AJ aurenta da Alhaji attempting suicide datayi a bridge dinnan dakuma gayamata datayi taga Dr tasha magani na 7days da komidai kawowa yau” jinjina kai Dr yayi yana rubuce rubuce chan yadago yace “what if iyayenki sunzo sun hanata samin care din daya kamata”? Dasauri Ya Raheena tace “I assure you Dr I will handle it hakan bazai faruba” jinjina kai Dr yayi yace “Alawiyya nada depression and schizophrenia, tayi lacking setting, emotions nata are scattered, she’s having hallucinations, tanajin murya na mata magana, buga kunnuwanta datakeyi sabida maganganun datakeji ne and is called Auditory Hallucination 3rd person and shine symptom na type 1 na schizophrenia but shi schizophrenia bazan iya fadi tanada shi ba sai all this symptoms datakeji yayi lasting for a month tukunna, but so far so good base on history nata dakika fada sune abubuwan dake damunta, yanzu zamu sata on admission na 3months, and for now zamuyi physical restraining nata sabida akwai aggression which zai iya leading to physical injury, zamu mata therapy, bayan munyi discharging nata still zata dinga zuwa cus treatment na schizophrenia is 2yrs” dasauri Ya Raheena tace “meke kawo schizophrenia?” Anatse Dr yace “predisposed factors nashi is genetics idan Mamanka ko Baban ka nada shi, sai kuma idan an haifi yaro lokacin sanyi, ko kuma complication wajen haihuwa, kokuma social factor irin rabuwa da masoyi, fada da kawaye maybe cin amana, damfara irin yan scammers sun cinye maka tattalin arziki ko an kwashe maka kudi a account, dadai sauransu, ko wani trauma data taba gani kokuma marital issues duk suna kawo schizophrenia, but yanzu zamuyi managing nata ta hanyan bata maganguna, getting her to start writing how she’s feeling every day, za’a bata paper da pen, getting her to speak tafara jin maganan mu, hallucination na maganganun datakeji a kunnenta su dena, getting her to open up and say abubuwan dake damunta, don’t worry you are at the right place your sister will be fine I need you to sign this zakije wajen receptionist za’a miki bayanin ranakun da zaku iya zuwa visiting nata” gyadamai kai Ya Raheena tayi ta tashi taje waje tai clearing bill din hospital din wanda yake ba karamin kudi ba sukace can she see her kaisu akayi ajikin glass door akasa suk tsaya suna kallonta har lokacin bacci take amman har an chanza kayan jikinta an samata wani uniform na asibitin Riga da wando wanda yake blue tana wani daki ita kadai an daure hannunta da jikin gado tana bacci ga bandage a kunnuwanta dukansu babu wanda baiyi kuka cikinsu ba cus dukansu feels sunyi contributing to condition da Alawiyya take today, everything happens right at the tip of nose nasu, imagine sister su a asibitin mahaukata.
BONUS❤️
Naga har yanzu da ranku bari na gille wuyoyinku da dadi😍
EPISODE 2️⃣8️⃣
Wuraren 2 sukakai Villa ciki akai dasu ganin private dakin da aka wuce dasu yasa Alhaji yasan something is wrong to meke faruwa normally saidai Malik yazo nemanshi baya kirashi zuwa Villa but what could be so urgent, guards suka bude musu dakin suka shiga Mr President suka gani tsaye shi kadai adakin yana zagaye yana ganin Alhaji baima damuba yataho da gudu ko kallon Ammi baiyiba yace “we have problem Yallabai” dan haka yake kiran Alhaji anatse Alhaji yace “problem na mene Malik”? Da dan damuwa Mr President yace “dudda kana ubangidana I don’t know how to handle this see for yourself, bring them in” Mr President yayi maganan yana wucewa presidential chair ya zauna Alhaji ma yasami waje ya zauna hakama Ammi da gabanta yakasa daina faduwa tarasa dalili, bude kofan akayi larabawan securities guda 6 ne suka fara shigowa atare suna matching in da izza kafin wani dan magidancin balarabe ya shigo yana sanye da farin jallabiya yana wani irin kamshi na ban mamaki ya shigo gefenshi wani ne da kana ganinshi kasan lawyer ne rike da file a hannunshi shima balarabe bayansu kuma another 6 bodyguards ne biye dasu omoh ashe Alhaji ba bodyguards gareshi ba, wani kalan mikewa Ammi tayi tsaye hankalinta tashe zuciyanta na neman barkewa daga riga yafito waje, Alhaji shima idanunshi kyam kan mutumin yanda ya ganshi sak Alawiyya da sauri President jikinshi har rawa yake yatashi yaje wajen harda dan dukawa yana bashi hannu yace “Salama leykum” “Wa’alaykumus salam” daidai lokacin Ammi ta dafa kujera har ta mutu bazata taba mantawa da muryan nan ba, cikeda girmamawa Mr President yamai iso da kanshi zuwa wani lafiyayyen kujera kusada nashi saida yafara zama sannan Mr President ya zauna shima Lawyer shi ma yazauna sannan bodyguards din suka wuce suka fita Ammi takasa zama, tak balaraben baiceba sai Mr President dayayi gyaran murya yana magana kaman yana lallaba balaraben yace “I got a call from mahaifiyanka direct dazu ya sanar dani abubuwan dake faruwa wanda na jijiga cus sam banson alakan dake tsakanin Nigeria da Qatar ya lalace, ke Fateema kinsan waye mutanen nan dabaki sanar da su batum yarsu ba?” Duk da turenci ake maganan wani abu Ammi ta hadiye awuya zata bude baki tai magana cikeda izza balaraben yadaga hannu sama batare daya kalleta ba, makalewa maganan yayi da hannu yama Lawyer shi alama hakan yasa Lawyer yatashi yabude file yaciro wasu file biyu yaje gaban Alhaji yafara bashi kallon Lawyer Alhaji yafara yi kaman bazai amsaba Malik yace “Yallabai amsa mana karmu bata musu rai” ahankali Alhaji ya amsa sannan Lawyer yawuce yabama Ammi nata file din ta amsa yawuce yaje yazauna duk suka shiga budewa dudda paper komi larabci ne but da kwai turenci akasa yayi suing Alhaji for auren yarshi forcefully sannan yasa kara a shari’a court kan raba auren duka ababban kotun Qatar saida gaban Alhaji yafadi dasauri yakalli Balaraben da baya ma kallonshi Ammi yayi suing nata for stealing yarshi dan baida knowledge na diyarshi na raye wanda hakan zai jefa Ammi direct a prison indai shari’an Qatar ne, yakuma sa karanta na maltreating yarshi da sata cikin tashin hankali wannan a kotun normal bana shari’a ba, jikin Ammi rawa yafara tace “Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un” cikin fushi Alhaji yatashi yana gyara babban Riga yace “maganan banza maganan wofi” dasauri Mr President yataso daidai lokacin Baban Alawiyya yajuyo da kanshi yana zare glasses nashi ya kalli Alhaji dayaji yayi magana dasauri Malik yakama bakinshi yace “muje muyi yar sirri yallabai” ya kalli Baban Alawiyya yace “2mins Sir” yaja hannun Alhaji suna fita wani office president yakai Alhaji yace “yallabai are you trying to make trouble? Kasan anything dazai kaika outside Nigeria I can not protect you ko”? Cikin bacin rai Alhaji yace “shi harya isa yasani akotu kan araba aurena da Lawi, yasan kalan kudin dana kashe a kan yarinyar? Who give Lawi comfortable life inba ni ba? Matata ta haihun mini yace zai rabani da ita from nowhere” dafa kanshi Mr President yayi daya fara zafi yace “Yallabai kasan I consider you second to my God ko but koni case din nan yafi karfina Amir family ba family dazamu iya fada dasu bane, Qatar yanadaga cikin manya manyan kasashen duniyan nan, let’s not make enemy dasu bayan mune bamu da gaskiya ita Fateema data boyemai zancen diyar shi fa ai da ita yakamata kai fushi kasan yanda larabawa ke son yara kuwa? Barinma wannan danaji labari baya haihuwa tun hatsarin daya samu a US dayana army school, so take up fight naka da Fateema daman ni kasan ba sonta nakeba sabida kai kawai nake mata mutunci, sulhu yakamata kanema all of us politicians are dirty banson abinda zaisa afara investigating naka sauran kasashe su daura idanunsu akanka u will be an easy target Alhaji, munada yan adawa this people can mess you up and impose threat on my sit so please just handle this abu quietly, kasaki yarsu nikuma na roki alfarma ya janye karan dayasa akanka cewa ba lifinka bane uwarta tabaka yar ka aura push blame din akan Binta bakada business dashi trust me fight dinshi is not with u but with the mother, I can protect you if you let me but case yafita daga Nigeria Yallabai you know I can’t” zufa ketoma Alhaji yashigayi ranshi yayi tsananin bacci idan akai investigating nashi akwai so many eggs daza’a fashe kanshi which will not look good barinma aka gano tsatson kudinshi, idan this magana yayi leaking ko anan Nigeria kadai yan adawansu can ruin him ta hanyar bama larabawan nan info akanshi, yanzu ma sun kasa komine sabida President is his boy, to yanzu yaya zaiyi? Alawiyya ce star nashi, a jikinta yake tsotson lafiya da tsawon rai dakuma garkuwan nan tasa to yanzu wace karaman yarinya zai sake samowa ya aure mai kyau da star mai kyau irin na Alawiyya? Mai kuma dadin gaban ta? Sabida Alawiyya ne fa baya rashin lafiya da masu shekarun sa keyi kullum garau yake, what will he do now? He needs to come clean yarufama kanshi asiri business nashi is at stake anan, su karata chan da Binta amman kuma rabuwa da Alawiyya na cimai rai, dafashi Malik yayi ganin yayi zurfi a tunani yace “dan Allah yallabai sabida shirmen yarinyar nan karkasa kanka a matsala akwai yara birjik virgins yaran shuwa arab ma dazaka iya aurowa kahuta, yanzu just step out of the case kabarsu da ita Bintan don’t tell me you care about her this much”? Ijiyan zuciya Alhaji yasauke in politics one needs to be selfish and sacrifice koma waye in the picture just to save his skin, itama ai Bintan can do same idan hakan yataso, idan yatuna Lawi da jikinta da dadi ta sai ranshi yahau bacci ahankali yace “bani takarda kaga” Dasauri Malik yabashi da pen nan da nan yayi rubutu Mr president ya karba yace “good muje”.
Wucewa sukayi suka koma dakin duke sukaga Ammi kaman kaskantacciya Alhaji yakoma ya zauna shikuma Mr President yatafi gabansu yamikama Lawyer envelop din sannan yawuce ya zauna yayi gyaran murya yace “first of all I want to apologize to you dan agaskiya ba’a kyauta muku ba akan abinda aka muku ba amman kuma duka abinda yafaru ba laifin Alhaji Makamashi bane why because baimasan waye mahaifin yarinyar ba kuma Maman yarinyar forced him to marry yarta cus she’s a gold digger looking for favors” dasauri Ammi ta kalli president cikeda mamaki saikuma ta kalli Alhaji daya dauke kanshi kaman ba shi ba, Mr President yace “for deceiving babban mutum irin prime minister na Qatar gabaki daya dakikayi Aminatu wanda hakan na iya kawoma kasata Nigeria da mutanen cikinta matsala dan haka nima I here na cireki as acting minister na FCT Abuja!!!!” Dummm! Ammi taji kanta ya tarwatse Mr President yace “sannan with immediate effect ki tattara komi naki kibar office din nan” wani irin zaro idanu Ammi tayi sai ga hawaye da sauri taje gaban Alhaji tace “Alhaji” dasauri cikin makiranci yace “don’t talk to me were you trying to get me in trouble dakika auramin diyar prime minister tell me? Kin taba gayamin shine Babanta tell us?” Ya daga murya yana zaro mata idanu sai kawai Ammi taji she looks stupid ganin how they just played her yanzun nan, ahankali ta girgiza kai Mr President ya nunata yace “you see, how can you be this evil kihana Baba sanin batun diyarshi see kika gama case dasu government na Nigeria will also sue you for inviting trouble to Nigeria I will deal with you mercilessly Bintu!” Ammi jitayi kanta ya watse numfashi ma na gagaranta yi Alhaji ya yaudareta ita zai bugama politics yayi sacrificing nata haka ya wanke kanshi???.
Omoh!!!! Wat!!!! Cin Amana baiyiba!!!
Makamashi abinda zakama Ammi kenan????
Kunga rayuwa kooo ambition na Ammi just die yanzu agabanta, abinda duk tai iskance iskancen nan tun tana budurwa to acquire, kunga Abinda yasa babu abinda yakai kabi Allah.
Wato Allah yabaka abu ba mutum ba ya yanda babu wanda ya isa ya tsigeka!!!
Wato ana buga siyasanshi wattt!!! Alhaji shock me ooo ahhh 😱
But then FINALLY an saki Alawiyya where is AJ kuje ku fadamai his baby is now free💃
Finally can we say love wins ko mubari muga auren masoyan tukunna???🤩
Anyways Allah ya isa kika ko ka karanta min littafin nan batare daka biyaba har lahira Wallahi ban yafeba.
EPISODE 2️⃣9️⃣
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA KO MISHI BA.
Dan Smirk kadan Baban Alawiyya yayi ganin the whole drama dake faruwa adakin yakalli Lawyer shi da idanu hakan yasa Lawyer yatashi yaje ya karbi file dayaba Alhaji sannan yace “ina yarmu Alawiyya take yanzu”? Ahankali Alhaji kirjinshi na bugawa dim dim yace “mun barta a kaduna tana hospital batada lafiya” dasauri Baban Alawiyya yadago kanshi ya kalleshi ahankali Ammi data gama girgiza da komi tace “Raheena tamin message suna Hearty Psychiatric hospital da ita” wani irin kallo Baban Alawiyya yama Ammi jikinshi yafara wani kalan rawa dasauri daga Mr President har Lawyer shi suka rikeshi, gafara su gefe yayi azuciye kawai yadago Ammi cikin kakkausan murya yace “idan wani abu yasami y’ata dagake har mutumin nan are done for” yana maganan yakalli Mr President wanda da sauri yace “let’s go together zan jagorance ka zuwa asibitin” nan da nan akai arranging convoy sai asibitin akabar Alhaji da Ammi adakin, sai alokacin Ammi ta nuna kanta tace “Alhaji ni zakama haka? After everything dana maka arayuwa”? “Ubanme kikamin?” Alhaji yayi maganan yana gyara babban riganshi yace “ubanme kikamin kodai ni namiki, na gyara rayuwanki dana yaranki, da kudin ubanwa kike buduri aduniya iyye?” Kuka Ammi taji yazo mata wuya tadaure tace “Alhaji look at you kaman yakuwan da aka busar da industrial dryer but ahaka na dauki fresh yarinya ta, autana, kamilan yarinya budurwa wacce ka bare da kanka kaci tsakuwar ciki, deal mukayi ka taimakamin na taimaka maka” da yatsa Alhaji ya nunata yace “ke kinga raina abace yake kiji da kanki, if you try nonsense dani I will end you wlh, gindi eh naji dadin na diyarki banda haka sai akai yaya? Ga mata birjik aduniya satin nan ma bazai kareba zan auro buzuwa yar sha shidda namiki alkawari” wani kallonshi Ammi take yawuce yafita yace “mahaukaciya” duk ranshi abace yake sabida sakin Lawi da akasa yayi yawucewanshi.
Daidai su Ya Raheena na shirin fita daga asibitin aka tsayar dasu wani mad convoy na shigowa asibitin duk suka tsaya ganin presidential car, parking akayi yan media na hoto sai chan aka bude motan su Mr President yafara fitowa chan saiga wani Balarabe larabawa sun budemai yafito, dukansu su Ya Raheena su biyar baki suka bude suna kallon ikon Allah wlh mutumin kaman hoton Alawiyya babbanci is shi namiji ne kuma babba ne shi, kafin su gama kallonshi Babban likitan nan na dazu yafito tareda nurses da wasu Dr aka tarbesu ana gaidasu sannan suka shiga ciki.
Anatse Babban Alawiyya yace “can I wash my hands?” Office na Dr suka shiga ya wanke hannunshi tass, sannan yafito yakalli Mr President yace “wait here” kowa tsayawa yayi dashi da Dr suka wuce daki inda Alawiyya take.
EPISODE 3️⃣0️⃣
History nata ya duba ya karanta tass abinda yayyinta suka fadi ahankali yace “where is Sister?” Ahankali Dr yace “ta tafi” shiru yayi yace “I will be taking her to Qatar gobe, take care of her tonight” gyadamai kai Dr yayi yace “I will Sir” yafito yasami president yamai sallama kawai yashiga tashi motar da mutanen shi suka tafi dik su Raheena na kallonsu dan sun kasa barin hospital din sai kawai suka wuce gidan Ammi.
Afalo sukaga Ammi zaune akasa tayi kaman wacce akama mutuwa har takalmin kafanta takasa cirewa, to be honest sunzo gidan da fushi ne cus Maman su have lots of explanation to do but ganin condition na Ammi gawani file data rike a hannayenta gam gam ko gyale bata cireba yasa dasauri sukai wajenta, Ya Raheena tace “what happened to you Ammi”? Ya Hameeda ta karbe file din tana dubawa, dasauri Ya Hameeda tai ihu. “Ya Raheena zoki gani”? Tashi Raheena tayi dama duka sauran sisters din suna duba file din sai kawai Ya Raheena ta duka ta kalli Ammi dake kallon waje daya tace “Ammi so balaraben damuka gani in that hospital shine mahaifin Alawiyya?” Kaman Ammi ta mutu binsu kawai take da idanu sai kawai duka yaran sukai shiru suna kallonta ganin taki magana, ahankali Layla tace “Ammi what kind of trouble kikasa kanki? Ammi every father have the right to know about child nashi why will you tell him Alawiyya ta mutu?” Wasu hawaye masu dumi ne suka gangaro daga idanun Ammi dasauri tasa bayan hannu ta goge murya chan kasa tace “he was just a child lokacin, he was 16/17yrs!” Dasauri duka yaran suka kalli Maman su irin yaro dan 16/17 ne yama Ammi cikin Alawiyya, kallonsu Ammi tayi ganin kallon dasuke mata yasa ahankali tace “ranan wanka ba’a boye cibi a yanzu banda kowa sai ku, ku biyar din nan dan ko Alawiyya banjin zan sake ganinta aduniya ba har Alhaji ya ci amanan abotan mu yajuyamin baya an cireni daga minister am
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes