Showing 162001 words to 165000 words out of 202729 words
up sosai but zan nemi karyan dazanyi gobe first ting dasafe muna airport zan dawo, keep a close eye on her please”.
**
8:00AM a Abuja tama Ammi, jeep nata tashiga daga airport tana kiran sauran yaranta kan su sameta agidan Raheena da akace Alawiyya take, around 9 takai gidan, yaran Ya Raheena na school, miji baya gari so is perfect, sauka daga mota tayi tawuce ciki kai tsaye tabude kofan falon duka yaranta na ciki, yaran Ammi kam Alhamdulillah kap dinsu kyawawa wlh su 6 din nan kuma ba ramammun yara gareta ba, duk sunada jiki Alawiyya ne ma ahaka batada wani jiki dudda itama chubby ce kana ganin yaran kasan kudi ya zauna, Hamida takalla dakebin Raheena tace “ina Alawiyyan?” Ahankali tace “muma bamu ganta ba Ya Raheena taje takirata kaman yanzu ta tashi daga bacci” baki Ammi tabude saikuma ta ijiye jakanta akan table tace “dan uban yarinyar nan bacci take har yanzu mu munachan sabida ita rai kusan nawa basa bacci, mijinta gashi chan ba lafiya, jibeku yanda na tadoku duk bakuje aiki ba kun taho nan da sassafen nan and ita she’s sleeping? Lallai ishashiya” Jin sahun tafiya yasa Ammi tajuyo da sauri Alawiyya tagani tareda Ya Raheena suna saukowa daga staircase tana sanye da pajamas pink na Riga da wando da Ya Raheena tabata tasaka, hamma ma takeyi, for the first time in her life dudda an gayamata Ammi tazo saitaji ko darr batajiba kawai zuciyanta ya kekashe all she knows is bazata koma that house ba no matter what, Ammi jitayi kirjinta na tafarfasa daga yanda Alawiyya ke saukowa ma daga staircase din tana hamma abinta kaman ba mutanene ke falo suna jiranta ba, kaman batai laifi ba, kaman batamasan tayi wani abu ba sune kawai ke tada hankalinsu, ganin yanda Ammi ke kallon Alawiyyan yasa da sauri Ya Raheena tajuyo kawai takama hannun Alawiyyan da take tafiya ba kuzari irin tafiyan wayanda aka tada daha bacci tace “muje dalla lazy girl” suka karasa saukowa falo dasauri Alawiyya ta fizge hannunta ta tsaya daidai nan karshen staircase tadan kalli Ammi kasa kasa tace “good morning Ammi” kallonta Ammi take sama da kasa sai kawai tadaga duka hannayenta biyu ta zubamata dakuwa tace “kinci uwaki da kaniyanki da good morning Cookie, where have you been for the past 7days”? Shiru tayi takai hannunta saman gashinta tana mammaidawa baya irindai yanda yara keyi marasa gaskiya duka yayyinta dake zazzaune afalon na kallonta ta rakube kusa da benen ajikin bango sai maida gashinta take baya batace komiba kaman gashin ne yamata wani abu, Ammi jitayi fushi ya turnuketa kawai ta taho azuciye ta tsaya agabanta tace “nace kina ina yau kwana bakwai baki gida ina kikaje”? Faduwa gabanta yayi sabida yanda Ammi take tsaye agabanta tana tambayanta tarasa me zata ce all she knows is bazata taba saka AJ in trouble ba, ganin taki magana yasa Ammi taja hannunta da karfi tai cikin falon da ita zuwa gaban yayyinta ta nuna musu ita tace “kunga Wallahi kuma kanwarku magana tabani amsa inba hakaba I can kill this girl da duka kowa yahuta tunda ta addabi rayuwana” dasauri Ya Raheena tace “Auta answer Ammi mana ke mesa kin cika taurinkai” Ya Hamida tace “why do you like giving us headache? Kwana bakwai ba’a ganki ba do you think is a joke Cookie kin dauka bama sonki ne dabazamu damuba”? Ahankali Alawiyya na kunkuni tace “babu mai sona cikinku!” Karaf akunnen dukansu hadda Ammi hakan yasa Ammi tawani fizgota takama kwalan pj dinta tace “what do you mean by babu me sonki? Babu mai sonki kikace cookie”? Sosai gabanta ke faduwa takasa magana sabida yanda Ammi ta rirriketa ganin yanda takeyi yasa Ya Raheena ta tashi tazo wajen ahankali tacire hannun Ammi daga kwalanta tace “Ammi let her be she will answer you” tsakiyansu ta shiga Ammi nata bayanta ita tana facing Alawiyyan, gently tace “Cookie tell us ina kikaje all this while? Look mukadai ne awajen nan, we are your family, bazamu taba zuwa waje mu tona asirin junan mu awani wajeba, abin kunyanki abin kunyan mu gabaki daya ne, tell me Auta ina kikaje umm, gayamin? Hawaye Alawiyya taji yazo idanunta dasauri tashare ahankali tace “gidan su wata kawata naje”? Dasauri Ya Raheena tace “wacce kawarki?” Hawaye na sake fitowa daga idanunta tace “yar school namu a reunion muka kara haduwa shine naje gidansu ranan”? Dasauri Ya Raheena tace “wacece ita kawar tell me her name” make kafada Alawiyya tayi tace “I don’t wanna put her in trouble nasan Ammi zata iya kamata for helping me to hide” cikin lallashi Ya Raheena tace “towai why in the first place kika gudu? Mesa zaki tashi da daddare ba dankwali ba takalmi kin arziki ki kama ki gudu”? Dan kallon Ammi tayi dake bayan Ya Raheena tana kallonta atsorace tasauke kanta takalli Ya Raheena tafashe da kuka tace “Ya Raheena I hate that man, banson yana tabani, I can’t stand him, bana sonshi I hate h……” wani irin fizgota Ammi tayi batai wata wata ba ta dauramata mari jikake taaaaas! Alawiyya tai wani kalan ihu abunku da yaran masu kudi da ba’a saba duka ba, yayyinta dukansu suma suka tattaso hankali tashe dan duka is a new thing for them, Ya Raheena da sauran Yayyin sukace. “Ammi!” Ihu tamusu tace “what? Wlh duk wanda yace tak saina sabamai cikinku, go back and sit down harke Raheena kuwuce ku banni da yarinyar nan!” Ammi tamusu tsawa dayasa kowa yakoma yazauna, takalli Alawiyya datake rikeda ita takama kuncinta dahar yayi ja tana kuka sosai tayi ihu tace “you think I will buy the lie na kina gidan wata kawarki, dan uban ubanki tell me where have you been for the past 7days? What have you been doing? What have you been eating and where have you been sleeping? Kina Ina all this while eh? What happen to you”? Jikin Alawiyya har kyarma yake kanta yafara zafi, tahau mikama yayyinta hannu irin suzo su rabata da Ammi din nan, marin ya tashi hankalinta, Ammi tace “babu wanda zai ceceki daga hannuna, kina ina all this while? Eh”?.
SUPRISE💃💃💃💃
EPISODE 1️⃣3️⃣
Bari kuji jakunkuna, takalma, laces duk suna suka tara bazaku yarda da magana ta ba sai kunga bags, shoes laces da ASMEEYAMIN COLLECTION ke saidawa hehehehe, my people anayi bamu fa, kunga classic and chic abubuwa kuwa, ku garzaya WhatsApp group dinta ku shiga ta hanyar danna this link 🔗
https://chat.whatsapp.com/Fvbu8FNZxXTIA5oHt26Daj
Kuje ku bama idanunku abinci ku sayi kaya kafin kuji sold out.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATA BIYABA BAN YAFEBA.
Ganin Alawiyya tai gum taki magana yawani kalan kular da Ammi dan raini ne kanama yaro magana kana ihu amman yaki cewa uppan, wani kalan sake dauketa da mari Ammi tayi dayasa Alawiyya tasake kurma ihu arude tafashe da kuka tana mikama yayyinta hannu duk suka tashi suma kowa jikinshi narawa Ammi dake rikeda ita tana fushi tace “Wlh duk wanda yazo wajen nan saina saba muku” tajuya takalli Alawiyya dake kuka tawani wujijjigata tace “kin dauka kinfi karfinane dan ubanki? To bari kiji nina haifeki, nina isa dake, yaushe kikazo duniya dazaki gwadamin kinfi karfina? Nina haifeki bake kika haifeni ba, kina ina nace where have you been sleeping yau kwanan ki bakwai kina ina”? Sosai Alawiyya ke kuka taki magana sai shafa fuskanta take kaman ba ita akema magana ba, kai Ammi jitayi rainin yayi yawa zuciya kawai ya dibeta ta wurga Alawiyya kan center table dake tsakiyan falon weight dinta yasa table din ya rushe Alawiyya tai wani kalan ihu tana kama waist nata dan kaman ta karye takeji Yayyinta sukazo da gudu suka dagata su Layla na duba bayan Alawiyyan gudun kartaji ciwo, Ya Raheena nakama Ammi dake huci tace “Ammi calm down haba Ammi baki fushi haka zaki iya jimata rauni eh Ammi, do you want to injure her eh Ammi? Look at the way kikai flinging yarinyar kan table, Ammiiiii” cikin fushi Ammi na kallon Alawiyya data kankame Ya Hameeda gam tana kuka tace “at this point I don’t care yarinyar dan ba diyar kirki bace, tambadaddiyar yarinya ce nizatasa naji kunyan duniya, wlh gwara na kasheta data bani kunyan duniya, kina ina nace bazaki bani amsaba”? Ya Hameeda tadago fuskan Alawiyyan cikeda son baby sis nata tace “why are you stubborn cookie tell us where have u been uhm? Kin fison ayita dukanki look at how red kumatun ki suka zama tell us ina kikaje? We have to know 7days is not 7hours, where have u been staying? Eh Alawiyya na”?
Tana wani kalan kuka tana sauke ijiyan zuciya maganan ta na breaking sabida kuka tace “Ya Hameeda I hate that old ma…n…...” “ke sakan ni Raheena” Ammi tafadi tana kokarin fizge kanta tana ihu tace “sau nawa ina gayamiki to stop saying kin tsani Alhaji agabana eh”? Kankame Ya Hameeda tayi tace “wlh wlh na tsaneshi Ammi kuma ni nagama aurenshi kill me if you want to but bazan kara komawa gidan mutumin nan ba har abada wlh wlh wlh kuwa” wani watsar da Ya Raheena da Ammi tayi ko saikaji tausayin Ya Raheena tazo wajensu ta banbare Alawiyyan da karfi daga jikin Ya Hameeda ashe tun dazu Ammi ba dukanta takeba, yanda Ammi ke dukan Alawiyya saika dauka ba diyarta bace ganin numfashin Alawiyya na neman daukewa abinku da wacce ba’a saba dukaba yasa dukansu yayyin su biyar suka ceceta, Layla na dauko ruwa da gudu, Zaifa na kama Ammi ta kankameta sai kawai tafashe da kuka tace “Ammi don’t kill our baby sis” da kyar Alawiyya take numfashi bakinta na fitarda jini Ya Hameeda na kokarin share mata tana bangajeta tana yunkurowa Ya Hameeda tace “don’t say anything again Alawiyya wai meke damu ki ne?” Girgizama Hameeda kai tayi cikin galabaitacciyan murya tace “Ya Hameeda allow me to speak, nagaji da yanda kowa ke maidani kullum kaman yarinya agidan nan, why will Ammi be beating me because I speak up ni yarinya ce? Why is she abusing sabida I speak up? Menayi mena miki Ammi? Sabida wani zaki kasheni yarki dakika haifa? Kin fison Alhaji sabida shiya daga mukamin ki from yar jarida to yar siyasa minister ma ayanzu, Ammi don’t you care about me? Yarki dakika haifa Alawiyya Ammi” Tai maganan hawaye na gangarowa daga idanunta duka yayyin suka tsaya turus suna kallonta dan duk cikinsu babu mai iya magana da Ammi haka, who born them? Basu da that liver, itama Ammi kawai tai mutuwan tsaye tana kallon Alawiyyan jin maganganun dasuka fito daga bakin yarinyar, fashewa da kuka Alawiyya tayi tanuna bakinta dake fito da jini, tace “menayi? Menataba ma Ammi? Wani biyayya ne ban mata ba? Ita Allah ce da sainayi everything datace? Are you God Ammi sabida kawai kin haifeni”? Bugemata baki Ya Hameeda tayi ba sosai ba tace “shiru!” Girgizamata kai tayi tace “I don’t care ko kasheni zakuyi cikin gidan nan yau saidai kuyi haka but I will speak up today, ni nace kumin auren connection? I don’t care idan Alhaji Makamashi feed this family ni bantaba cewa he should feed me ba, lokacin da Ammi tasanshi bama ahaifeni ba, sau nawa ina kokarin gayama Ammi matsalata she will block me haaa? Ni yarinya ce? Kullum kuna maidani kaman mara wayau wacce batasan kanta ba ni yarinya ce”? Tai shiru takai hannunta ta goge fuskanta daya jike da hawaye da jinin bakinta tace “tun bansan menene feelings ba nazo nasani Alhaji baya satisfying dina!” Tafashe da kuka sosai daidai wajen tadaura hannunta kan fuskanta tace “he’s the worst man aduniya in bedroom, and he’s selfish, bana iya bacci kullum cikin dare, yakukeso nayi naci kaina? Wani kalan auren cutarwa Ammi tamin? Ko ita Ammi irin Alhaji yamata tsufa balleni yarinya!” Tasss! Ya Hameeda ta dauketa da mari lafiyayye tai ihu tace “enough! You are very stupid Alawiyya dakike magana da Ammi like that, mahaifiyarki kikema rashin kunya” shiru Alawiyya tayi tana dafe da kuncinta saikuma tafashe da dariya kaman mahaukaciya hawaye nafitowa daga idanunta tashiga clapping hannunta tace “woww! What an amazing family! yau is slapping day kuyita dukana ku kasheniiiiiiiiii!” Tamusu wani kalan ihu kaman ta haukace fa sannan tasake fashewa da dariya sosai tace “nagama auren Alhaji nafada nakara fada, saidai idan gawana zaku kai gidan, I don’t care shiyake baku aiki ko yake ciyardaku lokaci yayi da zaki fara dogaro ga Allah ba waninsa ba, Ammi am done with this marriage, tell him nadawo ya aikomin da takardan saki ko I will take him to court ba ruwana zancen nan ya shiga duniya, I will blow it up, am done zaman aure da wanda banso, am done zaman aure da wanda baya gamsar dani, Ammi a daukomiki wuka a kitchen ki kasheni cus kome zakimin nagama auren Makamashi! Nagama auren Mai Makamashiiiiiiiii!” Tasakeyi ihuuu da zakasan yarinyar fa ta kwance, baya Ammi takoma zata fadi sabida jirin dataji yakamata da sauri Ya Raheena ta tareta tace “Ammi” lumshe idanunta Ammi tayi tareda dagamata hannu sama alamun ta barta sannan ta tsaya chak tana kallon Alawiyya datake kallo tundazu there’s something about yarinyarta daya chanza, something is off about Alawiyya cus gabaki daya ta rikida tadawo kaman ba itaba, something has changed about the girl, sai kawai ta taho azuciye Ya Raheena na kokarin kamata ina tazo gaban Alawiyya kai tsaye takai hannunta tashiga balle boturin riganta Alawiyya na kallonta chak hawaye na gangarowa daga idanunta, wani kalan fizge rigan pJ dake jikinta Ammi tayi ta yar akasa babu komi jikinta tana kokarin hankadeta taja wandonta yayyin duka suka kama hannun Ammi Layla na lullube jikin Alawiyya da gyale ta da gudu, Ya Raheena cikin serious fushi tace “Ammi wai mehaka? Let this girl be mana haba Ammi!” Ya Raheena tafadi sounding soo pissed off tace “can’t you see bata hayyacinta Alawiyya needs a Doctor u are making everything worse, stop bullying the girl Ammi enough please!” Ya Raheena tafada da fushi.
To waye mai gaskiya afadan nan na Mama da diya???
I think Alawiyya went a bit far tama Mamanta rashin kunya kam gaskiya, but how can she make Ammi understand???
Yan siyasa knows this karbe power a hannunta babban abune, mulki da dadi fa babu wanda keso yabari idan yasamu so can we really blame Ammi? She’s doing all she can to save her sit ne kar Alhaji yasa acireta.
*MATAN KO MAZAN*
EPISODE 1️⃣4️⃣
Bari kuji jakunkuna, takalma, laces duk suna kuka tara bazaku yarda da magana ta ba sai kunga bags, shoes laces da ASMEEYAMIN COLLECTION ke saidawa hehehehe, my people anayi bamu fa, ku garzaya IG ku duba page nata ta hanyar danna this link 🔗
Kuje kuce dagani kuke
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr
Kuje ku bama idanunku abinci ku sayi kaya kafin kuji sold out.
DUK WACCE TAKARANTA MİNİ LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAHEBA 😏
Chat me up idan zaki shiga group wa.me/+2347032934950
Ihu Ammi tama Ya Raheena kirjinta na tafarfasa tace “ki barni Raheena! Something has happened to yarinyar nan, bahaka diyata Alawiyya takeba, taje tasan wani namiji!” Dasauri dukansu suka kalli Ammi afirgice banda Alawiyya da kanta ke kasa ko gezau batayiba tana jikin Layla data rungumeta, Ammi namata wani kalan kallo ta nunata da hannu tace “this girl has been with a man for those 7days, and she slept with koma wayeshi saisa kanta ya kwance gabaki daya!” Ammi tai shiru still tana kallonta tace “AJ ko!” Dasauri Alawiyya tajuyo suka hada idanu da Ammi, Ammi namata wani dirty look tace “da aurenki da yaranki biyu kika gudu wajen tsohon saurayinki dakuka hadu wajen reunion dashi kikaje kika bashi jikinki yayi yanda yaga dama shine yanzu kika dawomin da zancen ke kingama zama da Alhaji”? Ammi tai wani murmushi tace “hayyaratataaaa yarinya kenan! Dama ance yaro man kaza Idan kinsan wata bakisan wata ba! Ni zaki tozarta Alawiyya? Wlh sainasa an batar da AJ adoron kasan nan” Ammi tai kwafa tareda tashi tace “wlh wlh saikin koma gidan Alhaji inba hakaba saina tsine miki” cikin dakewa zuciyan Alawiyya tace “Ammi wlh kokin tsinemuni bazai kamani ba cus babu abinda namiki kuma nagaya miki tunda kika fara maganan auramin shi bana sonshi” sosai Ammi ke kallon Alawiyya diyarta ke maida mata magana haka babu tsoro tace “and idan kika tabamin AJ” tai maganan adake tace “namiki alkawari kin gama ganina har abada!” Sosai Ammi ke wani irin kallon yarinyar wato zarginta gaskiya ne tana tareda yaron AJ, zuciya ne ya debeta kawai takai duka hannayenta wuyan Alawiyya ta shaketa tace “bari nafara kasheki naji dadi dan da yarinyar irinki gwara babu” kaman zata mutu haka Alawiyya tafarayi da kyar yayyinta suka banbare hannun Ammi Layla tafashe da kuka dasu Zaifa, nishi Alawiyya tafara yi da kyar ta rike Layla tana kallon Ammi dasu Raheena suka rike magananta na fita da kyar tace “ki gayamin waye Babana? I want to go to my father, who is my father Ammi!” Jin tambayan da Alawiyya tayi saida gaban kowa na dakin ya girgiza, daukan Alawiyya su Layla suka shigayi, tana ihu sosai sunayin sama da ita tace “who is my father Ammi? I want my Dady, ki hadani da Babana” kaman mahaukaciya sukai sama da ita shiru Ammi tayi sai kawai zauna dabas awajen kaman ruwa ya cinyeta bata taba sanin a day like this will come ba da yaranta zasu tambayeta baban su bayan babu abinda bata musuba arayuwa, wasu hawaye masu zafine suka zubo daga idanun Ammi dasauri daga Ya Raheena har Hameeda suka dafa Ammi dan su kadai suka rage afalon, cikeda lallashi Ya Raheena tace “Ammi don’t take any of her words to heart, Alawiyya don’t sound mentally okay, I am sure daga AJ data fadi da maganganun datake duk batasan tayiba, please Ammi calm down, bari tadawo hayyacinta zakuyi magana da ita for now kada ki sanar da Alhaji kinji tunda she’s not stable” da kyar Ammi ta mike kaman bada ita suke magana ba tadauki jakanta tawuce kofa batare data gayama yaran ci kanku ba kawai tawuce kofa tafice duk suka bita motanta tashige dribe yajatazuwa gidanta.
Yana parking ta shiga akwai yan aiki agidan tawuce dakinta tabude ta shige ta maida key tafada kan gado jikinta kawai yafara rawan
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes