Showing 123001 words to 126000 words out of 202729 words

Chapter 42 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8967

idan school bus yadawo dasu, Nura kalleni” Ummi tai maganan tana kallonshi ganin ya runtse idanunshi, cikin wani kalan murya tace “kome zakayi arayuwan nan kadinga tuna Aman da Amali, rayuwanka belongs to them, suna bukatanka da mahaifiyar su at this stage dasuke, kaga babynan” tanuna cikinta sannan tadanyi murmushi majina na gangarowa daga hancinta tace “banjin zan haifeshi bama Baban Amal kaman dashi zan mutu yana jikina” wani kalan iska Nura yahuro daga bakinshi irin iskan nan nakanaso kahana kanka kuka yakasa magana, cikin harshen turenci danta soma picking some words due to school dasukai itada Meena akano tace “I’m dying Nura! Ummi is dying Baban Amali!” Wani kalan zubewa knees din Nura sukai akasa yayi kneeling yana kuka hannuwanshi har lokacin Ummi tarike gam akan fuskanta tace “abu biyu zuwa uku nakeso kamini nafarko Gwaggona da kannina ka kawomin su nagana dasu muyi bankwana! Nabiyu kadawo da Maman su Amali dan Allah itama inaso nai bankwana da ita, na uku inaso kadena kukan nan kaji Mijina” .



Ummi crush every single emotion na zuciyanshi he’s shaking and crying shi kadai yasan yanda every single word nata ke piercing zuciyanshi, Banda mahaifinshi daya rasu baitaba loosing wani close one ba, yau this whole scene reminds him of ranan da baban shi yarasu shima fa lafiyanshi kalau har yaje school yana dalibai lectures yadawo sai ciwo na less than 1hour sai rasuwa she’s just reminding him of everything sakin hannunshi tayi ahankali tana kuka ahankali yajaye hannunshi shima dake rawa yasa a aljihu yaciro wayanshi yafito da number father Inlaw ringing biyu zuwa uku Baba yadaga kai tsaye Nura yace “Baba inaso ka daura min aure da Hadiza zan turo wani ya wakilceni idan aka daura inaso ta taho Abuja yanzun nan Baba, zan kirata yanzu naji nawa takeso sadaki saina turo” Baima jira amsan Baba ba yashiga danna numbers din Hadiza dake kanshi yamike da kyar tareda manna ma Ummi kiss a goshi yace “ina zuwa” gyadamata kai yayi haryakai kofa tace “thank you Baban Amali” kasa kallonta yayi yawuce yafita yayi dialing Hadiza na kwance lamo kan gado a dakinta Anty Jams na gefenta dake famada ita taci abinci taki wayanta ya shiga ringing ko kallon wayan bataiba harya katse jin ana sake kira yasa Anty Jams tadau wayan tace “wai bazaki daga wayanki b…..” kasa karasa maganan tayi ganin Nuri ke kira dasauri tace “ke Nura ke kiranki” awani kalan daburce Hadiza ta tashi ta fizge wayan jikinta da hannunta har rawa suke ganin Nuri ke kiranta daukan wayan tayi yana gab da katsewa taki wayan kunnenta tace “Hel…..Assalamu Alaykum” cikin sassanyan murya taji maganan Nura yace “Hadiza zaki aureni”? Hadiza jitayi numfashinta zai tsaya, sai bakinta yashiga rawa tama kasa magana tsabagen shock, ahankali Nura yace “I want to marry you idan you want to come back to me, inaso kidawo Abuja yau, I need you Hadiza!” Nura yayi maganan asanyaye kaman baitaba fada da ita ba, cikeda shaukin so Hadiza tace “yes Nura zan aureka” ahankali yace “nawa kikeso sadaki” ahankali itama tace “200k nakeso sadaki” ahankali yace “are you ready to be my wife this time around?” Ahankali Hadiza tace “I am ready to be your wife and serve you Nura till eternity” lumshe idanu yayi ahankali yace “Ummi is sick Didi” faduwa gaban Hadiza yayi dagajin yanda yayi maganan tasan ba lafiya, cikeda son mijinta tace “subhnallahi meya sameta Nura”? Cikin tattaushiyan murya yace “idan kika iso zan gayamiki, Hadiza I want you to be the wife that I’ve always dreamt of, I want you to support me, and to accept me kaman yanda I will always do all of that for you” cikin tsantsan so da kauna tace “Nuri this time auren bautan Allah zanyi adakin mijina not awani, I will be the best wife for you, you will be the husband and lead me, zamu kula da Ummi tare I promise you” in a very sweet voice yace “thank you My Didi, zan tura miki sadakin ki and your ticket okay, I’m sorry bazan sami daman zuwa ba ina asibiti” cikeda so tace “I understand Nuri na! I love you regardless, just take care of Ummi saina shigo” ya katse, wayan Anty Jams da mamaki ya kasheta ganin matured Hadiza for the first time in decades tace “ahh kinyi hankali kene zaki kula da Ummi”? Anty Jams ta kalla tace “I’m ready to do everything for Nura Anty Jams nida feminizm har abada I will serve my husband like never before I will be his strength koma menene damuwan, ina kishin Ummi har gobe har jibi, but mijina ya zabeta bazan tsaneshi because of that ba, and koma menene ke damunta i sincerely wish her quick recovery, i am a new Hadiza, and I will make my husband yasoni sama da baya” daidai Baba na kwala mata kira wani wani murmushi daidai lokacin alert na 200k na shigowa wayanta tace “the moment is here Alhamdulillah! Ya Allah na gode maka da second chance din nan daka bani, bazan kara kaurace maka ba, ya Allah kabani juriya da hakuri da kwazo da zama da Mijina da kishiyata ya Allah ka zaunar damu lapiya, kabawa Ummi lpy, Karagemin kishi, ka sakamin abinda Zeenah tamin, bye bye zawarci”. Anty Jams ta kyalkyace da dariya ganin how happy she’s.


Nura loves Ummi❤️
Nura loves Hadiza❤️
Nura loves matayenshi❤️❤️

IS UMMI DYING?💔💔💔




💫 MATAN?? Ko MAZAN?? 💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 4️⃣0️⃣


Kina neman class na matan aure da akeyi da turenci??? To look no more ga MAJAL WELLNESS nakawo muku💃
Indai class ne da ake tafarfasa karatu kan harkan abenga da turenci trust me bazaki taba samin a class better than SAMOHHACK by Majal ba so hurry and join her waitlist group ko kiyi chatting nata up now now now!!!

wa.me/+2349043619538
Check out her IG page @majalwellness💃

You will come thank me later oo💃

https://chat.whatsapp.com/H50w7C7Lrbv8ZiPKzKxm5l


Ijiyan zuciya yasauke bayan yagama magana da Hadiza kafin ahankali yayi dialing number Hajiya ringing daya ta dauka kaman daman wayan na hannunta tana jiran kiranshi ne tana dauka tace “Nura ya jikin ka sanar da ita yakukayi?” Dan shiru Nura yayi kafin ahankali yace “Hajiya Ummi Ummi……” saikuma yayi shiru, ahankali Hajiya tace “talk to me Nura, meya sami Ummi? Metace”? Cikin very breaking voice yace “she begged me to do 2 things for her wai tanaji ajikinta mut……” “ba abinda zai sameta!” Hajiya tafadi cikeda damuwa, Nura yace “tace nadawo da Maman su Aman, sanan nakira mata Gwaggon ta da kanninta” dan shiru Hajiya tayi sai chan tace “Nura Allah kyautan Ummi kawai yadauka yabaka, nadade banga mace irin ta ba! Zuciyarta Alkhairi ne cike acikinta kuma da izinin Allah bazata mutu ba, Nura idan namiji yaşamı mata tagari sai ya kasance miji nagari agareta ance kyawun tukuici godiya hope ka kira Mahaifin Hadiza ka sanarda shi” gyadama Hajiya kai yayi kaman tana gabanshi yace “nakira amman banda wanda zai wakilceni Hajiya” Dasauri Hajiya tace “zan tura Murtala da Shamsu” ahankali yace “thank you Hajiya” ahankali Hajiya tace “thank you for honoring maganan Ummi, I feel very proud of you ina matukar alfahari dakai Nura, Ummi zata samu lpy kuma dukanku zakuyi zaman lafiya kaji, gobe muma ina ganin zamu shigo, yanzu wazaka tura yaje yadauko maka su Gwaggo a kauye” ahankali yace “yanzu zan kira Alhaji Musa” Hajiya tace “to shikenan” sukai sallama yashiga kiran Alhaji Musa cikin 30min aka daura auren HADIZA da NURA akan Sadaki 200k bata dauko komi ba banda handbag dinta wani lafiyayyen ubansun abaya tasaka su Baba suka mata fada da wa’azi Baba yakaita airport tahau jirgi sai Abuja tana kaina taga manager Nura yazo daukanta sai murmushi take school na yaran tawuce tadaukosu suka wuce sabon gida dan nan Nura yace tazo gateman yabude mata side nata tashiga ga set na akwati sababbi guda 6 afalo aksatın dayay order since bayan auren Ummi ne dan baisamu yamusu akwati ba, yaran tagama attending to them ta shiga kitchen da kanta dan musu girki da wanda zatakai asibiti.
Dakin Nura yakoma bayan yayi sallan azahar a mosque samin Ummi yayi tana bacci, yana zuwa yakama hannunta dasauri tabude idanunta takalleshi murmushi yamata yace “natasheki?” Girgizamai kai tayi daidai wata Nurse tashigo tawuce wajen ledodin asibitin da Nura yakawo tana ciro ledan pampers tace “Yallabai can u excuse us zan shiryata ne?” Kallon Pampers din da rigan asibitin Nura yayi ahankali yatashi tareda mika mata hannu yace “bani zan shiryata dakaina” kallon Nura nurse din tayi saikuma tabashi ahankali tace “bari nabaku wuri” wucewa tayi tafice yaje wajen kofan yarufe tareda murza key yadawo gaban gadon ya kalli Ummi daketa binshi da idanu yace “na shirya ki?” Gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi tsayawa yayi shiru yana. Kallon fuskanta kaman yanda take kallonshi kafin ahankali yace “I love you Zainab” sake lumshemai idanu tayi tabudesu ahankali wani boturi ya danna agadon, gadon yataso kaman kujera hannunta yakama yasa tabayanshi ya kwantar da kirjinta ahankali nashi yasa zip gently yabude rigan hannunshi yakai yayi unhooking brlack bra dake bayanta ya maidata jikin gadon tareda zame rigan daga hannunta ahankali ya zame bra dinma ijiyan zuciya yasauke yasake danna botur din ya kwantar da gadon kafin gently with so much care kaman zai daga kwai yakama jikinta ya juyarda ita side, Ummi jitayi hawaye yazo mata ganin yanda ake mata komi kaman gawa, zip din skirt dinta yaja kasa sannan yazo takama yazame skirt din yana kallon black pant din dake jikinta dan ijiyan zuciya yasauke ahankali ya kwabe mata, sannan yadauki pampers din yakalla kafin ya kalleta hawaye yaga sun zubo daga idanunta dasauri ya daure shi asanyaye ya sakamata yadauki gown din yasamata shima yana kallon yanda hawaye ke fita daga idanunta sanan ahankali yazo kusada ita kawai ya rungumeta kaman jira take fashewa tayi da kuka sosai a kirjinshi yanajin yanda hawayenta ke jikamai gaban riga murya chan kasa yace “it’s okay, ya isa am here for you kinji, babu abinda zai sameki is okay” bayanta ya bubbuga yana shafawa ahaka akı knocking dakin maidata yayi ya kwantar ya kwashe kayanta ya linke tsaf yasa a wardrobe na dakin sannan yawuce kofan yabude Doctors guda uku ne da nurses hudu suka shigo akasa Nura yafita.

Yana zaune awajen wayanshi yahau ringing number Hadiza ne hakan yasa yadauki wayan cikeda so tace “gani a asibitin Nura nakawo muku abinci kana ta ina” ahankali ya mike daga inda yake zaune yace “ina zuwa” katse wayan yayi yana tafiya ahankaali yafito daga ta wajajen parking space ya hango Hadiza tayi parking wani motarshi datazo dashi tafito rikeda basket a hannunta tana waige waige yadade yana kallonta kafin yakarasa saida yakawo ta wajajen taganshi hada idanu sukayi for the first time in her life saitaji tana wani jin kunyanshi da nauyinshi tuna abubuwan datamai hakan yasa takasa motsi sai kallonshi datake wani kalan wutan sonshi na tashi azuciyanta, anatse Nura yakarasa gabanta ya tsaya chak yana kallonta kasa daurewa kallon tayi da sauri tasauke kanta kasa ahankali tace “ina yini Nuri, yamai jiki?” Kara one step Nura yayi kafin ahankali yawani kalan bata warm hug Hadiza jitayi jikinta yasaki gabaki daya she missed her Man, she missed his body this thight hug just gave her the comfort data dade bataji kalanshi ba almost 30secs yayi ahaka da ita kafin cikin wani cool calm voice yace “welcome Didi, how was your flight”? Ahankali tace “smooth ya jikin Ummi?” Gyadamata kanshi yayi tareda dauke ijiyan zuciya ahankali yace “Alhamdulillah, let’s go” yasaketa tareda sa hannunshi daya ya karbi basket din dake hannunta yasa dayan hannunshi yakama hannunta suka wuce ciki ahaka bini bini take kallonshi yanzu take kara ganin abinda tayi loosing Nura is a man dazai kula da matarshi ba ruwanshi look at yanda ya karbi basket din daga hannunta to da dataketa kukan feminism mema exactly take nema dan Nura always treat her like a queen, gaban dakin sukaje daidai zai bude kofan ta karbe hannunta daya rike dasauri dan yanzu she’s a change person tasan Nura nasonta no need to show Ummi ko the world yana sonta banda hai bazataso ta sama mara lafiya bakin ciki ba koyaya badadi kaga mijinka na lovi dovi da kishiyahka tasan zafin hakan sama da kowa dan juyowa yayi ya kalleta him ta karbe hannunta kafin ahankali yabude kofan dakin ya shiga ciki Ummi ce kadai adakin su Dr basu dade da fita ba an samata drip guda biyu a manna mata wasu abubuwa haka akafan da massage sukeyi tsotse hakan sukayi oho bata saniba dan batajin komi ganin Hadiza yasa tasauke ijiyan zuciya ahankali Nura yazo gadon da sauri yaduko da kanshi saitin nata kaman zai hadiyeta yace “ya jikin wani abu namiki ciwo?” Girgizamai kai tayi alamun a’a, ahankali yace “Dr yamiki allura”? Sake girgizamai kai tayi yace “ga abinci Hadiza ta dafa miki zakici” gyadamai kai tayi ahankali takalli Hadiza data tsayavtana kallonsu ahankali Ummi tace “An……ty” matsawa Nura yayi hakan yasa Hadiza ta tako tazo gaban gadon taja kujera tazauna tana kallonta cikeda kulawa dakuma mutuntawa tace “yajiki Ummi sannu Allah baki lpy Allah kara sauki”.
Ahankali Ummi tace “Anty har yanzu kina fushi dani?” Dasauri Hadiza ta girgiza mata kai tace “no banayi Ummi” har ranta kuma batayin dan Ummin tabata tausayi hannunta Ummi takama tarike tace “kiyafemin idan nataba batamiki rai please” dasauri Hadiza tace “nayafe miki nima kiyafemin all abubuwan dana miki Ummi kinji” gyadamata kai Ummi tayi tace “Nayafe daidai lokacin Nura yakawo plate na rice din da stew daga gadon yayi kaman dazu yazauna akatifa gefen Ummi yace “bude baki kici haaaaaam” ahankali Ummi tabude baki yasa mata tadanci like 4spoons tace ya isheta juice din tasha sosai ahaka azaunen Nura na gefenta rikeda plate wayanshi yahau ringin yadauka ganin Alhaji Musa ne that means yasauka a Adamawa jin saukan kan Ummi a shoulder shi yasa yakalleta ganin tayi bacci yasa yamikama Hadiza plate din yasauka yana magana da Alhaji Musa ya kwantar da gadon yarufa mata bargo da kyau yagama wayan abakin gadon yazauna yakalli Hadiza sai kawai yaja mata hancı dan murmushi tayi tace “bari nakoma gida yaran nan su kadai nabari” Gyadamata Kai yayi yace “muje narakaki” har mota yarakata takoma gida, babu wani available flight daga yola to Abuja dole sai gobe zasu zo.
Shiya kwana da Ummi shiya sake chanza mata pampers bayan ya tsaftace mata jiki yamata alwala tayi salla anan kwance agadon suka kwana tana jikinshi.

Cikin dare firgitan dayaji tayi ya farkan dashi bude idanunshi yayi yakalleta idanunta a lumshe but jikinta yayi zafi kaman wuta lips dinta sun bushe kaman basu taba ganin ruwa ba daidai lokacin Nurses sukazo dubata arude Nura yace “kudubata pls” tamper türe ta kadai suka duba akace akira Dr, Dr nazuwa sai akahau cema Nura yafita daga dakin arude Nura yace “what happen” fitar dashi Dr yayi yace “I will explain anjima” yakoma dakin da sauri Nura rasa inda zai sa kanshi yayi chan saiga Dr yafito Nura yabi shi dagudu zuwa office dinshi Dr yace “Nura condition din wife naka yakai hannayenta” baya Nura yayi zai fadi yadafa banyo da sauri yana nishi da karfe yana addu’a Dr yace “but we are trying our best Kari damu, jeka ganta” da kyar Nura ya iya daga kafanshi yafice daga office din yatafi dakin yana kallon Ummi idanunta a lumshe ga hannayen kaman sanda ajiye gefenta juyawa yayi dasauri ya kalli kofa yadaura hannunshi kan bakinshi saikuma yajuyo yazo gaban gadon tazuba tagumi yana kallonta kaman ciwon yadawo jikinshi yakeji, kaman ba Ummi daya tafi office ya barta lafiya agidaba kaman tai ciwon shekara wannan wani irin paralyze ne Innalillahi har gari yawaye baccin dabaiyi ba kenan yatafi mosque bayan yakira Hajiya itama tace “gatanan zuwa garin”.
Wuraren 6:30 yadawo dakin idanunta biyu amman sun kankance looking so weak Allah kadai yasan meke mata ciwo, yunkurin amai takeyi anan kwance da güdü yayi gaban gadon dan bata iya daga hannu ko kafa kaman jaririya dagota yayi yadauki Rohan amai na hospital yatara tadingayi anan she’s so weak kaman paper yadanna bell nurses sukazo suka tayashi tai aman tagama aka bata ruwa da kyar ta iya bude bakinta tace “Gwag…….g……” hannunta Nura yakama gam yace “tana hanya kinji” lumshe idanu tayi ta bude alamun to.
Wuraren 8 Hadiza tashigo hospital din takawo musu abinci takwoma Nura another set na cloth itama yanda taga Ummi saida taji kuka yazomata Nura yahanata yi karşı tada mata da hankali around 10 na safe Alhaji Musa yashigo asibitin dasu Gwaggo dasauri Nura yabar Hadiza da ita dan zuwa shigowa dasu.
Gwaggo na sanye da atampa mai kyau an mata dinki Bubu da Zani dawani dan Madinan silipas akafanta ta yafa farın lullubi aka, same with su Shatu suma irin atampan Gwaggo ne ajikinsu sai lalle lalle suke a tsakar hospital din Gwaggo na hango Nura kafinma yakaraso ita tafara tafita dasauri gabaki daya hankali ta tashe tana kaiwa dan dashi tace “ina jikana?” Ajiyan zuciya Nura yasauke yace “tana ciki Gwaggo sannu da zuwa” gyadamai kai Gwaggo tayi ta wuce Nuran tayi inda taga yafito kaman tasan dakin bata damu da yanda ake kallonsu ba dasauri Nura yabiyo bayanta shikuma Alhaji Musa yakalli Shatu da Zakiyya yace “ku muje masu kuka a jirgi” binshi sukayi, suna zuwa ciki Nura yabude kofan dakin Gwaggo tafada ciki kaman an jefata tashi Hadiza tayi daga kan kujera tana kallon tsohuwan tace “sannu da zuwa Gwaggo” jin an ambaci yasa Ummi tabude idanunta kadan tajuyo Gwaggonta tagani tsaye gaban kofa ta dafa bango tana kallonta ga Nura a gefenta gasu Shatu abayanta, kokarin daga hannayenta take tamikama Gwaggo takasa gwanin ban tausayi hakan yasa Gwaggo ta daga kafa tafara tafiya ahankali har zuwa gaban gadon sai kawai ta tallbo fuskan Ummi cikeda so ta goge mata fuskanta tasss tace “dena kuka Gwaggon ki tazo ko yanzu” ta dago kanta takalli Nura da Alhaji Musa tace “kuzo ku dauketa ku kaimin ita mota mukoma kauye na nema mata magani” dasauri Nura yataho wajen hakama Alhaji Musa anatse Nura yace “Gwaggo nan asibiti ne bakigama Karin ruwa

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login